Showing 57001 words to 60000 words out of 111233 words

Chapter 20 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

27

gidan nan...amma ba wae su-i-su ba! Uwani ne da Baba Yusufa kullum in sun ha

ɗ

u sai dai fa

ɗ

a, gashi har sun fara iƙirarin kashe juna tsabar baƙar tsana!

In su ka yi suka gama sai Uwani ta koma Ɗaki ta zauna ta rasgi kuka kamar ranta zai fita sa

boda ita dai ta san ta tsaneshi kuma su Nuratu da ita kanta ta san basu da gaskiya, a halin da ake ciki kuma ba ta so a tagaiyyara su a koresu a gidan dan sai dai su yi yawa a titi duba da yadda itama ta yi ƙaƙaff!!.

Idan ta na rigimar da shi sanyi ta ke

ji a ranta amma da zarar an rabasu ta dawo Ɗaki sai ta fara ganin rashin kyautawarta, ko ba komai Baba Yusufa haifarta ne kawai bai yi ba.

Gashi gaba

ɗ

aya ita kanta zuwa wannan lokacin ta san ta koma kamar wata doluwa kwata-kwata ko Abu ta ajjiye bata iy

a tunawa.....

Sometimes mantawa ma ta ke yi shin ta ci abinci ko ba ta ci ba!

Hatta sunanta wani zubin haka Kaka Nura zai yi ta kwala mata uban kira amma wallahi ta manta nata ne ballantana ma ta amsa..

Kuma duk ba komai ya janyo hakan ba sai tsabar ƙar

fin asirin da Nuratu ta yi mata wanda ya fi ƙarfin kuruwarta. Gaba-

ɗ

aya asirin da kuma ƙarfinsa ne su ka taru suka mayar da ita hakan.

Tsakaninta da Kaka Nura kam sai dai kallo dama babu duka ba hantara duk ya daina amma amfaninta a wajensa bai fi ya

sakata ta yi masa abu in buƙatar hakan ta taso ba ko kuma girki dan gaba

ɗ

aya hankalinsa ya sake komawa kan Yadikko wadda Nuratu ta rantse masa akan ta kusan zama Matarsa, shiyasa ya nutsu ya kwantar da hankalinsa ya rage hayagagar da ya ke yi da jin haush

in kowa.

Tun satin rasuwar Mustapha lokacin da Habu ya ga ba zai

Iya jurar zage-zagen da Yadikko ta ke yiwa Anne ba ya tartare kayansa ya bar gidan a cewarsa ba ya son zaman

ɗ

akinsa dan haka ya koma gidan maƙotansu da zama sai in ana rikici ne ya ke

shigowa gidan, inda ya share sati uku da kwanaki uku a chan..

A ranar da ya tattaro kayansa ya dawo cikin gidan aranar ne Anne ta sanarwa kowa ta na

ɗ

auke da cikinsa dan haka ko ya aureta ko ta tona musu asiri ta yi yekuwa a Unguwa.

Ƴ

an Uwana maza

da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin samu

n su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga arah

a dai-dai kudin ku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kunzo

🙏

SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI

GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota

*22*

Sosai aka sha

ɗ

an ƙaramin yaƙi a gidan dan Uwani cewa ta yi "sai an b

iwa ƴarta hakƙinta yayinda ƙiri-ƙiri Baba Yusufa ya ce mata "ba fa zai yiu ba wallahi muddin da ransa ko sama da ƙasa za ta ha

ɗ

e ba zai ha

ɗ

a jini da su ba.

Ae ba fya

ɗ

e aka yiwa ƴaartata ba ita ta kai kanta"

Yadikko kuwa rufe Nuratu ta yi da duka ta na k

uka ta na bugun cikin Nuratun, a cewarta 'duk ranar da aka haifi cikin nan ta san sai ta ha

ɗ

iyi zuciya tsaf ta Mutu har lahira…tsabar baƙin ciki'

To dae wannan karon duk irin ƙaunar da Kaka Nura ya ke yiwa Yadikko ya gagara haƙura dan har marinta sai da y

a yi saboda ta ta

ɓ

a masa ƴa wanda hakan ya sake fusata Baba Yusufa aka kusan kwana ana rigima a gidan!

Har sai da shi da Uwani su ka yiwa juna alƙawarin ‘sai na ga bayanka/ki’.

