Showing 99001 words to 102000 words out of 191594 words

Chapter 34 - MAKAHO NE COMPLETE

domin kada ki ci gaba da

ɗ

aukar wannan zafin a zuciyark

i.”

Sidra ta kalle shi na wasu daƙiƙu, amma babu tausayin da ya bayyana a idanunta.

“Gafara?”

Ta maimaita cikin sanyi.

“Kana tunanin abu ne mai sauƙi?”

“Ban ce mai sauƙi ba ne…”

“Ka ta

ɓ

a tunanin irin azabar da na sha lokacin da aka ce ina da ciki? L

okacin da likita ya tambayi ‘ina mijinta?’ Ka ta

ɓ

a tunanin yadda nake jin kaina a lokacin?”

Jabeer ya sunkuyar da kansa har ƙasa.

“Na kasa kallon kaina a madubi, Sidra.”

“Ni kuma na kasa kallon duniya.”

Shiru ya sake ratsa falon. Umma tana tsaye a gefe

tana jin tausayin ’yarta, amma ba ta tsoma baki ba.

Jabeer ya sake cewa:

“Ko da ba za ki yafe min ba, zan ci gaba da neman gafararki har ƙarshen rayuwata.”

Sidra ta girgiza kai ta ce.

“Ba na son jin komai daga gare ka.”

Ta juya tana nufar

ɗ

akinta.



Sidra…” Jabeer ya kira cikin muryar da ta karye.

Ba ta waiwayo ba.

“Don Allah… ko kallo

ɗ

aya ne.”

Ta tsaya na

ɗ

an lokaci a bakin ƙofa, amma ba ta juyo ba. Sai kawai ta ce cikin sanyi:

“Ka tafi, Jabeer. Ba zan iya zama a wuri

ɗ

aya da kai ba.”

Daga nan

ta shiga

ɗ

akinta ta rufe ƙofar a hankali.

Jabeer ya tsaya a tsakar falon kamar mutum-mutumi. Idanunsa suka cika da hawaye. Ya kalli ƙofar

ɗ

akin da ta shiga na wasu daƙiƙu, sannan ya goge fuskarsa da hannu.

“Na cancanci wannani ya fa

ɗ

a a hankali.

Ya juya

zuwa wajen Umma.

“Na gode da kika bari na gan ta… kuma ki yi mata haƙuri saboda ni.”

Umma ta kalle shi cikin taushin da ba ta nuna tun da ya shigo ba.

“Jabeer, abin da ka yi ya yi girma. Nadama ka

ɗ

ai ba ta goge raunin da ka bari a zuciyar Sidra ba.”

Y

a girgiza kai tare da cewa.

“Na sani, Umma.”

“Idan kana son Allah ya kar

ɓ

i tubanka, ka nuna da aikinka ba da bakinka kawai ba.”

Jabeer ya share hawaye ya ce .

“In sha Allah zan yi hakan.”

Ya yi sallama da murya mai rauni, sannan ya fita daga gidan cik

in takaici da nadama. Da ya isa ƙofar gida ya tsaya, ya waiwayi gidan a karo na ƙarshe, sannan ya shiga motarsa.

A cikin motar ya jingina kansa da sitiyari, hawayensa na zuba ba tare da ya iya tsayar da su ba, yayin da kalmomin Sidra ke ci gaba da yawo a

kunnuwansa:

“Ni kuma na kasa kallon duniya.”

*Maman Ihsan ce*✍

🏻

09065327995

[7/24, 9:07 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA M

ANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





3





1





A cikin motar ya jingina kansa da sitiyari, hawayensa na zuba ba tare da ya iya tsayar

da su ba, yayin da kalmomin Sidra ke cigaba da yawo a kunnuwansa.

"Ni kuma na kasa kallon duniya."

Da ƙyar ya iya tattaro jarumtarsa ya tuƙa motar ya bar ƙofar gidan.

Ka

ɗ

aici yake buƙata, don haka ya wuce gidansa da yake sheƙe ayarsa. Dama tun bayan far

uwar abun da ya faru tsakaninsa da Sidra bai sake zuwa gidan ba. Sai dai gidan ya kasance kullun a cike yake da abokan shashancinsa.

Bayan ya yi born maigadi ya bu

ɗ

e musa gate ya shiga cikin gidan.

