Showing 75001 words to 78000 words out of 191594 words

Chapter 26 - MAKAHO NE COMPLETE

magana

"Kuma kada ka manta, gobe za mu zo mu ji rahoton yadda dare ya kaya."

Jalaluddeen ya

ɗ

auki matashin kai ya jefa masa

.

"Fita daga nan!"

Da sauri Khalid ya kauce yana dariya.

"Ka ga fa? Tun ba mu fita ba

ya fara korarmu."

Haidar ya ce.

"Mu tafi kafin ya canza ra'ayi."

Suka sake yi wa Ma'eesha sallama.

"Allah Ya ba da zaman lafiya."

"Wa alaikumus salam."

Bayan sun fita, Khalid ya rufe ƙofar

ɗ

akin a hankali daga waje. Ya bugi kafadar Jalaluddeen sau

ɗ

aya

kafin ya juya tare da Haidar suka nufi falo suna ta dariya da tsokanar abokinsu.

Shiru ya mamaye

ɗ

akin.

Jalaluddeen ya juya a hankali ya kalli Ma'eesha.

Ita ma ta

ɗ

ago ido suka ha

ɗ

a ido na

ɗ

an lokaci, amma cikin sauri ta sake sunkuyar da kanta saboda tsa

nanin kunya.

"Sauko ki ci."

Ba musu ta sauko daga kan gadon, yana kallon ta yana murmushi.

"Ina zuwa."

Ya yi maganar yana fita daga cikin dakin ya nufi kitchen.

Ba jimawa da plate da kansa ya dinga ba ta tama ji, sanann ya ba ta fresh milk ta sha .

Tana zaune a wajen ya dawo.

Ku shiga ciki ki yi alwalau zo mu gabatar da sallar nafila.

Kai ta jinjina san ta mike ta na rage kayan jiknta.

Daga nan ta nufi bathroom din dake cikin

ɗ

aki

Wanka ta yi sannan ta sauro alwala ta fito .

Ba ta tsaya

ɓ

ata

lokacin shafa man shafawa ba, turareb jiki ta shafa sannan ta saka riga da wando na barci.

Daidai lokacin ya shigo cikin

ɗ

akin sanye da farar jalllabiya, da alama shi ma ya yi wanka ne ya sauya kayan jikinsa.

Sallaya ta shimfi

ɗ

a ma su suka yi sallar naf

ila raka'a biyu. Sosai ya yi ma su addu'a.

"Yanzu saura me ya taga za mu yi?"

"Barci za mu yi."

Tana gama fadar haka ta ji ya

ɗ

aga ta cak ya nufi gadon da ita.

"Kwanta ki yi barci ku huta. Amma kafin nan sai kin taya ni hira."

"Wani hira?"

Haurawa ya

yi saman gadon yana cewa .

"Yanzu xan koya maki."

Ya yi maganar yana janyo ta jikinsa ya rungume ta .

Ha

ɗ

a bakinsa da nata yana kissing nata cikin ƙwarewa.

Rufe idanunta ta yi lokaci yake kokarin cire mata kayan jikinta ya bar ta daga ita sai pant. K

ayan jikinsa shi ma ya cire daga dai sau boxeer a jikinsa.

Hannunsa ya sa ya shiga shafar fatar jikinta, nan da nan ya fara rikicewa saboda laushin fatar jikinta.

Shafar ta yake yi t ko ina tun daga sama har ƙasanta. Musamman ƙirjinta da dukiyar fulanint

a suke a cike a tsaye ƙyam , jikinsa har rawa yake yi ya mai bakinsa ya fara ya fara tsotsa kamar jariri. Yana tsotson

ɗ

aya yana murza

ɗ

aya son ransa

Lokaci

ɗ

aya ya fara gigicewa ya fita hayyacinsa,

Matsar da kansa ya yi zuwa ƙasan mararta ya bu

ɗ

a kafart

a ya yi ya zura harshensa a wajen ya fara lasa tare da tsotson wurin

Wani irin al'amari ne ya ziyarci Ma'eesha wanda ya girme wa tunanin ta. Don haka ta fara kokarin zillewa hawaye na bin fuskarta. Shi kam sai sarrafa ta yake yi yana luguiguita ta son r

ansa. Sai wani gurnani yake yi kamar zaki.

