Showing 174001 words to 177000 words out of 191594 words

Chapter 59 - MAKAHO NE COMPLETE

shafa goshinta cikin taush

i.

“Allah Ya kiyaye ki, abar ƙaunata.”

Ma’eesha ba ta ji ba.

Barci ya riga ya

ɗ

auke ta.

Jalaluddeen ya gyara bargon da ya rufe ta, ya tabbatar da cewa tana cikin kwanciyar hankali.

Daga nan ya miƙe a hankali.

Ya kashe babban hasken

ɗ

akin, ya bar ƙara

min haske kawai.

Sai ya nufi ban

ɗ

aki domin shi ma ya yi wanka.

Kafin ya shiga, ya sake juyowa ya kalli Ma’eesha.Murmushi ya sake bayyana a fuskarsa.

A cikin zuciyarsa ya yi wata addu'a guda:

Ya Allah, Ka kare min su. Ka sa wannan ƙaramin rai da Ka ajiy

e mana ya zo duniya cikin lafiya. Ka ba ni ikon zama uba nagari, Ka kuma sa gidana ya kasance cike da rahama da farin ciki.

Sannan ya shiga ban

ɗ

aki.

A

ɗ

akin kuwa, Ma’eesha tana cikin barci mai da

ɗ

i, hannunta

ɗ

aya a kan cikinta, kamar tana kare ƙaramin si

rrin farin cikin da Allah Ya ba su.

*Maman Ihsan ce*✍



09065327995

[8/9, 12:05 PM] Antysalima Grp: 1





6





4





A

ɗ

akin kuwa, Ma'eesha tana cikin barci mai da

ɗ

i, hannunta

ɗ

aya akan cikinta kamar tana kare ƙaramin sirrin farin cikin da Allah ya ba su.

Washegari Aka ba kowa tsabar sa na tafiya honeymoon da suka tafi. Dad da Mom da Sadika Jalaludden ya je jar gida ya kai wa kowa nasa. Daga nan ya je gidan Abbi ya kai wa Abbi da Ummee sai na Yusuf duk tare ya kai wa Ummee. Ummee ta yi farin cikin ganin

Jalaludden. Har suka ta

ɓ

a hira. Ya sanar da ita Ma'eesha na da ciki.

Ta ji farin ciki sosai , ko ba komai ta san Ƴaƴan Jalaludden

ɗ

inta ne za'a haifa, duk da ba ta ƙaunar Ma'eeshan.

Ya kira Sadik a waya ya ce idan. Ya tashi daga asibiti kafin ya wuce gi

da ya zo ya karbi tsarbarsa da ta matarsa Yasmeen."

*Bayan kwana biyu*

Alhaji babba, Hajiya Turai, da Daddy suka shirya suka koma Kaduna . Inda Jalaludden da Ma'eeshs Ma'eesha suka hada masu goma sha tara na arziki . Ma'eesha har da kukan ta da za s

u tafi. Jalal ya ce zai kai ta nan gaba idan jikinta ya yi ƙarfi sosai. Daga haka ta hakura suka zauna Jalaludden ya cigaba da ba ta kulawa sosai. Mom ma ba'a bar ta a baya ba, dan duk bayan kwana biyu sa8 ta zo ta duba Ma'eesha. Kuma sai ta samu abun da

zata kawo ma ta wnada ta san masu ciki za su taa so shi sosai.Mudamman abun kwadayin da masu ciki suke son ci ko sha.

Ummee ce dai har yanzu ba ta sauko yadda ya kamata ba, saboda an ce soyayya ha

ɗ

uwar jini. Ba dai ta nuna wa Ma'eesha tsana kamar baya,

idan ta gaishe ta zata amsa cikin mutunci da mutuntawa. Amma saikin fuska ne ba ta yi wa Ma'eesha sosai ba. Ba yabo ba fallasa.

Don akwai ranar da Jalaludden ya kai Ma'eesha gidan ya ce da yamma zai dawo ya dauke ta. Duk da Ma'eeshs ba ta so ba amma ba

ta yi masa gardama ba. Suka je

Bayan sun gaisa da Ummee sai Ma'eesha ma ta gaishe ta, kadaran kadahan ta amsa. Jalaludden ya nufi

ɗ

akinsa na samartaka ya tattara kayansa da ya san yana bukata. Nan ne ya ga wayar Ma'eeshan da ya dinga nema a baya . Sai da

i ya tabbatar dawo da wayar aka yi bayan an

ɗ

auke ta. Don ya tabbatar kwanaki ya nemi wayar ba ta cikin

ɗ

akin.

