Showing 102001 words to 105000 words out of 111233 words

Chapter 35 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

40

ya ke yi. In Allah zai ara masa dama ya bashi ku

ɗ

i a

ɗ

auke zunubi wallahi plastic surgery shine babban burinsa!!

Ba ya so da ƙaunar duk wani abunda zai ha

ɗ

a shi da mutumin ko da kwayar zarrah ne….

Bai san lokacin da ya

ɗ

aga hannnuns

a ya daki mirrow

ɗ

in ba! Ai kuwa a take ya tarwatse ya fasa masa hannu.

Da sauri sosai Adda ta bar su Kaka Nura a soron ta afka cikin

ɗ

akin nasa ta na shiga ta toshe Bakinta ta saki kuka! Dama ta san za a rina….Tabbas sai Allah ya yi mata hisabi da Anne d

a Kaka Nura dan har ga Allah su na shiga haƙƙinsu su na

ɗ

aga musu hankali matuƙa ita da Abba akan case

ɗ

in Daddy.

“Ai da yanka kanka ka yi kowa ya huta shine zan san ka na da zuciya.”

Cewar Yadikko, cikin

ɗ

aga murya sosai bayan sun ji ƙarar fashewar gi

lashin…. So take yi kawai ta yi koma meye domin ta samu Kaka Nura ya yaba mata ya daina fushi da ita ya kulata, dan ta san zafi ne ya

ɗ

auka.

“Ƙunci yanzu ku ka fara ganinsa ai ke da

ɗ

an naki, ni kuke so ku gani a haka amma ke ce a wulaƙance wallahi, ba

dai ni ba.”

cewar Anne

“Ni anya ma kuwa ba

ɗ

an naki ke biya miki buƙatunki ba, kullum ku na

ɗ

aka ke da shi, ke ba aure shi ba aure.”

Yadikko ta sake fa

ɗ

a, duk dan Kaka Nura ya yarda a bayansu take.

Bai kulata ba ya juya kawai ya barta a wajen, ya y

i shigewarsa

ɗ

aki! Ya na lissafin ta ina zai biyowa Baba! Tabbas sai ya maida gidan upsidedown sai ya hanashi walwala wallahi, da shi da ƴarsa sun fi ƙarfin wulaƙancin talakan banza kamarshi.

Hatta Anne sai da ta gaji ta barwa Yadikko, ta shige

ɗ

aki zu

ciyarta na tafarfasa, Yadikko kam sai da muryanta ya kusan dishewa tsabar hayagaga ta inda ta yiwa Abba da Adda tatas kafin ta haƙura itanma ta bar wajen ta nufi wajen Anne ta ce mata ‘kar ta wani ha

ɗ

a kayanta ta zo, ta zauna a nan inda take za ta yi magan

a da Habu’…tukunna ta wuce ciki (

ɗ

akintq) ta na haki sama-sama……

In sha Allahu

ta na jin motsin Habu za ta fito dan zuwa wannan lokacin ta fahimci ya fita ne tun

ɗ

azu saboda ya rainata, shegen Yaro! Sai ya janye wannan hukunci da ya yiwa Anne.

A

ɓ

an

garen su Adda kuwa, Ya Abba ya so fitowa Amma ta tsaya a bakin ƙofar ta kare…ƙiri-ƙiri ta hanashi fita.

Ji yake kamar ya ha

ɗ

iye zuciyarsa kawai ya huta ko ya samu sauƙin abunda ya ke ji, da kyar ya na ganin dishi-dishi ya ƙarasa ya zauna a bakin gado kawa

i…

Dan ba ya son ganinta haka ta na kuka sosai gashi ta hanashi yin komai ga baƙin cikin da ya ke a ciki.

Sai da ta tabbata ya

ɗ

an sauƙa tukunna ta ƙarasa ta ci gaba da goge masa in da ya ji ciwo har yanzun ta na sharar hawaye…

…..

Tunda Anne ta shig

a

ɗ

akinta ta ke ta faman safa da marwa, Kaka Nura shima tunda ya shiga ya zauna ya ke lissafi, ya ma kasa zuwa ya sameta su tattauna! Wanne irin sanyi ne haka Nuratu ta yi da har za ta bari Habu ya yi mata hakan, ya aka yi ta bari ta sauƙo har haka!? Tabba

s akwai gyara a gidanga.

Ya na kallon Yadikko ta shigo ta gama lalubenta ta na kiran sunanshi amma ya yi mata banza, in ta gama da kudu ya koma arewa in ta zo nan

ɗ

in ya koma yamma.

Haka nan ta ƙaraci maganganunta ta na nemansa ta haƙura, daga baya t

a fara tunanin to ko dai fita ya yi bai shigo cikin

ɗ

akin ba!

