Showing 45001 words to 48000 words out of 111233 words

Chapter 16 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

29

mai kaifi ya nufi Mustapha wai ya yi masa laifi kuma bai bashi haƙuri ba.

Garin kiciniya Yadikko ta shiga ya yanketa a hannu hakan ya sanya jikinsa ya yi sanyi dan haka ya

jaa hannun Nuratu su ka fice ba tare da ya ci gaba da haukar tasa ba.

Bayan kamar awa hu

ɗ

u(har ya kai Nuratu an yi mata dressing sun je sun lalla

ɓ

o Amarya, sun dawo)

Kaka Nura ya fito tsakar gida ya ware murya ya dinga maganganu ya na cewa "yekuwa ja

ma'ar gida, ga Amarya nan ta zo in akwai wanda ya san ya isa ya fito dan ubansa."

Kasancewar mutanen sun samu sun shawo kan Baba Yusufa a daren har ya je wajen Uwani sun shirya kuma ta tabbatar masa in har aure Kaka Nura ya yi to ya bar shi kawai ba kom

ai gara auren akan ya bi matan banza ga ƴarta a gabansa, in sun yi haƙuri ma in dai auren Kaka Nura ne da wuya ya

ɗ

oure, dan haka ita shiryawar da su ka yi ma ya fiye mata komai ya kawar mata da duk wani baƙin ciki, dan haka batun lafiyarta ce a gabanta ya

nzu ba wani Kaka Nura ba.

In Allah ya sa ta warke sai ta kama wani hayan kafin ku

ɗ

in hayan da ta biya ya ƙare ta san dole Amarya za ta fita a nema mata wani dan ba biya zai iya yi ba, in ya so ita sai ta dawo ta ci gaba da zama...

Sarai ta san da ku

ɗ

inta

ya yi auren amma hakan ma ba ta ce komai ba akai, a ganinta tunda ta samu ta biya ku

ɗ

in gadon dan haka ba ta tada tarzoma ba.

Shiyasa Baba Yusufa shima ya yi shiru kawai ya bar zancen ya na sake tabbatarwa kansa tabbas ba haka banza Kaka Nura ya bar Uwan

i ba.

Sai kusan ƙarfe

ɗ

ayan dare tukunna Kaka Nura ya haƙura ya koma

ɗ

aki dan ko magen gidan ba ta kulashi ba haka nan ya ƙaraci neman bala'insa ya haƙura muryarsa har sai da ta disashe.

Kamar kullum yadda ya saba wannan karon ma a

ɗ

aki

ɗ

aya ya k

wana da Nuratu da Amarya bayan sun tabbatar ta yi barci

Wanda shi kansa ya san ife-ifen da ya dinga yi ya ci ya tada maƙwafcinsa ma ba Yarinyar da ya ke tare a

ɗ

aki

ɗ

aya da ita ba amma saboda runtse idanu daga ganin gaskiya sai ya kawar da wannan tunaninn

kawai.

Dan shi dai ba zai kai Amarya

ɗ

akin gumama ko ya jira Nuratu ta fita daga gidan kamar yadda su ke yi da Uwani ba, a ganinsa kwana

ɗ

aki

ɗ

aya da ita tunda ta yi barci ba wani laifi bane ba.

Ita kuwa Amarya dama ya shanyesu tas ita da iyayenta shiya

sa ba ta ta

ɓ

a iya yi masa musu, wanda hakan ne ya sake faruwa a yau

ɗ

inma ya na zuwa da ya shirga musu ƙarya da ƙarairayi game da Uwani iyayen su ka ce ta biyosu, itanma jiki na rawa ta biyoshi.

BAYAN SHEKARU SHIDA.

