Showing 27001 words to 30000 words out of 111233 words
ya ke yi sabida Afra ne ya barta a
nan ita ka
ɗ
ai ya juya ya koma gashi har yanzu bai dawo ba wanda ta na da tabbacin in ba da kyar ba ya na chan tare da Amal ne.
Tunda gashi duk sun ce mata ya dawo yau kusan kwana biyar kenan ita kuma ba ta saka shi ko a idanunta ba.
Ya barta a nan cake n
e kawai ta tarar a fridge daga shi ba komai sai ruwan da ta ke ta sha ta fanfo..Sai fruit
ɗ
in da ta ke fita ta tsinka(inibì) bayan shi babu komai a gidan gashi gaba
ɗ
aya tsoro ya lullu
ɓ
eta dan wani kalar motsi-motsi ta ke ji a cikin gidan kullum dare kuma
in ta duba ba ta ganin komai, apart from that ma gaba
ɗ
aya gidan tsoronsa ta ke ji saboda ya yi girma sosai.
Wanne kalar Ango ne zai bar Amaryarsa ba tare da ya zo gareta ba na tsawon kusan mako
ɗ
aya fisabilillahi!
Sannan babu waya ba komai! Bai kirata b
a kuma ya ga baƙuwar number amma bai
ɗ
aga ba shi da ya san ya bar mace ita ka
ɗ
ai ae in ya ga number ƙasar ya kamata a ce ya
ɗ
auka ko ya biyo amma sam ya ƙi responding, messages ma ba ya respondin ƙarshe ma ya kashe wayar gaba
ɗ
aya..ita kam kunya ma ta ke j
i ace Asad
ɗ
in da ta ke haukar so ya yi mata hakan shiyasa ta gagara sanarwa su Ya Amir halinda ta ke ciki.
Tabbas ita kanta dama ta san gangar jikinsa ta aura amma ba ta yi tunanin wulaƙanci daga garesa ba, wulaƙancin ma since from day 1..
Ta yi tunanin
za ta shawo kansa cikin sauƙi..
Ko numberta fa Mijinta na aure bashi da, tashi ma ita ta bi ta kuma nema.
Ba shiri ta ke yi da mahaifiyarsa wadda ta tsaneta kamar mutuwarta ba ballanta ta nemeshi ta hanyar ta, Akram kuwa shi da ita mahaifiyartasa duk
tafiyarsu
ɗ
aya bakinsu
ɗ
aya...
Ubansa kuwa
ɗ
an Akuya kwata-kwata ba ta ƙaunar abunda zai ha
ɗ
ata da shi ballanta ta je ta samu Matsala da Ya Asad
ɗ
inta ta sanadiyyar hakan….
Wani kalar tafarfasa zuciyarta ta ke yi yayinda kishin ƴaruwarta aba mafi soyuwa
a gareta a da ya ke dabaibayi a cikin zuciyarta ya na sake addabarta ta na wani kalar kuka...
Tabbas yanzu aka fara game
ɗ
in!
Dan wallahi bayan ta kwace Asad daga wajen Amal completely sai ta juya mata rayuwa zuwa masifa da bala’i sai dai in ba sunanta A
fra ba, ƙiri-ƙiri sannan baki da baki Amal
ɗ
in ta ce mata ta haƙura ita tun usul dama ba ta son Asad ashe munafukar masifar muguntar da ta shirya mata kenan...
Ta ci burin amarcinta ta ci burin kasancewa tare da masoyinta amma Amal ta lalata mata komai da
komai….
