Showing 45001 words to 48000 words out of 191594 words

Chapter 16 - MAKAHO NE COMPLETE

/>
Motar ta fantsama kan titi.

Yana tuƙi da sauri, idanunsa suna kai-komo tsakanin hanya da madubin da yake ha

ngen ta.

Ya ga yadda take runtse idanunta lokaci-lokaci, numfashinta na fita da wahala.

"Ki kalle ni."

Ta bu

ɗ

e idanunta da ƙyar.

"Kar ki yi barci. Ki ci gaba da magana da ni."

Ta yi ƙoƙarin yin murmushi, amma azabar da take ji ta hana.

"Jalal..."

"Kina jin

a?"

Ta gya

ɗ

a kai.

"In shaa Allah za mu isa yanzu. Ki yi haƙuri ka

ɗ

an."

Ya ƙara taka abin hanzari.

Duk wata mota da ta zo gabansa sai ya danna ƙaho yana neman hanya. Wasu direbobi na kauce masa bayan sun fahimci akwai gaggawa.

Cikin zuciyarsa kuwa addu'a ka

wai yake yi.

"Ya Allah... ka kare min ita. Kada ka jarabce ni da abin da ba zan iya

ɗ

auka ba. Ka ba likitoci ikon taimaka mata."

Hannunsa ya matse sitiyari har jijiyoyin hannunsa suka fito fili.

Gumi ya wanke goshinsa duk da sanyin da na'urar AC ke fitarwa

.

Bayan wasu mintuna masu kama da sa'o'i a gare shi, ginin asibitin ya bayyana a gabansu.

Bai tsaya neman wurin ajiye mota yadda ya kamata ba. Da zarar ya taka birki, ya bu

ɗ

e ƙofa ya fito da sauri.

Ya zagaya ya

ɗ

auke ta a hannunsa, sannan ya ruga da ita zu

wa sashen gaggawa.

"Likitoci! Don Allah ku taimaka! Ta fa

ɗ

i!"

Muryarsa ta cika harabar asibitin, yayin da ma'aikatan lafiya suka yi saurin tahowa da gadon marasa lafiya, kowannensu na shirye don ceton rayuwarta.

sauri nas-nas biyu suka kar

ɓ

e ta daga han

nun Jalaluddeen, suka kwantar da ita kan gadon marasa lafiya.

"Da hankali... one, two, three..."

Suka tura gadon cikin sashen gaggawa, yayin da wata nas ta fara tambayoyi cikin sauri.

"Ta fa

ɗ

i ne?"

"Eh."

"Ta bugi kanta?"

"A'a... amma tana kuka saboda ƙafar

ta da kuma cikinta."

"Lafiya, ku kwantar da hankalinku."

Jalaluddeen ya yi ƙoƙarin binsu, amma wani jami'in tsaro ya

ɗ

aga hannu cikin ladabi.

"Sir, za su fara bincike. Za mu kira ku nan da ka

ɗ

an."

Ya tsaya cak a bakin ƙofar.

Ƙ

ofar ta rufe.

Nan take zuciyar

sa ta fara bugawa da ƙarfi.

Ya dafe kansa da hannu, yana kai-komo a bakin corridor

ɗ

in asibitin.

Mintuna suna tafiya kamar awanni.

Kowane likita ko nas da ya fito daga wani

ɗ

aki sai zuciyarsa ta buga.

A gefe guda Mom da Dada ma sun iso cikin gaggawa.

Mom t

a ƙarasa gabansa.

"Ya jikin nata?"

Ya girgiza kai.

"Har yanzu suna dubata."

Dada ta

ɗ

ora hannu kan kafa

ɗ

arsa.

"In shaa Allah ba komai."

Amma Jalaluddeen bai iya cewa komai ba.

Addu'a kawai yake yi a zuciyarsa.

A cikin

ɗ

akin bincike...

Likita ya fara duba a

lamun jikinta.

An auna bugun zuciya.

An auna hawan jini.

An duba numfashi.

Komai yana cikin daidaito.

Sai dai duk lokacin da aka ta

ɓ

a ƙafarta, sai ta lumshe ido saboda zafi.

Likitan ya kalli wurin.

"Hmm..."

Ya ta

ɓ

a idon sawunta a hankali.

"Nan ne yake ciwo

?"

Ta

ɗ

an cije le

ɓ

enta.

"Eh..."

Ya matsa sama ka

ɗ

an.

"Kuma nan?"

"Eh..."

Likitan ya

ɗ

aga kai.

