Showing 36001 words to 39000 words out of 111233 words

Chapter 13 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

11

idanuwa ita kuwa nata idanun ƙurr!! Har sai ta ga kwal uwar daka..ta kan ji

ɗ

ar!! Idan kallo

n ya yi abun tsoro na fitar hankali amma ba dai tsoro ba.

A zahiri a real life kuwa babu abunda ya ke sakata ta ji

ɗ

arr

ɗ

in, sam babu shi!!.

Abu na biyu kuma game da Anne wanda shima da shi aka haifeta shine tsaurin ido, na farko bata jin tsoron mutum k

o aljan ko wani abu a duniyar nan abu na biyu kuma shine tsaurin ido, duk girman Mutum Babba ko Yaro wuyarta ya ta

ɓ

a mata abunta ko ya shiga sabgarta to fa ko tsayinta bai kai ba sai ta hau kan abu ta maresa idan kuma bata samu fuska ba to za ta daki duk i

nda ta samu kuma ba ta mantuwa sannan ba ta yafiya…

Abu kuwa indai har ta na so ranta na so to fa a bata ko kar a bata zata saka hannu ne ta

ɗ

auka duk yawan harara ko zare idon mutum wannan sam ba damuwarta baceba idanun mutum ne za su yi masa ciwo a banz

a, kuma idan ka dake ta ta rama, idan akaci galaba a kanta kuma a fuskanci tujara da bala’in Kaka Nura...

Lokacin da ta ta fara baki kuwa tsaff ta ke ha

ɗ

awa mutum har da zagi hakanan zata zubo maka ashar

ɗ

in da zai

ɗ

aure maka kai dan kafin ka gama lissafi

da fahimtar ashar

ɗ

in ya baka ma’ana ma ta yi gaba abunta….tsiwa da masifa kuwa a jinin Anne su ke tun ta na Yarinya, da ta taso ta fara

wayo kuwa kwata-kwata ba’a cin galaba a kanta a cacar baki sai dai a bar mata .

Anne bata san defeat ba sannan ba ta

san a fi ta ba, ga masifaffen kishi wanda tun ta na Yarinya ba ta so ko a kalar fata ta ga wadda ta fi tata kyau...

Duk girman mutum Anne bata san ta kirashi da Yaya, Baba ko Anty ba! Hatta Uwar da ta haifeta da Dije ta ke kiranta Mahaifinta kuma Nura s

ai da ta kai shekaru biyar ne ya ci sa’a ta ke kiransa da Baba Mahaifiyarta kuma ta mayar Uwani kamar yadda ta ji yayanta(ita Uwanin) ya na kiranta da shi amma shi kanshi mai gidan yayan nata da Yusufa ta ke kiranshi matarshi Yadikko kuma Mairo, idan ƴaƴan

ta suka dake ta a kwana ana bala’i da su, ita da Ubanta...

Gashi a duniyar nan ko Anne za ta tsolewa Sarki ido to fa sai dai

a ha

ɗ

a da ita da Kaka Nura a tsire dan sam ba zai ta

ɓ

a yarda ƴarsa ta yi laifi ba, shiyasa ta ke kashe masa aure cikin sauƙi

saboda dukda kasancewarta Yarinya amma ta na da wani matsanacin kishi da ta ma fi Uwarta takaicin ganin ta ga ya yi aure sai dai kuma bata ta

ɓ

a nuna mishi ba tunda ta yi wayo sai dai ta bi cikin sauƙi da kirsa kamar wata babba ta kashe auren murus, dan tu

n ta na ƙarama ma hakan ce ta ke faruwa ko kallonta matar ta yi haka za ta yi ta tsala ihu shi kuma ya ce 'an yi mata wani abun ne, ai ba zata yi ihu haka kurum ba ba haka take yi a gida ba.' Har tsoro matan nasa su ke yi su kasance a guri daga

su sai i

ta dan sun san ranar alƙiyamarsu ta tsaya kenan...

