Showing 81001 words to 84000 words out of 191594 words
hankali na ya tashi, tun da ta ce ta je ta samu yarinyar nan rai a hannun Allah abu ya yi tsanani kenan."
Jinjina kai Dad ya yi yana tunanin
kamar Dad da take cewa za ta dauki Ma'eesha ta wuce da ita Katsina, to tabbas abu ya yi tsanani kenan.
Don haka ya ce wa Mom.
"Tashi mu tafi mu ga abun da ke faruwa, don hankalina ta tashi. Rai a hannun Allah?"
Cikin sanyin jiki Mom ta fito daga dakin
Dad ta fito za ta je part din ta. Hajiya Safiya da Hajiya Saratu da ke kitchen suka hangi Mom cikin damuwa . Fitowa suka yi suna tambayar ta me ya faru. Nan ta sanar da su kalaman Dada. Su ma suka ce ba su ga ta zama ba. Don sun dauka ko dukan mutuwa ne
Jalaluddeen ya yi wa Ma'eesha.
Kowacce ta je neman Hijabi dan zuwa gidan Jalaluddeen.
Dad ke driving yayin da Alhaji Sulaiman ke gefensa. Sai Mom, Hajiya Safiya, Hajiya Saratu. Suka zauna a bayan motar.
_Abbi_
Falon ya yi tsit na wasu yan sakanni, k
afin Papa ya cigaba da kallon.
Abba cikin mamaki. Fuskarsa ta nuna cewa maganar da ya ji ta girgiza shi matuƙa.
Bayan wasu daƙiƙu ya miƙa hannu ya
ɗ
auki wayarsa daga saman center table.Ya danna lambar Jabeer.
Wayar ta
ɗ
auki lokaci ka
ɗ
an kafin aka
ɗ
aga
.
"Assalamu alaikum, Papa."
"Wa alaikumus salam."
Muryar Alhaji Mu'azzam ta sauya gaba
ɗ
aya.
"Ina kake?"
Sai da Jb ya
ɗ
an yi shiru na wasu sakanni sakamakon jin Muryar Papa ya sauya.
"Ina gida ne, Papa."
"Ka zo babban gida yanzu."
Ɗ
an jim ya yi don
ya ji ba irin lalla
ɓ
awa da ya saba yi masa magana, don haka ya ce .
"Papa... lafiya dai?"
"Na ce ka zo. Yanzu."
Ba tare da ya ƙara cewa komai ba ya katse kiran.
Ya ajiye wayar a hankali, sannan ya kalli Abba.
"Ka yi haƙuri. Ina son na ji maganar daga
bakinsa."
Abba ya gyada kai yana cewa .
"Shi ma abin da nake so kenan."
Shiru ya sake mamaye falon.
A
ɗ
aya
ɓ
angaren garin kuwa...
Jabeer ya sauke wayar daga kunnensa.
Gabansa ya fa
ɗ
i.
Bai ta
ɓ
a jinmahaifinsa ya kira shi da irin wannan murya ba.Ya
ɗ
a
uki mukullin motarsa ya fito da sauri.
Duk hanyar da yake tuƙi zuciyarsa cike take da tunani.
Don yadda ya saba tukin rashin mutunci. Yau tuki yake yi yau cikin nutsuwa.
"Ko Papa ya san wani abu ne?"
Ya tambayi kansa.
"Ko Sidra ta fa
ɗ
a?"
Tambayoyi ne
suka cika masa kai.
Bayan kusan mintuna ashirin Motarsa ta tsaya a harabar gidan.
Ya fito ya nufi falon.
Da sallama ya shiga.
"Assalamu alaikum."
"Wa alaikumus salam."
Ya amsa sallamar cikin girmamawa, amma da ya hango Abba zaune a falon sai jikin
sa ya yi sanyi.
Ya gaishe shi.
"Sannu, Abba."
Abba ya amsa a taƙaice.
Alhaji Mu'azzam ya nuna masa kujera.
"Zauna."
Ya zauna cikin sanyin jiki.
Ya riƙa kallon fuskar mahaifinsa.
Ba alamar fara'a.Ba murmushi.Ba komai.
Sai tsananin ƙunci.
Alhaji Mu'
azzam ya yi dogon shiru kafin ya yi magana.
