Showing 156001 words to 159000 words out of 190498 words

Chapter 53 - Buzu Book 1 Complete

ta yi turus tana kallon ikon Allah.

Siyama ce a tsaye, da Wan ?aramin flask a hannunta. Nana ba ta san me take ce masa ba, ta ga ya sauke rawanin fuskarsa ya saka hannu ya karSi flask Win, ya yi magana.

Kawai ta shiga Waki, a ?ofar banWakin, ta jefar da bokitin jin wani irin matsanancin Waci yana taso mata.

Ta cire hijjabinta kawai ta tsaya ta ri?e ?ugunta, ta tsaya tana jiran ya shigo, amma bai shigo ba, zuciyarta ta din ga raya mata, yana can su na hira da Siyama.
Kawai ta buWe ?ofa ta shiga banWaki, sai dai ta rasa uban abin da ya kai ta banWakin ma. Ta gama tsayuwarta ta fito daga banWakin.

Tana fitowa ta gan shi a tsaye, da flask Win a hannunsa, ya nufo ta zai yi magana, ta riga ta Sarar da flask Win. Farfesun kifi da dankalin ya tarwatse a ?asa.

Ya kalli gurin ya kalli yadda take huci, zuciya ta yin?uro shi, sai dai ya ga ?aisar a bayan Nana, ya zubo masa ido.

Ya haWiye wani abu, mai Waci. Ya kalli Nana ya ga yadda idonta ya rufe, ta fara ?o?arin wuce shi ta fita. Ya ri?e ta yana ci gaba da kallon ?aisar.

Ya kwantar da Nana a kan katifa, idanunta a rufe sai hawaye da yake fita, ta gefen idonta.

Ya dur?usa ya gyara gurin ta Sarar da abincin.

Ya sake kallon yadda ?aisar ya jingina da bango, ya tsaya a kan Nana.

"Tun da ka yi abin da ka yi, ya kamata ka bani guri" Ya yi maganar yana kallon inda ?aisar yake.

"Gurin ka na zo ne? Idan ba gurin ka na zo ba, sai ka ?yale ni"

"Ka zubar mini da ciki, kuma saboda rashin kunya, ka zo haWa fitina a tsakaninmu"

?aisar ya yi murmushi ya ce "Ina mamakin yadda Aljani yake shiga al'amuran bil adama har haka. Kai ka fara lalata cikin, ni kuma na zubar da shi."

Sayyid ya shafi fuskarsa ya ce "Waye Aljanin a tsakanin ni da kai?"

?aisar ya ce "Ba da kai nake ba. Ka san da wanda nake"

Buzu ya Wan yi shiru sannan ya ce "Ka gaya mini, wane ne ni? Daga ina nake? Kuma suwaye iyayena? Me ya kawo ni ?asar nan?"

"Ba ni za ka yi wa wannan tambayar ba, zuwa yanzu na san ka bambance tsakanin ni da shi"

"Haka ne, na banbance, yanzu ka tafi ka bani guri, ka bar ni da matata"

"Ba zan tafi ba"

Buzu ya dur?usa ya kwance rawanin kansa, ya cire rigar jikinsa, ya Wago Nana da take cikin yanayin gushewar hankali.
Ya fara cire kayan jikinta, tamkar an aiko wa ?aisar sa?on mutuwa ya murtuke fuska.
Bai tsinke da lamarin ba, sai da Sayyid ya rungume Nana yana sumbatar bakinta.

Jikin Nana ya din ga rawa, tana fatan ta saka baki a maganganun su, amma ta kasa, tana ganin duk abin da yake faruwa, amma tamkar an Waure ta, ta kasa motsa ko da ?aramin yatsanta.

Da ?yar ta fizgo numfashi ta tashi a zabure, ta ce "Sayyid" ya taso da sauri daga inda yake zaune ya nufo ta.

Ya kasa magana, ita ma kuma ta kasa cewa komai, sai rarraba ido da take yi, ta yi zaton mafarki ne, amma ta ji Wakin yana ?arnin kifi, ga kuma flask Win da ya shigo da shi.

Da ?yar ta ce "Ina wanda ku ke magana da shi?"

Ya kalli Wakin ya ce "A ina?"

Ta kalli daidai gurin da ?aisar ya tsaya, ta ce "Wanda ya tsaya a nan, wani dogo"

"Ban yi magana da kowa ba" ya yi maganar yana girgiza mata kai.

Ta yi ajiyar zuciya ta ja ta zauna, tana jin kanta yana ciwo.

