Showing 108001 words to 111000 words out of 111233 words
bari kar ki yiwa Ubangiji shishshigi, ba ruwanki…”
Cikin sake rushewa da kuka Anne ta ce “na ji, na ji Afra ba zan sake ba duk na ru
ɗ
e ne, gashi ƴan gidan nan gani su ke yi kamar ba na s
on auren, duk rashin imanina fa Afra ba zan ƙi farin cikinki ba, ina son ku ƴaƴana…
Mama ta yunƙuro da zafinta ne wannan karon, dan haka kawai ki wanke ƙafa yanzu muna gama maganar nan da ke, ki je ki sameta har ƙasa ki durƙusa ki basu haƙuri sannan ki yi
alƙawarin ba za ki sake yi ba kuma ki amsa laifinki kar ki yi musu, kamar yadda ta buƙata, ki tsohe mata baki a samu a zauna lafiya……dan in wani abun ya samu auren nan na san bayaga takaicin da zan kwasa tsaf iyayenki cewa za su yi ni na tarwatsa komai….”
“Anne ba zan ta
ɓ
a amsa laifin abunda ban yi ba wallahi, sannan kamar ke ce jiya na ji kin dage akan kar in bari a ci mini fuska”
“A’a! A’a!! Afra ni kam na sauya yanzu, ki yi yadda su ke so kawai a zauna lafiya, ki je ki ce kin amsa duk abunda ta ce
kin yi kar ki yi gardama ko jainja dan Allah. Saboda kin ga jainjar da na yi ce ta janyo ta yi fushi ta tafi.”
Da sauri Adda wadda ta kasa zama a
ɗ
akinta ta taho tun lokacin fitar Mama ta
ɗ
aga labulen
ɗ
akin ta shigo dan ta ji abunda Anne ta ke yi ta ji
sentences
ɗ
inta na ƙarshe-ƙarshen nan.
Ba ta jira ko sallamarta an amsa ba ta ƙaraso, ta na zuwa ta kamo Afra ta miƙar da ita, dan masifa Yarinyar da kyar ta iya tsayuwa ruwan hawaye kuwa kamar an kunna famfo…
Tatta
ɓ
a fuskarta Adda ta yi sosai sai da
kwayoyin idanun Afra su ka daidaitu a kan fuskarta tukunna itama ta na kallon cikin nata idanun sosai ta ce “kar ki ji, sannan ko da wasa kar ki ta
ɓ
a yarda da duk wasu abubuwan da take gaya miki! Kar ki bari ta shiga cikin kanki ta yi miki wasa da hankali
…kin ji ko?”
Girgiza kai Afra ta yi sannan ta ce “Adda ba kya ganin abubuwan da su ke ta faruwa ne?”
Har Anne ta yunƙura za ta tashi a kan Adda, sai kuma ta koma ta zauna ta na mai sauraron Afra ta na ci gaba da cewa “Adda duk a yadda munin ƙaddarata ta
zo bai kamata a
ɗ
aura mini abunda ban ji ba ban gani ba kuma ace in amsa bayan an bini da sharri, dan wallahi ban yi mishi rashin kunya ba ko da ya fara hayaniya barin wajen kawai na yi….”
Wani guntun murmushi Anne ta saki ganin ta yi sara kenan dai-dai a
kan ga
ɓ
a!
Da
ɗ
i har kwanyarta ta gyara zama ta na mai sauraron Afra ta na ci gaba da cewa “amma ki ji abunda ya ce ita kuma ta bi bayan
ɗ
anta, ko da na gaida ita fa
ɗ
azun ba ta yarda ta amsa ni ba, a tunanina bai kamata ta yarda da duk wasu jita-jita a ka
ina ba daga ita har Ya Isma’il
ɗ
in ballanta su ji haushina…ba fa a aure da zargi. Kuma me na yi masa da zai mini sharri shima akan cewa na yi masa rashin kunya?
