Showing 132001 words to 135000 words out of 190498 words

Chapter 45 - Buzu Book 1 Complete

ba, sai tsananin mamaki, ganin daular da ba ta taSa tunanin akwaita ba.

Bayan Hajiya Sa'a sun gama magana da mutumin, ta Wauki Jamila su ka fita.

"Hajiya yanzu dama haka garin Abuja yake? Lallai na zaune bai ga gari ba, kalli gidaje"

Hajiya Sa'a ta yi dariya ta ce "Jamila kenan, a garin nan gidajane sun fi huWu, akwai arziki Jamila, muddin za ki yi biyayya ki ri?e sirri, to za ki samu arzikin da sai ya kankare ba?in talaucin da yake bibiyar zuriyar ku. Dan ma mun kasa samun jinin yayar ki ne, da tuni ta fashe mana tana da taurarin arziki amma ba ta san yadda za ta yi amfani da su ba ne ba"

Cikin shau?i da zumuWi Nana ta ce "Kai in sha Allah, zan ri?e amana da sirri babu wanda zai ji komai"

"Yauwwa yarinyar kirki, wannan yana Waya daga cikin shugabannin ?ungiyarmu, tun da ya amince da ke, tare da ke za mu je taron shekara, ina saka ran a karSe ki a ?ungiya"

*****

Har wajen ?arfe goma na dare, bai shigo Wakin ba, Nana ta kashe fitila, ta Waga labule, ta hange shi a zaune a kan benci yana ta kore sauro, yana shan shayi.

Kawai ta girgiza kai ta?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 nemi guri ta zauna, ta yi addu'oin kwanciya bacci, ta kwanta.

Ta kai a ?alla mintuna arba'in, tana tunanin yadda rayuwa za ta ci gaba da juyawa a haka. Zama da mutumin da ba ta san ma waye shi ba.

Tana kallon ?ofa, ta ga ya shigo, ya ajiye kayan shayinsa ya tafi banWaki. Ya jima a ciki sannan ya fito daga ciki, ya rataye kayan da ya cire, ya nufo kan katifar.

A ranta take jinjina ?arfin hali na maza, da a ?asa yake zamansa, ko ya kwana a waje a kan benci, amma yanzu kansa tsaye yake Warewa katifa.

Ba ta gama tunanin ba, ta ji shi a jikinta.

"Me yasa ki ke kallona?"

"Ya aka yi ka san ina kallon ka a duhu?"

"Na sani, tun da na shigo ki ke kallona"

"Shi ne tun da mu ka dawo, ka ?i kula ni"

Ya Wan yi shiru kamar ba zai yi magana ba sannan ya ce "Ba na son na ga wani yana yi miki magana, zuciyata na yi mini ciwo. Ba na son kowa ya kalle ki, ba na son kowa ya ji muryar ki, ba na son wani ya raSi inda ki ke, sai nikaWai ban san dalili ba amma ina jin kamar zuciyata za ta tsaya ne, ba na so"

"Amma wanda ka ganmu tare, Yayana ne fa, babanmu Waya da shi" Ya yi shiru bai yi magana ba.

Ita ma ta Wan yi shiru sannan ta ce "Sayyid a ina ka samu kuWi ne? Na ga ka bawa Haidar, ka bawa Baba, kuma ka na sayo mana abubuwa"

"Allah ne ya bani"

"Eh na sani, amma waye yake baka?"

"Habu" ya amsa kai tsaye.

"Shi ba shi da nasa bu?atun zai din ga kashe mana kuWi har haka?"

Ya yi shiru bai amsa mata ba.

A hankali Nana ta ce "Sayyid"

"Husnahh"

"Dan Allah ya ake yi ka ke yin wasu abubuwan, ka san na ce maka, ba ni da cikakkiyar lafiya wasu lokutan gaba Waya a rikice nake ba na tantance ainihin zahiri da mafarki, amma sai na ga kana abubuwan da mutane normal ba sa iya yi"

"Kamar me?"

Ta ce "Ammm ka na shigowa cikin mafarkina"

Kawai ta ji ya yi dariya "Dama wani na shiga cikin mafarkin wani ne? Ba mafarkinki nake shiga ba, ruhina ne yake rayuwa a cikin naki, kuma naki yake rayuwa a nawa. Na fuskanci hakan a ranar da na fara ganin ki, zuwa ranar da aka Waura mana aure"

"Ban gane ba, ka yi mini bayani sosai"

Ya yi ajiyar zuciya ya ce "?irjina ya fara nauyi"

"Saboda me?"

