Showing 183001 words to 186000 words out of 191594 words

Chapter 62 - MAKAHO NE COMPLETE

/>
n Allah.”

“Me kike son yi?”

“Zan yi magana da Daddy.”

Ta share hawaye.

“Ba zan iya barin su a haka ba.”

Jalaluddeen ya kalle ta na

ɗ

an lokaci.

Sai ya ga gaskiyar damuwar da ke fuskarta.

“Kin tabbata?”

Ta gyada kai tare da cewa

“Na tabbata.”

“Kin

san abin da kike shirin yi?”

“Eh.”

“Za ki iya jure duk abin da zai biyo baya?”

Ma’eesha ta kalle shi.

“Idan muka bar su haka, ni ce ba zan iya jurewa ba.”

Jalaluddeen ya yi shiru.Sai ya kama hannunta.

“Shikenan.”

Idanunta suka cika da hawaye ta ce.

“Da gaske?”

“Eh.”

“Za mu

ɗ

auke su?”

“Za mu

ɗ

auke su.”

Ta yi murmushi cikin kuka.

“Na gode.”

Jalaluddeen ya girgiza kai.

“Ba sai kin gode min ba.”

Sai ya bu

ɗ

e ƙofar motar.

“Ki kira su.”

Ma’eesha ta sauka.

Ta koma wajen Jamil da Laila.

“Ku zo.”

Jamil ya kalleta.

“Ina?”

“Ku zo mu shiga mota.”

Laila ta kalli Jamil.

Jamil ya tambaya,

“Ma’eesha, ina za mu?”

Ma’eesha ta yi murmushi.

“Gidan Daddy.”

Jamil ya yi saurin girgiza kai.

“A’a, Ma’eesha…”

“Me ya sa?”

“Ba za mu iya ba.”

“Me ya sa b

a za ku iya ba?”

“Ba ma son mu shiga cikinku na haifar da wata matsalar.”

Ma’eesha ta kama hannunsa.

“Ba matsala ba ce.”

“Amma—”

“Yaya Jamil.”

Ya yi shiru.

“Daddy mahaifina ne. Ni ’yarsa ce. Kuma idan na ce zan kai ku wurinsa, na san abin da nake y

i.”

Laila ta share hawayenta.

“Ma’eesha…”

“Ki zo.”

Ta kama hannunta tana cewa

“Ba zan bar ku a nan ba.”

Jamil ya kalli Ma’eesha.

A fuskarta ya ga tausayi, amma ya kuma ga ƙuduri.

A ƙarshe ya gyada kai.

“Allah Ya saka miki da alheri.”

“Amin.”

Su

ka nufi motar.

Ma’eesha ta bu

ɗ

e musu ƙofar baya.

“Shiga.”

Jamil ya shiga.

Laila ta shiga kusa da shi.

Ma’eesha ta rufe musu ƙofar sannan ta koma gaba.

Ta zauna kusa da Jalaluddeen.

Jalaluddeen ya kunna motar.

Kafin ya fara tafiya, ya kalli madubi.

Jamil da Laila suna zaune a baya cikin shiru.

Laila tana kallon ƙasa.

Jamil kuma yana kallon tagar mota.

Ma’eesha ta juya ta kalle su.

“Ku yi haƙuri.”

Jamil ya ce,

“Mun gode.”

Ta girgiza kai tare da cewa

“Ba ku da abin godiya.”

Motar ta fara taf

iya.

Jalaluddeen ya sake kallon madubi.

Ya san cewa shirin tafiyarsu zuwa gidan Alhaji Babba ya canza.Yanzu suna da baƙi biyu.Baƙi da suka zo da wani sabon labari mai nauyi.

Labarin mutuwar Mamy.

Da kuma rayuwar Jamil da Laila da ta koma neman mafaka.

Ma’eesha ta jingina da kujerarta.Hannunta na kan cikinta.A zuciyarta kuwa, abu

ɗ

aya kawai take tunani:

“Daddy zai kar

ɓ

e su. Dole ne ya kar

ɓ

e su.”

