Showing 60001 words to 63000 words out of 191594 words
daidai a r
ayuwa ta ."
"Dole na yi musu biyayya."
Ummee ta yi shiru.
Shirun nata ya fi kowace magana nauyi.
Sai daga baya ta ce,
"Da ace ka zo ka tsaya gabana tun farko ka ce mini kana son Ma'eesha... da zuciyata ba za ta yi wannan ciwon ba."
"Amma ka bari na y
i mafarkin da ba zai ta
ɓ
a zama gaskiya ba."
Hawayen Jalaluddeen suka taru a idanunsa.
"Ki yafe mini Ummee."
"Ban san ko zan iya ba."
Ta amsa ba tare da
ɓ
oye rauninta ba.
"Kwanakin na ji kamar na rasa
ɗ
a."
Kalaman suka soki zuciyarsa.
"Don Allah kad
a ki fa
ɗ
i haka."
"Ke ma kin san ni ba a zan ta
ɓ
a daina
ɗ
aukar ki a matsayin mahaifiyata ba."
"Ko da me zai faru, matsayin da kike da shi a zuciyata ba zai ta
ɓ
a canzawa ba."
Ta yi murmushin takaici.
"Matsayi?"
"Eh."
"Amma ba ka ba ni abin da zuciyata
take so ba."
Ya yi shiru.
Ya san babu wata magana da za ta goge ciwon da take ji.
Ummee ta share fuskarta.
"Ka kula da Ma'eesha."
Maganar ta ba shi mamaki.
Ta cigaba.
"Tunda ita Allah Ya rubuta maka... kada ka ta
ɓ
a zaluntarta."
Sai ta juya ta kalli
Yasmeen da ke zaune tana goge hawayenta a
ɓ
oye.
"Ni kuma zan yi addu'ar Allah Ya ba wa Yasmeen abin da ya fi alkhairi."
Ta kashe wayar a hankali.
Jalaluddeen ya da
ɗ
e yana kallon baƙin screen
ɗ
in wayarsa, kamar yana fatan kiran zai dawo domin ya ƙara ne
man gafararta.
Ma'eesha ta matso kusa da shi ba tare da ta ce komai ba. Ta kama hannunsa kawai.
Ya juya ya kalle ta, idanunsa sun yi ja saboda ƙwallar da ya hana zubowa.
A hankali ya ce,
"Na ta
ɓ
a ganin Ummee tana kuka saboda mutane... amma ban ta
ɓ
a gan
in tana kuka saboda ni ba."
Ma'eesha ta matse hannunsa cikin tausayi.
"Wani lokaci, yin abin da yake daidai ba yana nufin ba zai cutar da wasu ba."
Ya
ɗ
aga kai ya kalli sama.
"Allah Ka ba ni ikon zama
ɗ
a nagari gare su duka... ko da kuwa ba zan iya cik
a duk burinsu ba."
*America/New York City*
Washegari...
Ranar Litinin ce, rana ta farko da Farida za ta fara karatu a Columbia University da ke birnin New York.
Tun da asubahin fari, gidan Ambassador Fahad ya fara motsi.
Nadra ta saba tashi da wu
ri. Bayan ta idar da sallarta, ta shirya cikin nutsuwa sannan ta sauko kitchen. Ta ha
ɗ
a breakfast iri-iri; pancakes, omelette, fresh orange juice, da kuma coffee da Fahad ya fi so.
Malam Bashir yana ta zagaye harabar gidan yana duba komai, yayin da masu a
ikin gidan ke kai komo.
Can sama a
ɗ
akinta kuwa...
Farida ta tsaya gaban madubi tana kallon kanta.
Ta sanya wata doguwar rigar sky blue mai matuƙar kyau, ta
ɗ
aura ƙaramin hijabi fari, sannan ta rataya wata designer handbag a kafa
ɗ
arta.
Ta juya gefe da
gefe tana murmushi.
"Yau ranar farko kenan..."
Sai dai ba makaranta ce ka
ɗ
ai take tunani ba.
Ta
ɗ
auki turaren jikinta ta fesa ka
ɗ
an.
"Yau zan fara wani sabon wasa."
Ta
ɗ
auki file
ɗ
inta ta bu
ɗ
e ƙofa.
...
A ƙasa kuwa...
Nadra tana tsaye a falo tana d
uba agogo.
Fahad ya ce zai fito domin ya raka Farida makaranta kafin ya wuce ofishin jakadanci.
Farida ta sauko daga matakala cikin tafiya mai cike da ƙasaita.
