Showing 51001 words to 54000 words out of 111233 words
/>
ana drama.
Ƴ
an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa),
kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*
Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*
Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*
Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Ka
ya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.
Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....
location:Kano
Delivery:NationW
ide.
kar ku bari a baku labari, sai kunzo
🙏
SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441 3252[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota
*20*
Kaff arear zuwa wannan lokacin Anne ta daina shiga gidajensu dan ko ta shiga ba a kulata in ma bala’i ne ya kaita sai dai ta ƙaraci abunta ita ka
ɗ
ai ta fito ba mai ce mata uffan. Ƙawayenta da su ka yi Makaranta kuwa kowa ya fahimci halaiyyarta dan babu
wanda ba ta cuta ba
In dai ta ra
ɓ
i mutum to fa sai ta cucesa
dan haka ko biki ko suna sai dai a gaiyyaci Adda ka
ɗ
ai tare da warning
ɗ
in 'kar ta zo musu da Nuratu'
Yanzun kuwa itama da ta fahimci wacece Nuratu shikenan ta kama kanta, dama Yadikko da
su sun da
ɗ
e su na gaya mata amma ba ta yarda ba sai da ta gwada mata a kanta tukunna ta ji ta gani.
Ƴ
an Unguwar Abokan Ya Mustapha tun na baya kafin ya tafi karatu, duk sai da su ka taru su ka bashi shawara har da manya akan ya haƙura da auren Nuratu am
ma ya ce ya ji ya gani.
Baba Yusufa kuwa ya ce 'ko mutuwa zai yi ba zai auri Nuratu (Anne) ba'
Sarai ya san su ne silar tarwatsewar gidansa dan haka ba zai ta
ɓ
a bari su sake shiga jikinsa ba....a halin da ake ciki kullum Yadikko sai ta jibgi Adda ba la
ifin tsaye ba na zaune gashi Yarinyar ta kwanta rashin lafiya tun tarwatsewar last aurenta...
itama Annen jinya ta ke yi a tsatstsaye tun lokacin da Baba Yusufa ya fara nemawa ƴar tashi magani..
Dama tun lokacin da soyayyar Yadikko ta shigi Kaka N
ura ya tsani Baba Yusufa tsana ta fitar hankali.
Ita kuwa Nuratu tun lokacin da ya fara yiwa ƴarsa magani (ita kuma ta fara jinya) kuma bokanta ya tabbatar mata sai sun fi haka tsayawa saboda addu’a ake yi sosai kuma ba a waje
ɗ
aya ba, ba kuma a gari
ɗ
aya
ba, shikenan gaba
ɗ
aya ta tsani mutumin matuƙa....
Gashi Bokan ya ce mata sai dai ta kawo dubu
ɗ
ari in ba haka ba Adda sai ta warke kuma har da haske ya hango mai ƙarfi a tattare da ita muddin aka karya komai…ko kuma in ta kasa ha
ɗ
a kan ku
ɗ
a
ɗ
en to ta zo
akwai wata hanya ta daban!.
Mutumin ya tabbatar mata da cewar “babu abunda zai sameta ba wai asirin ne zai dawo kanta ba dan ba ƙaiƙayi ake yi a maganin Addan ba, kawai neman lafiyarta ake yi ta hanyar Addu'a, hatta wannan kwanci tashin da ta ke ta faman
yi ba wani abun bane ba da zarar Adda ta warke an rage addu'o'in da ake yi itama za ta warke garau...
Amma baƙin ciki, kishi da kuma ego..... kar Adda ta yi winning against her ya sanya ta ƙi haƙura sannan ta na gani in ta barta ta yi winning it means duk
wahalarta ta baya ta tafi a banza fa kenan sannan ubanta da Yadikko sun ci riba…
Sosai zuwa wannan lokacin Uwani ta fita a harkar Anne da Mahaifinta Kaka Nura.
Domin kuwa sun tartarata ne itama sun ajjiye a gefe...
Anne ko kulata bata yi saboda ko
gaisheta ne in ta yi maimakon ta amsa mata sai dai ta ce mata "ki ji tsoron Allah"
Saboda ita kanta zuwa wannan lokacin sarai ta san Nuratu ta kware a neman maza da kuma bin Malamai har ma da shaye-shayen da ta soma ba da jimawa ba duk Uwani ta sani, gas
hi Ubanta ya kafa ya tsare ya ce in ta ya
ɗ
a to a bakin aurenta, ta bar mutane su yi ta gulmarsu amma ita dai a matsayinta na Uwarta kar ta kuskura ta bari a ji daga Bakinta.
