Showing 108001 words to 111000 words out of 190498 words

Chapter 37 - Buzu Book 1 Complete

kayan cikinta, ta yi wani yin?uri sai ta fara aman jini mai yau?i. Ta Wauki lokaci tana yi. Ta Waga kai da ?yar, ta ga Buzu a tsaye a kanta, kafin daga bisani ya rikiWe mata zuwa wannan tsohon. A razane ta fara ja da baya. Ya ja da baya ya buWe bakinsa, zai fara feso mata wuta, ?aisar ya bayyana yana wani irin huci.

Tsohon ya buWe bakinsa yana dariya mai razanarwa, haya?i na fitowa daga bakinsa, ya ce "Na sani, na san za a rina, ta wannan hanyar ce kaWai zan hukunta ka ?aisar"

Cikin tsawa ?aisar ya ce "Kuskure mafi girma da zaka aikata, shi ne cutar da yarinyar nan, cutar da uwar gijiyata tamkar cutar da ni ne, dan haka ni da kai muke wannan rigimar babu ruwanta, domin babu ta yadda za a yi ta biya bashin da ba ita ta ci shi ba"

"?arya ne, sai ta biya shi, ita ce za ta biya ka sanya wannan a ranka. Ka fi kowa sanin ba ma yafiya, ba ma yafe bashin gaba, sai ta biya wannan bashin" ya Waga sandarsa ya nuna Nana da ita, amma cikin zafin nama, ta ji an yi sama da ita an watsar a guri Waya.

A hankali ta ja jikinta tana tari, ?aisar ya bayyana a gabanta, cikin Sacin rai ya ce "Ki sanya a ranki ba a yi komai ba, ?alubale da tarkuna marasa adadi mun din ga faWa musu kenan, idan mun tsallake wani, wani sai mun faWa masa"

Nana ta Wago kanta a galabaice ta kalli ?aisar ta ce "Wai dan Allah waye wannan tsohon? Me na yi masa, Ko shi ne na aura a suffar mutum ne?"

"Sanin waye shi, ba shi da wani amfani a gare ki. Ki yi ta kanki da rayuwar ki kawai. Ko dai ki bar wannan auren mu tsira baki Waya, ko kuma yanzu mu ka fara wahala".

Nana ta girgiza kai ta ce "Sanin waye shi yana da amfani a gare ni, waye shi? Meye ala?a ta da shi da yake tsorata ni, laifin me na aikata masa yake i?irarin sai na biya? Da wace hujjar zan kashe auren nan? Ko har ka manta irin ?alubalen da na keto?"

Shiru ?aisar ya yi mata yana karkaWe rigarsa, har ta buWa baki za ta yi magana, ta jiyo sautin wata ?ara a bayan wata ?ofa, kuma ta ji tamkar ta san muryar da ta yi ?arar.

"Ihun me nake ji haka?"

"Je ki duba mana" ya bata amsa yana yin gaba, ya nufi kofar da sautin ?arar yake. Yana shiga Nana ta rufa masa baya, sai dai ta yi turus da ta ga Jamila a Waure a jikin wani itace, jikinta babu kaya, fatarta tamkar ta ?one, ga wasu zarurruka da aka saka, aka WaWWaure ta da su.

Hankali tashe Nana ta ce "Kai Jamila, me ta yi maka? Meya same ta haka?"

?aisar ya ce "Me ta yi mini ki ke tambaya? Me ya faru bayan kin ci abincin da ta kawo miki? Idan Alhaji Zailani zai kassara yaran da ya haifa a cikin sa, saboda duniya ke me yasa ki ke tunanin dan kun haWa uba Waya da ita ba za ta cuce ki ba? Dole ta karSi hukuncin abin da ta aikata, ko da kuwa ya kama na kashe ta ne.

Nana za ta yi magana ta ji ana taSa fulon da take kai.

Ta buWe idonta ta ga wani irin matsanancin duhu, babu alamar haske ta ko ina. Ta yin?ura ta tashi zaune, tana faWin hasbunallahu wani'imal wakil.

Ta mi?e tsaye tana laluben hanya, ganin duhun na ?ara tsananta. Wal?iya aka yi mai tsananin haske, da ya gauraye Wakin, ya bayyana tsaye da sandarsa yana kallon Nana. Rikicewa ta yi ta saka ihu. ta zabura za ta kasa da gudu. Tun da ta tashi tsaye a kan katifarta yake kallonta. Sai da ta yi ihun nan, ta nufi hanyar waje, ya mi?e da azama ya ri?e ta.

