Showing 78001 words to 81000 words out of 94381 words

Chapter 27 - Farar Wuta Complete

sannan tayi shiru tana jiran abinda zai fa

ɗ

a a gaba, kuma hakan ka

ɗ

ai ya bashi amsar da yake nema cewa Aminan bata ciki don haka kai tsaye yace.

"Sai da safe."

Ya kashe wayar ya zura ta a aljihunsa sannan ya koma cikin gidan,

ɗ

akinta da bai shiga ba a yanzu shi ya nufa kuma bai jira komai ba ya bu

ɗ

e shi, fitilar a kash

e take kamar yadda ya gani sai dai babu duhu a ciki don hasken fitilar waje na shigowa ta windon ciki, kuma a lokaci guda idonsa ya hango masa ita, tana zaune daga gefen gadon

ɗ

akin ta

ɗ

ora kanta akan gadon yayin da jikinta yake a dunƙule, kamar dai ranar

daya fara ganinta, ranar da ya fara ganinta a matsayin matarsa.

Wannan shine karonsa na biyu shigowa

ɗ

akin kuma ya sake tarad da ita a irin wannan yanayin da ya san cewa tabbas akwai abinda ya faru. Hannyensa duka biyun suna cikin aljihu, sai ya fito da

ɗ

aya daga aljihunsa ya sosa kan hancinsa yana kallon idanunta da suke a rufe.

"Assalamu alaikum." Muryarsa ta ratsa

ɗ

akin cikin amonta.

Kamar wancan karon ta dago kanta da sauri ta kalle shi amma bata mike ba, kallonsa take yi cikin hasken

ɗ

akin wucewar s

akanni biyu kafin bakinta ya amsa sallamar tana ƙoƙarin dagowa daga kishingiden da take.

Sai kawai ya juya ya koma ya kunna fitilar dakin, haske ya gauraye koina, yana nuna masa kumburarrun idanunta da tabbas kuka tasha dasu.

"Me ya faru? Me ya same ki?"

Tambayar ta fito sak kamar ranar da ya ganta cikin daren nan, amma wannan karon sai yaji abinda yake son tambayar yafi hakan, zai iya jero kusan guda goma don ya samu gamsashshiyar amsa.

"Babu komai."

Ta fada tana ƙoƙarin juya kanta gefe don na

ɗ

e salla

yar da take kai, yana iya ganin dogon hancinta wanda da alama ta murza shi fiye da kima.

"Kayi hakuri, ban ji lokacin da ka shigo ba, barka da dawowa..."

Muryarta ta fa

ɗ

a sanda ta gama ninke sallayar ta miƙe tsaye tazo zata wuce shi, amma sai kawai ya ri

ko hannunta na hagu ta baya ya tsayar da ƙafafunta.

Ba shiri Amina ta cije lebbenta tana kallon tiles

ɗ

in dake ƙasan dakin, gayawa zuciyarta take yi cewa ta daurewa wani kukan dake shirin tasowa a ƙirjinta amma sakon baya tafiya sam, don lokacin da ya jaw

o ta baya ta dawo gabansa ƙwalla ta sake cika idanunta taf.

A yau

ɗ

aya rayuwarta ta canja, ta shiga tashin hankalin da bata san da me zata kwatanta shi ba, a cire mamakin halayen Hajiya Kilishi daya nade zuciyarta a gefe, tsoro da taraddadin hatsarin da t

a kawo kanta cikinsa ya hargitsa kowanne abu mai kyau na tunaninta, tana tuna kalamanta, tana tuna ranar da ta yanke hukuncin kar

ɓ

ar auren nan, da wani zai gaya mata da wani abu ko da makamancin haka ne... da tabbas labarin zai canja daga yadda yake yanzu.

Ita bata san ma me take ji ba, bata san yadda zata fassara halin da take ciki ba, kawai dai ta sa zuciyarta ta karye da kowanne abinda kalaman Hajiya Kilishin ke nufi, kuma shi kansa Ma'aruf

ɗ

in ma a yanzu bata yarda dashi ba, don bata san me Hajiya Kili

shi ke nufi da 'matakan da take

ɗ

ora shi akai don tsarinta ya tafi daidai ba.'