Ya yi mata shiru.

"Amma Sayyid.... "Shhhh zan yi bacci"

Ta ce "Tambaya Waya zan yi maka dan Allah"

"A'a"

"Allah fa na ce"

"Na ce A'a"

Ta Wan ja numfashi ta ce "To amm... Tsit ta yi dalilin bakinsa da ta ji a nata.

Ya ri?e hannunta a nasa yana matsa nata a hankali.

"Dan Allah ka bari yau mu samu isasshen bacci, ni dan Allah ka ?yale ni"

Ya ce "Idan ma kin yi baccin, zan biyo ki har cikin baccin naki. Na gaya miki ruhinki a cikin nawa yake rayuwa, ko fushi ki ke yi a cikin jikina nake ji".

Haka ya yi ta tsaro maganganun, da suka ci gaba da dagulawa Nana lissafi, da birkita mata ?wa?walwa, wanda ba ta gama warwarar su ba, har ya nufi inda yake son zuwa.

*****

Tun bayar tafiyar Nana, da Shukura ta ga mahaifinta ta ji gabanta ya faWi, ta kalle shi cike da tsoro da razani.

Cikin kulawa ya ce "Sannu Auta, haka ki ka koma? Ya jikin naki?"

A tsorace ta ce "Daddy dama yau zaka dawo, Mummy ba ta gaya mini ba"

Cikin damuwa ya ce "Ina can hankalina ya ?i kwanciya, na ce bari na zo na ganki, na kira Sharif ya ce mini jikinki da saura, shi yasa na ce gara na zo na gan ki"

Ta dai yi shiru, gabanta na ci gaba da faWuwa, ya gama yi mata sannu ya tashi suka fita tare da doctor Sharif.

"Sharif "

"Na'am ranka ya daWe"

"Muddin yaron nan zai rayu, ka yi duk mai yiwuwa a cire shi kawai, a matsa nake"

"Zan yi iya ?o?arina, amma ka san wannan sabga ce mai haWarin gaske, sai an yi taka tsantsan yadda ba za a bar duk wani trace da za a gane wani abu ba, zan yi setting date da komai da yadda abin zai kasance"

"Better" Alhaji Zailani ya furta yana yin gaba.

Gidansu Nana har ?arfe goma na dare Jamila ba ta dawo ba, Baba yana tsakar gida yana yi wa Mama bala'i.

"Yanzu Rabi sakarcin naki har ya kai Jamila ta kai bayan goma a waje? Gidan uwar wa ta tafi haka?"

"Wai dan Allah Jamila za ta gudu ne? Na ga dai ba yarinya ce ?arama ba, na ce maka za ta dawo"

"Za ta dawi gidan uban ta je? Goma na dare ta riga ta wuce, me take yi a waje a wannan lokacin?"

"Dan Allah ni kar ka Waga mini hankali, na ga dai yarinyar nan ba sauke hakkin da Allah ya Wora maka ka ke yi ba, abinci ma ba bamu ka ke yi ba, sai ma dai ta samo ka ci"

"Da ba na sana'a sai na zuba ido su lalace? Sana'ar uwar me take fita?"

"Ni fa 'ya ta ba lalacewa ta yi ba, na ga dai nan Nana take nata yawo, ba ka yi magana ba"

"Ai Nana na san me take fita yi, Jamila fa, na san dai tana yawon ma?ota, bayan wannan uwar me take yi?" Sosai su ka ci gaba da jayayya tsakanin Mama da Baba, sai sha Waya da rabi na dare, sai ga Jamila ta yi sallama, hannunta ni?i-ni?i da ledoji.

Duk da ledojin hannunta, sun Wauki hankalin Baba, amma ya dake ya fara tuhumar ta daga ina take.
Mama ta kankane, ta hana Jamila magana, ta din ga karewa.

?arshe sai ha?ura ya yi, ya rabu da su.

Ita kanta Suwaiba jiki a sanyaye take kallon kayan da Jamila ta zo da su, tana fargabar Allah ya sa ba kauce hanya 'yar uwarta ta fara yi ba. Sai dai Mama ko a jikinta, musamman da Jamila ta ce mata, Hajiya Sa'a ce ta saya mata, wai gidan 'yar uwatta ta raka ta.