Har da wayar ya tattara ya sa aljihun wandonsa. Ya dauki kayan sa komia na dakin furnitures ne kawai ya bari.

Wasu kayan sakawa ya raba wa ma'

aikatan gidan, wasu kuma ya zuba a matsara.

Ya sallami Ummee ya ce da yamma zai zo ya dauki Ma'eesha su koma gida.

Ummee ta saka ala kawo mata lemu da ruwa daga nan ta shige bedroom nata ta kwanta.

Da aka gama abincin rana aka kawo mata kamar yadda Umme

e ta basu umarni .

Sosai abincin ma Ma'eeshan ba ta ci na.

Har Ummee ta fito, kallon abincin ta yi ta ga kamar ba'a ta

ɓ

a ba .

"Kin ci abincin kuwa?"

"A'a Ummee na ƙoshi ne?"

Tuna cewa Jalaludden ya ce tana ciki ya sa Ummee ta ta

ɓ

e baki tare da mayar d

a Kallonta ga T.V

Snacks dake cikin jakarta ne ta ci tun kafin Ummee ta fito daga cikin

ɗ

akinta.

Jalaludden ne ya shigo da sallama sakamakon text message da Ma'eesha ta tura masa na cewa ya zo ya dauke ta su tafi.

Idanunsa na kan Ma'eesha har ya ƙaraso

ya zauna.

"Barka da warhaka Ummeena."

Murmushi ta sakar masa tare da cewa.

"Son ka dawo?"

"Eh Ummeena."

"Kai fa ka ce sai yamma me ya sa ka dawo yanzu?"

Kallon Ma'eesha ya yi tare da cewa.

"Ba komai."

Dan Kada Ummee ta gane cewa ita ce ta tura mat

a text message.

"Kin ci abinci kuwa?"

"Ina kuwa zata ci abinci bayan tana tunanin cewa zan iya cutar da ita, ko na saka mata guba a abincin."

Ita dai Ma'eeshan ba ta ce komai ba,.kanta a ƙasa.

"Ba haka ba ne , Ummeena, kin san tana da ciki ba ta son c

in abinci. Wani lokaci ma sau na ba ta a baki take ci."

Kau da kai Ummee ta yi cikin takaici tana ta

ɓ

e baki.

Ya yi maganar yana janyo farantin abincin da aka jera aka ajiye mata.

Ya bude , White rice ne ya zuba a plate, sak ya bude

ɗ

ayar kular ya zuba s

tew da naman kaza.

Shi ya fara ci, kamar cokali biyar sannan ya ba ta yana langwa

ɓ

e kai alamar rokon ta da ta ci.

Tura baki ta yi sanan ta bu

ɗ

e baki ta ci. Murmushi ya saki daidai lokacin da suka ki an an yi tuki cike da takaici.

A tare suka jiya suka g

a Ummee ta mike tsaye tana barin wajen tana cewa .

"Ba zan iya ganin kayan takaici ba."

Murmushi Jalaludden ya yi tare ci gaba da cin abinci.

"Har yanzu ba ta so na ko?"

Murmushi ya sakar mata tare da cewa.

"Ta fara saukowa, ai kada ki damu da ita, ko

ki yi fushi da ita, yadda kika san ba za ki iya fushi da Mom ba to haka ita ma kada ki yi fushi da ita, ki dauke ta uwa. Kamar yadda na dauke ta uwa . Ko da na tashi ban san kowa ba sa ita, ita nake yi wa kallon uwa saboda ita ce ta rene ni, ta so a hann

unta, ban san cewa ita ba mahaifiyata ba ce sai da na ta bijiro da zancen aurena da Yasmeen ƴarta. Baya ta fahimci cewa akwai soyayya tsakani na da 'Yar Hajiya Saratu Mayar uncle Sulaiman wato Lubna. Ta ce ba zan aure ta ba na zo na auri Yasmeen. To a lok

acin ne na san ba ita ce mahaifiyata ba. Har yau har gobe kallon uwar da ta haife ni nake yi mata. Dan Allah ke ma ki rike ta a haka, duk abun da za ta yi maki kuwa ."

