Showing 66001 words to 69000 words out of 111233 words

Chapter 23 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

24

shikenan Adda ta fito ta fara min abunda ta saba wae zan

ɗ

aurata a kan hanyar haramun…sannan haka nan ta fito tana ta cewa wae na zageki…”

Da mamaki Adda ta ke kallon Anne,

ɓ

acin rai bai iya hanata cewa “da kika ce u

war ubanta me kike….”

Sandar da Yadikkon ta

ɗ

aga da niyyar makawa Addan ce ta sanya ta yi shiru da sauri sannan ta yi saurin kaucewa, cikin fushi sosai Yadikko ta hau cewa “tsinuwar nan ita kike bi

ɗ

a ko? Ban Isa in hana Abu a hanu ba Ashe? Ni dae ban ji n

ata zagin ba amma na ji naki kin yi mini…

Wae shin sai yaushe za ki daina sakani kuka ne Adda, sai yaushe za ki daina cizon hannun da ya ke baki abinci?…Duk kalar

ɗ

awainiyar matar nan a kanku amma a ce ba kya gani?….

Ko dan darajar Ubanta a cikin gidan n

an ae kya sarara mata ko?

Mai yasa ba za ki daina kishinta a zauna lafiya da ke bane?

Mai yasa kullum ke burinki ki saka ni magana ki nuna min ban isa da ke ba ne?”

Ta ƙarashe maganar cikin rushewa da kuka.

Sosai jikin Adda ya yi sanyi ƙalau! Dan sam

sam ba ta ƙaunar ta ga Anne ta saka hawayen uwarsu ya zuba a ta sanadiyyarta!

A hankaki ta fara ƙoƙarin kama Yadikkon ta na son ta mayar da ita

ɗ

akinta ta na mai bata haƙuri amma sai ta hau tuttureta cikin kuka ta na cewa kar ki kuskura ki ta

ɓ

a ni, matsa

Muguwa wadda ta ke son ganin bayana matsa daga jikina, baƙin halinki ne ya janyo Miki za ki ƙare babu Mijin aure!

Ni inama ace mutanen da su ka yi garkuwa da ke ba su dawo mana da ke ba, inama sun riƙe ki har abada wallahi da na hutama raina….”

Cikin

kukan munafurci Anne ta matso ta kama Yadikko sannan ta hanka

ɗ

e Adda wadda zuwa yanzun hawaye sun cika mata gajiyayyun idanunta tap!

Suna ha

ɗ

a idanu da ita ta kashe mata ido

ɗ

aya sannan ta yi mata gwalo daga haka ta jaa Yadikko ta na mai cewa “Yadikko ni

ce ba Adda ba mu je in mayar da ke

ɗ

akinki…..”

Sannan ta kalli Adda ta ce “in kin saita kan girkin ga wanke-wanke nan ki ƙarasa.”

Ko da wasa Baba bai yi yunƙurin fitowa daga

ɗ

akin da ya ke ciki har yanzun ba, dan ya san muddin ya fito to a kansa komai

zai ƙare, amma fa ya shaƙa! Yayinda tsanar Anne ta sake samun matsugunni a cikin zuciyarsa.

Ƴ

an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na

musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

K

ar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauran

su....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kunzo

🙏

SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BUL

AMA

Yota

*25*

https://whatsapp.com/channel/0029Va5fqs7E50UpMpXolU1T

Mariri, Kano State.

Babban gida ne sosai a cikin Unguwar Mariri, dake a ƙarƙashin hukumar Kumbotso LG, Kano, Nigeria.

Irin gidajen nan ne masu soro

mai

ɗ

auke da

ɗ

akuna sannan in ka shanye soron za ka tarar da ƴar ƙofa wadda in ka shigeta za ka yi arba da tamfatsetsen tsakar gida mai

ɗ

akuna barkatai! Da kuma ƙafafuwan bene wajen guda hu

ɗ

u, sama shima ba a barshi a baya ba wajen tarin

ɗ

akuna kala-kala w

ani room and parlour wani kuma single room ne kawai…

A ƙalla dai

ɗ

akunan gidan sun kai hamsin dan gida ne babba kwarai da gaske…

Ahalin gidan kuwa mafiya akasarinsu ƴan mata ne masu jini a jika sai ko waenda suka

ɗ

an sha miya waenda kana kallonsu ka san

sun ga jiya sun ga yau a fannin harkar komai….

