Showing 186001 words to 189000 words out of 191594 words

Chapter 63 - MAKAHO NE COMPLETE

farko, Nadra ta ga tsananin tashin hankali a idanunsa.

“Farida ce,” ya fa

ɗ

a a hankali.

Nadra ta yi shiru.

“Me ya faru da ita?”

Fahad ya kasa amsawa.

Ya koma ya zauna a kan kujera, ya

ɗ

ora hannayensa biyu a kansa.

“Za ta dawo N

igeria gobe.”

Nadra ta zauna kusa da shi.

“Me yasa?”

Fahad ya kalli wayarsa.

“Saboda akwai abubuwan da zan tambaye ta da kaina.”

A wannan karon, babu murmushi.Babu annashuwa.

Fahad ya san dawowar Farida Nigeria ba za ta zama dawowar wata

ɗ

aliba kawai

ba.

Za ta zama farkon wata babbar magana da za ta girgiza gidan familyn mahaifiyarsa.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/12, 7:55 AM] Antysalima Grp: 1





7





0





Ranar suna nan ana ta shagali. sai dai kowa ya lura Sidra tana da shigar ciki, don tana laulayi

ɓ

oyewa

kawai take yi tana karfin hali. Yaro ya ci sunan Baban Fahad. Wato Umar suna kiransa da Faruk.

_Ma'eesha_

Tana kwance akan gado ita da Jalaludden , hasken fitilar

ɗ

akin kwana ka

ɗ

ai ke haskaka wajen da suke kwance. Jalaluddeen yana barci cikin gajiya,

yayin da Ma’eesha take kwance a gefensa.Amma a wannan daren, barci ya ƙaurace mata.Ta juya gefe

ɗ

aya.Ta koma

ɗ

ayan.

Ta lumshe idanunta, tana ƙoƙarin samun nutsuwa, amma wani irin ciwo ya fara tasowa a cikinta, yana zuwa da ƙarfi sannan ya ragu.

Ta dafe

cikinta.

"Ahh..."

Ta bu

ɗ

e idanunta a hankali.

Tare da

ɗ

an zauna a bakin gado, tana jan numfashi.

Bayan wasu mintuna, ciwon ya sake dawowa.

Wannan karon ya fi na farko ƙarfi.

Ma’eesha ta sauke ƙafafunta daga kan gadon, ta miƙe tsaye cikin wahala. Amm

a kafin ta iya yin wasu matakai, sai gwiwowinta suka kasa

ɗ

aukar nauyinta.

Ta durƙusa a ƙasa.

Hannunta

ɗ

aya ta

ɗ

ora a kan gadon,

ɗ

ayan kuma a kan cikinta.

"Ya Allah..."

Ta fara jan numfashi a hankali.

"Ya Allah ka taimake ni..."

Jalaluddeen ya motsa

a kan gadon.Da farko bai farka sosai ba.sai ya ji wani irin sauti na numfashi mai nauyi.

Ya bu

ɗ

e idanunsa.

"Ma’eesha?"

Bai ga ta kwance ba.Ya

ɗ

aga kansa da sauri.

A lokacin ne ya gan ta durƙushe a gefen gadon.hankaisa ankalinsa ya tashi.

"Ma’eesha!"

Ya sauka daga gadon da sauri.

Ya durƙusa a gabanta.

"Me ya faru?"

Ma’eesha ta kalle shi, idanunta cike da hawaye.

"Yaya Jalaluddeen... naƙuda nake ji."

Kalmar ta isa kunnensa kamar ƙararrawa.

"Naƙuda?"

Ya miƙe cikin gaggawa.

"Ya Allah! Ashe lokacin

ya yi?"

Ma’eesha ta sake dafe cikinta ta ce.

"Ciwo nake ji sosai."

"Ki yi haƙuri. Ki yi haƙuri, Ma’eesha."