Kamar kullum gidan da mutane maza da mata. Wasu na shan

shisha wasu na fira a tsakanin su.

Yana shiga cikin falon ya tsaya daga bakin kofa.

Ɗ

aya daga cikin ƴan matan

ɗ

aya ta taso ta rungume shi ta kai hannu za ta shafi fuskarsa cike da barikanci. Ya buge mata hannu sannan ya daka mata tsawar da ya sa ta raba

jikinta da nashi. Ja da baya ta fara yi tana kallonsa da mamaki a fuskarta.

Domin ta ga sauyi a tare da shi. Wanan ba Jabeer din da ta saba rayuwa da shi ba ne. Wanda yake raba lokacinsa tare da su. Su rungumi juna, su yi mu'amala tamkar maji da mata. Am

ma yau ya canza mata . Ɗaya budurwar ma ta taso cikin kirsa za ta karasa wajan da yake. Tsawar da ya daka mata ne ya saka ta dakatar. Abokinsa ya ajiye shishan da yake sha ya tashi tsaye.

"Jabeer lafiya kuwa, na ga ka sauya, me aka yi maka."

"Kwarai kuwa

na canza Kamal. Na daina ƙazamar rayuwar da nake yi. A yanzu ba Jabeer abokin ku da kuka sani ba ne, a yanzu wani sabon Jabeer ne da Allah ya shirye shi ta sanadiyar wani mummunar aikin da ya aikata. Don haka kuma ina maku fatan shiriya. Wannan gidan da

muke aikata zunubi a ciki zan rufe shi kowa ya kama gabansa."

Ya shiga cikin bedroom

ɗ

insa ya dauki system ya fito zuwa falon.

"Mintuna goma ba ba ku kowa ya tattara kayansa ya bar gidan nan."

Ya cewa security dake kula da gidan ya saka su gaba su tatta

ra kayansa su bar gidan. Kuma kada a sake bude gidan duk wanda yazo idan ba shi ba ne.

Daga nan ta ja motarsa ya bar gidan.

_Sadiƙ_

Washegari da sassafe, gidan ya kasance cikin wani irin yanayi na sabuwar rayuwa. Wannan shi ne safiyar farko bayan aur

en ha

ɗ

in da aka yi wa Sadik da Yasmeen.

Sanyin safiya ya mamaye gidan. Ana jin ƙarar tsuntsaye daga harabar gidan, yayin da hasken alfijir ke ratsawa ta cikin labulen

ɗ

aki.

Sadik ya bu

ɗ

e idanunsa tun kafin agogon wayarsa ya yi ƙara. Ya saba tashi da wur

i saboda aikinsa na likita, musamman idan yana da morning round a asibiti. Ya

ɗ

aga hannu ya kashe ƙarar agogo kafin ya tashi zaune a hankali.

Na

ɗ

an lokaci ya zauna gefen gadonsa yana kallon ƙasa, tunani iri-iri na yawo a ransa.

“Yau ce safiyar farko bay

an aure ya ya zan je in yi mata sallama?”

Ya tambayi kansa a zuciya. Shi kuma yana ƙoƙarin kada ya matsa mata. Bai so ta ji kamar an tilasta mata rayuwa da shi ba.

Ya shiga ban

ɗ

aki ya yi alwala, ya yi sallah, sannan ya shirya cikin farin shirt da baƙin

wando. Ya

ɗ

auki stethoscope

ɗ

insa ya saka a cikin jakar aikinsa, amma har yanzu zuciyarsa tana bugawa saboda abin da zai yi na gaba.

Ya tsaya a bakin ƙofar

ɗ

akinsa yana kallon hanyar da za ta kai zuwa

ɗ

akin Yasmeen.

“Ko na tura mata saƙo ne kawai?"

Ya y

i tunani.Sai kuma ya girgiza kai.

“A’a, bai kamata ba. Ita matata ce yanzu, ko da kuwa ba ta saba da ni ba.”

Da wannan tunanin ya fara takawa a hankali zuwa

ɗ

akin.

Da ya isa bakin ƙofar, sai ya tsaya cak. Hannunsa ya kai ga ƙofar amma ya kasa bugawa na

ɗ

an lokaci. Zuciyarsa ta cika da kunya irin ta mutumin da yake tsoron kada a ƙi kar

ɓ

arsa.

