Showing 48001 words to 51000 words out of 191594 words

Chapter 17 - MAKAHO NE COMPLETE

da ƙauna.

"Ki kula da kanki. Zan iya dawowa da dare saboda akwai liyafa

r jakadun ƙasashe."

Ta gyada kai tana cewa, "Allah ya tsare. Zan jira ka."

Bayan ya gama karin kumallo, jami'an tsaronsa suka raka shi zuwa motar jakadanci mai

ɗ

auke da tutar ƙasarsa. Motoci biyu na tsaro suka yi masa rakiya har zuwa ofishin jakadanci.

Da

isarsa, ma'aikata suka miƙe tsaye cikin girmamawa.

"Good morning, Your Excellency."

"Good morning, everyone."

Ba tare da

ɓ

ata lokaci ba ya shiga ofishinsa. Sakatariyarsa, Miss Olivia, ta miƙa masa jadawalin ayyukan ranar.

"Your Excellency, at 9 a.m. you ha

ve a meeting with the U.S. State Department officials. At noon, investors from three international companies are coming. By evening, there is the diplomatic reception."

"Excellent. Let's begin."

Taron farko ya gudana cikin nutsuwa. Fahad ya tattauna batutu

wan ha

ɗ

in gwiwa tsakanin ƙasashensu, kasuwanci, ilimi da tsaro. Kowane jawabi nasa yana nuna ƙwarewa da natsuwa, abin da ya sa mahalarta taron suka girmama ra'ayinsa.

Da rana kuma ya kar

ɓ

i baƙuncin wasu manyan 'yan kasuwa. Sun tattauna kan zuba jari, samar

da ayyukan yi da kuma hanyoyin bunƙasa tattalin arziki.

Ɗ

aya daga cikinsu ya ce, "Your Excellency, we appreciate your honesty and professionalism."

Fahad ya yi murmushi.

"Our relationship must be built on trust. That is the foundation of every successful

partnership."

Bayan sun rattaba hannu kan wasu takardu na fahimtar juna, kowa ya miƙe yana taya juna murna.

Da yamma ya halarci liyafar jakadun ƙasashe. Wurin ya cika da manyan jami'an gwamnati, 'yan kasuwa da jakadu daga sassa daban-daban na duniya. Fahad

ya riƙa musayar ra'ayi da su cikin hikima da mutunta juna, abin da ya ƙara masa suna a idon jama'a.

Sai wajen ƙarfe takwas na dare ya bar wurin. Motarsa ta nufi gida cikin kwanciyar hankali yayin da yake kallon fitilun birnin Washington ta tagar mota. Duk

da gajiyar ranar, zuciyarsa tana

ɗ

okin komawa wajen Nadra.

Da motar ta tsaya a harabar gidan, ya sauko cikin nutsuwa. Da zarar ya bu

ɗ

e ƙofar shiga, ƙamshin abincin da Nadra ta dafa ya cika masa hanci.

Nadra ta fito daga falo cikin doguwar riga mai kyau, f

uskarta cike da annuri.

"Sannu da dawowa."

Ya yi murmushi sosai.

"Na gode. Gaskiya yau na gaji."

Ta kar

ɓ

i jakarsa tana cewa, "Na sani. Shi ya sa na shirya maka abincin da ka fi so."

Ya bi ta da kallo cike da farin ciki. A zuciyarsa ya san cewa duk girman m

ukaminsa da yawan mutanen da yake hul

ɗ

a da su a duniya, babu inda yake samun natsuwa kamar gidansa, a gefen matarsa Nadra.

Suka zauna tare suna cin abincin dare, suna tattauna abubuwan da suka faru a ranar cikin annashuwa da dariya. A wannan dare, gidan ja

kadan ya sake cika da soyayya, mutunta juna da kwanciyar hankali, alamar cewa nasarar mutum ba ta ta'allaka da mukami ka

ɗ

ai ba, har ma da irin gidan da yake komawa bayan kowace rana.

_Jalaluddeen_

Ya tsaya cak, ya zare bakinsa daga kirjinta, hannunsa

da ta rike a siket nata ya janye shi .

Fita daga motar ya yi kamar wanda baya da Kuzari. Sannan ya zagaya gefen da take ya bude murfin motar.

Cak ya daga ta ya nufi cikin da ita . Ba main door ya bi ba, jofar da za ta Kai shi direct dakinsa ya nufa.

