Showing 162001 words to 165000 words out of 191594 words

Chapter 55 - MAKAHO NE COMPLETE

ceton mahaifiyarsa daga wannan halin da ta tsinci kanta.

Ya matso a hankali ya tsaya gaban L

aila.

Ya

ɗ

aga ta daga ƙasa.

Laila ta kalle shi da idanunta da suka kumbura saboda kuka.

Cikin rawar murya ta ce,

"Yaya.Ka samu ku

ɗ

in?"

Jamil ya kasa magana.

Sai kawai ya girgiza kansa a hankali.

Wannan ka

ɗ

ai ya isa.

Laila ta sake fashewa da wani ir

in kuka mai karya zuciya, yayin da Jamil ya tsaya a tsakar gidan yana jin nauyin duniya ya sauka a kafa

ɗ

unsa, ba tare da sanin ta ina mafita za ta fito ba.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/6, 12:46 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





5





9





Laila ta sake fashewa da wani irin kuka mai karya zuciya, yayin da Jamil ya tsaya a tsakar gidan yana jin nauyin duniya ya saka a kafa

ɗ

unsa, ba tare da sanin ta ina mafita za ta fito ba.

Jamil bai sake cewa komai ba.

Ya kama hannun Laila a hank

ali, ya matse shi kamar mai ƙarfafa mata gwiwa, sannan ya wuce cikin taron mutanen gidan haya. Babu wanda ya sake yi masa magana. Kowa ya tsaya yana kallonsa da wani irin tausayi ha

ɗ

e da ƙorafi.

Yana tafiya zuwa ƙofar

ɗ

akinsu, ƙamshin warin ya ƙara dukan

hancinsa da ƙarfi.

Sai ya tsaya na

ɗ

an lokaci.

Ya lumshe idanunsa. A wannan karon bai yi fushi da maƙwabtansu ba.

A zuciyarsa ya san abin da suke fa

ɗ

a ba ƙarya ba ne. Su ma mutane ne. Suna da mata, suna da yara. Suna da haƙƙin su rayu cikin tsafta da wa

lwala. Ba laifinsu ba ne idan sun kasa jure warin da ke mamaye harabar gidan.

Da hannunsa mai rawa ya tura ƙofar

ɗ

akin.

"Kiii..."

Ƙ

ofar ta yi ƙara yayin da ta bu

ɗ

e.Wani irin wari ya sake buga masa fuska fiye da wanda yake ji a waje.

Laila ta biyo bayan

sa cikin shiru, tana share hawayenta. Idanun Jamil suka sauka kan katifar da Mamy ke kwance.

Gabansa ya fa

ɗ

i.

"Mamy..."

Ya furta da ƙyar.

Ba ita ba ce Mamy da ya sani.Fuskarta ta rame ƙwarai, ƙasusuwan kumatunta sun fito fili. Leb

ɓ

anta sun bushe sun ts

age. Gashinta ya watse ba a tsefe ba tun kwanaki. Rigarta ta jiƙe saboda zufa da miyau. A ƙarƙashin Tabarmar akwai tsofaffin zanen gado da suka canja launi saboda wahalar rashin lafiya.

Numfashinta yana fita da shigowa cikin wahala.

Wani lokaci sai kirji

nta ya

ɗ

ago da ƙarfi, wani lokaci kuma ya sauka tamkar zai tsaya. Miyau yana fita daga gefen bakinta ba tare da ta sani ba.Ta rasa ƙarfin ko da bu

ɗ

e idanu.

Jamil ya durƙusa gabanta. Hawaye suka cika idanunsa.

Ya

ɗ

auko ƙaramin kyalle ya fara goge mata miya

u cikin taushi.Ya gyara mata mayafin da ya zame.Ya share mata zufar da ta lullube goshinta.

Ya sake kallon ta.

Zuciyarsa ta yi wani irin nauyi.A hankali ya ce,

"Ya Allah Ka jiƙan Mamy."

Sai kuma tunani ya fara dawo masa

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.Ya tuna yadda Ma

my ta yi wa Ma'eesha baƙin ciki.

Ya tuna yadda ta ci mutuncin Mummy mahaifiyar Ma'eesha . Ya tuna ranar da suka zo neman taimako wajan Mummya. Mummya ta taimaka masu ta ba su wajan kwana ta basu ci da sha da sutura, aka ba Jamil shagon da zai dinga kasuwan

ci. Amma Mamy ta y8 asiri Daddy ya dinga wulakanta Mummy ta raba su ta shiga tsakanin su wanda har da baicnin cikin haka yake tunanin ya yi sanadiyar rasuwar Mummy

mahaifiyar Ma'eesha.

