Showing 21001 words to 24000 words out of 111233 words
ga mutanen
dramar su ta fi ƙarfinsu.
Sai a lokacin ne da Adda ta duba ta nemi Ya Abba ta rasa da kusan duk baƙaƙen motocin da su ka fito su ka tarar a harabar wajen.....
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441 3252
[10/22, 8:24 AM] Maimoo
3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota
*09*
Dama Amal ba ta so ta tsaya ta sake ganin Ya Abba kuma duk ji ta ke kamar ta nutse dama, ganin ba ta ganshi kusa ba ya sanya ta wuce ta shige ta zauna a chan inda k
o ya shigo ba lalle ma ya hangeta ba, saboda wata masifaffiyar kunyarsa ta ke ji da duk mutanen wajen ma, ita dae ta san Ya Abba ba
ɗ
an iska bane ba amma ba ta san mai ya sa ya yi mata hakan yau ba, fisabilillahi in zai bata kariya ae ba haka ya kamata ya
yi mata ba sannan tsabar neman magana maimakon ya ha
ɗ
a ita da Adda shine ya za
ɓ
i ya ja mata magana a idanun kowa ta hanyar damƙota da ya yi ita ka
ɗ
ai sannan ya wani matseta gashi yanzu kowa ya gani ya shaida.....
Adda kuwa tsayawa ta yi ta na rarraba i
danu
ganin babu shi (Ya Abba) ba alamunsa kamar walƙiya ya
ɓ
ace a wajen ya sanya ta ƙarasa gun mutumin ta shiga yi masa bayanin 'nata
ɗ
an bai kai ga fitowa ba tukunna, ko lafiya?'.
Kansa tsaye ya ce mata "ta wuce ta tafi zai taho daga baya” sannan ya u
marci mutanen da su ka dawo daga fidda Kaka Nura daga wajen itama su fitar da ita in ta yi taurin kai.
Amal ta na ƙarasa zama a cikin motar wani nannauyan jiri ya kwasheta, ragowar mutanen suma har su Ya Amir kowa a wahale ya ke ba iya gane abubuwa su k
e yi ba zuwa wannan lokacin, shiyasa ko da Adda ta leƙo ta ce su wuce kawai su ka za
ɓ
i su kaisu asibitin ita a barta kamar yadda ta buƙata saboda ranta ita ka
ɗ
ai da
ɗ
an da ake ta ce mata an wuce da shi wani wajen wataƙila shima dubasa za a yi bai kai ya ja
nyo a rasa rayuwar mutanen da su ke cikin motar ba...
Baba ya so ya yi gardama amma ta ce "ya je kawai, ya tafi ya kula da su Yadikko shi da Amir, za ta jira Asad a gate, ta na son yin magana da shi."
Dan haka su ka ja motar su ka wuce ita kuma ta nemi w
aje a wajen ta zauna wanda nan
ɗ
in ma masu gadi su ka ce sai dai ta tashi.
Sai da kuwa aka yi mata alƙawarin sake arresting
ɗ
inta muddin ba ta bar wajen ba tukunna ta yarda ta bar wajen ta na wani kalar kuka mai cin rai dan kanta tsaye da farko ta ce
musu
"babu inda za ta je ba tare da
ɗ
anta ba.
Za ta zauna ta jira shi a wajen, sai dai su kamata."
Ganin su na shirin kinkimarta su matsar ta ƙarfin tsiya ya sanya ta bar wajen ta koma chan da nesa inda za ta iya ganin gate
ɗ
in, da niyyar ta na gani an
bu
ɗ
e za ta taso ta zo ta tsaya ta tare hanyar sai dai motocin Asad su bi ta kanta wallahi amma bai isa ya tafi ba tare da ya saki Abba ba.....dan ko shakka babu wata uwar muguntar sabuwa fil zai sake gwada masa...
Dama tunda ta ga yadda Asad
ɗ
in ya yi ba
yan ya gansu shi (Abba) da Amal a wannan yanayin
ɗ
azu tabbas ta san a rina…saboda tsabar kishi ya rufe masa idanu ya ma gagara fahimtar kariyar da Abba ya ke bawa Amal
ɗ
in a wannan lokacin itace abar dubawa sama da yanayin da ya gansu...a yadda ya ke tsagw
aron marar imanin nan kuwa ba za ta barshi da Abba wanda ta san ba shi da wani wanda ya tsana sama da shi ba, sannan yanzu ga abunda ya sake gani...Mutumin da ba a san matsafi ne ko aljani ko maye ba, Anne ita ta ga suruki amma ita kam ko a mafarki ba ta ƙ
aunar dama Allah ya ha
ɗ
a Amal da Asad....
