Showing 177001 words to 180000 words out of 191594 words
rasa ma wanda zai tsaya tare da shi a lokacin da ya fi buƙatar mutane.
Amma duk da haka…Allah yana kallon komai. Kuma Allah ba Ya manta da wanda aka manta da
shi.
*Maman Ihsan ce*
[8/10, 6:44 AM] Antysalima Grp: 1
️
⃣
6
️
⃣
5
️
⃣
A wanan ranar ne Jamil ya fahimci cewa talauci ba wai rashin ku
ɗ
i kawai ba ne. Wani lokaci yana sa mutam ya rasa ma wanda zai tsaya tare da shi a lokacin ya fi buƙatar mutane. Amma duk d
a haka Allah yana kallon komai kuma Allah ba ya manta da wanda aka manta da shi.
_Ma'eesha_
Ma’eesha tana zaune a gefen gado, hannunta
ɗ
aya a kan cikinta, yayin da
ɗ
ayan ke riƙe da wayarta ba tare da ta san abin da take kallo ba. Tun bayan dawowarsu
daga asibiti da tabbatar da cewa Cikinta ya kai watanni ha
ɗ
u, ta fara zuwa awo. zuciyarta ta kasance cikin wani irin yanayi na farin ciki da fargaba.
Jalaluddeen kuwa yana zaune a kujerar da ke kusa da taga.
Ya yi shiru.
Amma shiru irin wanda ke
ɗ
auke
da wani babban abu a zuciya.
Sau da yawa yana kallon Ma’eesha, sai ya
ɗ
auke idanunsa.
Ma’eesha ta lura.
Ta ajiye wayarta a gefenta.
“Yaya Jalaluddeen?”
“Hmm?”
“Me ya faru?”
Ya
ɗ
aga kai ya kalle ta.
“Babu komai.”
Ta
ɗ
an yi murmushi.
“Na san ka fi
ni iya
ɓ
oye abu, amma ni ma na fara gane ka. Tun shigowarka
ɗ
akin nan kake cikin wani irin yanayi.”
Jalaluddeen ya sauke numfashi.
Ya miƙe daga kujerar, ya matso kusa da ita, sannan ya zauna gefenta.
Ya kama hannunta.
“Ma’eesha, akwai wani abu da nake
son gaya miki.”
Fuskarta ta sauya.
“Me ya faru?”
“Ba abin da ya faru da Daddy bane.”
Ta
ɗ
an saki ajiyar zuciya.
“To me ne?”
Jalaluddeen ya
ɗ
an yi shiru kafin ya ce,
“Dukiyar Daddy.”
Ma’eesha ta daure fuska.
“Dukiyar Daddy?”
“Eh.”
“Me ya faru da
ita?”
Jalaluddeen ya riƙe hannunta sosai.
“Na
ɗ
an lokaci yanzu ina bin wasu abubuwa ne a hankali. Ba wai saboda bana yarda da ke bane. Ina yi ne saboda ina son kare abin da ya kamata ya zama naki da na sauran 'yan gidan.”
Ma’eesha ta yi shiru tana kall
onsa.
“Me kake nufi?”
Jalaluddeen ya ce,
“Tun lokacin da Mamy ta fara samun iko a gidan, abubuwa sun sauya. Daddy ba shi da cikakken ikon yanke shawara kamar da. Abin da Mamy ta ce shi yake bi.”
Ma’eesha ta sunkuyar da kai.
“Na sani.”
“Kin san?”
Ta
ɗ
aga kai.
“Eh. Amma ban ta
ɓ
a sanin dalilin da ya sa Daddy yake haka ba.”
Jalaluddeen ya yi shiru na wasu daƙiƙu.
Sai ya ce a hankali,
“Abin da muka gano shi ne cewa Mamy ta yi masa wani abu da ya sa hankalinsa da tunaninsa suka kasance ƙarƙashin ikon a
bin da take fa
ɗ
a.”
Ma’eesha ta zaro ido.
“Yaya Jalaluddeen…”
“Ki saurare ni.”
Ta yi shiru.
“Saboda wannan, akwai babban ha
ɗ
ari. Dukiyar Daddy tana hannunta. Kuma idan aka bar abubuwa haka, tana iya watsewa gaba
ɗ
aya.”
Ma’eesha ta riƙe kirjinta.
“All
ah Ya kiyaye.”
“Shi ya sa na
ɗ
auki mataki.”
“Wane mataki?”
Jalaluddeen ya
ɗ
an
ɗ
auki lokaci kafin ya amsa.
