Showing 3001 words to 6000 words out of 191594 words

Chapter 2 - MAKAHO NE COMPLETE

lambar wayar Sady baby ta danna ma ta kira .

Sai dai har waya

r ga katse ba ta daga ba. Ta sake kira a karo na biyu nan ma ba ta

ɗ

aga ba.

Sau uku tana kiran wayar still ba ta

ɗ

aga ba.

_Sady baby_

Tana nan tana fama da bakinta da kumatunta da suka kumbura. Don har haƙorin gabanta

ɗ

aya ya fita.

Bayan ta sha ma

gani ta kwanta saman gadon tana tsinewa JB a zuciyarta. Don ba halin ta yi magana sabida bakin gaba

ɗ

aya ciwo yake yi ko ruwa kadan ta iya sha.

Tana ganim yadda wayar ta ke ruri Sidra na kira amma ga kasa daga wayar ma gaba

ɗ

aya .

Sidra na ganin haka ta s

higa tambayar kanta dalilin da ya da Sady baby ba ta daga wayarta bs

Ga shi babban abun da yake ba ta mamaki shi ne yadda Fahad da Nadra suka fahimci juna suke zaune lafiya lau. Ba wanda ya ta

ɓ

a jin tsakanin su .

Hakan na da nasaba da halayyar Nadra. Dom

in a gaskiya 'yar uwa

Kamar yadda kike son namiji mai mutunci da sanin ya kamata da kawar da kai, haka shi ma namijin yake son mace mai daraja da kamun kai, kawaici da sauran su.

Namiji ba ya son mace mara nutsuwa, mai yawan cu

ɗ

anya da maza ba tare da wani

dalili mai qarfi ba; Ba ya son wacce ta mayar da hankalin ta ga kowanne namiji kamar dai wata al'ada.Ki sani namijin da ya san kan shi yana neman mace mai tarbiyya ne duk in da take da duk in da yasan zai samu, kunya da mutunci ga mace kwalliya ce ta musa

mman. Ki zama macen da take tsare kanta da darajar ta, wacce idan aka ganta, ake fara kallon kyawawan halayen ta su bada sha'awa kafin a kalli wani abu daga jikin ta.

Ki kasance mace mai ƙima, wacce za ta sa namiji ya kalle ta ya ce; Wannan ce mace ta gari

n da nake nema kuma idan ta amince ita ce zata zama amsar addu'a ta, uwar 'ya'ya abokiyar rayuwa sannan aminiya wadda zamu jera wajen neman yaddar Allah .

san wannan mutunci ba abin da za'a kwashe gaba

ɗ

aya bayan ya zube ba ne, abu ne wanda ake kiyaye s

hi tun kafin a rasa shi. Sanan kuma akwai abubuwa. Da mace idan ta ka shi ba. Akwai

Abubuwan da mace za ta rika yi da za Su ƙara Soyayya da Mutunci tsakaninta Da Mijinta.

Girmama shi a gaba da baya. Nuna masa kulawa da tausayi ki kada ki Kasance mai s

auraron damuwarsa.

Yawaita yi masa godiya kan ƙoƙarinsa.

Guje wa cin mutuncinsa a gaban mutane.

Taimaka wajen samar da zaman lafiya a gida.. Kasance mai gaskiya da riƙon amana.

Yawaita yi masa addu’a.

Kula da tsafta da kwalliya ga mijinki.

Nuna masa ƙ

auna ta baki da Nasarar aure tana buƙatar ƙoƙari daga

ɓ

angarorin biyu; babu wani abu da zai sa mutum ba zai ta

ɓ

a tunanin rabuwa ba, amma wa

ɗ

annan halaye na taimakawa wajen ƙarfafa soyayya da zaman lafiya. Wanda ko ba auren soyayya aka yi irin na Fahad da N

adra ba to in sha Allah bs wata zava zauna lafiya a fahimci juna .

_Ma'eesha_

Alhaji Sulaiman da kansa ya bude ma ta murfin Mota ta shiga bayan motar, yayi da Shi ma ya shiga ya zauna gefenta.