Tabbas dole ta takawa Abbakar burki wallahi. Ba zai janyo mata fushin Nuratu da Nura ba….

Ƴ

an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantat

tun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku n

emesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudinku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin

biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kun zo

🙏

SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:

25 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*

*page 35*

Anne yau wuni ta yi a

ɗ

aki, mirsisi kuma ko ha

ɗ

a kayanta ba ta da niyyar yi kamar yadda Baba ya buƙata, haka nan ta za

ɓ

i ta zauna a nan

ɗ

akin nata ta yi yadda Yadikko ta ce…dan haka ta wanzu a

ɗ

akin zau

ne abunta tana ta faman saƙa da warwara…

Tabbas sai ta saka Isma’il kuka wallahi, saboda yana daga cikin mutanen da su ka

ɗ

aga mata hankali a yau su ka hanata walwala…

Tana cikin wannan lissafin, kamar

daga sama kawai ta soma jiyo sallamar Mama (Mahaifi

yar Isma’il).

Kusan a tare su ka ji sallamar ita da Afra wadda ta ke zaune ta na karatu.

Ras!! Gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i kafin ta miƙe tsaye da sauri sai kuma ta jaa ta tsaya dan bayan ta tashin kuma sai ta gagara fita.

Da mugunn kyar ta tattaro co

urage ta nufi waje jikinta ya na karkarwa…

Kusan a tare su ka fito ita da Anne wadda ta nemo duk wata baiwar kissa da ke a gareta ta yi activating nata tukunna ta fito dan ko sunan Matar itama ba ta son ji kamar yadda ta tsani

ɗ

anta! Mutame kamar mayu! Su

n nace sai an basu Afra duk abubuwan da ta ke yi sai warwarewa su ke hakanan komai ya ƙi yin tasiri gaba

ɗ

aya sun uzzurawa rayuwarta…

Ta na fitowa Afra ta fara gani ta

ɗ

an durƙusa ta na da shirin gaida Mama, aikuwa da sauri Anne ta ware murya cike da

hayagaga ta shiga gaban Mama ta tsaya ta na mai cewa “lale maraba da Mama, ma sha Allah Azahar Mai Albarka, Mama da kanki haka! Ai da kin aiko kawai da zuwa zan yi, bismillah shigo ciki mana”

Gaba

ɗ

aya ta babbake ta yi kane-kane ta hanata ganin Afra balla

nta ta ji gaisuwar tata…da ikon Allah kuma Mama ba ta ga Afran ba dan hankalinta bai kai wajen da ta ke ba ta dai ji kamar murya ta na gaisheta amma sai Anne ta janye mata hankali su ka yi ciki.

Amal bacci take yi a lokacin amma Adda itama ta ji sallama

r Matar sai dai ba ta fito ba gudun kar su yi abun kunya a gaban suruka tunda ba shiri su ke yi da Anne wadda ta jiyota tare da Maman ba, haka Ya Abba da Ya Amir suma duk sun ji dan haka su ka hau addu’ar Allah ya sa alkhairi ne ya kawota, duba da yadda Ma

tar ko fita daga gidanta ma bata cika yi ba ballanta zuwa gidan surukai haka nan kasafai.

Har darduma Anne ta shimfi

ɗ

a mata ta zauna a kai, Annen ta na ta rawar kai da hayagaga ita ala dole sai

Mama da Afra sun tabbatar ba ta da wata matsala da Isma’

il, auren da danginsa.

A zuciyarta kuma addu’a take yi Allah ya sa zuwa ta yi a kan batun zuwa hotel, Allah ya sa matsala ce ta kutso kai akan batun auren ko kuma ma ace fasawa aka yi gaba

ɗ

aya…

Da mugun kyar Mama ta ke iya ha

ɗ

iyar yawu a cikin

ɗ

akin

, dan tun shekaran jiya da Baba ya hana su Afra gyara

ɗ

akin ya ce Anne ta gyara da kanta bai ga tsintsiya ba, gashi ta tara uban wandunanta na ciki ta danna a ƙasan pillow gaba

ɗ

aya tsaminsu ya cika

ɗ

akin…sannan da ita da gashin kanta da ko wanne lungu na

jikinta har ma da bakinta komai kawai tashi yake yi dan yau ba ta fita ba ballanta a yi kwaskwarima a fesa turaruka a samu abun ya ragu.

“Bara a kawo miki ruwa”

Cewar Anne wadda ke a zaune ƙyam ta na jira Mama ta ce a barshi..