Da ta sauko, sai ta yi kamar ba ta ga Nadra ba. Kai tsaye ta juya zuwa corridor
ɗ
in da ke kai
wa
ɗ
akin Fahad.
Nadra ta bi ta da ido.
Da ta ga ba ta tsaya ba, sai ta yi magana cikin ladabi.
"Farida."
Farida ta tsaya ba tare da ta juya ba.
"Na'am?"
Nadra ta ƙarasa kusa da ita.
"Fahad yana cikin
ɗ
akinsa yana shiryawa."
Farida ta yi murmushi.
"Shi ya sa nake son shiga."
Nadra ta girgiza kai cikin natsuwa.
"A'a."
Farida ta
ɗ
aga gira.
"A'a?"
Nadra ta ce,
"Ki jira ya fito. Bai dace ki shiga
ɗ
akin namijin aure ba alhali matarsa tana nan."
Farida ta yi
ɗ
an dariya.
"Ke ma ai kina shiga."
Nad
ra ta amsa cikin nutsuwa.
"Saboda ni matarsa ce."
Farida ta matso kusa.
"Ni kuma cousin sister
ɗ
insa ce."
Nadra ta ce,
"Hakan ba ya canja iyaka. Ki jira ya fito."
Farida ta ha
ɗ
e hannuwanta.
"Kina hana ni shiga?"
"Ina kare mutuncin gidana ne."
Fari
da ta yi murmushin raini.
"Da alama kin manta cewa tun kafin ki shigo rayuwarsa, ni na san Fahad."
Nadra ba ta
ɗ
aga murya ba.
"Ko da kuwa haka ne, yau yana da mata."
Shiru ya
ɗ
an ratsa tsakaninsu.
A wannan lokacin ana jin motsin ƙofar
ɗ
akin Fahad.
Fa
rida ta fahimci yana dab da fitowa.
Nan take wata dabara ta fa
ɗ
o mata.
Ta matsa gabanta kusa da Nadra kamar za ta wuce.
Nadra kuwa ta tsaya kawai tana hana hanya ba tare da ta ta
ɓ
a ta ba.
Farida kuwa cikin ƙiftawar ido ta janye jikinta baya da kanta, t
a sake jefar da jakarta gefe, sannan ta fa
ɗ
i ƙasa da ƙarfi.
"Ahhhh!"
Ta saki wata irin ƙara mai firgita zuciya.
"Ayyo! Nadra! Me ya sa kika ture ni?"
A dai-dai lokacin ƙofar
ɗ
akin Fahad ta bu
ɗ
e.
Ya fito cikin sauri.
"Me ya faru?"
Ya hango Farida kwa
nce a ƙasa tana riƙe da hannunta.
Idanunta cike da hawaye.
Ta kalli Fahad.
"Cikin ƙanƙanin lokaci na zo wucewa kawai... sai Nadra ta ture ni."
Fahad ya yi saurin durƙusawa.
"Farida! Kina lafiya?"
Ya taimaka mata ta tashi.
Ta yi kamar ƙafarta tana ma
ta ciwo.
"Aah..."
Fahad ya kalli Nadra.
"Nadra... me ya sa?"
Nadra ta tsaya cak.
Fuskarta cike da mamaki.
"Wallahi ban ture ta ba."
Farida ta katse ta cikin kuka.
"Ka manta. Ni baƙuwa ce kawai."
Fahad ya miƙe tsaye.
Ya kalli Nadra cikin rashin ji
n da
ɗ
i.
"Ko da akwai rashin fahimta, bai kamata ki kai ga tura ta ba."
Nadra ta girgiza kai.
"Fahad, ban ta
ɓ
a ta ba."
"Na ga tana ƙasa."
"Amma ba ni na jefa ta ba."
Farida ta share hawaye.
"Don Allah ku bar maganar. Ba na son ku yi rigima saboda ni
Ban san wanan za ta kawo sa
ɓ
ani a tsakanin mata da miji ba, ku yi hakuri na yafe maki Nadra."
Maganarta ta ƙara sa Fahad jin tausayinta.
Ya ce wa Nadra cikin murya mai cike da takaici,
"Ban yi tsammanin wannan hali daga gare ki ba. Farida baƙuwarmu ce,
kuma ke ce ya kamata ki sa ta ji da
ɗ
in zama a gidan nan."
Nadra ta kalli mijinta.
Idanunta suka cika da ƙwalla.
Ba don ya yi mata tsawa ba...
Sai don ya ƙi yarda da maganarta ba tare da ya bincika ba.
Ta ce cikin sanyin murya,
"Ni fa ban ture ta ba.
