Showing 30001 words to 33000 words out of 191594 words

Chapter 11 - MAKAHO NE COMPLETE

take da doguwar abaya mai launin ash.

Mayafi fari ne ya rufe k

anta.

Ba ta yi kwalliya ba.

Amma kyawunta ya fito fiye da yadda yake tunawa.

Mutumin ya dafe ƙirjinsa.

Numfashinsa ya tsaya na wasu daƙiƙu.

"Subhanallah..."

Ya furta cikin ƙasa-ƙasa.

Direban ya kalle shi ta madubi.

"Ranka ya da

ɗ

e..."

Ya

ɗ

aga hannu.

"Kada k

a ce komai."

Idanunsa suka cika da hawaye.

"Wannan ce rayuwar da na lalata."

...

"Sidra!"

Sady Baby ta daga mata hannu.

Sidra ta yi saurin ƙarasa.

"Sady."

Suka rungume juna.

"Lafiya?"

"Lafiya."

"Kin yi kyau."

"Ke ma haka."

Suka yi dariya.

Mutumin kuwa bai

daina kallonta ba.

Ko motsi bai yi.

Sai kallonta yake yi.

Tamkar wanda ya rasa wani abu mai matuƙar muhimmanci sannan yau ya sake ganinsa.

...

Sidra ta lura akwai wata mota kusa.

Ta yi murmushi.

"Ke dai."

"Lafiya?"

"Waye a cikin motar nan?"

Sady Baby ta ju

ya ta kalla.

"Oh."

Ta yi kamar ba komai.

"Wani

ɗ

an'uwanmu ne."

"Ban ta

ɓ

a ganinsa ba."

"Saboda baya zama nan."

"Ashe."

"Eh."

Sidra ta sake kallon motar.

A daidai wannan lokacin.

Mutumin ya

ɗ

an sauke gilashinsa ka

ɗ

an.

Iskar waje ta shiga.

Da sauri ya sake

ɗ

a

ga gilashin.

Sidra ta

ɗ

an ha

ɗ

e gira.

"Kamar..."

Sady Baby ta kalle ta.

"Kamar me?"

"Kamar na ta

ɓ

a ganin idanun mutumin nan."

Jikin Sady Baby ya

ɗ

an yi sanyi.

Amma ta yi saurin murmushi.

"Ke ma dai."

"Me?"

"Duk wanda kika gani sai ki ce kin ta

ɓ

a ganinsa."

S

idra ta yi dariya.

"Wataƙila."

Amma zuciyarta ta ƙi yarda.

Akwai wani abu game da idanun mutumin.

Wani abu da take ji kamar ta sani.

Amma ta kasa tuna daga ina.

...

Cikin motar.

Ya rufe idanunsa.

"Kada ta ƙara kallona."

Ya fa

ɗ

a a hankali.

"Ba zan iya jurew

a ba."

Sady Baby ta ce,

"Ta kusa ganeka."

Ya yi murmushi mai ciwo.

"Da ta gane ni..."

Ya ha

ɗ

iye yawu.

"Da ta tsane ni fiye da yadda take yi yanzu."

Sady Baby ta ce,

"Ka yi haƙuri."

Ya girgiza kai.

"Ba haƙuri nake nema ba."

"To me?"

"Ina neman gafara."

Shir

u ya biyo baya.

Sai kallon Sidra yake yi ta cikin gilashin motar.

Yana jin kamar ya fito ya durƙusa a gabanta.

Ya ce mata komai.

Ya roƙe ta.

Amma bai isa ba.

Har yanzu tsoro ya fi ƙarfinsa.

Tsoron ganin ƙyamar da za ta bayyana a idanunta idan ta gano cewa

wannan attajirin mai mutunci da take gani a yau

*Maman Ihsan ce*✍

09065327995

[7/9, 5:08 PM] Oum Husnah Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

09065327995

*LITTAFINA NA KUƊI NE KADA KI KARANTA MANI LITTAFINA BA TARE DA KIN BIYA NI HAKKINA B

A*

*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*

Page 1





0





0





Tsoron ganin ƙyamar da za ta bayyana a idanunta idan ta gano cewa wannan attajirin mai mutunci shi take gani a yau.

"Me ya same ki ne na na ga bakinki ya fashe?"

"Ba komai fa

ɗ

uwa na ne a ban

ɗ

ak

i."

"Ayyah sorry, Allah ya kiyaye gaba."