Cire wandonsa ya yi idanunta suka sauka akan halittarsa na

ɗ

a namiji . Nan da nan tsoro da fargaba suka ƙara cika zuciyar Ma'eesha. Don tun da take a rayuwarta ba ta tana ganin tsiraicin namiji ba sai yau.

Ihu y

a saka tare da zame jiknta daga nashi tana kokarin guduwa. Cikin zafin Nama ya janyo ta ya dawo da ita tare da kwantar da ita, don ya fara fita hayyacinsa.

Ba ta ankare ba ta ji yana karanto addu'ar saduwa da iyali.

Wani irin gigitaccen ƙara ta saki ciki

n azaba.

Ture shi da dinga yi da hannayen ta duka biyu iya ƙarfinta, amma ko gezau bai motsa ba, bai ma san tana yi ba. Wani ƙarat ta saki wanda yafi na farko wanda a yanzu ne ya gama shiga cikin jikinta. Shi kam jalla bah ma san tana yi ba ya riga ya lu

la wata duniyar mai dadi wanda bai san da ita b bai ta

ɓ

a zuwa cikin ta ba sai yau da Ma'eesha ta kai shi wanann duniyar.

Sai sambatu yake yi ha

ɗ

e da gurnani yana sanya wa Mar'atussaliha albarka. Sai dukansa take yi har da yagushi tana roƙonsa ya bar ta ha

ka nan, amma ina baya ji baya gani bai ma san tana yi ba. Sam bai yi la'akari da cewa yau ne farkon shigar ta ba, ballanta ya bi da ita a hankali. Sauri-saurj yake abinsa cikin karsashi da zafin Nama. A matsayin sa na lafiyayen

ɗ

a namiji mai ji da ƙarfi wa

nda yake kan ganiyar lokacin samartakansa.

Tun tana kuka har ta daina Muryar ta ta dakushe maƙoshinta ya bushe, ko hannunta bata iya

ɗ

agawa.

Bai san halin da take ciki. Har sai bayan awa uku da ya samu nutsuwa sannan ya lura da aika-aikan da ya yi . Sam

bai ma san halin da take ciki ba sai da ya dawo hayyacinsa. Cikin tashin hankali yake girgiza ta yana kiran sunan ta amma ina ko motsi ba ta yi. Hankalinsa ya tashi ya na ganin ya kashe Mar'atussaliha.

*Maman ihsan ce*✍

🏻

09065327995

[7/21, 9:25 AM]

+234 706 732 9840: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350

SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





2





1





Bai san halin da take ciki ba. Har sai bayan awa uku da ya samu nutsuwa, sanan ya lura da aika-aikan da ya yi. Sam bai ma san halin da take ciki ba sai da ya dawo hayyacinsa. Cikin t

ashin hankali yake girgiza ta yana kiran sunanta, amma ina ko motsi ba ta yi hankalin sa ya tashi yana ganin. Ya kashe Mar'atussali.

Jinin da ya ga ya

ɓ

ata bedsheet din ma ya tayar ma sa da hankali.

Rasa yadda zai yi da ita ya yi. Don haka ya

ɗ

auki wayar

sa ya kira kamar wayar Khalid.

Sau uku kiran na katsewa sanan ya sake kira, da ba don lamarin gaggawa ba ne da ba zai sake kiran wayar ba. Don shi idan ya kira mutum sau

ɗ

aya biyu bai daga ba to baya sake kira. Amma yau ko sau nawa ne zai iya kiran.

Ciki

n barci matar Khalid mai suna Humaira ta farka daga barci, sakamakon jin wayar na vibration.

Ganin abokinsa ne ya saka ta tayar da shi, a hankali ya bude idanunsa da suke cike da barci .

"Lafiya?"

