Showing 78001 words to 81000 words out of 111233 words

Chapter 27 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

33

ta fito daga cikinta….

Bai san lokacin da ya yi tsaki ba, ya juya kawai, ya na juyawa su ka yi ido biyu da Ya Amir shima ya kafe motar wadda ta ke yin reverse da shirim barin layin ido, idanunsa sun ka

ɗ

a sun yi wani kalar jaaa.

“Assalam alaikom” ka

wai ya ce da Isma’il

ɗ

in sai kuma ya kasa ci gaba da tsayuwa a wajen dan haka fiiii!!! Kamar wanda iska ta kwasa ya yi wuff!! Ya bar wajen ya karya kwana.

Shiruu Isma’il ya yi ya lumshe kyawawan idanuwansa kafin chaan ya sauƙe wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuci

ya tukunna ya bu

ɗ

e idanunsa, ya bar wajen, jikinsa a mugun mace.

……..

Direct gidansu ya nufa, wanda a kaff layin gidan nasu kusan shi za a cewa Babba, gate ne fari sai dai ya ji jiki, kana shige gate

ɗ

in za ka tarar da tsakar gida tafkeke da three bedroo

ms flat, sai wani boys quaters a jikin gate opposite

ɗ

akin mai gadi wanda aka mayar

ɗ

akin tara shirgi saboda babu mai gadin.

Mota ce kwalli

ɗ

aya a gidan fake a chan gefe, tsakar gidan kuwa a ƙalla zai kai a gina irin gidan sau hu

ɗ

u a cikinsa tsabar gir

mansa….

Har Isma’il ya yi hanyar boys quaters inda ya ke da zama ya ji wayarsa ta

ɗ

au ƙara, yana

ɗ

agota ya ga sunan ‘Maama’ ya baiyyana

ɓ

aro-

ɓ

aro a kan screen

ɗ

in wayar…

Ya na

ɗ

auka suka gaisa cikin girmamawa sannan ta ce “kai ne ka shigo yanzu?”

Ya ce

mata “eh”

Kai tsaye ta ce masa “zo”

Daga haka ta kashe wayar.

Ya na isa bakin entrance na gidan ya

ɗ

aga hannunsa da niyyar yin knocking main door

ɗ

in ya ji an murza key within seconds aka bu

ɗ

e ƙofar ƙanwarsa ta baiyyana a gabansa.

Su biyu kacal da

ma aka haifa a gidan, cikin girmamawa ta gaidashi ya amsa daga nan ta wuce gaba ya bita a baya zuwa

ɗ

akin Mahaifiyar tasu.

Sai da su ka yi knocking ta basu izinin shiga tukunna cikin tsantsar nutsuwa duk su biyun su ka shiga bakunansu

ɗ

auke da sallama

.

Zaune take akan darduma sanye cikin farin hijabi mai kwalliyar cin bakin lace, hannun damanta riƙe da carbi mai kyau da sheƙi ta na lazimi ta na jaa a hankali.

Ko da su ka shigo ba ta amsa ba sai da ta kai inda take so lokacin duk sun nemi guri sun z

azzauna tukunna ta yi addu’a duk su ukun su ka shafa a tare.

Cikin tsantsar girmamawa ya

ɗ

an rissina tukunna ya ce “Ina wuni Mama..”

Ya sake gaida ita.

A ransa ya na addu’ar ‘Allah ya sa dai lafiya’ Dan

ɗ

azu kafin ya fita har ya yi mata sai da safe ta

amsa, yanzu kuma gashi ta kirashi sannan da ya kalli fuskarta kai tsaye ya hango damuwa.

“Alhamdulillah”

Ta ce da shi, wanda hakan ya katse masa lissafin da ya ke yi, ya sake maida hankalinsa kacokam a kanta.

A hankali ta sauƙe numfashi ba tare da

ɓ

a

ta lokaci ba ta

ɗ

auko maganar da ta sanya ta kirashi

ɗ

in.

“Isma’il, na san wacece Afra da tarihinta da tarihin iyayenta da komai nata, wanda na san ka san cewa ba don so da ƙaunar da muke da tabbacin kuna yiwa juna ba da kuma nutsuwa da hankalin ita Yar

inyar tabbas da ko da wasa ba za mu ta

ɓ

a yarda mu ha

ɗ

a alaka da ita ba…”

Sai da ta sauƙe numfashi tukunna ta

ɗ

aura da cewa “dalilan nan guda biyu da na baka muddin

ɗ

aya ya samu tangar

ɗ

a to

ɗ

ayan ma zai iya samun tangar

ɗ

a. Dan duk son da ka ke yi mata ba

zan yi farin ciki in goyi bayan aura maka ita ba muddin na ga

ɗ

abiunta suna sauƙa daga kan layi, haka zalika kuma duk nutsuwarta zan so ace ka aureta ka na mai tsnanin ƙaunarta domin farin cikinka.

