Showing 123001 words to 126000 words out of 190498 words

Chapter 42 - Buzu Book 1 Complete

tsumin cikinta ya yi sanyi.
Ya koma ya dafa wani magani, ya zuba a cikin kwatanniya. Mutane suka din ga mamaki wayewar gari, da suka ga wannan farin yadi a jikin bishiyar kuka, aka din ga surutu, har labari ya iske mai gari.
Aka yi ta yekuwar wa ya aikata wannan abu, kar a je wata fitinar ce za ta taso.

Kakan Lanti da kansa ya je ya samu mai gari, bayan sun gaisa ya ce "Ranka ya daWe, ni ne na Waura wannan farin ?yalle, yau da yamma zan yi wa jikata Lanti, girkar aljanu"

Mai gari ya waro ido ya ce "Girkar aljanu kuma? Kar ka janyo mana bala'i bayan wanda muke ciki, kuma ya za mu yi idan sarkin aska ya ji, kar aljanu su fushi da mu fa?"

"Babu abun da zai faru sai alkhairi, ba zamu dauwwama Sarkin aska, yana juya mu yadda yake so ba, ina son ka yi ha?uri ka bani wannan damar"

Da ?yar ya shawo kan mai gari ya amince, aka din ga shela ana gayyatar mutane, gurin yin bikin girka.
Mutane suka din ga al'ajabi, tare da jiran yammacin ranar lahadin, domin ba su taSa sanin yadda ake gudanar da girkar ba. Nana da labari har ma?wabtan garin, aikuwa jama'a suka din ga Sarkowa cikin garin.

Kakan Lanti tun safiyar ranar, ya sanya ta yi lalle dungulmi, hannu da ?afa. Ya bata fararen kaya na sa?i, ta saka ya kawo warki, na fatar kura da aka jeme, aka saka ta a shuni, ta Waura a ?ugunta, sannan ya kawo wuri ya bata shi ma ta sanya a ?ugun nata.
Daga bisani ya kawo wasu irin guraye, ta Waura a damatsenta.

Ya kawo sandar dargaza ya bata, sanda ce da aka yi da itacen tsamiya, aka naWe ta da fatocin dabbobi daban-daban, suka yi beza a jikinta.

Tun daga gidan kakan Lanti, ta samu rakiyar mutane, Wuuuu tamkar ?udaje zuwa filin girka.

Fili ya cika ya tumbatsa, aka shimfiWa sa?i kala-kala a gurin.
Ya bata wani kwalli ta sanya a gurin, ya ba ta goro da fure, ta saka a bakinta ta tauna, laSSanta suka yi jawur. Idanunta su ka yi rabajau da kwalli.
Tuni makaWan borin, da kakan ya gayyato daga wasu garuruwan suka jeru, suka fara kaWa garaya da goge.

Ya bawa Lanti, wannan tsumin na cikin kwatanniya ta sha, ya saka ta zauna a kan shimfiWar nan. Ya din ga Webo ruwan cikin randar nan yana zuba mata, wani irin sanyi ya din ga ratsa ta, har zabura take yi saboda sanyi.
Ya kawo turare Wan goma ya shashshafa mata, ya kawo wani gwado, ya rufa mata. Sannan aka koma gefe aka kunna haya?i.

Ya koma gefe shi ma ya hau kaWa kacakaurar da ya haWa.

An Wauki dogon lokaci a haka, kafin ta fara mur?ususu a cikin gwadon da aka rufe ta da shi, tana wani irin kakari. Shewa masu kiWan borin suka hau yi, ana murnar aljanun sun fara hawa kanta, dan haka suka ?ara ?aimi gurin ci gaba da kiWan borin.

A hankali ta tashi tsaye, tana wata irin girgiza, bakinta na fitar da kumfa, ta Waga wannan sandar ta dargaza, ta fara tangaWi a gurin.

Mutane suka Wauki sowa, gwargwadon tashin kiWan, gwargwadon tangaWin da take yi, tana girgiza dogon gashin kanta.

Babu tsammani, gari ya yi duhu, wani irin hadari ya haWu, sai dai hadarin na guguwa ne. A take jama'ar gurin, suka tsatstsaya, su na kallon yadda garin ya canza, su na jiran ganin abun da zai faru.

Tukunyar tsumin da aka zo da ita ta tarwatse, wata irin gigitacciyar guguwa ta turnu?e gurin, har wani ba ya iya ganin wani.