Jalaluddeen kuwa ya ci gaba da tuƙi cikin natsuwa.

Amma a zuciyarsa ya riga ya san cewa idan suka isa gidan

Daddy, wata sabuwar magana za ta bu

ɗ

e.

Kuma wannan karon, ba batun dukiya ba ne.Batun rayuwar Jamil da Laila ce.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/10, 9:32 PM] Antysalima Grp: 1





6





8





Amma zuciyarsa ya riga ya san cewa idan suka isa gidan Daddy, wata sabuwar

magana za ta bu

ɗ

e. Kuma a wannan karon , ba batun dukiya ba ne. Batun rayuwar Jamil da Laila ce.

_Sadik_

Kiran sallar asuba ce ta farkar da shi daga barcin da yake yi. Ya kalli Yasmeen daje kwance a ƙirjinsa ya yi murmushi yana tuna abun da ya f

aru a daren jiya, wanda duk kwanan nan hakan ke faruwa.

Hancinta ya

ɗ

an ja, wanda hakan ya sa ta farka.

"Tashi lokacin sallah ya yi."

Tashi ta yi ta koma

ɗ

akinta shi kuma ya nufi bathroom don yin wanka da alwala .

Washegari da sassafe, Hasken safiya y

a ratsa labulen

ɗ

akin kwanan su, yana sauka a hankali kan gadon da Sadik yake zaune a gefensa.

Ya riga ya shirya tsaf.

Sanye yake cikin wata farar riga mai kyau da baƙin wando, agogonsa a

ɗ

aure a hannu, yayin da yake gyara hannun rigarsa kafin ya

ɗ

auki w

ayarsa.

Ya

ɗ

aga kai ya kalli Yasmeen wadda take gaban madubi tana gyara hijabi ya

“Yasmeen.”

Ta kalle shi ta cikin madubi.

“Na’am?”

“Kin shirya?”

Ta yi murmushi.

“Kusan haka Doctor."

Sadik ya matso kusa da ita.

“Ki yi sauri.”

Ta kalle shi cikin

mamaki.

“Me ya sa?”

“Saboda ina son mu je asibiti da wuri.”

Yasmeen ta

ɗ

an yi shiru.

“Yanzu?”

“Eh.”

“Me ya sa? Ko ka manta da tare zamu fita, yau ta masamman ce fitar taka, tare da gimbiyarka."

Sadik ya yi murmushi ka

ɗ

an.

“Kin san me ya sa.”

Ta gi

rgiza kai.

“A’a.”

Ya

ɗ

aga gira.

“Kin manta yadda kika ji kwanakin nan?”

Yasmeen ta yi shiru.

Ta san abin da yake nufi.

Tun kwanakin baya tana fama da wasu canje-canje a jikinta. Wani lokaci tana jin kasala, wani lokaci tana rasa sha’awar abinci, sann

an akwai wasu abinci da suke sa ta jin wani irin yanayi. Ga uwa uba karbar son sex. Ba ranar da ba za ta kai kanta gare shi ba. Ko da baya ra'ayi sai ya biya mata bukatarta. Idan ko ya share ta kuka za ta saka masa.

Sadik ya dade yana lura da ita. A matsa

yinsa na likita, abubuwan sun fara ha

ɗ

uwa a cikin tunaninsa.

Sai ya fara zargin abu guda.

Ciki.

Amma bai son ya yanke hukunci ba tare da gwaji ba.

Ya ce mata a hankali,

“Ba na son mu yi zato kawai. Mu je asibiti mu tabbatar.”

Yasmeen ta sauke idanu.

“Ya Sadik…”

“Hmm?”

“Kana zargin ina da ciki ne?”

Murmushi ya bayyana a fuskarsa.

“Shi ya sa nake son mu je mu tabbatar.”

Ta ji zuciyarta ta buga.

“Amma idan ba haka ba fa?”

Sadik ya kama hannunta.

“Komai sakamakon, Alhamdulillah.”

Ya ƙara matsa h

annunta.

