Showing 96001 words to 99000 words out of 111233 words

Chapter 33 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

38

ranta zai fita ta ce “fita!!!

Dan girman Allah ki fita, ba na son ganinki.”

Matsowa Anne ta shiga yi A

fra ta na jaa baya sai da ta kaita bango tukunna Annen ta saka hannu ta rungumeta, a take Afra ta sake rushewa da wani rikitaccen kuka dan gara a yi mata ƙawanya da ƙayoyi akan wannan rungumar da Annen ta yi mata! Ba wai.

Cikin kuka sosai numfashinta ha

r ya na tsitstsinkewa ta ce “Anne ki cika ni ki fita kar zuciyata ta buga dan Allah, kin tarwatsa dukkan farin cikin rayuwarmu kin kashe Ya Amir da ranshi, kin juyawa Baba lissafinsa kin chanja shi, Anne ba zan iya ci gaba da yafe miki ba ki fita kawai…sab

oda kawai an dakatar da ke daga aikata tsafi a cikin gidan nan shine ki ka burkice kai tsaye ki ka tarwatse duk wani abun da

ɗ

i da ya yi mana saura? Da wanne ido ki ke so Ya Amir ya kalli mutanen da kika gama dasa kokwantonsa a kansu? Wanne kalar

ɗ

anyen aik

i ne wannan ki ka aikatama rayuwarsa? Menene wannan baƙin fentin? Da

ɗ

i kika ji yanzu da ki ka yi masa haka?

Ke fa uwa ce Anne amma wae yau da bakinki ki ka fa

ɗ

i hakan a kanshi kin san tasirin da maganar za ta iya yi kuwa?

Innalillahi wa inna ilaihirrajiu

n.”

Afra ta ambaci hakan cikin dunƙulewa waje

ɗ

aya ta samu da kyar ta zame daga jikin Anne ta durƙushe a wajen ta na kuka sosai…

Muryarta har ta disashe amma hakan ta ci gaaba da cewa “ki fita…ki fita Anne, ki fita ba na ƙaunar ganinki.”

Cikin kwantar d

a murya Anne ta ce “Afra komai fa na yi na yishi ne domin ke dan Allah ki nutsu ki ji ni…

Mahaifiyar Isma’il….”

Cikin katseta Afra ta

ɗ

ago rinannun idanunta ta zuba mata su sosai sannan ta ce “ki ji da kanki! Ki je ki fara neman yafiyar Ubangiji na shirk

ar da ki ka yi! Sannan ba ni ya kamata ki ji da ba a halin yanzu, kamata ya yi a ce ki na tare da Ya Amir….

Anne ki fita daga

ɗ

akin nan tun ban gudu na bar rayuwarku ba na har gaban Abada…”

Ta fa

ɗ

i hakan cikin tsantsar

ɓ

acin rai, kwata-kwata ba ta ƙaunar

ganinta wallahi.

“To”

Kawai Anne ta ce daga haka ta juya ta fita kanta na soma yin ciwo, ba ta so ta sami matsala da Afra dan Yarinyar ta na da ruƙo, so take ta biyo ta ƙarƙashin ƙasa ta tarwatsa auren…..ba ta so Afra ta fahimci ba ta son ta auri Isma

’il dan in Yarinyar ta fahimci hakan tabbas za ta ga kamr bata son farin cikinta ne kuma ba lalle ta kula da ita a gaba ba, ba lalle ta ji ƙanta ba ko da kuwa ta auri mai ku

ɗ

in ne a gaba…shiyasa take ta fakewa da a ƙara lokaci da ragowar kame-kamenta ba ta

so ta fitowa Yarinyar ras!.

Gashi yanzu aikin da ta shiryo ya warware, ga Baba shima ta na da tabbacin komai na kanshi ya ware, kar fa ta je ya saketa! Sannan ga batun aure yana ta ƙaratowa…

Ta ina ma za ta fara ne oho!!!