Zuciyarta tayi rauni da yawa ta yadda fuskar Aminu ce kawai ke yawo a kanta da tunanin halin da yake ciki, shi yasa a karo na farko tun bayan ranar da aka kawota gidan, hawaye

ya kasa tsayawa a idanunta, don a wannan lokacin tana jin cewa kukan shine kawai sauƙin abinda take ji a kirjinta.

"Ki gaya min abinda ya faru da kuma dalili da yasa kike kuka."

Ma'aruf dake riƙe da hannunta ya fada da muryarsa cike da ikon dake nuna ma

ta cewa da gaske yake yi, sai tayi ƙokarin maida kukanta ta hanyar share idanunta da

ɗ

aya bayan hannunta sannan ta shiga gyara tsayuwarta don ji take kamar zata fadi.

"Me ya same ki Amina?"

Bai gaji ba ya sake tambaya a lokacin da take jin kamar ƙamshin

turarenta na kassara kasusuwanta ne, bata da wani za

ɓ

i da ya wuce ta lalubo wani sauti daga can ƙasa maƙoshinta idanunta har yanzu suna ƙasa tace.

"Aminu ne ya gamu da hatsari, yana asibiti tun jiya."

"Ya salam, Ya salam, wane asibiti ne?" Bai san waye A

minun ba, amma ya fahimci

ɗ

anuwanta ne.

Ta girgiza kanta wani kukan na shirin ƙwace mata.

"Ban sani ba, muna waya da Amma sai... Sai wayar ta

ɗ

auke."

Zancen ya fito daga can ƙasan maƙoshinta ba tare da ta tsara shi ba.

Sai kawai yasa

ɗ

aya hannunsa da b

aya rike da ita ya zaro wayarsa daga aljihu, santsinta ya biyo hannyensa yayin da ya kunna password

ɗ

in da yatsansa sannan ya shiga wajen dial log kafin ya miƙo mata.

"Ki kira ta sai muji wane asibiti ne?"

Sai a yanzu ta

ɗ

ago ta kalle shi kuma kafin tayi

saurin sake maida idanunta ƙasa, ya gani cewa har yanzu kwalla ce taf a cikinsu, a hankali nata hannun suka karbi wayar don babban abinda take bukata a lokacin kenan, kuma ga mamakinsa bata matsa ba ta shiga danna nambar wayar Amman.

"Assalamu alaikum."

Sautin muryar mahaifiyarta da ya fito ta ciki yasa a yanzu ƙwallar idanunta ta gangaro... Karo na farko a duniya taji so take ta ganta a gabanta wannan lokacin ta rungume ta, so take ta cusa kanta a jikinta ta rera kukan da har yanzu take jin nauyi ta a ƙ

irjinsa, ta gaya mata cewa tayi nadamar ƙin gasgata maganganunta, don abinda ya shigo cikin rayuwar tasu yanzu wani abu ne da duk ƙarfin hangensu basu gano ko rabinsa ba, wani tashin hankali ne da ya tsallake dukkan tunaninsu.

A yau ta ƙara yarda da zance

n Amma na cewar babu wani auren gaske tsakanin mai ku

ɗ

i da talaka a wannan zamanin, indai ya faru to tabbas akwai wani boyayyen abu dake ƙasa, Amma tace rayuwarki zaki sadaukar musu Amina, ashe su duka basu sani ba cewar bayan tata rayuwar suma tasu ta shi

go ciki wataƙila har da sunan duk wani da ya rabe su ma.

"Amma, Amina ce."

Muryarta ta fito tana kakkarwa kamar yadda hannunta keyi acikin nasa.

"Amina... Amina." yadda muryar Amman ta kira ta a jere da wani irin sautin ajiyar zuciya yasa lebbenta talew

a cikin kokarin wani kukan.

"Me ya faru

ɗ

azu wayar ta dauke? Mun gwada yafi sau hamsin kuma bata shiga ba. Har Hajiya Kilishi na kira ita kuma ba'a dauka ba?"

Sai da ta hadiye wani abu a ƙirjinta jin sunan Hajiya Kilishin sannan ta iya cewa.

"Amma waya

r mutuwa tayi kawai, kuna ina yanzu? Ya jikin Aminun?"