Sarkin aska ne ya bayyana tamkar an jefo shi, a hankali kuma ?urar ta fara lafawa.

Lanti kuwa cak ta tsaya, hannunta ri?e da dargazarta, ta sunkuyar da kanta ?asa. Sarkin aska ya nufo inda Lanti take, cikin azama kakanta ya shiga tsakaninsu, ya tari Sarin Aska, wani irin jifa ya yi da tsohon a gefe. Lanti ta Wago da kanta, suka yi ido huWu da Sarkin Aska. Cak ya tsaya yana kallonta cike da mamaki ya ce "Uban du?usa"

"Ka dur?usa akan gwiyoyinka, ka nemi afuwar uwar gijiyata, kafin raina ya Saci" ta yi maganar cikin wani irin sautin muryar da ba tata ba.

Sarkin aska ya ce "Kai yanzu da kai aka yi wa ma?iyanmu girka? Ka manta zaluncin da bil adama suka yi mana? Ka manta gargaWin da kakaninmu suka yi mana a kansu?".

"Ban manta ba, kuma ina bayan gaskiya har abada, ku kuka fara karya yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi, dan haka ba zan bi bayan Sarna ba, dan haka ka yi abin da na ce"

"Har abada. Har abada ba zamu yi maka biyaya ba, duk da kasancewarka abu mafi soyuwa a zuriyarmu."

Nana ji ta yi an yarfa mata ruwa a fuska, ta buWe idonta da sauri. Ido huWu suka yi, ya sakar mata tattausan murmushi. Ya ajiye matajin da yake taje kansa da shi ya nufo ta, cikin hanzari ta shige cikin bargo da kanta.

Ya zauna a kusa da ita, ya saka hannu ya janye bargon, ta ?i buWe idonta, sai ma mi?a da ta yi, saboda duk jikinta ciwo yake yi, kuma sam baccin bai ishe ta ba. Ya zuba mata ido, murmushi ya gaza barin fuskarsa.

"Ina kwana" ya faWa yana kallon ta. Kasa kallon sa ta yi, ta sunkuyar da kanta tana basarwa.

"A tashi a karya" ya yi maganar murmushi ya kasa barin fuskarsa. Ta ja jikinta ta tashi zaune da ?yar.

"Bari na yi brush" ta tashi ta nufi toilet.

A banWaki ta tsaya ta yi shiru tana tunanin littafin da take karantawa na ?aisar, ta san yanzu kafin ta sake samun littafin sai an daWe. Kenan da gaske dai shi ne uban du?usa? Ya aka yi sunansa ya canza zuwa ?aisar?

Ta wanke fuskarta ta yi brush ta fito. Har ya karkaWe mata shimfiWa.

Ta zauna, ya Waukko kofi da murfi ya mi?o mata. Ta saka hannu ta karSa, ta buWe ta ga abu a kofin kamar madara, da Wan wani gari gari a kai.

Ta kalle shi ya ce "Sha" ta kai bakinta, ta ji babu ?arni, ta yi bismillah ta fara sha.

Babu za?i, sai dai akwai garWi da mai?o a baki, ga Wumi kuma babu ?arni mai damu. Sai da ya saka ta shanye tas, ta kalle shi ta ce "Wai mene ne wannan?"

Ya yi murmushi ya ce "Nonon ra?umi ne"

"Ra?umi kuma? A ina ka samu Nonon Ra?umi?"

Ya ce "Habu na saka ya kawo miki, jikinki zai yi ?wari, ga abinci ma sun haWo da shi, na ce ba ki da lafiya"

"Gaya musu ka yi?"

Ya ce "Me?"

"Abin da ya faru jiya?"

"A'a ban ce musu, kin kore ni waje ruwa ya ji?a ni saboda ki na tsoro na ba"

Ta ce "Ba wannan ba"

"To me?"

"Ba komai" tayi maganar cikin basarwa.
Ya yi dariya ya ce "Ban faWa ba, daga ni sai ke kawai wannan" ta yi shiru wata irin kunya tana mamaye ta.

Babu babban abin da yake ?ara sanya Nana farin ciki, sama da samun abinci sau uku a rana da take yi a wadace, babu geji kuma babu hantara.