Ko da ya waigo bai ga Maude ba. Ya kalli sanata ta ce .

"I

na mutumi nan?"

Ba wa da ya san ya zame jiki ya gudu. Sansta ya karasa jikin motar yana magana .

"Na so ku je gidana ku kwana ?'

"Kada ka damu abokina bari mu tafi hotel, zuwa gobe sai mu kama hanya da safe ."

Sallama ya yi ma su sannan ya

ɗ

auko kudi d

ubu

ɗ

ar biyu ya ba Ma'eesha. Alhaji Sulaiman ya amsa ya rike ma ta . Godiya ta yi cikin dakusashshiyar murya da ba ta fita.

Barrister Haidar da Captain Kabeer suna gaban motar, Barrister Haidar wanfa ke driving kalli Mahaifinsa ta cikin glass ya ce .

"W

ani hotel za mu tafi?"

"Kowanne mai kyau dai" dai

Haidar ya kai su wani hotetl mai kyau da tsada.

Sai da suka fara kai Ma'eesha

ɗ

akin da za ta kwana sanan suka fita

Kasancewar

ɗ

akin kowa daban.

Ma'eeha zama ta yi a bakin gadon har ma'aikatan hotel

ɗ

in suka kawo ma ta abinci.

Wanka kawai ta yi ta rasa kayan fa da za ta canza.

Knocking aka yi na dakin, dogon hijabinta ta sakasannsn ta nufi ƙofa.

Barrister Haidar ne ya tsaye rike da leda a hannunsa.

"Ƙanwata ga shi ko?"

Duk da ba ta san meye ba ta

karba ta yi masa godiya, sanan ya rufe dakin ta mirza key.

Kayan ta zuba kan gado tana dubawa .

"Doguwar riga ce ta barci da kuma Abaya .

Kayan barcin ta saka ta

ɗ

auro alwala ta zo da

ɗ

auki Alkur'ani mai girma tana karantawa ko za ta samu sassauci a zu

ciyarta.

Sai da dare ya tsala danna ta tashi ta haura saman gadonta ta yi addu'ar kwanciya barci ta kwanta.

Sau dai barci bai zo ba, kasa rintsawa ta yi dai tunanin Makahonta take yi. Shi kawai ke ma Gizo a idsnunta..

Tafiyarsa nutsuwarsa da yadda take

magana, ta tuna sunan da yake karanta Mar'atussaliha.

Kuka ne ya ƙwace mata wanda ba mai rarrashinta. Sai da ta ji kanta na ma ta ciwo sannan ta dakata.

*Ku yi hakuri na je asibitin ne saboda ku ne ma na daure na yi don na cika ka'ida*

Maman Ihsan ✍



[7/4, 9:53 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

*NA*

Maman Ihsan ce✍



*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA KUƊINKI KAFIN KI KARANTA, KADA KI KARANTA MA NI LITTAFI BA TARE DA KIN BIYA NI HAKKINA NA BA. ZA KI TURA KUƊINKI NAIRA DUBU ƊAYA 1K TA WANA

N ACCOUNT NUMBER 2242538358 ZAINAB ABDULLAHI UBA BANK. IDAN KUMA KIMA KARANTA NA BAR KI DA ALLAH.*

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪



𝙅𝘼𝙅𝙄𝙍𝙏𝘼𝙏𝙏𝙐



𝙒𝙍

𝙄

𝙏𝙀𝙍

'

𝙎



𝘼𝙎𝙎𝙊𝘾𝙄𝘼𝙏𝙄𝙊𝙉💪





(

𝙅

.

𝙒

.

𝘼

)

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏



Page8





8





Kuka ne ya ƙwace ma ta wanda ba mai rarrashinta . sai da

ta ji kanta na mata ciwo shi ne ta dakata .

_Jalaluddeen_

Shi ma a bangarensa kasa barci ya yi. Karshe shi ma ya tashi ya je ya

ɗ

auro alwala ya zo ya gabatar da sallar nafilfili. Sai wajen karfe uku ya kwanta shi ma a ranar bai samu yin barci ba. Sai

mafarkai barkatai da yake yi duk akan Ma'eesha.