Fizge-fizge ta hau yi cikin matsanancin tsoro da razani.

"Me ya faru ne?" Ya yi magana cikin nutsuwa da kamala.

Fashewa ta yi da kuka, cikin rawar murya ta ce "Tsoro nake ji, dan Allah ka daina tsorata ni"

"Me na yi miki?" Ya yi maganar fuskarsa Wauke da damuwa.

Ta Waga kai ta kalli kamilalliyar fuskar sa, ya lumshe idanunsa ya buWe a kanta. Ta sunkuyar da kanta tana jin yadda sanyi yake ratsa ta, zuciyarta take bugawa, jikinta sai tsuma yake yi.

"Zo ki kwanta" ya yi maganar yana janyo hannunta, zuwa kan katifa. Kallonsa take yi, tana tunanin waye shi? Me yake faruwa da ita, ko dai ta tabatta ?aisar ya fara burkita mata hankali ne, ta fara haukan da gaske?.

Ya zaunar da ita a kan katifar ya ce "Yi bacci" ya yi maganar yana nuna mata shimfiWar.

Duk da tana cikin tsoro da damuwa, bai hana ta mamakin yadda yau yake magana ba.

Ya sake cewa "Ki yi bacci mana"

Ta girgiza masa kai ta ce "A'a"

Ya ce "Me yasa?"

Cikin damuwa da razani ta ce "Idan na yi bacci tsorata ni za ka yi, tsoro nake ji" ta yi maganar idanunta na cika da hawaye.

"Ni ba na tsorata ki, ba abin da na yi miki"

Ya saka hannunsa, ya goge hawayen da yake zubo mata, a hankali ya fara hura iskar bakinsa a kan fuskarta. A hankali jikinta ya fara sanyi, gaSoSinta duk suka saki, wani irin nannauyan bacci ya yi awon gaba da ita.

****

Cike da mamaki, Hajiya Amina take kallon Alhaji Zailani ta ce "Amma yarinyar nan a gidan nan ta yi mana aiki, har murna ka ke yi yadda ta kula da Haidar, mene ne a ciki dan na je na ga inda take na yi mata Allah ya sanya alkhairi?"

Alhaji Zailani ya fututtuke fuska ya tsuke fuska ya ce "Na ce ba za ki je ba, ba dai raino ne ba, ta yi ta gama, dole ne sai kin yi hulWa da ita? Shegen jajibe-jajibenki na tsiya, ki kwaso wa kanki wata masifar?"

"Amma Alhaji kai ka ke faWar haka da kanka? Duk yadda ka ke da taimakon al'umma, da son mutane kai ne kuma mai cewa ina jajibo mutane, haba...

"Ya isa Amina, na ce babu inda za ki je"

Hajiya Amina ta yi murmushi ta ce "Shikenan, an wuce gurin"

Ya fice fuuu ya bar mata Wakin, nasa Wakin ya wuce, ya zauna a kan gadonsa ya yi shiru. Ya rasa ta ina yakamata ya Sullowa lamarin nan, ammma ko ta halin ?a?a yana bu?atar Nana. Saboda yadda Wari bisa Wari ya yi amanna da samun biyan bu?atar sa ta hanyar ta.
A wannan karon ma sai da ya tsinewa Baban Nana, dan shi ne silar wargaza komai.

*****

Jamila ce zaune a Wakin Mama tana ta uban kuka, saboda yadda ta wayi gari da wasu irin ?uraje, masu ?ai?ayin tsiya da ta sosa sai su kwailaye kamar ta ?one, ga wani irin zazzafan zazzaSi da ciwon kai da take yi.

Gaba Waya mama ta rikice, ta rasa abin da yake yi mata daWi, ta rasa yadda za ta yi da Jamila, a saka mata kaya su tafi asibiti abu ya gagara. Ga Baba shi ma yana ta fama da ciwon ?afa, sai sayen man zafi da diclofenac yake yi, amma abu ya gagara kullum kamar turi, ji yake yi tamkar an Wora masa dutse a kan ?afafuwan nasa.

