Showing 87001 words to 90000 words out of 94381 words
kar ta yarda wani abu ya gaya mata cewa an fi ƙarfinta ba zata iya ba, tace mata itama macece, duk wani abu da take taƙama dashi itama tana dashi, kawai ita tana amfani da
nata wayon ne ta mummunar hanya, don haka idan ita zata
ɓ
ullarwa gaskiya, a lokaci kadan ne zata kawo karshenta don gaskiya itace sama da komai a duniyar nan.
"Kilishi bata fi kowacce mace ba a duniyar nan Amina, yadda take takama da wayo da kuma dabarart
a, haka Allah ya halittawa ƙwaƙwalwar dukkan mata don ita mace uwa ce, an halicci mutane da yawa da zasu rayu a ƙarƙashinta wanda kowanne da irin ƙalubalen rayuwarsa, shi yasa Allah ya bu
ɗ
e ƙwaƙwalwarta ta yadda zata iya samar da mafita kala-kala a fannin
rayuwa.
Wasu matan basa gane hakan ne har suyi yunƙurin sanin abinda zasu iya, matan kuwa da kika ga suna zaune lafiya tare da mazajensu ƴaƴansu harma da duk wanda zai ra
ɓ
e su, sune wanda suka iya bu
ɗ
e wannan baiwar tasu, Mata irin Kilishi kuma sune wanda
suke amfani da wannan baiwar ta hanya mai munin da har suke ganin cewa sun fi kowa.
Yanzu girma yazo kanki da gaske Amina, kin fara ganin hakan tun daga ranar da kika bar karƙashinmu, kuma hausawa sun ce aure yakin mata, yaki ne da kowacce mace akwai kal
ar nata, don haka kema dole ne ki bude ƙwaƙwalwar ki, ki kar
ɓ
i wannan girman sannan ki fuskanci naki yaƙin Amina..."
A daidai wannan lokacin suka shigo harabar wani haddadden gini mai tarin fitulun dake ta haske suna maraba da daren da bai kai ga ƙarasowa
ba. Ma'aruf ya tsayar da motar a jerin motocin dake tsaye a wajen daidai lokacin da idonta ya zare akan sunan wajen.
Haseenah Guest Inn.
***
"Mene ne total charges for Adjustment and Uncollectables?"
Ma'aruf ya tambaya a cikin wayar da yake yi daga c
ikin dakin, yana zaune ne akan wani dan karamin dining table dake can karshen dakin yayin da hannunsa ke rubutu a cikin notepad din dake kan teburin. Kayan jikinsa wata loose T-shirt ce da ya siyo da kuma wani gajeran wando kalar grey.
"Next..."
Ya sake
fa
ɗ
a bayan mai maganar na ciki ya gaya masa wani adadi da ya rubuta a cikin wayar.
"Ka gaya min Net Patient Revenue din?"
"Na gaya maka yallabai, shine na biyu bayan total charges na Patient Care gaba
ɗ
aya."
Mai maganar daga cikin wayar ya fada, sai ya g
yada kansa yana bude shafin baya, ya karanta abinda ya rubuta sannan ya sake dawowa inda yake yace.
"Operating Expenses din fa?"
Mutumin na ciki ya sake fa
ɗ
o masa wani adadi da ya shifa rubutawa.
"Sannan sir akwai Bad debts
ɗ
in wancan..."
"Sai kuma Nat
ural Expense
ɗ
in?"
Ya katse shi ba tare da ya saurari abinda yake cewa ba, mutumin ya
ɗ
anyi shiru kafin ya fa
ɗ
o wani adadi na makudan kudin da saida Ma'aruf ya jinkirta kadan yana saurarar sa kafin ya rubuta.
"Yalla
ɓ
ai ka saurare ni akan zancen bashin na
n, bamu da wata hanya ne dole..."
"Just tell me the total Sadiq." (Kawai ka gaya min jimlar komai gabadaya Sadiq.)
Muryarsa ta fito a hankalin da take tun bayan sallar magariba da yayi buda baki.
"Wallahi yallabai zai fi kyau ka duba Report
ɗ
in gaba
ɗ
ay
a tukunna gabadaya 42 pages ne, idan ka karanta komai you will realize that..."
