Showing 24001 words to 27000 words out of 111233 words

Chapter 9 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

15

ta ke ta kira wato sunan mahaifiyarta tunda ta farfa

ɗ

o wannan dalilin ya sanya kawai bayan an shiga da ita theater room Kaka Nura ya wanke ƙafa ya nufi inda Uwani take, zuciya cike da ƙunci....

Ya na tafe ya na hawaye ya na nazarin...

Duk bal

a’insu shi da ita (Anne) wajen ganin sun tara abun duniya ba ya ta

ɓ

a taruwa! Kamar waenda aka tsinewa..Ko da ya ke ya san ko sun tara

ɗ

in daga a damfaresu sai ko ku

ɗ

a

ɗ

en su ƙare a wajen malamai da bokaye, ko kuma su tafi a banza, dan gashi a yanzu haka dag

a shi har ita ba su da uwar komai wanda a yadda shi da ita su ka dinga neman ku

ɗ

i na haram da na Allah ya isa har ma da na sata a gaskiya ya kamata a ce sun sayi estate a cikin garin Kano...sai dai kash! Dan a halin da ake ciki dai yanzun da ta ke a kwance

n nan in ba satar zai ci gaba da yi ba tabbas ba ya jin za a iya sake yi mata wata allurar ma saboda tsabar fatara da babu! Gaba

ɗ

aya ya rasa mai yasa su ke ta sake tsiyacewa haka daga shi har jikokinsa... Amir ma da mugun kyar ya iya tura masa dubu biyar

tunda ta kwanta dan ya ce wallahi ko bashi an ƙi a bashi saboda an san ba shi da yadda zai yi ya iya biya.

Ciwon Nuratu (Anne) ya lashe asusunsu gaba

ɗ

aya..in ba dan ƙalubalen da su ka fuskanta ba na damfara da shi da Anne da Aliya wallahi ya ci ace sun

yi maganin abunda ya ke damunsu sam ciwon bai isa ya tsotseshi haka ba, tsaf za su yi magani sannan su ji da

ɗ

in rayuwa sai dai da ikon Allah a halin yanzu daga shi har ita (Anne) bayan ta warke da Amir da ita kanta Aliyar in har Ubangiji bai rufa musu asi

ri ba to tabbas sai dai su yi bara da roƙo..dan shi dai Asad an san zai kula da Afra amma batun su tsafe shi su kwaci ku

ɗ

i daga hannunsa ya san ƙaryansu sai dai shi da kansa in ya yi niyya ya basu.....

Ya na wannan lissafin ya karasa garin da Uwani ta ke

wadda daga shi sai Annen ne ka

ɗ

ai su ka san ta na a raye!

Dan tun shekaru ashirin da biyu Baya lokacin da su ka cinnawa gidan Baba Yusufa wuta kowa ya yi tunanin Uwani ta rasu ne a ciki.

Chan wani Ƙauye a tofawa ya gangara, kwata-kwata gidaje ba su f

i bakwai ba a a kaff ilahirin wajen dan in ka ga

ɗ

aya to sai ka yi tafiyar da ya

ɓ

acewa ganinka tukunna

za ka sake ganin wani….

Bukkoki ne gaba

ɗ

ayansu yanayin kalar fentin da ake yi a jikinsu ne kawai ya ke bambanta su dan duk giramnsu

ɗ

aya sannan wa

ni a zagaye ya ke wani kuwa ko kara guda

ɗ

aya bai samu arziƙin samu ba ballantana ya baiyyana ke

ɓ

antuwa..

Tunda ya nufo bukkar gabansa ya ke ta faman fa

ɗ

uwa zuciyarsa ta ke zillo..a kaff tarihin tsari na rayuwarsa bai ta

ɓ

a tunanin akwai ranar da za ta

zo ya yi shakka ko shayi ko tsoron wani Abu ba sai yau....



Tabbas a halinda ƴartasa Aba mafi soyuwa a garesa ta ke a ciki yafiyar mahaifiyarta kawai ta ke da buƙata sai dai kuma baya jin Uwani za ta ta

ɓ

a yafe masa shi da Anne, shi kuma a halin yanzu y

a fahimci wannan taimakon da zai yi mata shine duk wani ƙarshen gata, besides shi fa tunda ya ganta

a haka gaba

ɗ

aya ya gigice ya firgice ya nemi duk wani kuzarinsa ya rasa gaba

ɗ

aya its like he's trying to loose himself....dan haka babban gatan da zai yi

mata ya san shine ya taimaka ya kai mata Uwani ta ganta ko a samu ta yafe mata dan ya san abunda ta ke da buƙata kenan. Bai san mai ya sa ba haka nan ya cire rai gani ya ke kamar Nuratu tata kawai ta ke jira..bai ta

ɓ

a tunanin zai yi mata wannan fatan ba ko

a tsaka mai wuya kamar wannan amma tabbas akan ta gama shan wahalar nan kuma a fille mata kai kamar yadda ya ji polisawan su na fa

ɗ

a gara ma ta mutu tun yanzu!.