Jalaluddeen ya shiga cikin tashin hankali, amma ya ƙoƙarta ya daure kada tsoronsa ya ƙara mata firgici.

Ya

ɗ

auki jallabiyarsa ya saka, sannan y

a

ɗ

auko hijab ya rufe mata kanta cikin kulawa.

"Zan kai ki asibiti yanzu."

Bai jira ta amsa ba.Ya sunkuya, ya

ɗ

auke ta a hannunsa.

Ma’eesha ta riƙe kafadarsa sosai.

"Yaya Jalaluddeen..."

Ta kira sunan sa da kyar tana numfashi .

Cikin tausaya wa ya ce

mata

"Ina nan."

"Kar ka bar ni."

"Ba zan bar ki ba. Ina tare da ke."

Ya fita da ita daga

ɗ

akin cikin sauri.A harabar gidan ya nufi motarsa, ya bu

ɗ

e ƙofar baya sannan ya kwantar da ita a hankali.

Ya gyara mata hijabin, sannan ya rufe ƙofar.

Ya shiga

kujerar direba, ya kunna motar sannan ya fice daga gidan da sauri.

A hanya, hannunsa

ɗ

aya yana kan sitiyari,

ɗ

ayan kuma lokaci-lokaci yana miƙawa baya domin ya tabbatar Ma’eesha tana lafiya.

"Ma’eesha, ki yi haƙuri. Mun kusa zuwa."

"Ciwo yana ƙaruwa."

Ta fada a galabice

"Ki yi numfashi a hankali."

Nan take ya

ɗ

auki wayarsa.

Ya nemo lambar Mom.

Kira

ɗ

aya.

Ba a

ɗ

auka ba.

Ya sake kira.

Bugu biyu kawai, Mom ta

ɗ

aga.

"Jalaluddeen? Me ya faru?"

"Mom, naƙudar Ma’eesha ta fara."

A

ɗ

ayan gefen wayar,

Mom ta yi shiru na

ɗ

an lokaci.

"Me ka ce?"

"Naƙuda take ji sosai. Na

ɗ

auko ta yanzu, ina kan hanyar asibiti."

"Ka kai ta asibitinmu da sauri!"

"To Mom."

"Ina zuwa yanzu. Ka shiga da ita, zan same ku a can."

"To."

Ya katse wayar.Ya ƙara sauri.

A a

sibitin kuwa, motar Mom ma ta fito daga gidan da sauri.

Lokacin da Jalaluddeen ya isa, ma'aikatan asibitin suka fito da gado.

Jalaluddeen ya bu

ɗ

e ƙofar motar.

Nurses suka taimaka wajen

ɗ

aukar Ma’eesha daga cikin motar suka

ɗ

ora ta kan gadon asibiti.

"Yaya Jalaluddeen..."

Ya kama hannunta.

"Ina nan."

"Ka zo da ni."

"Zan zo."

Sai nurse

ɗ

aya ta ce,

"Yanzu muna buƙatar mu shiga da ita."

Jalaluddeen ya tsaya yana kallonsu yayin da aka tura Ma’eesha cikin

ɗ

akin haihuwa.

A lokacin ne motar Mom ta shi

go harabar asibitin.

Mom ta fito da sauri.

"Jalaluddeen!"

"Mom!"

"Ta shiga?"

"Eh."

Mom ta nufi

ɗ

akin haihuwar nan take.

"Ka zauna a nan. Zan shiga wajen ta."

Jalaluddeen ya gyada kai.

Mom ta shiga.

A cikin

ɗ

akin haihuwa, Ma’eesha tana cikin matsa

nancin naƙuda.Mom ta tsaya kusa da ita, tana riƙe hannunta.

"Ma’eesha, ki yi haƙuri. Ki yi ƙoƙari."

Ma’eesha ta runtse idanunta.

"Mom... na kasa."

"Za ki iya. Ki yi haƙuri. Allah yana tare da ke."

Nurses suka ci gaba da taimaka mata.