Pas

sword ya sa kofar t bude, Yana shiga ta riufe da kanta.

Cikin bedroom nasa ya isa, Kai tsaye ya nufi bathroom da ita .

Tsakiyar bathroom suka tsaya, ya kunna shower, ruwa ya fara zuwa kansu. Tana son ta fita ya hada ta da jikinsa ya hana ta fita .

Riga

r jikinsa ya cire da hannu daya, hannu daya na rike da ita . Ya saura daga shi sai dogon wando

Rigar jikinta ya zare sanan ya balle bra din , da sauri ta shige jikinsa cike da kunya. Fatar jikinta na gogan nasa ya ji Wani shock a jikinsa

*America/N

ew York City*

yammacin ranar Juma'a, iska mai sanyi tana ka

ɗ

awa a harabar gidan Ambassador Fahad da ke Washington, D.C. Nadra ce tsaye a falo tana duba agogon bango karo na babu adadi. Tun da safe Fahad ya sanar da ita cewa zai je filin jirgin sama domi

n

ɗ

auko cousin

ɗ

insa, Farida, wadda ta zo Amurka domin ci gaba da karatunta.

Tun bayan ya fa

ɗ

a mata labarin, zuciyarta ta kasa samun cikakkiyar nutsuwa.

Ba don ta yi zargin mijinta ba...

A'a.

Ta san Fahad mutum ne mai tsoron Allah, mai mutunci kuma mai cik

a alƙawari. Tun ranar da iyayensu suka ha

ɗ

a aurensu bai ta

ɓ

a ba ta dalilin shakkarsa ba. A hankali soyayya ta shiga tsakaninsu har ta zama rayuwarsu.

Amma Farida...

Sunanta ka

ɗ

ai yana tayar wa Nadra da tunanin abubuwan da suka shu

ɗ

e.

Tun suna Najeriya, Far

ida ta kasance tana bin Fahad da wani irin kallo. Idan yana magana, ita ce ta fi kowa sauraro. Idan ya yi dariya, ita ce ta fi kowa farin ciki. Kowa a cikin dangi ya san tana son sa, sai dai babu wanda ya ta

ɓ

a cewa komai saboda Fahad bai ta

ɓ

a nuna mata wat

a alama ba.

Har ranar da aka

ɗ

aura aurensa da Nadra.

Farida ta yi kuka a

ɓ

oye.

Tun daga ranar Nadra ta san cewa wannan soyayyar ba ta mutu ba, sai dai an binne ta ne kawai.

Ƙ

arar motoci ta katse mata tunani.

Ta leƙa ta tagar falon.

Motar jakadanci ta shigo

harabar gidan.

Numfashinta ya

ɗ

an tsaya.

Direba ya sauko ya bu

ɗ

e boot yana sauke manyan akwatuna uku.

Daga baya wata kyakkyawar budurwa mai tsayi ta fito daga motar. Sanye take cikin wata doguwar rigar zamani mai launin cream, ta

ɗ

aure gyalenta cikin salo

. Fuskarta cike take da annuri.

Farida.

Da ta hango Nadra bakin ƙofa, sai ta yi murmushin da ba a iya gane ma'anarsa.

Nadra ta taka zuwa wajenta.

"Sannu da zuwa."

"Yauwa Nadra. Ashe ke ce matar Ambassador."

Kalmar ta fito da wani salo da ya sa Nadra ta

ɗ

an

tsaya.

Ta dai yi murmushi.

"Maraba da zuwa."

Fahad kuwa yana tsaye yana umartar masu gadi su shigar da akwatunanta.

"Bashir, ku kai kayan

ɗ

akin baƙi."

Farida ta yi saurin cewa,

"A'a Fahad."

Ya waigo.

"Me ya faru?"

"Ina jin tsoron kwana ni ka

ɗ

ai a sabon gi

da. Ko akwai wani

ɗ

aki kusa da naku?"

Fahad bai ma fahimci abin da take nufi ba.

Ya amsa cikin sauƙi.

"Dukkan

ɗ

akunan baƙi suna wannan

ɓ

angaren gidan. Za ki samu kwanciyar hankali."

Farida ta saki murmushi.

"To shikenan."

Amma a zuciyarta ta ce,

"Ba na gag

gawa... sannu a hankali."

Bayan ta shiga gida, Nadra ta nuna mata

ɗ

akinta.

Farida ta shiga tana kallon kayan alatu da aka tanada.