Ba abunda ya ke sake baƙanta ran hatta ƴan Unguwa waenda su ke rabiya kamar

yadda Uwani ta ke biyewa su Nuratu kwana biyun nan dan ƙiri-ƙiri kowa ya san a side

ɗ

insù ta ke shiyasa kusan duk aka ƙullaceta ake jin haushinta…

Sai kuma Habu wanda zuwa yanzu mazan layin su ke ce masa 'shanyayye' dama tunda aka kamasa da Nuratun ake t

a zaginsa kowa ya na cewa shine ya kashe

ɗ

an Uwansa, dan a ganinsu ƙaryar kaidin mace ko ya yake kuwa! Ta chanja masa akala haka lokaci guda, kawai komai da ya yi to ya yishi ne da saninsa dan biyewa son zuciyarsa…

To yanzu kuma haka nan Nuratu za ta zage

ta zaage Uwarsa tsaf a gaban idanunsa amma ba zai ta

ɓ

a cewa uffan ba, shiyasa kowa ya ke a wuya da shi...

Nuratu ta riga ta samu abunda ta ke so dan jama’a kowa ya gani ya shaida lokacin da Uwani ta cewa

ɗ

an Uwanta “sai na ga bayanka, kuma gida ba

za mu fita ba sai dai kai ka fita ka bar mana wallahi, a raye ko a mace…”

Gashi zuwa wannan lokacin wasu ma sun soma cewa Uwani ta

ɓ

in hankali gareta duba da abubuwan da ta ke yi da yadda ta canja akala lokaci guda da kuma yadda ta ke a firgice ko da yaush

e!

Wanda hakan ba ƙaramin da

ɗ

i ya sake yiwa Nuratun ba...

Dan haka a washegarin Daren ranar ta bi ta bayan windown

ɗ

akinsa sai da ta leƙa ta tabbatar shi ka

ɗ

ai ne babu Yadikko a ciki tukunna ta jefa masa ruwan maganin a ledar da ta zuba ba tare da ta ƙu

lleta ba a kan jikinsa sannan ta watsa fetir ta cinnawa

ɗ

akin wuta!

Bayan ta yi amfani da abun shaye-shayenta marar

ɗ

an

ɗ

ano over dose tun magrib

ta zuba a cikin ruwan gidan kowa ya sha ya bugu maƙil shiyasa har sai da wutar ta cinye Baba Yusufa a cikin



ɗ

akinsa ta fara kama wasu wajajen a cikin gidan tukunna da mugun kyar Habu ya fito ya na layi ya shiga ihun a kawo musu

ɗ

ouki dan ko gani sosai ba ya yi…sakamokon buguwar da su ka yi gaba

ɗ

ayansu ban da ita da Ubanta wanda ta cewa kar ya sha ruwan gidan d

an har a na

ɓ

angarensu ta zuba saboda kar Uwani ta fita da kwarinta ta kawo jama’a a kashe wutar ba ta riga ta kashe wanda ta bayar a sacrifice ba.

Garr! Su ke ita da Kaka Nura amma suka ƙi

motsi suma..

Sam babu wanda ya ji ife-ifen Habu dan a hanka

li ya ke yi sosai, har ya zube a wajen...ya na ganin wuta amma ya kasa ta

ɓ

uka uwar komai...

Ga wuta nan ya na gani ta winduna ta na cin

ɗ

akin Baba Yusufa kamar hauka sannan ta na cin

ɗ

akin Yadikko da parlour, ya na jin wasu kalar koke-koke mai alamun sala

ti ne ake yi, da su ke tabbatar da masu yi su na cikin azaba ne amma ya gagara motsi, takaici da baƙin cikin hakan ya sanya ya sume a wajen kawai.

Su Nuratu, sai da su ka tabbatar wutar ta je inda su ke so..su ka kintaci lokacin da ya ci a ce ta yi ya

dda su ke so tukunna ta

ɗ

auka

waya ta kira wani a layin muryar a hankali sannan da kyar ta shiga cewa "wuta ta kama, su taimaka musu, ita dai duk cikinsu kowa ya kasa motsi bata san mai ya faru ba da kyar su ke iya fitowa tsakar gida ma…"

Dama hayaƙi da

ƙ

auri ya tashi wasu a cikin maƙwafta... a haka ma wutar ba ta yi hayaƙi sosai ba saboda babu kayan katako sosai da abubuwan da za su taimaka mata ta bada hakan(hayaƙin) a cikin gidan amma dukda haka ƙauri da hayaƙi sai da ya tado wasu daga cikin maƙwafta y

a kawo su ƙofar gidan ana ƙoƙarin

ɓ

alle ƙofar ne ma Nuratu ta yi kiran wayar.

…………

A hankali Nuratu ta miƙe ta na kallon Uwani wadda itanma ta ke kallonta ta na hawaye itakam ko ƙoƙarin da Habu ya yi ma ta kasa dan ba ta jin alamun ƙafafunta ma kwata-kwa

ta a jikinta!....

