Showing 9001 words to 12000 words out of 191594 words
da Ma'eesha take ciki.
Dafa kada
ɗ
arsa da mahaifiyarsa ta yi NE ya sa ya dawo cikin hayyacinsa.
"Meke damunka, Ina ta magana ba ka
ma san me nake cewa ba? Gada
ɗ
aya ka yi nisa a tunanin."
Murmushin yaƙe ya yi ba tare da ya ce komai ba.
"Yanzu meye matsalarka a jiki da Ummee ta ce ka zo asibiti?"
"Ba komai na fa
ɗ
a mata Amma ta ƙi yards da zancen da nake yi mata."
Kallonsa ta yi da k
yau na wasu sakanni, kafin ta ce.
"Ka cire damuwa fa a zuciyarka kafin ta yi ma ka illa. Na fahimci cewa kana cikin damuwa sosai ba ka
ɗ
an ba. Shin meye damurka?"
Shiru ya yi ba tare da ya yi magana ba, don ya rasa ta Ina ma zai fara, da Ma'eesha na kusa
da shi ne tabbas zai fi samun ƙwarin guiwar da zai yi magana. Yanzu idan ya fa
ɗ
a ya ce Ina take?
"Ba za ka fa
ɗ
a ba ko? Idan ita ba ka sanar da ita ba ni ma ba ka sanar da ni ba?"
"Mom Idan lokacin da ta bayyana ya yi zan sanar da ku."
"Lokacin da wa ta
bayyana?"
"Mom ki jira lokacin."
"Allah ya Kai mu lokacin na alkhairi."
"Amin ya Allah."
"Ka shirya in sha Allah gobe za mu he katsina kwana
ɗ
aya za mu yi in sha Allah. "
"Mom abubuwa sun mani yawa, yanzu haka ba ka bukatar kowa ji nake dumiyar ta man
i zafi."
Dariya ta yi tana girgiza Kai.
"Allah ya yaye maka damuwar da kake ciki."
"Amin ya Allah Mom."
"Ya zancen tafiyar ne, na yi magana ka yi shiru."
"Mom Ina nemam alfarma dan Allah ku fara wucewa ke da Sadik da Saddiƙa. Yanzu abubuwa sun mani ya
wa, ko za ki mani alfarma daga baya sai na he?"
"Ai dalili ya sa na ce haka, ƴar ƙanwata da ta
ɓ
ace ne aka gani, Sam na kasa haƙura fa rashin ganinta. Duk da hidimar bikinka Amma sai na Je na gano ta in sha Allah. Ba zan takura maka ba, Idan har kana gani
n ba ka da lokacin zuwa ba zan takura maka ba. Amma bayan biki dole ka Je da matarka ku gaishe da dangina.
"In sha Allah Mom zan Je bayan biki. Na yi maku alkawarin haka."
"Allah ya tabbatar da alkhairi ya Kai mu rai fa lafiya."
"Amin ya Allah. To wani
magani za ki bani, don na ce wa Ummee lafiya ta Lau Amma taki yarda da cewa lafiya ta lau. Idan na kin bani magani ba hankalinta ba zai kwanta ba."
"To Ɗan gatan Ummee."
Daga haka ta ba shi ba rubuta ma sa wasu magunguna ta ba shi.
"Ka SI ks Fe pharmacy
, shi kenan akawai tarin patient da zan duba su."
"To Mom zan zo muyi sallama lafin ku tafi."
"Shi kenan ai tun da haka ka ce, Amma na fa
ɗ
a maka bayan biki dole ka tafi da matarka cam ku gaishe su."
Sallama ya yi ma ta ya fice daga cimin office din .
_Nadra_
Tana tsaye gaban diresin mirror tana saks Ɗan kunne da sarƙa ya shigo
ɗ
akin.
"Har yanzu ba ki gama shiryawa ba Naffah?"
"Na gama hijabi zan saka."
