Showing 93001 words to 96000 words out of 191594 words

Chapter 32 - MAKAHO NE COMPLETE

sauya tarihin yaƙi da safarar makamai a Arewa.

*KADUNA*

_Alhaji Babba_

Kakan Ma'eesha da ya kwana shekara biyu yana jinya a kasar egypt, wato mahaifin Dad

ɗ

inta.

Tun bayan sallar la’asar gidan ya shiga wani yanayi na tashin hankali. Alhaji yana zaune a babban falo kan kujerarsa, sandarsa a hann

u. Fuskar sa cike take da fushi da takaici.

“Hajiya Turai!” ya kira da ƙarfi. “Ni ban fahimce ki ba wallahi. Shekara

ɗ

aya cikakkiya ina can ƙasar Egypt ina jinya. Jiya na dawo gida da fata cewa zan tarar da Ma’eesha cikin kwanciyar hankali. Ashe abin da z

an tarar daban ne?”

Ya bugi sandarsa a ƙasa.

“Kin banzatar da rayuwar yarinya kamar ba jikarki ba! Kin zubar da mutuncinta a idanun mutane!”

Hajiya Turai ta girgiza kai cikin tashin hankali.

“Alhaji, wallahi ban san abin da ake fa

ɗ

a ba.”

“Ki yi shiru!

” ya katse ta da tsawa. “Tun jiya nake jin maganganu a gari. Kowa magana yake yi a kan Ma’eesha. Wannan yarinyar da na

ɗ

auka tamkar ’yata saboda mahaifiyarta ta rasu tana ƙarama. Na bar ta a hannunki ne saboda na yarda da ke. Amma me kika yi? Kin zuba mata

ido tana lalacewa!”

Hajiya Turai ta fara kuka.

“Wallahi ina son Ma’eesha, ban ta

ɓ

a nufin cutar da ita ba.”

Alhaji ya girgiza kai.

“Soyayya ba magana ba ce, aiki ake gani. Yarinya tana cikin damuwa, amma kin kasa gane hakan.”

Daga nan ya

ɗ

an yi shiru

sannan ya ce:

“Na sha gaya miki, Ma’eesha amana ce. Idan na mutu, Allah zai tambaye ni a kanta. Shi ya sa nake jin zafi idan na ga an yi sakaci da ita.”

Hajiya Turai ta dafe kanta.

“Alhaji, wani abu yana damuna. Wani lokaci ina manta abubuwa gaba

ɗ

aya.

Har abubuwan da suka shafi Ma’eesha sai su

ɓ

ace min daga rai. Ina jin kamar akwai wani abu mai muhimmanci da na manta.”

Alhaji ya kalleta da mamaki.

“Kina nufin kina manta abubuwan da suka shafi jikarki?”

Ta girgiza kai.

“Eh. Wata rana ma Ma’eesha ta z

o tana kuka, amma bayan ta tashi ban iya tuna dalilin kukanta ba.”

*Maman Ihsan ce*✍

🏻

[7/24, 9:07 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI K

ARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





2





9





"Eh wata rana Ma'eesha ta zo tana kuka, amma bayan ta tashi ban iya tuna dalil

in kukanta ba."

Da mamaki yake kallon ta.

"Alhaji na rasa me yake damuna. Kai ma ka san ina kaunar Ma'eesha, abubuwa sun fara sauyawa ne lokacin da Ɗanka ya kara aure. Idan ba ka manta ba lokacin ka an kai ka ƙaaar egypt ba dadewa Ibrahim Khalil ya ce za

i kara aure, zai yi wa mahaifiyar Ma'eesha kishiya. Duk da kana cikin Halin jinya ka nuna ba ka so,.amma ya dage sai ya yi, ni ma ganin cewa matar da zai auren fa matarsa ta kawo ta gidan da niyyar taimako, shi ne zai aure ta. Kamar cin amana ce tana zaune

a BQ na gidansu ya aure ta . To ni tun da ya aure ta ya daina zuwa inda nake ko ina kasar ballantana kai ya je ya dubo ka. Auren ba dadewa Allah ya yi wa matarsa rasuwa. Ta bar Ma'eesha cikin maraici. Yarnyar na raina amma sai na kasa zuwa inda take, da z

arar na tuno da ita sai gabana ya fa

ɗ

i ko ta zo nan gidan ba na gane kaina. Na kasa daukar mataki sai yadda matar da ya aura ta yi a gidan nan, ko shi. Ai da iko da gidansa. An sha zuwa a fa

ɗ

a Mani halin da suke ciki musamman mai masu aiki Inno ta zo tana

kuka tana sanar da ni Mamy ta aurar da Ma'eesha ga wani makaho talaka mabaraci. Amma na kasa cewa komai. Bakina ya yi nauyi.