"Jabeer."
"Na'am, Papa."
"Wannan bawan Allah ya zo gidana da wani babban zance."
Jabeer ya ha
ɗ
iye yawu.
Papa ya ci gaba da cewa
"Ya ce ka yi hul
ɗ
a da 'yarsa Sidra, kuma yanzu tana
ɗ
auke da ciki."
Kalmar t
a sauka masa kamar dutse.Ya sunkuyar da kansa.
Papa ya sake tambaya cikin nutsuwa.
"Ka san Sidra?"
"Eh... na santa."
"Ta yaya ka san ta?"
Jabeer ya yi shiru na wasu daƙiƙu.
"Sau da dama mun ta
ɓ
a ha
ɗ
uwa ta sanadiyar ƙawarta Sady baby.
Papa ya yi maga
na da murya mai nauyi.
"Ka kalli idona."
Jabeer ya
ɗ
aga kai a hankali.
"Abin da zan tambaye ka yanzu yana buƙatar gaskiya ka
ɗ
ai."
"Na'am, Papa."
"Shin ka ta
ɓ
a yin hul
ɗ
ar da za ta iya sa ta
ɗ
auki ciki?"
Jabeer ya runtse idanunsa.
Numfashinsa ya yi n
auyi.
Bayan
ɗ
an lokaci ya bu
ɗ
e idanunsa, cikin murya mai cike da nadama ya ce,
"...Eh, Papa."
Falon ya sake yin tsit.
Abba ya runtse idanunsa yana jan dogon numfashi.
Alhaji Mu'azzam kuwa ya dafe goshinsa.
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un."
Ya yi
shiru na
ɗ
an lokaci kafin ya sake cewa,
"Ka tabbatar abin da kake fa
ɗ
a?"
Jabeer ya gyada kai.
"Na tabbatar."
"Kuma kana da tabbacin cikin da ake magana a kai naka ne?"
Jabeer ya sauke kansa ƙasa.
"Papa... akwai yiwuwar haka."
Alhaji Mu'azzam ya ruf
e idanunsa.
Ransa ya
ɓ
aci matuƙa, amma ya danne fushinsa.
Bayan
ɗ
an lokaci ya bu
ɗ
e idanunsa ya ce,
"Jabeer."
"Na'am."
"Na koya maka tsoron Allah tun kana ƙarami. Ban ta
ɓ
a tsammanin wata rana zan zauna ina jin irin wannan magana daga bakinka ba. Duk da
na san cewa na sangarta ka ba na tsawatar maka amma hakan ba ya na nufin na bar ka ka yi kowace banzar rayuwar da ka ga dama ba ne.
Hawaye suka cika idanun Jabeer.
"Ka ba ni kunya."
Jabeer ya share hawayen da suka fara zubo.
"Na san na yi babban kuskur
e, Papa."
Alhaji Mu'azzam ya kalli Abba.
"Na gode da ka zo ka sanar da ni cikin mutunci. Tun da yaron ya amsa cewa akwai alaƙa tsakaninsu, ba zan yanke hukunci cikin gaggawa ba. Za mu tabbatar da komai sannan mu
ɗ
auki matakin da ya dace cikin adalci da m
utunci."
Abba ya gyada kai yana cewa .
"Ni ma abin da nake so kenan."
Jabeer kuwa ya ci gaba da zama kansa a sunkuye, zuciyarsa cike da nadama, yayin da ya fahimci cewa ranar tona asirin abin da ya
ɓ
oye ta zo.
_Dada_
Bayan ta gama waya da ne ta tai
makawa Ma'eesha don zuwa ban
ɗ
aki. Amma duk da ta kasa tafiya da taimakon Dada ƙafarta na rawa har suka shiga ban
ɗ
aki.
Ruwa ta tara mai
ɗ
an zafi sanan ta zaunar da Ma'eesha ciki.
Kuka ta take yi sosai tana son ta ta shi, da sauran ta yi yunkurin tashi D
ada za ta zaunar da ita da ƙarfi ta danne ta.
Don haka ta ji azabtar ta uh yawa . Saboda ruwan zafin da Jalaluddeen ya ha
ɗ
a ma ta juya bata yarda ta zauna ta ratsa jikinta ba, haka ta fita, wanda dalilin hakan ya sa yau jikinta ya yi tsami sosai.
