Showing 90001 words to 93000 words out of 111233 words
babban abu ne ko?”
Ɗ
agowa ta yi kawai ta zuba masa dara-daran ida
nuwanta waenda suka ka
ɗ
a su ka yi jazirrrr!! Sosai sannan ga ruwan kwallah ya cika su tap!.
A take ya ji duk wata masifa da ta yunƙuro ya ci burin sauƙe mata ta gushe, sai kuma ya fara dana sani sannan hankalinsa ya soma dawowa jikinsa a take ya ga bai
kyauta ba!
Bai ta
ɓ
a mata ihu ba ko a wasa sai yau!…
“Damn it”
Ya furta a hankali ya na mai runtse idanunsa da masifar ƙarfi, kafin ya shiga ƙoƙarin bu
ɗ
esu da kyar!
Ya na bu
ɗ
ewa ya ga wayam!!!!
A hankali ya ce “Ya Subahanallah…..”
Ya na mai ji ka
mar ya kurma Uban ihu, wae ko ya ji sauƙin kishi, baƙin ciki da tsantsar da na sanin kato
ɓ
arar da ya yi da suka mamaye shi su ka dannne shi a wajen sosai…
A hankali ya sunkuyar da kansa ƙasa zuciyarsa na ƙuna da susa.
“Kai dan *****uwarka goge mana p
lastar ka ke son yi ko
meye hakan? Uban me ya fitar da kai da asubar nan ma? Wuce ka tafi gida
ɗ
an muguwa, shege mai kama da Ubansa.”
Muryar Anne ta dirar masa a dodon kunnensa, da alama Yaro ne ya ke ta
ɓ
a bangon gidan shine za ta tashi jama’a daga barci
da hayagagarta.
Bai yarda ya kalli direction
ɗ
in da ya ke jiyo muryarta ba, kawai ya saka kanshi gaba ya wuce da saurin gaske! Ba ya son ko da jin sunan Matar ne.
Sai da ya sha kwana tukunna ta lura da shi (ya bar wajen) sakomakon Marin da ta tsay
a kikkifawa Yaron ya
ɗ
auke mata hankali daga kan Isma’il
ɗ
in. Wae Yaron ya turo mata Baki.
Ta so ta bishi a baya ta na kwala masa kira har sai ya tsaya ya gada ita wallahi dan ubansa. Ta lura ko ha
ɗ
a hanya da ita ba ya ƙaunar yi saboda raini, amma da ta
tuna abunda ta taho da shi ba ta so a lura a gane sannan ba ta so a fahimci ta fita, sai kawai ta kyale Isma’il ya wuce a fili ta yi kwafa kawai ta shige cikin gidan….Yo in ta bar wannan
ɗ
an talakan banzan mai shegen raini ya auri Afra ma ae ba sunanta Nu
ratu ba wallahi…..
“Daga ina ki ke?”
Ta ji muryar Baba a bayanta, a dake kamar ba shi ba.
Tun
ɗ
azu da ta fita lokacin shi yana masallaci Ya Amir kuma cikin ikon Allah yau
ɗ
in ya makara dan haka ya ganta……..
Ana idar da sallah kuwa ya sanarwa Baba A
nne fa ta fita, dama idonsu a kanta ya ke dan sun san za ta yi wani abun, ya san Allah ne mai yi amma tsafi gaskiyar mai shi, shi kuma in sha Allahu wannan karon dai sai ya tsayawa Afra wallahi ba zai bari Anne ta yi galabar tarwatsa mata rayuwa da farin c
iki ba! Tabbas ko shakka babu wajen boka ta je…
Ya na cikin wannan lissafin Anne ta waigo ta wani kalleshi sama da ƙasa, kafin ta ce “ikon Allah”
Ta na wani ta
ɓ
e Baki sannan ta koma ta juya za ta wuceshi cikin wani kalar sauri Baba ya sha gabanta sanna
n ya sake jeho mata tambayar “daga ina ki ke?”