"
Amma Fahad bai sake cewa komai ba.
Ya kama file
ɗ
in Farida.
"Mu je. Za mu makara."
Farida ta yi kamar tana rangwa
ɗ
a.
Kafin ta fita, sai ta waiwayo ta kalli Nadra.
Ba murmushi ta yi ba...
Sai wata ƙaramar kallon nasara da ta
ɓ
oye cikin idanunta.
N
adra ta tsaya ita ka
ɗ
ai a falon.
Ta runtse idanunta.
Ta ji zuciyarta ta yi nauyi fiye da yadda ta ta
ɓ
a ji.
A gefe kuwa, Malam Bashir yana tsaye yana kallon abin da ya faru tun daga farko har ƙarshe.
Ya san Nadra ba ta ta
ɓ
a Farida ba.
Ya ga yadda Farid
a ta jefa kanta da gangan.
Ya sauke numfashi mai nauyi.
"Fitina idan ta fara, gaskiya kan yi shiru kafin ta samu mai kare ta..."
Ya
ɗ
aga idanunsa sama.
"Ya Allah, Ka bayyana gaskiya kafin zuciyoyi su lalace."
Cikin sanyin jiki Nadra ta nufi
ɗ
akinta ta
na kuka.
_Ummee_
Abbi na shigowa cikin gida ya sauke jakarsa a hankali yana jan numfashi. Gajiyar ranar a fili take a fuskarsa. Bai ma zauna ba, bai ma cire takalmansa ba, sai ya ji sautin takun Ummee na tunkarowa daga babban falo.
Tun daga yadda ta
ke tafiya ya san akwai tashin hankali.
Ta tsaya gabansa, hannayenta a ƙirji, idanunta cike da wuta.
"To, Alhaji... ka dawo kenan?"
Abbi ya kalle ta cikin natsuwa.
"Lafiya kuwa?"
"Lafiya?" Ta yi dariyar raini. "Ai ni ba lafiya nake tambaya ba. Ina tamb
ayarka abin da ka bari ya faru."
Abbi ya ajiye mukullinsa a kan tebur.
"Me ya faru kuma?"
Ummee ta daka tsawa.
"Har yanzu kana tambayata me ya faru? Jalaluddeen da muka raina, muka
ɗ
auke shi kamar
ɗ
an cikinmu, ka bari ya je ya aura wata! Wata yarinya d
a ba ta da alaƙa da mu!"
Abbi ya yi shiru yana kallonta.
Ta ci gaba da magana ba tare da ta ba shi damar cewa komai ba.
"Wallahi na ji ciwo! Na ji baƙin ciki! Bayan duk wahalar da muka sha a kansa, bayan irin kulawar da muka ba shi, wannan ce sakayyar d
a muka samu?"
Abbi ya sauke numfashi.
"Ummee..."
"A'a! Ka bari na gama! Shekaru nawa muka
ɗ
auka muna rainonsa? Mun tsaya masa lokacin da yake buƙatar iyali. Mun yi masa hidima. Amma yau da Allah Ya bu
ɗ
e masa ƙofofin arziki, wata daban ce za ta zo ta cin
ye komai."
Abbi ya
ɗ
ago kansa yana kallonta sosai.
"Kin gama?"
Ta harare shi.
"Ban gama ba."
Sai ta ci gaba.
"Yasmeen ce ta dace da shi. Kowa ya sani. Da ace ka matsa masa tun farko, da yau ita ce matarsa. Amma kai kullum kana cewa 'kar a tilasta mas
a.' Ga sakamakon abin."
Abbi ya yi shiru na
ɗ
an lokaci.
Sai ya ce cikin sanyin murya,
"Ummee... ina so ki amsa min tambaya
ɗ
aya."
Ta
ɗ
aga gira.
"Wace tambaya?"
"Duk abin da kika fa
ɗ
a yanzu... saboda farin cikin Yasmeen ne... ko saboda dukiyar Jalalud
deen?"
Kalmar ta sauka kamar dutse.
Ummee ta
ɗ
an yi shiru.
Sai ta ce cikin sauri,
"Me kake nufi?"
Abbi ya matso kusa da ita.
"Na ce... kina son Yasmeen ta auri Jalaluddeen ne saboda tana sonsa... ko saboda kina son dukiyarsa ta dawo hannunku?"
Nan t
ake fuskar Ummee ta sauya.
"Wannan wace irin magana ce?"
Abbi ya girgiza kai.
"Ni nake tambayarki."
Ta daka masa tsawa.
"Ka raina ni kenan?"
