Showing 57001 words to 60000 words out of 94381 words

Chapter 20 - Farar Wuta Complete

/>
Faruq

ɗ

in yana nazarin sumar kansa da banbancin ta ka

ɗ

an ne da yadda ya ganta jiya, yace.

"A haka wannan gashin naka an aske shi?"

Ya girgiza kansa har yanzu bai kalle sh

i ba yace.

"A'a fixing nayi."

Sai kawai Faruq

ɗ

in yayi dariya sannan ya juya kan tasa tab din dake blinking alamun shigowar wani sabon saƙon, suka cigaba da tattauna duk abinda ke gabansu har magariba ta tadda su anan, wanda kafin magaribar suka yi sa'a

r ganowa cewa tabbas wannan kamfanin sun karbi kaya na maƙudan ku

ɗ

a

ɗ

en a hannunsu kuma dukkan receipt din kudin an saka adadin kudin daidai, har ma da alert din shigar kudin cikin bankin kamfanin, amma takardar da Faruk

ɗ

in ya gano cewa an duba balance a w

ancan lokacin kuma kudin bai kai ba, ita ta daure musu tunani. Don basu san yadda za'ayi alert ya shigo da wani adadin ku

ɗ

i ba alhali ba hakan aka turo ba.

Anan suka tsaya kasancewar magriba ta taho kusan kowa a Office din ya tashi tunda dama a ƙa'ida ƙar

fe biyar ne lokacin tafiyar kowa.

A wajen Hamida ya da

ɗ

e bayan yayi sallar magaribar, kuma wannan karon har nuna alamun cewa zata biyo shi tayi, ransa ya cika da farin ciki kafin ta ƙarasa da cewar zata bishi ne ya kaita wajen Maminta, kuma Allah kadai ya

san sau nawa ya zura hannunsa cikin gashinsa ya fito dashi kafin ya iso gida, don game da al'amarinta bashi da wata mafita ko ka

ɗ

an, abu

ɗ

aya ya sani shine ba zai ta

ɓ

a iya sake rabuwa da ita ba ko da me Ruƙayya da iyayenta zasu tunkare shi.

Ya tuno wayar

da suka yi da Ahmad kanin Ruƙayyan a jiya, yaron bashi da hankali ya da

ɗ

e da sanin hakan, tunda har sunyi magana da Ashraf ya gaya masa cewa zai neme su bai ga dalilin da zai sa shi ya sake kiransa ba, kuma yadda yake masa magana ma ji yayi idan akwai w

ani mataki da yafi na haukan, zai iya saka shi a wannan layin, don haka ƙarara yayi masa garga

ɗ

in cewa zai iya sawa a kama shi idan har ya sake kiransa da wannan batun.

Ya riga ya sani cewa duk cikinsu babu wanda zai iya ja dashi don yana da da hujjar da

zai kaisu ƙasa ko a gaban waye za'a tsaya, bama wannan ba ya sani cewa babu inda Ruƙayyan zata je ta samo karfin halin da zata iya fuskantarsa a yanzu, tana yawo ne da nauyin wa

ɗ

annan kalaman

ɓ

oyayyiyar yarjejeniyar da suka yi kamar yadda koda da rana guda

shima bai ta

ɓ

a manta su ba.

Ya isa gida bayan ya tsaya a wani masallaci yayi sallar isha'i, ya shiga da motarsa ciki sannan ya fito ya rufe gate din yana takaicin yadda sai wani satin zai samu maigadi kamar yadda kamfanin suka shaida masa.

Kuma bayan ya



ɗ

auko wayoyinsa biyu daga cikin motar ya dade tsaye a wajen yana waya da Ishaq, a yanzu ha

ɗ

uwarsu ta

ɗ

anyi wuya, yana ta yawon zuwa Abuja ne akan wani workshop da suka fara a kotun tasu, don haka a cikin satin ma sau daya kawai suka ha

ɗ

u.