Ta yi maganar tana kokarin saks sarƙa, kar
ɓ
a ya yi ya saka mata sarƙar a wuyanta, tana kallonsa
tsaye a bayanta suna wa juna Murmushi.
Rankwafawa ya yi ya
ɗ
ora ha
ɓ
arsa a kafa
ɗ
arta ya fara magana cikin ra
ɗ
a.
"Wanna kyau haka anya ba zan ce a fasa fitar nan ba kuwa."
Ɗ
an zaro Ido tayi Sannsn ta fara magana.
"Ka San cewa saura kwana uku mu bar ƙ
asar nan kuma Kai da kanka ne ka tsara komai. Ka ce yau za mu Jje gidan Aunty Rahama gobe za mu je gidan Umma, jibi gidan Mama."
"Haka ne."
Ya fa
ɗ
a Yan's juyo da it's suna fuskantar juna.
Ya sa hannayrnsa ya tallabo fuskarta, yana kallon idaninta zuwa b
akinnta dake shining.
Matso fa bakinsa ya yi saitin nata zai yi kissing. Sanin cewa zai iya
ɓ
ata ma su lokaci daga kissing ya zarce gaba ne ya sa ta yi saurin cewa.
"Na ji kamar ana kira na a waya."
Ta yi amfani da damar ta bar shi wajen tana duba waya
rta.
Ganin idanunsa na kanta ne ya saka ta pretending kamar tana waya da Umma.
Ganin haka ya sa ya fita daga
ɗ
akin ya koma falo ya zauna yana jiran fitowarta.
Ita ma ganin ya fita ne ya saka ta ajiye wayar tana Murmushi.
" Da na bar ka wallahi na San
sai ka
ɓ
ata mani wanna kwalliyar da na yi, kila ma har wanka sai na yi."
Ta saka hijabinta dogo har ƙasa sai sai ba ta saka niƙab saboda baya so. Don da son samunsa ne ma sai dai ta dinga saka gyale, amma ita ba ta iya wa, da kyar ma aka samu ta daina z
ama da hijabi a cikin gidan.
"Bari na yi sauri na fita kafin ya shigo ya tarar da ni, don na lura idan ya ga na yi makeup na shafa lips glow ya ga lips nawa yana shinning sai ya yi kissing daga nan kuma sai abun da Allah ya yi."
Handbag da wayarta ta dau
ka ta saka flat shoe ta fito ta same shi a falo.
Waya yake yi da Mama, bayan Nadra ta fito ne ya Mike da wayar a hannunsa ya fara sauka daga matattakalar benen, still wayar na hannunsa yana magana.
Sai da suka je ƙofar fita falon Sannan ya yi sallama da
Mama ya kashe kiran wayar.
Rufe ƙofar ya yi Sannan ya rike hannunta suka nufi parking lot.
Duk yadda ta so ƙwace hannunta bai ba ta waannan damar ba. Sakamakon ganin Maigadi da direbansa suna kallonsu. Amma shi Kam ko damuwa da hakan bai yi ba. Ganin y
adda take ƙoƙarin zame hannu ya ce .
"Wai yaushe za ki waye ne? Meye a ciki ba fa wani abu muka yi mara kyau ba."
Tura baki ta yi tana cewa.
"Wato har yanzu kana ma ni kallon bagidajiya yadda kake kira na a baya ko?"
Daidai lokacin da ya bu
ɗ
e ma ta mur
fin motar ta shiga gaba.
",Ranki ya da
ɗ
e ba haka nake nufi ba, wancan ma kuskure ne yasa nake ce ma li haka tuba nake."
Ya yi maganar yana rike kunnensa biyu alamar nada hakuri .
Murmushi ta yi tana cewa.
"Ya wuce ai."
"Da gaske?"
"
Kai kawai ta jinj
ina tana cewa.
"Yaya Fahad mu tafi don Allah ."
"Wai ba na Hana ki kalan dangi ba ne? "
"Kalan dangi kuma?"
