Showing 78001 words to 81000 words out of 191594 words
shi ne abin da muke buƙata yanzu ba."
Muryarsa ta yi nauyi.maganar ma wahala take yi m
asa
"Muna son gaskiya."
Ya tsaya gabanta.
"Waye ya yi miki ciki?"
Sidra ta yi shiru.
Abba ya sake tambaya
.
"Na ce waye?"
Shiru ta yi ta kasa cewa komai Umma ta kama hannunta.
"Sidra, ni mahaifiyarki ce. Duk abin da ya faru ya riga ya faru. Amma idan k
ika ci gaba da
ɓ
oye mana, za ki ƙara jefa kanki cikin wata matsala."
Ammi ta ƙara da cewa,
"Ki fa
ɗ
i sunansa. Ko da wanene."
Sidra ta fashe da wani irin kuka mai ta
ɓ
a zuciya ta ce.
"Ina jin tsoro ne Umma
."
Umma ta rungume ta.
"Mun sani. Amma yanzu l
okacin fa
ɗ
ar gaskiya ya yi."
Abba ya yi magana da ƙarfi,
"Ki fa
ɗ
i sunansa!"
Sidra ta yi shiru na wasu daƙiƙu kafin ta furta cikin rawar murya.
"J... Jabeer."
Nan take falon ya yi tsit.
Abba ya runtse idanunsa cike da
ɗ
acin rai
"Jabeer wa?"
Sidra ta
ha
ɗ
iye yawu ta ce
"Jabeer..."
Ta kasa ƙarasa.
Ammi ta ce a hankali,
"Ki fa
ɗ
i cikakken sunansa."
Sidra ta share hawaye.
"Jabeer...
ɗ
an Alhaji Mu'azzam Nasiru."
Da wannan kalma, da Sady baby ta fa
ɗ
a mata ranar da ta kira ta a waya ta tuna ta fadi cikk
aken sunansa kamar walƙiya ta sauka cikin falon.
Umma ta dafe ƙirji.
"Innalillahi wa i
nna ilaihi raji'un."
Ammi ta zaro idanu ta yi tana cewa.
"Alhaji Mu'azzam Nasiru?"
Sidra ta girgiza kai tana kuka.
"Shi ne..."
Abba kuwa ya tsaya cak.
Ya san sunan
.
A garin babu wanda bai san Alhaji Mu'azzam Nasiru ba.
Mutum ne mai arziƙi, mai kuma
ɗ
aya daga cikin fitattun attajiran garin.
Sunansa yana da girma.Abbi ya yi shiru na
ɗ
an lokaci.Sai ya tambaya.
"Kin tabbatar?"
Sidra ta gyada kai.
"Na tabbatar.shi ya
yi miki wannan cikin?"
Ta fashe da kuka. Ta ce.
"Eh..."
Ammi ta dafe kai tana furta kalmar
"Ya Salam..."
Umma ta kasa zama.
Ta miƙe tana kai-komo.
"Yanzu me za mu yi?"
Abba ya ja dogon numfashi.Fuskarsa ta sauya gaba
ɗ
aya.
Idanunsa suka cika da wa
ni irin fushi.Ya
ɗ
auki hularsa.
Ammi ta gane inda zai nufa.
"Abba..."
Ya juyo tare da cewa
"Zan je gidansa."
Umma ta ce cikin tashin hankali.
"Ka kwantar da hankalinka."
Ya girgiza kai tare da cewa.
"Ba zan yi hayaniya ba."
Sai ya nuna Sidra.
"Am
ma ba zan iya zama ina kallon ana cin mutuncin 'yata ba."
Ya nufi ƙofa.Ammi ta ce,
"Allah Ya ba ka hikima."
Ya amsa da,
"Amin."
Bayan kusan rabin sa'a...
Motar Abba ta tsaya a gaban katafaren gidan Alhaji Mu'azzam Nasiru. Gida ne mai fa
ɗ
i da tsaro a ƙo
fofi.
Masu gadi suka ƙaraso.
"Sannu ranka ya da
ɗ
e."
Abba ya amsa. Tare da cewa.
"Ina son ganin Alhaji Mu'azzam."
Bayan sun sanar da cikin gida, aka ba shi izinin shiga.Ya shiga cikin babban falon da aka ƙawata da kayan alatu.Bai da
ɗ
e ba sai Alhaji Mu'a
zzam ya fito cikin fara'a.
"Assalamu alaikum."
Ya yi wa Abba sallama
"Wa alaikumus salam."