Kukan da ya ci ƙarfinta ne ya sanya ta durƙushe a wajen ga wani azababben ciwon ciki da uban zazza
ɓ
in da suka rufar mata a ta sanadiyyar ciwon marar da ya ke addabar rayuwarta dan Anne ba ta yi sanya ba wajen dura mata magungunan mata masu masifa
r ƙarfi ba na wasa ba…
A wajen ta zube ta na nishi yunwa da wahala suka sanya ta yi wani kalar wahalallen barci wanda za a fi iya kiransa da suma…
Wani kalar azababben ƙarni ne ya farkar da ita
wanda ya sanya ta tashi ta zauna da sauri ta na mai dafe
kanta sakamokon nauyin da ya yi mata, da kyar ta iya tashi tsaye ta na jin kamar za ta zube yayinda ƙarnin ya yi mata yawa matuƙa zuwa yanzu dan the more ta ke
sake wartsakewa the more ƙarnin ya ke sake yin yawa..dan haka kamar ana janta haka nan ta ke bin
ƙarnin har ta fito daga bedroom
ɗ
in da take ta nufi inda hancinta ya ke janta zuwa ga ƙarnin...
Ta na mai mamakin masifaffen ƙarnin wanda kamar ba na lafiya ba!
Dan kamar an ha
ɗ
a har da na asiri duba da yanayin ƙarfin ƙarnin sannan da yadda ya taso ta d
aga barci Ashe ma a hakan wae ba a kusa da ita yake ba..
Kusan a tare za a ce su ka farka ita da Asad wanda shima ƙarnin ne ya farkar da shi…
Da kuma tsantsar fa
ɗ
uwar gaba kamar dae itan shima da mugun ciwon kai ya farka har ya na bu
ɗ
e idanunsa da kyar
sai kuma ya yi firgigit ya tashi zaune ya bu
ɗ
e idanunsa tangargar sakamokon jinsa da ya yi shane-shane cikin wani abu mai kama da ruwa sai dai ya fi ruwan danƙo.
Tabbas ba a nan
ɗ
akin ya kwanta ba to amma ya aka yi ya zo nan
ɗ
in?...
Ya na wannan lissa
fin idanunsa su ka sauƙa akan wata calender shi da ya ajjiye
a saman drawer
ɗ
akin mai amfani da electricity kullum ta na chanja kwanan wata da rana har ma da lokaci in ya motsa da yanayin whether komai dai in ya sauya itama ta na sauyawa ta nuna maka ha
linda ake ciki...wadda yanayin figure nata ya kasance sak figure na duniya mai kyau da sheƙi....
Zabura ya yi domin kuwa in dai har yau Wednesday ne kamar yadda calender ta nuna masa to kuwa ya shafe kwanaki hu
ɗ
u kenan chur ba tare da ya san inda kansa ya
ke ba!
Miƙewa ya yi da masifar sauri gaba
ɗ
ayansa ya gigice! Da niyyar ya ƙarasa wajen ya ga ko dai calendar ta
ɓ
aci ne ko kuma wuta ya daina kai mata
Kawai ya zame ya yi wani kalar mahaukacin fa
ɗ
uwar ruf da ciki sakamokon santsin da ya kwashesa
sai
da ya kai ƙasa ya yi ninƙaya a cikin abunda ya ji
ɗ
azun tukunna ya tuna
ɗ
azu fa ya ji sa cikin Abu kaca-kaca dan haka ya bu
ɗ
e idanunsa waenda ya
runtse tun sanda ya bugu a ƙasa ya sauƙesu a kan floor
ɗ
in...
A take zuciyarsa ta wani kalar mahaukacin buga
wa sannan ya sake bu
ɗ
e idanun nasa tarrr da kyau ya na so ya tabbatar da shin abunda ya ke gani gaskiya ne
Dai-dai nan ya ji motsi a bakin k’ofar d’akin alamun za a shigo.
…………
Tun lokacin da Yagwalgwal ta ji batun abunda ya samu gidansu Baba ta ke yi
wa Baban naci Akan maganarsu dan ta ce a ganinta suma
ɗ
in yanzu kam ba su da wani security da kariya ko mutunci dan haka basu da banbanci da ita…dan gashi mai Unguwa ya soma shirin korarsu.