"Mu kai ta X-ray."

Nan take aka tura ta zuwa sashen

ɗ

aukar hoton ƙashi.

Bayan an gama hoton, aka dawo da ita cikin

ɗ

akin.

Likitan ya

ɗ

auki hotunan yana dubawa cik

in nutsuwa.

Ya

ɗ

an yi murmushi.

"Alhamdulillah."

Nas

ɗ

in da ke kusa ta tambaya.

"Doctor?"

Ya nuna hoton.

"Ba wata babbar matsala ba ce."

Ya juya ya kalli Ma'eesha.

"Abin da ya faru shi ne, lokacin da kika fa

ɗ

i, ƙashin idon sawunki ya

ɗ

an motsa daga matsayi

nsa. Ba karyewa ba ne, sai dai ya yi

ɗ

an kaucewa."

Ma'eesha ta sauke numfashi.

Likitan ya ci gaba.

"Za mu mayar da shi inda yake. Zai

ɗ

an yi zafi na ƴan daƙiƙu, amma daga nan komai zai daidaita."

Ta

ɗ

an gya

ɗ

a kai.

Nas ta riƙe kafarta a hankali.

Likitan kum

a ya daidaita hannayensa.

"Ki yi haƙuri."

Cikin ƙwarewa ya riƙe idon sawun, ya

ɗ

an ja a hankali, sannan ya mayar da ƙashin wurinsa.

"Tak!"

Ƙ

aramin sauti ya fito.

Ma'eesha ta runtse ido tare da saki ƙaramin ƙara.

"Ahh..."

Sai dai bayan daƙiƙu ka

ɗ

an, ta ji z

afin ya fara raguwa.

Likitan ya sake gwada motsin ƙafar.

"Yanzu?"

Ta motsa yatsunta.

Ta sake gwadawa.

Ta kalli likitan da mamaki.

"Zafin ya ragu sosai."

Likitan ya yi murmushi.

"Shi kenan."

Daga nan aka kawo bandage mai ƙarfi.

A hankali aka nanna

ɗ

e idon sa

wun domin ya samu cikakken hutu.

Likitan ya rubuta mata magungunan rage radadi da kumburi.

Sannan ya ce,

"Za ta huta na ƴan kwanaki. Kada ta dinga takawa sosai. Idan za ta yi tafiya, a riƙa taimaka mata."

Ya sake duban sakamakon binciken.

"Mun duba cikinta

ma. Alhamdulillah babu wata matsala. Fa

ɗ

uwar ba ta haifar da wata illa a ciki ba."

Da jin wannan kalma...

"Alhamdulillah."

Jalaluddeen ya furta da ƙarfi.

Ya rufe idanunsa na

ɗ

an lokaci yana gode wa Allah.

Mom ma ta share hawayen farin ciki.

Dada ya ce,

"A

llah Ya ƙara tsarewa."

Bayan an kammala komai...

Jalaluddeen ya kar

ɓ

i takardun magani.

Ya biya ku

ɗ

in da ake buƙata.

Sannan ya dawo

ɗ

akin.

Ma'eesha tana zaune a gefen gado, fuskarta ta fara samun walwala.

Da suka ha

ɗ

a ido...

Ta yi masa ƙaramin murmushi.

Shi

ma bai iya hana kansa murmushi ba.

"Kin tsorata ni sosai."

Ta sauke idanunta.

"Yi haƙuri."

Ya girgiza kai.

"Abin da ya dame ni shi ne lafiyarki."

Ya durƙusa gabanta.

"Zan

ɗ

auke ki."

"Kai..."

Ba ta gama magana ba.

Ya riga ya zura hannu ƙarƙashinta.

Ya

ɗ

aga

ta cikin kulawa.

Ta jingina kanta a kafa

ɗ

arsa cikin kunya.

Mom ta yi murmushi.

"Wannan kulawar kam..."

Dada ta yi dariya.

"Bari su."

Dada da Mom suka shiga motar Mom wanda direba ya kawo su. Dama a waya Jalaluddeen ya sanar da su asibitin da suke . Mom

da Dada ne a baya direba na gaba, ya ja motar suka bar wajen

A hankali Jalaluddeen ya bu

ɗ

e ƙofar mota.

Ya kwantar da ita cikin kulawa.

Ya

ɗ

aura mata belt.

"Kin ji da

ɗ

i?"

Ta gya

ɗ

a kai.

"Eh."

Ya rufe ƙofar.

Ya zagaya ya shiga mazaunin direba.