"Eh haka na ce, ta Ina na zama yayanki wani danganta muka ha
ɗ
a da na zama yayanki?"
Ya yi maganar yana yiwa motar key .
"Ki samu wani suna ki
saka min idan ba haka ba duk ranar da wanna bakin ya kira ni da Yaya to sai na hukunta wannan bakin naki. Sannan kuma yanzu gidan Aunty Rahama da Mama za mu je ki yi ma su sallama. Gobe gidan Umma, daga nan kuma shi kenan ba wajen zuwa kuma, ba za ki sake
fita ba sai mun dawo daga American."
*KATSINA*
_Ma'eesha_
Ta ga gata da kulawa wajen dangina mahaifiyarta sosai. Sun nuna ma ta so da ƙauna da kulawa.
Ɗ
aki
ɗ
aya aka ware ma ta Alhaji Sulaiman ya sa aka kawo ma ta sabbin furnitures ma su tsada aka
zuba ma ta a
ɗ
aki.
Gadon da wardrobe har dressing mirror abun sha'awa ne.
Barrister Haidar ya fita da ita a motarsa ya Kai ta ta shagon siyar da da kaya. Ya Kai ta ta za
ɓ
i kayan sawar da take so.
Kama daga kan Abaya da material har atamfofi leshi da
shadda.
Wata shadda da ta za
ɓ
a ya ga ta ma sa kyau shi ya ce ta
ɗ
auki biyu yana son guda
ɗ
aya.
Da ya ga kayan ba su yi ma sa yawa ba ya ce.
"Wanna kayan za su ishe ki kuwa? Ki ƙara mana."
Murmushi ta yi tana cewa .
"Yaya Haidar sun Isa haka nan."
"A
'a ki ƙara mace ƴar Ado ce."
Murmushi kawai ta yi ta San cewa kayan da ta
ɗ
iba na na ƙananan kudi ba ne, shi ya sa djk yadda ya so ta ƙara ba ta ƙara ba.
"Yaya iya Wanda na ga sun burge ni kenan, wata ranar sai mu sake dawowa."
"Okay ai ba ki duba can
ɓ
angaren ba."
Ya yi magana yana nuna ma ta gefen da underwear suke .
Sunkuyar da Kai ta yi ta tana jin kunya.
Ganin haka ya sa ya bar wajen yana cewa.
"Ina wajen da ake biyan kudi Idan kin
ɗ
auka sai ki kawo a ha
ɗ
a cikin kayan."
Daga nan ya bar wajen.
Ta karasa wajen tana duba bra da pants size
ɗ
in ta.
Kowanne dozing
ɗ
aya ta
ɗ
auka da best da tie.
"A wajan ta ajiye cikin saursn kayan, aka ha
ɗ
a lissfi ya bayar da
🏧
ATM card aka cire kudin.
Har bayan mota aka Kai ma sa kayan, Sannan ta shiga tans jira
n shigowarsa. Bayan ya shigo ne ya kalle ta yana Murmushi."
"Ko akwai abun da kike so?"
"Ba komai Yaya na gode Allah ya saka da alkhairi ya ƙara arziki ."
"Amin ya Allah, Idan ma akwai abun da kike bukata Kai tsaye ki dinga tambaye ni Babu shamaki a tsa
kanin mu."
"To Yaya."
"Yauwa ki saki jiki da kowa a cikin mu, mu naki ne."
Kai ta jinjina tana Murmushin yaƙe. Don har yanzu ta rasa farin ciki tun da ta rasa Jalaluddeen.
Bayan sun isa gida ne ya kira ma'aikatan gidan suka shiga da kaya.
Captain Kab
eer ne zaune a falon yana danne-danne a laptop
ɗ
insa.
Da sallama suka shigo ya amsa ma su . Kallo
ɗ
aya ya yi ma su ya
ɗ
auke Kai kamar bai gan su ba.
Su Safnah ne suka fito suka taya ta shiga da kayan ciki .