“Na tura wani mutum nawa.”
Ma’eesha ta kalle shi da mamaki.
“Mutum naka?”
“Eh. Na sa shi ya shiga cikin gidan a matsayin wanda yake son Laila.”
“Laila?”
“Autar Mamy.”
Ma’eesha ta bu
ɗ
e baki, ta kasa cewa komai.
Jalaluddeen ya ci gaba da magana cikin nutsuwa.
“Ba son Laila ya kai shi gidan ba. Aiki ne. Na so ya gano yadda ake tafiyar da dukiyar gidan da kuma abin da Mamy take shirin yi da ita.
”
Ma’eesha ta sauke numfashi.
“Ya yi nasara?”
“Eh.”
“Me ya gano?”
Jalaluddeen ya kalli ƙasa.
“Ya gano cewa Laila tana da sauƙin yarda idan aka nuna mata cewa akwai hanyar samun rayuwa mai kyau a wajen gida. Sai ya yi amfani da hakan.”
Ma’eesha ta ji
zuciyarta na nauyi.
“Me ya yi mata?”
“Ya ba ta shawarar cewa su tattara dukiyar gidan su gudu su yi aure a ƙasar waje.”
“Ya ya?!”
“Shi ne abin da ya sa ta tattara duk abin da zai iya zama hujja ko dukiya.”
Ma’eesha ta kasa magana.
“Ku
ɗ
i…”
“Eh.”
“T
akardun kadarori?”
“Eh.”
“Gwal?”
“Eh.”
Ta dafe kai tare da cewa
“Duka ta tattara?”
“Duka.”
“Ta kai masa?”
“Ta kai masa.”
Ya amsa mata a taƙaice.
Ma’eesha ta zuba masa ido tare da cewa
“Daga nan fa?”
“Daga nan ne ya gaya mata gaskiya.”
“Wace
gaskiya?”
Ta tambaye shi cike da mamaki.
“Cewa bai zo saboda yana son ta ba.”
Ma’eesha ta yi shiru.
“Ya gaya mata cewa aikin da ya zo yi ne saboda ni na sa shi. Ya yi mata bayani cewa an turo shi ne domin ya gano inda dukiyar gidan take da kuma yadda z
a a kare ta.”
“Laila ta ji me?”
“Ta ji zafi sosai.”
Jalaluddeen ya sauke numfashi.
“Amma aikin ya kammala.”
Ma’eesha ta dube shi.
“Dukiyar tana ina yanzu?”
“Kaduna.”
Ta miƙe tsaye da sauri.
“Za ka je Kaduna?”
Jalaluddeen ya
ɗ
aga kai.
“Eh ya zama
dole na je, dan ko zuwan da Daddy ya yi ban sanar da shi komai ba game da dukiyarsa."
“Yaushe za ka tafi dan Allah Yaya J.
“Da safe.”
“Ni ma zan tafi. Wallahi ina son zuwa na ga Daddyna."
Nan take Jalaluddeen ya girgiza kai tare da cewa
“A’a gaskiy
a ba za ki je ba.
“Me ya sa?”
“Saboda kina da ciki. Kuma da da halin zuwa wani waje ma ai da aikin hajji da na biya maki kika tafi, amma saboda ciki dole aka daga tafiyar."
“Ciki ba ciwo bane.”
“Ma’eesha…”
“Jalaluddeen, dukiyar Daddy ce.”
“Na sani.”
“Kuma idan wani abu ya faru da ita fa?
Ta yi tambayar idanunta a kansa.
“Shi ya sa zan je.”
“Ni ce
ɗ
iyar Daddy. Kanga ni ya kamata a ce na je ko?'
“Na sani. Amma kuma ba sa ki je ba."
“Dukiyar nan za ta zama gadona.”
“Na sani.”
“Saboda haka zan taf
i.”
Jalaluddeen ya tsaya yana kallonta.
“Ma’eesha, ina roƙonki.”
Ta girgiza kai.
“Ba zan zauna nan ba ina jiran ka ka tafi da abin da ya shafi mahaifina.”
“Ba zan je da kaina ka
ɗ
ai ba saboda bana son ki shiga cikin wani ha
ɗ
ari.”
“Wane ha
ɗ
ari?”
“Ba m
u san abin da za mu tarar ba.”
“Shi ya sa zan bi ka.”
Jalaluddeen ya matso kusa da ita ya fara magana cikin kwantar da murya.
“Kin manta kina da ciki?”
“Ban manta ba.”
“To ki yi tunani.”
“Na yi tunani.”
