Showing 102001 words to 105000 words out of 191594 words

Chapter 35 - MAKAHO NE COMPLETE

addu’o’i.

“Alhamdulillah! Allah ya raya, Allah ya sauke ta lafiya!”

Fahad ya kalli Nadra da idanu masu cike da ƙauna.

“Kin ji? Mama ma tana ta murna.”

Nadra ta jingin

a kanta a kujerar mota tana murmushi cikin nutsuwa. A karo na farko tun safe, duk gajiyar da take ji ta fara raguwa saboda ganin irin farin cikin Fahad.

"Bari na kira Umma na fada mata."

Ta kwabe fuskarta tana cewa

"Please kada ka sanar wa Ummata kuny

a nake ji."

Murmushi ya yi ya fasa kiran

A hanya ta dawo gida, Fahad ya tsaya wani shago ya saya mata ruwan lemu, biscuits masu sauƙin ci, da wasu kayan marmari.

“Daga yau ba za ki ƙara wahalar da kanki ba. Ni zan kula da komai.”

Ta kalle shi cikin ƙa

una ta ce.

“Ambassador Fahad ya koma nurse kenan?”

Ya yi dariya.

“Ba nurse ba, mijin da zai zama uba.

*Maman Ihsan ce*✍

🏻

09065327995

[7/24, 9:07 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





3





2





Ba nurse ba, mijin da zai za

ma uba."

_Ma'eesha_

Daren ya yi shiru a gidan. Bayan Ma’eesha ta gama waya da Jalaluddeen, ta ajiye wayar a hankali a gefen gadonta. Har yanzu kalamansa suna yawo a cikin kunnuwanta, yadda ya yi mata sallama cikin nutsuwa, amma ta ji a ƙasan muryarsa

akwai gajiya da kuma wani abu da bai fa

ɗ

a ba.

Ta jingina bayanta da matashin kai, idanuwanta suka tsaya kan ƙofar

ɗ

akin kamar tana sa ran zai shigo a wannan lokacin. Amma ta san yana can nesa, yana cikin aikin da ba ta ta

ɓ

a fahimtar girman ha

ɗ

arinsa ba sa

i yanzu da ta fara jin tsoron rasa shi.

Hannunta ya kai kan ƙirjinta. Zuciyarta na bugawa a hankali, amma cike da damuwa.

“Ya Allah ka tsare min shi…”

Ta furta ƙasa-ƙasa.

Ta tuna yadda ya ce mata a waya:

“Ma’eesha, ki kwantar da hankalinki. Aiki ne k

awai, zan dawo in sha Allah.”

Amma ita ba ta iya kwantar da hankalinta ba. Ta san aikin DSS ba irin aikin da mutum zai tafi ya dawo ba tare da fuskantar ha

ɗ

ari ba. Ta tuna labaran da take ji a talabijin, yadda jami’ai ke fita cikin dare, wasu kuma su dawo

da raunuka, wasu ma ba sa dawowa.

Idanunta suka cika da hawaye ba tare da ta lura ba.

A daidai lokacin aka turo ƙofar

ɗ

akin a hankali.

Dada ce.

Ta shigo sanye da doguwar rigarta ta dare, hannunta

ɗ

auke da ƙaramin tasbaha. Da zarar ta ga yanayin Ma’ees

ha, sai ta fahimci akwai abin da ke damunta.

“Ma’eesha…”

Dada ta kira cikin taushin murya.

Ma’eesha ta goge hawayen da sauri tana ƙoƙarin murmushi.

“Dada, barka da dare.”

“Lafiya kuwa? Na ga idanunki sun yi ja.”

Dada ta zauna a gefen gadon, ta

ɗ

ora

hannunta a kan gwiwar Ma’eesha.

“Kin yi kuka ne?”

Ma’eesha ta yi shiru na

ɗ

an lokaci, kamar tana ƙoƙarin

ɓ

oye abin da ke ranta. Amma ta san ba za ta iya

ɓ

oye wa Dada ba.

“Na gama waya da Yaya Jalaluddeen ne…” ta fara magana a hankali.

Dada ta gyada ka

i. “To?”

“Dada… ina jin tausayinsa sosai. Aikinsa akwai ha

ɗ

ari da wahala. Kullum yana fita cikin dare, wani lokacin ma ba ya samun hutu. Ina tsoron kar wani abu ya same shi.”

Muryarta ta yi rawa a ƙarshen maganar.

“Tun da ya tafi zuciyata ba ta kwanta.