Idanunsa a kan ledar, ta windown Masallaci ya ga wucewarta kuma dama tun da ya idar da addu’o’insa ya ke tsammaninta, ya na so ya ga ta ina za ta
ɓ
ullo, dan ya sake fahimtar me ta ke shiryarwa. Tunda Allah ya
sa ya hangi ledar hannunta shikenan ya ji tsigar jikinsa ta shiga tashi hankalinsa ma ya tashi sosai, shiyasa ya biyota a baya masallacin ma Ya Amir ya barwa ya kammala rufewa.
“Kai a su wa? Da za ka wani shiga gabana ka na wani huci kamar Namijin kwar
ai? Abeg dalla gafara in wuce solo
ɓ
iyo kawai.”
Anne ta fa
ɗ
i hakan cikin
ɓ
acin rai dan ta lura da yadda ya ke ta faman bin ledar hannunta da kallo.
Ya Abba tun da ya dawo daga sallah yau ma ya ke
ɗ
aki dan har yanzu bai kammala hucewa ba, shiyasa da ya g
aida Adda ya ke shigewa ciki ya zauna ko ya yi karatu ko ya yi tunani.
Duk wata sana’a wuyarta ya soma cikin hukuncin Ubangiji ba ta tasiri, ya rasa me ke faruwa da rayuwarsa.
A yanzu kamata ya yi ace ya na da mata har ma da ƴaƴa amma da ikon Allah shi k
ansa har yanzu ciyar da shi ake yi!
Wannan abu ya na matuƙar damunsa da sauran tarin abubuwa masu yawa da mahimmanci a rayuwarsa shiyasa duk dauriyarsa kwana biyun nan abun ya ke cin ƙarfinsa kwarai.
Tun ashar
ɗ
inta na farko a ƙofar gida ya ji.
Kasanc
ewar
ɗ
akinsa a soro ya ke sannan shi
ɗ
in hancinsa kamar wani mai stabilizer ya ke dan abu duk ƙanƙantarsa sai ya ji! Hakan ya sanya ta na shigowa ya fara jiyo ƙarnin abunda ta zo da shi.
Kamar ba zai kula ba, sai kuma ya ga ya dace ya kula tunda koma dai
menene ta ke shirin yi family
ɗ
in tamkar nasa ne bai kamata ya na
ɗ
e hannuwa ya zauna ba dan ko shakka babu wani surƙullenta ne ta je da sassafe ta zo da shi.
Dan haka a hankali ya miƙe ya ajjiye littafin addu’ar da yake yi ya bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin nasa ya f
ito idanunsa a kanta.
Tun tijarar da ta yi masa a ƙofar gida sai yanzun ne ta ganshi, haka kurum ya yi mata kwarjini gashi ya kafeta da lumsassun idanunsa dan haka ta kawar da kanta ta maida dubanta zuwa ga Baba wanda ya tabbar mata ba zai barta ta wuce
ba sai ta gaya masa daga ina take, ta ce “Habu ka dai san dambe da kai ba zai bani wahala ba ko? Ka matsa in wuce billahi ko mu kwashi ƴan kallo da kai a cikin soron nan…”
Dai-dai nan Su Afra su ka ƙaraso cikin soron, haka Adda itama kamar ha
ɗ
in Baki h
ar da Ya Amir shima ya shigo daga rufe ƙofofin masallaci.
Salati Adda ta yi sannan ta ce “Haba mana Anne, dambe kuma da mijin aurenki? A gaban ƴaƴanki?
Ku yi haƙuri dan Allah Baba kaima ka bari mana, kar ka yi abunda ba ka iya ba…”
Ta yi maganar itama
idanunta a kan ledar ta na mamakin menene a ciki haka ya ke ƙarni…..