“Ki zauna.”
Maƙe kafada ta yi alamar ba za ta
zauna ba, wai ita ta yi fushi.
“A’a.”
“Ma’eesha.”
“Yaya Jalaluddeen.”
Suka kalli juna.
A ƙarshe Ma’eesha ta ce cikin sanyin murya,
“Duk lokacin da wani abu ya shafi rayuwata, kana cewa ka san abin da ya fi dacewa da ni. Amma wannan karon ina son in
kasance tare da kai.”
Jalaluddeen ya yi shiru.
Ta riƙe hannunsa.
“Ba wai ban yarda da kai bane. Ina yarda da kai fiye da kowa. Amma Daddy mahaifina ne. Idan akwai abin da zan iya yi domin kare shi da dukiyarsa, ba zan zauna ba.”
Jalaluddeen ya kalli ha
nnunta da ke kan nasa.
“Amma lafiyarki fa?”
“Za ka kula da ni.”
“Idan tafiyar ta yi tsawo fa?”
“Za ka kula da ni.”
“Idan muka fuskanci matsala?”
“ aKai Za ka kare ni.”
“Idan likita ya ce ki huta?”
“Zan huta.”
Jalaluddeen ya kasa daurewa.Ya yi murm
ushi ka
ɗ
an.
“Kin shirya min magana.”
“Saboda na san kai ma idan ka yanke shawara, babu wanda zai iya sauya maka ita.”
Ya yi dariya a hankali.
“Kin fara sanina kenan.”
“Na dade da saninka.”
Sai murmushin ya gushe daga fuskar Jalaluddeen.Ya koma cikin
nutsuwa.
“Madalla. Amma akwai sharadi.”
“Me?”
“Ba za ki wahalar da kanki ba.”
“Na amince.”
“Duk lokacin da kika ji ba ki da lafiya, sai mu tsaya.”
“Na amince.”
“Ba za ki yi gardama idan na ce ki huta ba.”
Ma’eesha ta
ɗ
an yi murmushi.
“Na amince.”
“Ba za ki matsa ki
ɗ
auki komai ba.”
“Na amince.”
“Za ki kasance tare da ni a kowane lokaci.”
Ta kalle shi.
“Wannan ma na amince.”
KoJalaluddeen ya riƙe hannunta ya matse.
“To shikenan.”
“Za mu tafi?”
“Za mu tafi.”
Ma’eesha ta yi murmushi.
“Yaush
e?”
“Da safe.”
“Zan shirya yanzu.”
“Ki bari.”
“Me?”
“Ki zauna.”
“Me kuma?”
“Ni zan shirya komai.”
“Jalaluddeen…”
“Ba na son ki wahala.”
Ta zauna a hankali.
Jalaluddeen ya
ɗ
auki wayarsa ya fara aika wasu saƙonni.
Bayan
ɗ
an lokaci ya ajiye wayar.
“Motar za ta kasance a shirye da sassafe. Za mu tafi Kaduna kai tsaye.”
Ma’eesha ta kalli cikinta, sannan ta
ɗ
ora hannunta a kai.
“Allah Ya tsare mu.”
Jalaluddeen ya
ɗ
ora hannunsa a kan nata.
“Amin.”
Sai ya kalle ta sosai.
“Ma’eesha.”
“Na'am?”
“A
bin da muke zuwa
ɗ
auka ba ku
ɗ
i ka
ɗ
ai bane.”
“Na sani.”
“Rayuwar Daddy ce. Mutuncin gidanku ne. Kuma makomar ki ce.”
Ma’eesha ta
ɗ
aga kai.
“Saboda haka ba zan bari a lalata shi ba.”
Jalaluddeen ya matse hannunta.
“Ni ma ba zan bari ba.”
Daga nan ya m
iƙe ya fara shirya abubuwan da za su buƙata.
A wannan dare, babu wanda ya yi barci cikin sauƙi.
Domin washegari ba tafiya ce kawai zuwa Kaduna ba.
Tafiya ce ta neman abin da ya rage daga cikin dukiyar wani uba da aka kwace wa ikon kansa.
Kuma Jalaludde
en ya san cewa duk abin da zai faru a Kaduna zai iya sauya rayuwar Ma’eesha gaba
ɗ
aya.
_Sadik_
Dawowar sa daga aiki kenan, ya yi parking mota a parking space na gidansa. Ya fito daga cikin motar ga nufi ciki.
Ba kowa a farlon. Kai tsaye ya nufi
ɗ
ai
kinsa bayan ya ajiye harkar dake hannunsa ne ya duba agogo karfe goma na dare.