"Amin ya Allah."

Daga haka ne ya ta yi mata sallama ta ce za su tafi . Don ta lura da Sidra na yi ma ta kallon zargi, da alama ba ta gamsu da bayanin da take yi ma ta ba.

Sallama suka yi ma ta suka ma ta, sanan

ta koma cikin gidan, tana so ta yi wa Sady baby zancen Mallami kuma ta fasa sakamakon ganin ba ita kadai ba ce.

_Jalaluddeen_

Gudu yake yi kamar zai tashi sama, sai da ya ga ya kamo su Mom a gudu sanan ya rage gudun da yake yi.

Mom hanyar gida ta nufa

, har lokacin Ma'eesha ba ta daina kuka ba.

Mom na danna horn maigadin ya wangale ma ta gate ta shiga da motar, sai Jalaluddeen ya cinna hancin motar gidan kafin a rufe wa Mom gate.

Tana parking ta ga shi ma ya yi parking ya fito.Ma'eesha ma fito wa ta y

i ta nufi cikin gidan da hanzarin.

"Me ka zo yi nan bayan ka san Kun tara mutane a wajen dinner?"

"Mom..."

Sai ya yi shiru ya kasa karasa maganar da ya yi niyyar yi .

"Ka juya ka koma in da ka fito, don idan ba kai ai ba dinner. Waye zai maye gurbin ka

a wajen ? Idan ba ka nan ai ba dinner."

"Kowa ya watse ya kama gabansa Mom."

"Kan me za ka ce haka?"

"Mom ba wanan ne a gabana ba, da farko me yarinyar nan take yi a nan, kuma yaushe ta zo?"

"Ka ga kada ka

ɓ

ata dinner din nan ka yi sauri ka koma ."

"Mom ba zan iya komawa ba."

Ya yi maganar yana nufar ƙofar shiga cikin falon.

"Tana tsaye a tsakiyar fakon, tana ganin shigowar sa ta yi sauri ta nufi

ɗ

akin Saddiƙa ta murza key. Saboda ta san cewa sai ya biyo ta.

Dukan ƙofar yake yi yana jiran sunan ta

amma ta share shi.

Zama ta yi a bakin kofar dakin tana kuka mara sauti .

_Yasmeen_

Ganin yadda ya bi bayan Ma'eesha da motar ne ya saka ta

ɗ

ora hannu akai ta zube a saman guiwarta tana kuka.

Cikin baƙin ciki da takaici Aunty Zahariyya ta ja hannun Ya

smeen ta miƙar da ita tsaye .

Hanyar motarsu ta nufa da ita, don yadda ta ga Jalal ya gigice ya fita hayyacinsa ba zai dawo ba. Gara su tafi gida don abun kunya ne a gare su a ce wai mijin ƴarsu ne daga ganin wata mace ya fita hayyacinsa har ya bar waje

n taron bikinsu bai damu da abin da mutane zasu fada ba.

Ummee kam komai ya tsaya ma ta, ta shiga ru

ɗ

ani sosai ba kadan ba. Ta rasa me ya sa hakan ya faru ne.

Kunyar da Jamaluddeen ya ba su ne ko kuma me za ta yi? Yadda ta cika baki da bikin Yasmeen t

a gayyaci manyan mutane na fita kunya amma Jalaluddeen ya kunyata ta.

Daga gefe ta ji wasu suna magana .

"Yau na ga ikon Allah. Angon yana kusa da amaryarsa amma a ce daga hangen wata kuka sai ka haukace ka mance da amaryar ka? Sai ka fara bin wata. Har

fitar da ita amma ba ka fasa ba jar da bin bayansu?"

Wata ta kuma cewa.

"Maybe kyawun ta ne ya ru

ɗ

e shi . Don gakskya tana da masifar kyawun .."

"Gaskiya ce akwai wutar kyau ."

Cike da takaice Mom ta juya ta koma cikin dakin taron .

Hatta manyan baki

nta da ta tara kasa ma su magana ta yi, a fusace ta nufi motar da suka zo da shi.

Ta shiga gaba gefen wajen me zaman banza. Yasmeen na bayan motar in da Aunty Zahariyya ta zaunar da ita.

Yasmeen kuka take yi kamar ranta zai fita. Sam ta kasa yarda da ab

un da idanunta ya gane ma. Sai girgiza kai take yi tana kuka har tana shi

ɗ

ewa.