"Ni na rasa yadda zan yi da wannan jarabar, Jamila anya ba Nana ce ta yi miki wani abin ba, wannan wane irin abu ne?"

Nasiru ya ce "Kai wallahi Nana ba ta yi mata komai ba, hira fa kawai aka yi da cin abinci"

Baba ma ya ce "Yarinyar nan dai ba ta ma gidan nan, balle a ce ko ita ce, dan Allah a daina wannan maganar ma"

Haka Jamila ta wuni, ko ruwa ta sha sai ta yi amai, ga jikinta ya daina yi mata ?ai?ayi sai ma wani irin zafi"

Hajiya Sa'a ce a zaune da jajayen kaya, gaban malaminta. Ransa a Sace ya ce "Hajiya Sa'a na gaya miki a din ga bin komai a hankali, ki daina gaggawa. Yarinyar nan ba za ta taSu ta sau?i ba. Aljaninta ya kama Waya daga cikin manyan 'yan aikenmu, da ki ka yi amfani shi, ya sa?ale shi a jikin kurwar yarinyar ki, yana azabtar da shi ta gangar jikinta, wannan ba dai-dai ba ne ba. Da kin sani a cikin ?anan jakadunmu ki ka haWa ta da wani. Amma kin haWa ta da babban hadiminmu, ya yi masa illa"

Cikin damuwa ta ce "Tuba nake, a yi mini afuwa, amma yanzu mene ne abin yi?"

"Abin yi, dole a je a ba shi ha?uri, a saurari sharuWWan da zai gindaya kafin ya saki kurwar yarinyar, dama aljanin a cikin kurwarta yake ai"

"Yanzu shikenan bu?atarmu ba za ta biya a kanta ba kenan?"

"Za ta biya, amma akwai lokaci. Shi ma yana kare ta ne saboda ta sa bu?atar, amma akwai wani abu da zai Wauke masa hankali a 'yan kwanakin nan, zamu iya amfani da wannan damar, mu yi abin da muke so" Hajiya Sa'a ta jinjina kai cike da gamsuwa.

*****
Da safe babu kowa a Waki sai Nana, ta shiga banWaki ta yi wanka, ta gama ta buWe ?ofar ta fito, ta ganshi yana gyara mata shimfiWarta, ya karkaWe mata. Ya Wauki tsintsiya ya fara share Wakin.
Ya Wago suka haWa ido, ya kawar da kansa ya ci gaba da shararsa. Saboda daga ita sai zanin wankanta ta fito, dan ba ta san yana Wakin ba.

Nana ta ?araso ta ce "Ka bari, zan share Wakin, bari na shirya"

"Ba komai, ki huta ba kya jin daWi" ta Wan ware ido, jin ya yi magana.

Ta numfasa ta ce "Ina kwana"

"Wane kwanan?"

"Gaishe ka na yi fa" ya Wago ya kalle ta ya mayar da kansa ya cigaba da shararsa, ya gama ya kwashe ya je ya zubar.

Ta shirya yana gefe yana aikin shan shayi, yana haWawa da dabino yana ci.

Ta bubbuWe kazar da Habu ya kawo, ta Wumama, ta Wibi miya ta haWa su ta ?ara dafawa, ta zuba ta ajiye a gabansa.

Ya girgiza kai ya ce "Naki ne, ki ci"

Ta ce "Ai na ci, kai ba ka ci ba"

Ya girgiza kai ya ce "Na ?oshi"

Nana ta sake tura masa kwanon ta ce "A'a ba ka ?oshi ba, dan Allah ka ci" ta yi maganar tana saka masa cokali a kan kwanon.
Ya kama cokalin, ya Wan yagi kaWan zai kai bakinsa ya ce "Bismillah" Nana ta Waga kai ta kalle shi da mamaki.

Jiki a sanyaye ta ce "Na san wata?ila ina yin wasu abubuwa, da za ka kasa gane kaina, kamar ba ni da hankali wasu lokutan. Na san babu lallai an yi maka bayani, ina fama da rashin lafiya ne" ta yi maganar tana wasa da yatsun hannunta.

Ya ce "Aa yau ba ki yi rashin lafiya ba, kin warke ai tun jiya" sai ta ga kamar bai fuskanci abin da take nufi ba.