Ana kiran sallar asuba nan ma wanka ya yi ya saka jallabiyarsa ya tafi masallaci.

Bai bar masallacin ba dai karfe shida ya dawo. Har wani jiri yake ji sosai dan duk jiya bai ci abinci ba. Kiran waya ya yi

daga nan hotel

ɗ

in aka kawo ma sa coffee ya sha.

Ya shirya kayansa cikin ƙananan kaya, sai dai bai

ɗ

auki kayansa kala

ɗ

aya ba. Illa wayoyinsa da system dinsa da ya

ɗ

auka ya saka a jakarsa. Ganin da sauran lokaci kafin fly

ɗ

in su ya tashi ya sa shi fita d

on zuwa unguwar da yake zaune tare da Ma'eesha.

Bai kira yaronsa ba keke nape ya hau, fuskarsa sanye da bakin glass.

A kofar gidan mai nape din ya tsaya, Makaho ya fita bayan ya ce ya jira shi yana zuwa .

Har lokacin gidan yana rufe da key kamar yadda y

a rufe . Budewa ya ji ya shiga cikin gidan.

Take idanunsa suka sauya. Ya tsaya yana ƙarewa gidan kallo. Yadda idan ya dawo yana yin sallama za ta fito daga cikin

ɗ

akin yazo ta karbi abun da ke hannunsa cikin girmamawa tana yi ma sa sannu da zuwa. Ta karbi

kayan gyaran takalminsa tana masa sannu. Ta shimfida masa tabarma ta kawo ma sa ruwa da abinci. Wani lokaci yana ci tana masa fifita tare da hira.

Yana kallon tsakar gidan cike da kewa. Gidan da idan ya shigo yake ganin haske da annurin gidan ga shi ya

u gidan ya masa duhu babu annuri a cikinsa. Cikin

ɗ

akin ya shiga yana gyare tsaf komai ta adana shi yadda ya dace.

Wani zobe nata ya gani saman jakarta. A hankali ya karasa wajen ya dauki zoben yana kallon sa. Zoben yana da Mahadi, dole guda biyu ake sa

kawa a yatsu biyu a jere sanan za su bayar da Ma'ana.

Fita ya yi da zoben a hannunsa , ya kalli mai nape din ya ce masa.

"Ina zuwa ka

ɗ

an kara hakuri."

"Ba damuwa Yalla

ɓ

ai."

Ƙ

ofar gidan maƙocinsa wanda gidansa ke kallon nasu ya yi sallama. Mutumin ya f

ito ya ga Makaho.

"Mallam Khalifa kana lafiya ?"

Suka yi musabaha kafin ta amsa da.

"Muna lafiya lau Alhamdulillah."

"Na ga ban ga motsin ka ba ne, ko masallaci da ake sallah tun jiya ba ka nan, sanan matata ta ce wai ta ga ƙofar gidanku a rufe tun jiy

a yau kwana biyu kenan ba ku gidan. Mallam Liman duk ya damu ga wayarka ba ta shiga."

"Wato Ma'eesha ce ba ta da lafiya shi ya sa ba mu kwana gidan ba. Sai dai ina neman wata alfarma a gare ka. Ka ce wa matarka duk lokacin da ta ga Ma'eesha ta dawo ta san

ar da kai, kai kuma sai ka kira ni ta wanan lambar wayar."

Ya yi magana yana mika masa takarda da ya rubuta lambar wayar da ya san cewa za'a iya samunsa da ita.

"To Amma ina matarka ta tafi? Na ji kana maganar idan ta dawo a sanar da kai, hakan na nufin

da matsala kenan a tsakanin ku?"

"Magana ce ta iyali, alfarma da na nema kenan daga gare ka."

"Daga haka suka yi sallama ya amsa alkawarin da zaran ta dawo zai sanar da shi, duk da akwai tambayoyi da yake son masa sai dai ba ba shi fuska ba.

_JB_

Baya

n fitar mahaifiyarsa da Yayansa ne ya kalli Mahaifinsa wanda ya nuna

ɓ

acin rai akan an

ɓ

atawa shalelensa rai.