****

"Suwaiba" Alhaji Fatuhu ya kira sunanta.

Ta kalle shi ta ce "Ya dai?"

"Ba na jin daWin jikina ne, kuma wani abu ne yake damuna"

"Me ke nan?"

"?ara ta za a kai kotu"

Ta waro ido ta ce "Kotu kuma? Me ka yi?"

"Kayan nan da suka yi Satan dabo, ranar Litinin zamu shiga kotu da 'yan kasuwa. Kujerata ma an sauke ni. Amma bai dame ni ba, kayan mutane nake tunani"

Ta kwaSe baki ta kaWa kai ta ce "Ai Alhaji Fatuhu duk Wan da ya hana uwassa bacci, shi ma ba zai yi ba. Babu irin wahalar da bamu sha tare ba, amma abin Duniya na samuwa, ka auro yarinya ?arama saboda ka ?untata mini, ka ci duniyarka da tsinke. Ai ga shi kai ma Allah ya kama ka" Ya yi zuru da ido yana kallonta.

Ta gama maganganunta ta bar masa Wakin.

Tana zuwa bedroom Win ta, ta rufe ?ofa, hawayen da ta ma?ale ta ba su damar gangarowa.

Ta hau nanata "Innalillahi wa innalillahi raji'un"

Ta Wauki wayarta ta kira Yayanta.

Yana Wagawa ya ji muryarta wani iri, ya ce "Lafiya kuwa?"

"Yaya Baban su Raudah wai za a kai kotu, 'yan kasuwa su na zargin ya cinye musu kuWi, dan Allah ka yi wani abu a kai dan Allah"

"To ikon Allah, amma ba sai ki bari sai da Safe ba, kya kira ni. Amma ku kuma kin tabattar bai ci kuWin ba?"

Suwaiba ta ce "Yaya kai ma ka san shi da gudun Duniya, da abin mutane wallahi zan iya rantsuwa bai ci kuWin kowa ba"

"Ki bari zan kira ki da Safe" ta ajiye wayar jiki a sanyaye cikin damuwa.

Kasancewar a sashen Fadila yake, ta fahimci damuwa a tattare da shi, sai dai fafur ya ?i gaya mata, ya lallaSa ta ta yi bacci.

*****

Da daddare Nana ta kasa karanta Alqur'ani, amma wannan karon ta samu ta saka a wayarta, ta daWe tana saurara tana jin nutsuwa na ratsa ta.
Kasancewar jini ya Wauke, ya sanya ta yi sallar Isha'i, ta kwanta karatun Alqur'ani yana tashi ?asa-?asa a wayarta.
Tana kallon Sayyid, ya shirya ya kwanta a ?asa, gurin da yake kwanciya da. Gaba Waya sai ta ji ta damu. Ta daWe idonta biyu, tana jira ta ga ko zai ta so, amma bai tashi daga gurin ba.
Ta tashi a hankali ta nufe shi, har ta ?arasa kusa da shi, ta kwanta.

Ba ta ce masa uffan ba, ta caza masa hankali har ya biye mata.
Bayan wani Wan lokaci ya numfasa ya ce "Kin daina fushin?"

"Ba kai ka saka na yi fushin ba? Amma ka yi ha?uri"

"Me na yi miki?"

"Me yasa za ka yi wannan yarinyar magana, har ta baka abu ka shigo mini da shi Waki?"

"Ki na gurin kin san meyafaru?"

Ta tashi daga jikinsa, ta ce "Ni ba na son jin meyafaru kawai babu ruwanta da kai, kar ka sake kula ta. Dan wallahi za ka iya nema ta ka rasa. Idan ka na son ta maye gurbina ba wani abu, ni zan iya tafiya ta na baku guri".

"Ki daina faWar abin da ba za ki iya aikatawa ba"

"To ka ci gaba, zan baka mamaki kuwa" ta yi maganar tana tashi zaune, da nufin ta bar masa gurin."

Amma ya ri?e ta gam, yana yi mata numfashi a wuya. A gurin suka kwana tare. Sai Asuba bayan ta yi wanka ta yi salla, ta koma kan katifa.

Tana tsaka da bacci, ta ji yana tattaSa ta, ta buWe idonta ta kalle shi tana yanutsa fuska, saboda bacci ne a kan ta sosai.
Wayarta ya ajiye mata a daidai kunnenta.
Wa?ar Ali jita ce take tashi, ta Aminiya. Shiru ta yi tana sauraren baitukan tana kallon kyakyawar fuskarsa da ya tsare ta da manyan idanunsa yana kallonta yana murmushi.
Ita ma murmushin ta sakar masa, ta yin?ura ta tashi zaune, ita sam ba ta san da wa?ar ma a wayar ba, kasancewar ba gwanar jin wa?a ba ce, amma har cikin zuciyarta take jin baitukan, tamkar shi ne yake rairai
mata.
Gaba Waya suka manta, da batun saSanin da ya shiga tsakaninsu.