Ganin an soma tara mata jama’a ga abu nan a hannunta da ba ta so a gani ya sanya Anne ba ta biyewa Adda ba kawai ta yi banza da ita ta fara ƙoƙarin wucewa amma fafur Baba ya ce “ba f
a za ki wuce ba sai kin gaya min daga ina ki ke da asubar nan sannan da izinin wa ki ka fita!!!!”
Ya na jira ya gama da wannan ya koma kan ledar da kowa a cikinsu bai yarda da ita ba, yau kam ƙaryarta ta ƙare! Ba za ta yi masa tsafin da ta saba yi a cikin
gida ba wallahi.
Sosai ran Anne ya harzuƙa ta gagara haƙuri ganin wanda ta raina ya na yi mata magana kamar wani Ubanta! Yo ko Kaka Nura ae ƙaryansa ya yi mata haka wallahii…
Dan haka ta gyara tsayuwarta sannan ta ce “Mijin da ya isa! Ba wanda Matarsa
ta ke ciyar da shi ba, shine in za a fita ake gaya masa sannan ake neman izininsa…”
A hankali Amal ta sunkuyar da kanta ƙasa ta shiga ƙoƙarin ganin ta hana kanta yin wani kukan, dama tun da Afra ta shiga ta fara bata labarin abunda ya faru tsakaninta d
a Isma’il su ke kuka tare gwanin ban tausayi, da kyar su ka rarrashi kawunansu su ka share hawayensu su ka fito yanzun…..
Wani kalar kallo, Ya Abba ya ke bin Amal da shi tun daga tsakiyar kanta har kan ƴan yatsun ƙafarta, gashi ba a isa a fa
ɗ
i ransa a
ɓ
aci yake, ko akasin hakan ba sam ba za a iya gane yanayin da ya ke ciki ba.
Ta na gama dannar kanta ta
ɗ
ago kenan karaff su ka ha
ɗ
a ido, kamar wata marar gaskiya da gudu ta shige bayan Afra dan da masifar ƙarfi ƙirjinta ya buga! Bai ta
ɓ
a yi mata irin
wannan kallon ba, direct kawai ka na ganinsa ka san ita ya ke kallo har kamar ma bai san da kowa a wajen ba sai ita
ɗ
aya tak!
Chan ƙasan maƙoshinsa ya ce “hmmm” kawai, wanda hakan ma da ya yi ba za ka gane haushinta ya ji, mamaki ta bashi, dariya ta bas
hi d.d.s ba.
Kafin chaan ya sauƙe ajiyar zuciya a hankali sannan ya gyara tsayuwarsa ta hanyar sake rungume hannuwansa a kan ƙirjinsa sannan ya ce “Anne fa
ɗ
ar Allah ki ke yiwa kwaskwarima ko me?”
Da masifar ƙarfi Anne ta runtse idanunta ranta na suya!
Wato har da Abba ake titsiyeta yau a gidan nan tabbas zakanya ta yi sanyi! Kuma tunda shegen Yaron ya kulasu har ya saka Baki in ba da kyar ba sai ya tarwatsa mata shirintaa…a ranta ta ce “Ya Allah ka sa kar ya yi maganar ledar hannuna, Allah ka bani ikon
wucewa da ledar nan zuwa kitchen lafiya…”
“Sannan menene wae ki ka shigo da shi gidan nan a baƙar ledar hannunki mai ƙarni sosai haka? Daga
ɗ
aki fa ƙarnin ya fiddo ni..”.
A mugun mugun fusace Anne ta ce “Ubanka ne….”
Sai kuma ta juya da masifar sauri z
a ta bar wajen.
Da sauri Baba ya saka hannu ya ruƙo ledar tun ƙarfinsa, dama shima hankalinsa komai ya sake komawa kan ledar duba da yadda ƙarnin ya ke sake cika koina…..
