Showing 66001 words to 69000 words out of 191594 words

Chapter 23 - MAKAHO NE COMPLETE

na damƙa maka amanar ta.

Dariya suka yi

ita kuma ta sunkuyar da kai ƙasa cikin jin kunya.

Kira ne ya shigo wayar Jalaluddeen, ganin kiran ne ya sa ya yi ma Haidar da Mujahid sanan ya sumbace Ma'eesha a baki.

Ganin haka ya sa suka bar ma su wajan, yayin da kunya ya saka ita ma take kokarin ba

rin wajen, da sauri ya janyo hannunta ya dawo da ita jikinsa.

"Yaya wai meye haka a gaban mutane fa ka muke kai ko kunya baka ji?"

"Ai na yi kawaici da ban ta

ɓ

a ki a gaban su Mom da Dad ba."

Ha

ɗ

a ta da jikinsa zai ha

ɗ

e bakinsu ta yi saurin saka hannu ya

rufe ma sa baki da tafin hannunta.

Sallama ya yi mata ganin wani kiran ya shigo wayarsa, sanan ya shiga motarsa ya yi wa motar key ya bar gidan.

Ta koma cikin gidan cikin sanyin jiki tana jin wani kewarsa a zuciyarta.

_Sidra_

Falon gidan ya yi sh

iru mai nauyi. Iskar AC ce ka

ɗ

ai take ka

ɗ

awa cikin sanyi, amma ga zuciyoyin mutanen gidan kuwa kamar ana

ɗ

ora musu garwashin wuta.

Ammi na zaune kan kujerarta ta alfarma, tasbaha na yawo a hankali tsakanin yatsunta. Duk da bakinta na ambaton Allah, zuciya

rta ta kasa samun nutsuwa.

Umma kuwa ta kasa zama wuri

ɗ

aya. Sai ta zauna, ta sake tashi, ta taka zuwa bakin taga, ta leƙa harabar gidan, sannan ta dawo ta zauna. Fuskarta ta nuna irin damuwar da ta kasa

ɓ

oyewa.

Ammi ta

ɗ

aga idonta ta kalleta ta ce.

"Ma

ryam..."

Umma ta amsa cikin sanyin murya.

"Na'am, Ammi."

"Ki zo ki zauna. Tafiya ba za ta sauke miki damuwa ba."

Umma ta dawo ta zauna a gefen Ammi. Da zarar ta zauna kuwa, ta dafe fuskarta da tafin hannayenta.

"Ammi..."

"Hmmm?"

"Wallahi zuciyata ka

mar za ta fito."

Ammi ta numfasa sanan ga ce .

"Ni ma ba zan ce miki ba na cikin damuwa."

Umma ta share hawayen da suka cika idanunta tare da cewa.

"Na rasa dalilin da ya sa zuciyata take ta gaya min abubuwa marasa da

ɗ

i."

Ammi ta yi shiru.

"Kin ga ya

dda ta yi amai da zarar ta ji ƙamshin miya?"

Umma ta gyada kai.

"Na gani."

"Kuma ba wannan ka

ɗ

ai ba. Kwana biyu kenan tana yawan gajiya. Wani lokaci ba ta son cin abinci. Wani lokacin kuma sai ta ce kanta yana mata nauyi."

Umma ta runtse idanunta.

"Sh

i ne abin da yake ƙara bani tsoro."

Shiru ya mamaye falon.

Can Umma ta bu

ɗ

e baki cikin rawar murya ta fara magana .

"Ammi..."

"Na'am."

"Idan... idan har Allah Ya ƙaddara zargin nan ya zama gaskiya fa?"

Ammi ta tsaya cak. Tasbahar hannunta ta daina mo

tsi, ta ce

"Ki daina furta irin wannan magana."

"Yaya zan daina alhali ita ce ke ta yawo a raina?"

Muryar Umma ta fara rawa.

"Ammi, idan aka ce Sidra na da ciki, me zai faru da mu?"

Hawaye suka zubo mata.

"Mutuncin gidan nan fa? Sunan mahaifinta fa?

"Darajar da aka sanmu da ita fa?"

Ammi ta miƙa hannu ta kama nata.

"Ki kwantar da hankalinki."

"Ta yaya zan kwantar da hankali?"

Umma ta fashe da kuka.

"Sidra budurwa ce. Ba ta yi aure ba. Idan aka ce tana

ɗ

auke da ciki... ai rayuwarta ta lalace."

