Showing 156001 words to 159000 words out of 191594 words

Chapter 53 - MAKAHO NE COMPLETE



ɗ

aga hannu sama.

"All

ah Ya tsare mana zukatanmu daga hassada.Allah Ya tsare mu daga miyagun abokai."

"Amin."

Nadra da Sidra suka amsa cikin kuka.

"Amin."

Sidra ta sake rusunawa.

"Umma.Don Allah Kada ki gaya wa Abba.Kada ki gaya wa kowa.Ba zan iya jure kunyarsu ba. Don All

ah ki rufa min asiri."

Nadra ma ta ha

ɗ

a hannuwanta.

"Umma, don Allah.Ki yi haƙuri.Ki bar wannan sirrin tsakaninmu.Idan Abba ya ji yanzunzuciyarsa za ta sake karyewa."

Umma ta lumshe idanunta.

Ta yi dogon shiru.numfashinta yana fita a hankali.

Ta kalli

Sidra, wacce take durƙushe tana kuka kamar ƙaramar yarinya.

Sai ta kalli Nadra, wacce ita ma hawayenta ba sa tsayawa.

A hankali ta sauke wani dogon ajiyar zuciya.

"Wallahi.Abin da na ji yau ya girgiza ni Amma.idan na fa

ɗ

a wa kowa yanzu, ba zai ƙara koma

i ba face ya sake bu

ɗ

e tsohon ciwo."

Nadra ta dinga rokon Yamma tana kuka akan kada wani ya ji wanan maganar bayan su ukun nan. Da kayar uma ga yarda.Ta girgiza kai.

"Na amince."

"Ba zan fa

ɗ

a wa kowa ba.Amma da sharadi."

Su biyun suka

ɗ

ago kansu lokaci

guda.

"Wane sharadi, Umma?"

Ta ce da murya mai cike da hikima,

"Daga yauSidra.Ki rufe wannan shafi na rayuwarki.Ki nemi gafarar Allah da gaske.Ki gyara abin da ya rage."

"Kuma kada ki sake bari wani ya rinjayi hankalinki fiye da iyayenki da addininki.

"

Sidra ta gyada kai cikin kuka.

"Na yi alkawari.Wallahi ba zan sake ba."

Umma ta shafa kanta a hankali.

"Allah Ya kar

ɓ

i tubanki ya yi maku albarka

"Amin."

Ta juya ta kalli Nadra.

"Ke kuma..."

"Ci gaba da zama irin ƙawar da kika zama ga 'yar uwark

i.Ki taimaka mata ta dawo kan hanya."

Nadra ta share hawayenta.

"In sha Allah, Umma."

Umma ta sake kallon su na

ɗ

an lokaci.

Daga nan ta juya a hankali ta nufi ƙofar

ɗ

akin.Kafin ta fita, ta tsaya cak.Ba tare da ta waiwayo ba ta ce,

"Ku daina kuka.Ku yi

alwala.Ku yi nafila Ku roƙi Allah da zuciya

ɗ

aya.Domin babu ciwon da Allah ba Ya iya warkarwa."

Ta bu

ɗ

e ƙofar a hankali Ta fita.

Ƙ

ofar ta rufe cikin nutsuwa.

Sidra da Nadra suka ci gaba da kallon ƙofar na wasu daƙiƙu cikin shiru, zuciyoyinsu cike da na

dama, amma a karon farko cikin shekaru, akwai wani

ɗ

an hasken fata da ya fara bayyana cewa watakila Allah zai kar

ɓ

i tuban da Sidra ta yi da gaske.

_,Ma'eesha_

Ma'eesha ta zauna a kujerar baya ta motar Jalaluddeen, hannunta cikin nasa. Tun da jirgins

u ya sauka a filin jirgin saman Abuja, zuciyarta cike take da wani irin yanayi da ba za ta iya fassara ba. Shekarun da suka shu

ɗ

e sun sauya abubuwa da yawa. Ta bar ƙasar cikin ciwo da ƙunci, yanzu kuma ta dawo a matsayin matar Jalaluddeen, hannunsa riƙe da

nata ba tare da tsoro ko

ɓ

oyewa ba.

A wajen fita daga filin jirgin sama kuwa, Sadik da Yusuf suna tsaye tun da wuri.

suka hango Jalaluddeen, Sadik ya yi murmushi ya taka da sauri.

"Alhamdulillah... maraba da dawowa gida!"

Ya rungumi Jalaluddeen cike d

a farin ciki.Yusuf ma ya rungume shi yana dariya.

"Wallahi ka ba mu tsoro. Amma yau Allah Ya kawo ka lafiya."