Ta tsura masa ido, tabbas ma sha Allah, kyakyawan ne, fari ne mai dogon hanci sosai da Wan siririn sajen sa, kuma a nutse yake. Babu babban abin da yake Waukar hankalinta game da shi, bayan nutsuwar sa, sai wannan kyakyawan dogon gashin da yake da shi, tamkar mace. Duk da ta kasa tantance abubuwa da dama a kansa, amma zuciyarta na Wauke da tarin tambayoyin da take fatan bakinta ya furta.







Ya Wago shi ma ya tsare ta da nasa idanun, yana tauna a hankali. Ta sauke nata idanun ta ce "Amm ban san sunanka ba haryanzu ba fa"

Kamar ba zai yi magana ba ya ce "Zan sha ruwa" tana mamakin dalilin da ya sanya yake kaucewa wannan tambayar har sau biyu, sai ta ?yale shi, ta Waukko ruwan ta ba shi.

"To ka bani wayata, na yi kallo"

"A'a" ya furta yana tashi tsaye. ya tafi gaban mudubi, ya fara shiri. Yana tsaka taje gashin nasa, ya hango Nana ta cikin mudubin, tana kallonsa. Ya Waukko comb Win ya nufo Nana, da sauri ta sunkuyar da kai.

Ya zo gabanta ya mi?a mata comb Win, ta tsaya tana kallon sa, ya ?ara mi?a mata. Ta saka hannu ta karSa, ya gyara zamansa ya juya mata baya, ya Wan yo baya da kansa. Ta yi shiru tana kallon kan nasa.
"Ki taSa, na ga ki na so" wata irin kunya ta kama Nana, haushin kanta ya kama ta, yadda ta bari har ya iya gane gashin kansa yana burge ta.

Ta dafa kafaWarsa, da nufin ta tashi, kawai ta gansu a wani ?asaitaccen Waki na alfarma, maimakon Wakin su.
Ta kalli jikinta, ta ganta sanye da wasu kayan na daban. Hannunta dai ri?e da comb Win. Duk yadda ta yi ?o?arin yin magana ta kasa.
Ta saka hannu, ta fara taje lallausan gashin nasa, ta gama ta tufke masa kamar yadda yake yi. Ya mi?e tsaye ya juyo ya kalle ta, ya kama hannunta ya sumbata ya ce "Allah ya yi miki albarka"

Kamar wadda aka jonawa shocking ta zabura, ta ga Wakin ba kowa, ga dai kwanukan da ya ci abinci, ya wanke ya ajiye mata. Ta tashi tsam ta je ta le?a ta taga, ta hango shi a zaune a kan kujera, a gefen gate ya kara radio a kunnensa, gefe ga butar shayin sa.
Ta dafa bango ta jingina a hankali, hawaye ya fara ziraro mata, a hankali ta ce "Ka yi nasara ?aisar, ka burkita mini ?wa?walwata fiye da baya. Na fara hauka, ba na iya tantance zahiri, tunani da mafarki. Ka cutar da ni" ta ?arasa maganar tana sheshshe?ar kuka.

Muryar ?aisar ta ji tana amsa kuwwa a Wakin. "Ba ni ba ne, ko zan saka ki hauka ba yanzu ba, da sauran lokaci, ina ?ara baki lokaci ne. Abin da na yi ta yi miki gargaWi a kai ne"

"Allah yana tare da ni, ba zan bayar da magani ba ?aisar, ba na bu?ata ka ?yale ni na yi rayuwata dan Allah" ta ?arasa maganar wani kukan yana kufce mata.

"Nana" ta ji muryarsa a bazata. Da sauri ya sauke rawaninsa a kiWime ya ce "Meya faru?" Kasa magana ta yi, ta ci gaba da kuka.
Cikin damuwa yake kallonta, ya rasa abin da zai ce mata, ga shi da gaske kukan take mai tsuma zuciya.

"Na yi wani abu ne?" Ya furta yana kallonta. Ta girgiza masa kai alamar a'a.

Ya sake cewa "Ba lafiya ne?"

Ta sake girgiza masa kai. Ya saka hannu ya dafa kafaWarta, a take wani irin sanyi ya shige ta, har ?afafuwanta.