Tun ta na yi masa magana har ta zo ta fara binsa da masifa jiya
kuwa threatning
ɗ
insa ta yi dan haka ya yanke shawarar zuwa yau ya samu Amal dukda kuwa ya san hakan ba dai-dai bane ba, sam! Ba a yiwa Yarinyar adalci ba amma ba shi da yadda zai yi!
Tunda ya ke a rayuwarsa bai ta
ɓ
a tsintar kansa cikin jin matsanancin t
ausayin wani ba kamar
Amal Yarinyace mai hankali kawaici da haƙuri zagaye da munanan ƙaddarori mabambanta.
Ya na wannan tunanin ya ƙarasa ƙofar
ɗ
akin Adda ya
ɗ
an yi knocking ya tsaya.
Sai da ta leƙo ta ga shine ta ce ya shigo tukunna ya shiga bakinsa
ɗ
auke da sallama.
A kwance ya sameta (Amal) a kan kafet ta na barci ta na sauƙe ajiyar zuciya.
Kuka suka gama ci yanzun daga ita har Addan Akan lamarin ya Abba dan sama ko ƙasa sun nemi taimako sun rasa wasu sun ma ƙi su kulasu...
Ko an kulasu
ɗ
in ma da
ga an ji waye da case
ɗ
in duk sai su ja baya, gashi duk alƙawarin da ta
ɗ
auka a kan Ya Asad ta sauƙo dan tun shekaran jiya ta ke ta faman kiransa amma ba ya
ɗ
aga wayar….Afra itama ta daina amsa hatta kiran Ya Amir...
Ita babban tashin hankalinta ma shine
a barta ta san halinda Ya Abba ya ke ciki, Allah ya sa ba a wani cel mai tarin macizai ko ma uƙubar da ta fi nan
ɗ
in Ya Asad ya je ya saka shi ciki ba...yayinda Adda ta ke fargaba sosai da tsoro tunda shi Asad d’in ga abubuwan da ake zarginsa da shi kar t
a je ta rasa d’anta tilo har Abada ........ko hutuwa ba a barshi ya yi ba daga azabar cel
ɗ
innan da su kansu har gobe dukda an basu kuma ana kan bata kulawa ta musamman ba ta barsu ba...
Cikin tsantsar mutuwar jiki Baba ya nemi waje ya zauna idanunsa
a kanta dan gaba
ɗ
aya ƴan gidan sun koma kamar wasu waenda aka yiwa wahayin ƙunci haka nan su ke kowa jiki a salu
ɓ
e…
Ba tare da
ɓ
ata lokaci ba ya cewa Adda "
ɗ
an tada mini ita za mu yi magana" bayan sun gaisa.
Kamar Addan za ta ce masa yanzun naan fa
ta samu barcin dan kwanakinta uku yau curr bata ko rintsa ba sai kuma ta ga kamar ya na da buƙatar maganar da gaggawa ne dan haka ta
ɗ
an saka hannu a hankali cikin nutsuwa ta shiga kiran sunan "Amal"
ɗ
in ta na
ɗ
an tatta
ɓ
ata….
Ba ta jima ta na yi mata haka
n ba ta farka da salati
ɗ
auke a bakinta ta na mai kallonta kafin kuma ta mayar da dubanta zuwa ga Baba!
Sannan ta miƙe ta zauna a hankali cikin nutsuwarta ta na mai gaidashi.
Da kyar ya amsa ba tare da ya iya kallonta ido cikin ido ba dan haka nan duk s
ai ya ji nauyi da kunyar Yarinyar masu ha
ɗ
e da tausayinta sun baibayeshi.
Kame-kame ya fara yi kafin ya tattaro courage ya shigar sanar mata komai game da yadda suka yi shi da Yagwalgwal wanda tun lokacin da Allah ya bashi ikon ambato sunan Yagwalgwal
ɗ
in fuskar Amal ta jiƙe sharkaf da hawaye!