"Ban raina ki ba. Amma na lura duk maganar da kike yi tun da kika fara ba ki ta
ɓ
a cewa Jalaluddeen zai farant
a wa Yasmeen rai ba. Abin da kika maimaita shi ne... dukiyarsa... arzikinsa... wanda zai gada."
Ummee ta yi shiru.
Abbi ya ci gaba.
"Har yanzu na ji kina cewa, 'wata za ta ci dukiyarsa.'"
Ya nuna mata da yatsa.
"Ban ji kina cewa 'wata za ta kwace fari
n cikin Yasmeen' ba."
Ummee ta ha
ɗ
iye yawu.
"Ka karkatar da magana."
"A'a."
Abbi ya ce.
"Ni ina so ki fa
ɗ
a min gaskiya."
Ya
ɗ
an yi shiru kafin ya ƙara da cewa,
"Da ace Jalaluddeen talaka ne... ba shi da kamfani... ba shi da ku
ɗ
i... ba shi da gidaje.
.. ba shi da motoci..."
Ya tsaya yana kallon idanunta.
"Da har yau za ki nace sai Yasmeen ta aure shi?"
Tambayar ta tsaya mata a maƙoshi.
Ba ta iya ba da amsa nan take.
Abbi ya murmusa murmushin takaici.
"Shi kenan."
Ummee ta
ɗ
aga murya.
"Eh ina so
n dukiyarsa! To me ya sa ba zan so ba? Mun wahala da shi! Mun raina shi! Mun ba shi suna! Mun tsaya masa!"
Abbi ya girgiza kai.
"Kin manta."
"Me na manta?"
"Allah ne Ya raya shi. Allah ne Ya azurta shi. Ba ke kika ba shi arziki ba."
Ummee ta yi dariya
r raini.
"Kai ma ai kana cin moriyarsa."
Abbi ya ce,
"Moriyar da nake ci ba ta sa na manta cewa dukiyarsa tasa ce."
Ya
ɗ
an yi shiru.
"Sannan... Jalaluddeen ba maraya ba ne da za a raba gadonsa. Yana raye. Dukiyarsa tasa ce. Shi zai za
ɓ
i wanda yake so
ya aura."
Ummee ta cije le
ɓ
enta.
"To Yasmeen fa?"
"Me ya same ta?"
"Za ta zauna babu miji?"
Abbi ya amsa cikin nutsuwa.
"Idan Allah Ya rubuta Jalaluddeen mijinta ne, da babu wanda zai hana. Idan kuma Allah bai rubuta ba, babu wanda zai tilasta hakan.
"
Ummee ta juya cikin fushi.
"Ni kam ba zan ta
ɓ
a yarda da wannan auren ba."
Abbi ya ce,
"Kin yarda ko ba ki yarda ba, aure ya riga ya tabbata."
Ta juyo tana huci.
"Wannan yarinyar ba za ta zauna lafiya ba."
Abbi ya sauya fuska gaba
ɗ
aya.
"Ummee!"
Muryarsa ta fito da ƙarfi har ta tsaya cak.
"Ki saurare ni da kyau."
Ya matso gabanta.
"Kar ki kuskura ki cutar da matar Jalaluddeen. Kar ki shiga tsakaninsu. Kar ki zuga Yasmeen ta aikata abin da za ta yi nadama."
Ya nuna ƙasa da yatsa.
"Idan akwai w
anda zai lalata zaman lafiya a wannan gida saboda son dukiya ko son rai, ni zan fara tsayawa a gabansa."
Ummee ta zuba masa ido cikin mamaki.
Ba ta saba ganin Abbi ya
ɗ
aga mata murya haka ba.
A daidai wannan lokacin kuwa...
A bayan ƙofar falon...
Yasm
een ce tsaye.
Tun farkon fa
ɗ
an take saurare.
Hawaye suka gangaro mata.
Ba ta san abin da ya fi mata ciwo ba...
Rashin samun Jalaluddeen...
Ko jin mahaifinta yana tambayar ko soyayyarta ce... ko kuma dukiyarsa ce ake nema.
Ta jingina da bango a hankal
i, zuciyarta na bugawa da ƙarfi, yayin da kalaman Abbi suke ci gaba da amsa kuwwa a cikin kunnuwanta.
*Maman Ihsan ce*✍
️
09065327995
[7/15, 9:15 AM] +234 806 751 7384: *MAKAHO NE*
_BOOK 2_
*NA*
Maman Ihsan ce✍
️
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*
"LITTAFINA NA KUƊI NE KADA KI KARANTA MANI LITTAFI BA TARE DA KIN BIYA NI HAKKINA BA. NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL . A TURA NAIRA DUBU ƊAYA CIKIN WANAN ACCOUNT 2242538358 Zainab Abdullahi UBA bank. Sai a tura shaidar biya ta wanan lambar waya. 09065327995.