Ta na wannan lissafin idanunta kyar akan gate
ɗ
in wajen ta na sharar kwallah...
Wallahi ba za ta barshi ba yau kam ko zai lashe mata kuruwa itama sai dai ya lashe.
Rashin imaninsa ya yi yawa a Abban..abubuwan da
su ke gwada masa its not fair...
Haba mana!
Kamar ba uba
ɗ
aya ya ke iƙirarin ya haifesu ba!...
Ta san ba ta da ƙarfin komai akan Asad amma tabbas ko za ta bada ranta fansa a tilon
ɗ
anta za ta yi domin ta yi freeying nasa da ga azabtarwar da Asad ya ke
yi masa....
dan haka ta gyara zama ta ci burin ha
ɗ
uwarsu a yau wanda abunda Addan ba ta sani ba shine
tun
ɗ
azu kafin su fita Asad
ɗ
in ya wuce ya fice ta gate
ɗ
in baya shi da motocinsa lokacin hankalinsu gaba
ɗ
aya ya na a kan Anne da fa
ɗ
an Kaka Nura da
Baba, dan ji ya ke yi ko da zai zuƙe iskar wajen gaba
ɗ
aaya ba za ta ishesa ba shiyasa ya yi wuff ya wuce gudun kar a samu matsala.
Sai da aka kusa arresting Kaka Nura shima
ɗ
azu, fahimtar da ya yi fa
ɗ
a da Baba ba shine mafita ba a lokacin ya sanya
kawai ya rabu da shi ya nufi inda ya samu aka gaya masa Annen ta ke da kyar bayan ya samu ya lalla
ɓ
a ya rabu da ƴan sandan da ya lura sun fusata da behaviour nashi, lafiya.
Su Ya Amir kuwa, duk yadda su ka so ba a barsu sun je sun dubata bayan an gama
duddubasu ba..an tabbatar musu ba za a barsu su ganta ba sannan Asad gida ya ce a kaisu kawai, dan haka direct gidan aka nufa da su aka kaisu har layinsu ƙofar gidan Baba aka sauƙesu, Yadikko ma an dawo da ita dan ta dawo dai-dai...
Wannan tsohon da ya f
a
ɗ
i ne ba a dawo da shi ba saboda sun duba sun ce still ya na buƙaatar hutu, sai wani a cikin mazan shima sugar
ɗ
insa an ce ya ta
ɓ
u sosai....sai gawar
ɗ
an gidan Aliya wadda su ka yiwa wanka a chan a ka shirya su Baba su ka je su ka binne su ka sake komawa
wajen.
Ko da su ka isa unguwar tasu chaa aka yi musu tun daga bakin titi wasu su ka biyo motar ana tambayarsu mai ya faru tare da jaje yayinda waensu gulma ne da farin ciki ta fito da su…
Ragowar mutanen yawanci ake ta kulawa dan gidansu Baba an ce s
u suka janyowa kansu.
Iyalan waenda ba su kai ga dawowa ba kuma su ka bi maaikatan lafiyan aka koma da su domin su je su gansu su yi jinya.
Tabbas kam an yi musu bincike na rashin mutunci ma kuwa dan babu abunda ba a fasa a cikin gidan ba.
Ba su
da nutsuwar tattarewa dan haka
ɗ
akin Yadikko kawai aka gyara aka shimfi
ɗ
ar da ita, su ka barta da nurse
ɗ
in da aka ce za ta dinga monitoring Amal na kwana hu
ɗ
u, tukunna Ya Amir da Abokinsa dan Aliya sai da aka sake yi mata wani
ɗ
inki shiyasa ko tsayuwa ba
ta iya yi sosai tsabar azaba da zazza
ɓ
i...dan haka su ka bazama su biyu wajen mai Unguwa da fatan ko akwai abunda zai iya yi musu a lamarin na Anne wadda ya kamata a ce jinya ta ke yi yanzu ba wai a tsareta a hannun ƴan sanda ba. Dukda sun san asibiti a k
a ce an kaita amma still tsarone tunda gashi sun ƙi su bari a ganta ko a yi jinyarta dan haka sun san ba za a bata kulawar da ta kamata ba. Yayinda Baba ya tafi neman Adda da jin baasin rashin sakin Ya Abba da aka yi.