Sannan wallahi ba zan je in bada haƙuri ko in amsa laifin komai ba tunda ban yi komai ba, in
zai aurena ya aura in ya haƙura nima na haƙura…”
Ta ƙarashe maganar cikin rushewa da kuka sosai.
Rungumeta Adda ta yi idanunta a kan Anne baƙin ciki kamar ya kar ta, itama Annen su ta ke kallo kawai ba ta ce musu komaiba…
“Allah ya shiryeki…”
kawai A
dda ta ce da ita dan ko shakka babu ba ta san me da me duk su ka faru ba amma tabbas Anne ce ta ha
ɗ
a komai! Ba wai.
……..
Da Amal da Adda da Aliya (ta waya) duk su ka taru da kyar su ka rarrashi Afra ta daina kuka sannan kawai ta ce musu “to” akan abunda
su ke ta so ta fahimta dan da ikon Allah lissafinta ya soma karkata zuwa chan wani waje daban, ba dan komai ba sai dan yadda su ka yiyyiwa juna alƙawari ita da Ya Isma’il da yadda su ka yarda da juna bai kamata ace tashi
ɗ
aya saboda ƙanƙanin mistake
ɗ
in da
ta yi ba komai ya tarwatse kalli yadda su ke zaryar zuwa gidansu one by one shi da Mahaifiyarsa akan abunda ta tabbata inda ace ita ce wallahi kalmar ‘sorry’ ka
ɗ
ai daga wajensa ta yi yawa wajen mantar da ita an yi ma.
Dan Adda ta yi ƙoƙarin fahimtar da
ita batun rashin kunya da Anne ta ce Isma’il ya ce ta yi masa sharri ne, wanda wannan ka
ɗ
ai ne Afra ta yarda ta fahimta ta saka a kanta ƙarin gishiri da Maggin Anne ne a cikin lamarin amma ragowar abubuwa batun laifin da bata san shi ba da zuwa hotel da c
ase
ɗ
in ya ƙi ci ya ƙi cinyewa kam duk sai a hankali ta kasa
ɗ
auka ta fahimta ko ta gane duk shirin Anne ne..
dan karatun Annen ya tafi straight zuwa cikin kanta babu mistake komai ya yi dai-dai.
Shiyasa duk yadda suka kai ga dagewa wajen fahimtar da i
ta
Ta yi haƙuri ta danni zuciyarta ta samu ta yi auren nan ta kawar da kanta wannan duk aikin she
ɗ
an ne, ko wanne aure in ya matso dama akan samu irin haka.
Kar ta yi fushi da Ya Isma’il ko
Mama sannan ta kiyaye ta yi taka tsantsan sosai.
Kar ta
ɗ
auki maganar Anne ko da wasa……
Gaba
ɗ
aya abun ya ci tura, jinsu kawai take yi ta na gya
ɗ
a musu kai amma ita a ganinta duk abunda Anne ta ƙara na ƙarya ta sani ta gane tunda ita ba Yarinya bace ba, ragowar maganganun kuma da ta ke yi musu kallon ga
skiya ta zauna daram a kansu ta gagara sauƙa.
•••••••••••
Magaji Rumfa (Nasarawa G.r.a) Kano, Nigeria.
Babban Gida ne sosai, dan kai tsaye za ka kirashi da mansion.
Iyaka space
ɗ
in da yake a cikin front raillings
ɗ
in da akayiwa gidan kafin ka kai g
a ƙarasawa gate da asalin katangar gidan..ta tsaye ya kai a yi gini 1 bedroom ƙarami a cikinsa har a samu
ɗ
an tsakar gida fa
ɗ
insa kuwa dogo ne sosai ta both sides.
Gate na gidan ka
ɗ
ai abun kallo
ne ba wai a iyaka fannin girma ba har da tsaruwa da kyau da
inganci.