Jalaluddeen ya yi murmushi.

"Alhamdulillah. Allah ne Mai iko."

Sadik ya juya wajen Ma'eesha.

"Barka da dawowa, Hajiya."

Ma'eesha ta yi murmu

shi mai taushi.

"Na gode."

Yusuf ya ce da fara'a,

"Yau kam gida ya yi wa mutane ka

ɗ

an. Kowa yana can yana jiran ku."

Jalaluddeen ya

ɗ

aga gira.

"Kowa?"

Sadik ya yi dariya.

"Eh... idan ka isa ka je ka gani."

Bayan sun loda kayansu cikin motocin, kai

tsaye suka nufi gidan Jalaluddeen.

Motar ta tsaya a harabar gidan.Ma'aikata suka fito suna murna.

"Kai... Oga ya dawo!Alhamdulillah!"

Jalaluddeen ya bu

ɗ

e ƙofar motar ya fito, sannan ya miƙa hannu ya taimaka wa Ma'eesha ta sauko.

Sun kama hanyar shiga

cikin gidan tare.

suka bu

ɗ

e ƙofar falon...

Sai suka tarar da falon cike da mutane.Dad ne ya fara miƙewa.Fuskarsa cike take da annuri.

"Jalaluddeen..."

Ya rungume

ɗ

ansa gam.

Na

ɗ

an lokaci babu wanda ya iya magana.

"Alhamdulillah... Allah Ya dawo mun

a da kai."

Ummee ma ta matso ta rungume Jalaluddeen.

"Allah Ya ƙara maka lafiya."

Abbi ya zo ya rungume shi.

Mom kuwa ta kasa magana.

Ta kamo fuskarsa da hannayenta biyu.Ta dinga kallonsa kamar tana tabbatar da gaske ne.

Daga bisani ta fashe da kuk

a.

"Na gode maka Ya Allah..."

Saddiƙa ta rungume

ɗ

an uwanta tana kuka.

Yasmeen ma ta yi masa sannu da zuwa.

Bayan Jalaluddeen ya gama gaisawa da su, Ma'eesha ta matsa cikin ladabi.

Ta fara durƙusawa gaban Dad.

"Barka da gida.Dad ya

ɗ

aga ta.

"Maraba

da zuwa, 'yata."

Ta gaishe da Mom, Mom ta rungume ta sosai cikin farin ciki ganin yadda ta canza ta yi kyau.

Sai Abbi.

Sai Umme,.Ummee har yau ba ta sake da Ma'eesha ba, gaisuwar na sama-sama ta amsa

Sai Saddiƙa.Sai Yasmeen.

Kowa yana amsa mata ciki

n fara'a tare da tuhumar ta

Falon ya cika da murmushi da annashuwa.

Amma...

Da Ma'eesha ta juya gefe domin ta zauna...

Sai idanunta suka sauka kan wasu mutane uku zaune a wani gefen falon.

Nan take murmushinta ya

ɓ

ace.

Gabanta ya yi wani irin mugun

fa

ɗ

uwa.

Numfashinta ya tsaya na

ɗ

an lokaci.

Daddy...

Hajiya Turai...

Da Alhaji Babba...

Dukkansu suna zaune suna kallonta.

Lokaci guda, duk farin cikin da take ji ya shu

ɗ

e.

Wani irin ciwo da ta yi shekaru tana ƙoƙarin mantawa ya dawo sabo kamar an y

i shi yau.

Idanunta suka cika da hawaye.

A cikin zuciyarta kuwa, hotunan baya suka fara dawo mata

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

Ta tuna ranar da Daddy ya zaunar da ita ba tare da ya saurare ta ba.

Ta tuna yadda ya za

ɓ

i ya gaskata maganar Mamy fiye da ta Mahaifiyart

a kafin ga rssu

Ta tuna ranar da ya aurar da ita ga makaho fakiri inda zata sha wahala

Ranar da ta yi kuka har muryarta ta disashe.Amma babu wanda ya saurare ta.

Ta tuna yadda Mamy ta saka Daddy kar

ɓ

e mata ATM card

ɗ

inta.Da gwala-gwalanta.

Da duk abi

n da ta mallaka.An ƙwace mata komai.

An bar ta da kayan sawar ta kawai, an aurar da ita Ba gado.Ba katifa.Ba kayan kitchen.Ba kayan

ɗ

aki.

Ba ko

ɗ

an abin da ake ba kowace amarya mai mutunci.

An tura ta gidan miji kamar marainiya mara galihu

Kamar ba

ɗ

i

yar gida mai arziki ba ce.Hawaye suka gangaro kan kumatunta.