“Amma zuciyata tana gaya min akwai wani ƙaramin baƙo a cikinki.”

Yasmeen ta yi murmushi cikin kunya.

“Allah Ya sa.”

“Amin.”

Sai ya ce mata

“Yanzu ki gama shiryawa.”

“Na gama.”

“Madalla. Ya fada yana murmushi. Yana tuna yadda yake jin ta k

wana biyun nan, ta ƙara test a gado. Kuma hakan ma alamar ciki ne.

"Amma na gama mu je mu yi breakfast."

Bayan

ɗ

an lokaci, suka zauna a!dinning table don cin abinci.

Breakfast

ɗ

in ya kasance mai sauƙi ta yi masu.

Tea da bread ne sai soyayyen ƙwai.

Sa

dik ya zuba wa Yasmeen komai da kansa.

“Ki ci.”

Ta kalle shi ta yi murmushi ta ce .

“Ba ni da yunwa sosai.”

Sadik ya

ɗ

aga gira.

“Yasmeen.”

Ta yi murmushi.

“Na'am?”

“Ki ci.”

“Doctor Sadik kenan.”

“Eh.”

Ta

ɗ

auki kofin tea ta fara sha.

Sadik kuwa

yana kallonta.

“Me ya sa kake kallona haka?"

“Saboda ina son tabbatar da kin ci.”

Ta yi dariya.

“Ni ba mara lafiya ba ce.”

“Ban ce mara lafiya ba ce.”

“Amma kana kallona kamar wata patient.”

Sadik ya yi murmushi.

“Ke fa ba patient ba ce kawai.”

“M

e ce ni?”

Ya jingina da kujerarsa sannan ya ce .

“Ke matata ce.”

Yasmeen ta yi murmushi.

Sai ya ƙara da cewa,

“Kuma idan abin da nake zargi ya tabbata…”

Ya dakata.

“Me?”

“Za ki zama uwa.”

Yasmeen ta sauke kanta ƙasa cikin kunya.

“Sadik…”

Ya yi m

urmushi.

“Me?”

“Ka daina.”

“Me na yi da kike ciwa na dauna.?"

“Maganar nan.”

“Wace magana?”

Ta kalle shi.

“Uwa.”

Sadik ya yi dariya.

“Me ya sa?”

“Ban saba ji ba.”

“Ki saba.”

Ta yi dariya a hankali.

Bayan sun gama breakfast, Sadik ya miƙe.

"Mu

tafi.”

Yasmeen ta

ɗ

auki jakarta.

“Na shirya.”

Sadik ya

ɗ

auki nata jakar.

“Bari na riƙe.”

“Zan iya.”

“Na sani.”

Ya bu

ɗ

e mata ƙofar.

“Amma ni zan riƙe.”

Ta yi murmushi tare da cewa

“To.”

A hanyar asibiti Motar Sadik ta bar harabar gidan.

Yasm

een tana zaune a gefensa.

A wasu lokuta suna kallon juna suna murmushi ba tare da sun ce komai ba.

Sadik yana tuƙi cikin nutsuwa.

Yasmeen ta

ɗ

ora hannunta a kan cikinta ba tare da ta sani ba.

Sadik ya lura.

“Kin fara magana da baby ne?”

Ta kalle shi

cikin mamaki.

“Baby?”

“Idan akwai.”Ta yi dariya.

“Har yanzu ba ka tabbatar ba.”

“Amma ina fata.”

Yasmeen ta yi murmushi.

“Ni ma.”

Sadik ya kama hannunta na

ɗ

an lokaci.

“Allah Ya sa.”

“Amin ya rabbil uzzati."

Bayan

ɗ

an lokaci, suka isa asibitin.

Da motar ta shiga harabar asibitin, wasu daga cikin ma’aikatan da suke wajen suka fara kallon motar.

Sun san motar.Sun san wanda yake ciki.Doctor Sadik.

Likitan da ba kasafai suke ganinsa tare da wata mace ba.