Ta yi
kusa sosai, Dada ba ta saurara mata ba, sau uku tana canza mata ruwan sanan ta bar ta.
Wanka ta yi ta sauro alwala sanan ta fito da taimakon Dada.
Doguwar riga ta saka ta gabatar da sallar asuba a daddafe sanan ta kwanta nan a saman sallaya. Don tashin m
a ba ta son yi.
Take wani barcin wahalar ya dauke ta.
_Jalaluddeen_
Yana falo shi da Barrister Haidar suka ji shigowar mota.
Jalaluddeen ya tashi ya karasa bakin kofar ya bu
ɗ
e.
Mamaki ya kama shi ganin su Dad da Mom har da su uncle Sulaiman da matans
a.
Da mamaki yake kallon su. Ya karasa wajan da suke ganin kamar suna cikin damuwa .
"Ina Ma'eesha take me ka yi mata!"
Kalmar Dad kenan ransa a
ɓ
ace.
Dafe goshi Jalal ya yh yana cewa.
'Na shiga uku. Me Dada ta aikata aikata kenan, wani irin tonon asi
ri ne wanan ?'
"Suna ciki."
"Ka biyo mu to ."
Mom ta fadi haka suna shuga ciki .
Jalal na ganin sun shiga ai sai ya yi baya yanufi wani
ɓ
angare na gidan, don ba zai iya hada idanu da iyayen nasa ba, abin da kunya.
"Assalamu alaikum."
Suka shiga da Sa
llama.
"Haifar dake zaune a falon ya amsa yana tashi tsaya yana kallon su cike da mamakin ganin su.
"Me yake faruwa ne ina Dada da Ma'eesha."
"Wallahi ban sani ba, don tun da Dada ta haura sama ban ji motsin ta ba."
Mzan suka tsaya a falo yayin da mata
n suka haura sama.
Zuwa lokacin Dada na zaune saman stool ta ha
ɗ
a tagumi Ma'eesha tana kwance saman sallaya tana barci.
Da sallama suka shigo dakin, kallon dakin suka yi sauna kallon Ma'eesha dake kwance saman sallaya tana barci, sanan suka kalli Dada.
"Hankalin mu a tashe muka bar gida, meke faruwa ne Dada. Ga su Ƴaƴanki maza can falo tare muka zo dukan mu."
"Ai dole hankalin kowa ya tashi,.yaron nan bai da imani da tausayi."
Ta juya ta kalli Ma'eesha dake barci ta fashe da kuma tana cewa .
"Allah sa
rki marainiyar Allah , ta sha bakar wahala ta kusa mutuwa a hannunsa ."
Zuwa lokacin su Mom duk sun fara gano abun da Dada ke son fada.
"Wallahi yaron nan da yake ya san bakin aikin da ta aikata hana ni shiga ya yi, sai da na yi da gaske na nuna bai isa
ba sanan na shiga. Ko da na shigo na samu yarinyar nan ranga-ranga rai a hannun Allah take . Idanunsa sun kumbura, fuskarta ta kumbura, idanunta ya yi ja, bakinta ya yi ja ko tashi ba ta iya yi. Saboda wahalar da ya gana mata. Da ƙyar na kai ta ban
ɗ
aki na
gasa ta sama da sau uku. Sanan ta gane kan ta. Har yanzu fa ko tafiya ba ta yi sallah ma a zaune ta yi shi. Da zaran ta tsaya dai kafarta ya fara rawa tana neman faduwa."
Nisawa ta yi kafin ta ce .
"Yanzu dole anjima ƙadan na je na ha
ɗ
o magunguna na zo b
a gyara ta, dan sun gyaran da Hajiya Hindatu ta yi ya lalata ta lokaci guda. Dole direba ya kai ni gidan Hajiya Hindatu na samo wasu hadin na sj na ha
ɗ
a da namu na gargajiya na zo na sake jinyarta. Kuma wallahi sai ya gane kurensa
Cikin tausaya suke kwall
on ta kafin Mom ta ce .
"Ta yi breakfast ne ta sha magani ne?"