Sai kuma idanunta suka sauka kan Hajiya Turai.

Nan take wani sabon ciwo ya tokare mata zuciya.

Ta tuna ranar da ta je gidanta.Ta shiga tana kuka.

Ta gaya mata irin azabar da take ciki.Ta gaya

mata yadda Mamy da Laila suke gallaza mata.

Ta roƙe ta.

"Don Allah ki taimake ni."

Amma...

Hajiya Turai ta yi shiru.Ba ta

ɗ

auki mataki ba.Ba ta tsaya mata ba.

Ta ƙyale ta ta koma cikin wahalarta.Ma'eesha ta lumshe idanunta.

Hawayen suka ƙara zuba.

F

uskar Daddy ta cika da kunya.

Ya kasa kallon idanunta.

Hajiya Turai ma ta sunkuyar da kai.

Alhaji Babba ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi.

Amma Ma'eesha ko gaishe su ba ta yi ba.

Ba don raini ba.Ba don girman kai ba.

Sai don zuciyarta ta kasa

ɗ

aukar n

auyin komawa ga mutanen da suka ta

ɓ

a ruguza rayuwarta.

Ba tare da ta ce uffan ba...

Ta juya cikin nutsuwa.

Ta nufi matakalar bene.Kowa a falon ya bi ta da kallo.

Shiru ya mamaye wajen.

Sai sautin takalmanta kawai ake ji tana taka matakala

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

Jalaluddeen ya kalli fuskar kowa.

Ya fahimci abin da ya faru, domin ta ba shi labarin komai na abun da ta biye ma shi bayan auren su

Ba tare da ya ce komai ba, ya juya ya bi bayanta zuwa sama.

Ya san akwai wani irin ciwo da ke cin zuciyar matarsa

.

Ciwo ne da ba kalmomi za su iya warkar da shi cikin minti

ɗ

aya ba.

Yana isa saman bene, ya hangi Ma'eesha ta shiga

ɗ

akinsu.

Ya taka a hankali ya biyo bayanta, sannan ya rufe ƙofar

ɗ

akin cikin nutsuwa, ya bar falon ƙasa cikin wani irin shiru mai nauyi,

yayin da kowa ya fara jin nauyin abin da ya ta

ɓ

a aikatawa a rayuwar Ma'eesha.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/5, 7:41 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA K

AFIN KI KARANTA MANI zaLITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

r

Page1





5





7





Ya taka a hankali ya biyo bayanta. Sannan ya rufe ƙofar dakin ciki

n natsuwa, ya bar falon ƙasa cikin wani iri shiru mai nauyi, yayin da kowa ya fara jin nauyin abun da ya ta

ɓ

a aikatawa a rayuwar Ma'eesha.

Ma'eesha ta shiga

ɗ

akin da sauri, tana mai ƙoƙarin danne kukan da ya cika maƙoshinta. Bayan ta shiga, ta jingina ba

yanta da ƙofar, ta lumshe idanunta.

Sai hawayen da ta da

ɗ

e tana ƙoƙarin riƙewa suka balle.

Ta dafe bakinta da hannu, jikinta yana rawa.

"Ya Allah..."

Ta fa

ɗ

a cikin kuka.

"Me ya sa sai yau..."

A hankali ta zame ta zauna a ƙasa, ta rungume gwiwoyinta a

ƙasa ta sunkuyar da kanta, kuka mai ra

ɗ

a

ɗ

i yana fita daga zuciyarta.

A dai-dai lokacin aka bu

ɗ

e Ƙofar a hankali.Jalaluddeen ya shigo.

Ya tsaya na

ɗ

an lokaci yana kallonta.Ganinta a wannan yanayin ya sosa masa zuciya.A hankali ya taka zuwa gare ta.

Bai

yi magana nan take ba.Sai ya durƙusa a gabanta.Ya kamo hannunta cikin natsuwa.

"Mar'atussaliha.."

Ya kira cikin sanyin murya.Ma'eesha ta girgiza kanta.

"Don AllahnKada ka ce komai.Ba zan iya ba."

Jalaluddeen ya share mata hawaye da yatsansa.

"Ki kalle

ni."

Ta ƙi

ɗ

agowa.

Sai ya kamo ha

ɓ

arta cikin tausasawa.A hankali ya

ɗ

aga fuskarta.Idanunta sun yi ja saboda kuka.Ya yi murmushi mai taushi.

"Na san abin da kike ji.Na san ba abu ne mai sauƙi ba.Na san duk lokacin da kika ga Daddy da Hajiya Turai da Alh

aji Babba zuciyarki tana komawa ta tuna baya."