Ta shiga nanata kalmar
"Innalillahi wa inna ilaihirrajiun" ta na mai roƙon Ubangiji da ya zare ranta a take a lokacin ko ta samu sa’idar wannan masifar da ta tunkaro kai.
BULAMA
✍
️
0806 40
2 1951
0903 441 3252
[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota
*12*
ANNE..
Kwance ta ke cikin tsantsar mawuyacin Hali azabar acid
ɗ
in da aka watsa mata da kuma zafin ƙafafunta biy
u waenda aka yanke su na neman zautar da ita…
Hatta magana ba iya jiyota ta ke yi sosai ba dan ko iyayenta da su ke a
ɗ
akin tare da ita sama-sama ta ke iya jiyosu sakamokon wani Abu mai nauyi da ya ke shirin sake fisgarta kamar yadda ya fisgeta ta sume
ɗ
a
zun…
Tabbas ta san ta sha miya kwarai da gaske domin kuwa a halin yanzu shekarunta sun haura arba’in da biyu sannan ta hayayyafa sai dai kuma ita kanta ba ta yi tunanin za ta ji azabar bakin cikin halinda ta ke ciki ba a yanzu da aka ce an yanke mata ƙafa
fuwa sannan fuskarta ta raunata ga ƙirjinta da ta ji Likita ya na iƙirarin acid
ɗ
’in da aka watsa mata ya taba kuma ba a yi magani da wuri ba, dan haka ya tado da jejin da ke a gurin a
ɓ
oye tuntuni wanda yanzun ya baiyyana kansa dan haka dole a yanke duk
a biyun saboda kar jejin ya ya
ɗ
u.
Ta na cikin wannan lissafin muryar dattijuwar mahaifiyarta ta sake dirar mata ta inda ta ƙaraso ta tsaya a kanta ta ke cewa
“Ae ba ki ga komai ba fa! Yanzu ki ka fara gani….
Dama duk wanda ya ce shi duniya ya saka a ga
ba to fa ya na tare da wahala!
Allah na tuba mutum ya yi mai kyau ma ya ya ƙare ballantana bai yi abunda ƙuda ma zai bi ba??
A lokacin da nake gaya miki ai gani ki ke yi kamar ƙarya nake yi!!..
Tunda na haifeki na ke fuskantar ƙalubale ba ki barni na
Hutu ba, bayan kin yi aure haka ki ka tarwatsa duk wani jin da
ɗ
i da farin cikin mijinki, hatta ƴaƴan da ki ka haifa ba ki barsu sun ji da
ɗ
i ba!
Ɗ
aya bayan
ɗ
aya duk sai da ki ka lalata musu dukkan farin cikinsu…
Yanzu gashi ai kema kin fara gani da idanun
ki kuma wallahi wallahi Nuratu kin ji dai har na rantse miki ba ki ga komai ba!!."
Cikin fa
ɗ
a sosai Kaka Nura ya ce da Uwani wadda ta gama wannan furucin ga Anne "Haba mana Uwani!! Ashe kuwa ba alkairin ya kawoki ba kamar yadda na ke zato! Ke da aka ce
ki zo ki yafe mata shine za ki zo ki na sake rura mana zafin zuciya?
To kuwa wallahi idan ba ki rufewa mutane baki ba zan yi fatali da ke a wajen nan!! Ashe ke Jahila ce ban gama sani ba sai yau? Mahaukaciya kawai!!.
Yo Idan ba mahaukaciya ba wacce iriy
ar daƙiƙiyar uwa ce zata ke furta wannan mugun alkaba’in ga
ɗ
iyar da ta Haifa a cikinta? Haba mana!!! Ba ki da tausayi ne?
Kalli fa halin da ta ke ciki!