Wajen Sha biyu na dare, Jamila na ta bawa Suwaiba, labarin abin duniyar da ta gani.
Suwaiba ta yi tsuru da ido tana kallon Jamila, daga bisani ta ce "Ni dai Jamila na fara jin tsoron matar nan, anya haka kurum take yi miki wannan Wawainiyar. Jamila kar ki kai kan ki ga halaka, idan rayuwar ki ta lalace ba ki da wata makoma wallahi"

Jamila ba ta yi magana ba, Gaddafi ya faWo Wakin ya kalli Suwaiba ya ce "Bar Wakin nan" Jamila ta mi?e ita ma a tsorace tana kallon sa"

"Fita na ce" ya yi wa Suwaiba tsawa.

Jamila na ?o?arin fita, ya danna ?ofar Wakin ya saka sakata, ya fito da wani irin dan?o na injin markaWe, ya kalle ta ya ce "Gidan uban wa ki ka je, ki kai yanzu ba ki dawo ba?"

Jamila ta rikice jikinta yana tsuma, amma ta kasa magana.

"Ba magana nake yi miki ba?"

"Babu inda na je?"

"?arya ki ke yi, uban waye ya sauke ki a mota?"

"Hajiya Sa'a ce"

"Babar ki ce ita? Meye tsakanin ki da ita?" Jin ta tsaya inda inda, ya sanya ya fara zuba mata dan?on nan a jikinta.

Cikin kururuwa Mama take dukan kofar Wakin, tana neman agajin mutane, kar Gaddafi ya kashe mata 'ya.

Ya zuba wa Jamila dan?on nan, ya fi sau sha biyar, sai da ya zamana daga ita sai underwear.

Sai da aka taru aka yi ta yi masa magiya, sannan ya buWe ?ofar Wakin ya yo ball da ita waje.

Mama hankali a tashe ta nufi Jamila tana salati, saboda wahala ko kukan ba ta iya yi, sai wani yawu da yake fita daga bakinta.

Baba ya ce 'Haba Gaddafi, ba kowane lokaci duka da zuciya yake aiki ba, yanzu idan ka illata ta fa, mace ce fa"

Gaddafi bai saurari Baba ya ce "Wallahi ta sake sai na karairayata, ba za ta Sata mana suna a banza ba"

Cikin ?araji Mama ke faWin "Wallahi ba zan yarda ba, sai na kai ka gurin hukuma"

Nasiru da yake gefe ya ce "Allah sarki, Nana na can, da yanzu an ce ta hana mutane bacci" babu wanda ya saurari abin da Nasiru yake faWa, suka ci gaba da hayaniyar su.

****
Ko da Nana ta fito daga wanka, yana tsaye a ?ofar banWaki yana jiran ta, ta murguWa masa baki, za ta wuce ya ri?e ta yana murmushi ya ce "Meya faru?"

"Ni rabu da ni, ka hana ni bacci, ga ji?a kai sai na yi ciwon kai"

"Ba dai fi na gashi ki ka yi ba" ya yi maganar yana taSa gashin nata.

Nana ta kalle shi ta ce "To yi mini gori" bakinta ya sake sumbata yana murmushi.

Ta gyara shimfiWa ta hau, shi ma ya haye yana buWe bargo.

"Ni gaskiya katifar nan ta yi mana kaWan"

Ya ce "Ya za ayi?"

"Ka saukar mini daga kan katifa, ai na ga ma ba a Wakin nan ka ke kwana ba"

"Na gama yi miki amfani dole ki kore ni, ba inda zan je" ya yi maganar yana kwanciya"

Nana ta ce "Na shige su, idan muka futa sai ka yi gumm, sai na yi ta yi wa mutane bayanin ka na magana, ba kurma ba ne ba, amma daga ni sai kai ka yi ta wasu maganganu"

Tana jin sautin dariyar sa, cikin nutsuwar sa, da ta fi kama da Iyayi ya ce "Asma'u ke duniyata ce, tun da na farka a cikin wannan duniyar, nake jin tamkar nikaWai ne ba?o, Habu yana iya ?o?arin sa a kaina, amma ba ya wadatar da ni. Fatana da burina na yi na gama mafarkin nan na tashi, na koma ainihin rayuwata.
Ba na jin daWin komai a wannan rayuwar, sai ranar da na fara ganin ki, tare da yayar ki da suka zo kun je gidan mai magani, har ki ka faWi. Ina ganin ki na ji kamar ina da wata ala?a mai ?arfi da ke."