Motoci guda uku ne su ka karyo kwanar street
ɗ
in wanda duk wanda ya sansu ya san Gidan su ka nufa, dan haka da mugun sauri wani mutumi ya miƙe daga ƴar majalisarsu ta benci ya nufi gidan da saurin gaske. Direct ya bu
ɗ
e ƙaramar ƙofa ya shiga
ciki kafin jim ka
ɗ
an ya hangame makeken tsadadden gate
ɗ
in wanda ya yi hakan ne da taimakom remote na gate
ɗ
in da ya
ɗ
auka a wajen ajiyarsa a cikin gidan.
A dunƙule mansion
ɗ
in ya ke a waje guda wanda kana kallonsa shape na circle za ka gani, in ka ƙu
ra masa idanu sosai muddin ba ka cika son ganin abu mai girma ba (megalaphobia) to a take za ka burkice! Dan hawa biyu gareshi kuma a hakan a cikinsa part har guda uku ne, sai dai ko wanne part akwai ƙofar da zata sadaku a tsakani sai dai in son ran mutum
ne zai sanya ya rufeta.
A babban parking lot na gidan motocin uku su ka yi parking.
Da sauri drivern da ya tuƙo ta ya bu
ɗ
e ƙofar inda ya ke ya fito ya zagayo ya bu
ɗ
ewa Ummie ƙofa ta side na owners corner inda ta ke zaune ta hakimce.
Sai da ta gama s
han ƙamshi ya na nan tsaye ƙyam!!! Ragowar drebobin suma duk sun fito sun tsatstsaya, tukunna ta fito wanda fitowar tata ya yi dai-dai da kiran wayarta da aka yi.
Ta na ganin sunan mai kiran ta yi murmushi tukunna ta
ɗ
auka ta kara a kunnenta at the sa
me time ta na mai ƙarewa gidan kallo ta ce “hala kin ji good news ko?”
Murmushi
ɗ
ayar Matar ta yi kafin ta ce “sannu Ummi, congratulations komai ya kammala…”
“Yeah nima yanzu na ke shiga gida dan sai da na gama komai aka yi sealing deal
ɗ
in tukunna n
a yarda na dawo. Congratulations to us…”
Dariya Matar ta yi wanda ya ke nuni da tsantsar farin cikin da ta ke a ciki sannan ta ce “to ya ku ka ƙare da Asad?”
“Zan waiwayeshi in na gama hutuwa”
Cewar Ummi, ta na mai kallon gidan sosai ta na rarraba i
danunta zuwa ko wanne lungu da saƙo.
Matar ta na shirin yin magana Ummi ta ce "ina zuwa, i’m seeing something a little bit weird, zan kiraki daga baya.”
Daga haka ta kashe wayar ta na mamakin wayam!! Ɗin da ta gani gidan kamar ba kowa sannan idanunta a k
an Akram wanda ya nufota da murmushi
ɗ
auke a kan fuskarsa.
Ya na ƙarasowa ya kar
ɓ
i hand bag
ɗ
in Ummin daga hannun driban da ke tsaye a bayanta da suitecase
ɗ
inta sannan ya ce musu “you can go…”
Daga haka ya juyo ya ce “welcome home Ummie, i just saw your
text. Congratulations…”
Ya ƙarashe maganar ya na murmushi sosai.
A hankali ta sauƙe numfashi sannan ta ce “thankyou
ɗ
an albarka.”
Ta na kallonshi..
Cikin yin ƙasa da kansa sosai ya ce “i’m soo sorry Ummie, wallahi Daddy ne ya saka ni aiki shiyasa
na turo su.”
Ɗ
an ƙuraa masa idanu ta yi kafin ta matso a hankali ta dafa shi sannan ta ce “are you okay?”
Da sauri ya
ɗ
ago ya kalleta sannan a
ɗ
an burkice ya ce “yeah sure, i’m very okay wallahi, ba abunda ya faru, mu je ki huta…”
Mai gadin gida
n ta hanga sun nufi bayan gidan da shi da drebobin da su ka kawota yanzunnan
ɗ
ayan har da tuntu
ɓ
e ya na fa
ɗ
uwa, kafin ya tashi jikinsa ya na karkarwa ya bi ayarin nasu su ka yi ciki….