Lokaci ya yi tsa

wo.

Kuka da numfashi mai nauyi suka cika

ɗ

akin.

Mom tana ƙarfafa ta.

"Ki yi ƙoƙari, Ma’eesha."

A ƙarshe, bayan dogon ƙoƙari da su Mom.suka yi akanta, da misalin karfe uku na dare aka ji kukan jariri.luka mai ƙarfi.

Mom ta yi murmushi cikin nj

"Alham

dulillah!"

Nurse ta

ɗ

auki jaririn ta ce

"Namiji ne!"

Ma’eesha ta lumshe idanunta cikin gajiya.

"Na haife shi?"

"Eh," Mom ta ce cikin farin ciki. "Kin haifi

ɗ

a namiji."

Sai aka fara shirya jaririn.

Amma kafin kowa ya samu damar yin dogon numfashi, M

a’eesha ta sake dafe cikinta.

"Ahh!"

Mom ta kalle ta.

"Me ya faru?"

Ma’eesha ta fara numfashi da ƙarfi.

"Nake... sake jin ciwo."

Nurse ta duba ta cikin gaggawa.

"Har yanzu ba a gama ba."

Mom ta tsaya cak.

"Me kike nufi?"

Nurse ta kalli sauran nur

ses.

"Da alama akwai wani jariri."

Mom ta bu

ɗ

e baki cikin mamaki.

"Tagwaye?"

Nurse ta gyada kai.

"Eh."

Ba a

ɓ

ata lokaci ba.

Ma’eesha ta sake shiga wani sabon zagaye na naƙuda.

"Mom..."

"Ina nan."

"Ya Allah ka taimake ni."

Mom ta riƙe hannunta so

sai.

"Allah zai taimake ki. Ki yi ƙoƙari."

Nurses suka ci gaba da taimaka mata.Lokaci ya sake wucewa.Sai kuma...

Kukan wani jariri ya cika

ɗ

akin.

Mom ta fashe da murmushi.

"Alhamdulillah!"

Nurse ta

ɗ

aga jaririyar.

"Yarinya ce!"

Ma’eesha ta zubar da

hawaye.

"Yarinya?"

"Eh. Kin haifi yara biyu."

Mom ta shafa kanta.

"Allah Ya raya su."

Bayan an tabbatar da lafiyar yaran, nurses suka fara shirya su, suka lullube

ɗ

ayan cikin kayan jariri,

ɗ

ayan ma aka shirya shi cikin tsabta da kulawa.

A waje kuwa,

Jalaluddeen yana sintiri.Ya kasa zama.

Ya tashi ya zauna.Ya sake tashi.

Ya duba agogo.

Ya yi tafiya zuwa wani

ɓ

angare na corridor sannan ya dawo.

"Ya Allah..."

Ya

ɗ

ora hannayensa a kan kansa.

"Ka tsare min su."

A lokacin ne ƙofar

ɗ

akin ta bu

ɗ

e.

Mom

ta fito.

Jalaluddeen ya juya da sauri.

"Mom!"

Mom ta yi masa murmushi.

Jalaluddeen ya kusanto.

"Yaya Ma’eesha?"

Mom ta riƙe hannunsa ta ce

"Ma’eesha tana lafiya."

Ya sauke numfashi tare da

"Alhamdulillah."

Mom ta ƙara murmushi.

"Amma akwai wan

i abu."

Jalaluddeen ya kalle ta da mamaki.

"Me?"

"Ba

ɗ

a

ɗ

aya ta haifa ba."

Jalaluddeen ya tsaya.

"Me?"

"Yara biyu ne."

Idanunsa suka cika da mamaki.

"Tagwaye?"

Mom ta gyada kai.

"Namiji da mace."

Jalaluddeen ya kasa magana na wasu daƙiƙu.

Farin

ciki ya lullube fuskarsa.

Ya

ɗ

aga hannayensa sama.