Wae su taru su rufawa ƴarsu asiri wanda a tunaninta tsoron hakan ne ya sanya ta
yi shiru sai dai abunda bata sani ba toshiyar Bakine ƴar tata ta yi mata sannan ta yi mata mutuwar tsaye dan akwai Bokan da ya tabbatar
mata cewa 'in har bata kafe Uwani ba to tabbas ita za ta kafeta da sunan kariya da nema mata shiriya ta hanata jin da
ɗ
in
rayuwarta kwata-kwata'
Shiyasa tun da Uwani ta dawo gidan gaba
ɗ
aya duk sai ta koma wata sukuku kamar wata gaula...
Su Baba Yusufa su kuma a tunaninsu baƙin cikin Nuratu da Nura ne ya sanya ta koma haka da kuma Yadikko...
Dan a wannan lokacin sai da Y
adikko ta kusan tarwatsawa Uwani zuciya da gori da baƙaƙen maganganu, saboda a ganinta ta hakan ne kawai za ta
ɗ
an samu ta rage azabar baƙin cikin da ta ke ji a cikin Zuciyarta duk a ta sanadiyyarsu, kuma da ikon Allah Baba Yusufa sai ya gagara tsawatarwa
Yadikkon sabida shima a ƙule ya ke da Nuratu da Ubanta sannan yau da gobe sai Allah, besides shima
ɗ
in bai barsu ba dai kullum ana cikin case
ɗ
in sai sun bar gidan ta inda Kaka Nura ya
ɓ
ullo da wani sabon zance wai 'tunda ya yi shekaru aru-aru har ashirin
to fa gida ya zama nasa(iyaka inda su ke zaune), idan ma zai tashi dole sai an jira ya samu wajen zama tukunna.'
Kuma da ikon Allah sai ya soma samun magoya akan hakan.
Abunda ya sake kafe Uwani a auren Kaka Nura kenan a wannan lokacin saboda idan ya
sake ta ta san babban case ne zai sake tashi bayan wanda ake ciki itakuma a ganinta bala'in da su ke ciki ma ya ishesu ba sai ta jangwalo wani da aurenta ba, dan a yadda ta fahimci ya na son Yadikko zuwa wannan lokacin ta san babu inda zai yarda ya tafi y
a barta idan kuma ya kashe aurenta da Baba Yusufa ya
ɗ
auketa suka yi gaba to fa ita aka cuta saboda ba ta so ya janye mata Anne gaba
ɗ
aya, ta na so ta tsaya a kanta ta gyarata sannan a gabansu ma ga abubuwan da ta ke yi Ina kuma ga in a bayan idanunsu ne a
n barta da Kaka Nura da Yadikko kawai…
Jinya sosai Mustapha ya kwanta a lokacin da Baba Yusufa ya tabbatar masa da cewa 'muddin ya sake yi masa maganar Nuratu wallahi sai ya tsine masa albarka.'
Dan haka Zuciyarsa ta kumbura saboda wani kalar so ya
ke yi mata na masifa musamman ma da ya dawo ya ganta ta cika ta ƙara kyau in ka ganta kamar aljana!
Shiyasa duk ya bi ya gigice kuma ya ke iƙiirarin
'Wallahi ko a karuwa ce ya yarda ya ji ya gani zai aureta…'
Wanda furucin nasa ya taka muhimmiyar rawa
wajen sake tunzura Baba Yusufa shima ya sake kafewa akan in dai shi ne Ubansa to ba zai aura masa ita ba dan a yadda ya ga Mustapha ya na hauka a kan Nuratu ya san masifun da za su biyo bayan auren nan su na da yawan gaske tabbas!
Dan haka ya sake jajirc
ewa akan ba fa za a yi ba, wanda jinyar tasa ce ta ci ƙarfin case
ɗ
in tashinsu Anne da ake ta hayya-hayya a kai, dan haka ya
ɗ
an lafa.
Yayinda gaba
ɗ
aya hankalin Anne ya karkarta zuwa ga Ya Habu
wanda shi kuma duk duniya babu wadda ya tsana sama da i
ta.
Babban abinda ya sake haukata Anne ta kuma dilmiya a cikin kogon ƙaunarsa shine yadda ya ke wasa da ku
ɗ
i kamar bai san zafinsu ba....
Wani zubin tsabar yadda ta kwallafa rai a kansa ba ta iya yin barci sai ta sha wani abun saboda tunaninsa, wanda hak
an ya sanya ta dilmiya kogin shaye-shaye.