"Gamu nan mun dawo gida don Baba yace bai yarda yayi zaman asibitin ba, yanzu dai sunyi masa abinda zasu yi masa mun dawo gida, gobe kuma zamu tafi

jigawa gidan wannan

ɗ

anuwansu Fatiman mai gyaran ka

raya, saboda duka ƙafafun nasa biyu sun karye Amina."

Sautin kukan da ya fito daga bakinta shi yasa Amman cewa.

"Ba kuka zaki yi masa ba Amina, addu'a zamu yi Insha Allahu zai samu sauƙi don ance shi mutumin ya iya aikinsa, ba za'a ha

ɗ

a dana asibiti ba."

Muryar Amman dake lallashinta itama a karye take kawai, ta sani suna da kuma matsayinta na Uwa shine abinda ke rike ta daga nata kukan.

"Ku duka zaku tafi Amma?" Tayi ƙokarin tambaya ta cikin kukan muryarta a rarrabe.

"A'a, dani da Baba da kuma Fatiman

da zata kaimu gidan zamu tafi, su Maryam suna nan saboda makaranta, ita kuma Hajiyan Fatiman saboda jinyar Inna (kakar Fatiman) ne ba zata samu zuwa ba."

Sai da tayi wata ajiyar zuciya mai nauyi sannan tace.

"Ina Aminun?"

"Bacci yake Amina, tun jiya sa

i yanzu bayan magaribar nan sannan ya samu baccin, idan ya tashi na kira ki, wannan nambar waye?"

Bata amsa ba don bata san me zata ce ba, kuma shirunta ya bawa Amma amsarta don haka sai tace.

"Addu'a zaki yi tayi masa Amina, kowanne

ɗ

an adam baya wuce ƙ

addararsa, komai zai zo da sauki insha Allah."

Kalaman ka

ɗ

ai sun isa su kara tsoratar da Amina, don ta san idan har Amma zata fa

ɗ

i haka to al'amarin ba ƙaramin abu bane, don komai tsananin rashin lafiyar mutum Amma bata zuzuta shi haka, balle ma akan Amin

u da yake namiji, don haka bata san lokacin da bakinta ya ƙara talewa da ƙoƙarin yin kukan da har yanzu take dannewa ba.

"Zan saka Maryam ta kira ki da safen kafin mu tafi, su can gidan Kawu Malam zasu koma kafin mu dawo."

Ɗ

aga kai kawai take kamar Amman

na kallonta yayin da sautin kukan ke shaƙewa a ƙirjinta yana fitowa a kakkatse, Allah ya sani rabonta da irin wannan kukan tun Maryam bata da lafiya, lokacin da aka nemi ku

ɗ

in maganinta aka rasa, tana kallonta a kullum tana tunanin mutuwa zata yi.

Ma'aru

f yasa hannu ya kar

ɓ

i wayar daga wajenta bayan sunyi sallama, ya maida ita aljihunsa, bata kalle shi ba har yanzu tasa bayan

ɗ

aya hannunta tana ƙoƙarin share hawayenta, da hannun da ya mayar da wayar ya sake riko

ɗ

aya hannun nata ya tsayar da ita daga gog

e hawayen, sannan a lokaci guda ba tare da ta ankara ya jawo ta jikinsa, karo na farko ya rungume ta, hannunsa

ɗ

aya ya zagayo wajen ƙugunta yayin da kanta ya samu mazauninsa a kusa da wuyanta.

"Kar ki maida shi zai cutar dake... Just let it out."

Muryars

a ta fa

ɗ

a a cikin kunnenta da wani sauti daya shiga dagargaza dukkan wata jijiya ta dauriya a jikinta.

Kuma a karo na farko Amina ta manta komai akan Ma'aruf ta sunkuyar da kanta a jikinsa don babban abinda take buƙata kenan, kukan da sautinsa ka

ɗ

an ne ya

su

ɓ

uce daga bakinta yayin da jikinta ke girgizawa a cikin hannunsa.

***

Bayan kwana biyu.

"Kin shirya?"