"Alhamdulillahi Rabbil Alamin!"

Sai ya juya gabas.Ya durƙusa.Ya yi sujjada. A cikin corridor

ɗ

in asibitin, Jalaluddeen ya manta da komai.

Babu abin da yake ji sai godiyar Allah.

"Ya Allah, Alhamdulilla

h. Na gode maka da wannan ni'ima. Ka ba ni damar ganin su cikin lafiya. Ka tsare min Ma’eesha. Ka raya min yaran nan cikin imani, lafiya da albarka."

Mom ta tsaya tana kallonsa, hawaye na farin ciki suna zubo mata.

Bayan ya

ɗ

ago daga sujjadar, Mom ta ce:

"Jalaluddeen, ka zama uba yanzu."

Ya yi murmushi mai cike da farin ciki ya de.

"Alhamdulillah, Mom."

Sai ya sake kallon ƙofar

ɗ

akin haihuwa.A zuciyarsa, abu

ɗ

aya kawai yake jira:

Ya ga matarsa.Ya ga

ɗ

ansa.Ya ga ƙaramar 'yarsa.

Kuma ya gode wa Allah d

a Ya kawo su duniya cikin aminci.

_Sidra_

Da yammacin ranar, Jabeer da Sidra suka fito daga cikin gidan a hankali. Jabeer yana riƙe da makullin motarsa a hannunsa, yayin da Sidra ta nufi part

ɗ

in Mimi ta yi mata sallama kan cewa za su je shopping .

Sanan ta fito take biye da Jabeer , hannunta

ɗ

auke da ƙaramin jaka.

Sun shiga motar, Jabeer ya kunna injin, sannan suka nufi wani babban supermarket da ke kusa da gidansu.

Bayan

ɗ

an lokaci suka isa.

Jabeer ya yi parking a gaban supermarket

ɗ

in, suka shi

ga tare. Cikin supermarket

ɗ

in mutane sun cika wajen. Wasu suna turawa da manyan trolley, wasu kuma suna tsaye suna za

ɓ

ar kayan abinci.

Sidra ta nufi sashen kayan ƙwalama.

Ta

ɗ

auki wasu biscuits, chocolates da sauran abubuwan da ta san tana so. Amma duk

lokacin da ta

ɗ

auki wani abu, sai ta tuna da wani mutum.

"Sai na

ɗ

auki wannan ma," ta fa

ɗ

a a hankali.

Jabeer ya kalle ta.

"Me ya sa kike

ɗ

aukar abubuwa da yawa haka?"

Sidra ta yi murmushi.

"Ba nawa ba ne. Na san wani yana son su."

Jabeer ya fahimci w

anda take nufi. Ya yi murmushi kawai.

"To,

ɗ

auka."

Ta ƙara

ɗ

aukar wasu kayan ƙwalama da ta san za su yi wa wanda take so da

ɗ

i. Daga nan suka je wajen biyan ku

ɗ

i.

Bayan sun gama, suka fito da ledojin siyyayar da suka yi.

Jabeer ya bu

ɗ

e motar, yana shiri

n shiga, yayin da Sidra take tsaye a gefensa.

A daidai lokacin ne wata murya ta zo musu daga baya.

"Hajiya! Alhaji! A taimaka mini da ku

ɗ

i... zan sayi magani. Ba ni da ku

ɗ

i, ballantana ko abinci na samu na saya."

Sidra ta tsaya cak. Jabeer ma ya dakata.

Suka waiga a lokaci guda.Wata mata ce take tsaye kusa da hanyar shiga supermarket

ɗ

in.

Tsohon hijabi ne a jikinta, wanda ya nuna cewa an sha amfani da shi. Fuskarta da hannayenta sun nuna alamun wahala, jikinta kuma yana

ɗ

auke da kuraje da suka sa ta yi k

ama da wadda ta da

ɗ

e tana fama da rashin lafiya.

Ta sunkuyar da kanta tana roƙon mutane.