"Ni Win? Yanzu dama kai na gani ranar da muka je?"

"Mun haWu a gidan sarkin baka ma."

A zabure ta ce "Sayyid ka san sarkin baka?"

Ya ce "Na sani, Habu sun kai ni, ko zan iya tuna ni waye. Ban taSa maganar awanni biyu cikakkiya a rana ba, ban taSa shafe sati guda ina iya magana ba. Duk sai bayan zamanmu a guri guda. Ni na ce Habu ya biya mini sadakin auren ki, tun ranar da na ganki kullum sai na yi mafarki da ke. Shi yasa da mai gidan da muke yi wa gadi ya ce na sake ki, zai biya ni na ji kamar na kashe shi. Na san ni mahaukaci ne, amma mahaukaci bai kyautu a kyautata rayuwar sa ba.
Ke Duniyata ce, a tare da ke nake iya doguwar magana, na ci abinci, na daWe hankalina bai gushe ba. Ba na son kowa ya raSe ki, ko ya kula ki, saboda ina jin tsoron kar na buWe ido na ga ba kya kusa da ni."

Ya kwantar da kansa a ?irjinta ya ce "Ke ce Ahalina, kuma Duniyata. Ke Duniyata ce"

Haka ya din ga maimaitawa har muryarsa ta fara rawa, tamkar zai fashe da kuka.

Nana ta saka hannu ta zagaye bayansa, ta rintse idanunta, sai dai ta kasa magana a dalilin sanyi da ta fara ji.

Sauti ta fara ji na tasowar guguwa, ta buWe idonta, ta gansu a cikin sahara tsakiyar dare, sai hasken farin wata da ya gauraye ko ina.

Tsohon nan ta gani a tsaye a kan su, hannunsa ri?e da sandarsa.

Ayshercool
08081012143
"La'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin" Haka Nana ta rintse idanunta tana maimaitawa. Tana jin yadda yake sauke numfashi a jejjere, yana ?ara ?an?ame ta.

Ta sake buWe idanunta a hankali, ta gansu still a cikin saharar.

Tamkar wani zai ?wace shi, haka ita ma ya rirri?e shi, tana ci gaba da karanto addu'oin da suka sauwwa?a a bakinta. Zuwa jimawa ta daina jin sanyin,? ta buWe idanunta ta gansu a cikin Waki, jikinta ya gaji saboda yadda ya sakar mata nauyin shi.

"Sayyid" ta kira shi a hankali. Amma shiru, sai dai tana jin yadda cikin sa yake Wagawa yana sauka a hankali alamar bacci yake yi. Ta motsa a hankali ta gyara kwanciyarta ta ci gaba da shafa kansa, tana tofa masa addu'a.

Wani irin nishi ta ji ya yi, ya yin?ura a gigice cikin Waga murya ya ce "Imam"

Cikin azama Nana ta tare shi, duk da ya fi ?arfinta, ta ri?e shi gam.
Haki yake yi tamkar wanda aka biyo ya ?wace da ?yar.

Ta yin?ura ta kunna fitilar Wakin, ta dawo ta zauna a kusa da shi. Cikin sanyin murya ta ce "Sayyid. Me ya faru? Waye Imam Win?"

Hannunta ya kamo, ya Wora a saitin zuciyarsa, ya ri?e hannun nata yana sauke numfashi.

"Sannu" ya jinjina kai.

Ya sunkuyar da kansa ya yi shiru, fuskar sa na bayyanar da matsananciyar damuwa. Ta sanya Waya hannun nata ta dafa shi ta ce "Sayyid mene ne?" Ya Wago da ?yar ya kalle ta, ya buWe baki zai yi magana amma sai ya kasa.

Can tamkar an jefo maganar bakinsa ya ce "Wani abu ne yake damun zuciyata, ban san mene ne ba, amma ya yi mini nauyi, kamar zan bar duniya"

"Ya isa, ya isa haka ka yi shiru, in sha Allah babu wani abu, ka yi ha?uri" ta yi maganar tana shafa gadon bayansa. Ga mamakin ta kawai ta ga hawaye na gangarowa daga idanunsa. Rikicewa ta yi cikin tashin hankali ta ce "Sayyid mene ne? Meye ya saka ka kuka?"