"Ka gaya min total din kawai Sadiq."
Yadda sautin muryar tasa ta fito wannan karon ita tasa Sadiq din sarewa daga dukkan ƙokarin da yake fanin zai iya shawo kansa, yayi ajiya
r zuciya a hankali sannan ya fadi wasu makudan kudade da shi kansa Ma'aruf
ɗ
in ya sani idan za'a bincike account dinsa na bankuna tsaf a tattaro komai baza 'a taba samun wannan adadin ba, don haka bai ma rubuta ba, wani guntun murmushi ne ya su
ɓ
uce a lebbe
nsa yayin da yayi baya ya jingina da kujerar da yake kai yana kallon gabansa tamkar Sadiq
ɗ
in ne a wajen.
"Wallahi yallabai..."
"Sadiq"
Ya katse shi, sautin muryarsa can ƙasa amma kuma a kausashe.
"A rufe asibitin, a tsayar da komai, kwana ka
ɗ
an na bak
u, I'm coming in few days, ku san yadda zaku gyara wannan abin in a reasonable way kafin zuwa na. Idan ba haka ba, na rantse da Allah wasu ne zasu ci muku abinda kuka
ɗ
iba ba ku ba, and just dare me and see.!"
Yana fa
ɗ
in haka ya kashe wayar, ya cilla ta k
an teburin da karfi har sai da screenguard
ɗ
in dake kanta yayi wata katuwar tsaga guda daya, sannan ya cusa hannayensa duka biyu a cikin gashinsa yana ƙoƙarin saita numfashinsa, ransa ne yake shirin baci ya sani, amma yana kokati da dukkan iyawarsa ya dann
e hakan kamar yadda ya saba yanzu a kwanakin nan. Bakinsa ya shiga karanto hasbunallahu wa ni'imal walkil daidai lokacin da kofar toilet din dakin daga can gefe ta bu
ɗ
e bayan abinda zai iya kira aƙalla minti talatin.
Ya sauke hannayensa daga fuskarsa kaf
in ya juyo ya kalle ta, tana tsaye daga kofar kamar zata koma ciki ne ta sake rufewa, babu shiri yaji dukkan abinda ke cikin kansa na sulalewa yana bin iska, rigar da ya siyo ita ta saka, kusan iri daya ce da wadda ya ta
ɓ
a gani ta saka a gida ranar da tash
i cikin daren nan, me tsawo daga baya amma ta gaba kuma iya gwiwa take kawai, kuma yadda idanunsa suka riƙe hoton siraran kafafunta a wancan lokacin shi yasa kai tsaye yace a mayar da wanda ya
ɗ
auko a ciro masa ita.
Daga yanayinta kawai ya san ta saka ne
don bata da wani za
ɓ
i, tunda wani mai wanki da guga na Hotel
ɗ
in yasa yazo ya kar
ɓ
i kayansu don ya wanke zuwa gobe, idanunsa kallonta kawai suke tun daga nan, ta yafa bakin mayafinta da bata bayar dashi ba akanta amma duk da haka gashinta na fitowa kamar
ɗ
azu da safe.
Daga inda Amina take tsaye, caku
ɗ
a yatsunta kawai take yi cikin junansu saboda rawar da hannayenta ke yi musamman a yanzu da take ƙara ganin wautarta na fitowa a haka, amma ya zata yi, har tawul a cikin toilet din ta
ɗ
auko ta
ɗ
aura taga abin
bai dace ba ta cire shi.
A ajiye ma zancen ƙafafunta dake waje a gefe, tunda take bata ta
ɓ
a lissafawa cewa zata yi kwanan hotel a rayuwarta ba idan har ba wai Makkah ko wata kasar taje ba, wanda shima ba'a irin wannan yanayin take hango shi ba, shi yasa t
un da suka shigo zuciyarta ke rabewa gida biyu tana sake ha
ɗ
ewar da har a yanzu ta kasa samun sauƙi duk kuwa da ƙarfin halin da ta tattaro a ranta.