Ba ta Ya Amir ta ke ba ita kam

yanzu shi ya sani, ya so ta ko kar ya so ta ba damuwarta bane ba, dan bata hango kyallin arziƙi a tattare da shi ba ballanta ta yiwa kanta tanadi da shi, dan haka in ya ga dama ya ƙullaceta, ita su Afra su ne damuwarta! Shiyasa ko kallon hanyar

ɗ

akinsa ba

ta yi ba ta nufi nata sai kuma ta juya ta wuce hanyar Ban

ɗ

aki, tabbas ta na buƙatar kusanci da Ubangijinta dan a yadda abubuwa su ka ca

ɓ

e mata haka ta na buƙatar ya kawo mata

ɗ

ouki….

Ba tare da ta yi addu’ar shiga cikin ban

ɗ

akin ba ta afka kanta ko hula

babu, kanta tsaye ta kwaye ta durƙusa ta shiga sheƙa fitsarin shaa!! Kamar an kunna shower. Sai da ta kammala ta janyo buta tukunna ta ga ashe ruwan

ɗ

an mitsitsi ne sosai…ganda ba ta barta ta fita ta je ta

ɗ

ebo wani ba da wannan

ɗ

an mitsitsin da bai fi cik

in cokali biyu ba ta yi wannan tsarkin ta inda ta zuba a hannunta ta goga a koina na gabanta ita kanta ta na jin yadda ta ke damalmale wajen da fitsari da ragowar abubuwa! Gaba

ɗ

aya ita kanta ta san ba ta fita ba sai kazanta ma da ta ƙarawa koina a wajen a

mma haka nan ta miƙe ta saki zaninta ta fito waje ta bar ban

ɗ

akin shima kacha-kacha da fitsarin da ba ta kwara ruwa ba yanata uban zarni.

Ruwa ta zuba a butar, ta sunkuya a bakin randar ta shiga alwallarta mai abun ban mamaki, ta inda ta wanke komai

ɗ

a

ɗɗ

a

ya a gaggauce sam babu nutsuwa koina in an kalla sai an samo lam

ɓ

arsa kamar wata Yarinya.

Tukunna ta miƙe ta shiga ciki ta na tunanin wacce sallar ya kamata ta yi….ana binta bashin salloli dan rabonta da yin sallah an jima gaskiya….

A cikin kayan su Af

ra ta

ɗ

auko Hijab babba a wanke a goge ta zura ba ta shimfi

ɗ

a komai ba ta tada sallar anan kan tangaryar sumintin

ɗ

akin.

Fatiha kawai ta ke karantawa

ɗ

aya da kwata a duk tsayuwa, ruku’u da sujood kam duddungurawa kawai take yi gudun kar ta tsaya karatunsu

ta

ɗ

auki lokaci mai tsayi ba ta idar ba. Ƙaratun zaman tahiya kuwa ta da

ɗ

e da haƙura ta shi dama dan ta gagara koya, dan haka a hakan ta gabatar da sallar isha ta jiya da asuba ta yau, ta idar ta zauna ta na istighfari, da ikon Allah kuma sai ta ji zuciya

r da ta ke ta faman tunzurota ta na sauƙa.

••••••••••

Da mugun kyar ya iya cewa Jessica “excuse me..”

Muryanshi na shaking sosai.

Da sauri ta juya ta fita bayan ta yi mishi alamun girmamawa ranta babu da

ɗ

i sam! Ba ta so ta ga Ogan nata cikin damuwa, ko

da ƙanƙanuwa ce.

Ta na fita ya miƙe tsaye ya ƙarasa jikin mirrow kawai ya tsaya ya na kallon kansa….

Sosai ya ƙurawa kansa ido ya na so ya ga wae ko zai ga wata shedar da za ta tabbar masa akwai matsala a tare da shi a jikin madubin amma shiruu.

Ya j

ima a hakan kafin chaan ya sunkuyar da kanshi ƙasa ya saka dukkan hannuwansa biyu ya dafa bangon da mirrow

ɗ

in ya ke a jiki ya saka madubin a tsakiyarsa ya na mayar da numfashi bugun zuciyarsa har yanzun bai daidaita ba!