Daga ƙarshe ya yi sallama cikin sanyin murya.

“Assalamu alaikum.”

Bai ji amsa nan take ba, sai ya sake yi.

“Assalamu alaikum, Yasmeen.”

A wannan karon ya ji mury

arta daga ciki.

“Wa alaikumus salam… shigo.”

Ya bu

ɗ

e ƙofar a hankali ya shiga.

Yasmeen tana zaune a gefen gado, sanye da rigar barci mai launin cream a jikinta..

Da Wayar hannu tana manne a kunnenta, kuma tana magana a waya cikin ƙaramar murya.

“E

h… zan kira ki daga baya,”

Ta fa

ɗ

a cikin sauri.

Da idanunta suka sauka kan Sadik, sai ta yi saurin katse wayar. Ta ajiye wayar a gefenta da wata irin gaggawa da ta nuna ba ta son ya ji abin da ake tattaunawa.

Sadik ya lura da hakan sarai, amma bai nuna

komai a fuskarsa ba. Ya yi kamar bai ga wani abu ba, ya sauke jakarsa a hankali ya tsaya nesa da ita.

",ina kwana?"

Ta gaishe shi ba tare da ga kalle shi ba.

“Na shigo ne in duba lafiyarki kafin na fita,”

Ya fa

ɗ

a cikin nutsuwa. Sanan ya cigaba da da

cewa.

“Yau ina da aiki da wuri a asibiti.”

Yasmeen ta

ɗ

an gyara zamanta.

“Lafiya lau,”

ta amsa a taƙaice. Sadik ya

ɗ

an yi murmushi mai sauƙi.

“Alhamdulillah. Na ga kina tashi da wuri.”

Ta

ɗ

an kau da kai.

“Ban samu barci ba ne.”

Shiru ya

ɗ

an ratsa

tsakaninsu na ƴan dakiku. Sadik yana jin kamar akwai wani abu da take

ɓ

oye, amma bai ga dacewar tambaya ba. Ya san idan ya fara bincike tun ranar farko, hakan zai ƙara nisa tsakaninsu.

Sai ya

ɗ

an gyara tsayuwarsa ya ce:

“To na zo ne in sanar da ke cewa z

an tafi asibiti yanzu. Wataƙila zan dawo da yamma saboda ina da patients da yawa.”

Yasmeen ta

ɗ

aga kai ta kalle shi ta ce .

“Yanzu za ka tafi?”

“Eh. Morning round

ɗ

ina yana farawa da wuri.”

Ta kalli agogon bango sannan ta ce:

“Amma ba ka yi breakfast

ba.”

Muryarta ta fito cikin yanayin kulawa fiye da yadda ta zata. Ita kanta ta

ɗ

an yi mamakin yadda kalmar ta fito daga bakinta.

Sadik ya yi murmushi ka

ɗ

an.

“Zan yi a asibiti. Akwai cafeteria a can.”

“A kullum haka kake yi , ina nufin fita da sassafe,

kuma ba ka ci abinci ba?”

Ta tambaya ba tare da ta shirya ba.

Ya

ɗ

an yi dariya mai sanyi.

“Da yawa haka nake yi. Aikin doctor yana sa mutum ya saba cin abinci a lokacin da ya samu dama.”

Yasmeen ta yi shiru tana kallon hannayensa da ke riƙe da jakar a

iki. Ta lura da gajiyar da ke

ɓ

oye a fuskarsa duk da ƙoƙarinsa na nuna walwala.

Sadik ya

ɗ

an yi gaba ka

ɗ

an, amma har yanzu ya kiyaye tazara.

“Ki huta sosai. Idan kina buƙatar wani abu, ki sanar da ni ta message ko ki kira ni kai tsaye.”

Ya zaro wayarsa

ya nuna ba ta lambar da za ta same shi a waya yi seved

“kin ga lambata na saka a wayarki ko?”

Ta gyada kai a hankali.

“Eh.”

“Madalla.”

Ya mika mata wayar .Ya juya zai fita, sai ya tsaya kamar ya tuna wani abu.

“Kuma… kada ki damu da komai. Ba na

son ki ji kamar kina cikin matsin lamba saboda wannan auren.”