“Laa kar ki damu ba ko

mai”

Mama ta ce, tana

ɗ

an murmushi sannan ta

ɗ

aura da cewa “Barka da war haka, ya gida ya Yara?.”

“Alhamdulillah, ya kwana biyu ya kuma shirye-shiryenmu, sai ku ka ji mazan sun yanke lokaci ƙanƙani kwatsam!! Ni ban ma san ta ina zan fara ba duk na riki

ce wallahi, Allah dai ya nuna mana auren nan da rai da lafiya, ba ki ji farin cikin da na yi ba wallahi, a samu ta tafi a je a ci soyayyar da aka da

ɗ

e ana yiwa tanadi….”

A hankali Mama ta

ɗ

an yi gyaran murya, wanda hakan ya sanya Anne yin shiru, ta na b

in Mama da wani kallo wanda a zahiri ya ke kama da murmushi da kulawa a ba

ɗ

ini kuwa tsantsar tsana ce! Haka kurum ta tsani Matar saboda nacin su, Allah dai ya sa ta ji good news daga gareta a yau, a yanzunnan.

Ta na cikin wannan addu’ar ta ji sautin mu

ryar Mama ta na cewa “am, dama na zo ne saboda akwai maganar da na ke so mu yi da ke ta fahimta…”

Sai da ta

ɗ

an yi jimm tukunna ta

ɗ

aura da cewa “In Allah ya kaimu nan da kwanaki 6 za a

ɗ

aurawa Afra da Isma’il aure in sha Allah.”

A cikin ranta Anne ta ce

“Mayya”

Sannan duk ƙoƙorinta sai da murmushin kan fuskarta ya baje a take.

Mama kam ba ta ma lura ba ta

ɗ

aura da cewa “dan haka na ke ganin da mu da ku duk mun zama

ɗ

aya, Afra ta riga ta zama ƴata dama ita kam tun ba yau ba…

In wani abun ya sameta ko s

unanta tabbas kamar mu ya samu.

Shiyasa na zo in ji baasin shin me ya kaita hotel wajen Samuel?

Sannan dan Allah duk rintsi kar ta sake zuwa ko kuma ta yi wani abun da zai ta

ɓ

a mutunci ko darajarta kafin Allah ya sa a

ɗ

aura auren a samu su wuce chan Kad

una abunsu, ta fuskanci karatu da aurenta.”

Tsabar takaici da mugun kyar Anne ta iya ha

ɗ

iye ƙululun abunda ya tokare mata maƙoshi sannan ta jaa numfashi ta sauƙe ta fuskanci Mama da kyau tukunna ta iya cewa “eh to Mama kin san Afra har yanzu Yarinya ce

ƙ

arama, dan haka waennan abubuwa na aure kayan

ɗ

aki kyale-kyle dole za su burge ta.

Akwai wani abun kwalliyar

ɗ

aki da ta nuna tana so ni kuma na ce tunda kun ce akwai komai a gidan kawai ta barshi, dan tun kafin Alhaji ya fa

ɗ

i cewa a Kaduna za ta zauna da

ma chan shi Isma’il

ɗ

in ya gaya mana komai….

To ita Afra ta nace akan ta na son abun gaskiya kuma nima da na lissafa na ga ba fa za mu kaita da komai nata ba, gashi auren fari shiyasa ta bani tausayi dan haka da Samuel ya ce ta je ya bata gudummawa sai ka

wai na ce ta je

ɗ

in saboda kaff gidan nan wallahi duk ta cikinmu mu ke ba mu da yadda za mu yi ballanta mu samu mu siya mata

kinga hatta sanwar rana ma ba a

ɗ

aura ba yau kam.

Amma wallahi ni ban san hotel za su je ba, itama kuma Afran haka, kawai dai

laifinta guda da ta fita ta kira shi ta ji ya ce mata ta je hotel da sai ta fasa zuwa..

Tunda kowa ya shaida soyayya ce yake yi mata to kinga kenan bai

kamata a ganta a hotel tare da shi ba.

Kuma dai ta dawo ta na ta ƙunci da na tambaya ta ce mini tund

a ta je bashi da wani burin da ya wuce ya ta

ɓ

a jikinta, to dai ban tsananta bincike ba gaskiya ta na bada ku

ɗ

in na fita na je na kai deposit

ɗ

in abunda tace ta na so

ɗ

in dan ku

ɗ

a

ɗ

en ba su cika ba har yanzu…

Kuma kinga an ce kar a tsananta bincike sosai ba

da

ɗ

i shiyasa ban titsiyeta ba saboda na yarda da Afra

ɗ

ari bisa

ɗ

ari na san ba za ta ta

ɓ

a yin wani shirmen ba.