Ina tunanin ko yana lafiya, ko ya ci abinci, ko yana cikin ha

ɗ

ari…”

Hawayen da take ƙoƙarin dannewa suka zubo.

Dada ta ja ta kusa da ita kamar ƙarama, ta shafa kanta cikin kulawa ta ce.

“Shiyasa nake cewa kina sonsa sosai, ko?”

Ma’eesha ta sunkuyar da

kai cikin kunya da damuwa.

“Dada, ban san yaushe na fara jin haka ba. Amma yanzu duk lokacin da ya fita, zuciyata tana jin kamar wani ya

ɗ

auke ta ya tafi da ita.”

Dada ta yi murmushi mai cike da tausayi ta ce .

“Ke

ɗ

in nan, wannan shi ake kira soyayyar

aure ta gaskiya. Mace idan ta ga mijinta ya zama wani

ɓ

angare na rayuwarta, to damuwarsa za ta zama damuwarta.”

Ta

ɗ

an yi shiru sannan ta ci gaba:

“Amma ki saurare ni da kyau, Ma’eesha. Jalaluddeen ba ƙaramin mutum ba ne. Tun kafin ku ha

ɗ

u, Allah yana ta

re da shi. Kuma aikin da yake yi, duk da ha

ɗ

arinsa, aiki ne na kare al’umma. Mutane da yawa suna kwana lafiya ne saboda irin wa

ɗ

annan mutane.”

Ma’eesha ta share hawayenta tana sauraron Dada ta ce .

“Dada, amma idan wani abu ya same shi fa?”

Dada ta

ɗ

an

ɗ

aga fuskar Ma’eesha da hannunta.

“Kada ki bari shai

ɗ

an ya cika miki zuciya da tsoro. Rayuwa da mutuwa duk suna hannun Allah. Ba aikin DSS ka

ɗ

ai ke kashe mutum ba; mutum na iya zaune a gidansa Allah ya

ɗ

auki ransa, wani kuma yana cikin yaƙi Allah ya dawo

da shi lafiya.”

Ta yi murmushi.

Ma’eesha ta kalli Dada da idanun da suka yi laushi.

“Wace addu’a kike yi masa, Dada?”

Dada ta

ɗ

aga tasbahar hannunta.

“Ina cewa: ‘Ya Allah, ka tsare shi daga gaba da baya, daga dama da hagu, daga sama da ƙasa. Ka mayar

da shi gida lafiya kamar yadda ya fita lafiya.’ Wannan addu’ar ce ta fi ƙarfin damuwa.”

Sai ta

ɗ

ora hannunta a kan Ma’eesha.

“Ke ma ki yi masa addu’a. Mijin kirki yana buƙatar addu’ar matarsa fiye da komai.”

Ma’eesha ta gyada kai a hankali.

“Zan yi, D

ada.”

“Shi kenan. Kuma ki daina kuka. Idan ya kira ki ya ji muryarki cike da damuwa, shi ma hankalinsa zai tashi. Ki kasance masa kwanciyar hankali, ba ƙarin nauyi ba.”

Maganar ta sa Ma’eesha ta yi murmushi ka

ɗ

an.

“Dada, kin san me ya ce min a waya?”



Me ya ce?”

Wai zai dawo in sha Allah."

Dada ta yi dariya mai sauti.

“To ai kin ga yana kula da ke sosai. Mijin da yake tunanin yadda matarsa za ta kwantar da hankalinta, Allah ya ƙara musu soyayya.”

Ta tashi tsaye a hankali.

“Yanzu ki je ki yi alwala,

ki yi raka’a biyu, sannan ki kwanta. Ki bar damuwa a hannun Allah.”

Ma’eesha ta kama hannun Dada.

“Na gode, Dada. Yanzu zuciyata ta

ɗ

an kwanta.”

Dada ta shafa kumatunta.

“Allah ya ƙara muku zaman lafiya, ya tsare Jalaluddeen duk inda yake.”

“Amin,” M

a’eesha ta amsa da zuciya

ɗ

aya.

Dada ta fita daga

ɗ

akin a hankali, ta rufe ƙofar. Ma’eesha ta

ɗ

auki wayarta ta sake kallon sunan Jalaluddeen da ke saman allon wayar, sannan ta yi murmushi mai

ɗ

auke da ƙauna da fatan alheri.

Ta

ɗ

aga hannuwanta sama cikin

nutsuwa.

“Ya Allah… ka dawo min da mijina lafiya.”