BULAMA





0806

402 1951

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota

*18*

Satin Amaryar Kaka Nura biyar, ya saketa bayan ya yi sati biyu a hannun ƴan sanda, dan yayanta

ɗ

aureshi ya yi saboda dukan da ya yi

mata a ta dalilin wae sun yi fa

ɗ

a da Nuratu ta daki Nuratun. An sha case kuma ya sha wahala gashi duk duniya aka rasa mai tsaya masa ballanta a taimakamasa a fiddashi sai da kyar tukunna su ka sake shi dan kansu.

A wajen Uwani Nuratu ta zauna a Asibiti ba

yan an tafi da shi, wanda a

ɗ

an wannan zaman nasu sai da ta kusan kashe Uwani da takaicinta.

In a gaban mutanene rumi-rumi kamar za ta goyata amma in su biyu ne ko kallonta ba ta yi gashi halinta na rashin kunya ya soma dawowa a Uwanin. Takaicin kissar da

ƴartata ta ke yi ya sanya Uwani ta ƙi warkewa gashi in ta ga maza (likitocin ko nurses) kamar ta

ɗ

afe musu, har wasu kalar karye-karye ta ke yi na ban mamaki, shiyasa kawai Uwani ta nemi sallama su ka dawo gida ba tare da ta shirya ba, bayan ta tabbatar A

marya ta wuce Gidansu.

An samu hutu daga Kaka Nura sakamakon rashin lafiyar da ya kwanta mai tsanani tunda ya dawo daga hannun ƴan sanda, yayinda wasu su ka ce Baki ne ya kamashi dan zuwa wannan lokacin Kaka Nura ya yi popular a Unguwar sosai saboda

bala'i da halayensa ko ina zancensa ake yi, in dai ana so a bada misalin mugu, butulu,

ɗ

an iska, marar mutunci d.d.s to da Kaka Nura ake gwadawa.

Ya yi jinya sosai kamar ba zai tashi ba, yayinda Uwani ta zage dantse wajen kula da lafiyarsa da jikinta da

kuma aljihunta, dan bayan sana'ar gwanjo har da wasu sana'o'in ta kakkama...

Tausayinta ya sanya Baba Yusufa bai ƙara zancen su tashi ba dan in aka tashesu a haka bai san ya ƙanwartasa za ta yi ba bai kuma san da wanne za ta ji ba, shiyasa ya toshe kunnu

wansa daga bala'in Yadikko wadda tunda ta fahimci Mustapha son Nuratu ya ke yi ta

ɗ

aga hankalinta kamar wadda aka yowa wahayin tashin hankali.

Hankalinta bai kwanta ba har bayan ta tabbatar ta nesantashi da Annen, ta inda ta turashi karatu chan da nisa (g

idan Baba Ali)

gaba

ɗ

aya ta

ɗ

aga hankalinta ta birkice har kauce hanya sai da ta yi wae dukdan ta rabasu kuma Nuratun(Anne) ta sani amma kawai sai ta rabu da ita dan itanma ta na buƙatar iska daga Mustaphan, saboda duk a takure ta ke jinta (ta

ɗ

aurawa kan

ta kissa da shiryuwar dole shiyasa ba damar ta yi duk wani abu ba dai-dai ba a gabansa) gashi ya na da sakin hannu da kyauta kuma ta hanyarsa ta na ƙunsawa Yadikko ta yi ta ha

ɗ

asu fa

ɗ

a shiyasa ta gagara ce masa ba ta sonshi kuma ta ƙi daina yin duk wata ki

ssa da ta ke yi a gabansa....shiyasa ta ji sauƙi da ya bar gidan.

Yayinda ta ke yiwa Yadikko kallon mahaukaciya saboda ita a ganinta in da ace ta na sonshi(Mustaphan) to fa ƙaryanta ta gwada mata bin malamai har ta rabasu. Kuma ko a yanzu ba wae ta rabas

un bane ba dan ya na nan manne da ita kullum maganarsa

ɗ

aya ba sauyi 'da zarar ya gama karatu ya na dawowa za su yi aure' ita kuwa ta raina arziƙinsa sam ku

ɗ

insa bai yi mata ba shiyasa ta da

ɗ

e da tsarawa kanta ba za ta ta

ɓ

a aurensa ba.