Tashi
ɗ
aya mai unguwa ya sanar mu
su babu taimakon da zai iya yi musu a kan Anne sannan ya basu tabbacin in har case
ɗ
inta ma ya na shirin ta
ɓ
a masa area to sai dai su tashi dan ba zai yiu ya tsaya Anne ta maida masa unguwa wajen zuwan sojoji da ƴan sanda kullum ana hayya-hayya ba gashi da
e shirun da ya yi ya sanya ta je ta ta
ɓ
o mutumin da wataƙila har su ta gogawa kashin kaji... abun nata ya yi yawa, a barshi ya ji da case
ɗ
in su Yagwalgwal ma ka
ɗ
ai da su ka addabi kowa..
Sosai mutumin ya bawa Ya Amir mamaki dan kamar bai sanshi ba haka
nan ya yi masa..
Kamar ba Abokin Baba ba shima amma da ya yi la'akari da yadda Baban kanshi ya yi wa Annen da kuma halinda ya ke a ciiki yanzu duk saboda ita sai ya yiwa mutumin uzuri su ka tafi neman wata mafitar...
Kafin awanni biyu kacal labari
n abunda ya samu Anne ya zagaye koina na Unguwar har wajenta yayinda mutane da yawa su ke ta binta da fatan 'Allah ya ƙara!' Dan kaff a areansu kai tsaye za a iya cewa babu wanda ya tausaya mata kowa ya san halinta ne ya ke binta.....
Bayan kwana biyu
...
Wannan mutumin da tshoho har sun dawo gida, yayinda Adda itama ta dawo bayan mutanen nan maaikatan lafiya sun je sun rarrasota da kyar tare da Baba. Ya Abba dai ba su ma san ina ya ke ba.
Kamar yadda su Ya Amir su ka zata Anne a ajjiye kawai ta ke ha
r yanzu ba a fara bi ta kan lafiyarta ba, yayinda kowa ya ke jajanta yadda ta
kasance a raye har zuwa wannan lokacin domin an tabbatar musu da ta na raye kawai dai ba a barsu sun ganta ba....wae pain reliever kawai ake bata, a taƙaice dai su na jinyar tata
sai dai ba ta kai ta kawo ba shiyasa su Ya Amir su ka saka abun a mazaunin ba a kula ma da ita kwata-kwata....dan ko farfa
ɗ
owa ma ba ta yi ba har kawo yanzun an dai jona mata ruwa sannan ana mata pain releiver ta, an fi maida hankali akan tsareta da binc
iken su tomb print nata akan lafiyarta. Likitocin fata dae sun zo sun dubata ana jiran na ƙafar da aka tarar a
ɗ
aure su ƙaraso har yanzu...yayında aljuhu Kaka Nura ya ke ta ihu har sata sai da ya yi jiya tukunna aka samu a ka yi mata allurarta.
A kwan
a na uku aka samu ta farfa
ɗ
o sai dai ko da ta farfa
ɗ
o
ɗ
inma kamar sumammiya haka nan ta ke a janga
ɓ
e! Dan ta na azabtuwa ne gwargwadon iko....
Kawai dai ta kan shaƙi numfashi ta ambaci sunan mahaifiyarta daga nan ta koma ta ci gaba da abunda za a fi kira
nsa da suma dan azabar wahala take sha ba ta wasa ba…sam! Pain releiver ba ta yi mata aiki yadda ya kamata kuma ashe da wuri ta ke sakinta da zarar sun yi.
Da yake an tula maaikatan tsaro a
ɗ
akin sai wajen ya zama kamar wani police station, likita
ɗ
aya
ne kawai kuma fanninshi bai shafi abubuwan da su ke damunta ba an ce ya tsaya kwararru su zo...
Kaka ne ka
ɗ
ai a wajenta dan an ce in banda iyaye ba za a bar kowa ya ganta ba.
Kaff ƴan arean nasu babu wanda ya yarda ya taimakawa su Ya Amir dan case
ne babba Anne ta jangola babban
ɗ
an kasuwa ne a Nigeria, ko ma ace Africa gaba
ɗ
ayanta mutumin da ta yi garkuwa da ƴaƴannasa dan haka dole su ka haƙura su ka dawo zuciyoyinsu duk a dagule.
Anata shiga gidajen maƙofta a na yi musu jaje yayinda su kuwa babu
wanda ya leƙo su dan ƴan Unguwa zuwa wannan lokacin kowa tsoron shiga harka su ya ke yi duba da yadda mutanen layin da su ka yi musu kara lokacin rasuwar
ɗ
an gidan Aliya duk su ka ƙare a cel saboda bala'in su Annen.....shiyasa hatta Abokin Ya Amir
ɗ
in da
su ke ta fa
ɗ
i tashi ya kasance ba
ɗ
an layin bane ba, jita-jitar da ya ke ji a bakin mutanen da su ka ƙi taimaka musu game da Annen ya sanya ya sare shima ya zame ya barsa shi ka
ɗ
ai.