Watanni biyu curr aka
ɗ
auka Mustapha ya na jinya dan daga baya daina
ɗ
aukar wayarsa Anne ta yi ta daina kulashi gaba
ɗ
aya! Wanda hakan ya sake assasa abun…
Da kyar ya
ɗ
an ji sauƙi aka dawo da shi gida zuciy
oyin kowa babu da
ɗ
i dan sun tsani Anne amma kuma su na jin tsoron rasa Mustaphan saboda Likita ya tabbatar musu barinsa haka cikin wannan damuwar akwai matsala…
Kwatsam! Anne ta ji labarin an saka ranar auren Adda, nan da sati
ɗ
aya tak! Dan iyayen
ɓ
oyewa su ka yi saboda dama
zarginta su ke yi…
Aiki ta ke yi sosai ita da bokayenta akan ta raba Yadikko da Baba Yusufa dan Kaka Nura duk ya yi yaushi kamar wani ba shi ba!
Ita ko ba dan Kaka Nura ba ma ta na so ta kashewa Yadikko aure ko dan ita da Ad
da su dawo ƙarƙashin ikonta..
Sai dai kuma aikin da ta ke yi kamar ana rubutune a kan ruwa dan sam-sam ya ƙi ya ci!.
Still a wannan lokacin ne kuma ta fahimci ashe Uwani itama aikin kanta ya soma warwarewa har ta fara nema mata magani da Mijin aure a ƙ
auye
ɗ
an Malamin wanda ta san zai kula da ita ya warkar da ita dan ita Uwani ciwo ta ke ganin abun na Nuratu da Mahaifinta tun lokacin da ta fahimci me su ke yi da inda su ka nufa da meye su ke da niyyar yi game da Yadikko ta tabbatar da tabbas su na da ta
ɓ
in hankali saboda butulcin nasu ya yi yawa a mutum mai kai
ɗ
aya.
Ga Habu shima ta kasa shawo kansa har gobe ba ya ma son ya ganta..gaba
ɗ
aya dai abubuwan nata ko wanne ya ƙi ci kamar an saka mata hannu, Addan itama da ta ke ganin ta kore mata kowa kum
a ana kan kore samari daga zuwa gareta gashi batun aure ya taso gadan-gadan...dan haka ta
ɗ
aga hankalinta kwarai da gaske dan sai da takaici da damuwa su ka sauƙar mata da zazza
ɓ
i a take a lokacin..duk ta birkice ta ma rasa ta ina za ta fara.
Zafin so
yayyar Habu ce ta addabeta gashi dama ba a dai-dai ta ke ba a wannan lokacin dan haka ta gagara ci gaba da yin shiru da jiransa ya zo gareta ta yanke shawarar tunkararsa da kanta, dan gaskiya tunda ta ke bata ta
ɓ
a jin matsanancin so akan kowa ba kamar yadd
a ta ke sonshi hatta Kaka Nura bata yi masa kalar wannan son.
Shiyasa ta za
ɓ
i ta gaya masa ya sani wae ko ta samu ta rage wani nauyin atleast daga nan ta san nauyin zuciya da kwakwalwarta za su ragu su bada space
ɗ
in da tunani zai shigo har ta samu damar
sanin abunda ya kamata ta yi next....
Ranar ya na zaune a
ɗ
akinsa kawai ya ganta ta shigo…
Da mamaki ya tsaya ya na kallonta kafin kuma ya
ɗ
auke Kai ya tamke fuska tamau! Kamar bai ta
ɓ
a dariya ba.
Cike da yanga da kissa ta ƙarasa ta zauna a kusa da
shi gefen katifarsa wanda hakan ya sanya ya miƙe tsaye da sauri cikin daka mata tsawa ya baiyyana a asalin sojansa ya ce “get out!!”
Ko
ɗ
arr!! Anne ba ta ji ba, ta miƙe tsaye itama ta na yi masa wani kalar kallo da wani yanayin da ya sanya a take jijiyoy
in jikinsa su ka amsa dan haka cikin matsanancin tsoron shaƙiyancinta ya shiga ce mata "get out!!"
Da masifar ƙarfi!
Ya na mai ja da baya amma sai dai kawai jinta ya yi ta afko kan jikinsa.
Ƴ
ar Yarinyar da ya ke yi mata kallon ƙanwar ƙanwarsa cikin ik
on Allah a ta ke ta hargitsa masa lissafinsa bayan amfani da hannayenta da ta yi a wasu sassa na jikinsa da bai fi sau biyu ba…
Sai da ya yi da gasken-gaske tukunna ya nemo ƙarfinsa ya
ɓ
am
ɓ
areta daga jikinsa, ya yi mata shegen dukan fitar hankali dan sa
i da ta kasa tashi tukunna ya tsallaketa ya fice jikinsa ya na masifar karkarwa!
Ta ya ma in banda tsabar Iskanci za ta yi masa hakan bayan ta san sarai
ɗ
an uwansa ne saurayinta, sannan ae shi ba sa'an wasanta bane ba!
Tabbas mace shu’uma ce dan gaba
ɗ
ay
a ta hautsina masa tunani, ta tsoratashi matuƙa a wannan lokacin....