Am

mi ta ha

ɗ

iye wani abu mai nauyi.

"Allah Ya kiyaye."

Umma ta ci gaba.

"Ba ita ka

ɗ

ai ba. Ni ma zan shiga cikin kunya. Za a ce ban tarbiyantar da 'yata ba."

Ta

ɗ

an yi shiru kafin ta ce da murya mai rauni.

"Ammi... abin da ya fi bani tsoro ba mutane ba ne

."

Ammi ta kalleta.

"To wa kike tsoro?"

Umma ta sauke numfashi mai nauyi.

"Abba."

Da jin sunan mijinta, Ammi ta

ɗ

an gyara zamanta.

Umma ta ci gaba cikin tsananin fargaba.

"Kin san halinsa."

Ammi ta gyada kai.

"Na sani."

"Kin san irin mutuncin da

yake ba tarbiyya."

"Na sani."

"Kin san ba ya wasa da irin wa

ɗ

annan abubuwan."

"Na sani."

Umma ta dafe ƙirjinta.

"Wallahi Ammi, idan Abba ya ji kafin mu tabbatar da komai, ban san abin da zai faru ba."

Ammi ta ce cikin natsuwa.

"Shi ya sa ba za mu sa

nar da shi ba."

Umma ta

ɗ

ago da sauri.

"Amma idan ya kira fa?"

"Za mu ce masa Sidra ba ta da lafiya ne kawai."

"Idan ya ce ya yi magana da ita fa?"

"Za mu ba shi."

"Idan ya gane akwai wani abu a tare da ita fa?"

Ammi ta girgiza kai.

"Maryam, kina b

ari tsoro yana rinjayar tunaninki."

Umma ta share hawayenta.

"Ba zan iya ba, Ammi."

Ammi ta kamo hannunta sosai.

"Saurare ni."

Umma ta

ɗ

aga kai.

"Abba ba ya gida yanzu."

"Eh."

"Yana tafiya."

"Eh."

"Kuma kamar yadda ya fa

ɗ

a mana, ba zai dawo sai j

ibi."

Umma ta yi shiru tana saurare.

"Wannan lokacin ya ishe mu."

"Ta yaya?"

"Za mu kai Sidra asibiti."

"Idan ba abin da muke zargi ba ne, alhamdulillah."

"Idan kuma akwai wata matsala, likitoci za su gaya mana."

Ammi ta ƙara da cewa,

"Komai zai ka

sance tsakaninmu kafin Abba ya dawo."

Umma ta cije le

ɓ

enta.

"Amma idan..."

Ammi ta katse ta.

"Babu idan."

Sai ta ƙara matsowa kusa da ita.

"Ki sani, ba a hukunta mutum da zato."

Umma ta yi shiru.

"Dole sai mun tabbatar."

"Idan ba ciki ba ne fa?"

"To mun gode wa Allah."

"Idan kuma..."

Ammi ta lumshe idanunta.

"Idan kuma Allah Ya ƙaddara ya zama gaskiya..."

Ta yi shiru na

ɗ

an lokaci kafin ta ci gaba.

"...to kafin Abba ya dawo, za mu san abin da ya dace mu yi. Amma ba zan bari ya ji daga bakin w

ani ba."

Umma ta fashe da sabon kuka.

"Wallahi ina tsoron ranar da zai tsaya a gabana ya tambaye ni, me ya faru da 'yata?'"

Muryarta ta karye.

"Ban san amsar da zan ba shi ba."

Ammi ta rungume ta cikin tausayi.

"Ki daina saka wa ranki bala'in da bai

tabbata ba."

Ta shafa bayanta a hankali.

"Allah ba Ya jarrabar bayinsa sai da hikima."

"Mu yi addu'a."

"Mu kuma je asibiti."

"Shi ne ka

ɗ

ai zai kawo ƙarshen wannan firgici."

Umma ta goge hawayenta, ta gyada kai a hankali.

"Allah Ya sa abin da muke ts

oro bai zama gaskiya ba."

Ammi ta

ɗ

aga hannayenta sama.

"Ameen, Ya Rabbal-'Alamin.

_Ma'eesha_

Tana zaune a

ɗ

akin Saddiƙa tana kwance amma ba barci take yi ba, Mom ce ta shigo da sallama tare da wata mace wacce ba za ga wuce sa'ar Mom din ba.

Ma'ees

ha ta zauna tana amsa ma su sallama.