Ba ta yi magana ba ta mika masa wayar daidai lokacin da

wani kiran ke sake shigowa cikin wayar.

Ganin me kiran ya sa ƙirjinsa ya buga.

Cikin sanyin jiki ya

ɗ

aga wayar. Kafin ya yi magana ya ji Muryar Jalaluddeen yana cewa.

"Khalid na san ka san komai, kana da mata dole na san ka fi ni sanin ilimin abun."

Da

ga cikin wayar ya ji Muryar Khalid na cewa .

"Me ya faru?"

"Wato ina ganin kamar na yi kisan kai."

"Subhanallah ba zai yiwu ba ka sanar dani abun da ya faru."

Nan ya sanar da shi abun da ya faru a daren. Shiru Khalid ya yi kafin ya sauke ajiyar zuciya

yana cewa.

"J. Ba ka bi ta a hankali ba ne, ka san cewa wanan ne karon farko a rayuwar auren ku ai Sa ka bi ta a hankali ko ba komai akwai rashin sabi ballantana a ce sabon shiga ce ita. Allah ya sa ba ka yi ma ta wata muguwar illa ba. Ina ganin ba mutuw

a ta yi ba wahala ce ta saka ta sume. Don haka ka yayyafa mata ruwa za ta farfa

ɗ

o, kuma ka saka ta ta cikin ruwan

ɗ

umi ta gasa jikinta sosai ."

Daga nan ya ajiye wayar ba tare da ya katse kiran wayar ba. Humaira da ke jin su ta tausaya wa Ma'eesha. Don ha

ka girgiza kai cikin damuwa .

Da sauri Jalaluddeen ya dauko robar ruwa a fridge ya

ɓ

alle murfin ya yayyafa wa Ma'eesha. Saj a karo na uku sannan ta ja dogon nunfashi tare da sakin Marayan kuka cikin disashshiyar muryarta.

"Dan Allah ka bar ni akwai zafi

mutuwa zan yi ."

Jin haka ya sa Khalid ya katse kiran wayar jin ta farfa

ɗ

o.

Sai suratai take yi cikin tutar hayyaci da tsoro.

Rike hannunta ya yi cikin wata sassnyar murya ya fara magana

"I'm sorry, Ma'eesha. I never intended to hurt you. Truly, that

night became the most precious night of my life—one I will never forget for as long as I live.

I want you to know that you mean more to me than anything else in this world. You have given me the most priceless gift anyone could ever receive. I love you."

Ya sumbaci goshinta sanan ya mike ya nufi bathroom din dake cikin

ɗ

akin.

Ha

ɗ

a ruwan

ɗ

umi ya yi sanan ya fito daga bathroom

ɗ

in. Ya karasa bakin gadon ya dauke ta cak.

Har lokacin ba ta daina suratai da take yi tana roƙonsa ba.

Kai tsaye ya nufi bathroo

m da ita. Cikin ruwan

ɗ

umi da ya ha

ɗ

a ne ya saka ta a ciki .

Wani ihu ta yi tare da rike damtsen hannunsa da ƙarfi .

Tana roƙonsa ya bar ta, sai ya yi yunkurin tashi daga cikin ruwan sakamakon zafin da take jin yana ratsa jikinta.

Ganin yadda take ihu s

ai tausayin ta ya sa ya bar ta haka nan ba tare da ta da

ɗ

e a cikin ruwan ba.

Ya lalla

ɓ

a ta yi yi akan zan canza ma ta ruwan, amma sai ta saka masa kuka, hakan ya sa ya kyale ta ba tare da ta gasa jikin Yadda ya kamata ba.

Fita ya ya ya ba ta wuri bayan y

a yi yunkurin taya ta wankan ta nuna ba ta so.

Yana fita sau ta tsarkake jikinta, tana so ta ciri towel amma ta kasa taka ƙafarta yadda ya kamata.

Sai ta saka kuka tana kiran sunan Dada. A hakan ya shigo ciki ya same ta.

Yana shigowa ta cure jikinta waj

e

ɗ

aya. Alamar tana jin kunya.