Wasu kuma fushi su ke yi su yi yaji su tafi shi kuwa dama bai ta

ɓ

a biko ba, wasu kuma da ita da shi

ɗ

in ne su ke yin yajin sai dai kawai Matar ta ga takarda daga baya.

Duk a cikin

ɗ

abi’un Anne

U

wani ta fi jin takaicin ƙarya da makircinta dan ko shekaru bakwai bata rufa ba ƙarya da makircinta su ka baiyyana a idanun kowa

ɓ

aro-

ɓ

aro, kamar wata babba idan ta yi wani abun gashi ko harara idan Uwani ta yi mata haka nan itama zata zage ta rama kuma ta

gayawa Baba ranar ya kwana yana ife-ifen sababi an hararar masa ƴa an takura mata ita da gidan Ubanta...

Duka kuwa ko bayanan idan ta dake ta ya dawo nan zata gaya masa shi

kuma ya riƙe Uwanin Anne ta rama, wannan tashin hankalin ne ya sanya kwata-kwata

Uwani ba ta gigin dukanta dan tun lokacin da ya yi mata irin hakan har sau uku tun Annen bata ma gama wayo

ba shikenan ita kuma

Uwani ta shafawa kanta lafiya..maganin bari kar a soma.

Sosai Anne ta raina Uwani kamar kashin gindinta ba ta jin maganart

a ba ta sassauta mata ko aike sai taga dama idan tanada gurin biyawa tukunna idan da kanta ta ce mata ta kawo ta je mata to fa shine Uwanin ta ke samun ikon aiken ƴartata…

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:24

AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota

*15*

Batun Makaranta kuwa tunda Anne ta nuna ba ta son islamiyya Kaka Nura ya ce ba a dole zai koya mata karatun sallar a gida.

Boko kuwa sau shidda ya na chan

ja mata makaranta, Ana korarta..

In ta tashi yin dambe wani zubin har da reza ta ke yi a

ɓ

oye dan ba za a tashi fahimtar akwai rezar a hannunta ba har sai ta soma kakkarta fuskar Yaro ko Yarinya, shiyasa ta na aikata hakan ake korarta, yayinda wasu makara

ntun kuma su ke ƙin

ɗ

aukarta.

Last makarantar da aka koreta kuwa repeating ne aka yi mata Kaka Nura ya ce ba su isa ba, dan ta ce masa ba za ta zauna a ajin Yara ba

shima kuma a nasa ganin repeating

ɗ

in cin fuska ne shiyasa ya je ya na ta hayagagar a sak

a ta a class

ɗ

in gaba ta tafi tare ita da sa'o'inta ƴan ajinta...

Kuma fa hatta ajin bayan ajin da aka yi mata repeating

ɗ

in zuwa cikinsa da aka gwadata 2/70 ta ci a test

ɗ

in shiga ajin, shiyasa su ka koreta daga makarantar cikin aminci saboda dama da kya

r suma

ɗ

in aka samu su ka kar

ɓ

eta kuma kusan duk malaman haushinta su ke ji bayan ta shiga makarantar saboda in ana neman daƙiƙiya lamba

ɗ

aya to Anne ce! Ga rashin kunya ga mugunta ga dambe da Yara, kuma duk wani salon iskanci, raina malamai da iya shege d

uk ita ta ke koyawa Yaran...

Gashi kwata-kwata ba ta maida hankali ballantana ta samu ta tsinci wani abun dukda kuwa abun da kamar wuya dan kwakwalwar Anne da karatu kamar rubutu ne a kan ruwa ana yi ya na gogewa....

Amma wani ikon Allah waƙa kam tsaf ta

ke haddaceta ta zauna a harshe da kwakwalwarta daram! Dan in ta na rera waƙa kamar wata zabiya musamman in ta soyayya ce! Haka nan za ta ke rerota tsaf! A-Z har da ƙarin shauƙi da karkashe murya.......