Ganin yadda yake kallonta yasa ta juya da sauri ta ƙarasa jawo ƙofar toilet
ɗ
in ta rufe sannan ta shiga tah
owa cikin
ɗ
akin. Wani abu ya zarce maƙogwaron Ma'aruf da yake kallonta tana tahowa sai mutstsika yatsunta take yi cikin junansu yayin da siraran ƙafafun nata ke tafiya.
Tare da Ruƙayya yasha tambayar kansa meye babban interest dinsa game da mace, sai dai
a lokacin ya kasa tsaida zuciyarsa akan komai banda kyawunta don ita
ɗ
in kyakkyawa ce, amma a yanzu ya samu wannan amsar da ya da
ɗ
e yana nema, don yadda zuciyarsa ke sake
ɗ
aukan hoton ƙafafun Amina tana masa kyakkyawar ajiya, a wani yanayi ne da wataƙila k
o bayan ransa ba zai manta ba.
Ta ƙaraso kamar mara gaskiya ta wuce shi ta nufi wajen wani
ɗ
an ƙaramin table da ma'aikatan wajen suka kawo musu abinci kamar yadda ya basu umarni.
Kuma sai a sannan tayi magana, tun bayan da suka idar da sallar isha da ya
bata wayarsa ta sake kiran mahaifiyarta ta shaida mata cewa basu bar garin ba sai gobe tukunna.
"Wanne abincin zan zubo maka?"
Yaji ta tambaya daga bayansa inda taje ta tsaya, sai kawai ya ture komai a ransa ya taso ya taho inda take, ta juya bayan nata
kamar yadda ya zata tana ƙoƙarin bu
ɗ
e plates
ɗ
in masu wasu irin manyan-manyan murafe kamar na abincin sarakai, a hankali ƙafafunsa suka tako ta kan carpet
ɗ
in dake shimfide a wajen ya ƙaraso ya tsaya dab da bayan nata idanunsa na nazarin
ɗ
an karamin jikint
a dama siraran hannunta, bayan haka tsawonta ma gabadaya iya kafa
ɗ
arsa ne, ya san yana da tsawo don shi da Jamal ana cewa duk tsawon Hajiya Maimuna suka yi,
amma bai ta
ɓ
a tsayawa yayi nazarin yadda yafi wani tsawo irin haka ba sai akanta, don ko Ruƙayya ya
sani ne cewa da ka
ɗ
an yafi ta.
Kuma wataƙila shirun da yayi ne yasa ta juyowa a hankali hannunta rike da murfin da ta
ɗ
auko guda
ɗ
aya, idonsa ya sake kaiwa kan kafafunta a yanzu data juyo, sai yanzu ya lura cewa akan farcen kafafun nata akwai kalar baki
alamun lallen da bai gama fita ba, kuma yadda farcen ya rabu kala biyu fari da baki yasa shi kasa daina kallonsu.
Amina ta sunkuya kalli ƙafafunta da yake kallo tana son ta nemo abinda ke wajen amma bata ga komai ba, yadda yake tsaye dab da ita ka
ɗ
ai ya
isa yasa zuciyarta rabewa gida biyu, amma tunda bata rabe tun a lokacin data fahimci cewa yau zata kwana daya daki daya dashi ba, bata jin a yanzun ma zata yi. Ta sake ha
ɗ
iye wani abu karo na ba adadi a maƙogwaronta tana son kore
ɗ
imbin tunanin dake kanta
kafin ta sake yin magana.
"Zaka ci abincin?"
Muryarta ta fito ne kamar tana son tuna masa cewa ba'a kafarta fuskarta take ba, kuma hakan yayi aiki don a lokaci guda ya
ɗ
ago da idonsa ya kalle ta.
"Naci abincinki, kin manta?"
Ta yaya zata manta, da wann
an busashshiyar doya da ƙwan data soya tun safe yayi bu
ɗ
a baki, tea
ɗ
in wajen kawai yasha ya cinye doyar gaba
ɗ
aya, a lokacin tana waya dasu Amma, tana daga karshen
ɗ
akin kallon yadda yake bu
ɗ
e-bude a cikin labtop
ɗ
insa yana cin doyar, wani abu da ya kara n
utsar da zuciyarta a cikin kirjinta tana jin dama abinda tayi yafi doyar ka
ɗ
ai, sannan kuma wani abu da ya fara bu
ɗ
ewa kalaman Amma dake sa hannunta rawa kofa a zuciyarta.