"Ka yi haƙuri na san suna hakura ma ka ko?"

Shiru ya yi bai ce komai ba.

" Barka da wawowa Papa."

"Barka da My son ya kake ?"

"Am fine."

"Tu

n tuni nake ta neman ka amma ba ka gidan, wayarka ma kira ba ta shiga ba. Duk ba damu da rashin jin halin da shalelena yake ciki?"

"Dad ina lafiya."

"Ban yarda kana lafiya ba , akwai abun da yake damunka na lura."

"Bari na yi wanka na fito na same ka Pa

pa."

"Okay sai ka shigo, amma ka yi sauri fa tare da kai zan ci abinci kai nake jira."

Murmushin dole ya yi sanan ya nufi bathroom dake cikin

ɗ

akinsa. Papa ya bi

ɗ

an nasa cike da kallon kauna."

_Ma'eesha_

Tun da ta tashi da asuba ta yi wanka ta yi sal

lah, sanan ta zuNa zaman azkar na safiya, sanan shirya cikin Abayar da Barrister Haidar ya kawo mata .

Zama ta yi bakin gadon bayan ta yi rolling kanta da mayafin abayar. Tana raunin Khalifa Makaho."

"Jalaluddeen shi ne cikakken sunansa."

Ta fa

ɗ

a cikin

ƙunar rai.

"Ya raina mani hankali sai kuma hankalin nawa ya rainu, na yarda da shi fiye da kowa. Na ba shi yarda da ban ta

ɓ

a ba wani

ɗ

an Adam ba sai shi. Lokacin da Nasreen ta so fahimtar da ni ko waye shi ƙin sauraronta na yi. Ashe gaskiya ce, Allah sar

ki ƙawar arziki. Na yarda da shi ya ci amanar yardar da na yi masa. Ya yi Mani karya fa yaudara. Ya aikata Mani laifin da na fi tsana a rayuwata . Na tsani yaudara da cin amana. Na tsani me aikata su ko ma waye shi a fadin duniyar nan. Me ya sa ya yi Mani

haka?"

Sai kuma ta fashe da kuka sakamakon tuna cewa ranar juma'a zai yi aure.

"Ni ina nan na sakakankance na samu abokin rayuwata wanda zan rayu da shi har zuwa numfashina na karshe, ashe ba haka ba ne a wajensa. Yayin da na yarda cewa zan zauna da shi

a yadda yake, na tsara yadda zan yi rayuwar da shi har mu hayayyafa mu samu yara da shi na tarbiyyantar da su, ina addu'a Allah ya bu

ɗ

a mana hanyar samu. Mu reni yaran mu mu ya

ɗ

a zuri'a mu yi farin ciki da su ko fa kowa ya ƙi mu mun isa kanmu ahali. Ashe s

hi ba haka ba ne a wajensa, kallon shashasha yake yi mani. Yana can yana zuba soyayyar sa da macen da yake so. Na san ya sha fa

ɗ

a mata kalmar soyayya, amma ni bai taba cewa yana so na ba, ko da na ce masa ina son sa sai dai ya yi murmushi. Me ya sa bai sa

nar da ni cewa baya so na yana da wacce yake so ba. Na san da ban shiga wanan halin da na shiga ba."

Knocking ƙofar da ake yi ne ya sa ta yi saurin goge hawayenta. Tashi ta yi ta je ta bude kofar .

"Alhaji Sulaiman ne tare da zaratan ƴayansa.

Kanta a ƙa

sa ta ja baya alamar ba su damar shigowa.

Durƙusa wa ta yi ta gaida Alhaji Sulaiman.

"Baba ina kwana?"

"Lafiya lau Daughter tashi tsaye."

Mikawa ta yi tana sunkuyar da kai .

"Ina kwanan ku."

Ta gaida Barrister Haidar da Captain Kabir.

"Lafiya kau

sister ya kike ?"

Haidar ne kawai ya amsa Kabeer kam bai amsa ba.

"Ina lafiya lau Yaya."

"Ma sha Allah."

"Meke damunki kin yi kuka ko?"

Cewar Haidar yana nazartar yanayinta.