"Ba abun da mugun ya ba ta, amma yanzu ki shiga kitchen ki hado mata ruwan tea mai kauri ta sha, a bata magani ta sha irin naku na likitoci."
"Ba damuwa Dada idan ta ci abinci zan ba duba ta
na ga ko tana bukatar wani treatment."
"Ke daga ganin ta sai na gaya maki? Ko Ni da ba likita ba na san tana bukatar sai an yi dogon jinya ballantana ke. Ko allura da iya farke mutum kawai kika iya ba ki san ki duba ko
ɗ
anki ya yi wa matarsa
ɓ
arna ba. Id
an fa ta samu matsala ba zan yarda ba!"
*Maman Ihsan ce* ✍
🏻
[7/21, 9:25 AM] +234 706 732 9840: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce ✍
🏻
JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAI
RA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*
Page1
️
⃣
2
️
⃣
4
️
⃣
Ko Ni ba Likita ba na san tana bukatar sai an yi dogon jinya ballantana ke. Ko allura da iya farke muta
ne kawai kika iya, ba ki san ki duba ko
ɗ
anki ya yi wa matarsa
ɓ
arna ba. Idan ta samu matsala ba zan yarda ba."
"Ba a abun da zai faru in sha Allah ba za ta samu wata matsalar ba "
Cewar Hajiya Safiya. Mom kam ta nufi kitchen don ha
ɗ
awa Ma'eesha tea.
_
Abbi_
Bayan ya gama yi Ma'eesha nasiha a daren jiya bai wuce gida ba, kai tsaye gidan Sadik ya nufa.
Yana son ya sake jan ra'ayin ƴarsa akan ta zauna da mijinta lafiya kada ta dauki hu
ɗ
ubar mahaifiyarta.
Bayan ya yi parking a kofar gidan kenan sannan ya
yi knocking. Sai ya ji kofar a bude kasancewar auren dai na bazata ne ba shiri haka aka yi auren. Dama ya kammala gidansa ba abun da ya rage. Sai dai ba wai ya shirya yin auren ba ne, hasalima ko budurwa bai fara nema ba. Don haka penti kawai aka yi ko m
aigadi da Dad ya sa a nemo ba'a samu ba, Sai dai aka ce zuwa gobe wani zai zo. Abba ya karasa cikin gidan.
Shi ma babban gida ne mai matsaikacin haraba komai na more rayuwa an tanada.
Tun kafin Abbi ya karasa yake jin shekarar kukan ta. Da sallama ya t
ura kofar ya shiga.
Tana zaune kan kujera tana kuka. Wayarta na ruri. Dubawa ta Abbi ya yi ga Ummee ce take kiran Yasmeen.
Yasmeen na ganin mahaifin nata ta mike da sauri ta fa
ɗ
a jikinsa ta rungume shi. Kuka mai karfi ya kwace mata.
Wani kiran ne ya s
ake shigowar cikin wayarta. Abbi ya daga kiran wayar daga cikin wayar ake cewa .
"Yasmeen wai me ya sa ba ki gane wa ne, mahaifin ki ba ƙaunarki yake yi b, ya fi kaunaf wasu bare akan mu. Ta ya ya zai yiwu a ce duk son da kike yi wa Jalaluddeen zai hana y
a aure ki ya je ya aura masa wata ke kuma ya hada ki da ƙanin Jalaluddeen? Don haka kada ki yarda da wannan auren, ki san yadda za ki yi Sadik ya sake ki?"
"Idan ta saka Sadik ya sake ta kina da mijin da za ki aura mata ne, iya Maryam?"
Jin Muryar mijint
a ya sa ta yi saurin katse kiran wayar.
Abbi ya kalli Yasmeen ya ce.
"Auren ki da Jalaluddeen da na hana na hada auren ki da Sadik gata na yi ma ki, amma yanzu ba za ku gane ba ne sai zuwa gaba. Jalaluddeen baya son ki ya amsa cewa yana son ki ne kawai s
aboda darajar Ummee da yake gani. Ba zai iya cewa baya don tayin auren ki da ta yi masa ba. Amma ki sani a hakan yanzu Jalaluddeen Matarsa Ma'eesha kadai yake so a cikin zuciyarsa. Shi wani farin ciki ko adalci za ki samu ba don ko yake ba, ba ƙaunarki yak
e yi ba biyayya kawai ya yi, sanan a gefe ga matarsa da yake so kuma ganin za ki yi farin ciki a gidansa?"