Ya tuna yadda ta jefa Daddy cikin ƙunci da rikice-rikice saboda abubu

wan da suka faru.

Ya tuna irin kalaman zafi da ta riƙa furtawa ba tare da tausayawa kowa ba. Da yadda ta jefa rayuwar Ma'eesha cikin tashin hankali ba tare da yin tunani ba.

Jamil ya runtse idanunsa.A zuciyarsa wani irin tsoro ya shiga.

Ba zai iya cewa

wannan shi ne sakamakon abin da ta aikata ba, domin wannan hukunci yana wurin Allah Shi ka

ɗ

ai.

Amma zuciyarsa ta kasa daina tuna cewa zalunci ba abu ne mai sauƙi ba, kuma abin da mutum ya shuka a rayuwa yana koyar da darasi mai tsanani.

Ya kalli Mamy da i

danunta da suka lumshe.

Yanzu babu wata alamar ƙarfi ko isa a tare da ita Babu tsawa Babu fa

ɗ

a Babu girman kai.

Rashin lafiya ta kwantar da ita cikin wani hali mai tausayi.

Jamil ya riƙe hannunta.Hannun ya yi sanyi, ya rame.

Ya matse shi cikin tafin ha

nnunsa.

"Mamy..."

"Kina ji na kuwa?"

Shiru.

Ko motsin yatsa ba ta yi ba.

Laila ta zauna a

ɗ

aya gefen katifar tana kuka a hankali.

"Yaya..."

"Na rasa abin da zan yi."

"Kullum sai ƙarin tsanani take yi."

Jamil ya sauke kansa.Ya ji kamar zuciyarsa za

ta fashe.

Da ƙyar ya ce,

"Ki yi haƙuri, Laila.Allah Mai rahama ne."

Sai ya sake kallon Mamy.

A hankali ya ce kamar yana magana da ita,

"Idan kina jina... ki nemi gafarar Allah a cikin zuciyarki."

"Shi ne Mai kar

ɓ

ar tuba.Shi ne Mai rahama."

Kalaman

suna fita daga bakinsa yayin da hawayensa ke zuba ba tare da ya iya tsayar da su ba.

A

ɗ

akin babu abin da ake ji sai sautin numfashin Mamy mai nauyi da kuma sautin kukansu.

A wajen

ɗ

akin kuwa, maƙwabta sun yi shiru bayan hayaniyar da suka yi.

Amma shiru

ne mai nauyi.Shirun da ya fi kowace masifa ciwo.Domin kowa ya san cewa iyalin nan ba sa buƙatar zagi Abin da suke buƙata shi ne mafita.

Sai dai mafitar tana da nisa, alhali lokaci yana ci gaba da ƙurewa.

_Sidra_

Falon gidan ya yi tsit mai cike da

nauyi.

Ba irin shirun da yake kawo natsuwa ba ne, sai dai irin wanda yake sa zuciya ta ƙara bugawa saboda tsananin damuwa.

Abba yana zaune a kan babban kujerar falon, hannayensa a

ɗ

aure a ƙirji, idanunsa cike da damuwa. Kallon da yake wa Sidra ka

ɗ

ai ya

isa ya sa zuciyar mutum ta karye.

A gefe guda kuwa Umma tana zaune, idanuwanta sun kumbura saboda yawan kuka. Ita ma ta kasa

ɓ

oye baƙin cikin da ke cin ranta.

Ammi kuma tana jingine da kujera, tasbaha na yawo a hannunta, amma babu wanda ya san ko abin da

take ƙirge ma tana iya bi. Hawaye ne kawai ke gangarowa a kumatunta lokaci zuwa lokaci.

A gabansu...

Sidra ce.

Tana zaune a ƙasa kan carpet, kanta a sunkuye, hannayenta na rawa. Tun da aka zaunar da ita a wajen ba ta ta

ɓ

a

ɗ

aga kai ta kalli kowa ba.

Ku

kanta ya yi tsanani har numfashinta na sarƙewa.

"Wayyo Abba..."

Ta fa

ɗ

a cikin matsanancin kuka.

"Don Allah ku yafe min."

Muryarta ta yi rauni matuƙa.Abba ya sauke numfashi mai nauyi.

"Sidra..."

Ya kira sunanta cikin sanyin murya.Ta

ɗ

an

ɗ

ago kai, amma

ba ta iya kallon idonsa ba.

"Ki saurare ni da kyau."