Abba ya amsa
Suka gaisa cikin ladabi. Alhaji Mu'azzam ya ce,
"Barka da zuwa. Me ya kawo ka?"
Abba ya kalli fuskarsa da nutsuwa.
"Na zo ne akan magana mai muh
immanci."
Alhaji ya nuna masa kujera.
"To, ina sauraro."
Abbi bai zauna ba.
Ya ce cikin murya mai nauyi ya ce.
"Maganar ta shafi
ɗ
anka."
Alhaji Mu'azzam ya
ɗ
an
ɗ
aga gira.
"Jabeer?"
Ya yi tambayar saboda ga san Munnir dai ba za'a kawo kararasa ba tun
yana yaro ballantana yanzu .
"Eh Jabeer."
Ya ci gaba da cewa,
"Na zo ne domin na sanar da kai cewa
ɗ
anka Jabeer ya yi wa 'yata Sidra ciki."
Da wannan kalma, murmushin da ke fuskar Alhaji Mu'azzam ya
ɓ
ace gaba
ɗ
aya.
Idanunsa suka zaro cikin mamaki.
"J..
. me ka ce?"
Abba ya maimaita cikin natsuwa.
"Na ce
ɗ
anka Jabeer ya yi wa 'yata Sidra ciki."
Falon ya yi tsit.
Alhaji Mu'azzam ya tsaya yana kallon Abba kamar bai yarda da abin da kunnuwansa suka ji ba... yana ƙoƙarin tantance gaskiyar wannan zargi kaf
in ya kira Jabeer domin ya ji ta bakinsa.
*Maman Ihsan ce*✍
🏻
09065327995
[7/21, 9:25 AM] +234 706 732 9840: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce ✍
🏻
JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MA
NI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*
Page1
️
⃣
2
️
⃣
2
️
⃣
Falon ya yi tsit. Alhaji Mu'azzam ya tsaya yana kallon Abba, kamar bai yarda da abinda k
un uwansa suka ji . Yana kokarin tantance gaskiyar wannan zargi kafin ya kira Jabeer domin ji ta bakinsa.
*America/New York City*
Da yammacinranar.Farida tana saukowa dagabene cikin watadoguwar riga mai launin cream,hannunta riƙe da wayarta. Fuskar n
an tata cike take da annuri, amma zuciyarta cike take da wata boyayyiyar manufa.
Tun zuwanta gidanAmbassador Fahad, kullum tana ƙoƙarin nuna kanta ta fi kusa da Fahad fiye da yadda ya kamata, ko da yake Fahad bai ta
ɓ
a ba ta wata dama ba.
Da ta iso falo,
ta tarar da Nadra zaune a babban kujerar falon, a gabanta akwai laptop, sai wani diary da take rubuce-rubuce a ciki. A gefe kuma akwai Malam Bashir da wata mai aikin gida suna tsaye suna jiran umarni.
Nadra ta
ɗ
ago kai ta kalli Farida cikin murmushi irin
na mutunci.
"Sannu da fitowa Farida."
Farida ta
ɗ
an yi murmushi ta amsa da
"Yauwa Yaya Nadra."
Nadra ta juya ga Malam Bashir ta de.
"Malam Bashir, ka tabbatar baƙuwar mu tana samun duk abin da take buƙata. Amma ka tuna."
Ta
ɗ
an dakata. Da maganar s
anan ta
ɗ
aura da cewa.
"Duk wani abu da za a yi a gidan nan sai an fara sanar da ni. Ko ƙaramin abu ne, ko babba."
Malam Bashir ya sunkuyar da kai.
"To Hajiya."
Farida ta
ɗ
an ta
ɓ
e baki ka
ɗ
an.
Nadra ta ci gaba.
"Haka kuma daga yau duk schedule na gida
n nan zan sake tsara shi. Kowa zai san aikinsa."
Ta miƙa takarda ga Malam Bashir.
"Ga jadawalin."
Tana mikawa Bashir ya karba ciki girmamawa.
"Na gode Hajiya."
Farida tana kallon yadda kowa ke kar
ɓ
ar umarni daga Nadra cikin girmamawa A zuciyarta kuwa.
Cewa ta yi .
"Har haka take da iko?"
Sai dai ta yi shiru.
...
Washegari da safe
Farida ta fito kitchen tana son ta ha
ɗ
a coffee.Da zarar ta
ɗ
auki kettle.Mai aikin gidan Maryam ta ƙaraso.