°°°°°°°°°°°°°°°°°

°°

Sai da Kaka Nura ya yi shekara Uku ya na rashin lafiya tukunna aka samu ya warke da izinin Allah, wanda tunda Allah ya sa ya warke ya fara ta kan Uwani dan wani hali ya tsiro da shi sabo ya

ɗ

aura a kan tulin mugayen halayensa..abunda da bai saba yi mat

a shi ba wato 'duka'.

°°°°°°°°°°°

Shekaru sun ja...

yayinda Adda ta kammala secondary daga nan ba ta samu ta ci gaba ba, Arabi kuma sauƙarta biyu Anne kuwa ko jenior ba ta samu ta iya kammalawa ba saboda tsabar baƙin daƙiƙancinta da bala'insu ita da uba

nta dan ƙarshe haƙura su ka yi da karatun gaba

ɗ

aya ta ce ta gaji, shi kuma ya ce shikenan dan haka ta ke zaune ba bokon Arabin ma babu saboda haka nan Anne ta ke kamar wata mai Aljanu ko wajen da ake karatun AlQur'ani ba ta iya zama kwata-kwata, kamar yad

da Ubanta ya alƙawaranta dai ya na koya mata yadda ake sallah, duk ta san karatun sannan ta haddace wanda za ta iya dan kasancewar kwakwalwar ba ta ja ne ma ya sanya a yayin tsayuwa Nasi ta ke karantowa kullum bayan fatiha dan su ta iya ta haddace... karat

un tahiya shima ta kasa riƙewa yadda ya kamata, wanda za a iya cewa Sallar tata 'da babu gara ba da

ɗ

i' dan sam ba ta yinta a nutse sannan sai in ranta ya na a

ɓ

ace ne tukunna ta ke tunowa da Ubangijinta ta bauta masa.

Yawo kuwa a cikin Anne kamar ta ci

ƙ

afar kare....

Gashi Uwani ba ta isa ta yi magana ko ta hana ta fita ba tuni Kaka Nura zai gwada mata abinda ya fi kwarewa a kai wato tijara, ita Uwani babban damuwarta ma inda Annen ta ke samo ku

ɗ

i saboda komai na Anne mai tsada ne, waya dai ta san Musta

pha ne ya siyo mata amma kayan sakawa da cimar da ta ke shigowa da su cikin gidan ta san ba daga shi bane ba kuma ta san babu wani saurayi apart from Mustaphan da zai yarda ya kashe mata ku

ɗ

i a banza....

Tabbas Uwani ta na ƙoƙari, dan tsoronsu wanda ta ra

sa ta yaya ya dasu a zuciyarta ba ya hanata ta ƙi yi musu wa'zi da kuma addua daga Annen har Kaka Nuran wanda a kullum ya ke sake godewa Ubangiji da ya bashi ƴa mace dan tunda ta fara riƙe shi ta na tufatar da shi da ciyar da shi shikenan kakarsa ta yanke

saƙa ya ke jin kanshi a sama dai-dai da uban kowa.

Shiyasa sam bai wani damu da rashin auren naya ba tunda dai ba su da matsalar ku

ɗ

i gashi ana kashe mata kamar hauka kuma shi dama ko menene Anne ta za

ɓ

a ta nuna zai goya mata baya

ɗ

ari-bisa-

ɗ

ari.

Shiyasa

Uwani kawai ta dage da Addua dan ita ka

ɗ

ai ce mafita har da Adda itama ta na taya ta da adduar wadda sam ba ta gajiya da yi mata wa'azi itama dan ko Anne ta

ɓ

oye wasu mugayen halayenta bin maza abu ne wanda ba zai

ɓ

oyu a halaiyyarta ba kowa ya shaideta da

wannan.