Zumbur Alhaji Babban ya mike tsaye cike da mamaki.

"Ta aurar da ita ga Makaho?"

Jinjina kai Hajiya Turai ta yi tana hawaye.

"A

mma kika kasa aikata komai?"

Nan ma shiru ta kasa magana.

" Lallai ba banza ba, zama bai ganni ba dole na tashi tsaye."

"Don a kalaman Hajiya Turai ya gano cewa asiri ne ya yi tasiri a jikin matarsa da ta kasa ta

ɓ

uka komai akan abun da take da iko da s

hi. Da kuma Ɗansa wanda yake bukatar taimako. Don da ya je gidan ya ga Daddy cikin yanayin da bai ji dadin ganinsa ba. Sanan Mamy ce masa ta yi Ma'eesha ta lalace ta shiga duniya.

_Mamy_

Falon gidan ya yi tsit kamar gidan da aka bari babu kowa. Agogon

bango ne kawai ke tik-tak a hankali, yayin da hasken maraice ke ratsawa ta labulen tagogi yana zubawa kan kujerun alfarma. A waje ana jin motsin masu gadi, amma cikin gidan komai ya yi wani irin shiru mai tada hankali.

A cikin

ɗ

akin Dady kuwa, ana jin mo

tsin abubuwa kamar ana ta bincike. Sai ga ƙofar

ɗ

akin ta bu

ɗ

e da ƙarfi har ta buga bango.

Mamy ce ta fito da sauri.

Hijabinta ya zame gefe, gashin kanta ya fito ka

ɗ

an, fuskarta ta sauya kala. Numfashinta na fita da ƙarfi kamar wadda ta yi gudu mai nisa.

Ta tsaya a tsakiyar falon tana kallon sama da ƙasa cikin firgici.

“Jamil!” ta ƙwala kira.

Muryarta ta ka

ɗ

a falon.

“Laila! Ku zo nan yanzu! Ina kuke ne?”

Daga bene aka ji ƙarar takalmi. Jamil ya fito da sauri yana gyara rigarsa, fuskar nan tasa cike da

mamaki ya ce.

“Mamy, lafiya kuwa? Me ya faru?”

Kafin ya ƙarasa saukowa, Laila ma ta fito daga

ɗ

akinta tana gyara

ɗ

ankwalinta tana cewa.

“Mamy, me ya sa kike ihu haka? Kin tsorata ni wallahi.”

Mamy ta juya tana kallonsu

ɗ

aya bayan

ɗ

aya. Idanunta sun yi

jajir, hannunta kuma na rawa.

“Ina kadarorin Alhaji?” ta tambaya kai tsaye.

Jamil ya

ɗ

an ja baya y ya ce.

“Kadarori? Wa

ɗ

anne kadarori?”

“Ina takardun gidaje? Ina takardun filaye? Ina takardun kamfanoni? Ina ku

ɗ

a

ɗ

en da aka ajiye a cikin safe? Ina akwati

n da Dady yake saka takardun bankuna?”

Jamil ya girgiza kai ya ce

“Wallahi Mamy ban san abin da kike magana ba.”

Ta juya kan Laila cikin sauri.

“Ke fa? Ina ma

ɓ

allan

ɗ

akin ajiyar kaya? Ina jakunkunan ku

ɗ

i da na ajiye a can?”

Laila ta zaro ido.

“Ni? W

allahi Mamy ban ga komai ba. Tun jiya ban shiga

ɗ

akin ajiyar ba.”

Mamy ta dafe kanta da hannu biyu.

“Innalillahi wa inna ilaihi raji’un! An gama da ni.”

Ta fara kai komo a tsakiyar falon tana cizon yatsa.

“An gama kwashe komai. Babu komai a gidan nan.

Takardun kadarorin Alhaji sun

ɓ

ace. Ku

ɗ

a

ɗ

en da ke cikin safe sun

ɓ

ace. Hatta akwatin zinariya da Gwala-gwalai na Ma'eesha ban gan shi ba."