Magana suke tay

i akan gininsu, wasu filaye da suka siya a Lami

ɗ

o Cresent ana musu gini iri

ɗ

aya, bayani yake yiwa Ishaq

ɗ

in cewa zasu canja masu gini don na yanzun an basu kudin kaya mai kyau amma sun siyo wani siminti da bashi da kyau har wani waje a cikin ginin Ishaq d

in ya rufta. Daga karshe suka tsaya akan Idan ya dawo zasu fara neman wasu ma'aikatan kafin suyi sallama da kalaman da Ishaq din ke gaya masa a mafi yawancin ƙarshen maganarsu.

"Dan Allah ka kula B."

Ya cije le

ɓɓ

ensa yana kallon wayar, har yanzu Ishaq ba

i yarda dashi ba ya sani, gani yake a kowanne lokaci wani abu zai iya faruwa saboda yanayin ciwon nasa, amma shi baya jin hakan, akwai abubuwan da yawa a gabansa amma baya jin sunyi yawan da a cikinsu zai iya samun abinda zai canja yanayinsa, don haka yana

amsa masa ne kawai don ko yayi bayanin ba zai yarda dashi ba.

Ya kashe wayar sannan ya debo kayansa na cikin motar ya shiga ciki da ƴar karamar sallamarsa, babu kowa a falon amma ƙamshin turaren wutar daya kula kwana biyu ana yinsa a gidan ya shiga hanci

nsa. Yayi sallamar da babu mai amsa masa sannan ya cire takalmansa daga gefe ya taka zuwa ciki, zuwa hanyar korodon nan, fitilar dakinta a kunne take kamar kowanne lokaci irin haka idan ya dawo, ya jiyo motsinta daga ciki har da ƙara ma kamar wani abu ya f

adi kafin ya zarce zuwa dakinsa.

Wanka zaiyi ya fito ya shiga cikin gida, a can wajen Mami yake cin abincinsa kullum, kafin ya fita dai ya san watakila zai ganta su gaisa, amma zuwa lokacin da zai dawo ma ta riga ta kashe fitilar dakinta ta kwanta, ta kas

an kofarta yake ganin hakan idan zai wuce. Ya isa

ɗ

akin nasa lokacin da yake tuno maganganun Baffa sanda yake masa fadan rashin halartarsa wajen daurin auren nan, Baba Usman yana daga gefensa yake cewa.

"... Idan kana tunanin zaka wulakanta yarinyar nan s

aboda iyayenta ba masu arziki bane Muhammad, ina so ka kalli iyayenka biyu da suke cikin gidan nan, daga ita Kilishin har Maimunan da ta haife ka, ka gaya min waye ya fito daga gidan mai ku

ɗ

i, ko kuma ni kaina da nake mahaifinka, ka gaya min gidan iyayena

na gado da yake Bakori yaya yake, Mahaifina har ya mutu

ɗ

akin kwanansa na ƙasa ne bai ko kai girman

ɗ

akin nan ba ka sani.

Saboda haka na daura aurenka da yarinyar nan ne saboda shaidar halayen kirki da aka yi mata ita da iyayenta, ba don abin duniya ba ba

bu ruwana da abinda mutane ke fa

ɗ

a wai kwarya tabi kwarya, zaman aure nutsuwa da kwanciyar hankali ake nema a cikinsa ba suna ba, game da aurenka na farko kaima shaida ne akan hakan, don haka ina rokonka kar ka bani kunya a karo na biyu Ma'aruf."

Ya rufe

idanunsa lokacin da ya saki ruwan shower akansa, indai Baffa zai kira shi da sunansa na asali ya sani cewa babban al'amari ne.

***

Doguwar riga ce a jikin Amina ta atamfa kalar milk da sea green, ta daura dankwalin sannan ta yafa wani karamin mayafi shim

a kalar sea green

ɗ

in da ya tsaya iya kafadunta, ba kwalliya tayi ba don babu ko hoda a fuskarta amma fatar ta da'a kwana biyu ta kara washewa sakamakon canjin ruwa tana haskawa tare da fararen idanunta, kuma kawai ta yafa mayafin ne don bata son fita haka

, taji lokacin da Ma'aruf ya shigo, har wucewarsa ta gani ta kasan ƙofar dakin daidai lokacin da robar vaseline

ɗ

in dake hannunta ta subuce ta fadi.