_Lailah_

Laila ta fito daga gidan cikin sauri kamar wacce ake bi. Kofar falon ta ja a hankali kada wani ya lura da ita, amma zuciyarta tana bugawa da ƙarfi har tana jin kamar ana iya jin sautinta.

A waje kuwa, iska mai

ɗ

auke da ƙurar yamma tana ka

ɗ

a bishiyoyin harabar gidan. Ta tsaya na

ɗ

an lokaci ta share hawayen da suka taru a idanunta, sannan ta nufi motarta.

Da zarar ta shiga, ta kunna motar ba tare da ta

ɗ

aure belt ba. Hannunta na rawa yayin d

a take ja motar ta fita daga harabar gidan.

A hanya, idanuwanta sun yi jajir saboda kuka. Tunanin Mamy da ta bari a cikin tashin hankali yana ƙara mata zafi a zuciya.

“Me na yi haka?”

Ta furta cikin rauni.

“Ta yaya na iya kwashe dukiyar gidan kamar

ɓ

arauniya?”

Ta tuna yadda ta tattara takardun kadarori, ku

ɗ

a

ɗ

e da gwala-gwalai ta miƙa wa mutumin da take shirin guduwa da shi zuwa ƙasar waje domin su yi aure. A lokacin ta

ɗ

auka soyayya ce kawai ta fi komai muhimmanci. Amma ganin Mamy tana kuka tana nema

n dukiyar kamar ranta zai fita ya sauya mata tunani gaba

ɗ

aya.

Ta ci gaba da driving cikin ru

ɗ

ani. Lokaci zuwa lokaci tana share hawaye da bayan hannunta.

Can gaba ta hango wani gefen titi mai

ɗ

an duhu. Nan take ta yi parking a gefe, ta kashe motar sanna

n ta jingina da sitiyari tana kuka sosai.

“Ya Allah ka gafarta mini,”

Ta fa

ɗ

a tana girgiza kai.

Bayan ta

ɗ

an nutsu ka

ɗ

an, ta

ɗ

auki wayarta. Ta shiga neman wata lamba da hannun da ke rawa. Da ƙyar ta samu ta danna kira.

Bugu

ɗ

aya Tajudden

kacal aka

ɗ

a

ga.

“Muna ina?”

muryar mutumin ta fito cikin nutsuwa.

Laila ta ha

ɗ

iye wani ƙulli a maƙogwaronta ta ce.

“Ina gefen titi kusa da tsohon filling station… don Allah ka zo yanzu.”

Take ya ce mata

“Na kusa. Ina hanya,” ya amsa kafin ya kashe wayar.

Laila

ta sake jingina da kujerar motar tana jiran zuwansa. Mintuna ka

ɗ

an suka wuce sai ga wata baƙar mota ta tsaya kusa da tata.

Tajudden ya fito sanye da baƙar riga da wando, ya zo ya tsaya kusa da motarta yana kallonta.

“Me ya faru? Me ya sa kika kira ni ci

kin wannan hali?”

Taj ya tambaya.

Laila ta fito daga motar a hankali. Idanunta sun kumbura saboda kuka.

“Ka saka ni na je na tattaro dukiyar mijin mahaifiyata,” ta fara magana cikin tashin hankali. “Na kwaso komai… daga takardun kadarori, ku

ɗ

a

ɗ

e har zu

wa gwala-gwalai. Na kawo maka ne da niyyar mu gudu mu bar ƙasar nan, mu je mu yi aure.”

Taj ya yi murmushin gefen baki kamar bai ga laifin abin ba.

“Eh, kuma ai wannan shi ne shirinmu.”

Laila ta girgiza kai da sauri ta ce.

“A’a! Na canza ra’ayina.”

Fu

skarsa ta

ɗ

an sauya.

“Me kika ce?”

“Na ce na canza shawara. Da na ga Mamy cikin tashin hankali saboda rashin dukiyar nan, zuciyata ta kasa jurewa. Ta saka wa ranta kwadayin dukiyar nan, amma duk da haka ita ce mahaifiyata. Ina jin tausayinta.”

Ya zura m

ata ido na wasu dakikoki, sannan ya yi wani banzan kallo mai cike da raini.

“Laila, kina mantawa da abin da muka tsara. Da zarar mun fita ƙasar nan za mu yi rayuwa mai da

ɗ

i a Turai. Za mu fara sabuwar rayuwa. Me ya sa za ki dawo da komai bayan kin yi wann

an wahalar?”