"Lallai kina rayuwa cikin gata."

Nadra ta amsa cikin tawali'u.

"Alhamdulillah."

Farida ta juya tana kallonta.

"Kin yi sa'a sos

ai."

"Wajen me?"

"Wajen auren Fahad."

Nadra ta yi murmushi.

"Duk abin da Allah Ya ƙaddara ne."

Farida ta matso kusa da ita.

"Kin san... da ni aka ba dama tun farko, da ni ce zan kasance a matsayinki."

Kalaman suka bugi kunnen Nadra.

Sai dai ta danne komai.

Ta ce,

"Allah ne Mai ba da miji."

Farida ta yi dariya.

"Haka ne."

Amma a cikin zuciyarta tana cewa,

"Sai dai har yanzu ban cire rai ba."

Da dare...

Suna zaune suna cin abinci.

Fahad yana ba Farida labarin jami'ar da zai kai ta yin rajista ranar Litinin.

F

arida kuwa ba ta daina kallonsa ba.

Ko da ya

ɗ

aga kofin ruwa, idonta na kansa.

Nadra ta lura.

Ta ci gaba da cin abincinta ba tare da ta nuna komai ba.

Ana cikin haka sai Farida ta ce,

"Fahad, ka tuna lokacin da nake ƙarama? Ni ce kullum nake nace sai ka ka

i ni makaranta."

Fahad ya yi dariya.

"Eh mana. Kina yawan kuka idan ban kai ki ba."

"Ka san har yanzu ban manta ba."

Nadra ta

ɗ

an yi murmushi.

Fahad bai lura da abin da ke cikin maganar ba.

Amma Nadra ta lura.

Farida ba wai tuna yara take yi ba...

Tuna soy

ayyarta take yi.

Da suka gama cin abinci, Fahad ya shiga

ɗ

akin karatunsa domin duba wasu takardu.

Nadra kuwa ta nufi kitchen.

Farida ta biyo bayanta.

Ta tsaya bakin ƙofa tana kallonta.

"Nadra."

"Na'am."

"Kin san wani abu?"

"Mene ne?"

"Ba kowace mace ce tak

e iya riƙe namiji irin Fahad ba."

Nadra ta juyo tana kallonta ido cikin ido.

"Me kike nufi?"

Farida ta yi murmushi.

"Wata rana za ki gane."

Ta juya ta fita.

Nadra ta tsaya cak.

Wani irin sanyi ya ratsa jikinta.

A karon farko tun zuwan Farida, ta tabbatar d

a abin da zuciyarta ta da

ɗ

e tana gaya mata...

Farida ba ta zo gidan ne domin karatu kawai ba.

Ta zo ne da wata manufa.

Manufar da za ta iya girgiza zaman lafiyar aurenta idan ba ta yi taka-tsantsan ba.

*Maman Ihsan ce*

"

[7/12, 5:34 PM] Antysalima Grp

: *MAKAHO NE*

_BOOK 2_

*NA*

Maman Ihsan ce✍



*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*

"LITTAFINA NA KUƊI NE KADA KI KARANTA MANI LITTAFI BA TARE DA KIN BIYA NI HAKKINA BA. NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL . A TURA NAIRA DUBU ƊAYA CIKIN WANAN ACCOUNT 2242538358

Zainab Abdullahi UBA bank. Sai a tura shaidar biya ta wanan lambar waya. 09065327995.

Page1





0





9





Farida ba ta zo gidan nan ne domin karatu kawai ba. Ta zo ne da wata . Manufar da za ta iya girgiza zaman lafiyar aurenta idan ta yi taka-tsantsan.

_Ma'eesha_

Ƙ

anƙame jikin Jalaluddeen ta yi ta shige jikinsa sosai sakamakon kunyar ya gan ta a yadda take ba riga take yi. Shi kuma sai rawa jikinsa ke yi yana wani jijjiga.

Wayar Iphone 16 pro max dinsa mai jure shiga ruwa ta fara ruri daga cikin aljih

in wandonsa. Sai a lokacin ne Ma'eesha ta

ɗ

aga kai da niyyar za ta kalle shi amma sai ta kasa duk da ruwa dake sauka a saman kansu.

Da ƙayar ya iya samun kuzarin

ɗ

aga wayarsa.

Duk da ya dai amsa kiran ne ba tare da ya san me kiran ba. Amma Muryar Dad n

e ya daki dodon kunnensa..