A yau kuwa, ba wai ya zo da wata mace kawai

ba.

Ya zo da wata mace wadda yake tafiya kusa da ita, suna magana cikin natsuwa, fuskar kowanne da murmushi.sannan ya bu

ɗ

e mata ƙofar motar.

Wasu ma’aikatan suka kalli juna.

“Wacece wannan?”

“Ban sani ba.”

“Amma kamar matarsa ce.”

“Matarsa?”

“Eh, k

a ga yadda yake kula da ita.”

Sadik ya fito daga motar.

Ya zagaya ya bu

ɗ

e wa Yasmeen ƙofar.

Ta sauka.

Ya miƙa mata hannu.

Ta kama.

Suka fara tafiya tare.

Mutanen asibitin suna kallonsu.

Wasu suka yi murmushi.

Wasu kuma suka yi mamaki.

Saboda ba k

asafai suke ganin Doctor Sadik da mace ba.

Yasmeen ta lura da kallon mutanen.

Ta matso kusa da Sadik.

“Mutane suna kallonmu.”

Sadik ya yi murmushi.

“Su kalla.”

“Ba ka damu ba?”

“Me zan damu?”

“Za su yi magana.”

“Su yi.”

Ya matse hannunta a hankal

i.

“Ni dai ina tare da matata.”

Yasmeen ta yi murmushi.

“Matarka?”

“Eh.”

Ta ƙara sunkuyar da kanta.

Suka shiga cikin ginin asibitin.

Sadik ya kai Yasmeen kai tsaye office dinsa.Ya rufe ƙofar.Sai ya kalle ta ya ce

“Ki zauna.”

Ta zauna.

Sadik ya

shirya kayan aikin da zai yi amfani da su.

“Kin shirya?”

Ta gyada kai.

“Eh.”

Ya yi mata murmushi.

“Kada ki ji tsoro.”

“Ba na tsoro, nu jaruma ce .

“Madalla.”

Bayan shirye-shiryen da suka dace, Sadik ya fara binciken.

Yasmeen tana kwance cikin nat

suwa.Sadik ya mai da hankali sosai kan abin da yake gani.Da farko fuskarsa ba ta nuna komai ba.Sai bayan wasu dakiku, idanunsa suka tsaya.

Ya ƙara duba.Ya sake tabbatarwa.

Sai murmushi ya fara bayyana a fuskarsa.

Yasmeen ta lura.

“ Ya Sadik?”

Bai amsa

nan take ba.

“Ya Sadik?”

Sai ya kalle ta.

Murmushinsa ya ƙaru.

“Yasmeen…”

“Na’am?”

“Alhamdulillah.”

Zuciyarta ta buga.

“Me ya faru?”

Sadik ya matso kusa da ita.

Ya kama hannunta.

“Kin yi ciki.”

Yasmeen ta bu

ɗ

e idanunta sosai.

“Me?”

“Kin yi c

iki.”

“Da gaske?”

“Da gaske nake yi ba wasa ba Madam.

Ta kalli fuskarsa.

“nYq Sadik…”

“Eh.”

“Da gaske nake da ciki?”

Ya yi murmushi.

“Eh.”

Ta

ɗ

ora hannunta a bakinta.

“Alhamdulillah…”

Sadik ya riƙe hannunta sosai.

“Cikin yana da kusan wata

ɗ

ay

a.”

Yasmeen ta fara murmushi tana magana

“Wata

ɗ

aya?”

“Eh.”

Ta kalli cikinta.

Sai ta yi murmushi.

“Ya Allah…”

Sadik ma idonsa ya cika da farin ciki.

Ya zauna kusa da ita.

“Na gaya miki zuciyata ta fa

ɗ

a min.”

Yasmeen ta yi dariya cikin hawaye.



Ni ma na fara zargi.”

Sadik ya shafa mata hannu a hankali.

“Yasmeen…”

“Na’am?”

“Za mu zama iyaye.”

Ta kalli idanunsa.

“Za mu zama iyaye.”

Ya rungume ta cikin farin ciki.