Sai da mai gadin ya saita su a kan hanya tukunna shi ya dawo ya nufi wa
je domin ya zauna a gate saboda kar a bar wajen ba kowa.
Numfashi Ummie ta sauƙe ta maida dubanta zuwa ga Akram wanda ya gagara kallonta tukunna ta ce “Daddy ne ko?”
Da sauri Akram ya ce “babu abunda ya yi min fa Ummie…”
A hankali ta sauƙe numfa
shi kafin ta ce “shikenan Akram na yarda!.
To mai ya faru ake ta guje-guje?”
Ta jeho masa tambayar ta na kallonsa sosai.
Muryarsa har karkarwa ta yi wajen ce mata “Uncle Asad ya na hanya.”
Da mamaki sosai ta kalleshi, yayinda ta yi shiruuu kawai ta
na mamaki…….
chaan kuma sai ta ce “su na ina?”
Sai da ya sauƙe numfashi
Sannan ya ce
“Baya. Ana gyara side
ɗ
insa ne, an gama wankewa yanzu ana chanja furnitures”
Da sauri ta ce “a nan gidan zai zauna? Mai ya faru da gidansa”
“Its like a chan
ya ke son zama shima but Daddy ya dage akan a nan zai zauna”
Cewar Akram, wanda duk ya diririce .
“Okay…”
Kawai ta ce, daga haka ta nufi baya kamar yadda Akram ya ce mata su Daddy na wajen. Inda ta nan ce hanyar ƙofar shiga
ɓ
angaren Asad.
Ta na wucew
a shima ya wuce ya koma kan punishment/aikin da daddy ya bashi ya ce ya yi.
Duk wanda ka gani a wajen hankalinsa a tashe ya ke, domin kuwa kowa tsoron ya aikata laifi ko da
ɗ
an ƙanƙanine ya ke yi…masu guje-guje su na yi masu aiki
tuƙuru su na yi amma h
akan bai hana Daddy samun waenda zai hukunta ba (a cikinsu) zuwa anjima in an kammala komai….
Dogo ne sosai sannan ba shi da rama, ƙiba ma babu alamunta a tare da shi, ya na tsaye ya juya baya yana bada order ya na dariya, wanda in ba juyowa ya yi ku ka
ha
ɗ
a idanu da shi ka kalli idanunsa ba, to fa sam ba za ka gane cewa babban mutum bane ba dan sam jikinsa bai nuna girma ko tsufa ba ya fi kama da samari ƴan shekaru 33 haka, ba shi da alamun tumbi
A tare da shi da duk wani abunda zai nuna maka cewar ya
manyanta bayaga furfurar da ta gauraya da baƙin gashin gemu da sajensa da kuma idanunsa waenda duk wanda ya kalla to zai san shi
ɗ
in ba Yaro ko saurayi ya ke ba.
“Barka da dawowa Hajiya”
Muryoyin masu aikin da su ke tare da shi a wajen su ka ankarar da
Daddy zuwanta.
Da sauri ya juyo, aikuwa su na ha
ɗ
a idanu ya saki wata sabuwar dariyar kafin ya ce “welcome home sweetheart….”
Ya fa
ɗ
i hakan ya na mai ƙarasawa inda ta ke, ya na zuwa ya yi hugging nata kafin ya zarota daga ƙirjinsa ya yi kissing forehe
ad
ɗ
inta…
Da sauri sosai ta
ɗ
an jaa baya sannan ta saka hannunta ta turashi baya shima saboda ganin abun nashi ya na shirin zarce inda ya kamata…
Dariya ya yi yanzun ma wanda hakan ya sanya Ummie ta
ɗ
an sha jinin jikinta, a hankali ta ce “mu je ciki Da
ddy pls i want to talk to you.”
“Okay My lady” ya fa
ɗ
a mata hakan cikin nuna mata way forward da hannunsa ya na
ɗ
an rissinawa alamun itan queen ce a garesa.