Haidar ya zauna a
ɗ
aya daga cikin kujerun, K
abeer ya kalle shi ya ce .
"Barka da dawowa."
"Yauwa yaushe ka dawo?"
"Yanzu na dawo, ake cewa kun fita da yarinyar nan."
"Wata yarinyar? Ba ta da suna ne?"
Ta
ɓ
e baki ya yi.
"Ka San ba na rike suann mutane ni."
"Sai ka koya saboda ƴar gida ce ba wat
a bare ba, sunan ta Ma'eesha."
Ya fa
ɗ
a yana barin wajen.
Su Safnah ne suka taya ta jera kayan a mazaunin sa.
Sannan suka fito don zuwa islamiyya. Kabeer na zaune a falon ya kira su. Suka karasa sai da ya
ɗ
auki lokaci har sun fara ƙosawa Sannan ya ce.
"
Akwai wasu kayan da take bukata ne Wanda Babu su a ciki?"
"Eh akwai."
"Meye da meye?"
Tana buƙatar Kayan kwalliya da turarruka sai takalma da jaka, duk na na ji tana cewa wai gobe Yaya Haidar zai Siya ma ta in ji shi."
"Okay za ku iya tafiya ."
Daga
nan suka wuce ya cigaba da aikinsa a laptop.
_Jalauddeen_
Bayan ya bar asibiti ne ya koma gidan, zuwa lokacin Ummee ta bar gidan ba ta nan.
Yasmeen na jin ƙarar motarsa ta leƙo ta window tana kallonsa.
"Mutum kawai sai a takura ma sa a Hana shi gani
n masoyinsa. Kwana nawa ya rage? Kwana hu
ɗ
u ne ni ma zan Ina nan manne da abina na kwanta a ƙirjinsa na yi barci."
Ta yi maganar tana kallon ledar hannunsa da ya fiti da shi daga cikin motar.
Ganin ledar na da tambarin asibitin mahaifiyar Jalaluddeen
ɗ
i
n ne ya sa ta zaro idanun.
"Na shiga uku ba dai bai da lafiya ba?"
Ta yi maganar tana komarin fitiwa daga
ɗ
akin, don ta San Ummee ba ta gidan.
A guje ta fiti daga
ɗ
akin zuwa falo. Sai ta ji ta ci karo da abu, sai a lokacin da lura ashe shi ne ta buga k
anta a ƙirjinsa.
Baya ta yi za ta Fadi ya yi saurin riko ma ta hannu ta tsaya da lafarta.
"Lafiya me ya Koro ki haka a guje?"
"Ba kowa."
Ta Kalli ledar ta tabbatar magani ne a ciki
*Subhanallah me ya same ka Yaya,na shiga uku ."
"Ke dalla rufe wa m
utane baki."
Kamar za ta yi kuka ta ce.
"Ba ka da lafiya ga shi nan da jibi ma za'a fara shirya..."
"Ke dakata, ba in da zan je na wani reception da zan je ko Mai ba zan yi ba, ki je ke da ƙawayeki ku yi Amma ba ruwana fa kowane shagali ki bar ni na ji
da matsalar da take gabana ma ka
ɗ
ai ta ishe ni."
*Maman ihsan ce*✍
[7/4, 9:53 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
*LITTAFINA NA KUƊI NE, KADA KI KARANTA MANI LITTAFI BA KI BIYA BA, KUDIN LITTAFIN NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZAKI TURA KUDIN TA
WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538358 ZAINAB ABDULLAHI UBA BANK, SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*
Page 9
️
⃣
1
️
⃣
"Yaya ka fa
ɗ
a mani wasa kake yi ba gaskiya ba ne, ba zan iya hada miji da wata mace ba
wallahi sai dai mu rasa. Amma ba wacce ta isa na ha
ɗ
a miji da ita wallahi ko ni ko ita sai da ta bar mun."
Kallon ta yake yi da mamaki sakamakon jin frucinta.