"Hajiya Nadra ta ce kada ki wahalar da kanki. Duk abin da kike
so ki gaya mana."
Farida ta ce,
"A'a zan iya."
Maryam ta yi murmushi.
"Mun sani. Amma Hajiya ta ce ke baƙuwa ce."
Farida ta sake ajiyar ettle.
Gabanta ya
ɗ
an fa
ɗ
i.
...
Bayan mintuna ka
ɗ
an Fahad ya sauko.
"Good morning."
"Morning."
Ya zaunana kan
kujera .
Nan take Maryam ta kawo breakfast.
Fahad ya
ɗ
an yi mamaki.
"Nadra tana ina?"
"Tana
ɗ
akinta yana fitowa ."
Fahad ya yi murmushi.
"Okay."
Farida ta so ta ce wani abu.
Sai Fahad ya ce,
"Maryam ki gaya wa Nadra idan ta gama meeting mu ci ta
re."
"To Sir."
Farida ta yi shiru.
Har yanzu Fahad bai ma lura da ita sosai ba. Abun ya kara ƙona mawa
...
Da rana.
Wasu baƙi daga Nigerian Embassy suka zo gidan.
Farida ta fito cikin ƙawa tana tunanin za ta zauna tare da su.
Sai Nadra ta miƙe ta t
arbe su cikin fara'a.
"Barkan ku da zuwa."
Dukkansu suka gaishe ta da mutunci.
"Madam Nadra."
Ta umurci Malam Bashir.
"A kai su babban sitting room."
Daga nan ta juya ga Farida. Ta kira sunan ta
"Farida..."
"Na'am."
"Ki huta mana. Tafiya da karat
u sun gajiyar da ke."
Farida ta ce,
"Amma zan iya taimakawa."
Nadra ta yi murmushi.
"Na gode. Amma wannan ba aikin baƙo ba ne."
Ta juya ta bi bayan baƙin.Farida ta tsaya cak.Ko damar shiga wajen ba ta samu ba.
...
Bayan baƙin sun tafi...Farida tana
zaune ita ka
ɗ
ai a falo.
Sai ta ji muryar wasu ma'aikata suna magana a hankali.
"Hajiyar mu Allah ya ƙara mata lafiya."
"Gaskiya ita ce uwar gidan nan."
"Duk abin da ake yi da izininta ake yi."
Farida ta ha
ɗ
iye yawu. Kalaman suka tsaya mata a rai.
"To
ni kuma me nake a gidan nan?"
Da dare.*
Ana cin abinci.Fahad yana ta yabon girkin Nadra.
"Nadra, wannan miyan kin yi ta sosai."
Ta yi murmushi.
"Alhamdulillah."
Farida ta ce,
"Ni ma na ta
ɓ
a koyon irin wannan."
Nadra ta ce cikin natsuwa.
"Hakan y
ana da kyau. Idan kin gama karatu wata rana za ki yi wa mijinki."
Fahad ya yi dariya. Tare rasa da cewa
"Hakane."
Kalmar ta shiga zuciyar Farida kamar allura.
"Mijinki..."
Ba Fahad ba.
Bayan an tashi daga cin abinci.
Farida ta shiga
ɗ
akinta.
Da z
arar ta rufe ƙofa...
Ta jingina da ita.Idanunta suka cika da hawaye.Ta tuna yadda duk ranar Nadra ba ta ta
ɓ
a yi mata rashin kunya ba.Ba ta yi mata tsawa ba.
Ba ta zage ta ba.
Amma ta nuna mata abu
ɗ
aya kacal...
Ita ce matar gidan. Ita ake sauraro. Ita a
ke girmamawa. Ita ce mai yanke hukunci.
Farida ta zauna bakin gado.
Hawaye suka fara zubo mata.
Ta dafe fuskarta da tafukan hannayenta.
"Ina me ya sa duk inda na juya Nadra ce?"
Muryarta ta fara rawa.
"Me ya sa kowa yake kallonta da mutunci? Me ya sa
Fahad yake alfahari da ita?"
Hawayen suka ƙaru.
A karon farko tun zuwanta America...
Ta ji kanta ƙarami.
Ta ji kamar ba ta da wani matsayi.
Ta fashe da kuka mai ra
ɗ
a
ɗ
i, tana share hawayenta amma sun ƙi tsayawa.
A zuciyarta ta rantse.
Ko ta yaya...
sai na nemo hanyar da zan karya wannan martabar Nadra. Domin muddin tana nan, babu wanda zai ta
ɓ
a kallona da idon
da nake so.