Kai Ma'eesha ta jinjina ta ce .

"In sha Allah."

"Na gode Mar,'atussaliha."

Ta yi mur

mushi suka cigaba da cin abincin.

Bayan sun gama ne sai ya ce ta tashi ta je ta yi mata sallama.

Ba musu ta tashi ta saka hijabinta ta nufi dakin Ummee. Knocking ta yi sai da aka ba ta izinin shiga sanan ta shiga da sallama .

Tana zaune bakin gadonta

tana

ɓ

alle maganin hawan jininta za ta sha.

"Ummee za mu ta fi gida sau da safe."

"Allah ya tsare."

Ta amsa a takaice ba tare da ta kalle ta ba.

Ma'eesha ta ce,

"Ban samu ganin Abbi ba idan ya dawo ina gaishe shi.

Ba ta tanka ma ta ba har ta bar

ɗ

a

kin.

Bayan fitar ta ne ta samu Jalaludden a ƙofar dakin yana kokarin shiga.

Da sallama ya shigo cikin

"Ummeena."

"Na'am yaron Ummee."

"Na duba store na ga kayan abincin sun yi ƙasa, ba ki sanar da ni kamar yadda kika saba sanar da ni ba."

"Eh haka n

e, na ga kamar yanzu hidima za su yi maka yawa ne, tun da ka ajiye iyali, kuma wanan matar taka daga ganin ta ba za ta bari ka yi wa kowa hidima da dukiyarka ba."

"Ummee Ma'eeha ba haka take ba ita fa...."

Ta yi saurin dakatar da shi .

"Ban tambaye ka

ba."

"Ki yi hakuri, anjima za'a kawo komai kamar yadda aka saba, da ke da na Mom."

"Allah ya yi albarka."

"Amin Ummeena."

Daga nan ya fita daga dakin ta bi shi da kallo.

_Nadra_

Bayan an tafi da Sidra gidan mijinta ta kasa zuwa rakiyarta. Saboda y

adda suka rabu a cikin gidan. Har Fahad ya zo

ɗ

aukarta tana kuka. Yana driving da hannu daya hannu daya ya zira a cikin rigarta. Tana shafa

ɗ

an matashin cikinta da ya fara girma.

Rarrashinta yake yi yana nuna mata kafa ta saka damuwa a ranta..

Wannan ai

bun farin ciki da a gare su. Duk da kukan ita kadai ta san dalilin sa wanda shi bai sani ba. Bayan ta yi shiru ne hankalinsa ya kwanta suka nufi gida.

_Sidra_

Kiran sallar asuba ne ya shiga cikin kunnenta. A hankali ta bu

ɗ

e idanunta ta sauke shi akan J

abeer dake kwance nononta a cikin bakinsa yana barci kamar yaron goye.

Murmushi ta yi sannan ta zare a hankali ta sauka daga kan gadon.

Wanka ta je ta yi sanan ga

ɗ

auro alwala ta fito. Gadon ta nufa ta ƙarasa tana tunanin yadda za ta tayar da shi daga b

arci.

A hankali ya bu

ɗ

e idanunsa ya sauke su kanta .

"Barka da tashi, lokacin sallah ya yi ."

Murmushi ya sakar mata sanan ya tashi daga kwancen, ban

ɗ

aki ya nufa ya yi wanka sanan ya

ɗ

auro alwala ya fito. Ya fito

ɗ

aure da towel ya nufa

ɗ

akinsa dan can

kayansa suke. Daga can ya shirya ya tafi masallaci.

Da safe da misalin ƙarfe takwas na safe Mimi ta aiko masu da breakfast. Shi suka ci da safe.

Haka rayuwar auren Jabeer da Sidra ya kasance cikin farin ciki da ƙaunar junansu. Jabeer ya koma aiki a ka

mfanin Mahaifinsa Papa.

Mimi ta

ɗ

auki Sidra tamkar ƴar da ta haifa, don ta ja ta a jiki sosai. Tana kyautata mata, ranar da Sidra ba ta ga damar girki ba nan take zuwa wajen Mimi ta karbi abinci ta kai masu part din su ci ita da Jabeer.

*Bayan wata biy

u*

_Jamil_

Daren ya yi tsawo fiye da yadda Jamil ya ta

ɓ

a tsammani.