Jamil ya matso kusa da ita yana cewa.

“Mamy, ki kwantar da hankalinki mana. Wataƙila Dady ne ya sauya musu wuri.”

Sai ta tsaya cak ta juya a fusace ta fara magana.

“Dady? Kana ganin Dady zai iya yin hakan a halin da yake ciki? Ba ka san abin da ke faruwa ba ne Jamil.”

Ta sauke murya ƙasa sosai kamar tana tsoron wani ya ji ya ce.

“Mahaifin Dady ya dawo.”

Fuskar Jam

il ta sauya.

“Alhaji? Yau ya dawo?”

“Eh!” Mamy ta amsa cikin rawar murya. “Yanzu ba ya bar gidan nan dawowarsa daga Egypt kenan. Kuma ya nuna

ɓ

acin ransa na rashin Ma'eesha ya na Mani kallon zargi, kuma ya ce ba haka

ɗ

ansa yake ba dole akwai munakisa za

i gano ba zai saurara wa kowa ba.

Kuma idan ya shiga bincike, idan ya fara duba asusu da takardu, asirina zai tonu.”

Falon ya yi tsit.

Laila ta ha

ɗ

iye yawu ta ce.

“Mamy… wani irin asiri ne?”

Mamy ta juya baya tana girgiza kai.

“Kada ku tambaye ni ya

nzu. Ba zan iya bayyana muku komai ba. Amma ku sani, idan Alhaji ya gano abin da na yi, ba zai bar ni in zauna a gidan nan ba.”

Jamil ya

ɗ

aure fuska.

“Amma me kika yi? Na sha fa

ɗ

a maki ki daina abun da kike yi, ko hakkin Ma'eesha ba zai bar ki ba

Ta ju

ya da sauri tana nuna shi da yatsa.

“Na ce kada ka tambaye ni! Abin da ya fi muhimmanci yanzu shi ne mu gudu.”

“Mu gudu?”

Laila ta fa

ɗ

a cikin firgici.

“Ina za mu je?”

“Ko’ina. Abuja, Lagos, ko ma ƙasar waje idan ya zama dole. Amma ba za mu kwana a

gidan nan ba.”

Ta nufi kujerar falon ta zauna, sannan ta bu

ɗ

e jakarta tana fito da wani takardw

ɗ

aya

“Na yi tunanin zan samu sauran takardun yau. Na shirya komai. Na riga na tura wasu ku

ɗ

a

ɗ

e zuwa wani asusu. Na sayar da wasu filaye ta hannun wani lauy

a ba tare da Alhaji ya sani ba. Amma yanzu duk sauran takardun sun

ɓ

ace.”

Jamil ya zaro ido cikin tsoro.

“Mamy! Kina nufin kin sayar da kadarorin Alhaji ba tare da izininsa ba?”

Ta rufe ido na

ɗ

an lokaci kamar wadda ta gaji da

ɓ

oyewa.

“Ba ni da wani za

ɓ

i. Na yi shekaru ina tara abin da zan dogara da shi idan ranar nan ta zo.”

“Wace rana?” Jamil ya tambaya.

“Ranar da asirina zai tonu.”

Laila ta matsa kusa da ita.

“Mamy, kina bani tsoro. Ki gaya mana gaskiya mana.”

Ta yi maganar kamar ba ita ce ta kw

ashe komai ga kai wa saurayinta ba

Mamy ta kalli ’yarta da idanun da suka cika da hawaye ta ce.

“Laila, akwai abubuwan da kuka taso ba ku sani ba. Akwai abubuwan da na

ɓ

oye tsawon shekaru. Na sirri Alhaji ne domin na ci dukiyarsa hakan ya sa ba raba sh

i da ƴarsa

ɗ

aya tilo da yake da ita,.wato Ma'eesha. Na aurar da ita inda zata sha wahalar rayuwa. Ga shi yanzu Mahaifin Alhaji ya dawo Kuma mahaifinsa yana da wayo sosai. Da zarar ya fara ha

ɗ

a abubuwa wuri guda, zai gano komai.”

Jamil ya zauna a kujera y

ana kallonta sosai.

Yana takaicin halin uwar tasa sanan ya ce.

“Shin Dady ya san wani abu?”