“Ya Allah, duk ƙanƙantar halitta A

llah kar ka bani ikon ko da cutar da ita ne….”

Ya furta hakan a fili kansa na juyawa sosai….

“I can never hurt anyone, ban kashe kowa ba wallahi.”

Ya sake furta hakan idanunsa taff da kwallah ka na ganinsa ka ga super helpless, bai san ya zai yi ba san

nan bai san ta ina zai fara ba tbh bai ma san menene wannan

ɗ

in ba sannan bai san wa zai samu ya faiyyace masa ko ya taimakesa ba, above all he is super damn scared about the whole thing.

Shi a karon kansa tsoro ya ke bawa kansa….

A hankali ya furta “i

nnalillahi wa inna ilaihirrajiun!!! La ilaha illa anta subahanaka inni kuntu minazzalimin…”

Wayar Jessica ce ta shiga ƙara wanda ƙarar ya razana shi ya juyo a zabure sosai.

Sai kuma ya lumshe idanunsa trying to calm himself down, dan tsoro ko

ɓ

acin rai s

u ne last abubuwan da zai bawa damar shiga kanshi su samu gurbi a halin yanzu after what just happened.

Sai da wayar ta katse aka sake kira tukunna ya bu

ɗ

e idanunsa da kyar ya ƙarasa inda wayar ta ke yashe a kan gado tana ƙarar taimakon a kawo mata agaj

i, ya na ganin number ya ji gabansa ya yanke ya fa

ɗ

i…

A hankali ya saka hannu, hannun nasa har karkarwa ya ke yi, ya

ɗ

auko wayar tukunna ya yi picking call

ɗ

in ya kara a kunnensa sannan ya ce “good morning sir..”

Cikin kulawa mutumin ya amsa kafin Asad

ya miƙa condolences

ɗ

insa zuwa ga mutumin, shima ya amsa daga mutumin, tukunna mutumin ya yi gyaran murya, kanshi tsaye ya fara magana cikin harshen turanci.

“Duk

ɗ

inmu mun yi babban rashi, amma kasancewar akwai aiki a gabanmu mai tarin yawa ya sanya dol

e za mu yi saurin yin gyare-gyare sannan mu ci gaba da abubuwan da ke a gabanmu ba tare da

ɓ

ata lokaci ba, saboda mutane mu su ke jira akwai abubuwan da dole ya kamata a yi launching nasu very soon…..

…da ni da ragowar board members mun yi nominating naka

as our new ceo. Za a kammala sannan a gabatar da komai jibi....."

Shiruu kawai Asad ya yi ya kasa magana ya na mai sauraronsa ya na ci gaba da cewa “because we shall be holding a meeting, next tomorrow in sha Allahu, at Abuja.

All the best and congratul

ations…”

Mutumin ya furta, daga nan ya kashe wayar ba tare da ya jira jin abunda Asad

ɗ

in zai ce ba.

Ya fi mintuna goma kare da wayar a kunnensa kamar wani statue ya ƙurawa waje

ɗ

aya idanu kafin finally ya zare wayar daga kunnensa ya ajjiyeta a gefe ya

yi shiruu, bai ma san me zai ce ba! But one thing is for sure he’s not happy about their nomination! Yeah it has been his dream amma after what just happend gaba

ɗ

aya komai ya fice masa a rai fit!!! He hate the job, but ya san idan ya yi rejecting a yanzu

n quenstions may rise and in bincike ya yi bincike wataƙila a kamoshi tunda shi a karon kansa bai san garin yaya ya aikata wannan aika-aikar ba shiyasa ya ke jin tsoron ma tambayar wani game da al’amarin dan ba ya so a zo bincike a kama shi dumu-dumu.

Da

ma ace akwai tsayayyiyar uwa wadda ta shaƙu da shi ko Uban da ya damu da damuwarsa to da abun ya zo masa da sauƙi.

A take wata zuciyar ta ce masa “yanzu kenan ka ci buluss!!”