Babu wanda ya samu zarafin rarrashinta.

Cikin ƙankanin lokaci suka karasa gida.

Daga gefe daya kuma dangin Mom ne sun yi cirko-cirko. Dada, Hajiya Saratu Hajiya Safiyya, Ka

beer, Haidar, Mujaheed, Jamila, da Safna.

"Wanan wane irin bala'i ne da rashin Mutunci, ta ya za ku tara mutane ku bar su Ku yi tafiyarku . Bayan ko abun da ya tara mu ba'ayi ba. Kalli wajen nan, kalli yadda aka tsara shi aka kashe kudi. Kalli Abinci da a

bun sha da soyayyun naman kaji duk an bar su a banza a wofi. Yo shi kika Jalalu da me yayi haka? Ko ya fara shaye-shaye ne?"

"Ba abun da yake sha Dada."

"

Cewar Haidar da ransa yake a

ɓ

ace.

"Yanzu ko zo mu tafi gida dan kun ga kowa na wuce wa gida. "

"

Ƙ

warai kuwa sai mayunwata ga su can suna

ɗ

iban abinci suna ci."

Ta yi maganar tana kallon wadanda ke cin abinci da naman kaji.

Wasu sai daukan abin sha suke yi suna suna wucewa da shi.

Motar Kabeer Dada da Safna da Jamila suka shiga, sai Mujaheed dake

zaune a gefen Kabeer. Motar Haidar kuwa Hajiya Saratu da Hajiya safiya su ne suka shi motar Haidar.

Suka kama hanyar komawa gida.

Ko da suka karasa gidan suka ga diramar da ake yi a gidan.

Mom na zaune a falo kamar ba abun da ya dame ta, yayin da Jalal

ke ta knocking kofar da Ma'eesha take ciki.

Fahimtar cewa akwai wani

ɓ

oyayyen al'amari a tsakanin su.

Ba tare da ta kalli in da Jalal yake ba ta yi magana cikin bayar da umarni

"Ka fita ka ba ta wuri tun da ba ta bukatar sauraren ka a halin yanzu, duk

da ban san yaushe kuka san juna ba. Amma da bukatar ka ba ta lokacin ta sauka. Don haka ka tafi ka bar gidan nan yanzu."

Ya bude baki da niyyar yin magana ya ji muryar Mom ta ce .

"Bissalam."

Ganin yadda ta tsuke fuska ya saka shi ficewa daga cikin g

idan.

Idanunsa sun kada sun yi jajir kamar garwashin wuta.

A parking lot suka hadu da su Dada da suka iso.

Ba wanda ya kula a cikin su ya nufi motar Sadik da ya zo da ita sai shiga. Sai ya ji muryar Dada tana cewa

"Ka yi hauka ne me kake yi haka nan n

e, me ka aikata?"

Bai kula ta ba ya yi shigewarsa cikin motarsa .

Kamar wanda aka tsikara kuma sai ya fito daga cikin motar ya nufi cikin falon.

Gabadaya jama'ar falon suka juya suna kallon sa.

"Mom a gaskiya ba zan iya barin gidan nan ba sai na yi

magana da matata."

Da mamaki kowa ke kallonsa sakamakon jin kalamansa.

"Matarka?"

Kabeer da Haidar suka hada baki wajan fa

ɗ

a.

"Yaushe ta zama matarka, kawai daga ganin yarinyar lokacin daya ka bi ka haukace ka ce wai matarka. Waye ya daura maka aure d

a ita?"

"Ta san komai ta fito ta fada maku gakskya."

Dada ta nufi kofar dakin tans bubbugawa tare da kiran sunan Mai'eesha.

"Mai'eesha."

Ta fada tana bubbuga kofar da karfi .

Ma'eesha dake zaune jikn kofar tana kuka ne ta tashi ta murza key din dakin

.

Janyo hannunta Dada ta yi zuwa falo ta ce.

"Waye wanan kin san shi ne?"

Tana hawaye ta girgiza kai alamar a'a.

"Me yasa yake cewa ke matarsa ce?"

Kai ta girgiza ba tare da ta yi magana ba

"Ki bude baki ki yi magana mana."

Cewar Hajiya Safiyya tan

a kallon Mai'eesha.

"Zan sake tambayar ki amsa nakw so ki bani da bakinki. Ina kuka san juna."