Kasancewar da sauri ta juya ga kuma ledar kalar ta zamani ce waenda kullum ake ra
ge musu kyau da karƙo ya sanya duka ledojin biyu da aka yi amfani da su wajen saka abun a ciki su ka yage! Abun ciki ya fa
ɗ
o ƙasa ta
ɓ
al! Ya baiyyana a gaban idanun kowa!
Ƴ
an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na
siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*
Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHI
NG*
Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*
Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudinku tested and trusted.
Za ku iya samun kayan Ya
ra na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....
location:Kano
Delivery:NationWide.
kar ku bari a baku labari, sai kun zo
🙏
SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441
3252
[10/22, 8:25 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota011
*32*
•••••••••••••••
Ƙ
arfe takwas dai-dai na safiyar ranar ta bu
ɗ
e idanunta a hankali ta sauƙe su a kan robber ceiling
ɗ
in da ke a cikin
ɗ
akin.
Wani mummunan mafarki ta yi wanda hakan ya sanya ta farka jikinta duk a mace, dan ko da ta bu
ɗ
e idanun nata ma sai da ta shafe sama da mintuna ashirin a haka kafin ta samu ta miƙe
ta zauna sai kuma ta shiga ƙoƙarin tashi ƙafafunta su na yi mata z
ugi sama-sama.
Ba tunanin yin sallah, ba salati sannan babu godiya ga Ubangiji…haka nan ta
ɗ
auki brush da macline
ɗ
inta ta
ɗ
auko pant da bra ta fito daga ita sai yololuwar rigar barcin da ke a jikinta komai nata a waje…fan
ɗ
arinka tsirara.
A ƙa’idar g
idan kafin Yagwalgwal ta fito ruwan wankanta ya na ajjiye a cikin flask a bakin ƙofar
ɗ
akinta da bokitinta an zuba mata ruwan sirki a cikinsa dai-dai da na flask
ɗ
in.
Sai dai yau
ɗ
in ta na fitowa ta ga wayam! Babu flask
ɗ
in bokitan nata kuma ga shi a ajji
ye a bushe ƙamas!!
“Tashin hankali”
Ta aiyyana hakan a cikin ranta zuciyarta ta na tafarfasa….
Sai kuma ta
ɗ
aga kanta ta na kallon kowa ta na mamakin yadda ba a ma lura da ita ba ballanta a taho rututu kawo gaisuwa kamar yadda aka saba, instead hankulan
su su na kan junansu ta inda aka yi group group ana ta ƙus-ƙus kamar wani dandalin munafurci, hatta masu wucewa suma bayani su ke yi a tsakaninsu ƙus-ƙus sosai.
Da gudu Aimana ta taho gareta da flask
ɗ
in har kamar za ta kifa kamar wata Yarinya, ta na zu
wa ta durƙusa ta ce “Afuwan Uwa, itace ne a jiƙe yau
ɗ
in, da fatan kin tashi lafiya….”
Jikinta ya na karkarwa sosai ka na ganinta ka san bata cikin nutsuwarta…
Wato a kaff jama’ar cikin gidan aka rasa yadda za a yi a ha
ɗ
a mata ruwan wanka har ƙarfe tak
was ta wuce…sannan da ikon Allah har yanzu kamar wasu ba su ganta ba hankulansu na a kan munafurcinsu ƙalilan ne su ka nufota da niyyar gaisuwa….
A hankali Aimana ta
ɗ
auki bokitin ta tafi da shi domin ta je ta kawo mata ruwan sirki, bayan Yagwalgwal
ɗ
in t
a amsa gaisuwartata da kyar.
Sai da ta gama amsa gaisuwar waenda su ka zo su ka gaisheta har ƙasa tukunna ta dakawa ragowar tsawa “Uban me ku ke tattaunawa ne?…”
Da sauri duk su ka waigo gareta sai kuma su ka taho rututu su ka gaisheta kafin a fara
watsewa ka
ɗ
an-ka
ɗ
an su na tsoron kar Ladiyo ta gansu.