A lokacin da Anne ta rufe shekaru sha takwas Adda kuma ashirin dai-dai, duk wata sa'arsu a Unguwar ta yi aure amma banda su....

Ita dai Anne za a iya cewa ba ta samu Mijin aure ba ne, kasancewar ta lalace kuma ta fan

ɗ

are tun kafin ta balaga m

a, wanda hakan ya taka gudummawa kwarai wajen hanata samun mijin aure bayaga rashin farin jinin da ita kanta ta shaida ta na da shi, sai kuma mai kankat wato 'lokaci'....duk ƴan iska ne samarin nata babu mai nemanta da aure sai dai lalata, kuma haka nan ta

ke ba ta da wani farin jini dama tun chan...dan a yadda ta ke da kyawu har ƴan Unguwar su ke yi mata laƙabi da 'wanke hannu ka ta

ɓ

a' tabbas adadin farin jinin da take da shi ya yi rauni matuƙa a mace kamarta dan hatta samarin nata ƴan iskan ma kusan duk i

ta ce ta ce ta na sonsu, wasu kuma ta ƙarfin tsiya ta ke jawosu tunda Allah ya sa idanunta su ka bu

ɗ

e da bin malamai.....shiyasa su na gama abunda ya kawo su su ke

ɓ

acewa ko damar damƙarsu da maganar aure ba sa bata ballantana ta yi.

Adda kuwa ta taso da

farin jini matuƙa ta inda kowa in ya zo gareta da maganar aure ya ke zuwa, sai dai kuma in aka yi bincike aka tabbatar da ƙawar Anne ce kuma ƴar Uwa a gareta sai iyayen manemin nata su janye jiki da dabara, an yi haka har kusan sau uku wanda zuwa wannan lo

kacin Yadikko ta yi Yaji ya fi sau biyar ana maidota duk akan sai an kori su Anne daga gidan amma Baba Yusufa ya ƙi kulata saboda shi ya san Ubangiji ne mai lokaci, dan haka Yadikko ta dasa Allah ya isa kawai ta ci gaba da yiwa Addan tata Addu'a, ta na mai

ji kamar ta bi dare ta cinnawa Nura da ƴarsa wuta har ma da Uwanin duk su mutu kowa ya huta.

Da taimakon ƴan Unguwa aka samu aka wanke Adda bayan sun yi mata kyakkyawar shaida saboda da farko-farko in an zo ba a bincike a kanta kwakkwara daga anga gi

dansu

ɗ

aya da Anne sai a yi musu ku

ɗ

in goro....

Dan haka wannan karan iyayen manemin nata(waenda su ka kasance ƴan uwa ga makwabtansu) su ka tsaurara bincike luckly su ka kar

ɓ

eta hannu bibbiyu bayan sun ji kyawawan shaidu akanta daga wajen ƴan uwansu da s

u ka kasance neighbours da ita Addan da kuma ƴan Unguwa.

Murna a wajen Yadikko ba a magana dan mutumin yanzu duk ya fi na baya, mai hankali, dattako da rufin asiri sai dai tunda Allah ya sa Anne ta ga Adda ta yi sabon saurayi gaba

ɗ

aya duk sai ta gagara

sukuni, dama chan duk ranar da Addan ta yi saurayi ba ta iya barci dukda kuwa itama ta na da nata samarin amma ta san ba aurenta za su yi ba kuma haka nan ta ke ji ba da

ɗ

i da baƙinciki in aka ce a na son Addan, shiyasa ta ke

ɗ

aga hankalinta sannan ta dage

da sallah ta na gayawa Allah kar ya bari Adda

ta rigata yin aure, har sai ta ga abin ya lalace tukunna hankalinta ya ke kwanciya.

To dai wannan karan ba ta ga alamun saurayin Addan ya na da shirin fecewa ba dan haka tashin hankalinta sai ya fi na kullum,

da

ɗ

in da

ɗ

awa tunda Allah ya sa su ka gaisa ta yi eyes to eyes da Yaron shikenan ta ji duk duniya babu wanda ta ke so sai shi.