Habu bai
ɓ
oyewa iyayensa komai ba amma sun
ɓ
oyewa Mustapha, wanda gaba
ɗ
aya tausayinsa ya fara addabarsu.
Yadikko ta na gama jin bayanin ta fita a hargitse Allah ya so Kaka Nu
ra baya gidan sai Uwani ne kawai da Anne.
Ta na shiga ta tarar da Nuratu (Anne) a kwance fuska a kumbure Uwani ta sakata a gaba ta na ta kuka dan
ɗ
azu Nuratun ta na shigowa Uwanin da ta tambayeta "mai ya faru?" kanta tsaye Nuratun ta ce mata "fya
ɗ
e na so
yiwa Habu shine ya yi min haka…"
Wannan dalili ya sanya Uwani ta saka ta a gaba ta dinga risgar kuka kamar ranta zai fita.
Yadikko ta na shigowa ta rarumo wata belt
ɗ
in Kaka Nura da ta gani a saƙale kafin Nuratu ta tashi ta rufeta ta duka…
Kasancewar Ya
rinyar mai ƙarfin zuciya ce ya sanya ta tashi itama ta hau ramawa..
Habu ya na shigowa ya tarar tana kimar uwarsa, dan haka ya
ɗ
aura daga inda ya tsaya
ɗ
azu dama bai gama hucewa ba…
Yayinda Yadikko ta wuce ta shiga firfito da kayayyakinsu ta na kaiwa ch
an waje ta na zubarwa…
Sai da Nuratu ta suma tukunna Habu ya kyaleta ya shiga taya uwarsa fatali da kayansu har chan waje, yayinda Uwani ta ke zaune ta na kuka zuciyarta na ƙuna ta na sauraron yadda Yadikko ta ke ƙare musu zagi ta na cewa wallahi yau sa
i sun bar mata gidan Mijinta
Sai da su ka fitar da komai waje a
su ka watsar da shi a ƙofar gidan a bainar nasi tukunna su ka ja Nuratu itama a sumen a yadda ta ke, suka fitar da ita suka jefata akan kayan sannan suka mayar da ƙofar gidan nasu su ka ruf
e bayan sun kori Uwani itama ta fita salin alin dan a yadda ta ke ganin Yadikko ta san tsaf itama zata daketa in ta yi gardama.
To dae da wuƙa Kaka Nura ya dinga neman Habu bayan ya
ɓ
alla ƙofar gidan ya shige a lokacin da ya ji ya ga halinda ƴarsa t
a ke ciki
Dan awanninta uku yashe a waje babu wanda ya kulata har sai da ya dawo tukunna ya ganewa idanunsa...
Allah ya so Habu ba ya nan lokacin da ya dawo dan haka Baba Yusufa ya kirasa ya ce kar ya kuskura ya dawo Unguwar, bai gaya masa daliliba ya k
ashe wayar.
Ko da Nuratu ta farfa
ɗ
o da kyar aka barsu suka koma cikin gidan wanda gaba
ɗ
aya suka muzanta…Yayinda Kaka Nura ya
ɗ
aukarwa kansa alƙawari wallahi sai dai su su fita su bar musu gidan tunda su ka yi musu wannan tozarcin.. dan ya na ajjiye
Nuratu ya tattaro Yara aka maida kayan cikin gidan saboda su san zama daram! Tukunna ya bazama neman Habu.
Ba abunda ya fi
ɗ
agawa Nuratu hankali irin yadda wae kaff Unguwar tasu babu wanda ma ya kulata hatta Uwani to Ina ma ta yi.?
A bakin Kaka Nura t
a ke jin wae gidan maƙofta ta shige a lokacin da abun ya faru saboda wae ta na jiri…
Ba ka
ɗ
an ba ran Nuratu ya
ɓ
aci zuciyarta ta ƙuntata!!
Saboda a ganinta wacce iriyar daƙiƙiyar uwa ce za ta bar ƴarta yashe a waje ku
ɗ
a ya na bi ta shige ciki..tabbas du
k sai ta gasa musu aya a tafin hannunsa wallahi in har ta haifu duk sai ta tagaiyyara musu rayuwa...
Da ya Mustapha wanda ta san saboda nacin sa ne ya janyo mata
ɗ
an uwansa ya ke gudunta dan ta san wallahi ƙaryar Namiji ya ganta ya ce ba ya so!
Da kuma
Yadikko wadda ta tozartata, dan bayaga jefar da itan da su ka yi, ta san
ɗ
azu sarai Yadikkon ta san kayan shaye-shaye ne a leda amma ta ha
ɗ
a ta watso waje bayan ta yaga ledar yadda Uban kowa zai gani ya shaida, kuma ta ci riba dan an