Ba zan yi maka dole ba sannan i’m not trying to make yo

ur decision for you amma ina mai baka shawarar da ka tsaurara bincike na gaske! Sannan wannan auren da Mahaifinka ya ke gaggawar a

ɗ

aura inaga ka

ɗ

an yi masa magana a

ɗ

an rage saurin….

Afra Yarinya ce mai hankali nutsuwa da tarbiyya amma fa ba a chanjaw

a tuwo suna wanda abunda na ji yau ya farkar da ni na fara lissafin abunda duk ban yi a baya ba…

Isma’il no matter what nonon Nuratu Afra ta sha kuma jininta ke yawo cikin jijiyoyin da su ke a jikinta sannan kowa ya san akwai jinin zina a jikinsu dan uban

su sai da aka kamashi da Uwar tukunna…”

Da mugun sauri Isma’il ya ce “Maaamaaa”

Ya na mai runtse idanuwansa da masifar ƙarfi.

Shiruu ta yi ta na kallonsa har sai da ya

ɗ

an dawo dai-dai dan kanshi ya bu

ɗ

e idanun nasa waenda har sun ka

ɗ

a sun yi jaaa s

osai sannan ya ce “Mama, Afra Musulma ce (ƴar uwar ce, ya kamata ko dan haka a yi mata da sauƙi) kuma waennan lapse

ɗ

in nata bai kamata ace sun rufe miki idanu daga ganin tsantsar good and golden values

ɗ

inta ba…”

Cikin tarar numfashinsa ta ce “tabbas hak

an ya sanya na ke goyon bayanka

ɗ

ari bisa

ɗ

ari a baya. Sai dai tunda aka sanar mini an ganta a hotel yau! Ita da wannan mutumin Samuel gaba

ɗ

aya na gagara nutsuwa hankalina ya tashi sannan ba zan

ɓ

oye maka ba har ga Allah na fara kokwanto.”

Ɗ

iff!!! Haka

Isma’il ya

ɗ

auke wuta, kafin kanshi tsaye ya ce “Mama sharri ne, zan iya rantse miki cewa ƙarya ne ake yi mata.”

Ƴ

an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya ciki

n aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar hak

a *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zama

n gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kun zo

🙏

SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*





HUMAIRAH BULAMA

Yota011

*29*

Ɗ

iff!!! Haka Isma’il ya

ɗ

auke wuta, kafin kanshi tsaye ya ce “Mama sharri ne…zan iya rantse miki cewa ƙarya ce ake yi mata.”

Cikin tarar numfashinsa ƙanwarsa ta ce “Wallahi Yaya da gaske

ne! Yayansu Asiya ne ya ganta fa”

A

ɗ

an fusace ya waiga ya na kallon ƙanwartasa, kafin ya ce “wato ke ce ki ka kawo munafurcin kenan, ko?”

“Hmm” kawai Mahaifiyar tasu ta ce sannan ta

ɗ

aura da cewa “a kan ta fa

ɗ

i gaskiya shine za ka kirata da munafuk

a a gaban idanuna?”

Runtse idanunsa ya yi da masifar ƙarfi sannan ya sauƙe ajiyar zuciya kafin ya

ɗ

aura da cewa “ba haka bane ba Mama, a ganina in ta ji irin haka ni ya kamata ta fara samu zan san abunda zan yi kuma zan yi bincike in yiwa tufkar hanci b

a wai ta zo kai tsaye ta gaya miki ba…”

“Saboda ba ka ƙaunar ka ji laifin Afra ko? Saboda in ta gaya mini zan iya cewa a jira ko a yi bincike sosai kai kuma soyayya ta rufe maka idanu ba ka son duk wani abunda zai saka comma ko fullstop a maganar aurenk

u ko?

Isma’il are you even listening to your self kuwa? Straight up fa gaskiya ce ba ka so da kuma laifin Afra. Sannan har yaushe ne ka fara

ɓ

oye mini abu da za ka ce kar a gaya mini a fara gaya maka tukunna…”

Mama ta jero maganganun ranta ya na sosuwa.

Sai kuma ta

ɗ

an yi shiruu kafin kawai ta ce “ina yi maka addu’a sosai! Sannan kaima ka dage da addu’a, in har auren nan ba alkhairi bane ba, Ubangiji ya yi ikonsa ta ko wanne angle.”