Ban

ɗ

aki kwalli

ɗ

aya ne a gidan kitchen shima guda

ɗ

aya ne tak! Waenda kofofunsu su ke kallon juna sun saka ciki da parlourn magajiya (Uwa) a tsakiya, kasancewar ita

ɗ

in a ƙasa ta ke sakamokon ciwon ƙafar da

ya sakota gaba aka hanata hawan bene sam-sam…

Kamar kullum yau ma haka nan ta ke zaune a wajen ta dasa kujerarta a bakin ƙofar

ɗ

akinta wanda fitsari ne ka

ɗ

ai ke tada ita daga wannan zaman sai ko ba haya dan hatta abinci a wajen aka kawo mata ta ci a

ɗ

a

uke, batun sallah kuwa dama sai dare ya yi in ta shiga

ɗ

akinta tukunna ta ke jero iyaka waenda suka sauwwaƙa gobe kuwa sai dai a

ɗ

aura daga inda aka tsaya dan babu batun carryover…

Ta na zaune cikin ƴar rumfa ta na kallo da amsa gaisuwar Matan gidan

da su ke ta faman kai kawo wanda babu mai ƙasa da shekaru sha biyar a kaff cikinsu…

Dan tun kwanaki da Mai Unguwa ya yi galaba a kansu shikenan dole

ta sanyata aka tattare Yara daga sha biyar zuwa ƙasa aka yi waje da su….ba dan ranta na so ba sai dan bab

u yadda za ta yi(an fi ƙarfinta) dan ita rabin customominta sun fi son Yara ƙananu dalili kuwa shine a tasu yanayin fuskar fahimtar sa’a tana cikin saduwa da ƴan Yaran da basu kammala nuna ba….

Takaicin tunowa da ta yi da hakan ne ya sanya ta sake zuƙar s

igarinta ta fesar da masifar ƙarfi zuciyarta ta na wani kalar tafarfasa!

Tabbas tsakaninta da Mallan, Baba (liman) da Mai Unguwa sai dai ta ce musu Allah ya Isa!

Sana’arta ta ke yi, ba ta shiga hurumin kowa a Unguwar amma an kafa mata ƙahon zuƙa! Sai da

ta kai ta kawo ta kafa shara

ɗ

in kwata-kwata ba ta

yarda a kawo mata maza fa cikin gida ba amma dukda hakan bai ishesuba an saka mata ido an uzzura mata!

Ita kuwa ba zata ƙaura ba dan wannan itace Unguwa ta uku da aka koreta ta dawo daga kar

ɓ

ar karagar m

ulkar kungiyar da ta yi daga hannun Ladiyo kawo yanzu…

Ta lura in ta biyewa mutane ƴar kwallo za su yi ta yi da ita….

Zuwa yanzu gaba

ɗ

aya komai sai faman su

ɓ

ur

ɓ

uce mata ya ke yi, kwata-kwata ta gagara lalumo bakin linzamin ballanta ta ja su su tafi…

Da

ma ana ta cewa ba lalle ta iya ba duba da ba gadar abun ta yi ba mulkinma da ku

ɗ

inta ta siya ta kwace ta ƙarfin tsiya, to gashi kuwa abun ya na neman gagarar ta!

Tabbas da gaskiyar Innayo da ta ce mata ‘harkar dole sai an ha

ɗ

a da tsaurin ido da ƙin bin du

k wata doka da tsantsar rashin kunya dan su mutanen Unguwa babu ruwansu da son wani zaman lafiya a tsakani muddin mace ta amsa sunan karuwa! To fa ƙahon zuƙa su ke kafa mata har sai sun ga bayanta…

Dan haka gara ta fito musu da ƙarfinta kar ta yi wani sha

yi ko

ɓ

oye-

ɓ

oye hakan ne kawai zai sanya a ji shakkarta a sakar mata mara….’

“Ina kwana Uwa”

Muryar wata mata wadda ta zo wucewa ta katsewa Yagwalgwal

ɗ

iin tunanin da ta ke yi!

Dan a ƙa’idar gidan muddin ka fito to dole sai ka gaida ita ko da kuwa kun g

aisa tun farko.

Ta na shirin amsa gaisuwar wata mata wadda ta fito yanzun ta ce “lafiya ƙalau yar albarka, ya jikin naki? “

Kasa amsawa Yarinyar ta yi ta hau kame-kame sannan ta rissinar da kanta ƙasa jikinta ya na wani kalar karkarwa….

“Wuce ki bar nan

Aimana.”

Yagwalgwal wadda ta miƙe tsaye ta na

ɗ

an riƙe ƙafarta mai ciwo ta ce da Yarinyar, a take kuwa kamar ta na jira ta yi wuff ta bar wajen…

Juyawa ta yi ta mayar da dubanta zuwa ga matar wadda ta fito wasu Mata guda biyu na biye da ita su na take

mata baya!