“Bai sani ba. Kuma ba zan bari ya sani ba. Idan ya sani, rayuwarmu za ta tarwatse.”

Sai ta miƙe tsaye cikin gaggawa.

“Ku shiga

ɗ

akunan ku yanzu. Ku tattara kay

anku. Kayan sawa ka

ɗ

an, fasfo, katin shaida, da duk abin da ya dace. Muna fita kafin dare.”

Jamil bai motsa ba.

“Mamy, ni kam ba zan iya guduwa haka kawai ba.

Ta matso gabansa da sauri.

“Ba ka fahimta ba ne! Idan muka tsaya, za a iya kama ni. Za a iya

ƙ

wace komai. Za ku ga abin kunya da ba ku ta

ɓ

a tsammani ba.”

“Amma ni ban ga wata dukiya ba,” Jamil ya ce a hankali. “Wallahi ban san inda takardun suke ba. Ban

ɗ

auki komai ba.”

Laila ma ta girgiza kai.

“Ni ma ban ga komai ba Mamy. Ni budurwa ce, ba ki

ta

ɓ

a bani wani abu na

ɓ

oye ba.”

Mamy ta zube kan kujera tana kuka.

“To wa ya kwashe su? Wa ya shiga

ɗ

akin?”

Ta

ɗ

ago kai da sauri.

“Jamil, ka tabbata ba ka ga wani ya shiga office

ɗ

in Dady ba?”

“Ban gani ba.?"

Ta kalli Laila ta ce.

“Laila, ke fa?”



Jiya da dare na ji kamar an bu

ɗ

e ƙofar office

ɗ

in. Amma na

ɗ

auka Dady ne.”

Mamy ta miƙe kamar an zaburar da ita.

“Shikenan! Wani ya rigaye ni. Wani ya shiga ya

ɗ

auke takardun kafin in kai hannu.”

Ta shiga

ɗ

akin Dady da gudu. bu

ɗ

e drawer

ɗ

aya bayan

ɗ

aya

. Bayan wasu mintuna ta fito

ɗ

auke da wata tsohuwar fayil, amma da ta bu

ɗ

e ta tarar babu komai a ciki.

Ta jefa fayil

ɗ

in ƙasa.

“An gama da ni. Wannan ita ce fayil

ɗ

in asali. Duk takardun da suka tabbatar da komai suna ciki. Yanzu babu komai.”

Jamil ya t

ashi tsaye.

“Mamy, me ke cikin takardun nan ne har kike tsoron haka?”

Ta yi shiru na wasu sakanni, sannan ta ce cikin ƙyar:

“Takardun da za su iya kai ni gidan yari.”

Jamil da Laila suka tsaya cak.

“Mamy!” Laila ta fa

ɗ

a tana kuka.

“Kada ki yi kuka!”

Mamy ta katse ta. “Ku saurare ni. Idan wani ya tambaye ku, ku ce ba ku san komai ba. Kada ku fa

ɗ

i cewa na ta

ɓ

a shiga office

ɗ

in Dady ko safe.”

Sai aka ji ƙarar mota ta tsaya a harabar gidan.

Kowa ya yi shiru.

Mamy ta matsa kusa da taga ta leƙa. Da ta ga

motar, jikinta ya yi sanyi.

“Shine"

Ta furta da ƙyar.

“Wa?"

Jamil ya tambaya.

“Motar Alhaji ce.”

Laila ta riƙe hannun

ɗ

an’uwanta.

“Mamy me za mu yi yanzu?”

Mamy ta juya cikin gaggawa.

“Ku hau sama yanzu! Kada ku fito sai na kira ku. Idan na ce k

u gudu ta bayan gida, kada ku tsaya ko da minti

ɗ

aya.”

Jamil ya tsaya yana kallon mahaifiyarsa.

“A’a Mamy. Ba zan gudu ba har sai kin gaya mana gaskiyar abin da ke faruwa.”

Ta kalle shi da idanun da suka cika da hawaye.

“Jamil… idan na gaya maka gaskiy

a, za ka tsani mahaifiyarka.”

Kafin ya sake magana, suka ji ƙofar falon ta bu

ɗ

e daga waje.

Takun sanda mai nauyi ya shiga falon a hankali.

Mamy ta ja baya jikinta na rawa, yayin da Jamil da Laila suka juya suna kallon ƙofar cikin tsananin tashin hankali

.