(BAYAN MAKONNI BIYU)

Gaba Waya Fadila ta rasa abin da yake yi mata daWi, hankalinta ya ?i kwanciya, tun da aka fara zaman kotu ta ji halin da ake ciki ta rasa abun da yake yi mata daWi, yanayin yadda shari'ar ke gudana, za ka san da gayya ake yi, kawai shi ake son ya tozarta.
Dan tashin farko Al?ali cewa ya yi a tsare shi, sai an ajiye wasu miliyoyi da kadarori, za a sake shi.
Wasu tuhume-tuhumen ma, bai san da su ba, sai ranar da aka fara zaman kotun, sannan ya san da su. Har wasu ma?udan kuWin, da ake zarginsa da sama da faWi da su, a lokacin da yake shugabanci.
Haka aka sayar da wasu daga kadarorinsa, aka bayar sannan aka ba da belinsa.
Kotu ta yi umarnin a yi gwanjon kadarorinsa a sallami mutane kuWinsu.

*****
Alhaji Zailani, tare da Malam Gambo suka koma gurin da suka binne, jaririn nan, su ka tono ?warangwal Win sa, duk ya zagwanye. Suka saka a akwati, suka tafi da shi.
?akin da Malam Gambo yake tsaface-tsafacensa su ka je. Ya Waukko ?warangwal Win jaririn, aka babbaka wata irin wuta, aka Wauki ?warangwal Win jaririn nan, ya rubuce jikin da sunan Alhaji Fatuhu, ya zana wasu hatimai, ya nannaWe su a jikin ?warangwal Win aka saka a cikin wutar nan.
Malam Gambo ya din ga zuba wani magani a cikin wutar, ya kawo wasu irin layoyi da ya zana hatimai daban-daban, ya din ga jefawa a cikin wutar. Alhaji Zailani kuma yana kiran sunan Alhaji Fatuhu.
Sai da ?warangwal Win nan ya yi ba?i ?irin, zaren da aka naWe ?warangwal Win, ya kama jikin sosai. Ya kuma naWe shi da wani zaren, sannan ya naWe da likk????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
afani, su ka je suka samu wata tsohuwar rijiya, suka jefa a ciki.

Alhaji Zailani ya koma gida, kulle kansa a cikin Waki, ya din ga SaSSaka wata irin mahaukaciyar dariya, tamkar zai haukace.

Ya ce "Alhaji Fatuhu ka gama yawo, yanzu sai na ga wanda za ka hura wa hanci, wai ka ga mai kuWi kuma mai tsoron Allah, mu zuba mu gani. Wannan burin nawa ya cika, saura kuma waccan yarinyar"


Alhaji Fatuhu kuwa, sun dawo daga kotu, Yayan Hajiya Suwaiba, lauyan da ya tsaya masa, yana ta yi masa nasiha a kan ya karSi ?addara.

Alhaji Fatuhu ya ce "Wallahi Barrister, na karSi ?addarata. Na kuma gode wa Allah. Abu Waya nake tunani iyalina na saba musu da rayuwar jin daWi da kwanciyar hankali. Ina jin tausayinsu fiye da abin da ya same ni"

Cikin tausaywa Barrister ya ce "Na sani Alhaji, tabbas kai mutum ne mai kyautatawa iyali. To yanzu ne ranar da za su nuna maka halacci su ma, a yi ha?uri"

Alhaji Fatuhu ya ce "Babu komai, mun gode Allah"

Ji ya yi tamkar ana ?o?arin fizgo ?wa?walwarsa. Ya yi wata irin zabura, ya ri?e kansa gam. Barrister ya ce "Alhaji lafiya dai?"

Ya girgiza kai ya ce "Zafi nake ji" kafin ya kuma wata maganar, ya yanke jiki ya faWi a gurin.

Nana tamkar tana kallon talabijin, haka ta ga komai a cikin mudin da ?aisar yake nuna mata.

Yana gefe yana rubutunsa, ita kuma ta zuba uban tagumi tana kallon mudubin.