Kai Yasmeen ta girgiza alamar a'a. Abbi ya cigaba da cewa .
"Sadik da na aura maki shi ƙanin Jalaluddeen ne uwarsa
ɗ
aya ubansu
ɗ
aya. Hatta kamanni
suna yi da juna, kuma na tabbatar Sadik baya da wata budurwa, babu macen dake cikin rayuwarsa. Na tabbatar idan kika kwantar da hankali zaki zauna lafiya a gidan Sadik . Yaron kirki ne shi ma baya da matsala. Idan kuma kwantar da hankali ba wanda zai ji ka
nku dai dai ku ba mahada kunya."
Nan ya yi mata nasiha sosai mai shiga jiki sannan ya dauki waya ya kira lambar wayar Sadik ya sanar da cewa yana gidansa.
Sadik ya amsa da yana nan ya
_Janeer_
hankali ƙofar falon ta bu
ɗ
e.
Mimi ce ta shigo.
Sanye tak
e da atamfa mai launin ruwan toka, hannunta
ɗ
auke da ƙaramar hijabi. Da ta hango yanayin falon sai ta tsaya cak.
Papa na zaune da fuska a
ɗ
aure.
Jabeer yana zaune cikin nutsuwa amma fuskarsa cike da damuwa.
Jabeer kuma kansa a sunkuye kamar wanda aka yi wa
hukunci.
Mimi ta kalli
ɗ
aya bayan
ɗ
aya cikin mamaki ta ce
“Lafiya dai? Me ya faru ne?”
Ba wanda ya amsa nan take.
Papa ya ja dogon numfashi, sannan ya nuna mata kujera.
“Zauna, Mimi.”.
Hankalinta ya ƙara tashi.
Ta zauna a hankali tana kallon Jabeer
.
“Jabeer, lafiya? Me ya sa kake kuka?”
Jabeer ya kasa
ɗ
aga kai.
Papa ya yi magana cikin murya mai nauyi.
“Wani bawan Allah”—ya nuna inda Abba ya tashi da ya tashi Nam shine mahaifin wata yarinya mai suna Sidra.”
Mimi ta gyada kai a hankali.
Papa ya c
i gaba da cewa.
“Ya zo ya sanar da mu cewa Sidra tana
ɗ
auke da ciki… kuma Jabeer ne ake zargi.”
Idanun Mimi suka bu
ɗ
e sosai.
“Subhanallah!”
Ta juya da sauri ta kalli
ɗ
anta.
“Jabeer! Wannan gaskiya ne?”
Jabeer ya share hawayensa kafin ya amsa cikin mury
a mai rauni ya fara magana
“Na yi kuskure, Mama…”
Mimi ta dafa ƙirjinta.
“Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! Kai Jabeer?”
Ta sake kallon Papa, sannan ta ce cikin
ɓ
acin rai da takaici,
“Alhaji, ka ga abin da nake ta fa
ɗ
a maka ko?”
Papa ya
ɗ
aga kai ya
kalle ta yana cewa.
“Me kike nufi?”
Mimi ta ce cikin zafi,
“Tun yana yaro nake cewa ka daina sangarta shi. Duk abin da ya yi sai ka kare shi. Idan na yi masa fa
ɗ
a sai ka ce, ‘Yaro ne, zai gyaru.’ Idan malamai suka kawo ƙorafi sai ka ce, ‘Ku yi haƙuri.’ I
dan ya yi abin da bai dace ba, babu wanda yake iya tsawata masa saboda ka hana.”
Papa ya yi shiru yana saurare.
Mimi ta ci gaba,muryarta na rawa saboda takaici.
“Yanzu ga shi, an kawo mana magana. Ka ga yadda kake zaune kamar wanda bai san inda zai sa kan
sa ba? Wannan kai i ne sakamakon sangarta yaro har ya
ɗ
auka babu abin da zai same shi.”
Jabeer ya ƙara sunkuyar da kai.
“Ka yi magana, Jabeer!”
Mimi ta ce cikin tsawa.
"Ka yi wa mutane abin kunya,