Sati guda kenan da fara rayuwarta tare dashi amma har a yanzu duk sanda ya fita ya dawo sai taga kamar sh

ine ganinta dashi na farko, taji zuciyarta ta kasa tsayawa waje guda duk da cewar wannan taraddain da take ji a farko ya fara tafiya, don bata san me yasa ba komai yazo ne sabanin tunsninta kuma lokaci yana saukaka mata abubuwa fiye da zatonta.

Ko ka

ɗ

an b

ata ga wani yunƙurin cutar da ita a tare dashi ba, hasalima harkokin gabansa yake, da sun gaisa shikenan ba zai kara bi ta kanta ba. Ita kanta ta fara sabawa da gidan a yanzu, ranar da su Fatima suka zo sun taya ta sake kimtsa komai nata, sauran kayan kwal

liyar nan da jakunkuna da takalman dake cikin Ghana must go

ɗ

in nan duk an samar musu wajen daya dace dasu, ta basu kayan kwalliyar ma da yawa da kuma wasu daga cikin undies din.

Sannan a kitchen ma sun jera komai a muhallinsa, store din ya zama babu koma

i sai iya abubuwan da ba lallai amfaninsu yazo a kusa ba, bata san adadin mamakin da tayi ba na yawan ganin kayan, don bayan wanda aka siya mata kusan duk wanda zai kawo wata gudunmawa kayan kitchen

ɗ

in ne, don haka har wasu abubuwa ta ware a cikin ranta c

ewar zata ajiyewa Maryam idan lokacin nata auren yazo.

Sauran

ɗ

akunan nan biyu ashe

ɗ

aya carpet ne kawai da labulaye da kuma su tintin a jere, sai

ɗ

ayan ne aka tsara shi da wani irin nau'in furnitures masu tsananin kyau da

ɗ

aukar ido, komai kalar grey, mi

lk da kuma ash ne, wani silk bedsheet din da aka shimfide gadon dashi yana ta daukar ido a cikin hasken fitulum

ɗ

akin, Aunty Safiyya bata sani bane da take cewa tayi zamanta a dakinta, dama ba'a tsara wannan don ita ba, shi suka yiwa abinsu, don har wasu f

itulu aka saka a tsakiyar ceiling

ɗ

in dogwaye masu haske, ga kalar fentin shima grey ne, labulayen kuma milk gaba

ɗ

ayansu.

Kasa rufe bakinta tayi a lokacin da su Ummi ke cigaba da santin

ɗ

akin daga inda suka tsaya a bakin kuma ƙaton akwatin dake ajiye aka

n gadon, shi ya hana kowannensu shiga don ba sai ta gaya musu ba sun riga sun gama sanin dakin na waye.

Ta fita

ɗ

akin ta rufe kofar a hankali kamar mai tsoron kar a jita sannan ta nufi hanyar kitchen, daga tsakiya akan work table

ɗ

in nan tray din dake dau

ke da flask din abincin da ta gama ne, a yau zata danne zuciyartaa tayi abinda ta kasa jiya, shekaranjiya ya aiko aka kawo kayan abinci kamar ya san dana ta matsu ta fara girki da kanta, don haka kai tsaye ta gayawa Samirah cewa ta huta tunda dama ita ke

kawo mata abinci kullum, abincin da ita kadai take ci don ko yana sanin an kawo

ɗ

in ma bai ta

ɓ

a tambaya ba, ta fahimci idan ya dawo yayi wanka wajen Mami yake tafiya yaci abincinsa sannan ya dawo.

Don haka ko jiya da tayi girkin, har dashi tayi amma tana

ɗ

aki tana biya abinda zata ce masa taji ya bu

ɗ

e kofar falon ya fita, haka ta debi abincinta ta rufe a fridge, amma yau ta gama shirya cewar ba zata bari ya fita ba, ba don komai ba sai don tarin nasihohin nan da aka yi mata suna ta yawo a cikin kanta, gani

take kamar laifi take idan zata yi girkin babu shi, don akwai nasa hakkokin akanta kamar yadda shi ya sauke nasa wajen kawo abincin.