"Ina kai ta ne da ba ku dawo ba."

"Dad muna gidana."

Ya yi maganar kai tsaye .

Kasancewar amsa kuwa ya sa wayar ne Dada dake zaune daga gefe ya tafka salati.

"Na shiga uku yau na ga abun da ya ishe ni"

Ta yi maganar tana k

arbar wayar daga hannun Dad tana magana da Jalal.

"To mara kunya wa ya ba ka izinin ka

ɗ

auke ta ne,kai da har yanzu ba mu gama tabbatar da cewa matarka ba ne kamar yadda ka fada, har sai an tabbatar da cewa matarka ce, ka kawo shedu da..."

Kafin ta kara

sa maganar ya katse ta da cewa

"Tsohuwa idan na ga dama ba zan dawo da ita ba, na ga ko za ki iya zuwa ki

ɗ

auke ta. Daga yanzu ta tare a gidana kenan , sai dai ranar da ta fita ziyara."

"Uwarka da uban ka sun yi ka

ɗ

an, idan ba ka kawo ma ni jikata ba sa

i na yi maganinka!"

"Tsohuwa ba ki da abun da za ki yi magani na da shi."

Miƙa wa Dad wayar ta yi tana fada.

"Idan ni ban isa da kai ba ga uban ka nan a zaune na san za ka ji maganarsa."

"Jalaluddeen."

"Na'am Dad."

Yadda Dad ya kira sunan sa ha san d

a gaske yake ma sa magana mai cike da gargadi."

"Mintuna talatin na baka dan ka kawo mani yarinyar nan."

Yana fadar haka ya kashe kiran wayar.

Ƙ

okarin

ɓ

an

ɓ

are jikinsa yake yi daga na Ma'eesha amma ta sake ƙanƙame shi .

Fahimtar kunyar da take ji ne ta

sa ya dinga matsawa tana biye da shi ya har suka karaasa in da zai dauki towel dins. Ya cire guda daya ya rufa mata. Sa sari ta ja ta daura sannan ta bar shi ya rabu da jikinta.

"Ki yi sauri ki yi wanka Dad na jiran mu."

Daga nan ya fice daga cikin bath

room

ɗ

in.

Closet ya shiga ciki.

Ba jiwawa ya fito ya sauya kayan jikinsa, ita kuma ya fito mata da doguwar rigar Abaya. Har da underwear.

Yana ajiye kayan ta fito da cikin ban

ɗ

aki tana sunkuyar da kai kasa.

"Ina jiranki a mota."

Daga haka ya nufi kof

ar fita ya fice, sai da ta ga ya fice sanan ta fito da sauri ta shirya cikin kayan da aka ajiye mata. Sai dai ta bata tsaya neman handryer ba ta goge ruwan kanta ta yada mayafin Abayar .

Sauri-sauri ta nufi hanyar fita kamar mai tsoron kada wani abu ya

same ta.

Kofar da ta ga ya bi ita ma nan ta bi.

Yana tsaye a kofar daga waje. Tana fitowa ba ta kalle shi ba ta yi gaba.

Rufe kofar ya yi sannan ya bi bayan ta yana murmushi, fuskarsa cike da annuri.

A motar ma ba wanda ya yi wa wani magana tsakanin i

ta da shi. Har suka karasa gidan.

Bayan ya yi parking motar ne sai Ma'eesha ta riga shi saurin fitowa daga cikin motar.

A bakin kofar falon ta tsaya tana jin kunyar shiga ciki.

Har ya karasa bakin kofar tana tsaye.

Tura ƙofar ya yi tare da sallama.

Hannunta ya riko cikin nasa ya fara tafiya da ita. Duk da cogewar da take yi da kokarin zame hannunta bai ba ta damar hakan ba.

Jama'ar gidan gabadaya sun hadu a falon. Dad, Mom, Sadiƙ, Saddiƙa, Dada, Alhaji Sulaiman, Hajiya Saratu, Hajiya Safiya,Haida

r, Kabeer, Mujahid, Jamila, Safna. Sai kuma Abbi Mahaifin Yasmeen.

Sai da suka zo wajen da suke, sanan ya zaunar da ita a saman Centre carpet sanan ya zauna gefenta.

*America/ New York City*

Da daddare...

Bayan Farida ta fice daga kitchen, Nadra

ta jingina da bakin sink tana kallon ruwan famfo da ke zuba a hankali.