Ta so ta kawar da tunanin a kanta ta so ta manta da komai duba da yadda su ke ita da Addan amma duk sai ta gagara, ba ta iya

yin barci gashi duk ta rame ta fige ta gigice gaba

ɗ

aya ko abinci ba ta iya ci sosai....

A ganinta ta yaya Adda za ta fita farin jini bayan ta fi ta komai-da-komai.

Gashi ita a lokacin ko maskini mai niyyar aure ba ya kulata, A Unguwar kuwa hatta ƴan isk

an ma duk sun yi sun gama da ita sun kama gabansu gashi kowa ya san halinta ana ta munafurcinta, dan haka duk yadda ta so sai kishi ya ƙi ya barta ta yi farin ciki ta bar Adda ta yi auren...

Ta fi so sai ta yi tukunna itama Addan ta yi, gashi sam ba

ta ga alamun aurenta nan kusa ba dan hatta Mustaphan da ta rainawa hankali (Mutum

ɗ

aya a duniya da ya ta

ɓ

a yi mata maganar aure) ku

ɗ

insa bai yi mata ba, kuma Baba Yusufa shima ba ya so, shi(Mustaphan) ka

ɗ

ai ya ke ta haukarsa amma iyayensa sun tsaneta dan

haka yadda ta ga iyayen manemin Adda su na yi mata kamar za su cinyeta saboda so abun sai ya ƙarawa kishin nata ƙaimi.

Dan haka ta tsara akan dole sai Adda ta jira kalar Mijin da ta ke so ya ƙaraso ta (Annen) yi aure tukunna in Yadikko ta nutsu wataƙil

a ta barta ta yi auren.

Shiyasa ta tashi ta tsaya da duk ƙarfinta da son ganin ta hana Adda yin aure...

Gashi a lokacin Yadikko ta

ɗ

aga mata hankali da gori na yau daban na gobe daban musamman in ta lura Kaka Nura ba ya cikin gidan, wani zubin Yarinyar

ta kulata wani zubin kuma kawai sai ta rabu da ita domin kuwa a wannan Lokacin babban burinta shine ta raba Adda da wannan aure ba wai Yadikko

ce a gabanta ba!

Matar da ta ci burin tarwatsawa rayuwa har gaban abada.

Akwai wani a cikin samarinta Mahai

fiyarsa kwara ce yayinda Mahaifinsa ya kasance

ɗ

an bori, ba ta

ɓ

oye masa ba ta ce masa ƴar uwarta ce za ta yi aure ita kuma bata so ta rigata yin auren, dan gashi har an fara yi mata gori, Abu

ɗ

aya ta

ɓ

oye ba ta gaya masa cewar ta na son shi Yaron bane ba

, saboda dama ita wannan mutumin ba da shirin aurensa ta ke ba, shima kuma haka dan shi a lokacin ma matansa biyu kuma bashi da niyyar ƙara wani auren dan har ya gaya mata ma ba zai iya aurenta ba.

Watsewa ta kawosa wajenta ita kuma kwa

ɗ

ayi da son abun du

niya ya sanya ta ke kulashi.

Dan haka su ka yi agreement ta inda za ta debe masa kewa na tsahon mako biyu in sha Allahu shi kuma zai tsaya mata har sai ta tarwatsa auren Adda.

A wannan lokacin ko maganar hidimar biki in Adda ta yi da saurayinta sai t

a gayawa Anne dan komai da ita ake shiryawa kusan ita za a cewa ƙirjin biki…

Gashi ita ce babbar ƙawarta sannan itace sister

ɗ

inta.

Ƙ

iri-ƙiri gashi dai Yadikko

ba ta so amma Mahaifin Addan ya tashi ya tsaya ya ce wallahi ba ta Isa raba musu zumunci ba

In batun

ɓ

ata tarbiyya ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login