Kuka ne sosai ya kufce masa...ya na

wannan lissafin ya ƙarasa bakin bukkar da ya ke da ta

bbacin nan

ɗ

in ce ta Uwani ya tsaya dan ya gagara tattaro courage

ɗ

in da zai fusakanceta...

Tsoro ya ke yi kar ta ƙi amincewa da buƙatarsa, tsoro sam ba

ɗ

abi'ar Kaka Nura bace ba amma tabbas yau kam ya na jinsa a kan halittar da a shekarun baya ya raina f

iye da yadda ya raina kashin gindinsa.

Da ƙarfi ya fesar da wani kalar huci sannan ya daddage ya

ɗ

aga hannunsa ya na shirin ta

ɓ

a ƙofar ya ji tsohuwar muryarta a bayansa ta ce "Ya Nura"

A hankali kamar mai mamaki da tantamar ko shi

ɗ

inne…

A hankali y

a juyo ya na kallonta...

itan ce kuwa! ya aiyyana hakan a ransa.

Itama ta na tsaye kawai ta kafesa da idanuwanta…

Da alama ruwa ta je ta debo daga rafi ko kuma har da wanka ne duk ta ha

ɗ

o ta yo dan ga alamu nan sun baiyyana...

Ta ƙara tsufa sosai t

abbas dan gaskiya ta fi shi nuna tsufa itakam dan ta yi tukuff-tukuff da ita babu wata ragowar mamora a tattare da ita…

Ganin an tsaya ana ta faman kallon-kallo ne ya sanya ta zo ta fara ƙoƙarin shigesa dan

ɗ

an ruwan da ta

ɗ

ebo a cikin kaplas har ya far

a sagar mata da tsohon hannunta…

Da sauri ya matsa ta shige ciki sannan ya bita a baya…

Rabonsa da ita tun shekaru ashirin da biyu baya da su ka wuce lokacin da ya kawota nan

ɗ

in ya ce ta zauna kafin a san abun yi!

Wanda har ga Allah maitar son Yadikk

o ce ta sake tunzurashi wajen yin hakan dan ita a lokacin ya san ba za ta ta

ɓ

a yarda ta auresa ba..

Sai kuma rufin asirin ƴarsa da shi kansa, dan haka ya za

ɓ

i ya

ɓ

oyeta sannan ya

ɗ

aura laifin kacokam akanta...ya jefi tsuntsu biyu abunsa da dutse

ɗ

aya buƙ

atunsa duk su ka biya ita kuma su ka kawota cikin wannan wahalalliyar rayuwar…

A zuwan hideout.

Tunda ya tafi babu ko waya ko wani abun, bayan da ce mata ya yi za su dinga zuwa duk sati…

A hakan fa wae da sunan aurensa a kanta ne har kawo yanzun dan k

owa ya na tunanin ta Mutu ne yayinda ita kuwa tun lokacin da addini ya

ɗ

iba mata ya cike bai zo gareta ba ta yi idda ta saka kanta a sahun zawarawa….

Da ita da shi duk lissafi

ɗ

aya su ke yi dan haka ta ajjiye ruwan ta nemi waje ta zauna sannan ta

ɗ

ago t

a kallesa ta ce masa “wani abun ka ke da buƙata ko?”

Dibi-dibi ya fara abunda sam ba

ɗ

abi'arsa ba dan shi kansa ya san ko an tona a zamani da tarihi tofa ba lalle a samu halitta mai kalar tsaurin idonsa ba, kamar wanda ya girma a gaban karuwa haka nan y

a ke bai san ya ake kawaici ko kaucewa ba ballanta ya yi dibi-dibin..amma yau gashi da ikon Allah ya kasa magana..

Itance dai ta sake magantuwa dan ya gagara cewa komai “zan sake fita, mai ka ke da buƙata?”

A hankali ya sauƙe ajiyar zuciya...

Ba bat

un gaisuwa ko rarrashi saboda dama chan shi bai iya ba a kan ƴarsa ne kawai ya iya rarrashi, sannan a halin yanzu ya san in ya fara ma tsaf za su iya shafe shekaru ba su gama debate

ɗ

in ba kuma a ƙarshe shine zai zama marar gaskiya, ko da kuwa ya yi borin

da ya kan yi a duk lokacin da ya fahimci ba shi da gaskiya an bashi gaskiyar amma wannan karon kam ya san ko point

ɗ

aya Uwani ta kawo ta gama da shi.