Shiyasa ta ke zaman gida yanzun yayinda Kaka Nura

ya ke ta fafutukar ganin ya nema mata gurbin karatu a wata makatantar, dan daga ita har shi su na so ta samu ilimin boko saboda a tasu kalar fahimtar shi zai sanya ta sake wayewa.

Sannan a kullum ya na jin takaicin yadda waenda ya yi secondary da su su ke

da rufin

ɗ

asiri amma shi bai da shi wanda a ganinsa bokon da su ka ci gaba da yi ne sila dan shi bai ci gaba ba kuma girman kai da son jiki sun hana su barshi ya ci gaba...amma ita Anne ta nuna masa ta na son boko sosai shiyasa ya ke so ya cika mata burin

ta...

Kuma dama gani ya ke yi rashin karatun da bai yi ba ne ba ya sanya shi bai samu rufin asiri irin nasu ba ba wai zanen ƙaddararsa ce hakan ba.

Ga shi duk sun san halinsa ba mai kyau ba ne ba shiyasa ko wata sana'a in ta taso ba sa saka shi a ciki..ƙ

arƙari in ya yi roƙo su bashi in sun ga dama dan sun san ya na barin inda su ke ya ke zaginsu zagi na cin mutunci da

ɓ

atanci, saboda shi Kaka Nura a tsarin rayuwarsa ma kowa ya shaida ya fi cin mutuncin wanda ya tausaya sannan ya taimaka masa.

Akwai

wata ranar da Uwani ta aiketa ta kai mata ƙu

ɗ

in adashenta...

Ita kuma Anne ta kashe ku

ɗ

in tass! Dama neman ku

ɗ

i ta ke yi a lokacin kuma ta ga Anne ta na neman

ɗ

an aike dan haka ta amshe ta ce za ta je.

A lokacin shekarunta ba su kai goma sha biyu ba amm

a Hakanan ta siyawa saurayinta biscuit da alawa kala-kala na wajen

ɗ

ari biyar ta kai masa su ka sha zancensu a bayan gidansu Yaron tukunna ta koma gida.

Ta na shiga ko kallo Uwani ba ta isheta ba, ta ce mata "ku

ɗ

inki sun zube! Na yi neman duniya ban gan

i ba"

Daga haka ta shige daƙi ta barta a tsaye a wajen cikin matsanancin

ɓ

acin rai, dan da mugun kyar ta iya ha

ɗ

a kan ku

ɗ

in saboda ita da Ubanta.

Anne ba ta kai ga kwanciya a

ɗ

akin da ta shige ba ta fara jiyo sallama!.....

Ba kowa bace illa Mahaifiyar

Yaron, Yaron da biscuit da alewarsa tuli fuskar Yaron dagaje-dagaje kana gani ka san ya daku ya sha kuka…

Ko gaisuwar kirki Mahaifiyar Yaron ba ta bari ta yi da Uwani ba ta shiga zaiyyano mata zantuka tiryan-tiryan...haka nan ta zaiyyane wa Uwani cewa 's

oyayya Anne da Yaron su ke yi tun a makaranta, to kasancewar ita Annen an koreta a makarantar ya sanya yanzu ta ke binsa har gida, har da su biscuit da alawa kuma yayan Yaron ya ce ya na ganinsu kusan kullum dan lokaci su ka ware su ke ha

ɗ

uwa shiyasa ya sa

ka ido, in ta je har rungume juna su ke yi kafin su rabu da wasu abubuwan da ba su dace ba…'

Saboda ita dai Anne ta koyi abubuwa bilaadadin daga wajen Baba da matayensa dan

tun ranar da ta ta

ɓ

a farkawa ta gansu shikenan ta koyi yin barcin ƙarya…Tun abun

ya na bata mamaki har ta fahimci komai da kuma dalilin da ya sanya ake yin hakan.