Sai ta girgiza kanta a yanzu tana ƙoƙarin cigaba da kallonsa.
"Ai wannan ba zai is
a ba, idan mutum yayi azumi gwara yaci abinci da yawa."
Ya gya
ɗ
a kansa shima yana kallonta.
"Na sani, amma raina ne ya fara
ɓ
aci yanzu, bana jin zan iya cin abincin."
Kawai sai ta samu kanta da tambayar.
"Me ya faru?"
Kuma fitowar tambayar yasa taji k
amar ta fara yin nisa da taraddadin dake zuciyarta.
Hannunsa
ɗ
aya taga ya zura cikin gashin kansa kamar abinda zai fa
ɗ
a zai yi masa wahala kafin wucewar sakan biyu yace.
"Ina da abubuwa da yawa a gabana, so mutane na using wannan opportunity
ɗ
in suna cut
a ta, Annual report din MMB- 6 aka aiko min yanzu, ku
ɗ
in da suka ce sun kashe a shekarar nan Amina ko ni bani dasu yanzu."
Ba maganganun ne suka daki zuciyar Amina ba, sautin muryarsa ne yadda ya fito cike da wani rauni da idan za'ayi musu da
ɗ
imbin mutan
e zasu kwana suna rantsewa cewa ba daga muryar Ma'aruf wannan raunin yake ba, ba shiri taji ta hadiye wani abu a makogwaronta kafin tace.
"Meye MMB-6?"
Wataƙila idan ta fara sani meye shi din zata fahimci abinda maganar tasa take nufi.
"Asibiti na ne da
yake Abuja."
Sai ta sake gya
ɗ
a kanta tana jin kamar maganar tafi karfinta, amma kuma kai tsaye sai tace.
"Ance idan hankali ya
ɓ
ata hankali ake sawa ya nemo shi, yanzu ko ranka ya
ɓ
aci babu abinda zai canja, kamata yayi ka samu nutsuwa mai kyau, sai kay
i amfani da hakan ka gano koma wane irin akasi ne aka samu."
Maganganun suka tafi har ƙarshen zuciyar Ma'aruf, suna fito da irin kwanciyar hankalin da yake ji a duk lokacin da ya gayawa Mami damuwarsa kuma ta bashi
ɗ
aya daga cikin shawarwarin ta, Amina ba
ta sani bane amma itace mutum ta farko daya dangance shi bayan Ishaq da suka san da zancen asibitin nan.
Abu ne da ko Mamin bata sani ba, kuma shi yasa dama yake damuwa duk sanda aka samu matsala akansa don ya san babu wanda zai iya bashi shawara mai kyau
akan hakan tunda ko Ishaq baya yiwa zancensa. Kuma haka kurum ya za
ɓ
i boyewa kowa sanin da zaman asibitin don so yake yi da gaske ya binne duk wata halayyarsa ta baya tare dasu kamar yadda yayi wa kansa alƙawari.
Zama likita yana daya daga cikin burinsa
na farko a duniya, don haka nacin da zuciyarsa ke masa shi yasa shi tsallakewa zuwa garin Abuja ya gina ƙaton asibitin guda inda ya danka amanarsa a hannun wani likita mai suna Sadiq, shi yake jagorantar komai na asinitin don hatta tarin likitocin dake mus
u aiki shi yake biyansu, shekaru biyar kenan da kafa asibitin, kuma tun bayan shekaru biyun farko aka fara samun matsala a annual report din da suke bashi duk ƙarshen shekara, ya zama kudin da suke cewa duna amfani dashi duk shekara ya fara fin karfin tuna
ninsa.
Sai gashi yanzu minti
ɗ
aya kawai gaban Amina duk dauriyarsa ya kasa riƙe wannan sirrin ya fallasa mata komai, amma kuma da ta bashi sai tasa bai ji yayi nadamar sanar da itan ba, hasalima zuciyarsa gode masa ta dinga yi don aƙalla abinda ta fa
ɗ
a
ɗ
i
n ya sama mata wani sauƙin.