Dan haka ya sauƙe ajiyar zuciya a karo na ba adadi ya ce mata "ƴarki ce ta ke da buƙatarki" sannan ya shi

ga zaiyyano mata halinda Annen ta ke a ciki a wannan lokacin....

Ajiyar zuciya ta sauƙe ya na kai aya sannan ta ce "Allah ya bata lafiya, in kuma mutuwa ce to Allah ya ji ƙanta."

Daga haka ta fara ƙoƙarin ficewa ta ga Kaka ya durƙusa a gabanta ya ri

ƙ

e ƙafafunta, sai kuma ya fara hawaye, ya na cewa "kar ki yi taurin kai dan Allah, yau kwana hu

ɗ

u kenan ke kawai ta ke ta ambato, ki taimaka dan Allah ki zo mu je ki ga halin da ta ke a ciki na san za ki tausaya mata ki taimaka ki yafe mata…."

Har ga Al

lah ko

Muryarsa ba ta ƙaunar ji, Allah Allah kawai ta ke yi ta fita..banda tsabar tsaurin ido ita da bata da maraba da gawa a wajensu mai za ta yi musu yanzun? In da ace sun yi nasarar kasheta a wanchan lokacin da ya za a yi ta yafe mata? A Ina zai ganta

ballanta su nemi yafiyar?.....

Ta na wannan lissafin ta ji ya ce "ki rufa mini asiri ƴata ta Mutu ba da hakƙin kowa a kanta ba dan Allah…"

Murmushin takaici Uwani ta yi sannan ta kallesa da kyar, tukunna ta ce “Ashe kun san akwai hakki Ya Nura…”

Sannan

ta

ɗ

aura da cewa “A ganina na yi muku ƙarshen kara! A kalar abubuwan da ku ka yi mini har na iya yi mata fatan ta cika lafiya da fatan waraka ae na yi muku ƙarshen kara.

Sannan fa bara ka ji...Ina yi maka albishir

ɗ

in cewa ko da ace na yafewa Nuratu! To

tabbas akwai tarin hakkoki na jam’a bilaadadin a kanta..dan haka kar ka soma yaudarar kanka ka san ta zalinci da yawa….dukda kun kawo ni nan hakan bai Hana ni bibiyar al’amuranku ba ae..sarai na sani kuma na ji yadda ta tarwatsa rayuwar mijinta shima da ƴa

ƴ

an da ta Haifa a cikin cikinta!

Bayaga su ma ae kai kanka ka san Nuratu ta zalinci da yawa wanda in ka ce burinka shine ka nema mata yafiyar duk wani mai hakƙi a kanta ne tabbas ko da ace za a ƙara maka shekarunka a kan shekarunka na duniya ba lalle ka g

ama iya nema mata yafiya ba har ka mutu.."

Sai kuma ta yi shiruuuu, kafin cikin

sauƙe numfashi kawai ta basar da maganar sannan ta ce “fa

ɗ

a mini sunan asibitin da take, zan zo…"

Saboda kwata-kwata ta kasa daure ci gaba da shaƙar iska

ɗ

aya ita da shi

so ta ke yi kawai ya fita....wallahi ko muryarsa ba ta ƙaunar ji.

Ya so su tafi tare amma ta ce da shi ya tafi kawai ba ta gama shawara da zuciyarta ba tukunna….

Bayan tafiyar sa da kamar mintuna arba’in ta shirya tsaf itama ta bi bayansa dan sai d

a ya wuce tukunna ta tuna tabbas akwai kalar bankwanan da ya kamata ta yi ita da Nuratu (Anne).

Tsohuwa ce sosai amma har yanzu kanta bai juye ba dan da kanta ta kai kanta har asibitin murtala...

Ta ci sa’a kuwa dan tun a waje ta ha

ɗ

u da Kaka Nura wand

a ya fake da zuwa sallah ya yashe mutanen da su ka je siyayya kasuwar wajen..dan haka direct su ka wuce ward

ɗ

in da Anne ta ke a cikin wani waje a ke

ɓ

ance da polisawa su na tsaronta.

Su ka

ɗ

ai ne a ta wajejen sannan an

ɗ

an ja labule an sake ke

ɓ

ance wajen

ga police a tsaye ya na gadi shi da wani soja tun a waje, bincike sosai aka yi musu har da Kaka Nuran bayan ya tabbatar musu Uwani ce ta haifi Nuratu, sannan aka barsu su ka shige cikin labulen..

A kwance ta ke hatta idonta da mugun kyar ta ke iya bu

ɗ

e

wa amma an ha

ɗ

a hannunta da ƙarfen jikin gadon an datsawa ankwa saboda gudun kar ta gudu!

Sannan ga sojoji nan har guda biyu su na tsaronta sosai bayan wanda ke a waje a tsaye tare da police.