Kamar wani ta

ɓ

a

ɓɓ

e, a fili ya ce “it was out of my control, it wasnt my faul

t…”

Sai kuma wata zuciyar ta ce “to maybe ma fa ba laifinka na komai, kawai ka uzzurawa kanka ne…”

Yanzun ma kamar

ɗ

azu a fili ya ce “nooo…incidence

ɗ

innan i’m pretty sure it wasnt just a dream..i still can feel everything….”

Sai kuma ya saka hannunsa y

a dafe kansa da masifar ƙarfi ya shiga ambaton sunan Allah….

Sai da ya

ɗ

an dawo dai-dai tukunna ya ƙarasa ya zauna a kan gadon

ɗ

akin…. ya jingina bayansa da jikin fuskar gadon ya miƙe ƙafafunsa a kai,

Baya ga abubuwan nan da su ke damunsa on top

of eve

rything yanzu kuma wai Nigeria zai tafi….a hankali ya lumshe idanunsa ya ce “Nigeriaaa…”

Ƙ

asar da ya ke gudun kasancewa a cikinta kenan, amma to ya zai yi!!!

Ta koina kawai shi dai an

ɗ

auresa an dagula masa lissafi.

Astaghfirullah….

••••••••••••••

A

n kai ruwa rana tukunna Ya Abba ya

ɗ

an nutsu, sai a sannan ne Adda ta fito daga cikin

ɗ

akin bayan ya tabbatar mata da ‘babu komai, bacci ne ya ke son yi.’

Ta na fita

ɗ

akin Ya Amir ta nufa amma juyin duniya ya ƙi bu

ɗ

e

mata kawai dai ya ce mata "he’s fin

e" dan haka ta haƙura ta wuce ciki da parlournta direct, a ciki ta samu Amal ta ha

ɗ

a kai da guiwa ta na kuka sosai…

Wata nannauyar ajiyar zuciya Adda ta sauƙe kafin ta ƙarasa zuwa gareta ta zauna a hankali tukunna itama aka shiga aikin rarrashinta.

A bak

inta bayan ta tsagaita kukan ta ji batun auren Afra wanda za a

ɗ

aura nan da kwanaki 6 in Allah ya kaimu da komai da ya faru a jiyan.

Da farko Adda murna ta soma yi sai da ta ji yadda Anne ta yi da komai kuma sai jikinta ya yi sanyi sosai. Hankalinta bai

gama tashi ba sai da ta ji yadda Afra su ka yi da Ya Ismail da safiyar nan…

A hankali ta gyara zamanta da kyau sannan ta furta “Allahumma ajirni fi musibati..

Ina ita Afran ta ke, ina son magana da ita…

tabbas ta tafka kuskure a batun zuwa hotel amma b

an ga laifinta ba tunda Anne ta riga ta fita wayo, yanadaga cikin dalilan da ya sa ta ki sakewa a yi maganar ciwon nata da kowa sai Afran saboda ƙarya ne take yi garr ta ke, Baba ma ya ce ƙarya ne nima na san ƙarya take yi, duk a cikin ƙulle-ƙullenta ne….

Ita kuma Afra ta biye mata.”

Cikin sauƙe numfashi ta

ɗ

aura da cewa “dan haka yanzu sai ta yi haƙuri da duk abunda zai biyo baya ciki har da ƙin biyewa Isma’il su yi fa

ɗ

a tunda ita ce ta ta

ɓ

o shi dan haka in ya hau ita ta dinga sauƙa, har a samu a

ɗ

aura a

uren nan lafiya komai ya daidaita.”

“Nima abunda na gaya mata kenan

ɗ

azu Adda kamar ki

na nan, amma a wuya take itama ta ce wai ya na yi mata gori kuma duk a cikin zugar Anne ce Ya Afran ta

ɗ

auka, ya kamata ki sameta ki yi

mata magana…..

Ban san ina

take ba. Tun

ɗ

azu na shigo nan ni, inaga ba za ta wuce

ɗ

akinmu ba…”

Cewar Amal

Numfashi Adda ta jaa ta sauƙe a hankali ta jinjina kai kawai ta na lissafi, a ranta ta na Addu’ar Allah ya bawa auren nan ikon ƙulluwa Allah kar ya bawa Anne ikon cimma buri

nta dan a yadda ta hayayyaƙo

ɗ

innan da dukkan ƙarfinta ta kirsa da asiri tabbas abun ya bata tsoro kwarai.