Ya yi

ɗ

an shiru kafin ya ci gaba da cewa.

"Duk gidan nan babu wanda bai ta

ɓ

a yin kuskure ba.Amma mafi girman abin da mutum zai yi shi ne ya gyara abin da ya lalace."

Sidra ta girgiza kai tana fashew

a da wani sabon kuka.

"Abba..."

"Ina jin tsoro."

Abba ya matse le

ɓ

ensa.

"Kin san me ya fi tsoro?"

"Mutum ya gudu daga gaskiyaKe yau ba za ki gudu ba Za ki je gidan mijinki.Za ki fara sabuwar rayuwa."

Umma ta share hawayenta.

Ta matsa kusa da Sidra.

Ta

ɗ

ago fuskarta da hannunta.

"'Yata..."

"Ki daina zargin kanki kullum.Abin da ya faru ya riga ya faru.Allah Mai kar

ɓ

ar tuba ne."

"Ki yi ƙoƙarin zama mace ta gari.Ki girmama mijinki.Ki kiyaye mutuncinsa.Kada ki bari abin da ya faru a baya ya lalata mi

ki gaba

ɗ

aya rayuwarki."

Sidra ta rungume Umma da ƙarfi.Ta fashe da kuka kamar zuciyarta za ta fito.

"Umma..."

"Wallahi ina jin tsoro.Ina jin kunyar kaina."

Umma ita ma kuka ta fara.Ta shafa bayanta.

"Kada ki ji tsoro."

"Allah yana tare da masu tuba.

"

Ammi ta share hawayenta.Ta miƙa hannu.

"Zo nan, jikata."

Sidra ta matsa kusa da ita.Ammi ta kamo hannunta.

"Ki saurare ni."

"Zaman aure ba wasa ba ne Akwai ranar farin ciki.Akwai ranar baƙin ciki.Akwai ranar da za ki yi kuka."Akwai ranar da za ki yi

dariya."

"Amma mace ta gari ita ce wadda take haƙuri.Kada ki yi saurin fushi.Kada ki riƙe magana a zuciya.Idan kuka samu sa

ɓ

ani da mijinki, ki nemi hanyar warware shi cikin hikima."

"Kuma kada ki manta da sallah da addu'a.Su ne ginshiƙin gidan aure."

S

idra ta durƙusa ta kama ƙafafun Ammi.

"Haba Ammi.Ku yi haƙuri.Na ba ku kunya."

Ammi ta

ɗ

aga ta.

"A'a."

"Ba haka ake magana ba.Mu iyayenki ne.Ko me kika yi, ƙofarmu ba za ta ta

ɓ

a rufewa a gare ki ba."

Kukan da Sidra take yi ya ƙara tsananta.

Numfashin

ta ya fara

ɗ

aukewa saboda yawan kuka.

Abba ya miƙe tsaye.

Ya juya baya na

ɗ

an lokaci domin ya

ɓ

oye hawayen da suka cika idanunsa.

Da ƙyar ya dawo ya ce,

"Lokaci ya yi."

Da jin wannan kalma...

Sidra ta fashe da wani irin kuka.Ta kama gefen kujerar Abb

a.

"Abba Don Allah..."

"Kada ku kai ni yanzu.Ku bar ni na ƙara kwana

ɗ

aya."

Muryarta ta karya zuciyar duk wanda yake cikin falon.

Umma ta rufe fuskarta da mayafi tana kuka.

Ammi ta fara jan tasbaha tana ambaton Allah.

A dai-dai wannan lokacin ne ƙann

in Abba, Gwaggo Maimuna da Gwaggo Laraba, suka shigo falon.

Su ma idanunsu sun yi ja saboda kukaGwaggo Maimuna ta durƙusa gaban Sidra.

Ta kamo hannunta.

"'Yata Ki yi ƙarfin hali."

Gwaggo Laraba ta kama

ɗ

aya hannun.

"Mu je."

Sidra ta girgiza kai tana

kuka.

"Ba zan iya ba.Don Allah..."

Amma cikin lallashi da tausayi suka riƙa jan hannunta a hankali.

Da ƙyar ta miƙe tsaye.Ƙafafunta na rawa.

Kowanne mataki da take yi kamar ana cire wani sashe ne daga zuciyarta.

Da suka fito harabar gida...

Motar da

za ta kai ta gidan mijinta tana tsaye.

An bu

ɗ

e mata ƙofa.

Sidra ta tsaya tana kallon gidan da ta taso a cikinsa.Ta kalli ƙofar falon.Ta kalli

ɗ

akin Abba.