?aton buredi ne lafiyayye, aka soya ?wai fal, shayin ma shi ya zuba mata. Tana ci yana ?are mata kallo.

"Ka daina kallona, ko na tashi"

"A'a"

Ta ce "A'a me?"

"Ba zan daina ba"

Ta juya gefen sa, yadda sai dai ya kalli side Win fuskarta, ta gama ci ta koma gefe.

Shi ya yi mata komai, da ta motsa sai ya ce ta zauna. Sai dai ya lura gaba Waya ta zama so silent yau, ba karaWi da surutu. Duk sai ya ji hakan babu daWi. Ita kuwa ta yi matu?ar mamaki, ganin yau bai fice ya bar ta ita kaWai ba.

Ya dawo kusa da ita ya zauna, har gashin sa yana taSa wuyanta, kasancewar bai tufke shi ba, sakin sa ya yi.

"Me ya faru?" Yayi maganar yana Wora hannunsa a nata.

Ta girgiza masa kai, alamar babu komai.

"Ko ana fushi ne?" Ta Waga kai alamar eh.

"Me yasa?" Ya tambaye ta, yana shafa jikinta.

A ranta ta ce "Ikon Allah, ji mutumin nan da samun guri"

"Ba ki ce mini ya jiki ba, kin kore ni ruwa ya ji?a ni, ba ni da lafiya"

Nana ta tura baki ta ce "Ba ga shi ka warke ba, kuma ba ina sane bane ba"

"To ke kin warke?" Yayi maganar ?asa-?asa. Cikin mamaki ta Wago tana kallon sa, hakan ya ba shi damar haWe bakinsa da nata. Gaba Waya Nana sai ta rasa bakin magana, sai rarraba ido.

Yana sane yake wannan shirun, yana sunkuyar da kai, ko kuwa ya abin yake? Ta tambayi kanta.

Tana jin yadda ya ?an?ame ta a jikinsa, sai yawo yake da hannunsa a jikinta, yana neman ya sanya lissafi ya ?wace mata. Domin har mamakin kanta take yi, yanayin da take shiga, idan su na tare ko da kuwa a cikin bacci ne.

"Ammm ya aka yi yau ka ke magana sosai? Maganar ba ta Wauke ba?"

Ya ce "Mmmm, tun jiya ma na ji ina iya yi, haryanzu ban ji kaman an sha?e ni ba ta daina fitowa. Wataran ina son na yi nake kasawa"

Ta yi ajiyar zuciya ta ce "To yanzu baka san sunan ka ba, wane sunan zan din ga gaya maka kenan?"

"Ko wanne"

"In ce Buzu nima?"

"Nima in ce buzuwa?" Ya tambaye ta.

Ta Wago ta kalle shi ta ce "Buzuwa kuma?"

"Eh, macen buzu shi ne buzuwa ba? Idan ki na kallona zan kuma sumbutar ki ne a baki"

Ta yi sauri ta sunkuyar da kanta, ya sake gyara ri?on da ya yi mata da hannayen sa.

"To yanzu me zan din ga ce maka ne?"

"Ki saka mini ko mene, nima zan ji daWi, kowa yana da suna ni ba ni da shi"

"To da yaya aka Waura mana aure ba ka da suna?"

Ya ce "Habu za ki tambaya"

"To ni yanzu ina na ga Habun?"

Ta Wan yi shiru, sannan ta ce "Ka ga kai mijina ne, to in ce maka Sayyid ka na so?" Ta yi maganar tana Wagowa ta kalle shi.

Sake haWe bakinsa da na ta ya yi, na wani Wan lokaci, sannan ya cire bakinsa ya kalli idanunta ya ce "Sayyid, j'aime ?a (I like it)? ma vie"

"Ni ka daina yi mini wannan yaren ba? na ganewa" ta yi maganar da sigar da ita kanta ba ta san ta iya ta ba.

Murmushi ya cigaba da yi, yana lumshe idanunsa.

"Yau ba za ka fita ba ne? Kar su zo su na neman ka, kana nan a zaune"

"Ba na son fita"

Ta ce "Saboda me?"

"Saboda ke"

"Ni har yanzu mamaki ka ke bani, kamar an canza ka, ka yi magana ta fi guda goma sha biyar"

Wannan karon sosai ya buWe ha?oransa ya yi dariya, ya ce "Kin ?irga ne?" Ta Waga masa gira Waya tana murmushi.