Da kansa ya dauko mata towel ya mika ma ta, amma duk da haka sai ya kasa tashi ta karba .

Ganin yana kokarin

ɗ

aura mata ne ya saka ta yi saurin fisgewa daga hannunsa .

Ƙ

asa tafiya ta yi.

Bai tsaya

ɓ

ata lokaci ba sai ya da

ga ta cak ya nufi bedroom da ita a hannunsa.

Idanunta ta sauka akan sabon zanin gadon da ya canza.

Domin lokacin da ya bar ta don ta tsarkeke jikinta, lokacin ne ya cire zanin gadon da ya

ɓ

aci da jini ya shimfi

ɗ

a sabo.

Kwantar da ita ya yi a saman gado

n. Sanan ya ja bargo ya lullu

ɓ

e ta da shi .

Konawa bathroom din ya yi, ya wanke zanin gadon da ya saka a washing machine ya wanke.

Sanan ya wanke kayansu daga nata har nasa. Sanann ya tsarkake jikinsa ya fito sanye da rigar wanka.

Zuwa lokacin barcin wa

hala ya kwashe ta. Tana barci sai ajiyar zuciya take ta saukewa akai-akai.

Kwanciya ya yi gefenta sanan ya janyo ta ya yi mata filo da ƙorjinsa. Zuciyarsa da fara tas barci ya dauke shi a ciki cikin shauƙi da bege.

Kiran sallar asuba ta tashe shi daga b

arcin danya dauke shi. A hankali ya zame ta daga jikinsa ya kwantar, san da ta yamutse fuska alamar ba ta jin dadin jikinta.

Wanka ya yi sanan ya shirya cikin Farar jalllabiya. Yana son zuwa Masallaci don yin sallar asuba.

Yana tsaye yana tunanin yadda

zai tayar da ita daga barci. Ga shi jikinta ba za ta iya tafiya zuwa ban

ɗ

aki ba dole sai ya taimaka ma ta . Don haka yana jin alamar za'a tayar da Sallah sai ya nufi masallaci kai tsaye.

_Dada_

Ana idar da sallar asuba ta fara mahaifa wanda dama da mas

ifar ta kwanta . Ba komai ya sa take fa

ɗ

a ba sai don yadda sh Hajiya Safiya suka dawo daga gidan Ummee jiya daddare suke bayar da labarin yadda Ummee ta wulakanta su lokacin da suka je kai mata Ma'eesha kamar yadda Jalaluddeen ya bukata.

Don ita a daren n

e ma ta so a bar ta ta je da kanta har gidan Ummee ta

ɗ

auki Ma'eesha ta ja ta gidan Jalaluddeen. Don ta ta ba za ta ta

ɓ

a yarda a wulakanta ma ta jika ba.

Da ƙyar Dad da Mom suka shawo kanta a aka ce ta bari zuwa gobe idan har ba ta kai Ma'eesha ba sai ta

je ta kai ta.

Shi ya sa yanzu tana idar da sallar asuba ne ya sa ko zama bata yi ba ta fito zuwa falo tana masifa.

Mom ce ta fito daga

ɗ

akinta ta kalli Dada da mamaki.

"Dada ina kwana?"

"Lafiya lau. Ina Direban gidan nan yake?"

"Na san yanzu bai dawo

masallaci ba."

Cewar Mom tana kallon Dada .

"Dada ko za ki koma zuwa da safe idan gari ya waye zuwa karfe tara na safe sai ki tafi ."

"Akan me zan bari har karfe tara na safiya, bayan ban san halin da jikata take ciki ba. Wallahi idan ta ce za ta cutar

da yarinyar nan sai na nuna mata ko wace ce ni. Da ba don Allah ya ƙaddara cewa sai bayan ta yi aure za mu hadu ba ai da tana nan tare da ni ba zan aurar da ita a yanzu ba. Ko a yanzu don ta ci darajar cewa Ɗan uwanta ne mijinta amma da wani ne can daban d

a sai ya sake ta Wallahi ."