Jigummm…

Haka suka wanzu a cikin parlourn kafin Adda ta miƙa hannu ta

ɗ

auko wayarta, sai da ta gwada kiran layin Baba ta ji a kashe, tukunna ta n

emo sunan Aliya ta kira…da fatan Allah ya sa Baba da Ya Amir su na lafiya.

Sai da ta katse aka sake kira tukunna Aliya ta yi picking cikin muryar yanayin barci ta ce “Hello, Adda”

Murmushi Adda ta yi sannan ta ce “na’am ƴar albarka…”

“Na’am”

Itama Al

iya ta ce, kafin ta yi hamma ta yi salati sannan ta ce “ina kwana, Ya Amalulu?..”

Yanzun ma Adda murmushin ta yi tukunna ta ce “Alhamdulillah…

Ga ta nan lafiyanta ƙalau.”

Sai kuma ta

ɗ

an yi jimmm tukunna ta ce “auren Afra saura kwanaki biyar fa!”

Zaro

idanu waje Aliya ta yi ta miƙe ta zauna daga kwancen da ta ke sannan with full of exitement ta ce “ma sha Allah, Alhamdulillah.”

Sai kuma ta

ɗ

aura da cewa “amma mai yasa ya yi short sosai time

ɗ

in?”

“Hmm, gida dai kamar kullum a rincha

ɓ

e ya ke, sai kin

zo dai. Yaushe za ki dawo?”

Cewar Adda.

Shiruuu Aliya ta yi kafin jikinta a sanyaye sosai ta ce “gobe in sha Allahu, yau ma

ɗ

in inada abubuwan da zan yi covering ne shiyasa amma da na taho, ina Amalulu?”

Murmushi Adda ta yi cikin yaba ƙaunar da Ali

ya ta ke yiwa ƙanwartata ta ce “Allah ya taimaka ya kawo ki lafiya.

Ga ta nan, dama bata gama hucewa ba, kar

ɓ

i ki ci gaba da aikin rarrashin ni na tafi ha

ɗ

a abun kari…”

Murmushi Aliya ta yi sannan ta ce “tam shikenan Adda, also…

Inada good news da zan

taho muku da shi gobe in sha Allahu its a surprise na san za ku ji da

ɗ

i kwarai. Duk ku shirya..”

“Allah ya kawoki da good news

ɗ

in lafiya”

Adda ta ce ta na murmushi daga haka ta miƙawa Amal wayar ta tashi ta fita waje.

……….

Jigum haka gidan ya kasan

ce kowa ya ƙule a

ɗ

aka ya yi shiruu, Amal ta na gama waya da Aliya ta yi barci a wajen…Afra kam tun fitar Anne daga

ɗ

akin ta ke karatun Al’qur’ani ta na kuka sosai, tun tana yi tana kukan har ta zo ta daina kukan.

So take yi ta kira Ya Isma’il amma kuma w

ata zuciyar ta na hanata! Ashe haka so ya ke? Ba ya tashi baiyyana kanshi muraran sai ka ga kana shirin rasa abun ko in sa

ɓ

ani ya gilma a tsakani…wani kalar zazzafan so da ƙaunar Ya Isma’il ne su ka yiwa zuciyarta sallama ga kuma fushin da ta ke yi da shi

na abun da suka yi mata shiyasa gaba

ɗ

aya ta ke neman sake burkicewa sannan ga case

ɗ

in gidansu da baya ƙarewa kullum su na cikin drama.

Har

ɗ

aki Adda ta kai mata abun kari wanda kunu ne kawai, dan sun yi ƙaƙaff sosai…bayaga kunun da ta samu ta dama mus

u da mugun kyar ba su da komai a kitchen

ɗ

in nasu sai kanwa.

Ko da ta shiga ta tarar ta na karatu, sai ta ajjiye mata ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login