Sai kawai ya gya
ɗ
a kansa yace.
"Thank you."
Sannan ya zagayo ta gefen table
ɗ
in yace.
"Me zaki zuba mana?"
Tambayar tasa ta juyowa itama tana jin nauyin abinda ya fa
ɗ
a, plates din ya shiga budewa gabadaya yana tara murafans
u a hannusa
ɗ
aya.
"Wanne kafi so a ciki?" Ta samu kanta da tambaya babu wani dalili.
Ya girgiza kansa shima.
"Ni zan ci ko meye kika zuba, favourite abinda nake so baya cikin wadannan."
Ya fada yana kokarin ajiye murafan a gefe, sannan kai tsaye ya shi
ga gaya mata irin abincin da yake so wanda kusan duka na gargajiya ne, sanda yace mata har da
ɗ
anwake sai da ta tsaya tana kallonsa, don ita a tunaninta mutane kamarsa basa
ɗ
aukar abincin gargajiya da muhimmanci.
Ya tambaye ta abinda take so itama kuma sa
i ta samu kanta da ture komai a ranta ta shiga gaya masa, kuma da kowacce kalma data fa
ɗ
a tana ji kamar tana karka
ɗ
e ragowar taraddadin dake ranta ne.
"Ina son chocolate, sannan zan sha lemon zo
ɓ
o a koina kuma a kodayaushe."
Ta fada lokacin da yake tamba
yarta abinda take so na kayan kwa
ɗ
ayi.
Ya gyada kansa.
"Naga alama, cox naga zo
ɓ
o da yawa a fridge dinki."
Ta gyada kanta a hankali itama.
"Ina ga ba zan ta
ɓ
a iya dadewa babu shi ba a koina."
"Wow, I like the enthusiasm."(ina son kwarin gwiwar nan.)
Muryarsa ta gito da slamun cewa shima ya fara jin dadin sakewarta.
Sai tayi wani guntun murmushi da bata san daga ina ya fito ba tana kallon abinda take zubawa.
"Wane kalar chocolate kika fi so?" Da alama so yake hirar ta cigaba da yin nisa.
"Kowanne."
Wannan karon muryarta ta sake fitowa kamar silin gashin dake fa
ɗ
owa ƙasa a hankali ba tare da ta dago ba.
"Chocolate bai dame ni ba amma I always enjoy Ferraro Rocher." (Ina jin dadin Ferraro Rocher.)
Bata ta
ɓ
a jin ko sunan ba, kuma sai Allah ya taimak
e ta kafin tayi tunanin abinda zata fa
ɗ
a, wayarsa dake can kan table
ɗ
in daya baro ta ta shiga ƙara, don haka ya karbi plate din da gama zubawa ya tafi wajen, ya ajiye plate shi akan table din sannan ya kara wayar a kunnensa ya shiga magana da wani cikin P
idgin english, irin tsantsar Pidgin din da ita bata taba ji ba ma, amma kuma sai yayi mata dadi, yadda sautin muryarsa yake ha
ɗ
ewa cikin accent
ɗ
in da kana ji ka san ya fito ne daga Jinsin Hausa/Fulani.
'Matar ƴan gayu.'
Haka Aminu yayi ta tsokanarta
ɗ
az
u, kuma ita kanta duk da hargitsin yanayin da take ciki ta sani cewa kamar yadda Hajiya Kilishi ta fa
ɗ
a ne, idan banda kaddara ko zata mutu sau
ɗ
ari ta dawo Ma'aruf yafi karfinta, don a yanzu da kowacce wucewar rana tana ƙara gane cewa yafi ƙarfin hangen d
a take masa a lokacin da ta yarda da auren nan. Shi yasa ko a yanzu kawai ƙwaƙwalwarta ta kasa auna mata adadin ku
ɗ
in da ya kashe wajen kama
ɗ
akin nan don kwana
ɗ
aya kawai.
Ta
ɗ
ebo farfesun kifi na ƙarshe a cikin wani
ɗ
an bowl sannan ta juyo tana hango sh
i daga can inda ya zauna a jikin table din yana