A hankali ƙanwarsa ta ce “Ameen”

Amma da ikon Allah Isma’il sai ya gag

ara cewa ‘Ameen’

ɗ

in ya na mai jin kamar ya rufe ƙanwartasa da duka! Tabbas ya san Samuel ya na son Afra amma zai iya dafa Alqurani akan cewa ƙarya ake yi mata ba ta bishi hotel ba wallahi, ko meye Afra in za ta yi sai ta gaya masa, besides ya ma san ba za

ta ta

ɓ

a aikata wannan

ɗ

anyen aikin ba! Inaa ba zai yiu ba ƙarya ne….

“Yaya ka dage da addu’a dan Allah, ba wai farin cikinka ne ba na so ba, ba na son ka

ɗ

auko mana jidali cikin family azo ta zame maka da mu kanmu masifa shiyasa na gayawa Mama saboda a

tsananta bincike a kanta sannan a

ɗ

an dakata kar a yi sauri….”

Dukan da ya kai mata ne ya sanya ta yin shiru ta shiga neman wajen

ɓ

uya dan haka maganar tata ta tsaya chak!!!

Cikin fa

ɗ

a sosai kamar ba Isma’il ba dan bai iya fa

ɗ

a ba sam ba halinsa bane

ba amma haka yau ya rufeta da fa

ɗ

a a gaban Mama har da cewa ‘ko a ya Afra ta ke zai aureta a hakan’

Sai kuma da ya gama hayaniyar sai kunyar Mama ta lullu

ɓ

eshi dan haka ya yi shiru kawai.

“Shikenan, tashi ka tafi, ko kuma y not in Allah ya kaimu gobe

ka tambaya ka ji ta bakinta, ko?”

Mama ta ce da shi kawai ba tare da ta kalleshi ba.

A hankali ya lumshe idanunsa kafin ya bu

ɗ

esu kawai ya ce mata “tam Mam in sha Allah, sai da safe”

Daga haka ya miƙe ya fita ransa a masifar

ɓ

ace, ta ya ma Mama za ta

yi mishi haka gashi ba zai iya yi mata musu ba, yanzu fisabilillahi ta ya zai fara tunkarar Afra da wannan maganar, gani za ta yi kamar bai ma yarda da ita ba, zarginta ma ya ke yi….

Da wannan tunanin ya isa

ɗ

akinsa ya watsa ruwa ya kwanta sai dai kuma

kafin safiya shai

ɗ

an ya yi nasarar dasa masa wani abu a rai dan a cikin daren ya kasa sukuni har sai da ya yanke shawarar tunkararta da zancen kamar yadda Mama ta buƙata.

Ya na fita Maama ta sauƙe numfashi.

She’s very certain about the fact that Afra t

a je wajen Samuel dukda ba ta da tabbacin mai ya kaita amma a yanzu kam tana fata Allah ya sa abun bai wuce ga

ɓ

ar da za a iya gyarawa ba, dan Isma’il ya tsoratata tabbas yanzun duba da yadda ya zuciya ya fusata daga an yi batun

ɗ

aga aure dole za ta je ta j

i baasi ita da kanta tunda a ganinta an riga an zama

ɗ

aya yanzu kuma its obvious rabuwa da Afra barazana ce a rayuwar

ɗ

an nata duba da abunda ya yiwa ƙanwarsa a gabanta da yadda duk ya bi ya firgice tabbas yadda ta

ɗ

auki Afra a wajensa ta fi hakan kuma ya

bata tausayi matuƙa, dan haka za ta je da kanta ta yi musu magana gaskiya kar ta ƙara ko dan mutuncinsu tunda a ganinta za ta iya yiwa yarinyar fa

ɗ

a ta

ɗ

auka, dan a yadda ya fita ta san ba lalle ya ji abunda aka gaya masa ba, in ma wani abun ne ta taimaka

ta daina zuwa ko dan munafurcin ƴan unguwa sannan ta fita a harkar wani Samuel…

Babu komai in sha Allahu za ta yi bincike ta yiwa tufkar hanci ta haƙura za ta rungumi Afran kamar yadda ta soma tun farko, in sha Allahu wannan

ɗ

in ma za ta shanye a tafi a

haka, ta amince ta kar

ɓ

i wannan ƙaddarar fatanta Allah ya sa Yarinyar ba ta kauce hanya ba kuma abun bai yi tsamari ba dan in haka ne kuma ba za ta rufe ido ta jefa

ɗ

anta ga halaka ba gaskiya.

………..

Direct wajen Adda Afra ta nufa, a nan su ka zauna, sun

a cikin hira kiran Ya Amir ya shigo wayar Adda, dan ita dai Afra wayarta dama da ita gara babu za a ce, kullum ta na

ɗ

aki a ajjiye, ba ta wani damu da ita ba.