Ta share hawayenta.

“Saboda zuciyata ba ta kwanta ba. Ba zan iya guduwa da dukiyar gidan ba. Ina so ka dawo da komai yanzu.”

Ya

ɗ

an yi dariya ka

ɗ

an.

“Kina tunanin za a sake ba ki damar samun irin wannan damar? Wannan dukiya za ta canza ray

uwarmu.”

“A’a."

ta katse shi cikin ƙarfi fiye da yadda ya zata.

“Rayuwar da aka gina a kan cin amana ba za ta yi albarka ba. Duk da na san harda Hakkin Ma'eesha ma na biniyar mu. Ka dawo da komai. Zan kai wa Mamy ne da kaina.”

Mutumin ya

ɗ

aga gira.

“Har da gwala-gwalan?”

“Har da su. Duk abin da na kawo maka.”

Ya juya yana kallon motarsa kamar yana tunani. Shiru ya

ɗ

an ratsa tsakaninsu.

Laila ta ci gaba da magana cikin rawar murya.

“Na san na yi kuskure. Amma don Allah ka taimaka mini na gyara sh

i kafin komai ya lalace.”

Ya sauke numfashi mai nauyi sannan ya ce:

“Shi kenan. Zan kawo miki komai.”

Laila ta

ɗ

ago kai cikin mamaki.

“Da gaske?”

“Eh. Amma ba zan kawo su a nan ba. Zan kawo miki har gida.”

Ta girgiza kai.

“Don Allah kada ka shigo gi

dan. Ka tsaya a waje kawai.”

Ya yi murmushin da ba ta iya gane ma’anarsa ba.

“Ba damuwa. Zan kawo su.”

Laila ta koma ta jingina da motarta, zuciyarta na bugawa da sauri. Duk da ya amince, har yanzu tana jin tsoro a ranta.

Mutumin ya bu

ɗ

e motarsa ya shi

ga, sannan kafin ya rufe ƙofar ya ce:

“Ki tabbata ba za ki sake canza shawara ba.”

Laila ta kalle shi da idanunta masu cike da hawaye.

“Ba zan sake ba. Ina son in gyara abin da na lalata.”

Wayar Jalaluddeen ya kira don ya sanar da shi aikin da ya saka

shi fa an sami matsala. Amma wayar Jalaluddeen ba ta shiga ba.

Ya kunna motar ya tafi, ya bar ta tsaye a gefen titi cikin duhun yamma. Ta

ɗ

aga kai sama, hawaye na zubo mata a hankali, tana jin kamar tana tsakanin tsira da halaka.

_Jalaluddeen_

Jalalu

ddeen ya tsaya cak a wajen motar, idanunsa sun kafe kan mutumin da ke ƙofar tsohon ginin ma’ajiyar.

Iskar dare tana ka

ɗ

a gefen rigarsa, yayin da duhun wajen ke ƙara ba wa wurin wani irin yanayi mai ban tsoro.

“Ka zo, Jalaluddeen…”

Mutumin ya sake maima

itawa cikin sanyin murya.

Jalaluddeen ya

ɗ

an matsa gaba a hankali, amma hannunsa yana kusa da bindigarsa.

“Ka cire hannunka daga aljihu,”

Mutumin ya fa

ɗ

a cikin murya mai sanyi amma mai cike da umarni.

Mutumin ya yi dariya ƙasa-ƙasa kafin ya zaro hannuw

ansa. Babu makami a cikinsu.

“Ba ni ne Khalid ba,”

ya sanar wa Jalal.

“Ni kawai aka turo ni in kai ka ciki.”

A cikin earpiece Jalal muryar Oga ta fito:

“Kar ka kuskura ka bi shi kai tsaye. Muna neman wata hanya ta shiga.”

Jalaluddeen ya amsa a han

kali,

“Na kar

ɓ

a.”

Sai ya kalli mutumin. “Ka juya gaba.”

Mutumin ya juya ya fara tafiya cikin ginin. Jalaluddeen ya bi bayansa da tazarar matakai ka

ɗ

an.

Cikin ma’ajiyar ya cika da ƙura da ƙamshin tsofaffin katako. Wuraren sama sun tsage, wasu fitilu ku

ma suna kyalkyali lokaci-lokaci. Duk sautin takunsu yana amsa kuwwa.

Mutumin ya tsaya a tsakiyar babban

ɗ

akin.

“Khalid!”

Jalaluddeen ya kira.

Shiru.