Ya girgiza mata kai alamar bai sani ba.
Tun yana yi a hankali, kukan nasa ya din ga ?aruwa, har da jijjiga. Ganin ta rasa abin yi kawai ta fashe da kukan ita ma, ta hau taya shi.

Ya janye ta daga jikinsa, ya kwantar da ita a kan pillow, shi ma ya kwanta a gefen ta, yana son ya yi mata magana amma tilas ya ha?ura ya kasa ce mata uffan.

*****

Hajiya Amina na kwance tana bacci, a kan carfet, a Wakin da take jinyar Shukura, ita kuma tana kan gadon marasa lafiya tana bacci, ta ji an kama hannunta. Ta yin?ura za ta yi magana amma wani irin jiri ya Webe ta daga kwancen da take, duk yadda ta so ta yi wani yin?uri ko ta yi magana, ta kasa sannu a hankali jikinta ya yi sanyi, ya mutu murus, daga nan hankalinta ya gushe baki Waya.

*****

Fuska Wauke da damuwa, Nana take kallon inda ?aisar yake ta haWe-haWen maganunansa, ba tare da ya dubi inda ma Nanan take ba.

"?aisar"

"Na'am"

"Karo na farko zan ro?i alfarmarka"

"Ina jin ki" ya amsa ba tare da ya kalli inda take ba.

"Abu na farko ina ro?on ka, dan Allah ka yi ha?uri, ka saki ?afar mahaifina, abu na biyu dan Allah ka bar ni mu zauna lafiya da mijina, ka daina wahalar da mu har haka dan Allah ka yi ha?uri."

Ya ajiye abin da yake yi, ya dawo gaban Nana ya zauna, ya kalle ta ya ce "Na riga na rantse sai na hukunta mahaifinki, mijinki ya shiga gona ta, ya kwance ?ullin da na yi wa mahaifinki a ?afa, zai WanWana kuWarsa zan nuna masa gaba ma akwai gabanta"

Cikin rashin fahimta Nana ta ce "Ta yaya ya kwance ?ullin da yake ?afar Baba?"

"Oho ya dai kwance, kuma zai ga abin da zan yi a kai, sannan ki daina yi mini magiya a kan wani da yake faruwa, wannan wani abu ne da ki ka amince da shi da kan ki, dan haka dole ki jure duk abin da za ki gani. Sauran tambayoyin da ki ke son yi mini kuma ki adana abin ki, dan amsa miki su, dai-dai yake da amincewa da sharuWana"

Cikin kuka Nana ta ce "Dan Allah ?aisar kar ka cutar da shi, shi kansa bai san wasu abubuwan na faruwa ba"

?aisar ya mi?e tare da cewa "Allah ko?"

"Da gaske, bai san su na faruwa ba, dan Allah ka bar mu, mu ji da ?alubalen rashin lafiyarsa, da rashin sanin waye shi"

Wata irin guguwa ce, ta gauraye cikin Libraryn, da sauri ?aisar ya buWe rigarsa, ya kare Nana.

Tsohon nan ne ya bayyana a cikin libraryn, ya tsaya yana kallon Nana.

?aisar ya tsaya a gaban Nana ya ce "Me ya kawo ka inda nake? Da izinin wa ka shigo gurin nan?"

"Ba na bu?atar izini, kafin zuwa inda farauta ta yake"

"Kar ka ?etare layin da ka iya kawo, gagarumin tashin hankali da rashin jituwa tsakaninmu"

"Hannun agogo za ka mayar baya, ka gyaro Sarnar da ka tafka, idan kuwa ba zai gyaru ba, to ba zaka hana ni, aikata abin da na yi niyya ba".

"Ka aikata duk abin da ka so, amma ka taSa uwar gijiyata a wannan karon ?arshen rayuwarka zan kawo a doron Duniya"

Jin tarin da Nana ta yi ne, ya sanya ta farkawa.

A ?asa ta hango shi, maimakon kan katifa, yana wannan jijjigar da ya yi.

A rikice ta tashi ta nufe shi, tana ambaton Allah.

"Sayyid jikin ne dai?"

Wayarta ta Waukko, ta kunna karatun Alqur'ani, sannan ta Wakko bargo ta lulluSe shi da shi, ta zauna ta saka shi a gaba, ta zura masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login