Amma da ta

ɗ

aga ido...

Idanunta suka ha

ɗ

u da na Sidra.Sai jikinta ya yi rawa.

Ta ja da baya kamar wadda ta ga abin tsoro.

"S... Sidra?"

Sidra ta zuba mata ido.Na

ɗ

an lokaci kamar ba ta gane ta ba.

Sai kwatsam ta gane ta ta kira sunan ta .

"Sady Baby?"

Sady Baby ta yi shiru.

Hawaye suka cika idanunta.

Sidra ta kalli Jabeer, sannan ta sake kallon Sady Baby.

"Ke kika koma haka?"

Muryarta ba ta

ɗ

auke da farin cik

i ko tashin hankali kawai ba. Akwai mamaki, tausayi da kuma tsohon ciwo da ya sake bu

ɗ

ewa.

"Ikon Allah..."

Sady Baby ta sunkuyar da kai.Sidra ta matso kusa da ita ka

ɗ

an.

"Na tuna da duk abin da kika gaya mini."

Sady Baby ta fara kuka.

Sidra ta ci gaba

da magana, muryarta tana

ɗ

an rawa.

"Kina tuna lokacin da kika ce min rayuwata za ta lalace idan na bi abin da iyayena suka ce?"Sady Baby ta share hawaye.Kina tuna yadda kika ce min in bijire wa iyayena?"

Ta yi shiru.

"Kina tuna yadda aka fasa aurena sa

boda abubuwan da suka biyo baya?"

Jabeer ya tsaya a gefe yana kallonsu ba tare da cewa komai ba.

Sidra ta yi numfashi mai nauyi.

"Kina tuna yadda kika saka ni cikin abin da ya kai ga Jabeer ya yi mini fyade?"Sady Baby ta fashe da kuka.

"Sidra... ki yi

haƙuri."

Amma Sidra ba ta katse ta ba.

"Kin yi tunanin rayuwata za ta lalace."

Ta

ɗ

an tsaya da maganar da take yi .

"Kin yi tunanin ba zan sake samun farin ciki ba."

Hawaye suka gangaro mata.

"Amma ki duba inda kika tsaya yau? Har kina ganin cewa Abb

a zai kai Ni kauye ya aurar na yi rayuwar wahala. Sai ga shi ba haka ba. Na gode da hadani da Jabeer da kika yi wanda yanzu alkhairi ne shi a gare Ni. Tun da mun yi aure, nan da watanni za mu zama iyaye in sha Allah."

Sady Baby ta sunkuyar da kai gaba

ɗ

a

ya. Bakin ciki da ne ya kara kamata.

Sidra ta ce cikin murya mai sanyi:

"To sai ga shi rayuwarki ce ta lalace. Amma tawa Allah Ya kare Ni."

Jabeer ya sauke kansa.Bai iya kallon Sidra ba.Domin maganar ta dawo da masa duk abin da ya faru a baya.

Sady Bab

y ta ha

ɗ

a hannayenta.

"Sidra, don Allah ki yafe mini."

Ta yi kuka sosai.

"Na san na yi miki babban laifi. Na yi miki shawara mara kyau. Na jefa ki cikin abin da bai kamata ki shiga ba. Ban san cewa komai zai koma haka ba. Ga shi tun ba'a je ko ina ba in

a girbar abun da na shuka.

Sidra ta kalle ta.

"Kin sani ko ba ki sani ba, abin ya faru."

Sady Baby ta girgiza kai.

"Na sani."

Ta share fuskarta.

"Shi ya sa nake roƙonki gafara."

Ta yi

ɗ

an shiru kafin ta ce:

"Yanzu ma ga halin da nake ciki. Ina fama

da rashin lafiya, kuma ba ni da ku

ɗ

in magani. Wani lokaci ma abinci bana iya samu. Cuta mai karya garkuwar jiki wato H.I.V ta kama ni "

Sidra ta kalle ta da tausayi.