Sai daga saman wani tsohon bene aka ji murya mai sanyi.

“Ka zo da gaske.”

Jalaluddeen ya

ɗ

aga kai.

Khalid yana tsaye a sama, sanye da baƙar jaket, fuskarsa rabin hasken fitila ne kawai ke bugawa.

“Ka ce kana da bayanai,”

Jalaluddeen ya fa

ɗ

a.

Khalid ya yi murmushi.

“Ina da su. Amma kafin haka… ina son in ga ko har yanzu kai ne Khalifa Makahotsohon J

alaluddeen.”

Nan take, fitilun wajen suka mutu gaba

ɗ

aya.

Duhu ya mamaye komai.

“Ambush!”

muryar Oga ta yi ƙarfi a earpiece.

Harbi ya tashi daga gefuna.

Jalaluddeen ya yi birgima a ƙasa, ya zaro bindigarsa ya mayar da martani. Harsasai suna bugun ka

tako da ƙarfe a kusa da shi, ƙura tana tashi.

Ya hango mutum

ɗ

aya yana fitowa daga bayan wani babban akwati. Harbi guda ya yi masa, mutumin ya fa

ɗ

i.

Sai wani ya yi yunƙurin zagayo bayansa. Jalaluddeen ya juyo da sauri ya buge shi da ƙafarsa, bindigar mut

umin ta zame.

“Yawan su biyar!” ya fa

ɗ

a cikin earpiece.

“Muna shigowa!”

Oga ya amsa.

Amma kafin tawagar ta iso, wani fashewa ya girgiza ginin. Wani

ɓ

angaren rufin ya rufta, katako da ƙarfe suka fara fa

ɗ

owa.

Jalaluddeen ya yi tsalle ya kauce wa wani b

abban ƙarfe da ya sauko kusa da shi. Ya ci gaba da fafatawa, yana matsawa zuwa matakalar da Khalid ya tsaya a kai.

Khalid ya ja baya yana harbi daga sama.

“Ka ga? Duk wannan saboda mace guda!” ya yi ihu.

Jalaluddeen ya hau matakalar da gudu duk da harbi

n da ake masa. Ya isa kusa da Khalid, suka yi gumurzu hannu-da-hannu.

Khalid ya yi ƙoƙarin caka masa wuƙa, amma Jalaluddeen ya riƙe hannunsa ya buga shi da bango. Wuƙar ta fa

ɗ

i.

Sai Khalid ya tura shi da ƙarfi.

Jalaluddeen ya ja baya, amma a daidai loka

cin wani

ɓ

angaren bene da fashewar ta raunana ya tsage ƙarƙashinsa.

Katakon ya karye.

Ya fa

ɗ

i daga sama zuwa ƙasan ma’ajiyar.

Wani babban ƙarfen ginshiƙi ya fā

ɗ

o tare da shi ya bugi gefen jikinsa da ƙarfi.

Numfashinsa ya tsaya na

ɗ

an lokaci.

Jini ya f

ara zuba daga gefen kirjinsa da bayansa.

A cikin earpiece

ɗ

insa ake jin muryar Oga tana kira cikin tashin hankali:

“Jalaluddeen! Ka amsa! Jalaluddeen!”

Ya yi ƙoƙarin motsawa, amma ƙafafunsa suka kasa

ɗ

auka. Ganinsa ya fara disashewa.

A nesa ya hango K

halid yana tserewa ta wata ƙofa ta baya.

Jalaluddeen ya

ɗ

aga bindigarsa da ƙyar, ya yi harbi guda, amma bai tabbatar ko ya same shi ba.

Sai hannunsa ya fa

ɗ

i ƙasa.

Ƙ

ofofin ma’ajiyar suka balle yayin da tawagar DSS ta kutsa ciki suka

“Oga! Mun same shi

!”

Suka yi gudu zuwa inda yake kwance ƙarƙashin tarkacen ƙarfe.

Jalaluddeen yana cikin jini, idanunsa a rufe, numfashinsa yana fita da wahala.

Oga ya durƙusa kusa da shi, ya riƙe kansa.

“Jalaluddeen! Ka bu

ɗ

e idanunka!”

Ba amsa.

Wani jami’i ya duba bu

gun zuciyarsa, fuskarsa ta canza.

“Sir… pulse

ɗ

in yana da rauni sosai.”

“Ku kira ambulance yanzu!”

Suka fara cire tarkacen da ke kansa da gaggawa. Da suka

ɗ

aga shi, jini ya ƙara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login