Ta kalli inda Umma ke tsaye tana share hawaye.Ta kalli Ammi da ke daga hannu tana yi mata addu'a.

Nan take ta sake fashewa da kuka.

"Abba..."

"Umma..."

"Ammi..."

Da ƙyar Gwaggo Maimuna da Gwaggo Laraba suka riƙe ta, suka saka ta cikin motar.

Ta jingina kanta da kujerar baya tana ci gaba da kuka mai tsananin ra

ɗ

a

ɗ

i, yayin da motar ta fara motsi a h

ankali, tana

ɗ

auke da ita zuwa sabon babin rayuwarta, cike da tsoro, fatan alheri, da addu'o'in iyayenta.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/7, 7:25 AM] Antysalima Grp: Page 1





6





0





Ta jingina kanta da kujerar baya tana cigaba da kuka mai tsananin ra

ɗ

a

ɗ

i. Yayi

n da motar ta fara motsi a hankali tana dauke da ita. Zuwa sabon banin rayuwata cike da tsoro, fatan alkhairi da addu'o'in iyaye.

Ma'eesha

Da suka gama zama tare da Dady, Alhaji Babba, Hajiya Turai da sauran iyalan, suka yi sallama cike da girmamawa

. Kowa na yi musu addu'ar Allah Ya sa alheri, Ya ƙara musu zaman lafiya da soyayya.

Jalaluddeen ya kama hannun Ma'eesha cikin natsuwa.

"Mu je ki huta," ya fa

ɗ

a cikin sanyin murya.

Ma'eesha ta

ɗ

aga kai ta kalle shi, ta yi murmushi mai

ɗ

auke da kunya sann

an ta amsa da,

"To."

Suka taka a hankali zuwa

ɓ

angaren da aka tanadar musu. Tun daga bakin ƙofar, Ma'eesha ta sake kallon gidan. Komai ya yi mata kyau. Tsaf da tsafta, ƙamshin iska mai sanyaya zuciya na ratsawa ta cikin

ɗ

akin.

Jalaluddeen ya bu

ɗ

e ƙofar

, ya ja ta cikin falon.

"Maraba da gida, Hajiya."

Ta yi murmushi.

"Wannan ai gidanmu ne."

"Eh... amma yau ina so ki ji kamar sarauniya."

Ta girgiza kai tana dariya.

"Kullum kana samun abin fa

ɗ

a."

Ya

ɗ

aga kafa

ɗ

a.

"Saboda kina sa ni farin ciki."

Fus

karta ta ƙara yin ja saboda kunya.

Ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, suka nufi

ɗ

akin kwana domin su cire kayan da suka fito da su. Bayan sun gama shirye-shiryensu, suka shiga ban

ɗ

aki domin su yi wanka.

Ruwan dumin da yake sauka ya rage musu gajiyar tafiya da ta

rbar da suka sha tun da suka iso. Bayan sun gama, suka fito daga ban

ɗ

akin.

Jalaluddeen yana sanye da rigar wanka mai launin fari, gashinsa

ɗ

an jike, yana goge kansa da ƙaramin tawul. Ma'eesha kuwa ta fito tana

ɗ

aure da towel cikin kamala, ta nufi wardrobe

ta

ɗ

auko rigar barcinta mai sauƙi ta sanya.

Ta zauna bakin gado tana shafa gashinta da tawul tana ƙoƙarin busar da shi.

Jalaluddeen kuwa ya tsaya gaban mirror yana gyara kansa. Daga bisani ya miƙa hannu ya

ɗ

auki kwalbar turarensa da ya fi so.

Ya yi mur

mushi.

"Na kusa mantawa."

Ya

ɗ

aga kwalbar ya fesa ka

ɗ

an a wuyansa da jikinsa.

Nan take ƙamshin turaren ya bazu cikin

ɗ

akin.

Ma'eesha ta

ɗ

an lumshe ido.

Da fari ta ji ƙamshin ya yi mata da

ɗ

i. Sai dai cikin daƙiƙu ka

ɗ

an, wani irin juyawar ciki ta fara j

i.

Ta ha

ɗ

iye yawu.

Ta

ɗ

ora hannu a ƙirji.

"Subhanallah..."

Jalaluddeen bai lura da ita ba tukuna.

Ta sake jan numfashi, amma maimakon ta ji sauƙi, sai ƙamshin ya ƙara ratsa hancinta.

Cikinta ya sake juyawa.Ta dafe bakinta da sauri.

"Wai me ke faruwa

ne...?"