Dan haka kema ki kwantar da hankalinki ba ta yi komai ba ni shaidarta ce ta na da tarbiyya da nutsuwa sosai kuma ta na son Isma’il, sannan na

yi miki alƙawarin zan kafeta a gidan nan ba inda za ta sake fita daga yau har Islamiyya, in kin ga ƙafarta a waje to in sha Allahu an zo

ɗ

aukarta ne za a kaita gidanta na Kaduna.”

Wani kalar juyawa kan Mama ya soma yi, dama gata matar ta na fama da hawa

n jini ya yi

mata katutu…

A ranta ta ce “anya kuwa….”

A hankali ta ke jan numfashi ta na sauƙewa, saboda tsabar yadda kanta ya sara tun lokacin da aka ambato maganar ‘Samuel yanata so ya ta

ɓ

a jikin Afra’….Salati ta shiga yi ta na ta ƙoƙarin korar she

ɗ

an

ɗ

in da ya dage wajen buga mata gangarsa hankalinta in ya kai dubu to ya tashi, gashi Anne sai zuba ta ke yi ta ƙi shiru ta na ta bata labarin kalar nacin da Samuel ya dinga yi akan Afra wanda duk ba su san da wasu ba sai yanzu ne take ji.

Ba dan ta s

o ba ko dan ta gama abunda ya kawota ba dan ta so ta yi mata jaje sannan ta bata baki game da abunda ya faru da ita ake ta yami

ɗ

i

ɗ

i a Unguwa, amma sai kawai ta miƙe ta rabu da ita.

A hankali murya cike da damuwa ta ce “na barki lafiya…bara in je gida akwa

i shirye-shiryen da na bari. Na gode”

Jinjina kai Anne ta yi ta na wani murmushi dan yadda jikin Matar ya ke rawa ka

ɗ

ai ya isa ya tabbatar mata saƙonta ya kai.

A ranta ta ce “wannan hanyar ma da alamun za ta

ɓ

ille, ba ko sisina amma dukda haka gida biy

u zan yi, bazan tsaya a dabara

ɗ

aya ba”, sanna a hankali hankalinta kwance a fili ta ce”Allah ya bamu alkhairi…”

Daga haka Mama ta juya ta fita.

Wanda fitowar tata ya sa Afra wadda ta ke ta leƙe ta kasa tsaye ta kasa zaune ta yi saurin komawa cikin

ɗ

ak

in nasu ta saki labule. Tunda su ka shige

ɗ

aki ta ke fargaba da fatan Allah ya sa ba wani negative abu ya kawo Mama ba, dan dramar da aka yi da safiyar yau ma a gidan ta sanya duk ta ji ta muzanta kuma ta na ganin itanma(dramar) za ta kawo gudummawar makam

ashi a rura wutar kashe batun aurenta da Isma’il tabbas…

Da farko Anne ba za ta yi mata rakiya ba sai kuma kamar wadda ta tuno wani abun ta miƙe fit ta biyota a baya ta na cewa “sai haƙuri, Yarinya ce dai har yanzu ba za ta kuma ba in sha Allahu…”

Ita

dai Mama “Ameen”

Kawai ta ce dan hayagagar Matar juya mata kai ta ke yi wallahi..

A haka ta fice ita kuma ta koma

ɗ

aki ta zauna ta yi shiruu ta na kitsa ta yadda za ta soma.

Tunda su ka fito Afra ta sha jinin jikinta, hankalinta bai kammala tashi ba

sai da ta ji abunda Anne ke cewa da ta fito. Ko da Anne ta koma

ɗ

aki ta kusa mintuna uku tukunna da kyar Afra ta samu ta iya fitowa baiwar Allah ƙafafunta har karkarwa su ke yi a haka ta shiga

ɗ

akin Annen wadda tunda ta ji motsin mutum ya na tahowa ta mat

so hawaye ta shiga zubda su bilhaƙƙi da gaskiya.

“Assalam alaikom”

Siririyar muryar Afra ta iso cikin

ɗ

akin.

Da sauri Anne ta kauda kai sannan ta shiga goge hawayenta sosai irin ba ta so Afra ta gani

ɗ

innan.

Already ta riga ta gani wanda hakan ya

sanya hankalinta ya ƙarasa tashi kwarai tsoronta ya hauhawa a take ta sha jinin jikinta.

Da mugun kyar ta iya ƙarasawa kusa da Anne ta na zuwa ta durƙusa a gabanta ta dafa guiwowinta a hankali ta ce “Anne”

Ta yi maganar da kyar murya da ilahirin jikin

ta su na karkarwa, dan tunda ta gaida Mama

ɗ

azun ta ƙi amsawa ta san tabbas ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login