Babu tsammani ya haWa ta da ?irjinsa, duk da tana jin yadda zuciyarta take harabawa da sauri, amma ta yi shiru ba ta motsa ba, ba ta tunanin a rayuwarta, akwai wanda ya taSa ba ta wannan damar. Maimakon ta daina kukan, sai ta sake fashewa da sabon kuka, sababbi da tsofaffin damuwoyinta duk suka taso mata. A hankali ta ji ya zura hannunsa a cikin nata ya ri?e.

Duk da a ?asan zuciyarta, tana jin mafarki ne, amma ta ji daWin samun damar zubar da hawayen nan da ta samu.

*****

Tamkar zai tashi sama, haka yake bala'i yana kumfar baki.

"Ai dama na sani, wallahi haryanzu tana son tsohon mijinta, kuma tana magana da shi ta waya, ina da cikakkiyar shaida a kan hakan"

Wata babbar mace da fuskarta ke Wauke da damuwa ta ce "A'a Iliyasu, ba na tunanin Mai jidda za ta yi haka"

"Au goya mata baya za ayi ma kenan? Ina da cikakkiyar shaida, ba na son mutuncinta ya zube ne kawai saboda 'ya'yana"

"A'a ba goya mata baya zan yi ba, amma ka yi ha?uri dan Allah"

"A'a a yi magana a buWe, idan tsohon mijinta take so, to ta koma gurinsa ba dole"

Maijidda na gefe tana ta sharSar kuka, tamkar ranta zai fita, ya gama bambamin masifarsa ya fice daga gidan.

Matar ta dawo da hankalinta kan Maijidda ta ce "Wai maijidda abin da Iliyasu ya faWa gaskiya ne? Ana idar da sallar asuba fa ya kira ni a waya ya ce lallai na zo na ji abin da ki ka aikata"

Cikin kuka ta ce "Wallahi Adda ba a yi haka ba, ro?onsa kawai na yi ya bani dama na je na ga halin da yarinyata take ciki, an ce mini an yi aurenta, amma ban sani ba, ko ba komai Nana da Imaran su ma yarana ne, na rasa irin wannan abu ?iri-?iri an raba ni da yarana"

Adda ta ce "To ke mai jidda ban da abinki, ba a gurin babansu suke ba? Ko a kan yara biyu sai ki salwantar da aurenki, da yaran nan shida saboda guda biyu ne?"

Ta Wago jajayen idanunta ta ce "Adda su ma biyun ni na haife su, ba su da kama ta, su na bu?ata ta, shekara goma sha ina tattalin wannan auren, duk da ?iyayyar da yake nuna wa 'ya'yana amma wallahi zuciyata na Kano tare da Nana da Wan uwanta"

"Aikuwa sai ki yi ha?uri, Allah ya ?addara abin da zai riga ya faru. Yanzu ki bari zan shirya da kaina, ki kawo abin da ki ke da shi da ki ka ajiye saboda aurenta, mu haWa a kai mata ke dai ki yi ha?uri da zuwa, zuwa lokacin da zai saukko. Bari na kira shi a waya"

Adda ta kira Iliyasu, sai da ta ta tsinke ta sake kira, sannan ya Waga.

"Dan Allah malam Iliya ka yi ha?uri, ita ma ta ce a baka ha?uri, ba za ta sake ba"

"A'a ai na daWe ina fuskantar take-takenta ne, kuma wallahi ba za ta sake ri?e waya ba, kuma wallahi ta sake ta taka zuwa ?afarta zuwa garin Kano, ta fake da yaranta ta haWu da tsohon mijinta, a bakin aurenta tun da ni na Wan iska ba ne"

"Ai ba ma za ta sake ba, ta tuba ta daina ka yi ha?uri ka yafe mata" ya gama bala'insa, Maijidda na jin sa ba abin da take yi sai kuka.

"Maijidda ki yi ha?uri, idan ki ka kashe auren nan saboda yara biyu ya za ki yi da na gaban ki? Duk abu gidan nan akwai ci akwai sha. Idan ki ka koma gidan Gwaggo ma, ita ba cikakkiyar lafiya ba, ga babu guri gara ki yi ha?uri. Ita yanzu tun da ta yi aure ta samu ta zo inda ki ke" Adda ta gama maganganunta, Maijidda ba ta sake tofawa ba.

****
Habu ne a tsaye a ?ofar Wakin, yana kwaWa sallama, ya amsa masa.
Ya Waga labulen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login