Ta fa

ɗ

a a hankali cikin kanta.

Wani irin tashin zuciya ya sake ƙaruwa.

Ta miƙe daga bakin gadon da sauri.

Jalaluddeen ya juya.

"Ma'eesha?"

Ba ta amsa ba.

Ta dafe bakinta da hannu

ɗ

aya,

ɗ

ayan hannun kuma tana riƙe cikinta.

Ya ga fuskarta ta

sauya gaba

ɗ

aya.

"Ma'eesha lafiya?"

Ta girgiza kai da ƙyar.

"Ciki... ciki na..."

Ba ta ƙarasa maganar ba, ta juya da sauri tana nufar ƙofar ban

ɗ

aki.

Kafin ya fahimci abin da ke faruwa, ta riga ta shiga ciki.

"Ma'eesha!"

Ya bi bayanta cikin tashin h

ankali.

Da ya isa ƙofar ban

ɗ

akin, ya tarar da ita ta durƙusa gaban washbasin tana ta laƙarin yin amai, hannunta na rawa.

Jalaluddeen ya durƙusa kusa da ita, fuskarsa cike da damuwa.

"Me ya same ki? Kin ji ciwo ne?"

Ya riƙe bayanta a hankali yana shafa

mata baya domin ya kwantar mata da hankali.

Ma'eesha ta kasa magana. Sai numfashinta da yake fita da sauri.

Ya miƙa hannu ya bu

ɗ

e famfon ruwa, ya

ɗ

ebo ruwa a tafin hannunsa.

"Ga ruwa... ki kurkura baki a hankali."

Ya ci gaba da kallonta cike da tsantsa

r damuwa, zuciyarsa na bugawa da sauri.

A karon farko tun da suka dawo gida, tsoro ya bayyana ƙarara a fuskarsa, yana addu'ar kada wani abu ya sami matar da ya fi so a duniya.

_Sidra_

An kai amarya Sidra gidan mijinta cikin wani irin shagalin da ya

cika unguwar da hayaniya da farin ciki. Tun daga bakin titi ana ta ranga

ɗ

a guda, ana ka

ɗ

e-ka

ɗ

e, mata na tafi suna jijjiga jiki cikin annashuwa, yara na ta tsalle suna bin jerin motocin da suka yi wa amarya rakiya.

Motoci masu ƙyalli suna jere

ɗ

aya bayan

ɗ

aya, ƙahon motoci na tashi cikin da

ɗ

in sauraro. Ana ta shewa daga kowane

ɓ

angare.

"Wayyo! Amarya ta yi kyau!"

"Allah Ya sanya alkhairi!"

"Allah Ya ba ku zaman lafiya!"

Kalaman fatan alheri suka cika sararin wajen.

Sidra kuwa tana zaune a cikin motar

amarya, kanta a

ɗ

an sunkuye saboda kunya. Mayafinta ya rufe rabin fuskarta, amma duk wanda ya leƙa zai ga murmushin da take yi a hankali. Hannunta na rawa saboda sabon yanayin da ta tsinci kanta a ciki. Lokaci zuwa lokaci tana

ɗ

aga idanu ta kalli mutanen d

a suka fito bakin hanya suna yi mata addu'a, sai kuma ta sake sunkuyar da kanta.

Da jerin motocin suka iso ƙofar gidan mijinta, aka sake

ɗ

aga shewa.

"Ashe sun iso!"

"Ga amarya!"

Nan take aka bu

ɗ

e ƙofar gida. 'Yan uwa da maƙwabta suka fito domin tarbar

baƙi. Ana ta gaisawa, ana rungumar juna cikin mutuntawa.

Kawayen amarya suka zagaye motarta. Suna dariya suna zolaya.

"Mu je mu raka amaryarmu."

"Kada ku bar ta ita ka

ɗ

ai."

A hankali suka riƙe hannun Sidra, suka fito da ita daga motar. Tana taku a hank

ali cikin nutsuwa da kunya. Suka nufi part

ɗ

inta, inda aka tanadar mata

ɗ

aki mai ƙamshi da tsafta, an yi masa ado da furanni masu ƙamshi da labulai masu kyau. Kan gado an shimfi

ɗ

a farin bedsheet mai ƙyalli, an kawata

ɗ

akin da fitilu masu laushi.

Kawayenta

suka shiga da ita ciki suna ta yaba kyawun

ɗ

akin.

"Subhanallah! An shirya komai."

"Sidra, wannan

ɗ

akin kamar na sarauniya ne."

Wasu suka zaunar da ita bakin gado,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login