Ya kunna m

otar.

A wannan karon ba gudu yake yi ba.

Cikin nutsuwa ya fice daga harabar asibitin.

Shiru ne ya mamaye motar.

Sai sautin AC da kuma ki

ɗ

an Qur'ani mai laushi da ke tashi daga rediyon motar.

Jalaluddeen ya

ɗ

an waiwayo ya kalle ta.

Ya same ta tana kallonsa.

Da suka ha

ɗ

a ido...

Ta yi murmushi.

Shi ma ya yi murmushin da ya fito daga zuciya.

"Me?"

Ya tambaya.

Ta girgiza kai.

"Ba komai."

"To me yasa kike kallona haka?"

Ta ce cikin sanyin murya,

"Na ga ka firgita sosai saboda ni."

Ya

ɗ

an yi shiru na wasu daƙiƙu k

afin ya ce,

"Idan wani abu ya same ki, ni ne zan fara jin ciwo."

Maganarsa ta sa zuciyarta ta buga da sauri.

Ta sunkuyar da kai cikin kunya, murmushi mai cike da farin ciki yana bayyana a fuskarta.

Shi kuma ya ci gaba da tuƙi cikin natsuwa, lokaci zuwa lok

aci yana kallonta ta madubin motar, yana gode wa Allah da Ya sa abin bai wuce haka ba.

_Jabeer_

Jabeer yana tuƙi kamar wanda yake son ya raba hanya biyu. Motarsa na cin kwalta da wani irin gudu da ya sa duk wanda ya hango ta yake saurin kaucewa. Horn

ɗ

in da yake dannawa ba na gargadi ba ne, na raini ne da nuna isa. Duk unguwar ta saba da wannan halinsa. Kowa ya san Jabeer da rashin mutunci, girman kai da rashin kunyar da ya gada tun yana yaro. A gidan nasu ma, shi ne zakka ta fuskar taurin kai.

Da mota

r ta tsaya da ƙarfi a harabar gidan, sai ƙurar da ta tashi ta lullube kofar shiga. Maigadi Malam Sani ya yi saurin wangale masa ƙofar kafin ya fito. Ya san idan ya yi jinkiri, yau ma ba zai rasa cin mutunci ba.

Jabeer ya fito yana cire baƙin gilashin idons

a, ya jefa wa maigadin wani kallo na raini.

"Wai kai Malam Sani, sai na jira ne kafin ka bu

ɗ

e ƙofa? Ko kana son na sallame ka daga aikin nan?"

Maigadin ya sunkuyar da kai.

"Yi haƙuri ranka ya da

ɗ

e..."

Jabeer ya katse shi da tsaki.

"Rufe bakinka. Duk lokaci

n da ka ga motata, ƙofar ta riga ta bu

ɗ

e. Ka gane?"

Ba tare da jiran amsa ba ya juya ya nufi cikin gidan yana ta ka

ɗ

a mukullin motarsa a yatsa.

Da zarar ya taka falon gidan, ko sallama bai yi ba. Yana tafiya cikin takun da ke cike da isa da gadara, yana re

ra wata waƙa cikin muryar da ke nuna tsantsar farin cikinsa.

A falon kuwa babu kowa sai Zainab, matar babban yayansa Munnir. Tana zaune kan kujera tana wasa da ƙaramin

ɗ

anta Umar mai shekara uku. Yaron na dariya yayin da take jefa masa ƙwallo.

Da ta ga Jab

eer ya shigo ba sallama, sai ta

ɗ

ago kanta ta ce cikin nutsuwa,

"Jabeer, ai ko da gida ne, sallama tana da kyau. Addini ya koyar da ita."

Jabeer ya tsaya cak. Ya juya a hankali ya kalle ta daga sama har ƙasa. Sai ya yi wata irin murmushin raini.

"Ni kika k

oya wa tarbiyya?"

Zainab ta daure.

"Ba koyarwa ba ce. Tunanatarwa ce kawai."

Ya matso kusa da ita.

"Ki ji ni da kyau. Wannan gidan gidan ubana ne. Ba ke za ki gaya min yadda zan shiga gidana ba."

Zainab ta ha

ɗ

iye baƙin cikin da ya tokare mata maƙoshi.

"Ko

gidan ubanka ne, ladabi ba ya rage mutum."

Nan take fuskar Jabeer ta sauya.

"Ladabi? Ke ce za ki yi min maganar ladabi? Kin manta matsayin ki a gidan nan ne?"