Bayan kwana biyu.
Sosai lamarin nata ya sake firgita su dan zuwa wan
nan lokacin manyan Likitoci sun ƙaraso kuma sun dubata sosai..
Sai dai kuma sun makaro domin su na duba ƙafafun nata da ba a kai ga kuncewa ba an duba tun a karon farko su ka fahimci tabbaas ƙafafun Anne duk biyun sun ru
ɓ
e dan haka sai dai a yanke ƙafafuw
an nata duk biyu sakamakon infection
ɗ
in da ya shiga sannan masu matsewa su kuma sun matse ƙafar katamau wanda hakan shima ya taka rawar gani kwarai wajen sake ru
ɓ
ar da ƙafafun nata...
Dan haka ba su yarda sun sake
ɓ
ata wani lokaci ba a take aka wuce da i
ta asibitin Murtala inda za a yi mata aikin....
Ga Adda itama wadda su ka gagara zama ita da Baban still akan lamarin Ya Abba wanda ba ma su san inda ya ke ba, sun kira Afra da niyyar ta yi wa Mijinta magana ya saki Abban amma ta ma ƙi ta tanka musu a
kan batun, da farko ma su na
ɓ
oye mata halin da Anne ta ke ciki wae dan kar hankalinta ya tashi har su ka gaya mata wanda ga mamakinsu sai su ka ga kamar ba ta wani damu ba dan baya ga “Allah ya bata lafiya”
ɗ
in da ta ce bata sake cewa komai ba game da Ann
e..
Ta ce musu in Ya Asad
ɗ
in ya shigo za ta yi masa magana ta ji tun daga nan har yau kusan kwana uku kenan ba ta sake kiransu ba…
Wanda abunda ba su sani ba tsantsar damuwa ce ta ke shirin haukata Afra....
Sosai kan Amal ya ƙulle...ta rasa dalilin
Ya Asad na ƙin sakin Ya Abba da kuma jinya da uban ku
ɗ
a
ɗ
en da ya ke ta kashewa har kawo yanzu da ta warke duk dan saboda ita ka
ɗ
ai, dan bayan an gama dubasu a asibiti har yau nurse ba ta tafi ba sannan an
ɗ
aurata akan magunguna masu tsada kuma hatta ruwan
da su ke sha a gidan duk shi ya kawo komai da sunanta...
Tabbas ta san ya manta da ita, to meye ribarsa? Ta san dai kasancewarta ƙanwa ga matarsa bai kai a ce ya yi mata hakan ba......
Gaba
ɗ
aya hankalinta a tashe yake
Ga abunda ya ke damunta wanda y
a ke sake yin gaba kullum...
Ga kuma tashin hankalin da ta ke a ciki a ta sanadiyyar
ɗ
aure Ya Abba da aka yi dan tuni ta daina fushin da take yi da shi, dan haka gaba
ɗ
aya duk sai ta firgice ta sake gigicewa duk ta fita a haiyyacinta.
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441 3252[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota
*10*
Hatta Baba sai da ya ji babu da
ɗ
i a lokacin da Ya Amir ya kira Kaka Nuran ya ke sanar musu
‘ƙa
fafun Anne duk biyun sun ru
ɓ
e za a cire sannan ƙirjinta shima akwai wajen da ya yi
ɗ
iwa bayan an watsa mata acid dan haka ana kan bincike aga mai acid
ɗ
in ya yi triggering har ya kai ga yin
ɗ
iwar..muddin aka gano abunda ake zargine wato jeji to nan
ɗ
in ma
sai dai a yanke tun kafin ya bazu…
Ranar gidan duk wuni su ka yi sukuku, ga Aliya wadda su ka kasa gane kanta
dan sau biyu su na hanata kashe kanta a cikin gidan, duk yadda Amal ta kai ƙololuwa wajen fushi da Aliyar zuwa yanzun kam ta fara bata tausay
i matuƙa dan tabbas dukda ta na ta ƙoƙarin ganin ta
ɓ
oye da kyau zuwa yanzu kowa ya fahimci akwai abunda ya ke damunta bayan takaici Anne da Mai Nasara…
Sosai lamarin Anne ya gigita Kaka Nura duk masifa da bala’in tsohon zuwa yanzu ya yi sanyi..
sun
a
ɗ
aya Anne