Bayan haka ma, ta karanci kalolin kayautata zamantakewa fiye da adadi a wajen Ammarta, abinda ke cikin zuciyarta kenan fa

l kuma dashi tayi tunanin zata iya cin galabar komai dama, har yanzu bai nuna wata alama ta cutar da ita ba don haka don me yasa ita zata fara da abinda bai dace ba?

A cikin addu'o'in da Gwaggo Balkisa tayi mata tace '... Allah yasa masa tausayinki a zuci

yarsa..'

To idan bata kyautata masa ba ta yaya zai ji tausayin nata, Me ƴan uwansa ma zasu yi tunani idan hakan ta cigaba? Idanunta suka hasko mata Hajiya Kilishin da yake zuwa wajenta yaci abincin, bata san me yasa ba ita har yanzu zuciyarta bata kwanta

da ita ba, ranar da su Samirah suka fara kaita wajenta, hannayenta duka biyu ta kamo tace.

"Barkanki da zuwa cikinmu Amina, zuciyata cike take da murna idan na tuna cewa ƴa ta na kawo gidan nan ba kowa ba, ki saki jikinki ki saba da kowa, don a gidan nan

bama taba banbanta kanmu, kowa

ɗ

aya ne kuma kowa yana samun tallafawar

ɗ

an uwansa saboda ƙaunar dake cikin zuciyoyin mu, kuma kema kin shigo kenan cikin wannan lissafin namu, rayuwarki zata canja da dukkan alkhairin da dake tare damu, kuma ina fatan kema z

aki bamu damar amfana da irin naki alkhairin."

Haka kurum a lokacin sai taji maganganun basu tafi har cikin zuciyarta ba, sai taji kamar sun tsaru da yawa ace kai tsaye take fa

ɗ

arsu daga zuciyarta a wannan lokacin, amma ko da ta daga ido ta kalli fuskarta

, sai zuciyarta ta ture wannan kokwanton a gefe, tana tuna mata cewa itace wannan Hajiya Kilishin da ta tallafi rayuwarsu ta

ɓ

angarori da yawa.

Hajiya Kilishin da kullum Baba yake ambato da kyawawan kalamai sannan kuma kamar yadda ta gani ta itace jagorar

wannan gidan, don a yinin yau kawai ta fahimci abubuwa da yawa sai da izininta ake yi, don haka saboda tana ganin itace umul'abasin faruwar wannan auren bai kamata zuciyarta tayi wannan tunanin ba.

Amma Allah ya sani da suka shiga wajen Hajiya Maimunan w

adda aka gaya mata itace asalin mahaifiyar Ma'aruf, zuciyarta kusan narkewa tayi tun kafin ta kai ga zama, mace ce har mace, irin manyan matan nan masu tsananin kamala da nutsuwa, fukarta fuska ce da za'a iya amfani da ita a koina a fadin duniya ta wakilci

kalmar 'Uwa a rayuwar bahaushe' sai dai babu ƙafafu, tana zaune kan Wheelchair

ɗ

inta da Hisnul Muslim a hannunta.

Kuma abinda ya bata mamaki shine itama da fara'arta da komai itama ta kar

ɓ

eta, tana ta zuba tarin addu'oin fatan alkhairi da kuma fatan zama

n lafiya a

tsakaninta da Ma'aruf, wani abu data lissafa cewa yayi ƙaranci a kalaman Hajiya Kilishi.

Sai kawai ta ture wannan tunanin ta dauki tray din ta taho falon, sai da ta tsaya tana ta tunani inda zata ajiye kafin ta tsugunna a hankali daga gaban Thr

ee-sitter dake gabanta, kuma tsugunnawar tata tayi daidai da fitowar Ma'aruf daga falon, ta dago da kanta lokacin da kafafunsa suka tsaya cak yana kallonta daga hanyar kofar da ya nufa.