"Me yasa? nake ba ki tsoro? Me na yi yake ba ki tsoro?" Shiru ta yi ta rasa abin da za ta ce masa, kenan shi ma bai san abin da take gani ba.

Horn aka yi da mota, Nana ta fara ?o?arin zame jikinta ta ce "Ana horn, shi yasa na ce maka ka shirya ka fita, kar a zo ana bu?atar ka".

A matu?ar kasalance, ya tashi ya je gaban mudubin ya tsaya.

Nana ta tashi ta Waukko masa yin rawaninsa. Sai dai mai horn Win ya ci gaba da yi babu ?a??autawa.

"Sayyid ko za ka buWe musu, sai ka dawo ka saka rawanin?"

Hankalinsa a kwance ya ce "Za ki iya fita ba riga?" Sororo ta yi tana kallon sa.

"Idan ba za ki iya fita ba riga ba, ba zan iya fita babu rawani ba, gashina a buWe. Yadda ki ke jin abin da ki ke Soyewa haka buzu yake ji, idan ya fita bai suturta gashin sa ba".

"To ni dai ka bar wannan falsafar, ka yi sauri" a nutse ya naWa rawanins, Nana na ta azalzalarsa, saboda horn Win ya wuce hankali.

Ya gama naWawa ya fita, ya buWe gate Win.

Ko ?arasa shigo da motar ba a yi ba, ta fito daga cikin motar a matu?ar hasale cikin matsananciyar fusata ta ce "Malam bagidajen ina ne kai? Kurma ne kai ko ba ka ji ne? Wannan ai tsagwaron wula?anci ne?"

Bagidajen da ta faWa ya sauka a ?irjin Nana. Kallo Waya ya yi wa matashiyar budurwar, ya sake gyara zaman takunkumin fuskar sa, ya nemi guri ya zauna a kan bencin da yake zama.

"Ba magana nake yi maka ba? Ba za ka iya ba ni ha?uri ba?"

Cikin azama Nana ta sako hijjabinta ta fito, ta nufi inda Siyama take ta ce "Dan Allah ki yi ha?uri, yana uzuri ne shi yasa bai fito da wuri ba"

"Ni kun san meye nawa uzurin da zan ta horn over 10 minutes, amma bai buWe ba, kuma ina magana ya yi mini shiru dan wula?anci?"

Nana ta sake kwantar da murya ta ce "Ai ni na baki ha?uri a madadinsa, dan Allah ki yi ha?uri, ba zai sake ba"

"Wawa kawai" ta furta tana juyawa t nufi gurin da motarta take.

Nana ta haWiye wani abu mai matu?ar Waci, ta ji zafin maganganun da aka gaya wa mijin nata. Duk da ta san ya yi laifi amma kalmomin sun yi tsauri. Ta kalli idonsa ta ga ya yi jawur, hannayen sa na rawa, launin fatarsa ya canza zuwa ja.

Ta zauna a kusa da shi a kan bencin, ta Wora hannunta a bayansa ta ce "Sayyid. Ka yi ha?uri na fika jin zafin abin da ta gaya maka, amma ka yi ha?uri ka ji?" Kawai ya jinjina mata kai.

Ta sake kallon idanunsa, yadda suke ?ara rinewa zuwa launin ja, hakan ya ?ara bayyanar da matsanancin Sacin ran da yake ciki.

"Taso mu koma ciki to, tun da ka buWe mata" ya girgiza mata kai alamar a'a.

Jiki a sanyaye Nana ta tashi ta ?yale shi, dan ya fara ba ta tsoro.

Duk da yanayin da take ciki, ta ji daWin hirar da suka Wan yi da shi.

Ta kama aikace-aikacen ta a cikin Wakin.

*****

Jamila ce take gaya wa Mama batun unguwar da Hajiya Sa'a ta ce za ta raka ta.