Ya nufi
ɗ
akin Yasmeen wanda a daidai wannan lokacin barci ne ya dauke ta ba tare da ta shirya wa hakan ba.
Don zaune take a samannsifa hannunta rungume da wayarta ta yi barci
.
Murmushi ya yi ganin yadda take barcin a wahala.
Karasa wa yayi cikin dakin ya karbi wayar ya duba. Sai ya ga lambar sa ce kan wayar da ta dinga kiransa bai
ɗ
aga ba. Sakamakon ya a tsaka da aiki kuma ya bar wayar a office dinsa.
Sau daddaren nan da y
a shiga ya ga kiran ta, bai tsa6a bin kiran ba ya dawo gidan .
Ajiye wayar ya yi a saman sofa sanann ya
ɗ
aga ta cak ya kwantar da ita a saman gadon. Sanan ya rage hasken
ɗ
akin ya ja mata kofa ya fita daga
ɗ
akin.
Dinning area ya nufa, ya ga da dafa masa a
buci superghetti da ya ji kayan lambu da busashen kifi Kasancewar baya sun cin abinci mai nauyi daddare.
Ja
ɗ
an ya ci sannan ya sha ruwa ya koma
ɗ
akinsa. Kayan jikinsa ya rage ya je ya yi wanka. Sanan ya fito daure da towel.
Bayan ya yi shirin barcinsa ne
ya rage hasken
ɗ
akin ya kwanta.
Kwanciyarsa ba komawa barci ya fara
ɗ
aukarsa. Saboda gajiyar aiki da ya yi. Tun safe yake aiki har sai karfe goma na daren nan ya dawo.
Can cikin barcinsa ya ji ana shigewa cikin jikinsa.
Ya san Yasmeen ne saboda yanzu
sabon salon da ga tsoro yi masa kenan. Dan ya lura kwanan nan jaraba na damunta wanda har ya fara zargin ta samu ciki ne, domin wasu matar. Haka suke idan suna da ciki to fa jarabar son namiji ya kusance su suke yi. Yayin da wasu basu so. To yana tunanin
Yasmeen na daga cikin matan da suke son namiji ya kusance su. Dan yanzu ba sai ya buƙace ta ba kullum dare take kawo masa kanta gare shi, wanda ko bai yi niyyar yin komai da ita ba dole sai ya yi sanan hankalinta zai kwanta
Sake shigewa jikinsa take yi t
a ƙanƙame shi.
"Ba na ga kin yi barci ba.?"
"Eh tunanin ka ya farkar da ni. Tun safe ka fita har karfe goma na dare ."
"Aiki ya Mani yawa a asibitin yau Mom ba ta samu zuwa ba ne."
"Okay ."
Shafa jikinsa take yi musamman ƙirjinsa sai sai ba ta san ya
u a gajiye yake ba.
Dan haka sai ya yi kamar bai gane abun da take nufi ba ya share ta tare da juya mata baya don ya yi barci.
Amma me sai yaji kamar tana kuka.
Juyowa ya yi ya shafa fuskanta dai ya ji hawaye ne sha
ɓ
e-sha
ɓ
e.
"Kuka kuma, subhanallah!"
Ya janyo ta ya rungume ta yana cewa .
"Am sorry na gaji ne da yawa yau shi ya sa na juya ma ki baya dan ki bar ni na yi barci . Ban yi niyyar
ɓ
ata ranki ba."
Daga nan ya yi kokarin faranta mata rai ya ajiye gajiyar a gefe. Domin ya san abinda ya kawo ta
wajan sa har ta iya kuka ya san a buƙace take, kuma wajibi ne ya sauke hakkinsa gare ta.
Tana ganin ya fara kissing nata ta fara cire rigar barci dake jikinta wance martabar ta da babu kadan ce.
Kayan Jikinsa ya cire ta ƙanƙame shi sosai a jikinta suka f
aranta wa juna rai sosai ya ƙanƙame shi tana sumbatar sa. Lokacin yake tsotson nipple nata sai faman gantsarewa take yi tana sauke numfashi .
Sai da ya tabbatar ya kai ta ƙolokuwa sannan ya yi addu'r dafuwa da iyali ya shige ta.
Sai da ya tabbatar ta sam
u gamsuwa sannan ya barta yana sauke numfashi.
"Yanzu kam za'a bar ni na yi barci ki?"
Kunya ce ta kama ta ta yi murmushi, shi ma murmushin ya yi sanan ya tashi ya shiga bathroom ya yi wanka .