"Shigen irin wannan sihirin aka yi wa mijinki, shi ne wannan wutar da yake cewa tana ci a jikinsa. Sai dai shi nasa ya sha bamban da wannan ta wasu fannukan"

Nana ta zabura ta kalle shi ta mi?e tsaye ta ce "?aisar ka yi mini bayani, waye ya yi masa asirin? Kuma daga ina yake? Suwaye iyayensa?"

Ya Wago ya kalle ta ya ce "Kin manta sharaWin ne?"

Ta yin?ura za ta yi magana, ta yi ido huWu da Sayyid, yana kusa da ita, ya zuba mata ido.

Ta yi ajiyar zuciya.

"Waye ?aisar?" Ya jefo mata tambayar babu zato babu tsammani.

Ayshercool
08081012143

45

Ganin abun ba na ?are ba ne, ya sanya Nana yin?urawa da ?yar, jikinta babu ?wari, ga sanyi tana ji.

Ta Wauki hularta, ta zubo ruwa a kwano, ta zo ta ajiye a gefensa, ta zauna da niyyar karanta abin da ya sauwwa?a a Al?ur'ani, ta busa a ruwan ta shafa masa. Amma ta ji komai ya Wauke daga kanta, ta kaWa ta raya amma ta kasa tuna komai.

Ta janyo wayarta, ta fara laluben folder karatun Alkur'ani, amma wayar ta fara haske tana Waukewa tamkar ta ci screen, abin fa ba taSa yi ba sai yau.

Ta ajiye wayar jikinta yana rawa, ta rasa abin yi, ga shi yana kwance sai tsuma yake yi. Tashi ta yi ta nufi wardrobe, ta buWe watso kayanta ?asa. Jakar gurin sarkin baka, ce ta faWo daga cikin kayan. Nana ta dur?usa ta Wauka, ta nufi gurin da yake kwance. Ta Wora masa a ?irjinsa. Kamar ta Wora masa wuta, haka ya zabura, ya juya a hankali ya gyara kwanciyar sa, ya daina wannan tsumar ya hau bacci.

Ta saka hannu ta Wauki jakar, tana ?are mata kallo. Sam ba ta ga wani abu na musamman a tattare da jakar ba. Ta ajiye ta, ta kwanta a gefe tana jin yadda jikinta yake yi mata ciwo.

Bayan wani Wan lokaci ya yi juyi a hankali, ya kalli agogon Wakin, ya kalle ta ya yin?ura ya tashi, ya yi alawala ya yi sallar la'asar. Ya zauna a kan sallayar ya yi shiru, fuskarsa na bayyanar da damuwa.

Nana ta tashi daga gurin da take. Ta ja ta zauna sosai ta gyara zamanta. Ta ce "Sayyid na kasa fahimtar abin da yake faruwa, ban sani ba ko na yi wani abun da na Sata maka rai ba."

Ya sunkuyar da kai ya yi shiru, na wani Wan lokaci, ba tare da ta yi tsammani ba ya yi magana.

"Duk na yi ?o?arin Soye matsanancin farin cikin da na shiga, da na ji za ki haihu. Na kasa Soye damuwar da na shiga, da na ji na rasa abin da yake cikinki
Ban san dalili ba kawai na ji ina matsanancin son, abin da ban taSa gani ba, kuma yanzu na rasa shi, ba tare da na yi tsammanin hakan ba".

Jiki a sanyaye Nana ta ce "Sayyid idan kai ka ce haka, ni na ce me?"

Ya Wan girgiza kai ya ce "Ba za ki gane ba" ya tashi ya naWa rawaninsa, ya fice daga Wakin.

Nana duk ta gaji da kwanciyar, ta yin?ura ta fara mayar da kayan wardrobe Win da ta watso.
Ta Waga labulen window, dan iska ta ?ara wadatar Wakin, kawai ta hango Siyama ta fito, sanye da doguwar riga da Wan ?aramin mayafi, ?onuwar hannunta, ko gama warkewa ba ta yi ba.
Sai dai Nana ta ga Sayyid take tunkara.

Ganin tana tunkaro shi, ya sanya ya sunkuyar da kansa, daga kallon gurin da take tahowa. Sai dai tana ?arasowa inda yake ta tsaya tare da yin murmushi ta ce "Sannu da ?o?ari" ya jinjina mata kai, ba tare da ya kalli inda take ba.

"Amm dan Allah magana nake son mu yi"

Ya Waga kai ya kalle ta cikin mamaki.
Ta Wan sunkuyar da kanta ta yi murmushi, ta ce "Dan Allah a abubuwan da suka Wan faru, na rashin kyautawa da na yi maka, nake son ka yafe mini na san na yi kuskure, ka yi ha?uri"

Ya Waga idanunsa ya kalle ta, ya mayar da kansa ya sunkuyar.