Ta na

ɗ

auka su ka gaisa, cikin nutsuwar da kullum ta ke a tare da shi ya ce mata “ku zo, Baba

ya na son ganin kowa”

Daga haka ya kashe wayar bayan ta ce “tam”

Amal da Afra sun so Adda ta je da su amma sai ta ce “su je kawai”

Saboda ta san in har da Anne a meeting

ɗ

in to ko ta je ranta ne kawai zai zo ya na

ɓ

aci, dan haka ta ce su je, ta ji k

o ma menene daga baya.

Har kawo wannann lokacin Afra ta gagara gathering courage ta gaya musu cewa Anne ta san batun aurenta, dan ko tunawa ma ba ta so ta yi, shiyasa tun da aka ce Baba ya na nemansu gabanta ya soma fa

ɗ

uwa duk da kuwa dama Ya Isma’il ya

tabbatar mata zai nemeta amma fargabar abunda Anne ka iya yi duk sai ya dameta ya hanata sukuni har suka ƙarasa

ɗ

akin Amal na ankare da yanyinta sam ba ta da walwala……

Su na shiga ciki su ka tarar da Baba, Ya Amir da Annen wadda ƙamshin dsigner turaruk

an da su ke fita a jikinta su ka kara

ɗ

e kusan gaba

ɗ

aya gidan dan tun kafin su shigo

ɗ

akin ƙamshinta ya ke yi musu sallama.

Ta na zaune akan tulin kayan wanki ta

ɗ

aura ƙafa

ɗ

aya kan

ɗ

aya ta na daddanna wayarta ta na wani irin taunar cingam na kwararrun

ƴ

an duniya, yayinda Baba ya ke zaune a kan darduma Ya Amir ya ke a gefensa kanshi a ƙasa kawai ya gagara

ɗ

agowa, tun

ɗ

azu da ya ga an sauƙe Anne a mota shikenan zuciyarsa ta dunƙule har yanzun ta ƙi sakewa sam-sam.

Da sallama Afra da Amal su ka shigo a

tare, Baba da Ya Amir su ka amsa musu, cikin nutsuwa su ka ƙaraso su ka zauna a ƙasa cike da ladabi su ka gaida kowa one by one….

Da kyar Anne ta yi jimla ta amsa musu, dan ba ta ma so ta sake ta saki fuskar da har Baba zai ga ƙofar kawo mata raini, ta sa

n sarai dalilinsa na tarasu bai wuce ya yi mata magana a kan daren da ta yi ba sai ko maganar fa

ɗ

anta da Abba da kuma wataƙila zancen auren Afra wanda duk ciki babu guda da za ta kar

ɓ

a da sauƙi, ita kanta Afra yau kam sai dai ta gano cewar ba ta son auren

amma ƙiri-ƙiri za ta nunawa kowa ta na buƙatar a tura auren chan da nisa sosai….

Ganin babu Adda ya sa Baba ya sake

ɗ

aga waya da kanshi ya kirata amma ko da ta yi masa bayani sai ya za

ɓ

i ya barta

ɗ

in kawai ya cewa Amal ta gaya mata komai yadda aka yi i

n Allah ya kaimu gobe…

A hankali Yarinyar ta amsa da “to Baba”

Ta

ɓ

e Baki Anne ta yi kawai ta kawar da kai gefe ta na lissafinta…

“Sallu Alan Nabiyil Karim…”

Muryar Baba ta katsewa Anne tunanin da ta ke yi…

Cikin nutsuwa Afra Amal da Ya Amir su k

a ce “sallallahu alaihi wa sallam”

A tare sannan ya Amir ya yi Addu’a, su ka amsa da Ameen tukunna Baba ya gyara zama ya soma maganar abunda ya san zai fishshesa dan shi kam lamarin Anne tabbas ya yakice daga kansa in ta ga dama ta yi yawo tsirara ko dan

su Amal

ɗ

in ma da ya ke cewa yanzu kam kawai su yi haƙuri su rungumi ƙaddararsu, ba zai iya ba.

“Dama dalilin da ya sanya na tara ku anan akan batun maganar Auren Halima (Afra) ne da Isma’il, kamar yadda wasu a cikinmu a nan su ka su ka sani wasu kuma za

su ji yanzu…an sanya ranar auren nasu ta inda aka bari a kan watanni biyu masu zuwa.

Wanda an saka ne a lokacin da shi Mahaifinsa ya yi tafiya zuwa egypt daga nan ya wuce Umara….

A wannan lokacin shi da kansa ya ce mana duk abunda mu ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login