Page1
️
⃣
1
️
⃣
4
️
⃣
Ta jingina da bango a hankali zuciyarta na bugawa da karfi . Yayin da kalaman Abbi suke ci gaba da amsa kuwa a cikin kunneta.
*America/New York City*
suka fito daga ƙofar gidan, iska mai sanyi ta buso tana ka
ɗ
a ganyayen bishiyoyi
n da suka kawata harabar gidan.
Direban gidan ya riga ya bu
ɗ
e ƙofar baƙar motar alfarma.
Fahad ya juya ya kalli Farida.
"Za ki iya shiga?"
Farida ta yi kamar har yanzu ƙafarta na mata ciwo.
"In sha Allah... zan iya."
Ya riƙe mata ƙofar motar cikin girmamaw
a.
Ta shiga tana
ɗ
an jan numfashi kamar mai jin ra
ɗ
a
ɗ
i.
Shi ma ya zagaya ya shiga gefensa.
Malam Bashir ya tsaya yana kallonsu har motar ta fice daga harabar gidan.
A zuciyarsa ya ce,
"Allah Ya kare wannan gida..."
Cikin motar...
An
ɗ
an yi shiru na wasu mi
ntuna.
Fahad yana duba imel a wayarsa, yayin da direban ke tuka motar cikin nutsuwa.
Farida kuwa ta saci kallonsa.
Ta lura fuskarsa har yanzu tana nuna damuwar abin da ya faru tsakaninta da Nadra.
Sai ta yi murmushi a
ɓ
oye.
"Mataki na farko ya fara aiki...
"
Ta gyara zamanta.
"Cousin..."
Fahad ya
ɗ
ago kai.
"Na'am?"
"Don Allah kada ka yi fushi da Nadra saboda ni."
Ya yi murmushi ka
ɗ
an.
"Ba fushi nake ba. Amma ban ji da
ɗ
in abin da ya faru ba."
Farida ta girgiza kai.
"Wataƙila ni ce na yi kuskure. Ban san dokok
in gidan ba."
Fahad ya ce,
"Ba haka ba ne."
Ta yi shiru na
ɗ
an lokaci kafin ta sake cewa,
"Na san tana sona ta yadda take son kare aurenta."
Fahad ya ce cikin tabbaci,
"Nadra ba muguwar mace ba ce."
Farida ta yi saurin amsawa.
"Na sani."
Sai ta sauke murya
.
"Amma wani lokacin kishi kan sa mace ta aikata abin da ba ta shirya ba."
Fahad ya yi shiru.
Ba ya son ci gaba da wannan maganar.
Sai ya juya ya kalli taga.
New York tana farkawa.
Manyan gine-gine suna haskawa ƙarƙashin hasken safiya.
Mutane suna cika tit
una.
Motoci suna tafiya cikin tsari.
Farida ta lura ya katse maganar.
Sai ita ma ta yi shiru.
Bayan kusan rabin awa...
Motar ta iso ƙofar Columbia University.
Farida ta zaro idanu.
"Subhanallah..."
Ta kalli katafaren harabar makarantar.
Dalibai daga ƙasash
e daban-daban suna ta shiga da fita.
Wasu na dariya.
Wasu na
ɗ
auke da littattafai.
Wasu na ta tattaunawa cikin Turanci.
Farida ta ji wani irin farin ciki.
"Beautiful..."
Fahad ya yi murmushi.
"Welcome to Columbia University."
Ta juya ta kalle shi.
"Ban ta
ɓ
a tunanin zan yi karatu a irin wannan makaranta ba."
Ya ce,
"Ki yi ƙoƙari sosai. Na san kina da basira."
Ta yi murmushi.
"In sha Allah."
Ya fito daga motar.
Ya raka ta har ofishin masu kar
ɓ
ar sabbin
ɗ
alibai.
A can wani ma'aikaci ya tarbe su cikin fara'a.
"
Good morning."
Fahad ya gaisa cikin ladabi.
"She's a new international student."
Nan suka fara duba takardu.
An tabbatar da admission
ɗ
inta.
An ba ta student ID.
An nuna mata jadawalin karatu.
An bayyana mata dokokin makaranta.
Sannan aka nuna mata taswira
r harabar makarantar.
Daya daga cikin ma'aikatan makarantar