"Ka yi magana mana" ta yi maganar cikin iyayi.

Jinjina kai ya yi, yana ?ara kawar da kansa gefe.

Ta sake cewa "To ai ba zan gane ba, idan ka ha?ura, ka yi magana"

"Ya wuce"

Ta saki murmushi ta ce "Na gode sosai" ta juya ta koma cikin gida tana murmushi. Tabbas Buzun nan, irin mutanen da idan ka Wora kana relationship da su, za a ga ka haye, ya haWu ta kowane Sangare. Ta yi maganar a zuciyarta.
Nana rasa abin yi ta yi gaba Waya, ta ji ?irjinta tamkar ta haWiyi kibiya, wani abu ya tsaya a tsakanin ma?ogwaronta da ?irjinta.

Ta zauna ta yi shiru, kawai ta ji sallamar Siyama. Nana ta Waga kai ta kalle ta, sai dai ta kasa magana.

Siyama ta zauna a kusa da ita ta ce "?awata kwana biyu ba ki zo ba"

Nana ta kalle ta ta ce "Kina lafiya?"

"Ashe kuma ba ki da lafiya? Ya jikin naki?"

Nana ta kalli Yusra ta ce "Ya aka yi ki ka san ba ni da lafiya? Waye ya gaya miki?"

"Sai an gaya mini, ina ganin komai ai. Ko kin manta gidanmu ne nima? Allah ya baku wani."

Nana ta ce "Ina cikin damuwa, dan Allah kar ki dame ni"

Yusra ta yi murmushi ta ce "Na sani, amma kin san faWa ya kaure a tsakanin ?aisar da dattijo? Kuma duk a kan ki?"

Nana ta ce "Waye dattijo?"

"Wanda ya ke kawo muku ziyara, da ke da mijinki, idan ba ki yi wasa ba, abu mara daWi zai iya faruwa. Kodayake kar na yi shishshigi, gurin shiga hurumin da ba nawa ba. Amma abubuwa na daf da rikicewa. Me ma ya faru kafin ki yi Sarin cikin jikinki?"

Nana ta Wan yi shiru tana son ta yi tunani, amma ba ta iya tuna komai ba, tana Wagowa ta nemi Yusra ta rasa.

Damuwa da rashin sanin abin yi, ga takaicin abin da ta gani ya haWu ya sanya, ta tashi ta sake watso kayan wardrobe tana gyarawa.

A cikin kayansa, ta ci karo da wata 'yar ?aramar jakar fata, mai kama da laya, sai dai ta fi laya girma, da ya kan saka a wuyansa wasu lokutan.

Ta yi shiru tana kallon jakar, ta yi ?o?arin ta ga ta ina za ta buWe ta, ta ga mene ne a ciki, amma ta kasa.
Ta ajiye ta, ta ci gaba da gyaran kayan, ta sake Waga wata riga, sai ga kuWi turmus a ciki, na Nigeria da na Nijar.

Har ta kai hannu za ta Wauka, ta waiwaya ta gan shi a tsaye yana kallonta.

Ta kalli kuWin ta kalle shi.

"Wannan kuWin fa?"

"Nawa ne?"

Ta kalle shi ta ce "A ina ka samu?"

Wani irin kallo ya yi mata, jin tambayar da ta yi masa.

"Me ki ka ce?"

Ba ta ji ko War ba, ta sake maimaitawa.

"A ina ka samu?

"A ina ma samu? A gurin Habu. Ai ya gaya miki sana'ar da yake yi ko?"

"Dama shi ya gaya maka, na je gidan kenan?"

Ya girgiza kai yana mayar da kayansa ya ce "A'a"

Da ta tuno yadda ta ga ya kalli Siyama, wani narkakken ba?in ciki yake tokare mata zuciya, kamar ta kwaWe shi ko ta samu ta huce.

*****

Alhaji Zailani ne, tare da Alhaji Fatuhu, zaune a kan fararen kujeru a wata farfajiya.

Fuskar Alhaji Fatuhu, cike da ?warin gwiwa yake duban Alhaji Zailani ya ce "Zailani, babu komai dan Allah ka karSi shugabancin nan, na san za ka iya. Da a bawa wani da ba a san yanayin amanarsa ba, ba gara a baka ba?"

Fuskarsa Wauke da damuwa ya ce "Haba Alhaji Fatuhu, yaya za

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login