A cikin ƙaramin

ɗ

akin gidan hayar, fitilar da ke rataye a bango tana rawa lokaci-lokaci, yayin da iska mai sanyi ke shigowa ta wata ƙaramar kafa a jikin taga. Jamil yana zaune a gefen t

abarmar da aka shimfi

ɗ

a a ƙasa, kansa sunkuye, hannayensa biyu rike da kansa.

A gabansa Mamy take kwance.Numfashinta ya yi rauni.

Jamil ya

ɗ

ago kai a hankali.

“Mamy…”

Babu amsa.

Ya matsa kusa da ita, ya

ɗ

ora hannunsa a goshinta.

“Mamy, ki ji ni…”

Sh

iru.

“Mamy!”

Ya

ɗ

aga jikinta a hankali.

Sai ya lura cewa jikinta ya yi sanyi fiye da yadda ya saba.Idanunsa suka cika da hawaye.

“Allah…”

Ya sa hannunsa kusa da hancinta, yana neman ya tabbatar tana numfashi.

Amma babu komai.

“Mamy…”

Muryarsa ta ka

rye.

“Mamy, don Allah ki bu

ɗ

e ido.”

Ya girgiza ta a hankali.

“Don Allah…”

Sai hawaye suka fara zuba masa.

“Kar ki bar ni.”

Amma Mamy ba ta motsa ba.

Jamil ya

ɗ

aura hannunsa a bakinsa, kuka ya kubce masa.

“Mamy…”

A wannan karon ya fahimci abin da

ya faru.

Ta rasu.

Ya sunkuya a jikinta yana kuka kamar ƙaramin yaro. Wanda kukansa ya farkar da Laila da ta fara barci

“Na yi ƙoƙari, Mamy…”

Ya kasa ci gaba.

“Wallahi na yi ƙoƙari.”

Ya bugi ƙirjinsa da tafin hannunsa.

“Na yi ta neman ku

ɗ

i… na yi ta

neman taimako… amma na kasa.”

Muryarsa ta koma ra

ɗ

a.

“Ki yafe min.”

Laila kuka tanetyi kamar ranta zai fita.

Da gari ya waye, labarin mutuwar Mamy ya fara yawo a unguwar.

Mutane suka fara zuwa, amma duk wanda ya shigo

ɗ

akin sai ya tsaya daga nesa.

Wa

rin da ya da

ɗ

e yana fitowa daga jikinta saboda rashin lafiyar da ta addabe ta ya yi tsanani sosai.

Wasu suka rufe hancinsu.Wasu suka juya baya.

Wasu kuma suka fita daga

ɗ

akin ba tare da sun ce komai ba.Jamil yana tsaye a bakin ƙofa, idanunsa ja saboda ku

ka.

“Don Allah,” ya roƙa wani dattijo da ya zo, “ku taimaka mana.”

Dattijon ya yi shiru. Jin bai yi magana ba ya sa Jamil cewa

“Mutum ce fa kamar kowa,"

Jamil ya ƙara da murya mai rauni.

“Mahaifiyata ce.”

Dattijon ya sauke kansa.

“Allah Ya jiƙanta

.”

Sai ya koma baya.

Jamil ya fahimci cewa yana jin tsoron shiga.Ya koma wajen wani mutum.

“Yaya, don Allah ku taimaka mu shirya ta.”

Mutumin ya girgiza kai.

“Ɗana, gaskiya… ban iya ba.”

“Ko ku taimaka ku nemo wa

ɗ

anda za su iya.”

Mutumin ya yi shiru

kafin ya ce:

“In sha Allah.”

Amma shi ma ya koma.Jamil ya tsaya shi ka

ɗ

ai.Hawayensa suka sake zuba.

Ya kalli gawar Mamy.

“Mamy…”

Ya goge fuskarsa.

“Ko bayan kin mutu ma babu wanda yake son ya kusance ki.”

Ya kasa riƙe kukansa.

“Amma ni ba zan bar

ki ba.”

Jamil ya fara zagayawa daga gida zuwa gida.

Ya roƙi mutane.

Ya yi musu bayanin cewa Mamy ta yi rashin lafiya na dogon lokaci, kuma warin ba daga rashin tsafta ba ne kawai, rashin lafiyar ce ta jawo shi.

“Don Allah,”

yake cewa mutane dan su

takama masa

, “ku taimaka mana saboda Allah.”

Wasu suka amince.Wasu suka ƙi.