Baƙa ce sosai kuma doguwa sannan ƙaƙƙarfa…irin mur

ɗ

a

ɗɗ

un Matan nan…

A hankali Matan da su ke biye a bayan nata suka

ɗ

an rissinar da kawunansu ƙasa sannan suka ja baya ka

ɗ

an sa

ɓ

anin Ladiyo wadda ta kafe Yagwalgwal da idanu kyarrr ta na kallont

a…

Sai da Yagwalgwal

ɗ

in ta yi wani murmushin takaici sannan ta ce “Uwa

ɗ

aya ce tak! A gidan nan. Ki kwantar da kanki ki zauna lafiya ko kuma ki bar tawagar nan a yi tafiyar babu ke dan ba a sarki biyu a gari

ɗ

aya…”

Murmushi itama Ladiyon ta yi sanna

n ta ce “eh kam ba a yi, amma kin san ana juyin mulkiiii…”

Ta ƙarashe maganar cikin isa tana mai jaan ƙarshen maganar sannan ta matso kusa da ita daff!! Kafin ta

ɗ

aura da cewa “sannan, yeah! Na san ana iya yin gari biyu amma tabbas za a ci ragon Sarki da

yaƙi a kwashe jama’arsaaaa, kamar dai yadda ki ka yi a baya lokacin da ki ke da abunda na tabbata ba ki da su a yanzuuuuu(ku

ɗ

i)”

Ta sake jaan maganar ƙarshe cikin isa ta na huci ta na ji kamar ta murƙushe Yagwalgwal saboda tsabar tsanarta da ta addabi zuc

iyarta amma da ta tuna cewar a yanzu haka ta kusan ha

ɗ

e kan fin rabin jama’ar gidan a

ɓ

oye da wayo, sai kawai ta kyaleta ta na mata wani kalar murmushin da Yagwalgwal

ɗ

in ta gagara fahimtar na menene…

“Allah ya kaimu ranar juyin mulki…”

Ladiyo ta aiyyana

hakan a ranta daga haka ta juya ta fita Matan nan guda biyu suka mara mata baya.

•••••••••

Su Yadikko su na gama shigewa ciki Adda ta fashe da kuka, sai kuma ta juya da sauri ta bar wajen dan ba ta so Amal wadda ke a tsaye idanunta sun yi rau-rau itama

ta saka mata kukan….

A wajen Anne hakan nuna isa ne da gadara da win! Amma ita a wajenta tabbas tarwatsa mata rayuwa ne, ko ba komai bakin uwa masifa ne, wanda ita kuma Anne ba ta da wani buri sama da ta yi ta cusguna mata ta hanyar yin amfani da mugayen

alkaba’in Yadikko akanta (Addar).

Ko kammala shiga

ɗ

akin ba ta yi ba Amal ta biyo ta … dan kusan a tare su ka shiga cikin

ɗ

akin, wadda already fuskanta ya jiƙe sharkaff da hawaye.

Kasa kallonta Adda ta yi amma kuma ta kasa tsaida kukan nata wanda hak

an ya sanya kawai ta sake shi bagatatan.

Da sauri Amal ta ƙarasa gareta ta rungumeta cikin kuka sosai ta ke cewa “Adda ki yi haƙuri dan Allah, Allah zai saka miki”

Tabbas ta san bai kamata ba amma wani kalar takaicin Anne ta ke ji ya na taso mata marar

misaltuwa.

Ta tsani ta ga Addan nata a cikin damuwa sam-sam ba ta so.

….

Sai da ta tabbata ta ajjiye Yadikkon a kan gadonta tukunna ta juya za ta fita, da sauri Yadikkon ta riƙo hannunta jikin tshohuwar har karkarwa ya ke yi ta ce “ya batun wanchan a

bun da ki ka ce za ki bani ? Tun

ɗ

azu da safe fa ke na ke jira, ki sallame ni yanzu kafin ki fice.”

Ta

ɓ

e Baki Anne ta yi sannan ta ce “in sallameki a sake gaya mini wani sunan na daban ko? Dama ni su ke zargi dan haka na daina biye miki haka kurum kura

da shan duka gardi da kwace ku

ɗ

i.

Shekaran jiya sarai na gaya miki binciken da su Amir su ka yiwa kayana amma ban ga kin yi

komai ba.”

Da sauri Yadikko wadda gaba

ɗ

aya yanayinta ya ke baiyyana asalin rashin nutsuwa ta ce "ki barni da su, duk zan yi mi

ki maganinsu. Ba ki ganin yadda na ke takawa Adda burki ne a kanki? Suma su Amir

ɗ

in duk za su zo su sameni ne.

Yanzu ki taimaka ki sallameni."

Ta ƙarashe maganar ta na mai jan ajiyar zuciya, ji take kamar ta yi ta zabga ihu.

Shiruu kawai

Anne ta yi

ta na kallonta kafin chaan ta ce “shikenan bara a kawo

miki.”