Kalmar ta sa Yasmeen ta

ɗ

an

ɗ

ago kai ta kalle shi sosai a karon farko tun da ya shigo

ɗ

akin.

“Na gode,” ta fa

ɗ

a a hankali.

Ya amsa da murmushi mai taushi.

“Allah Ya baki kwanciyar hankali.”

“Amin.”

Sadik ya

ɗ

auki jakarsa ya nufi ƙofa. Yana fita ya sake juyowa.

“Ki ci breakfast

ɗ

in ki da wuri, kin ji?”

Ta

ɗ

an yi murmushi mara ƙarfi.

“To, Doctor.”

Shi ma ya yi dariya ka

ɗ

an.

“Na fi son ki ce Yaya Sadik.”

Sai ya fita ya rufe ƙofar a hank

ali.

Da zarar ya tafi, Yasmeen ta da

ɗ

e tana kallon ƙofar da ya bi. Ta sauke numfashi mai nauyi, sannan ta

ɗ

auki wayarta ta kalli missed call

ɗ

in da ke kan screen. Duk na Ummee ce ta take matsa mata akan ta kashe wanan auren .

Ta dafe wayar da hannu biyu

tana tunanin abin da ya faru yanzu. A zuciyarta ta furta a hankali:

“Mutumin nan ba kamar yadda na zata ba ne. Bai da matsala, da alama idan na kwantar da hankali za mu zauna lafiya. Ummme ba zan bi umarnin ki ba, duk da ke uwata ce. Amma tun da na rasa y

aya Jalaluddeen to kaninsa zai maye Mani gurbinsa. "

Amma duk da haka, tambayoyi da dama sun ci gaba da yawo a ranta yayin da ta zauna ita ka

ɗ

ai a

ɗ

akin sabuwar rayuwarta.

*America/New York City*

_Nadra_

Da sassafe gidan Ambassador Fahad da ke Was

hington, D.C. ya shiga wani yanayi na daban. ƙamshin kofi ke fitowa daga kitchen, amma Nadra tana zaune a gefen gado tana riƙe cikinta. Tun daren jiya ta ji jikinta ba daidai ba, amma ta

ɗ

auka gajiya ce.

Da ta yi yunƙurin tashi domin ta je ta shirya karin

kumallo, sai jiri ya turnuƙe ta. Ta dafe bango da sauri, amma kafin ta kai ƙofar

ɗ

akin, ta ji wani abu ya taso mata daga ciki.

“Ugh…”

Da gudu ta shiga ban

ɗ

aki ta fara amai mai ƙarfi.

Fahad yana falon karanta wasu takardu na aiki. Da ya ji sautin amai d

aga

ɗ

akin, ya zabura ya miƙe.

“Nadra!”

Ya tura ƙofar ban

ɗ

akin cikin tashin hankali. Ya same ta durƙushe a gaban sink, fuskarta ta yi fari, idanunta sun yi ja saboda amai.

“Nadra me yake damunki? Tun yaushe kike haka?”

Ta girgiza kai a hankali.

“Ban sa

ni ba… tun da safe nake jin jiri da tashin zuciya.”

Fahad ya durƙusa kusa da ita, ya riƙe kafa

ɗ

arta cikin tausayawa.

“Ki tsaya, kada ki motsa. Zan kawo miki ruwa.”

Ya fito da sauri ya

ɗ

ebo mata ruwan sanyi. Ta sha ka

ɗ

an, amma nan da nan ta sake amai.

H

ankalin Fahad ya ƙara tashi.

“A’a, wannan ba wasa ba ne. Za mu je asibiti yanzu.”

“A’a Yaya Fahad, wataƙila ciwon ciki ne kawai…”

“Babu gardama. Ba zan iya zama ina kallonki kina wahala ba.”

Ya taimaka mata ta wanke fuskarta, sannan ya

ɗ

auko mata hija

bi da doguwar rigar sanyi. Nadra har yanzu jikinta babu ƙarfi, don haka Fahad ya

ɗ

aga ta a hankali kamar ƙaramin yaro ya fito da ita zuwa mota.

A hanya yana ta kallonta lokaci-lokaci ya ce

“Kin ta

ɓ

a jin haka a baya?”