Fitowarta kenan daga inda aka yi mata theater ba a da

ɗ

e ba

inda aka yanke ƙafafunta duka biyun daga saman guiwa zuwa ƙasa sakamokon

ɗ

iwar da su ka fara yi su na wari.

Likitoci har biyu ne a kanta su na ta faman sake dubata su na ƴan maganganunsu...

Dan haka Uwani da Kaka wanda ya yi matuƙar jin zuwan nata su ka

ja gefe su ka tsaya idanun Uwani a kanta ta na sake jaddada ikon Allah yayinda Kaka Nura ya ke tsaye ya na kallon ƴar tasa ya na kuka sosai kamar wani ƙaramin Yaro!

Wallahi wallahi in sha Allah sai ya tarwatsa rayuwar Amal tunda dai ya san ko mai zai yiw

a Baba yanzu kam ba zai ji zafi ba tunda dama mutuwa zai yi amma ya san a yadda Baban ya ke ji da Amal in ya ta

ɓ

a ta sai ya girgiza kwarai, sannan ya na fatan ko da ace Baban ya na lahira ne ya zamana a duk lokacin da ya azabtar da Amal za a tashesa a nuna

masa.

Ya gama bada amannar cewa Baba ne silar duk wani halinda Annen ta ke ciki a yanzu, saboda ya yi revenge…. ya rama duk wani abunda su ka yi musu kafin ya mutu, shiyasa ya fara ta kanta tunda dama tun usul kowa ya shaida Baba ya tsani Anne kamar mu

tuwarsa…

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota

*11*

Likitocin sun jima a kanta su na gwaje-gwaje kafin finally suka

sake

ɗ

aukar sample na jininta da

ɗ

iwar da ke fita a ƙirjinta, Likitan ya na mai cewa "bara a yi test na jinin a dawo"

dan wanchan bai gama yarda da shi ba ba komai aka yi ba, Emergency ne shiyasa kawai ya bari

aka shiga da ita amma in za a koma da ita

cire nonuwan nata dole za a buƙaci jini saboda babu a jikinta sosai…".

wanda zuwa wannan lokacin itama Anne ta farka dan sun ga ma ta na motsi..

Alluran da su ka siya duk sun ƙare an gama yi mata dan haka su ka juya su ka kalli

Kaka Nura

ɗ

ayan ya ce

masa "ka nemo ku

ɗ

i a ƙaro allurar rage ra

ɗ

a

ɗ

i a yi

mata if not za ta sha wahala sosai gaskiya sai kuma ka je ka biya ku

ɗ

in wannan aikin da za a sake shiga a yi mata.."

Ya yi maganar ya na miƙo masa wasu takardu sannan ya

ɗ

aura da cewa

"bara a yi wannan

test

ɗ

in za mu dawo nan ba da jimawa ba in sha Allahu…"

Daga haka su ka sa kai su ka fita Likitan ya na sake jadda ikon Ubangiji...

Ya san Anne sosai ta na yawan zuwa private hospital

ɗ

’insa

Matar da a ko da yaushe ya ke yaba kyawu da kyan surar jikin

ta dan ko ka

ɗ

an in ka ganta ba za ka ce ta na da ƴaƴa manya ba ma wae yau ita ce a haka...tashi

ɗ

aya Ubangiji ya mayar da ita haka…

Su na fita soja

ɗ

aya ya fita ya bar

ɗ

aya wanda ya koma chan gefe ya tsaya ya ci gaba da ƙamewa ba tare da ya sake kallons

u ba.

Su na kammala fita Kaka Nura ya sake rushewa da wani sabon kuka dan ya fahimci zuwa yanzu ta tabbata ƙirjin nata ma yankewa za a yi kenan...yayinda Uwani ta juyo a hankali kawai

ta na kallonsa ta na mamakin ashe in ya ga wani nasa a haka zai ji

zafi dan ta na tuna lokacin da su ka saka

Mutan masu yawa a kwatankwacin shigen irin wannan halin…

Girgiza kanta kawai ta yi sannan ta ce masa “ka daina wani kuka fa abunda ku ka shuka ne ku ke girba”

Daga haka ta wuce cikin tafiyarta ta tsoffi ta ƙara

sa inda Annen ta ke a kwance…yayinda shi kuma ya

ɗ

ago ya na kallonta da mamaki tsantsa a kan fuskarsa ya na tunanin tunda ta fara furta irin haka Anya kuwa za ta yafewa Nuratu?

zai yi magana ya ga ta ƙurawa Anne ido sannan ta soma yi mata magana….

AFRA…

Ta na kammala waya da su ta rushe da wani kalar rikitaccen kuka, yayinda kishi ya ke azalzalar zuciyarta, Sam! Kwata-kwata lissafinta bai bata cewa ae saboda su Anne da kowa Asad ya koma ba kawai lissafinta bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login