Asirin da aka

ɓ

oye tsawon shekaru yana dab da bayyana a wannan daren.

_Jalalludden_

Ƙ

arfe biyu na dare da mintuna goma,

ɗ

akin briefing na Kaduna Command ya cika da jami’an DSS masu sanye da kayan aiki na musamman. A gaban

ɗ

akin, wani babban allo y

a nuna taswirar Rigachikun da hanyoyin shiga da fita daga yankin.

Jalaluddeen ya shiga cikin nutsuwa, fuskarsa cike da ƙwazo. Da ya tsaya a gaban allon, duk jami’an suka yi shiru.

“Assalamu alaikum.”

“Wa alaikumus salam, Sir,” suka amsa a tare.

Ya

ɗ

auk

i remote ya nuna taswirar yana cewa.

“Operation

ɗ

inmu zai gudana ne a matakai uku. Alpha Team za ta kewaye babban gate. Bravo Team za ta shiga ta bayan rumbun. Charlie Team kuma za ta tsaya a kan hanyar Birnin Gwari domin tare duk wata mota da ta yi yunƙu

rin tserewa.”

Ya nuna wani wuri a taswirar ya ce.

“Wannan shi ne rumbun da drone ya gano. Muna zargin akwai makamai masu yawa a ciki. Amma ku sani, manufarmu ba kawai kwace makamai ba ce. Muna son kama Alhaji Daula da rai.”

Wani jami’i ya

ɗ

aga hannu ya

ce.

“Sir, idan ya yi ƙoƙarin guduwa fa?”

Jalaluddeen ya amsa cikin ƙarfi.

“A dakatar da shi. Amma kada a harbe shi sai idan babu wata hanya.”

Ya kalli kowa

ɗ

aya bayan

ɗ

aya ya cigaba da magana

“Wannan aiki ne na ƙasa. Kada kuskure

ɗ

aya ya lalata watan

nin bincike.”

Bayan briefing

ɗ

in, aka raba kayan gani cikin duhu, bulletproof vest, da makamai. Jalaluddeen ya saka vest

ɗ

insa, ya duba bindigarsa, sannan ya

ɗ

aga murya ya ce .

“Move out.”

Ƙ

arfe uku na dare dai-dai, motocin DSS guda hu

ɗ

u suka fice daga

harabar command ba tare da ƙarar siren ba. Hasken wata ka

ɗ

ai ke taimaka musu a hanya.

Jalaluddeen yana cikin motar gaba tare da jami’in surveillance, Kabir.

Kabir yana kallon allon tablet da ke ha

ɗ

e da drone.

“Sir, muna samun hoton rumbun kai tsaye. Akw

ai mutane shida a waje, biyu suna sintiri.”

“Motar Daula fa?”

Jalaluddeen ya tambaye shi idanunsa a titin

Kabir ya matsa hoton.

“Eh, an gan ta a cikin harabar rumbun. Amma ba mu tabbatar yana ciki ba.”

Jalaluddeen ya

ɗ

an yi shiru kafin ya ce:

“Daula

ba ya yawan zama wuri

ɗ

aya idan yana zargin ana bibiyarsa. Ku kasance cikin shiri.”

Da suka isa kusa da Rigachikun, motocin suka kashe fitilu. Jami’an suka sauka cikin nutsuwa suka bazu cikin duhun dare.

Jalaluddeen ya sanya na’urar kunne yana cewa

“A

lpha, position?”

“Muna gab da gate, Sir.”

“Bravo?”

“Muna bayan rumbun.”

“Charlie?”

“Muna kan hanyar Birnin Gwari. Komai a shirye yake.”

Jalaluddeen ya zaro numfashi ya ce .

“On my count… uku… biyu…

ɗ

aya… go!”

Nan take jami’an Alpha suka kutsa ta ga

te, yayin da Bravo suka karya ƙaramar ƙofa ta baya. Wani mai gadi ya yi yunƙurin

ɗ

aga bindiga, amma aka kwantar da shi ƙasa cikin sauri.

“DSS! Kowa ya kwanta ƙasa!”

Hayaniya ta tashi a cikin harabar. Mutane biyu suka yi ƙoƙarin gudu zuwa wani ƙaramin ofi

s, amma jami’ai suka tare su.

Jalaluddeen ya nufi babban rumbun da bindiga a hannunsa. Ƙofar ƙarfen a rufe take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login