Gaba ta yi ya bita a baya su ka fito daga wajen direct su ka nufi
ɓ
angarensa.
Shi ya bu
ɗ
e
mata ƙofar ta shiga ya na ta riritata kamar kwai…..su na shiga ta soma dana sani dan haka ta hau kame-kame ta na mai cewa “amm, dama na ga a gaban mutanene Daddy shiyasa na matsa saboda gudun magana da raini sannan ban san ma na tureka ba…”
Dai-dai ya na
kammala locking ƙofar da tomb nashi..
Yadda ya damƙo hannunta ne ya sanya ta yin shiru! Dan da masifar ƙarfi ya ruƙo tafin hannun da ta yi amfani da shi wajen tureshi
ɗ
in (
ɗ
azun).
Ya na murmushi ya na kallon cikin idanunta waenda su ka yi jaaa sosai a t
ake saboda tsabar baƙar azabar da ya ke gana mata ya ce “kin fi ni sanin abunda ya kamata kenan ko sweetheart…”
Ya ƙarashe maganar cikin yin kalar tausayi kamar ba shine ya ke shirin illata mata ƴan yatsu da tafin hannunta ba..
Wata kalar razananniyar
ƙ
ara ta saki jin yadda ya ke ci gaba da yi mata, a take ta daina jin motsin jini da rai a yatsun nata bayan wata gigitacciyar azaba da ta shigesu tun daga nan komai ya
ɗ
auke mata
ɗ
iff a wajen…sosai farar fuskarta ta yi jaa…
Ya na kallonta truly enjoying t
he moment and the pain da ya ke hanga ta cikin idanunta ƙarara ya ce “kar ki ƙara my baby, plss, sannan kar ƙi ƙara kirana a gaban mutane ni ba boyi boyinki bane ba…”
Daga haka ya cikata farat
ɗ
aya wanda hakan ya sanya ta zube a wajen a take….ta durƙushe
ta na mai ƙoƙarin hana kanta yin kuka dan kar ya ji ko ya gani ta je ta sake yin wani laifin.
Wata nannuyar ajiyar zuciya ya sauƙe ya na murmushi kafin ya ce “oya now stand up and hug me, also congratulations
Asad is coming home today in sha Allah.”
Y
a ƙarashe maganar ya na murmushi, yayinda yanayinsa na ba
ɗ
ini ya soma sauyawa ganin ba ta miƙe
ɗ
in ba kamar yadda ya buƙata.
Kamar ta san lissafin da yake yi
A hankali ta miƙe jikinta ya na karkarwa dan hannun nata ya dawo ta ci gaba da jin wani matsana
ncin zugi na fitar hankali.
Cikin nutsuwa ta yi hugging nasa gaba
ɗ
ayanta ta na karkarwa… yayinda ya yi murmushi ya ce “thats more like it”
Daga nan ya shiga ƙoƙarin neman halalinsa ba tare da ya bari sun ƙarasa ciki ba ko kuma ya yi laaƙari da yadda y
a maida mata hannunta.
Ko kusa bai bi ta ita ba. Iyakacinsa duk abunda ya san ya na so shi ya yi…..sai da ya tabbata ya samu kansa a yadda ya ke so tukunna ya miƙe ya haura sama ya barta nan yashe a wulaƙance ta na maida numfashi a wahale kamar ba ita c
e Matar gidan ba, gaba
ɗ
ayanta ta fice a haiyyacinta….da kyar ta iya saka hannu ta lalumo mayafinta ta rufawa jikinta ta dunƙule a waje
ɗ
aya dan ba zata iya tashi daga bakin ƙofar nan inda ta ke ba, a take kawai ta rushe da wani kalar rikitaccen kuka zuciy
arta na ƙuna.
Bai tambayeta ya gajiya ba!
Bai yi mata congratulations game da murnar nasarar da ta samu ta zuwan Asad kawai