Juyawa kawai Nuratun yi ta fita ba tare da ta yi mata komai ba...lokacin wutar har ta yi ƙarfi! Hayaƙi ya game koina a gidan har ba a gani sosai…

Yanzu in ta fiddata ta san za ta iya cewa ba ita bace ta kunna wutar, kuma a yadda ta sa

n Uwani ta tsaneta tsaff za ta iya tona mata asiri dan in bata ji wasu ba to tabbas ta san ta ji wasu daga cikin maganganunsu ita(Nuratun) da Kaka Nura, dan haka gara ta ƙone ta na cikin jinya a yanke mata hukunci ko kuma ta wuce kawai saboda har ga Allah

ita dai kullum dubawa ta ke yi ta na sake dubawa amma bata ga amfanin Uwani a rayuwarta ba!

Gara Kaka Nura sun fi fahimtar juna, ya na sonta sannan kuma ba ya daƙile ta ba ya ƙoƙarin hanata yin abunda ta ke so sai dai ma ya goya mata baya...

Uwani kuwa l

iability ce kawai.

Shikenan yanzu za a yi case da victim da suspect duk sun mutu dan haka bata da damuwar komai sannan bata da jigilar zaryar zuwa prison.

Da wannan tunanin ta fita zuciyarta fes dan ta san a yadda ta bi duk sharu

ɗ

an boka tabbas duniy

a a tafin hannnunta ta ke, dukkan burikanta ta san za su cika in sha Allahu.

Ta na fita ta ji ana gab da

ɓ

alle ƙofar ma dan haka ta yi sauri ta nemi waje kusa da Habu ta wani kwanta fuskokinsu su na kallon juna.

.........

Har ya miƙe zai fita sai kuma

ya kalli window ya ga zai iya fitar da Uwani dan katangar babu tsayi kuma baya dogon lungu ne, dan haka ya koma

ya ƙarasa

ɓ

alle net

ɗ

in windown ya kinkimeta ƙarshe ma ya yi kamar ya goyata tukunna ya fice da ita daga windown ya taka abu ya fitar da ita da

ga cikin gidan.

Sai da ya fitar da ita daga layin ya ajjiyeta a wani kongo Allah ya so shi ba a ganshi ba dan lungun babu fuskar gida ko

ɗ

aya, ya dawo, ya na shiga cikin

ɗ

akin ya kwanta dai-dai mutane su na shigowa dan zuwa wannan lokacin an gama fidda

kowa shi da Uwani ne kawai ba a gani ba.

Ana ƙoƙarin

ɗ

aukarsa ya na ce musu "su fara fita su kamo Uwani ta yi hanyar ban

ɗ

aki yanzunnan ita ce ta kunna wutar....."

Ba su wani biye masa ba su ka

ɗ

aukeshi aka saka shi a mota duk aka yi asibiti da su.

Ind

a ya samu ya zille bayan wasu ƴan awanni ya koma ya je ya

ɗ

auki Uwani gabannin asuba ya wuce ƙauyen Tofawa da ita.

BAYAN KWANA BIYU….

Baba Yusufa ya cika da imani dan da kalmar shahada ya rasu a bakinsa bayan an fidda shi a ƙone daga cikin

ɗ

akin nasa..

.ana shirin saka shi a cikin mota a kaishi asibiti ya ce ga garinku nan…

Unguwar gaba

ɗ

ayanta a hargitse ta ke a wannan lokacin sannan cikin jimami dan sai da wutar nan ta kai asuba ta na ci da mugun kyar aka kasheta kasancewar a makwaftansu...Yaron gid

an ya na sayar da fetir kuma cikin dare ne incidence

ɗ

in ya faru so gaba

ɗ

aya galolinsa su na ciki dan haka wutar da ta shiga gidansu(mai sayar da fetir

ɗ

in) sai da ta cinye komai aka kasa kashewa mutane ma da kyar a ka fidda wasu dama wasu already sun fi

to tun da su ka ji hayaƙi... Sannan ta kama gidaje hu

ɗ

u suma duk ta yi musu rauni ba na wasa ba, ciki har da gidan yawa inda mutum biyu ne kawai suka cika ragowar kuma su na kwance su na jinya sosai.

Sarai Nuratu ta ji kuma ta ga abinda ganganci da son zu

ciyarta su ka janyo, amma ko a jikinta! Dukda ita har ga Allah mutum

ɗ

aya ta so kashewa hakan bai sa ta ji wani abu mai kama da rashin jin da

ɗ

i ko

ɗ

arr game da yadda abun ya shafi mutane da yawa ba.