Bayan ya tsarkake jikinsa ya dawo yana cewa.
"Kada fa ki yi
barci a haka ku je ki yi wanka. Da safe m tare za mu je asibiti na tabbatar da zargina."
Ba ta ce komai ba ta tashi ta shiga wanka shi kuma ya yi kwanciyarsa. Kafin ta fito ma ya yi barci .
*Maman Ihsan ce*✍
️
[8/10, 6:44 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE
*
1
️
⃣
6
️
⃣
6
️
⃣
"Kafa fa ki yi barci a haka ki je ki yi wanka. Da safe tare za mu je asibiti na tabbatar da zargina."
Ba ta ce komai ba shhga wanka, shi kuma ya yi kwanciyarsa, kafin ta fito ma ya yi barci.
_Jalaludden_
Washegari da sassafe, har
yanzu gari bai cika farkawa ba, Jalaluddeen ya riga ya shirya komai.
Motar da za su yi tafiyar da ita tana
ɓ
angaren gidan, injinta a kunne, yayin da direban yake jiran umarninsa. Jalaluddeen ya fito sanye da kayan tafiya cikin sauƙi, sannan ya koma ciki d
omin
ɗ
auko Ma’eesha.
Ma’eesha ta fito a hankali, hannunta
ɗ
aya riƙe da ƙaramin jakarta,
ɗ
ayan kuma a kan cikinta.
Jalaluddeen ya kalleta daga kai har ƙafa.
“Kin shirya?”
Ta gyada kai.
“Na shirya.”
Ya kar
ɓ
i jakar daga hannunta tare da cewa.
“Ki bar w
annan.Ni zan iya
ɗ
auka.”
Murmushi ta yi masa ta ce
"Zan iya dauka."
“Na sani. Amma ba sai kin
ɗ
auka ba.”
Ta yi murmushi.
“To.”
Ya bu
ɗ
e mata ƙofar motar.
“Shiga.”
Ma’eesha ta shiga, Jalaluddeen ya rufe mata ƙofar a hankali, sannan ya zagaya ya shig
a
ɗ
aya gefen.
Ba su yi magana sosai ba yayin da motar ta bar harabar gidan.
Kowannensu yana cikin tunaninsa.
Ma’eesha tana kallon hanyar da ke wucewa ta tagar mota, lokaci-lokaci tana
ɗ
ora hannunta a cikinta kamar tana tabbatar wa kanta cewa Babyn yana
lafiya.
Jalaluddeen kuwa hankalinsa yana kan abin da ke gabansu.
Ya san wannan ba tafiya ce kawai ta
ɗ
auko dukiya ba.
Yana son Daddy ya dawo da abin da ya kamata ya zama nasa.
Bayan doguwar tafiya, Kaduna ta fara bayyana a gabansu.Jalaluddeen ya
ɗ
auki
wayarsa ya kira Taj.
“Mun kusa.”
Daga
ɗ
ayan
ɓ
angaren Taj ya amsa,
“Komai yana nan. Na tattara duk abin da Jalaludden ya ce a tattara.”
“Ka tabbatar babu abin da ya rage.”
“Babu komai da rage sir."
“Madalla. Za mu iso.”
Ya katse wayar.
Ma’eesha ta k
alle shi.
“Shi ne Taj din da kake magana akansa ?”
“Eh.”
“Dukiyar tana hannunsa?”
“Eh.”
“Allah Ya sa komai ya tafi lafiya.”
“Amin. In sha Allah komai zai tafi lafiya lau
Bayan
ɗ
an lokaci, motar ta isa wani wuri da ba kasafai mutane suke zuwa ba.
Ta
j yana tsaye yana jiransu.
Da motar ta tsaya, Jalaluddeen ya sauka.
Taj ya matso kusa da shi.
“Assalamu alaikum.”
“Wa alaikumus salam.”
Suka yi musabaha.
Jalaluddeen ya tambaya,
“Komai?”
Taj ya gyada kai.
“Komai yana nan.”
Ya yi alamar a bi shi.
Jalaluddeen ya kalli Ma’eesha tare da cewa.
“Ki zauna a mota.”
Ta yi kamar za ta yi magana, amma sai ta tuna alkawarin da ta yi masa. Dan haka ga da
“Zan zauna.”
Jalaluddeen ya shiga tare da Taj.
A cikin
ɗ
akin da aka tanada, akwai wasu akwatuna da j
aka da aka shirya cikin tsari.
Taj ya bu
ɗ
e na