"Ina wuni?"

Ta gaida matar cikin ladabi.

Ta amsa tana murmushi.

"Ita ce yarinyar?"

Cewar matar tana kallon Ma'eesha.

"Eh ita ce."

"Ma sha Allah."

Mom ta yi murmushi kawai .

"Na ganta ba damuwa lokaci bai ƙure b

a, duk da da a ce son samu ne da tuni mun fara, mama ba laifi muna da kwani biyar zuwa shida."

Ita dai Ma'eesha ba ta san me za'ayi ba kallon su kawai take yi . Sai ta ji Mom ta ce.

"Hajiya Hindatu za ki iya fara aikinki daga yau idan kin huta."

"Ba da

muwa, amma yana da kyau na san irin wanda zan yi ma ta, a yada kika bani labarin sun zauna gida daya ba lallai a ce wani abu bai shiga tsakanin su ba tun da matarsa ce. Kada ya zo ya kasance wani abu ya shiga tsakanin su na zo na yi ma ta gyaran da za ta i

ya cutuwa."

Shiru Mom ta yi kafin ta ce.

"To ban sani ba, amma ga ta nan za ki iya tambayar ta."

Ta yi magana tana fita dan ba su waje.

Hajiya Hindatu ta kalli Ma'eesha tana cewa.

"Ƴata."

"Na'am."

"Mijinki ya ta

ɓ

a kusantar ki ne a zaman da kuka yi?"

Sunkuyar da kai ta yi ba ta yi magana ba ta girgiza kai, alamar a'a.

"Na fahimta."

Matar ta bu

ɗ

e katuwar jakar da ta zo da ita, sanan ta

ɗ

ebu wasu kayan ta kai cikin bathroom dake cikin

ɗ

akin. Wasu kuma ta ajiye su a dressing mirror

Take ƙamahi ya cik

a

ɗ

akin .

"Zan yi ma ki gyaran amare ne, akwai magunguna da za ki dinga sha, da zuma da tsimi da sauran kayan hadi, akwai sabulan wanka da man shawa da turare da na shaidawa da na tsugunno, Fatana ki saki jiki da ni.

Wasu food flask ta fito da su, kaza c

e da aka Dafa da magani sai kuma wani wanda shi na ga shi kamar Nama ne amma ta kasa gane meye.

Nan matar nan ta saka ta gaba sai da ta ci rabi ta ce aninima za ta karasa cinyewa .

*Maman Ihsan ce*✍

🏻

[7/16, 5:21 PM] +234 806 751 7384: *MAKAHO NE*

_B

ook 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN

LAMBAR 09065327995*

Page1





1





6





Nan matar ta saka ta gaba sai da ta ci rabi ta ce anjima za ta karasa cinyewa.

Haka aka dinga yi wa Ma'eesha gyara ciki da waje. Kasancewar Abbi mahaifin Yasmeen ya ce kar Mom ta bari ta koma gida wajan Ummee, don y

a san zata hure mata kunne ne.

Haka Hajiya Hindatu ta cigaba da yi ma su bubu kama hannun yaro. Don sosai ake kula da su yadda ya kamata.

Miliyoyin ku

ɗ

a

ɗ

e Jalaluddeen ya ba wa Mom ta je Dubai don ta ha

ɗ

o ma su lefe. Nasa da na Sadik duka ya ce komai iri



ɗ

aya za'a siya wa Ma'eesha da Yasmeen.

_Umma_

Umma ta miƙe daga falon a hankali. Duk wani ƙarfi da take jin tana da shi ya gushe. Kafafunta suna tafiya, amma zuciyarta kuwa kamar ta tsaya cak saboda nauyin tunanin da ya cika mata rai.

Ta taka corrido

r

ɗ

in gidan cikin nutsuwa. Kowane mataki da take

ɗ

auka sai bugun zuciyarta ya ƙaru. A ranta kuwa addu'a kawai take yi.

"Ya Allah... Ka sa abin da muke zato ya zama kuskure. Ka kare mutuncin 'yata. Ka sa wannan ya zama wata rashin lafiya ce kawai."

Da ta

isa bakin ƙofar

ɗ

akin Sidra, ta

ɗ

an tsaya na wasu daƙiƙu. Ta

ɗ

ora hannunta a kan handle

ɗ

in ƙofar, amma ta kasa bu

ɗ

ewa nan take. Sai ta lumshe idanunta, ta ja dogon numfashi, sannan ta kwankwasa ƙofar a hankali.