Yayi wankan, ya canja yansa zuwa wani bakin wando da dark navy blue r

iga data dace da kalar daren, kallonta yake yi da mamakin dake nunawa karara a fuskarsa, sai kawai tayi saurin ƙarasa ajiye tray din sannan ta mike tsaye itama. Kanta a sunkuye hannayenta cakude da juna tace.

"Barka da dare."

A cikin shirun dakin muryart

a ta fito kamar wani fukafikin dake tahowa kasa a hankali, Ma'aruf ya gyada kansa yana kallonta har yanzu da mamakin a fuskarsa kafin ya amsa da.

"Kin yini lafiya?"

Haka yake tambayarta kullum, don haka ta gyada kanta ba tare da ta dago ko ta daina cak

u

ɗ

a yatsunta cikin juna ba, kuma sai tayi shiru bata ƙara cewa komai ba. Amina ta san ya kamata tace wani abun game da abincin da yake kallo a gabanta amma bata san me zata fara cewa ba, kuma ga mamakinta sai kawai taji yace.

"Wannan abincin..."

"Naka ne

..."

Ta ƙarasa da sauri tana

ɗ

ago da kanta, idanunsu suka ha

ɗ

u waje guda sai tayi saurin sake maida kanta kasa ta cigaba da murza yatsunta, amma zata iya karanta mamakin daya karu cikin muryarsa sanda yace.

"Masha Allah, kamar kin sani dama yunwa nake ji

."

Wani abu a cikin zuciyarta yayi tsalle da jin hakan, yayi kokarin subucewa daga zuciyarta zuwa kan fuskarta amma ta tare shi da karfi tana cigaba da motsa hannunta, ƙarar takunsa taji yana tahowa don haka tayi saurin tsugunnawa ta

ɗ

auki plate din tana

bude murfin flask

ɗ

in farko.

Ƙ

amshin abincin ya shiga hancin Ma'aruf sanda ya karaso kan carpet din, idanunsa na kallonta tana zubawa yayin da ƙaramin mayafin data yafa kalar kayanta ya zame yana reto a gefen fuskarsta, wani abu yake ji na daban yana shig

a zuciyarsa bayan mamaki, sai kawai ya zube wayoyin hannunsa akan kujerar sannan ya ƙarasa kan kapet

ɗ

in gaban abincin ya zauna, ƙamshint turarenta mai sanyi ya shiga hancinsa tare da na abincin don a yadda ya zauna tray

ɗ

in shi ka

ɗ

ai ya raba tsakaninsu.

Kuma bai ce mata komai ba, yana kallonta ta zuba iya adadin da take so na komai sannan ta ture tray din gefe a hankali ya tafi cikin laushin carpet din kafin ta ajiye plate din a gabansa. Shinkafa ce fara da vegetables a ciki sai kuma miyar dake tashin ƙam

shin daya ba

ɗ

e falon a lokaci guda, akwai wani abu a dan bowl data zuba na cabbage da kuma Irish potato mai hade da nama duk da wanda yake cikin miyar.

Wani abu ya motsa a cikin zuciyarsa cike da yabawa kokarinta dama abincin tun kafin ya kai bakinsa, yan

a tuna masa da wani al'amari daya shu

ɗ

e a labarin aurensa na farko, ba kai tsaye ya samu irin wannan gatan ba.

"Thank you so much."

Muryarsa ta furta a hankali da wani sauti da yasa numfashin Amina katsewa a kirjinta, ba shiri ta gyada kanta sannan ta mi

ke da sauri.

"Ina zaki je?" Shima yayi tambayar kamar kai tsaye bai shirya mata ba.

"Zanje in kawo ruwa ne."

Muryarta ta fito tana fallasa bugun da zuciyarta ke yi, kuma kafafunta basu motsa ba sai da ya

ɗ

aga mata kansa.

Ta isa kitchen din ta

ɗ

auko rob

ar ruwa guda

ɗ

aya da ba'a fridge ba, don ta kula duk sanda zata ganshi da ruwa a hannunsa to ba mai sanyi bane, shi yasa lemon data ha

ɗ

a ma ta kaishi can kasan fridge din baiyi sanyi sosai ba, Samirah ce ta koya mata hada lemon, kuma ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login