“Alhamdulillah.”

Ta rungume shi ita ma.

“Alhamdulillah.”

Sun

ɗ

an yi shiru.

Shiru ne mai cike da farin ciki.

Babu wanda ya damu da abin da ke faruwa a wajen office.

A wannan lokacin, duniya ta takaita musu zuwa gare su biyu da ƙaramin rai da suka samu labarin zuwansa.Sadik ya rabu da ita a hankali.

“Kin san abin da nake so?”

“Me?”

“Ina so ki kula da kanki sosai.”

Ta yi murmushi.

“Na ji.”

“Abinci mai kyau.”

“Na ji.”

“Ki samu isasshen hutu.”

“Na ji.”

“Idan kin ji wani abu daban, ki sanar da ni.”

Ta yi dariya.

“Doctor Sadik ya koma aiki kenan?”

“Eh.”

“Yanzu fa mijinki

ne.”

“Duka biyun.”

Ta yi dariya.

Sadik ya kalli cikinta.

“Allah Ya kare mana wannan

ɗ

an. Dama Yaya Jalaludden ya kusa zama uba ashe ni ma ina kan hanya

Ya yi murmushi

“Allah Ya sa ya zama abin farin ciki a gare mu.”

“Amin.”

Ya kama hannunta.

“Z

an gaya wa Dad da Mom da Abbi.

Yasmeen ta yi murmushi.

“Za su yi farin ciki sosai.”

“Ni ma ba zan iya jira ba.”

Yasmeen ta kalli cikinta.Sai ta

ɗ

ora hannunta a kansa.A wannan ranar, wata sabuwar ƙofa ta bu

ɗ

e a rayuwarsu.

Ba wai kawai Yasmeen ta samu

labarin cewa tana da ciki ba.Ta samu labarin cewa rayuwarta da Sadik za ta

ɗ

auki sabon salo.

Sadik kuwa, yayin da yake kallon matarsa, ya kasa

ɓ

oye farin cikin da ya mamaye zuciyarsa.

A yau ya zama likita a wajen aiki, amma a zuciyarsa ya zama uba.

Kno

cking kofar aka yi. Bai bada izinin shigewa ba, sai da ya tabbatar Matarsa ta saka kayanta ta daidaita sanan ya bada izinin shiga .

Wata nurse ce shigo hannun ta sauke da file ma marasa lafiya .

Gaida shi ta yi cikin girmamawa, ya amsa ta ajiye masa file

din . Sai wasu a hannunta wanda take jira ya zo su je

ɗ

akunan PATIENT ya duba su.

"Ba na da lokaci yau. Zan kasance tare da matata, yanzu za mu koma gida?"

Nurse ta kalli Yasmeen ta gaishe ta cikin girmamawa. Ta amsa mata ita ma cikin sakin fuska.

Ya c

e wa Nurse ta je wajan daya daga cikin Doctors nasu, sai anjima zai dawo .

Daga haka ya ja hannun Yasmeen yana so ya mayar da ita gida, dan ya dawo ya yi aikinsa.

_Fahad_

A cikin falon gidan da suke zaune a Nigeria, Fahad wanda ya fara tunanin koma

wa America dan aikinsa sanya bari a can

Yana zaune cikin nutsuwa a kan doguwar kujera, kansa a jingine da bayanta. Nadra kuwa tana zaune a gefensa, ta yi pillow da cinyarsa, jikinta a kwance cikin annashuwa.

Fahad ya duba agogon hannunsa sannan ya sauke

idanunsa kan Nadra.

“Kin gaji ne?” ya tambaye ta cikin murya mai taushi.

Nadra ta

ɗ

aga kai ta kalle shi ta ce.

“Ɗan ka

ɗ

an.”

Fahad ya yi murmushi, ya shafa kanta a hankali.

“Ki huta. Ba mu zo nan don mu gaji kanmu ba.”

Sai wayarsa ta fara ringing.

Y

a

ɗ

auko wayar ya kalli screen

ɗ

in.

Lambar Amurka ce.