Rashin ganin Uwani da ta kasance mutum

ɗ

aya da ba a ga

ni ba ya sanya kowa ya shaida ita ce ta kunna wutar ta gudu ko kuma dai itama ta mutu ne a cikin wutar, sannan duba da yadda a shekarun baya ta ke kuka da ita kanta Nuratu da Nuran kafin yanzu da ta ke goyon bayansu ido rufe da aka kasa gane kanta ya sanya

aka sake tabbatarwa tabbas ita ce ta so ta kashe kowa God knows y! Yayinda waensu su ka bada tabbacin ciwon hauka gareta shiyasa ta yi hakan.

Hankalin Kaka Nura a kwance dan ya sanar mata cewa "ita ake zargi dan haka ta tsaya a nan inda ya kaita case ya

ɗ

an lafa tukunna" dan haka ya san ba za ta yarda ta baiyyana kanta ba, shiyasa ya ke jinsa wasai da da

ɗ

in yadda abubuwa su ke tafiyar masa yadda ya ke so.

Uwani ta so ta je ta tona musu asiri amma ko da ta kusanto Unguwar da labarinta ta fara cin karo a b

akin mai machine

ɗ

in da ya

ɗ

auketa, dan ta na hawa ya soma bata labarin wata mata Uwani wadda ta yi sanaddiyar mutuwar mutane biyar da raunata mutane kusan ashirin, ya na ta tsine mata, kuma ta ji ana nemanta ruwa a jallo daga bakinsa shiyasa ta ji tsoro k

awai ta haƙura ta koma dan ta san Nuratu da Nura

Allah ka

ɗ

ai ya san me da me suka sake gayawa mutane har ake ta nemanta da zarginta haka...

Ita kam a wannan lokacin yadda ƴar da ta kawo duniya ta barta cikin wuta domin ta mutu ne ya sake hautsina mata l

issafinta shiyasa ta ma rasa kuzarin yin komai kawai ta haƙura ta koma ta zauna a inda Nura ya kaita.

Neman duniya aka rasa Uwani ko ta yadda za a fara nemanta ma shiyasa kawai aka yi concluding akan ta mutu ne a cikin gidan dan ban

ɗ

aki da kitchen ƙurmu

s su ka yi sosai ta inda aka kasa gane meye da meye ma a cikinsu, kuma Kaka Nura ya basu tabbacin ban

ɗ

akin ta nufa lokacin da abun ke faruwa.

Yadikko kuwa azabar mutuwar da aka yi mata a jere ce ta sanya ta samu ta

ɓ

in hankali wanda hakan ya dasa tausayi

nta kwarai a cikin zuƙatan mutane yayinda aka ci gaba da zagin Uwani, dukda zuwa wannan lokacin kowa ya na tunanin ta mutu ne amma hakan bai sa sun yi mata fatan rahama ba.

Da ikon Allah Yadikko ta na fita daga takaba yayanta guda da ya yi ragowa ya z

o aka

ɗ

aura musu aure ita da Kaka Nura babu hayaniya, ƴan Unguwa kuwa dukda a mahaukaciyar ta ya aureta cewa su ke yi tabbas an cuceta..

Kowa ya yarda an shaida Uwani ce ta kunna wutar nan sai dai ba a ja shariah ba tunda babu ita ana ma tunanin ta mutu

ne itama a cikin wutar dan haka case ya mutu.

Habu shima da kansa bayan watanni uku lokacin da ya ga cikin Nuratu har ya fara tasawa ya ce ya ji ya gani a take a ka

ɗ

aura musu aure zuciyoyin ƴan Unguwa fal takaici saboda sun san Nura da ƴaarsa Annoba n

e amma tunda har su suka ce sun yarda a rufawa juna asiri shikenan

Abun na Habu ma ya fi damun kowa dan in banda ƴan gidan ba kowa ne ya san Nuratu na da cikinsa ba

An dai san an kamasu tare anmma ba a san abun har da su shigar ciki ba….

Kamar yad

da Nuratu ta so sai da ta san yadda ta yi ta maƙalawa Yadikko shaye-shaye dan bayan ta auri

ɗ

anta ita ke jinyar ta da bata magunguna ta nan ta dinga

ɗ

ura mata tun Yadikko bata iya ba har ta koya

yayinda Nura shima ya ke kula da ita ta tashi kalar kulawar

dan ko ta na tashar barci ko tsaka da ciwo muddin buƙatarsa ta taso haka nan zai sauƙe ya ci gaba da sabgar gabansa...

Tunda ya aureta babu rigima babu fa

ɗ

a kuma ko

ɗ

anta surukiinsa (Habu) shima an ci sa'a ya

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login