Ma'aruf ya tambaya yana kallon Amina data fito riƙe da wata ƴar ƙaramar jaka a hannunta da kuma wani madaidaicin basket, doguwar riga ce a jikinta

ta baƙar abaya, ta yafa baƙin mayafin kawai akanta ba tare da ta saka

ɗ

ankwali ba, tana tsaye daga hanyar koridon dakunan tana caku

ɗ

a yatsunta cikin junansu, har

yanzu ta kasa yarda da abinda yazo dadaddare ya gaya mata jiya cewa ta shirya zasu je jigawa a

yau.

Jiya da safe a wayar tasa suka yi waya da Amma ta shaida mata lokacin tafiyarsu wanda bayan hakan tayi ta binsa da kallo tana so taji yace wani abu amma bai fa

ɗ

a

ɗ

in ba har ya fita, ya barta a zagayen halin da take ciki, kuma Allah ka

ɗ

ai ya san yaw

an abubuwan data saka ta kwance a cikin kanta a jiyan wanda duk iya tunanin nata yana ƙarewa ne a ga

ɓ

ar da bata san yadda zata yi ba.

Haka ta yini har a jiyan tana share hawaye duk lokacin da ta tuno cewa duk irin halin ciwon da Aminu ke ciki saboda ita n

e, saboda itan da bata san yadda zata budi baki ta gayawa wani ba, ko da Ma'aruf

ɗ

in ne kuwa tunda shi kansa babu alamun yana da wata masaniya irin wadda ita ta sani yanzu akan Mamin, duk da cewa bata gama sanin ainihin abinda take nufi game dashi ba ko ku

ma shi nasa ra'ayin akanta.

Sai da daddare bayan ya dawo ne kawai yace ta sako mayafinta zasu shiga cikin gida, wajen Mami suka fara zuwa kamar yadda suka zata, kuma gaishe ta kawai suka yi kafin ya furta abinda yasa kowannensu mamski daga ita har Hajiya

Kilishin.

"Gobe zamu wuce Jigawa Mami, na san kin samu labari, brothern ta ne ya gamu da hatsari zan kaita ta dubo shi."

Har yanzu tana jin nauyin yadda idanun Hajiya kilishi suka dinga kallon fuskarta, tana jin tafiyarsu a ko'ina na fuskar tata, yadda t

a dinga kallonta da wani irin yanayi da yake nuna mata cewa itama a lokacin taji zancen, da kuma yadda tata zuciyar ta dinga bugawa har sai da taji kamar ta tsugunna ƙasa ta

ɗ

auko ta lokacin da suka miƙe tsaye, don tsabar tsoro ƙirjinta fayau ta dinga jins

a kamar yadda jikinta ya zama kamar fallen takarda har lokacin da suka tafi

ɓ

angaren Hajiya Maimuna, idan acan ma suka sha addu'ar Allah ya kiyaye hanya kamar yadda Mamin tayi tata.

Jiya haka ta kwana tana juyi akan gado, da asuba kuma tunda tayi sallah b

ata koma ba, don yace mata ƙarfe takwas zasu tafi a yau

ɗ

in zasu je su dawo kamar yadda ya tsara.

Abincin breakfast

ɗ

in da tayi ma bai ci ba don yace mata azumi yake yi kasancewar ranar Alhamis ce. A yanzu ya shigo daga wajen maigadi ne da ya gama wanke m

asa motarsa, yana tsaye daga bakin ƙofar falon yayin da karar yadda maigadin ke share ruwan wankin motar daga waje ya cika falon.

"Kin shirya a haka?"

Ya ƙara tambaya yana kallonta, sai ta sunkuya ta kalli kayan jikinta sannan ta dago ta kalle shi tace.

"Eh na shirya."

Shi nasa kayan dogwaye ne kalar sararin samaniya, ya saka hula wadda ta dace dasu, da ace zuciyarta a nutse take ta sani tsaf zata tsaya yabawa yadda kayan suka kar

ɓ

e shi amma a yanzu ba abinda ke gabanta kenan ba, tashin hankalin dake kw

ance a ƙasan zuciyarta ya isa ya binne ta da ranta. Sai kawai ya taho gabanta riƙe da mukullin motarsa a hannu, kuma bata matsa ba, don watakila a yanzu ta saba dashi a kusa da ita, kar a lissafa da shekaranjiya lokacin da ya rungume ta, wannan don ba'a ci

kin hayyacinta take ba kowannensu ya sani.