Mama ta ce "To mene ne a ciki? Ai babu komai yadda take nuna miki ?auna, ni ko bangon duniya ta ce za ku je, ai ba zan hana ba"

"To Mama Baba fa? Ni ba na son masifar nan tasa"

"Dalla rabu da shi, uwar me yake bamu a gidan, Ubangiji Allah ya haWa ki da iyayen Waki masu ?aunar ki, mu na samun alkhairi ta hannunsu, za ki din ga kawo zancen sa, ki yi tafiyar ki, ni na san abin da zan gaya masa"

Jamila ta yi murmushi ta ce "To shikenan, ni dama ba na jin ki, na san za ki bar ni"

Can Asibiti kuwa, likitoci sun yi deciding, tiyata za a yi wa Shukura a cire jaririn cikinta, saboda a tseratar da rayuwarta da ta abin da yake cikinta.
Sai dai da Jininta ya sauka sai ya sake hawa, saboda gaba Waya a tsorace take, ta yanke tsammani da rayuwar duniya ba ki Waya. Duk da irin rarrashi da ?o?arin kwantar da hankalinkin da ake yi mata.

Bayan Nana ta Wora girki, ta kira Hajiya Amina su gaisa, a nan take gaya mata halin da ake ciki, cewar su na Asibiti an kwantar da Shukura. Hankalin Nana ya tashi sosai da sosai, tana son zuwa duba Baba da Jamila ma, ga kuma wannan maganar ta rashin lafiyar Shukura. Sai dai yadda ransa yake a Sace ta san ba ta da damar yi masa magana.

Tun da abin nan ya faru, bai sake shigowa Wakin ba, ta je ta same shi a kan ta gama girki ya yi mata shiru. 'yar walwalar da ya fara yi ta gushe baki Waya.
Gaba Waya abin ya dame ta sosai da sosai, ko abincin kirki ta kasa ci.

Sai bayan sallar isha'i ya shigo Wakin ya nemi guri ya zauna, ba tare da ya furta komai ba.

"Sayyid ba ka ci abinci ba fa tun na safe ba ka kuma cin komai ba, dan Allah ka yi ha?uri ka ci abinci".

Bai ko kalle ta ba, balle ta saka ran zai ci, ?arshe sai ha?ura ta yi ta zura masa ido.

Ta gama shirinta, ta nemi guri ta kwanta, amma yana zaune. Nana ta jinjinawa girman zuciyar sa. Ya jima a zaune sannan ya tashi ya canza kayan jikinsa.

Bacci har ya fara Waukar Nana, ta ji yana shigowa cikin bargonta, gabanta ya faWi tuna abin da ya faru jiya, sai dai ba ta motsa ba, sai addu'a da take yi a karkashin zuciyarta.
Ya matsa sosai ya rungume ta, yana yi mata numfashi a wuya.

"Idan ina fushi, ki daina kula ni" ya faWa kamar mai raWa.

Ba ta iya tanka masa ba, bai kuma sake ce mata komai ba, sai da ta ga babu alamar zai yi mata wani abu, sannan nannauyan bacci ya Wauke ta.

Tamkar wani zai ?wace ta, ya ?ara ?an?ame ta a jikinsa. Sai ?amshin turaren sa take yi.

A cikin baccin ta ji muryar ?aisar "Ba kin shige cikin bargo ba, idan ki ka kuma Waukar littafin nan ki ka karanta, sai na baki mamaki, sai na yi miki abin da ba ki taSa tsammani ba"

"To ina ruwanka da bargon da na shiga, ya naga kamar ka na kishi da mijin nan nawa ne?"

Tsaki ya ja ya ce "Da me zan yi kishin? Haryanzu ba ki san a hatsarin da ki ke ba, wauta da shirme ne kawai yake Wawainiya da ke. Kin ?i ki buWe ido ki kalli gaskiya. Gaba Waya kin ma manta da batun tantance waye shi, duk da irin abubuwan da ki ke gani da ya saSa da Wabi'ar bil adama"

"A'a ba kyau zurfafa bincike, tun da Allah ya sa ina samun shinkafar da zan ci, ba ya saka ni kuka, ????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
babu tashin hankali ai gara na ha?ura na lallaSa haka. Duk wani abu da yake yi da ya saSawa Wabi'ar Adam wannan kuma na san kai ne, kai ka ke ?ulla komai. Na san so ka ke ka kashe mini aure, saboda kai duk yadda za ka yi hana ni jin daWin rayuwata, shi ka ke yi"

Galala yake bin Nana da kallo baki buWe cikin mamaki. Ya ce "Gaskiya ne, idan ya gama baki jin daWin za kuma ki WanWana kuWar ki, banda ina duba wani abu da da kaina zan bayar da jininki ga matsafan nan ki mutu uban kowa ma ya huta!"



Ayshercool
08081012143
37

Nana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login