Kuka kawai take yi batare da ya yi magana ba.

"Ki yi magana mu san halin da ake ciki."

A gur

ɓ

ataccen tunanin ta baya son ta yanzu ne yake auren wacce yake so

, don haka ta ce.

"Ni dai ban san komai ba dan Allah ku rabu da ni."

"Mar'atussaliha kada ki ma ni haka, dan Allah ki bar wanan zancen rashin fahimtar ce, dan Allah komai ya wuce. Ki ba ni dama zan yi ma ki bayani.

Ba ta ce komai ba ta juya da sauri ta

nufi dakinta.

Mara ma ta baya ya yi ya ya shiga dakin sannan ya mayar da kofar ya rufe tare da murza key .

Tana kallonsa yadda ya murtuke fuska wanda ya sa ta ji tsoronsa.

Ya karasa in da take tana ja da baya shi ma yana bin ta a baya. Har ta hade da

bango

Matse ta ya yi da jikinsa tan kallonsa tana hawaye

Wrist din ta ya riko ya sake ha

ɗ

a ta da jikinsa.

"Kada

ɓ

acin rai ya sa ki aikata abin da za ki zo ki yi nadama daga baya ."

Murmushin takaici ta yi tana cewa

"Nadama,.ai ba nadamar da na yi ka

mar an zama tare da kai cikin yarda da aminci, yayin da kake da wani mummunar manufa a kaina. To burin ka ya cika ka auri wacce kaka so, ba ni da aka ba ka ni daga sama ba tare da ka gani kana so ba, ka karba ne kawai saboda ba yadda za ka yi ne. Sanan kan

a zaune tare da ni ba tare da ka..."

"Ya isa haka , ki saurare Ni, na zan saurare ka ba, da a baya ne lokacin da ban san ko kai waye ba kuma lokacin da ba ka ta

ɓ

a yi Mani karya ba zan iya sauraren ka. Amma a yanzu da na gane ko kai waye ba na bukatar kow

ane kalma daga bakinka. Ka tafi ka je wajen amaryarka."

Ta yi maganar cike da tsananin kishinsa.

Mom ce ta kwankwasa kofar ta ce su bude .

Da sauran Ma'eesha ta bar jikin bangon ganin ya ba ta hanya.

Tana bu

ɗ

e wa Mom ta ce su fito zuwa farlo.

Ma'eesha

ta fito da sauri ta bar shi a cikin dakin

Falon ya cika da nutsuwa mai nauyi. Kowa yana kallon

ɗ

an uwansa, amma babu mai cewa komai. Dada tana zaune a babban kujeraa, carbi na yawo a hannunta amma tun da aka fara maganar, bata ƙara ko sau

ɗ

aya ta ja

carbin ba.

Mom kuwa ta kasa zama lafiya. Ta miƙe, ta sake zama. Wani irin fargaba ta lullu

ɓ

e ta.

A gefe guda kuma Ma'eesha tana zaune cikin nutsuwa, kanta a ƙasa. Duk da haka zuciyarta kamar za ta fasa kirjinta.

'Ka yi haƙuri Jalaluddeen... idan na ce ni

matarka ce, komai zai lalace...' ta fa

ɗ

a a zuciyarta.

Sai aka ji ƙarar

Ƙ

ofa ta bu

ɗ

e.

Jalaluddeen ya shigo da sauri.

Fuskarsa cike da damuwa.

Idanunsa suka sauka kan Ma'eesha.

Ya tsaya tamkar wanda aka dasa.

"Ma'eesha..."

Ta

ɗ

ago kai a hankali.

Idanuwansu

suka ha

ɗ

u.

Na

ɗ

an daƙiƙa ka

ɗ

an, zuciyar Ma'eesha ta kusan kasa jurewa.

Amma sai ta kauda kai.

Cikin sanyi ta ce,

"Waye kake kira?"

Jalaluddeen ya yi dariyar rashin yarda.

"Wasa kike yi?"

Ta kalle shi.

"Ban gane ka ba."

Falon ya yi tsit.

Mom ta dubi

ɗ

ant

a.

Ta sake duban Ma'eesha.

Jalaluddeen ya ƙarasa gabanta.

"Ma'eesha... ni ne."

Ta

ɗ

an ja baya.

"Kada ka matsa mini."

"Kina nufin baki san ni ba?"

Ta girgiza kai.

"Ban ta

ɓ

a ganinka ba."