"Sidra..."

Muryarta ta fito cike da taushi

n da ta saba yi wa 'yarta.

Shiru.

Ta sake kwankwasawa.

"Sidra, kina ciki?"

Daga can cikin

ɗ

akin Sidra ta yi goge hawayen dake zarya a fuskarta tana kokarin daidaita nutsuwarta wanda ta rasa tun bayan mugayen kalaman Sady baby.

"Na'am Umma... shigo."

Umma ta tura ƙofar a hankali ta shiga.

. Labulen tagogi a rufe suke, sai

ɗ

an hasken rana da ke ratsawa ta gefensu yana ba

ɗ

akin wani irin yanayi na nutsuwa.

Sidra tana kwance bisa gado, ta jingina da filo. Fuskarta ta rame fiye da yadda Umma ta saba gani

. Idanunta sun yi nauyi, babu walwala a cikinsu.

Da ta ga Umma ta shigo, ta yi ƙoƙarin tashi zaune.

"Umma..."

"A'a, ki zauna."

Umma ta ƙarasa bakin gadon ta zauna kusa da ita. Ta shafa goshinta cikin tausayi ta ce.

"Har yanzu ba ki ji sauƙi ba?"

Sidr

a ta girgiza kai a hankali tana cewa.

"Da sauƙi ka

ɗ

an... amma jikina kamar ba nawa ba ne."

Umma ta ha

ɗ

iye ƙwallar da ta taso mata.

"Har yanzu kina jin tashin zuciya?"

Sidra ta

ɗ

an sunkuyar da kai.

"Eh ina ji."

Jinjina mai

"Kuma amai fa?"

"Ban sake

yi ba... amma idan na ji wani ƙamshi sai cikina ya juya."

Kalaman sun sake tsoratar da Umma. Sai dai ta danne damuwarta, ba ta bari ta bayyana a fuskarta ba.

Ta yi murmushin dole.

"To shikenan."

Sidra ta kalli fuskarta sosai.

"Umma..."

"Na'am?"

"Ki

na da damuwa."

Umma ta yi saurin girgiza kai.

"A'a mana ba komai ."

"Kina

ɓ

oye min wani abu."

Umma ta kama hannunta.

"Ba wani abu ba ne, 'yata."

Sidra ta ci gaba da kallonta.

"Na san idan kina cikin damuwa. Tun ina ƙarama nake gane hakan."

Kalaman

ta suka tunawa da Nadra, saboda ita ce mai nuna damuwa da samuwar Umma. Amma yanzu Sidra ta fadi haka hakan na nuna cewa ta canza kenan?

Umma ta yi shiru na

ɗ

an lokaci kafin ta ce cikin murya mai laushi,

"Ammi ta ce mu je asibiti."

"Asibiti?"

"Eh."

Sa

i da ta yi shiru sanan ta ce.

"Don me?"

"Likita ya duba lafiyarki."

Sidra ta yi shiru. Umma ta ci gaba,

"Ba ma son mu zauna muna hasashe. Idan wata rashin lafiya ce, a gano ta tun da wuri."

Sidra ta lumshe idanunta. Wani irin bugun zuciya ya fara karu

wa a ƙirjinta.

A cikin zuciyarta kuwa kalmomi suka fara yawo.

"Asibiti? Gwaji? Idan suka gano gaskiya fa?"

Numfashinta ya

ɗ

an canza.

Umma ta lura da sauyin fuskarta.

"Sidra?"

Sidra ta bu

ɗ

e idanunta da sauri.

"Na'am Umma ."

"Lafiya kuwa?"

Ta yi sau

rin gyara zamanta.

"Lafiya lau."

Umma ta ci gaba da kallonta. Wani abu a cikin yanayin Sidra ya sake ƙara mata fargaba. Amma ta hana kanta ci gaba da zargin da babu hujja.

Ta shafa kanta cikin ƙauna.

"Ki tashi ki yi alwala idan kina buƙata, sannan ki s

hirya. Za mu fita tare da Ammi."

Sidra ta yi shiru na wasu daƙiƙu.

Sai ta tambaya cikin murya mai rawa,

"Yanzu za mu tafi?"

"Eh."

Sidra ta runtse idanunta.

A zuciyarta kuwa tsoro ya fara mamaye komai.

Ba don tana tsoron allura ko asibiti ba.