"Me kike nufi da sai dai mu rasa duka, Ni za'a rasa duka? Kashe ni za ki yi ko me?"
"Yaya me
kake nufi da wanan maganar ?"
Banza ya yi da ita ya tashi zai bar wajen. Rike ma sa hannu ta yi ta hau yin kuka kamar wacce ake zare wa rai .
"Don Allah Yaya Fahad ka
ɗ
aina ma Ni irin wasan nam, za ka saka zuciya ta buga na fadi na mutu.
"Ke Yasmeen? Da
ma baki da hankali ban sani. A?"
Da sauri ta saki rigar Jalal da ta rike.
_Ummee ki yi masa magana zan zauna da shi lafiya zan yi i masa duk wani abu da ake bukata zan yi masa amma kada ya ha
ɗ
a soyayya ta da wata da tawa.
_
"Son."
"Na'am Ummeena."
"
Wuce
ɗ
akinka"
Bai yi magana ba ya nufi
ɗ
akinsa."
"Ke ma jeki
ɗ
aki na ce ko?"
Ba musu ita na ta nufi dakinta tana goge hawaye.
Bayanta Ummee ta nufa cikin damuwa .
Tana shiga ta same ta zaune kan gado tana kuka."
"Meke faruwa ne?"
"Ummee daga na yi m
a sa zancen rashin walwala da yake yi shi ne ya ce ma i matarsa yake tunani., Sai nake cewa ai ni ce tun kafin a daura har na zama matar ka,wai ba ni yake yi ba matarsa ta sunah.,"
"To sai me na damuwa don ya fadi haka, wata matar yake da ita ? Kin cewa
Jalaluddeen baya da iya aiwatar da komisi sai da izinin iyayensa. Wa kika ga ko kiks ji inda aka yi aure ba waliyyi to ai iyayensa ne za su yi ma sa walinci, don haka mi dai a wanan shirmen naki."
Idan ba haka ba sai na yi ma ki duka sosai ba kadan ba kin
yi kuma. Me dalili. Shashasha kawai. Uban me ya fito da ke daga cikin daki. I da har kuks hadu da shi?ba na ce kada ki fito ya ganki ba?
"Ummee na fito na sha ruwa a fridge ne sai ya ganni ya kira Ni."
"Karya kike yi, ba ruwa a firdge
ɗ
in da ke dakinki
ne?"
"Akwai Ummee nafi son na falon me?"
"Shi kenan hankalinki ya kwanta kin gan shi yanzu ko?"Wai me ya sa kike zaƙewa akan sa ne haka. Na ga dai ba kece kika ce kina son sa ba. Da kaina na tsara wannan auren saboda hakan na ga zai fi. Na yi masa wana
n magana kuma ya amince da zai aure ki. Na ga tun d na sanar da ke sai wani rawan kai kike yi har kin fi shi son abun kin ma fi ni son abun ."
"Ummeena wallahi dama can koda nake ma sa kallon
ɗ
an uwana da muka fito ciki daya dama yana burge Ni sosai da
sosai. To da na ji cewar ba ciki daya muka fito na ji kudirin a kike da shi akan mu nake farin ciki dan dama i like da Yaya J"
"Kada ki damu kwana nawa ya rage ki zama mallakinsa."
Murmushi na jin dadi ga yi ya sake yin dariya a karo na biyu tana ce
wa.
"Ummee wasa yake Mani ko?"
"Eh wasa ne yake Maki bai da wata mata sai ke ka
ɗ
ai ki rubuta ki ajiye ba kishiya a gidanki."
"Na gode Ummee. I love You"
"Love you more... my only Daughter. kada ki damu tun da kina son Jalaluddeen haka ina mai tabbatar
ma ki shi ma zai so ki sosai da sosai fiye da yadda kike son sa
Daga haka ta fita ta koma dakinta.
_Ma'eesha_
Bakin wani super market ta ga Kabeer ya yi parking motarsa. Ganin ya bude murfin motar ya fita ya