Jalaluddeen ya runtse idanu.

Ya bu

ɗ

e su.

"Kina nufin baki ta

ɓ

a zama

a gidana ba?"

"Ban ta

ɓ

a shiga gidanka ba."

"Kina nufin ba ni na aure ki ba?"

Ta

ɗ

an yi shiru.

Numfashinta ya yi nauyi.

Sai ta

ɗ

ago kai.

"A'a."

Kalmar ta fa

ɗ

o a hankali.

Amma ta bugi zuciyar Jalaluddeen kamar guduma.

Ya ja baya yana kallonta.

"Ma'eesha... k

i daina."

"Ni ban san ka ba."

Mom ta kasa jurewa.

"Jalaluddeen..."

Ya juya.

"Mom."

"Wacece wannan?"

Ya amsa ba tare da wata-wata ba.

"Matata ce."

Daƙiƙa

ɗ

aya...

Babu wanda ya motsa.

Mom ta zaro ido.

"Matar... ka?"

"Eh."

Dada ta dafe goshi

"Yaushe?"

"Wat

anni da suka wuce."

"Ba tare da mun sani ba?"

Jalaluddeen ya sunkuyar da kai.

"Eh."

Mom ta dafe baki.

"Subhanallah..."

Ta juya ga Ma'eesha.

"Abin da yake fa

ɗ

a gaskiya ne?"

Ma'eesha ta kalleta.

A zuciyarta kuwa hawaye ne suke zuba.

'Ki yafe mini Mom...'

A

mma bakinta ya furta,.

"Ban san shi ba."

Jalaluddeen ya rufe idanu.

Hawayen da bai ta

ɓ

a tunanin zai yi ba suka cika masa ido.

"Ma'eesha..."

Ta ƙi kallonsa.

"Kina hukunta ni ne saboda kin ji zan yi aure?"

Sai ta

ɗ

an

ɗ

aga kai.

"Wane aure?"

"Kina sane da a

bin da ya sa kika gudu."

Ta girgiza kai.

"Ban ta

ɓ

a rayuwa tare da kai ba."

Jalaluddeen ya dafe kansa.

"Ya Allah..."

Mom ta matso kusa da

ɗ

anta.

"Jalaluddeen... kana da wata hujja?"

"Eh."

Ya zaro wayarsa.

Ya shiga gallery.

Ya fara nema.

Ya sake nema.

Babu

hotonta.

Ya shiga messages.

Lambar Ma'eesha babu ita.

Ya tsaya cak.

"Wannan ba zai yiwu ba..."

Ya sake dubawa.

Har yanzu babu.

Dada ta ce,

"Me kake nema?"

"Hotunanmu..."

"Sun

ɓ

ace?"

Jalaluddeen ya kasa magana.

Mom ta miƙa hannu.

"Ba ni wayar."

Ta duba.

Babu komai.

Ta mayar masa.

Ta sake kallon Ma'eesha.

"Ke fa?"

Ma'eesha ta fito da wayarta.

Mom ta duba.

Babu hoton Jalaluddeen.

Sai Dada ta ce .

"Wanan wayar da Kabeer ya siya ma ta ne ba ta zo da waya ba.

Sa sanan ya tuna da wayarta da ya ajiye a drawer

ɗ

akinsa amma jiya ya duba wayar bai gani ba

Babu kira.

Babu saƙo.

Babu komai.

Mom ta rasa me za ta ce.

Dada ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi.

"Yanzu wa zan gaskata?"

Mom ta kalli Jalaluddeen.

"Wannan yaron ban ta

ɓ

a kama shi da ƙarya ba."

Ya juya ga Ma'

eesha.

"Ke kuma idanunki ba sa nuna mini kina ƙarya."

Ya girgiza kai.

"A. amma irin wannan ru

ɗ

ani ban ta

ɓ

a gani ba."

Jalaluddeen ya kalli Ma'eesha da jajayen idanu.

"Ki fa

ɗ

i gaskiya."

Ma'eesha ta ji zuciyarta na karyewa.

Da ƙyar ta ha

ɗ

iye kukan da ke nem

an ƙwace mata.

Amma ta sake maimaitawa.

"Ban san ka ba."

Jalaluddeen ya yi shiru.

Ya kalleta na tsawon lokaci.

Sai ya ce cikin muryar da ta cika da ciwo,

"Idan wannan shi ne hukuncin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login