Daga haka ta sa kai ta fice, zuciyarta fes.

…….

Sai da su ka yi mai isarsu tukunna Amal ta iya aro jarumta ta shiga gogewa Adda hawaye ta na mai cewa “Adda dan Allah ki yi

haƙuri”

Cikin

sauƙe ajiyar zuciya Addan ta shiga girgiza mata kai kafin ta kamo cute face

ɗ

inta itama ta goge mata nata hawayen sannan ta ce “ki daina kuka ki tashi ki je aikan da aka yi miki, nima gashi kinga na daina”

Ta rufe maganar tata ta na mai ƙaƙalo murmushi ta

yafawa fuskarta a ranta tana dannar kanta da ƙoƙarin son aro jarumta dan ba ta so ta dinga zubda hawaye a gaban Yarinyar sam-sam sannan gashi itama ta sakata kuka.

Zama Amal ta gyara daga durƙuson da su ka yi a wajen sannan ta sa hannu tasake goge fu

skarta tukunna ta ce ”ba zan je, ba na son zuwa gidan Matar kuma Anne ta sani amma ta ke tilasta min sannan ta ce in saka mayafi, gashi ba na so in yi fashi a makaranta. Ni dai makaranta kawai zan tafi.”

Sai kuma ta rushe da kuka cikin kukan ta ke cewa “A

lllah Adda ba na son halin Anne, ba na son…..”

Da sauri Adda ta

ɗ

aura hannunta a kan Bakin Amal sannan ta ce “shhhh..

Mahaifiyarki ce, kar ki zafafa, ki yi haƙuri.

Tashi ki je aiken, ba abunda zai sameki, ki yi addu’a kamar yadda ki ka saba har ki je ki

dawo.”

Kwa

ɓ

e fuska ta yi da shirin sakin wani kukan amma ganin yadda Adda ta ha

ɗ

e rai tamau! Ya sanya ta ha

ɗ

iye kukan.

Cikin rashin jin da

ɗ

i Adda ta ce “so ki ke ki sake janyo min wani abun da za a yi ya sanyani kuka ko?”

Da sauri ta shiga girgiza k

anta ta na hawaye at the same time tana goge hawayen da ta gagara tsaida su.

Sai da Adda ta ce “to dan Allah ki tashi ki tafi aiken, ki yi addu’a kin ji.”

Tukunna ta jinjina kai kawai ta na matse Baki dan in ta bu

ɗ

e Bakin kuka ne zai kufce. Ba ta ƙau

nar Adda ta yi mata magiya shiyasa yanzun ma kawai ta miƙe a hankali

ta fice.

Amal na fita daga cikin

ɗ

akin Adda ta saki wani sabon kuka mai tsananin cin rai da azabtarwa. Duk yadda ta so ta zame hannunta daga lamarin kamar yadda ta da

ɗ

e da yiwa kanta a

lƙawari, sai ta ji ta gagara, dan haka ta janyo wayarta….

Dama ƙu

ɗ

in motarta ya na hannunta dan haka ta yi sauri ta yi addu’a ta fice daga cikin gidan ba tare da ta rabu da Hijabin da Annen ba ta so ba, mayafin da ta ke so ta rufa wanda ta ganshi yash

e akan dandamalin ƙofar

ɗ

akin nasu kuwa ko kallonsa ba ta sake yi ba ta yi ficewarta!…

Ai Allah ma ba zai yi farin ciki da ita ba in ta sa

ɓ

a mishi ta farantawa Anne dan ta na matsayin Mahaifiyarta.

Sai da ta fita daga cikin layin nasu ta soma hango t

iti tukunna hankalinta ya kwanta dan ta san tsaf in Anne ta fahimci ta fita a hakan za ta iya biyota kuma ba ƙaramin aikinta bane ta kwa

ɓ

e mata hijab

ɗ

in a bainar nasi ta musanya mata shi da gyale.

A gani da tunaninta sauri ta yi, sai dai kasancewarta M

ace mai sanyin jiki ya sanya in da ace tseren tafiya su ka yi da Yaro tsab zai yi mata nisa ma.

Jin ta na haki ya sanya ta

ɗ

an tsaya chak ta sunkuyar da kanta ƙasa ta na mayar da numfashi….

Ta kai kusan 2 minutes a haka ta ji ƙamshin turaren da ta sans

hi dashi tun Yarinta ya gauraye wajen ta na shirin

ɗ

agowa ta ji an ce “ke!”

Da sauri ta

ɗ

ago a

ɗ

an tsorace sakamokon jin muryar dodon nata da ta yi, ai kuwa ta na

ɗ

agowar su ka yi ido biyu da Ya Abba, fuskar nan a murtuke kamar kullum.

Ƴ

an Uwana

maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login