Ma'eesha ta fashe da kuka.

"Yaya Jalal..."

"Ka san irin azabar da na sha?"

Ya gyada kai.

"Na sani.Na san fiye da yadda kike zato."

Ta girgiza kai.

"A'a.Ba ka sani ba.Ba ka san yadda zuciyata ta karye b

a.Ba ka san yadda na ji ba lokacin da Daddy ya za

ɓ

i maganar Mamy ya bar tawa.Ba ka san yadda na ji ba lokacin da aka aurar da ni ga mutumin da ban ta

ɓ

a so ba.Ba ka san yadda nake ji a zuciyata lokacin na fita daga gidanmu ba babu komai a hannuna."

"Kamar

ni ba 'yarsu ba ce.Kullum idan na tuna.ina jin kamar yau ne abin ya faru."

Ta sake fashewa da kuka. Jalaluddeen ya saurare ta ba tare da ya katse ta ba. Da ta gama.Sai ya riƙe hannayenta biyu.

"Mar'atussaliha..."

Ta

ɗ

ago kai ta kalle shi da idanunta da

suka yi jajir.

"Kin san abin da ya bambanta mutum mai imani?"

Ta girgiza kai tare da cewa

"A'a."

Ya cigaba da magana ya ce.

"Mutum mai imani yana iya yin kuka saboda abin da aka yi masa.Amma ba ya barin wannan ciwon ya raba shi da abin da Allah Ya um

arce shi."

Ta yi shiru tana kallonsa.

Ya ci gaba ya cigaba da magana .

"Ki gaya min.Wa

ɗ

anda suke ƙasa...Sun zo ne domin su ƙara cutar da ke?"

Ta girgiza kai tare da cewa.

"A'a."

"Sun zo ne domin su raina ki?"

"A'a."

"Ko sun zo ne saboda sun gane ku

skurensu?"

Ta yi shiru.

Jalaluddeen ya ce,

"Mar'atussaliha.Na ga fuskokinsu Wallahi nadama ce ta kawo su."

"Ba girman kai ba.Ba neman gardama ba, Sun zo ne domin su nemi afuwarki."

Ya

ɗ

an yi shiru.

"Kin san abin da ya fi bani tausayi?"

"A'a ban sani

ba.

"Daddy."

"Kallon da yake miki. Ba kallon uba mai fushi ba ne."

"Kallon uba ne da yake nadamar abin da ya aikata. Ko kina so ne ki fita daga cikin salihan bayi, ma su godiya da duk abinda da Allah ya aiko ma su da shi, mai dadi ko mara da

ɗ

i, masu ji

ran ƙaddara duk zafinta, duk ra

ɗ

adinta su hadiye ta. Kin manta Allah shi ne ya fi mu samun abunda ya fi dacewa da mu ba. Ke ce da kika koyar da ni wanan, ko kin manta?'

Ma'eesha ta sauke ajiyar zuciya.

Jalaluddeen ya ci gaba cikin hikima.

"Ki tuna wani

abu.Allah Ya ce a kyautata wa iyaye.Koda sun yi kuskure.Koda sun zalunce ki.Haƙƙinsu yana nan.Ba ina nufin ki manta abin da ya faru ba ne. "A'a.Rauni ba ya warkewa cikin rana

ɗ

aya.Amma. Kada ki bari wannan ciwon ya hana ki samun ladan gafara."

Ya shafa ka

nta cikin taushi.

"Kin san abin da zai fi

ɗ

aga darajarki?"

Ta girgiza kai.

"Ki fita.Ki rungume su.bBa don sun cancanci hakan ba, Sai don Allah.Kuma saboda ke.Domin zuciyarki ta samu salama."

Hawayen Ma'eesha suka sake zuba.

Ta ce cikin sanyin murya,

"Amma Yaya Jalal, Na ji ciwo sosai."

Ya gyada kai.

"Na sani."

"Da ni ne a matsayinki ma zan ji ciwo amma idan Allah Ya ba ki damar ramuwa Ki rama da kyautatawa.Ki nuna musu cewa wahalar da kika sha ta ƙara miki imani, ba ta rage miki tarbiyya ba."

Ya y

i murmushi.

"Kuma ki sani..Yau ba ke ce waccan Ma'eeshar da aka zalunta ba Matar Khalifa Makaho. Yau ke matar Jalaluddeen ce.Mace mai mutunci, Mace mai daraja.Mace da Allah Ya

ɗ

aukaka bayan ƙaaƙanci.Kada ki bari abin da ya faru jiya ya sace miki farin cik

in yau."