Ke da ya kamata ace mun taru mun kwantar mata da hankali shine za ki dinga binta da mugun fata ba k
i da imani ne ? Ko kuwa dai zuciyarki ta ru
ɓ
e ta lalace ne??".
Cikin Hali na ko in kula Uwani ta sake zubawa
ɗ
iyartata idanu waadda itanma ita ta ke kallo da idonta guda
ɗ
aya wanda ya yi saura don
ɗ
ayan ya riga ya tsiyaye hancinta shima kusan za a ce
babu ne yayinda bakinta ya tauye..gaba
ɗ
aya kamanninta su ka sauya dan ita kanta dukda kasancewarta mahaifiyarta wallahi da kyar ta ke iya sake shaidata…
Kwafa Uwani ta yi bayan ta gama ƙare mata kallo tukunna ta ce "ƙarshen ki ki ka fara gani Nuratu,
kamar yadda na fa
ɗ
a da farko wallahi ba ki ga komai ba!
Batun yafiya kuwa ba lalle ki samu daga wajen kowa ba har shi mijin naki dan haka in dae wahala ce da azaba ba ki ga komai ba, in kin mutu yanzu ta chan ta na jiran ki wadda ta fi nan... in kuma kin
samu kin rayu to wannan halin da ki ke ciki shine farkon wahalarki..halinki da hakƙin jama'a su ka janyo miki..ko ni ban yafe miki ba dan da baƙin cikinki zan Mutu…"
Daga haka ta juya ta fita wanda fitar da ta yin ne bai bawa Kaka Nura damar samunta da s
andarsa wadda ya
ɗ
aga da niyyar sauƙe mata ba…….
Ta na fita wani azababban hawayen da saida Anne ta ji inama ba a halitta mata yin hawaye a duniya ba ya shiga zubo mata..kuka ne ta ke yi da idanu biyu amma hawayen ido
ɗ
aya ake iya gani domin d’ayan id
on ya rufe ya tsiyaye ya zagwanye wanda hawayen da ya ke fita daga cikinsa ya na fama mata jagwalgwalewar da wajen ya yi ya ke sanyata ta na jin kamar za ta bar duniya tsabar Azaba!.
A rikice Kaka Nura wanda ya rasa abunyi duk ya bi ya ru
ɗ
e ya juyo daga
zabgawa inda Uwani ta bi ta fice da kallo harara ya ƙarasa ya zauna a bakin gadon….kamar shima ya rushe da kuka tsabar tashin hankali da bala’i haka ya ke ji…da kyar da mugun kyar ya
ɗ
an yi controlling kanshi ya aro jarumta ya yafa domin ya san ƴarsa tana
da buƙatar jarumtar tasa a halin yanzu, cike da taka tsantsan kamar wanda zai ta
ɓ
a kwai ya shiga shafa kanta a hankali kafin cikin tsananin lallashi ya fara magana "ki yi haƙuri ki yi shiru, ki daina kuka dan Allah.
Allah ya na tare da ke zai bi miki hak
ƙ
inki, sannan in sha Allahu za ki rayu da izinin Allah kuma ba za a yanke miki hukuncin komai ba ki na gama jinya gida za mu koma ba wai prison ba...kuma matar da ta aikata haka a gareki wallahi sai mun
ɗ
auki fansa sai ta yi da na sani wallahi….ki bar
ɗ
aga
hankalinki zan tsaya komai ya koma kamar da
kar ki saka damuwa a ranki dan Allah kin san ba na son ganin hawayenki kar ki saka jinina ya hau wani abun ya same ni ki rasa mai tsaya miki…ki daina kuka komai zai yi dai-dai in shaa Allah kuma da hannunki za
ki hukunta matar ita da Habu (Baba) dan na san shi ne ya turota ko ba ya raye sai mun azabtar da Amal kwatankwacin azabar da su ka gana miki wannan alƙawarina ne gareki, ki yi shiru kin ji ko, fuskar ma za mu samu ku
ɗ
i mu