Yaron Zainab ya firgita da

ɗ

aga murya da Jabeer ya yi, ya manne jikinta.

Ta shafa bayan

ɗ

an tana

ƙ

oƙarin kwantar masa da hankali.

"Ba na son fa

ɗ

a Jabeer."

"To ki yi shiru mana! Kina

ɗ

aukar kanki wata sarauniya saboda kin auri Munnir."

A dai-dai lokacin ne aka ji muryar Munnir daga ƙofar falon.

"Jabeer!"

Muryar tasa ta sa falon ya yi tsit.

Ya shigo yan

a kallon ƙaninsa cikin takaici.

"Me yake faruwa?"

Zainab ta yi shiru. Ba ta son ta zama silar rikici tsakanin 'yan uwa.

Jabeer ya yi dariyar raini.

"Ka tambayi matarka. Ita ce ta fara yi min wa'azi."

Munnir ya kalli matarsa.

"Zainab?"

Ta girgiza kai.

"Na d

ai ce masa sallama tana da kyau."

Munnir ya numfasa.

"Jabeer, wannan ba abin fa

ɗ

a ba ne. Ta fa

ɗ

i gaskiya."

Sai idanun Jabeer suka rufe da zafi.

"Kai ma yanzu kana biye mata kenan?"

"Ba maganar biye ba ce. Ina gaya maka abin da ya dace."

Jabeer ya yi tsaki.

"Dukanku kun ha

ɗ

a kai kuna ganin ni ne mara kyau."

Munnir ya yi ƙoƙarin kwantar da murya.

"Ba haka ba ne. Amma ka rage wannan halin naka."

Jabeer ya yi wata dariya mai cike da raini.

"Ni zan canza saboda ku? Wallahi kun yi kuskure."

Sai ya fara zazzaga ma

ganganu masu zafi.

"Kai Munnir, tun da ka auri wannan matar ka daina zama namiji. Ita ce ke juya ka yadda take so."

Zainab ta runtse ido saboda zafin maganar.

Jabeer bai tsaya nan ba.

"Ke kuma, kar ki sake saka baki a harkata. Ki tsaya a matsayinki."

Munni

r ya

ɗ

aga murya.

"Jabeer! Ka kiyaye harshenka."

Amma kamar ya ƙara samun ƙarfin gwiwa.

"Me za ka yi? Za ka kore ni daga gidan ubana? Ko ka manta wa ya gina gidan?"

Munnir ya dafe kansa cikin takaici.

"Ban ta

ɓ

a ganin mutum mai taurin kai irinka ba."

"Ka ci

gaba da kuka."

Ya juya da sauri yana ta hararar su.

Yana tafiya har yanzu yana ta surutai da zaginsu, yana jefa kalamai masu ciwo har ya isa ƙofar

ɗ

akinsa. Ya buga ƙofar da ƙarfi har ta yi wata irin ƙara, sannan ya shige ciki ya barta ta rufe da amo.

Shiru

ya mamaye falon.

Zainab ta kasa ƙara daurewa. Hawaye masu zafi suka zubo daga idanunta. Ta rungume

ɗ

anta wanda bai san abin da ke faruwa ba, sai dai yana share mata hawaye da ƙaramin hannunsa yana cewa,

"Mama... kada ki yi kuka."

Munnir ya matso kusa da i

ta, ya zauna a gefenta cike da nadama da takaicin halin ƙaninsa. Ya ce cikin sanyin murya,

"Ki yi haƙuri Zainab. Na san ya cuce ki."

Ta goge hawayenta da bayan hannunta.

"Ba don maganarsa nake kuka ba... Ina kuka ne saboda yadda rashin mutunci ya mamaye zu

ciyarsa. Ina addu'ar Allah Ya shirye shi kafin wata rana ya yi abin da zai yi nadama a kansa."

Munnir ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi. Shi ma ya san matarsa ta fa

ɗ

i gaskiya. Halin Jabeer na ƙara muni a kowace rana, kuma idan ba a samu canji ba, akwai rana

r da wannan girman kai zai jefa shi cikin babbar masifa.

_Jalaluddeen_

Madadin ya kai Ma'eesha gidan Mom sai ya zarce da ita sabon gidansa.

Duk da bata san gari ba, amma ganin gate

ɗ

in gidan ya ya bude da kansa bayan motar Jalal ta tsaya ne ya sa t

a kalle shi.

"Ina ne nan?"

Ta yi tambayar tana kallon tsararren gidan da za'a iya kiransa aljanna e duniya ."