Ma'eesha ta yi shiru.Ta lumshe idanunta.

Kalaman mijinta suna sauka a zuciyarta

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

Ta tuna yadda Allah Ya sauya rayuwarta ta tuna yadda ya kasance gata gare ta.

Ta tuna irin ƙaunar da Jalaluddeen yake nuna mata sai ta share hawaye

nta.A hankali ta ce,

"Ka yi gaskiya.Wallahi ka yi gaskiyaBa zan ce ciwon ya warke ba."

"Amma..Ba na son na ci gaba da rayuwa da wannan nauyin."

Ta

ɗ

ago ta kalle shi ta ce.

"Na gode.Allah Ya saka maka da alheri."

Jalaluddeen ya yi murmushi.

"Yanzu dai

..Mu je?"

Ta gyada kai.

"In sha Allah."

Ya miƙa mata hannu ta amsa nata cikin nasa.Ya taimaka mata ta miƙe.Suka gyara fuskokinsu, Sannan suka fito daga

ɗ

akin.

A hankali suka sauko matakalar bene da aka hango su...

Shiru ya sake rufe falon kowa ya zuba

musu ido.

Ma'eesha ta tsaya na

ɗ

an lokaci.

Numfashinta ya

ɗ

an yi nauyiSai Jalaluddeen ya matse hannunta a hankali Ya yi mata murmushin ƙarfafawa.Ta gyada kai.

Sannan ta taka zuwa inda Daddy yake tsaye.

Da isarta gabansa...Ta durƙusa.

"Daddy..."

Murya

rta ta yi rauni.

"Barka da zuwa."

Daddy ya kasa amsa mata.nSai hawaye.

Ya durƙusa gabanta.

Ya kamo fuskarta da hannayensa biyu.

"Ma'eesha..."

Ya kira sunanta cikin kuka.

"'Yata.Ki gafarce ni Na cuce ki na zalunce kiNa kasa zama uban da ya kamata in

zama. Na yi kuskure da ban san ina yin sa ba."

Ya nuna Mom ya ce ga yar uwar Matata nan na ji kunyar ta. Bayan mun zo nan garin kafin ku dawo muka gabatar ma su da kanmu. Anan ne na fahimci ashe ga

ɗ

an uwan ki na aurar da ke ban sani ba. Don haka na ce m

u tafi can Katsina na je na gaida Kakarki wacce ta kasance sirikata ta ce ban sani ba. Na je da iyayena mun gaida Dada mun roki gafarar ta kuma ta yafe nana, duka dangin mahaifiyar ki na nemi afuwar kowa sun yafe Mani. Mun kasa barin garin nan nuna ta jir

an dawowarki kafin mu tafi.Kowace rana ina rayuwa da nadama, Kowace rana ina roƙon Allah Ya ba ni damar ganinki.Yau Allah Ya kawo wannan rana."

Ya fashe da kuka kamar ƙaramin yaro.

"Ki gafarce ni, 'yata."

Ma'eesha ta kasa riƙe hawayenta.

Ta rungume Dad

dy gam.Ita ma ta fashe da kuka.

"Na yafe maka, Daddy.Ina fatan Allah Shi ma Ya yafe mana baki

ɗ

aya."

Daddy ya ƙara matse ta cikin runguma yana kuka ba tare da

ɓ

oyewa ba.

Daga nan ta juya zuwa Hajiya Turai.

Tsohuwar ta riga ta fara kuka.Da Ma'eesha ta r

ungume ta, Hajiya Turai ta ce cikin rawar murya,

"'Jikata..."

"Na yi kuskure."

"Na yi shiru a lokacin da ya kamata in tsaya miki Ki yafe wa tsohuwa."

Ma'eesha ta share mata hawaye.

"Na yafe miki, Hajiya."

Sai ta juya zuwa Alhaji Babba.

Shi ma ya run

gume ta cikin tsananin nadama.

"Allah Ya saka miki da alheri ya yi maku albarka kuma Allah Ya ba mu damar gyarawa."

Ma'eesha ta gyada kai tana hawaye.

"In sha Allah."

Falon gaba

ɗ

aya ya cika da kuka.

Mom da da Yasmeen da Saddiƙa duk hawayensu na zuba

.Jalaluddeen kuwa ya tsaya gefe yana kallon iyalan biyu suna rungumar juna.

Ya

ɗ

aga idanunsa sama cikin godiya.

A hankali ya ce,

"Alhamdulillahi Rabbil-'Alamin..."

Domin ya san, a wannan rana ba kawai iyalai ne suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login