_Jalaluddeen_
D
Ƙ
arar motar Haidar ta tsaya a harabar gidan Jalaluddeen.
Daidai lokacin da Jalaluddeen yar dawowa sallar
asuba
Da mamaki yake kallin motar, ya karasa wajen matar ya mikawa Haifar hanji suka yi masabaha
"Assalamu alaikum."
"Wa alaikumus salam. Barka da zuwa Alhaji Haidar."
Daga kujerar baya kuwa Dada ta fito cikin wata doguwar atamfa mai tsari, riƙe da s
andarta ta alfarma. Fuskarta cike take da fara'a.
"Tun da
ɗ
ewa gari bai waye ba jikata ba. Yau sai na ganta ko me
Haidar ya yi dariya.
"Dada, ai tun da kika taso daga gida kina maganar Ma'eesha ne."
"To wa zan zo gani? Kai ne?"
Haidar ya girgiza kai y
ana dariya.
Jalakuddeen ya kalle shiya ce.
"Lafiya?"
"Dada ce"
"To?"
"Wallahi yau sai ta ga abin da bana so."
Jalaluddeen ya harare shi.
"Yi shiru."
Ya nufi ƙofa da sauri.
Dada ta shafa fuskarsa. Tana cewa .
Sai da Dada ta shigo cikin Sai ta far
a kallon ko'ina.
"Ina Ma'eesha?"
Jalaluddeen ya
ɗ
an yi dariyar dole.
"Eh... ai..."
"Eh ai me?"
"Tana... tana..."
Ya kalli Haidar.
"Tana bacci."
Dada ta ce.
"To tashi ka tashe ta."
"A'a Dada."
"Me ya sa?"
"Likita ya ce kada a tashe ta idan tana
bacci."
Dada ta
ɗ
an
ɗ
aga gira.
"To ni zan shiga
ɗ
akin na zauna har sai ta tashi."
Jalaluddeen ya yi saurin cewa,
"A'a! Wato...
ɗ
akin akwai
ɗ
an hargitsi."
"Hargitsi?"
"Eh."
"Wace irin hargitsi?"
"Eh... ana gyara AC."
Dada ta kalli Haidar.
"Haidar.
"
"Na'am Dada."
Ta cigaba da cewa
"Wai wannan yaron yana ganin ban san idan mutum yana ƙarya ba?"
Haidar ya cije le
ɓ
e kada ya yi dariya.
Jalaluddeen ya yi saurin cewa,
"Ba karya nake ba gaskiya nake ba."
Dada ta ce.
"To mu je."
"Eh?"
"Mu je
ɗ
ak
in."
"Ba sai yanzu ba."
"Saboda?"
"Saboda..."
Ya rasa abin cewa
Dada ta fara ha
ɗ
a fuska.
"Jalal."
"Na'am Dada."
"Kira min Ma'eesha."
"Za ta sauko aDa dak."
"Yaushe?"
"Nan da..."
"Minti nawa?"
"Eh..."
Ya kalli agogo.
"Talatin."
Da mamaki t
ake kallonsa.
"Talatin?"
D
"Wai ni ka
ɗ
auka yarinya ce?"
Ya yi saurin cewa
"Dada..."
"Ka fara cewa tana bacci."
"Eh
Sai ka ce ana gyaran AC."
"Eh."
"Yanzu kuma ka ce minti talatin."
"Dada..."
"Kai! Kana wasa da hankalina ne?"
Haidar ya sunkuy
ar da kansa kasa saboda dariyar da take neman kufce musu.
Jalaluddeen ya share gumi.
"Wallahi ba haka ba ne."
Dada ta
ɗ
aga murya.
"To mene ne?"
Ya yi shiru.
Ta ci gaba.
"Ina Ma'eesha?"
Shiru.
"Na ce ina Ma'eesha?"
Har yanzu shiru.
Nan take Dada
ta fusata. Ta fara magana ranta a
ɓ
acen
"Wallahi Jalaluddeen,idan ba ka kira min ita cikin wannan mintin ba, sai na hau sama da kaina. Kuma idan na hau, duk abin da na gani kai za ka
ɗ
auki alhakinsa!"
Haidar ya yi ƙasa da murya yana cewa,
"Wannan karo
n ba za ka iya shawo kan Dada ba."
Jalaluddeen ya sauke numfashi mai nauyi.
Ya
ɗ
aga kai sama, ya san ya shiga uku.