Wata Yarinya ce da Aimana su ka sirka mata ruwan su ka kai mata har bakin ƙofar ban
ɗ
aki tukunna itama ta taho ta na tafiya da kyar kanta a
ɗ
aure! Bara ta yi wanka ta shirya tabbas yau sai ta bawa
Matan gidan nan mamaki akwai buƙatar ta tuna musu wacece Uwa.
Ta na zuwa ƙofar ban
ɗ
akin ta tsaya chak!
Ranta a
ɓ
ace sosai ta ce “wae aljanun iya shege ne su ka shigi kowa ne a daren jiya? Ni zan
ɗ
auki bokitin nawa da kaina in shiga…….”
Maganarta ce
ɗ
iff ta
ɗ
auke ta saki kayan hannunta su ka fa
ɗ
i gabanta ya yanke ya fa
ɗ
i sakamakon wani jibgegen Gardi da ta gani ya fito daga ban
ɗ
akin daga shi sai boxer da bokiti a hannunsa.
Kallon-kallo su ka tsaya yi ita da shi kafin ya shiga kashe mata ido a rans
hi ya na mamakin babbar mace mai irin dirin jikinta….
Cikin wata kalar razananniyar tsawa Yagwalgwal ta ce “wacce mai gangancin ce ta shigo mini da ƙato har cikin gida! Dan Ubanta…”
“Ni ce nan!!!”
Ta ji muryar Ladiyo a bayanta, sannan ta rarumo wan
i ashar ta dannawa Yagwalgwal
ɗ
in a bakacin zagin Ubanta da ta yi itama….
Wani kalar masifaffen karkarwa jikin Yagwalgwal ya shiga yi, tsabar bala’i.
A fusace ta juyo su ka hau kallon-kallo ko wacce ta na huci…
Ladiyo kamar wata boss dama gata jibgeg
iya a fannin fa
ɗ
in ƙashi.
Da kyar baƙin ciki ya iya barin Yagwalgwal ta ce mata “tafiyarki da mu ta tsaya daga yau! Ki tattara komai naki ki bar cikin gidan nan! Hukuncin zagin da ki ka yi mini kuma zai biyo baya dan tabbas sai na azabtar da ke fiye da
zatonki, in sha Allahu.”
Murmushi Ladiyo ta yi sannan ta ce “idan ki ka ce in tattara komai nawa, to zan tattare jama’ata ne sannan zan tattare ku
ɗ
in asusun wannan ƙungiya da kuma wannan gidan da aka siya da ku
ɗ
in ko wacce
ɗ
iya a cikinmu sabida a halin
da ake ciki a yau da har gaban abada ni ce shugabaaaaa!”
Ɗ
ifff!! Haka wajen ya kasance kamar an yi ruwa an
ɗ
auke kafin Ladiyo ta
ɗ
aura da cewa “dan haka da ni da ke za a ga mai barin gidan nan muddin ki ka matsaaaaa! Amma idan ki ka kwantar da kai to
ba ni da plan
ɗ
in korar kiiiiii…”
Hankalin Yagwalgwal a take ya soma tashi jin kowa ya yi
ɗ
iff!!! Sa
ɓ
anin in da ace da ne sai sun laka
ɗ
awa Ladiyo dukan tsiya na rashin kunyar da ta yi mata….
Ta na wannan lissafin ta ji muryar wata a cikinsu ta yi gyara
n murya babba ce sosai itama ana girmamata a gidan ta ce “Ammm…Yagwalgwal..”
Da masifar sauri Yagwalgwal ta juyo ta kalleta ta na mamakin yadda ta kira sunanta haka.
Sam Matar ba ta damu ba ta
ɗ
aura da cewa “A gaskiya mun gaji da mulkinki! Saboda ba ki k
aimu ga ci gaba sannan ba kya
ɗ
aga darajarmu, tsoronki da gudun maganarki baya daga cikin