Cikin

ɓ

acin rai Anne ta yi tsalle ta fito daga

ɗ

aki cike da tsantsar rashin kunya ta kalli matar ta ce mata "yanzu da ki ka zo ki na zaiyyane mata aka gaya miki yanka n

i za ta yi? Allah na tuba ai soyayya halak ce ba haram ba duk ku biyun da kuka tsaya ku na ta faman munafurcinmu inda babu soyayya ai da ba ku yi auren kun yi cikin da kuka haife mu ba!!!"



Shiruuu duk su biyun su ka yi jikin kowacce ya yi sanyi musamma

n Uwani wadda ta fara hawaye a take.

Ko a jikin Anne! Hakanan ta zuba tsaki

sannan ta sake cewa "a bar sawa mutum ido bashida amfani kuma a daina munafurci, soyayya kam yanzu na fara babu uban wanda ya Isa ya hana ni"

Da sauri Yaron ya matso jikinsa

ya na karkarwa ya jefa mata ledar biscuits

ɗ

in ya ce "ni kam babu ruwana dake kar ki sake kulani"

Sai kuma ya juya ya kalli Mahaifiyar tasa ya ce "Mama dan Allah ki yi haƙuri ki zo mu tafi kema kar ki yi kuka…”

Wani irin kuka Uwani ta fashe da shi wand

a hakan ya sa matar ta yi saurin juyawa ta fita riƙe da hannun Yaron da sauri dan baƙin ciki da tausayin Uwani tsaff za su saka ta rufe Nuratu da duka kuma sarai ta san halin Ubanta..

Shiyasa kawai ta tafi tun kafin ta jangalo abunda za’a yi ta ce-ce-ku-c

e.

Duk haƙurin Uwani ranar kasa jurewa ta yi dan matar nan ta na fita ta finciko Anne ta rufeta da duka…

Tsoro da dana sani su ne su ke sanya Yaro yin laushi a duk lokacin da na gaba da shi ya ke hukunta shi wanda sam Anne ba ta ji wannan tsoron ko

dana sanin ba dan ba ta san ma ya ake yin su ba dama chan...

In banda wani baƙin ciki da tuƙuƙi babu abunda zuciyarta ta ke yi shiyasa har ta samu ƙarfi da damar hanka

ɗ

e Uwani ta fa

ɗ

i zaune da

ɓ

ass a wajen, ba ta gama dawowa dai-dai ba Anne ta taƙarƙare t

a kifa mata mari….

Dukda haka marin da ta yi mata bai isheta ba dan so ta yi ta rarumo abu ta maka mata saboda hakan ta ke yiwa duk wanda ya fi ta girma a yayin fa

ɗ

a, amma da ikon Allah yadda Uwanin ta kafeta da idanu ta dafe ƙuncinta jikinta da bakinta s

u na rawa duk sai ta ji ta kasa aikata abunda ta yi niyya a gareta….a hankali idanuwanta (Uwani) su ka soma ƙaƙƙafewa kafin ta tafi luuu ta zube a wajen ta na wani kalar sassanƙarewa dai-dai nan Zainab wadda itama ba ta da

ɗ

e da shigowa ba shock ya hanata

motsi ta rafka uban salati ta fashe da kuka ta yi kan Uwani da gudu.

Salatin nata ne ya janyo hankalin ƴan gidan gaba

ɗ

aya dan duk su na tsakar gida a ta dalilin ziyarar bazata da Baba Ali ya kawo shi da matarsa da mahaifin matarsa (wanda ya kasance ami

ni ga mahaifinsu lokacin da ya ke raye) da Abbakar...

Wanda abunda ya kawo Zainab

ɗ

in ma kenan, kiran Uwani ta zo yi.