Nan take yanayinsa ya canza.Ya zauna da kyau, sannan ya

ɗ

aga wayar.

“Hello?”

A

ɗ

ayan

ɓ

angaren aka yi magana cikin sauri.

Fahad ya

ɗ

an daure fuska.

“Me ka ce?”

Mutumin ya sake bayani.

Fahad ya yi

shiru na wasu daƙiƙu.

“Ka turo min ta a WhatsApp,”

mutumin ya ce.

“Okay. Ina jira.”

Ya katse wayar.

Nadra ta

ɗ

aga kanta daga cinyarsa.

“Waye?”

Fahad bai amsa nan take ba.

Wayarsa ta sake yin kara amma na shugabar messages

Wani video ne aka turo

masa.Ya bu

ɗ

e.

Da farko bai fahimci abin da yake gani ba.Sai idonsa ya tsaya cak.

A cikin bidiyon, Farida ce A wani nightclub ne, namiji yana sex da ita daga shi har ita tsirara suke bidyon mutane suna kallonta suna

ɗ

aukar hotuna da bidiyo.

Fahad ya kasa

motsi.Fuskarsa ta sauya gaba

ɗ

aya.

“Ya Allah…”

Nadra ta tashi zaune.

“Ya Fahad?”

Bai amsa ba.

Ya sake kallon bidiyon kamar wanda yake ƙoƙarin tabbatar wa kansa cewa ba Farida ba ce.

Amma ita ce.

Ya kashe video

ɗ

in.

Sai ya sake kunna shi.

Hannunsa

ya fara rawa.

“Wannan… ba zai yiwu ba.”

Nadra ta matsa kusa.

“Me ya faru?”

Fahad ya kashe screen

ɗ

in da sauri.

“Ba komai.”

Amma muryarsa ta nuna cewa akwai matsala.

Nadra ta kalle shi cikin damuwa.

“Ya Fahad, me ka gani?”

Ya

ɗ

aga hannu.

“Don All

ah, Nadra… ki ba ni minti

ɗ

aya.”

Ya miƙe tsaye.

Ya yi tafiya zuwa upstairs yana riƙe da wayar sosai.

A cikin zuciyarsa, abubuwa sun rikice.

Farida.

Yarinyar da ya san tun tana ƙarama.

Yarinyar da yake ganin kamar har yanzu tana bukatar kulawarsa.

Ya

nzu ana turo masa irin wannan bidiyon?

Ya lumshe idanunsa.

Sai ya kira wani abokinsa da yake Amurka.

Bayan an

ɗ

aga wayar, Fahad ya yi magana cikin murya mai tsauri.

“Ka saurare ni sosai.”

“Na’am.”

“Ina son ka je inda Farida take.”

“Yanzu?”

“Eh. Yan

zu.”

Fahad ya

ɗ

an yi shiru kafin ya ƙara da cewa

“Ka tabbatar min tana lafiya. Kada ka bari ta fita ko ta je wani wuri ba tare da ka san inda take ba.”

Abokin nasa ya tambaya:

“Me zan yi da ita?”

Fahad ya ja dogon numfashi.

“Ka tabbatar an shirya ma

ta tikitin jirgi.”

“Zuwa Nigeria?”

“Eh.”

“Yaushe?”

“Gobe.”

Ya ƙara da murya mai tsauri:

“Ba na son wani uzuri. Ba na son a ce ba a samu flight ba. Ka nemo hanyar da za ta dawo gobe.”

“Na fahimta.”

“Ka tura mutum ya raka ta idan akwai buƙata. Kuma k

ada ka gaya mata komai game da bidiyon.”

“Okay.”

Fahad ya rufe idanunsa.

“Abin da ya faru a wannan dare… ba zan yarda ya sake faruwa ba.”

Ya katse wayar.

Ya tsaya a wurin na

ɗ

an lokaci, yana kallon ƙasa.

Nadra ta zo kusa da shi.

“ Ya Fahad…”

Ya juy

a ya kalle ta.

A karon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login