Dada kuwa ta miƙe tsaye, ta kama sandarta da ƙarfi.
"Ko ka kira ta... ko kuma ni na je na nemo jikata da kaina!"
Falon ya yi tsit.
Kowa
ya san Dada idan ta kai wannan matakin, ba ta wasa. Jalaluddeen ya tsaya cikin ru
ɗ
ani, yana tunanin yadda zai hana abin da yake ƙoƙarin
ɓ
oyewa ya bayyana, yayin da Dada ta riga ta gane sarai cewa yana ta zagaya ne kawai domin kada ta ha
ɗ
u da Ma'eesha.
*Ku yi hakuri da wanan*
🙏🏻
Maman Ihsan ce✍
🏻
[7/21, 9:25 AM] +234 706 732 9840: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce ✍
🏻
JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE
KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*
Page1
️
⃣
2
️
⃣
3
️
⃣
Kowa ya san Dada idan ta mai wanan matakin bata wasa. Jalaluddeen ya tsaya cikin ru
ɗ
ani,yana tunanin yadda zai hana abu
n da yake kokarin
ɓ
oyewa bayyana, yayin da Dada ta riga ta gane sarai cewa yana ta ba zagaye ne kawai domin kada ta hadu da Ma'eesha.
"Dada dan Allah ku juya ki koma inda kima fito, dan Allah meye haka za ki zo mana guda da uwar sammako haka kamar na ci m
aki bashi. Matata ba ta tashi daga barci ba ko lafiya bata da ita."
Kamar ba ta san me yake fa
ɗ
a ba, ta hau sama tana dogara sanda yadda take samun saukin tafiya .
Da ƙyar ta isa sama, ta tsaya tana kalle-kalle, kafin ta nufi
ɗ
akin da ke farko. Ta tura ƙ
ofar a hankali, can ta hango Ma'eesha can kan gadon lullu
ɓ
e cikin bargo, da sauri ta karasa ciki tana cewa ko sallah baki tashi kin yi ba ko?"
Ta karasa tana dafa kafa
ɗ
arta. Cikin figicj ta fashe da kuka tana cewa.
"Don Allah ka bar ni haka Wallahi akwai
zafi mutuwa zan yi."
"Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un. Na shiga uku zai kashe Mani jika."
Jin Muryar Dada ya sa Ma'eesha ta bu
ɗ
e kumburarrun idanunta da suka yi ja ta kalli Dada. A hankali ta dauke kai tana sunkuyar da kanta .
"Wato ya san abun da
ya aikata maki shi ya sa ya so hana ni shigowa ya so na koma na bar ki ko?"
Ma'eesha dai bata daga kai ta kalli Dada ba.
"Kin yi sallah?"
Kai ta girgiza alamar a'a.
Tashi ki yi sallah.
Ɗ
an motsawa ta yi a hankali sai ta saba kuka tana yarfe hannu alam
ar tana jin zafi.
"Sannu za ki iya tashi."
Girgiza kai ta yi alamar a'a sannan Dada ta taimaka ma ta ta tashi zaune.
A hankali ta sauko daga kan gadon amma ta kasa tsaya wa da ƙagarta, sai rawa kafarta da jikinta ke yi, sai hawaye dake zarya akan fuskan
ta.
"Kai amma wanan yaron baya da tausayi wallahi, bai da imani."
Dada ta zaunar da ita bakin gadon sanan ta ciro wayarta daga cikin aljihun dogon rigar da ke jikinta.
Lambar Mom ta dannawa kira, bayan Mom ta daga ta fara zazzaga fa
ɗ
a.
"Fatima ashe mar
a imani ne yaron ki, yana neman nakasa mani rayuwar jika?"
Gaban Mom ya fa
ɗ
i ta dace ƙirji cikin fargaba ta ce .
"Da me ya faru?"
"Meye ma bai faru ba, ai komai ya faru, na zo na samu yarinyar da aka bashi amana rai a hannun Allah ya kusa kashe ta."
"I
nna lillahi wa'inna ilaihi raji'un."
Mom ta fa
ɗ
a cike da tashin hankali.
"To ki zo nan ke da kika isa da shi ki yi masa iyaka da ita, idan ba haka ba wallahi zan dauke ta ne mu koma Katsina."
Tana fadar haka ta katse kiran wayar. dad ya kalli Mom da sam
uwa a fuskarsa ya ce .
"Me ya faru ne dan Allah, me Jalal din ya yi wa Ma'eesha ne?"
"Wallahi ban sani ba, amma