Amma ba ta manta da abin da ya faru ba.Sady Baby ta ci gaba da kuka.

"Sidra, ki yafe m

ini. Hakkin ki yana kaina."

Sidra ta yi shiru na

ɗ

an lokaci.

Ta kalli fuskarta, sannan ta sauke numfashi ta ce.

"Na yafe miki."

Sady Baby ta

ɗ

aga kai cikin mamaki.

"Kin... yafe mini?"

"Eh."

Sidra ta ce a hankali.

"Na yafe miki. Ba saboda abin da kik

a yi ba ne ya zama ƙarami. A'a. Amma ba na son in ci gaba da

ɗ

aukar wannan nauyin a zuciyata."

Hawaye suka sake zubo wa Sady Baby.

"Allah Ya saka miki da alheri."

Sidra ta ce:

"Ki nemi taimakon da ya dace wajen asibiti da mutanen da za su iya taimaka m

iki. Ki kula da kanki."

Sady Baby ta gyada kai tana kuka.Jabeer ya bu

ɗ

e ƙofar motar.

Sidra ta shiga.Kafin ta rufe ƙofar, ta sake kallon Sady Baby na ƙarshe.

Sady Baby tana tsaye ita ka

ɗ

ai a bakin supermarket

ɗ

in, tsohon hijabinta yana motsawa da iska, h

awaye suna zuba a fuskarta.

Sidra ta rufe ƙofar.

Jabeer ya shiga motar.

Ya kalli Sady Baby ta madubin gefe na

ɗ

an lokaci.

Fuskarsa babu magana.Sai ya kunna motar.Motar ta fara tafiya a hankali.

Sady Baby ta tsaya tana kallonsu har sai motar ta yi nisa.

Daga nan sai ta durƙusa a gefen titi tana kuka.Ta rufe fuskarta da hannayenta.

Kuma a karon farko, ta fahimci cewa wasu shawarwarin da mutum yake bayarwa cikin wasa ko hassada na iya zama sanadin canza rayuwar wani gaba

ɗ

aya.

A cikin motar kuwa, shiru ya

mamaye komai.Sidra tana kallon jakar kayan ƙwalamar da suka saya.Jabeer yana tuƙi cikin nutsuwa.

Bayan

ɗ

an lokaci, Sidra ta ce a hankali:

"My Dear..."

"Na'am?"

"Mu manta da ita."

Jabeer ya kalleta na

ɗ

an lokaci.Sidra ta sauke idanunta.

"Na yafe mata

. Allah Ya hukunta kowa da adalci."

Jabeer ya gyada kai ba tare da ya yi magana ba.Sannan suka ci gaba da tafiya.

A baya kuwa, Sady Baby tana nan a bakin hanyar, tana kuka ita ka

ɗ

ai, tana kallon motar da ta riga ta

ɓ

ace daga gabanta.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/13, 9:53 AM] Antysalima Grp: Page 1





7





1





A baya kuwa Sady baby tana nan a bakin hayar, tana kuka ita ka

ɗ

ai, tana kallon motar da ta riga ta

ɓ

ace daga gabanta.

_Mom_

Ta tsaya akan Ma'eesha tana kallon jikokin da Allah ya bata cike da so da ƙa

una. Kasancewar an kai su

ɗ

akin hutu ne. Zuwa da safe sai a sallame su zuwa gida. Daga Mom har Jalaludden ba wanda ya rintsa a wanan dare. Suna kallon yaran cike da farin ciki da ƙauna. Ma'eeha na ta barci Bayan an shirya ta.

Washegari da sassafe sai ga S

adik tare da Yasmeen sun shigo

ɗ

akin da aka kwantar da Ma'eesha. Hannun Sadik rike da basket da suka yi sammakon kawo masu. Yasmeen na biye da shi da matashin cikinta da ya fara fitowa.

Sadik da Yasmeen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login