"Gidana ne kuma a nan zamu kwana sai gobe zan mayar da ke."

*Maman Ihsan ce*✍

09065327995

[7/12, 7:46 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_

Book 2_

Page

*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*

Ta yi tambaya tana kallon tsararen gidan da za'a kira shi aljann duniya.

"Gidana ne kuna a nan za mu kwana."

Da sauri ta kalle shi a firgice.

Tana son ta yi magana sai ta ga ya zare mata hijabin da ke

jikinta. Ya saura saura hula ne a kanta.

Hular ma ya zare ta gashin kanta ya warware ya bazu a bayanta.

Ya cusa hannunsa cikin lallausan gashin kanta ya fara cusa hannunsa a ciki tana wasa da gashin kanta tana yamutswa. Tana shakar daddàdan kamashin Tu

raren gashin da take amfani da shi

Hannunsa Daya ya saka ta cikin rigarta Yana shafa bayanta a hankali. Ya koma yana shafa kwarnin bayanta cikin salonsa. A hankali yane tafiyar da yatsunsa cikin salon sa Yana bin kwarnin bayan kamar Mai yi mata tafiyar

tsutsa.

Sannan ya fito da hannunsa daga cikin rigarta, ya Kai hannu ya zuge mata zip din rigarta.

To anan ne ta fara konarin noke jikinta.

Lallausan fatar jikinta yajr shafawa Yana sakin wani ajiyar zuciya.

Nan fa ya fara sauya ma ta daga yadda ta s

an shi.

Sunkuyar da kai kasa ta tana kame jikinta wuri guda.

Tallafo kanta ya ya yi kamar Mai Shirin yin magana, caraf ya cafke bakinta cikin kwarewa ya fara bata zazzafan kiss ya ke aikta ma ta da shi ma su ma su wahalar mantawa.

Tsotson bakinta yake

yi kamar wanda ya samu sweet.Tun daga kan labbanta har zuwa harshenta yake tsotso cikin kwarewa. Maballin bra din nata ya balle, nan da take manyan nanonta suka bayyana, sun cika sun yi tsaye kyam ba su rankafa ba ballanta su zube.

Nan da nan ya kai hann

unsa Yana wasa da daya nonon yayin da daya hannunsa kuma Yana yamusa gashin, a hankali ya yo kasa da daya hannun ya dawo da shi kan kirjinta ya shiga sarrfa kirjin nata da ya Ke daukar masa hankali.

Tsotson dukiyar shanunta yake yi yake yi kamar jaririn

da ya ya wuni bai sha nono ba .

Kanaa ta rikr tana ja da shi baya domin ya cire bakinsa a kirjinta, Amma sai ta ga ya sakala Hannayensa biyu ya sakala ta bayanta da kyau.

Sai ta ji Yana kokari zira hannunsa ta cikin siket din ta Yana kokarin zirawa. Dag

a nan ne fa ta nuna ba ta san zancen ba, domin rike Hannayensa dake cikin siket din ta yi tana girgiza ma sa Kai tana hawaye.

Dago da idanunsa da suka yi jajir y ya kalle kalle ta. Sai da gabanta ya Fadi , domin wanan ba Khalifa makahon da ta saba ray

wua da shi bane, ba wanda baya son ganin surar jikinta ballanta ya taba jikinta.

*America/New York City*

_Fahad_

sassafe hasken rana ya fara ratsawa ta manyan tagogin gidan alfarma da ke wani unguwa mai cike da tsaro a birnin Washington, D.C. Ambas

sador Fahad ya fito daga

ɗ

akinsa cikin shigar suit mai launin navy blue, hannunsa

ɗ

auke da jakar aikinsa yayin da agogon hannunsa ke nuna ƙarfe bakwai da rabi na safe.

A

ɗ

akin cin abinci kuwa, matarsa Nadra ta riga ta shirya karin kumallo. Tana zaune cikin

nutsuwa tana karanta wasu saƙonni a wayarta. Da ta ji takun sawunsa, ta

ɗ

ago tare da murmushi.

"Assalamu alaikum, Your Excellency," ta fa

ɗ

a cikin raha.

Ya yi murmushi yana amsawa, "Wa alaikumus salam, Mrs. Ambassador. Kin tashi lafiya?"

"Lafiya ƙalau. Na

ga yau kin tashi da wuri."

"Aiki ne. Muna da taro da jami'an diflomasiyya daga ƙasashe daban-daban."

Nadra ta zuba masa kofi da omelette cikin kulawa. Fahad ya zauna yana kallonta cike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login