"Ni ma na lura da hakan."

Cewar Alhaji Sulaiman yana kallon ta.

"Ba komai

."

"Akwai komai, na lura kamar kina da damuwa . Ko za ki iya fa

ɗ

a mana watakila akwai hanyar da za mu bi mu taimaka maki."

"Ba komai Baba."

"Akwai komai , a yanzu haka baki da wanda ya fi mu, kin ga ba Wanda za ki fadawa damuwar ki sama da mu."

"Haka n

e, Baba ba komai ."

"Ina ga a bar ta haka , ka san mu maza ne ba lallai ta saki jiki ta sanar da mu damuwar ta ba. Amma idan muka koma ta hadu da su Lubna za ta sanar dasu don na tabbatar za ta fi sakin jiki da su."

"Haka ne."

Abba ya fa

ɗ

a yana jinjina

kai alamar gamsuwa.

"Yanzu za'a kawo ma ki breakfast, ki gana sai mu kama hanyar Katsina."

Daidai lokacin aka kawo ma ta abun breakfast daga hotel

ɗ

in .karba ta yi ta ajiye daidai lokacin da wayar Alhaji Sulaiman ke ringing.

Dubawa ya yi ya ga ƙanwarsa

ce Dr Fatima ce mahaifiyar Jalaluddeen.

Da salma ya amsa waysr.

"Assalamu alaikum warahmatullah."

Daga can bangaren ta amsa da "wace'alaika Salam warahmatullah Yaya ina kwana ."

"Likita lafiya lau ya shirye-shiryen bikin?"

"Alhamdulillah, ina Daughte

r take?"

"Yanzu haka muna tare."

"A ha

ɗ

a ni da ita kafin na zo Katsina na ganta. Don zan iya zuwa ko kwana

ɗ

aya na yi na dawo saboda hidimar bikin nan."

"Ai da kin bari a gama bikin sai ki zo, ni ma zan zo

ɗ

aurin auren kuma Hajiya Saratu na za ta zo tar

e da Haidar da su Lubna. "

"A,h to idan haka ne su Lubna za su zo ai ita ma sai a zo mani da Daughter na ko sati

ɗ

aya ta yi ma ni."

"Ba matsala sai a zo da ita din."

"Ba ni iya na ji muryarta Yaya, wallahi na yi kuka sosai akan abun da ya faru , ashe ba

rabon zan ga ƴar uwata sai ƴarta. Allah ya jikanta da rahama."

Ta fa

ɗ

a tana goge ƙwalla.

Alhaji Sulaiman ya miƙawa Ma'eesha waya .

"Ga yar mahaifiyarki ku gaisa, tana zaune a a Abuja ita da iyalanta."

Ta karbi wayar cikin sanyin jiki ta ce.

"Assalamu

alaikum."

Dr ta amsa suka gaisa da ita tana tambayar ta lafiyar ta, ta amsa da Alhamdulillah. Sannan suka yi sallama ta mikawa Alhaji Sulaiman wayar.

Ya kara a kunne suka cigaba da magana .

"Kun ga juna da Jalaluddeen?"

"A'a ban ga juna da shi ba, sai

dai sun hadu da Haidar da Kabeer ya na su hakirin yans wani aiki ne mai mahimmanci."

"Amma duk da haka shi ne bai zo ya gaishe ka ba, zan hadu da shi ne ai."

"A'a ki bar shi, kin san yanayin aikinsa dole sai ana yi ma sa uzuri, na tabbatar da ya samu lok

aci zai zo."

"Shikenan tun da haka ka ce ."

Sallama suka yi da ita sanan ya kashe kiran wayar.

*Abuja*

Ummee ce tare da ƴarta Yasmeen suna za

ɓ

en kaya ta online. Yasmeen ta dake janyo laptop

ɗ

in a gabanta tana kallon wani wedding dress da ya masifar

burge ta.

"Ummee Wannan ya mun kyau sosai, sai dai bai da hannu kin san halin Yaya Jalal yanzu idan na saka kayan nan dan zuwa wajen taro sai ya daka na cire shi."

Ta yi maganar kamar za

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login