Kalaman Farida suna ta yawo a cikin kanta.

"Wata rana za ki gane."

Ta lumshe idanunta.

Ba ta son ta fara zargin mutane ba tare da hujja ba. Amma ita mace ce. Wasu abubuwa zuciya ka

n fahimce su kafin idanu su gani.

Ta dafa kirjinta tana sauke numfashi.

"Ya Allah, Ka kiyaye min gidana."

---

A can cikin study...

Fahad yana zaune yana duba wasu muhimman takardu daga ofishin jakadanci.

Wayarsa ta yi ƙara.

Ya

ɗ

auka.

"Yes, Mr. Coll

ins?"

Suka shiga tattaunawa mai

ɗ

aukar kusan mintuna goma sha biyar.

Da ya gama ya miƙe yana shirin fita.

Yana bu

ɗ

e ƙofar study

ɗ

in sai ya tarar da Farida tsaye a wajen.

Ya

ɗ

an yi mamaki.

"Farida? Me ya kawo ki nan?"

Ta yi murmushi.

"Ina son in ga l

ittattafan da kake karantawa."

Fahad ya bu

ɗ

e ƙofar.

"Shigo."

Ta shiga tana kallon shelves

ɗ

in littattafai.

"Wai har yanzu kana son karatu kamar da?"

Ya yi murmushi.

"Karatu ba ya ƙarewa."

Farida ta

ɗ

auko wani frame

ɗ

in hoto.

Hoton Fahad ne lokacin

yana jami'a.

Ta yi murmushi.

"Ka san ban ta

ɓ

a ganin wannan hoton ba."

Fahad ya amsa yana gyara wasu takardu.

"An da

ɗ

e sosai."

Ta ci gaba da kallon hoton.

"Har yanzu kana da kyau fiye da lokacin."

Fahad ya

ɗ

aga kai.

"Nagode."

Ya sake komawa aikinsa

ba tare da ya fahimci nauyin maganar ba.

Farida kuwa ta lura.

Har yanzu bai fahimci abin da take nufi ba.

Ta

ɗ

an yi shiru kafin ta ce,

"Ka san... wasu abubuwa suna canzawa."

"Wane abubuwa?"

"Mutane."

Fahad ya

ɗ

aga gira.

"Hakane."

"Sai dai wasu so

yayya ba ta canzawa."

A wannan karon Fahad ya

ɗ

aga kansa gaba

ɗ

aya.

Ya kalle ta.

"Farida."

Ta yi shiru.

Ya yi magana cikin nutsuwa.

"Kin gaji da tafiya. Ki je ki huta."

Ta fahimci ya kauce wa maganar.

Sai ta yi murmushi.

"Good night."

"Good night

."

Ta fita.

Da ƙofar ta rufe, Fahad ya

ɗ

an yi tunani.

Ya tuna yadda take kallonsa tun da ta iso.

Sai dai ya kawar da tunanin.

"Wataƙila gajiyar tafiya ce."

Bai san cewa abin ya fi haka ba.

---

Washegari da safe...

Ƙ

arar tsuntsaye ta cika harabar g

idan.

Nadra ta tashi da wuri kamar yadda ta saba.

Ta yi sallah sannan ta shiga kitchen.

Tana shirya breakfast.

Jim ka

ɗ

an Fahad ya shigo.

"Sannu."

Ta yi murmushi.

"Ina kwana?"

"Lafiya."

Ya matso kusa da ita.

"Kin yi shiru tun jiya."

Ta yi saurin

murmushi.

"Babu komai."

Ya san tana

ɓ

oye wani abu.

Amma bai matsa mata ba.

Ya

ɗ

an kama hannunta.

"Idan akwai abin da ke damunki, ki gaya min."

Ta kalli fuskarsa.

Ita kanta ta san idan ta fara maganar Farida yanzu zai iya

ɗ

auka tana hassada ne.

Sabo

da haka ta ce,

"Ba komai."

Ya sumbaci goshinta cikin kulawa.

"Allah Ya sa."

Ya rungume ta ta baya ya dora ha

ɓ

arsa a saman kafadar ta.

"Kin tabbata?"

Kai kawai ta jinjina ba tare da ta yi magana ba.

Har lokacin yana rungume da ita ta baya hannunsa na

yawo a saman cikinta. Ita kuma ba ta fasa aikin da take yi ba.

A wannan lokacin...

Farida ta sauko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login