Ta girgiza kai da kyar ta iya cewa

.

“Ban ta

ɓ

a ba. Ina jin kamar komai yana juyawa.”

Fahad ya matse sitiyari ya ce .

“Ki yi haƙuri, za mu isa nan da mintuna ka

ɗ

an.”

Suna isa babban asibitin da suke yawan zuwa idan akwai wata matsala, Fahad ya fito da sauri ya zagaya ya bu

ɗ

e mata ƙofa. Y

a riƙe ta har suka shiga emergency reception.

Nurse ta kar

ɓ

e su ta ce .

“What seems to be the problem?”

Fahad ya amsa cikin damuwa ya ce .

“She has been vomiting repeatedly since this morning, with dizziness and weakness.”

Aka ba su kujera, sannan aka

kai Nadra dakin gwaji. An duba zafin jikinta, jinin ta, sannan aka

ɗ

auki fitsari domin gwajin ciki.

Fahad yana tsaye a gefen gadon, hannunsa cikin nata.

“Kin tsorata ni sosai.”

Nadra ta yi murmushi mai karfin hali ta ce .

“Na ga yadda ka rikice.”

“Ta

bbas zan rikice. Ke ce rayuwata.”

Bayan kusan rabin sa’a, likita mace ta shigo

ɗ

akin tana

ɗ

auke da sakamakon gwaje-gwajen. Ta kalli su da murmushi ta ce.

“Mrs. Nadra, your test results are back.”

Fahad ya matsa gaba ka

ɗ

an.

“Is she okay, doctor?”

Likit

ar ta yi murmushi sosai.

“She is more than okay. Congratulations… you are pregnant.”

Nadra ta bu

ɗ

e ido sosai kamar ba ta ji daidai ba.

“Pregnant?”

“Yes. The vomiting and nausea are consistent with early pregnancy. From the hormone levels, it appears to

be very early.”

Na

ɗ

an lokaci

ɗ

akin ya yi tsit.

Fahad ya tsaya cak yana kallon Nadra. Sai idanunsa suka cika da wani irin haske na farin ciki. Ya juya ya kalli likitar kamar yana son tabbatarwa ya ce .

“Doctor… are you serious?”

Likitar ta yi dariya a

hankali.

“Very serious. You’re going to be a father.”

Fahad ya saki numfashi mai nauyi, sannan ya dafe kansa da hannu.

“Alhamdulillah… Alhamdulillah!”

Ya zauna kusa da Nadra, ya kama fuskarta da hannuwansa biyu.

“Nadra… za mu zama iyaye!”

Hawayen fa

rin ciki suka cika idanun Nadra.

“ Yaya Fahad…”

Kafin ta ƙara magana, Fahad ya rungume ta a hankali yana jin zuciyarsa kamar za ta fito saboda tsananin farin ciki.

“Na da

ɗ

e ina addu’ar wannan rana. Allah ya amsa mana.”

Likitar ta ba su wasu takardu da

shawarwari kan abinci da magunguna, sannan ta ce Nadra ta huta sosai.

Da suka fito daga

ɗ

akin, Fahad har yanzu fuskarsa cike take da annuri. Yana tafiya kamar wanda ya lashe wata gasa.

A parking lot ya tsaya ya bu

ɗ

e mata ƙofar mota, amma kafin ta shiga s

ai ya riƙe hannunta.

“Nadra, kin san me nake ji yanzu?”

Ta girgiza kai.

“Ina jin kamar na samu duniya baki

ɗ

aya.”

Ya fa

ɗ

a cikin shauƙi

Ta yi dariya tare da share hawaye.

“Ni kuma ina jin tsoro ka

ɗ

an.”

Ya sumbaci goshinta a hankali.

“Kada ki ji tso

ro. Zan kula da ke da jaririnmu da duk abin da nake da shi.”

A mota bai daina murmushi ba. Ya kunna wayarsa ya kira mahaifiyarsa a Najeriya.

“Mama…”

Ta amsa da farin ciki.

“Fahad, lafiya?”

“Mama, kina zaune?”

“Eh, me ya faru?”

Ya yi dariya kamar ƙar

amin yaro.

“Mama… Nadra na da ciki.”

A can

ɗ

aya

ɓ

angaren ya ji ƙarar farin ciki da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login