Gaba

ɗ

ayan su cikin sashen nasuu Uwanin su ka yo, ganinta a kwance a sanƙare ya sanya Abbakar, Mustapha da matar Baba Ali su ka yi kan

ta a gigice yayinda Su Yadikko su ka shiga tambayar ba'asi ita da su Baba Ali hankalinsu a masifar tashe...

Zainab ce ta sanar musu abunda ya faru wanda hakan ya sa duk suka

ɗ

ago su na kallon Anne da mugun mamaki kafin Baba Ali ya yi kanta a zuciye Mahaif

in Matar tasa ya yi saurin ruƙosa saboda tshohon ya kasance mutum mai kawaici da tsananin haƙuri.

Duk wannan hayya-hayyar da su ke yi Anne ta na nan kyam a tsaye ko gezau bata yi ba ga dai mutum dattijo da khaki a jikinsa ya na shirin damƙarta amma sam

bai ba ta tsoro ba.

Shiruu duk su ka yi, kafin su Abbakar su shiga cewa "bara a kaita asibiti" da ƙoƙarin ganin sun kinkimeta...

Baba Yusufa ne ya ce su jira ya nemo abun hawa dan motar da ta kawo su Baba Ali ta tafi shan mai, dan haka su ka dakata yay

inda shi kuma ya fita da sauri jikinsa ya na karkarwar tashin hankali sosai.

Tsohon mutumin nan kuwa ya rasa ma ta cewa dan ya yunƙura ya fi sau biyar da niyyar yin magana amma sai yagagara dan abun ya girme masa matuƙa, tsabar al'ajabi da takaici a take

jikinsa ya soma karkarwa, ya na tari ƙasa-ƙasa.

Tsaki Anne ta yi, ta ce "kana fama da tsufa, amma ba za ka zauna a inda Allah ya ajjiye ka ba, uban meye ya tado ka tun daga wani gari ya kawoka nan? Da ka zo nan

ɗ

in ma ba ka tsaya a inda ka kawo ziyara

ba ka leƙo munafurci sashen wasu!. To dan ka ji..karkarwa da tari yanzu ka fara."

Cikin

ɓ

acin rai Baba Ali ya ke kallon Yarinyar wadda a yadda ya ke kallon nata ita kanta ta san ji yake yi kamar ya yi mata dukan mutuwa amma kuma babu damar yin hakan dan

Mahaifin Matarsa ya hanashi….

Cikin fushi yace “duk iskancinki da rashin

ɗ

a’ar ki ya tsaya iyaka kan iyayenki kar ki kuskura ki sako mini nawa iyayen a ciki! Shegiyar Yarinya mai kama da aljanu…"

Cikin tarar numfashinsa ta ce "eh lalle da

ɗ

in zama mai sa

a ce da mijin iya Baba, ni dae na san shi

ɗ

in uban matarka ne ba ubanka ba.

Aikin banza aikin wofi!! Zancen banza wanda yake fitowa daga bakin mutanen banza ma kenan!!"

Zaro ido sosai ya yi amma bata damu ba ta ci gaba da cewa” Ina ce da ƙafafunku ku ka

shigo ba wani ne ya gaiyyotoku ba?

Me ya kawoku inda nake da har za ku tsomawa mutane Baki da har Uban naka na kale zai fara tarin ƙarya da ƙarairayi??? Bari ka ji to ko a shari'a duk abunda na yi muku ba ni da laifi tunda kune ku ka shigo har cikin gidan

a, gaiyyar wahala ƴan *****uba kawai!!!!"

Ba ta ga ƙarasowar sa ba sai Uban Marin da ya kifeta da shi ne ya sanar mata ƙarasowar tasa..dan duk yadda ya so yiwa Mahaifin Matar tasa biyayya wajen ƙin ta

ɓ

ata abun gagararsa ya yi.

Dai-dai kuwa lokacin da ya

mareta Kaka Nura ya turo ƙofa ya shigo Marin ya faru a kan idanunsa!.

Anne ta na ganin Kaka Nura ya shigo; su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login