Ta yi maganar tana nufar hanyar waje.

"Dan Allah ki bari gari ya waye sai ki tafi."

Daidai lokacin Dad da Alhaji Sulaiman da Haidar suka dawo daga masallaci.

Ganin Dada na shirin barin gidan ya sa suka tsaya suna kallon ta d

a mamaki.

"Dada ina zuwa haka da asubar nan?"

"Gidan wanan mara mutuncin zan tafi sai na koya mata hankali idan har ba ta yi abun da ya dace ba, bayan rashin mutunci da ta yi wa masu kai amarya jiya."

"Ban gane ba Dada wani abu ya faru ne?"

"Ba abun da

ya faru, domin muna tare da Jalaluddeen lokacin da Abbi ya kai Ma'eesha

ɗ

akin mijinta."

Da mamaki suke kallon Haidar da ya yi maganar

"Dama na san mugun halinta ba zai bari ta kai Ma'eesha gidan mijinta ba. Dole yanzu na tafi na je na ga Halin da take c

iki ."

Kallon Haidar tayi ta ce.

"Kai Aliyu mu je ka kai ni gidan Jalaluddeen."

"Yanzu fa asuba ce ki bari gari ya waye."

"Ba zan bari ba yaxu nake bukata."

Tana gama fadar haka ta kalli Alhaji Sulaiman.

"Ka ba

ɗ

anka umarnin ya kai ni gidan Jalal yan

zu ."

"Ku tafi Haidar Allah ya kiyaye hanya."

"Amin ya Allah."

Daga haka Haidra ya nufi dakin saukar baki da aka sauke su a ciki.

"Yau na ga jafa'i ina kuma za ka tafi bayan ubanka ya baka Umarnij kai ni."

"Makullun motarsa zai

ɗ

auko Dada."

Cewar Dad

cikin sigar lalla

ɓ

a.

Suna nan tsaye kenan har Haidar ya fito ya zo ya wuce ba dan son ransa na fita zuwa gidan sabbin ma'aurata a daidai wanan lokaci.

Yana shiga cikin motarsa ya tsaya tana kiran fitowar Dada .

Sai da Dada ta shiga cikin motar sanan du

ka koma ciki yayin da Haidar ya ja motar zuwa gidan Jalaluddeen.

_Abba_

Gidan ya yi tsit kamar an zuba ruwa. Bayan dawowarsu daga asibiti da tabbatar da cewa Sidra na

ɗ

auke da ciki, babu wanda yake iya cewa komai na

ɗ

an lokaci. Kowa yana zaune da irin

nauyin da ya danne zuciyarsa.

Sidra na zaune a ƙasa, kanta a sunkuye. Hawaye suna ci gaba da zuba ba tare da ta iya dakatar da su ba.

Ammi ta share nata hawayen, ta

ɗ

aga kai ta kalli Umma, sannan ta kalli Abbi da ke tsaye yana ta kai-komo cikin falon.

A

ƙ

arshe Ammi ta yi magana da murya mai cike da rauni ta kira sunan Sidra.

"Sidra...".

Sidra ta

ɗ

aga idanunta jajaye tana kallon ta

"Ki daina kuka na

ɗ

an lokaci. Ki saurare ni."

Ta girgiza kai cikin sanyin murya ta ce.

"Na ji Ammi, na daina"

Ammi ta s

auke numfashi tana cewa .

"Ba yau ne ranar

ɓ

oye gaskiya ba. Idan kika ci gaba da

ɓ

oye mana wanda ya yi miki wannan abin, ba za mu iya magance matsalar ba."

Umma ta matsa kusa da ita tana cewa.

"Wallahi ba za mu iya taimaka miki ba sai kin fa

ɗ

i gaskiya."

Sidra ta rufe fuskarta da tafin hannunta biyu ce.

"Umma."

"Na'am nuna jin ki."

"Ku yi haƙuri."

Abba ya dakatar da tafiyarsa. Ya juyo yana kwallon ta.

"Haƙuri ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login