Tsoron

abin da gwajin zai iya bayyana ne ya fara cinye mata zuciya.

Da ƙyar ta bu

ɗ

e baki ta ce .

"To... Umma."

Umma ta

ɗ

an yi jim , sannan ta miƙe ta nufi ƙofar

ɗ

akin.

Kafin ta fita, ta sake juyowa.

"Ki yi sauri, Ammi tana jiranmu."

Sidra ta gyada kai kawa

i.

Da ƙofar ta rufe, sai ta dafe cikinta da hannaye biyu. Hawaye masu zafi suka cika idanunta.

Ta

ɗ

aga kanta sama cikin rawar murya.

"Ya Allah..."

Kalmar ka

ɗ

ai ta iya furtawa.

Domin zuciyarta ta shiga tsakanin fatan kada zargin ya tabbata da kuma tsor

on gaskiyar da take jin za ta iya bayyana idan suka isa asibitin.

*America/New York City.*

_Nadra_

Da yamma...

Hasken rana yana raguwa a hankali, yana barinb manyan tagogin gidan Ambassador Fahad.

Gidan ya yi tsit fiye da yadda aka saba.

A falo, N

adra tana zaune a kan doguwar kujera. A gabanta akwai littafi bu

ɗ

e, amma tun rabin sa'a idanunta ba su sauka kan kalma

ɗ

aya ba. Hankalinta gaba

ɗ

aya yana kan abin da ya faru da safe.

Har yanzu zuciyarta na mata zafi.Ba don Fahad ya yi fushi da ita ba.Sai

don bai ba ta damar kare kanta ba.

Bai tambaye ta me ya faru ba.

Bai bincika ba.

Kai tsaye ya

ɗ

ora mata laifi saboda kalaman Farida.

Ta lumshe idanunta.

"Kenan wannan ne yarda da amincewar da yake da ita a kaina?" ta fa

ɗ

a a ranta.

A wannan karon ta y

anke shawara.Ba za ta yi masa kuka ba.

Ba za ta yi gardama ba.

Ba kuma za ta nuna masa fushinta kai tsaye ba.

Sai dai ta

ɗ

an

ɗ

ana masa abin da raina zuciyar mace yake yi.

Ƙ

arar bu

ɗ

ewar ƙofa ta katse mata tunani.

Fahad ne.

Ya shigo cikin falon a gajiye

, ya cire coat

ɗ

insa ya miƙa wa

ɗ

aya daga cikin ma'aikatan gidan. Da zarar idanunsa suka sauka kan Nadra, sai ya

ɗ

an tsaya.

Ta

ɗ

ago ido ta kalle shi. Kallo

ɗ

aya kawai.

Sai kuma ta maida hankalinta kan littafin da ba ta karantawa.

Fahad ya sauke numfashi

.Tun daga ofis zuciyarsa ba ta kwanta ba.

Ya san ya yi kuskure.

Yadda ya yi wa Nadra magana da safe bai dace ba.

A hankali ya ƙarasa kusa da ita ya kira sunan.

"Nadra..."

Ta amsa ba tare da ta

ɗ

ago ba.

"Na'am."

Muryarta...

A sanyaye take.Ba fushi

ba.Ba annashuwa ba.

Irin muryar nan da ta fi duk wata masifa razanar da mutum.

Ya zauna kusa da ita.

"Nadra... har yanzu kina fushi da ni?"Ta

ɗ

an

ɗ

aga gira.

"Fushi? Da wa?"

Ta fa

ɗ

a cikin mamaki kamar da gaske , hanji saurin cewa .

"Da ni."

Ta

ɗ

an yi

murmushin da bai kai zuciya ba.

"Me zai sa in yi fushi da kai?"

Fahad ya ha

ɗ

iye yawu sanan ya ce

"Saboda abin da ya faru da safe."

Ta rufe littafin a hankali.

Ta kalle shi cikin nutsuwa.

"Wani abu ya faru da safe ne?"

Fahad ya rasa abin cewa.

Ya s

an tana yi masa wasa.

Amma wannan wasan ya fi masa ciwo.

"Nadra, don Allah."

Ta

ɗ

an karkatar da kai.

"Eh?"

"Ki yi haƙuri."

Ta

ɗ

an bu

ɗ

e ido da mamaki irin na ƙirƙira.

"Haƙuri?"

"Eh."

"Kan me kake bani hakuri?"

Ya yi shiru.

Ta cigaba da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login