Hannunsa taji ya sauka akan gashinta da ya fito ta gaba kafin yace.

"Shi wannan ba'a rufe shi?"

Zuciyarta ta buga yayin da wani abu ya tsarga tun daga saman kan nata har zuwa tafin ƙafafunta amma ta ha

ɗ

iye shi

, sai ya matsa baya kadan sannan yaba cigaba da kallonta yace.

"Bana son wani yaga gashinki."

Bata

ɗ

ago ta kalle shi ba amma kalaman sun daki zuciyarta ta yadda duk tarin hargitsin dake ciki sai da suka girgiza. girgizawar da bata yi tunanin zuciyar tata

zata yi ba a yanzu tare da abinda ya faru game da ita.

A hankali ta juya ta koma

ɗ

aki, wani pink dankwali ta

ɗ

auko ta daura, ai kuwa ya hau sosai da kayan ya ƙara haska fuskarta, wanda bata ko gani ba ta sake

ɗ

aukan ƴar ƙaramar jakarta da kuma wannan bas

ket din ta fito, sai da ta tabbata ta kashe fitulu da switches

ɗ

in ko'ina, na fridge kawai ta bari sannan ta fito.

Yana tsaye daga bakin barandar falon yana jiranta, wani guntun murmushi da yayi mata yasa gumi fitowa a tsakanin yatsunta kafin ta bashi waj

e ya kulle ƙofar gidan, kuma juyowar da yayi yasa shi tsayawa dab da ita, wanda kafin tayi tunanin yin gaba idonta ya hango mata wasu manyan ledoji akan booth

ɗ

in motarsa.

"Mami ce ta aiko a kawo miki, yanzu muka yi waya tace ki kai musu." Muryarsa ta fa

ɗ

a dab da bayanta.

Zuciyarta ta buga a ƙirjinta, hannayenta suka fara rawa riƙe da kayan nan, ta sani bana tasirin muryarsa ne ka

ɗ

ai bane har da na sunan Hajiyan Kilishin daya furta. Numfashinta ya shiga kakkatsewa a kirjinta ta yadda tayi tunanin zai iya

jinta amma sai taji lokacin da yayi baya ya

ɗ

auki waya yana cewa.

"Zuwa 10 zasu iso Faruk, idan kana ƙaunar Allah ka tabbata kana nan..."

Sai kawai tayi ƙarfin halin motsa kafafunta ta tafi wajen motar, ta isa wajen daidai lokacin da idonta ya nuna mata

sauran kayan daga gefen motar, buhun shinkafa guda biyu da jarkokin mai suma guda biyu.

Ta ha

ɗ

iye wani abu a maƙogwaronta kafin ta ajiye kayan hannunta, ta bu

ɗ

e ledar farko inda kayan tea manya-manya gwangwanayen su Madara ya shiga idonta, a

ɗ

aya ledar ku

na wani ƙaton food flask ne shi kadai mai fa

ɗ

i, taji har a lokacin hannunta na girgizawa a hankali sanda ta bu

ɗ

e shi, kuma tun kafin ta gani ƙamshin wani farfesun naman kaza ya cika hancinta, shine fal ya kusan cika flask din har baki.

Ba shiri ta rufe id

anunta tana jin koina a jikinta na girgizawa. Fata take da dukkan imaninta cewa Allah ya kawo mata mafita akan matar nan.

"Ya ubangiji kaine tanadin kowanne bawa idan ya fada masifa, Ya Allah na miƙo maka hannaye na ka taimake ni akan wannan al'amarin da

yafi ƙarfina, ba zan iya ba ya rabbi! Bani da wata mafita da wata dabara wadda ta wuce taka ya Allah."

Wani lokacin bawa yana yin addu'a ne akan ga

ɓ

a, wani lokacin ubangiji yana amsa addu'a ne a take! Kuma komai yana da tushe yana da asali, kamar yadda ta

fiyarsu Jigawa ke shirin zama tushen faruwar abubuwa masu yawa.

Kuma rashin sani yana

ɗ

aya daga cikin raunin

ɗ

an Adam!

***

Waye yake cikin wannan rashin sanin ne?

A cikin dukkan wannan hargitsin, me yake jiran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login