Wasu suka ce ba za su iya shiga

ɗ

akin ba.

Daga ƙarshe, bayan dogon lokaci, aka samu wasu maza masu tausayi wa

ɗ

anda suka ce za su taimaka.

“Mu yi abin da za mu iya,”

ɗ

aya daga

cikinsu ya ce.

Jamil ya durƙusa.

“Allah Ya saka muku da alheri.”

Sai suka shiga.

An shirya Mamy cikin mutunci gwargwadon ikon da aka samu.

Jamil yana tsaye a gefe, yana kallon yadda ake shirya mahaifiyarsa.

A lokacin ne ya ji wani irin ciwo a zuciya

rsa.Ba wai saboda mutuwarta kawai ba. Sai saboda tunanin irin rayuwar da ta yi.

Rashin lafiya.

Talauci.

Wulaƙanci.

Kadaici.

Da kuma mutuwar da ta zo ba tare da samun kulawar da ta cancanta ba.

Ya

ɗ

aga hannuwansa sama.

“Ya Allah…”

Hawaye suka gangar

o masa.

“Ka yafe mata.Ka jiƙanta. Ka sanya abin da ta sha a duniya ya zama kaffara gare ta.”

Lokacin sallar gawa ya yi. Jamil ya tsaya a bakin masallaci yana kallon mutanen da suka taru ba su da yawa.

Wasu daga cikin mutanen da aka roƙa sun ƙi zuwa.Was

u sun zo ne saboda tausayi.

Wasu kuma saboda tsoron Allah.Jamil ya kalli makarar gawar.

Hawayensa suka sake zuba.

Ya yi tunanin irin yadda mutane suke taruwa idan mutum mai ku

ɗ

i ya mutu.Akwai motoci akwai jama'a, akwai masu taimako.

Amma a yau…

Mamy

ba ta da komai.Ba gata, ba dukiya.Ba suna.

Ba mutane masu yawa da za su tsaya mata.

Amma tana da

ɗ

a guda.

Jamil.

Kuma wannan

ɗ

an nata yana tsaye a can, zuciyarsa ta karye.

Imam ya tsaya gaban jama'a.

“Za mu yi wa marigayiya sallar gawa.”

Jamil ya sh

iga sahun farko.Hawaye suka cika masa ido.Lokacin da aka fara sallar, ya ji kamar duniya ta yi shiru.A ransa yana cewa:

“Mamy, ki yafe min.Na yi abin da na iya.Da ina da hali, da na ba ki rayuwar da ta fi wannan.”

Bayan an gama sallar, aka

ɗ

auki gawar zu

wa makabarta.Jamil yana bi a baya.

Babu taron jama'a mai yawa.

Babu hayaniya.

Babu manyan motoci.

Babu wani babban shagali.

Sai ƴan mutane ka

ɗ

an da Allah Ya sa suka tsaya.

Da aka isa makabarta, aka sauke akwatin.

Jamil ya tsaya yana kallon kabarin.

Duniya ta yi masa nauyi.

Aka yi addu'a.

Daga nan aka fara rufe kabarin.

Ƙ

asa ta fara rufe Mamy a hankali.

Jamil ya kasa tsayawa.Ya durƙusa.

“Mamy…”

Ya fashe da kuka.

“Ki tafi lafiya.”

Ya

ɗ

auki ƙasa ka

ɗ

an ya zuba a kan kabarin.

“Allah Ya rahamshe

ki.”

Ya sake

ɗ

aukar ƙasa.

“Allah Ya gafarta miki.”

Sai ya zauna a gefen kabarin, yana kuka.

Mutanen da suka tsaya kusa da shi suka fara watsewa

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

Daga ƙarshe, Jamil ya rage shi ka

ɗ

ai.

Ya kalli sabon kabarin.sai ya furta a hankali:

“Na

yi bankwana da ke, Mamy…”

Ya share hawaye.

“Amma ba zan ta

ɓ

a manta da ke ba.”

Ya

ɗ

aga kansa sama.

“Allah Ya sanya kabarinki ya zama haske.”

Sannan ya tashi a hankali, ya yi wa kabarin sallama da ido na ƙarshe, kafin ya juya ya nufi gida.

A wannan ra

nar ne Jamil ya fahimci cewa talauci ba wai rashin ku

ɗ

i kawai ba ne. Wani lokaci yana sa mutum ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login