Showing 60001 words to 63000 words out of 111233 words

Chapter 21 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

44

/>
aga masa ƙafa batun kotu dama tunda ya auri

Nuratu aka janye, ana zaman lafiya da shi kawai dai halaiyyarsa ce ta na nan daram da kuma shekaru su ka fara jaa sai ya dawo da halaiyyarsa ta neman mata itama har ta fi ta da! Dan dama Ƴadikko ta girme masa nesa ba kusa ba...

Haka nan zai

ɗ

ura mata kway

a ya kawo mace har cikin

ɗ

akin ya yi abunda zai yi ya gama tana ta uban barci…

Dan dukda neman sa’a da bin Malaman da su ke yi shi da ƴarsa hakanan tun rasuwar Baba Yusufa su ka tsiyace talauchi ya yi musu sallama shiyasa ko ku

ɗ

in Ɗaki da hotel ba ya iya

kamawa.

Anne kanta da take fita take karuwancinta da auren Habu a kanta ku

ɗ

iin in ta samo sai dai su ci abinci ragowar ta bi Malamai da bokaye.

Gidan nan dai na Mariri nan suka share su ka zauna, su na ciki a hankali aka dinga gyarawa su ka gaje shi

har gobe in an tasa maganar sai an yi bala’i da su akan gidan.

Ba dai su isa su koresu ba dan Mai Unguwa ya ce gida na Habu da Adda ne amma iko, isa da mallaka kam su na ganinsa ganin idanunsu.

Tsakaninta da maƙoftansu kuwa da ƴan Unguwar sai dai kall

o dan babu wanda ya ke shiga harkarta saboda yawanci duk an santa sabili da almost all gidajen arear na gadone so ƴaƴa ne su ka gaje daga wajen iyayensu su ke zaune a ciki (kamar dai su ma) shiyasanya labarinta ya ke nan daram a rayukansu ita da Ubanta, s

abbin zuwa kuwa waenda ba su san wacece ita ba ko sun shigewa juna to fa ba a sati ana da

ɗ

i da ita dan ita dai Anne ko zaman minti ka

ɗ

an in ta yi da mutum to fa sai ta cucesa…

Mazajen layin nan kuwa masu kalle-kalle da bin mata babu wanda bai san Anne a m

acenta ba, wani ma in ta shiga gidan mace ta ga Mijinta da kanta ta ke kai masa tayin kanta!

Gashi a yi magana ita da ubanta su kusan tashin unguwar da bala’i dan Anne akwai farin jinin maza tsaf sai ta saka mutum a cell.

Zata iya kwana a waje ta na ife-

ife da zage-zage da Habaici kala-kala wanda shine mai sauƙin ciki dan in hau

ɗ

inta ya tashi da gasken gaske sunan mutum ta ke kamawa ta zage tass, jifa kuwa a wajen Anne abun ya

ɓ

aci, akan abunda bai kai ya kawo ba ma sai ta yiwa mutum asiri, shiyasa kowa

ya ke tsoronta ya ke gudunta.

Wannan dalili ya sanya yanzu haka dae a unguwar ba ta da gidan zuwa dan ko ta shiga sai dai a yi ta mata yaƙe ana Allah Allah ta fita, dan fa

ɗ

a da Anne kam kai tsaye za a ce kaff arear tasu kowa tsoronta ya ke ji, ita da Ka

ka Nura.

Watannin auren Anne da Baba Habu bakwai cif-cif ta haifi

ɗ

anta kyakkyawan Yaro ya ci sunan Baba Yusufa ake kiranshi da Amir...

Inda Likitoci da shi (Baba Habu) duk su ka tabbatar da

ɗ

an watanninsa bakwai (bakwaini ne) saboda shi dai ya san y

a ganta ta na period ko bayan aurensu da sati

ɗ

aya...

Kwata-kwata Baba Habu bai san menene da

ɗ

in aureba, dan a fuska da jiki ne kawai Anne ta ke da kyawu amma bayaga mugayen halayenta mabambanta ko irin

ɗ

umin jikin nan na mata babu shi a tare da ita, sann

an baya neman mata bai ta

ɓ

a yi ba amma tabbas ya san Anne ta na cikin mata masu ƙarancin ni’ima gata da shegiyar jaraba! Dan ko wata ba a yi da auren ba ita dai kullum mitarta 'ba ya gamsar da ita!'

Sannan ko Mahaukaci in ya kusanci Anne ya san ta san maz

a fiye da tunanin mai tunani dukda kuwa ta na gyara sosai amma duk a banza.

Gashi tunda ya aureta kamar ya auri karayar arziƙinsa ne komai ya tsaya masa chak!

Abunda ya tara da business

ɗ

in da ya ke yi duk su ka ta

ɓ

ar

ɓ

are!

A ranar aka koresa daga aiki

n soja dan a yadda bincike ya basu an ce shine ya kashe iyayensa da

ɗ

an uwansa domin ya aure budurwarsa(

ɗ

an uwan nasa) dan haka ba shi da adalcin da za a basa amanar ƙasa da mutan cikinta.

Gashi ta na shiga gidan watanta bakwai cif ta haihu dan haka sai n

auyin ya ƙaru a kansa, ga Yadikko

Itama wadda jima’in aurene kawai ya ke ha

ɗ

ata da Kaka Nura baya ga haka duk ku

ɗ

in maganinta da cin ta suturarta komai Habu

ɗ

in ne sannan ga Adda itama..wadda Yadikko da Anne su ka sako a gaba!.

A lokacin Anne ta asirce

kowa ta mallake kowa a gidan sai abunda ta ce, hatta Kaka Nura bata barshi ba sai da ta yi masa aikin mallaka shiyasa in ta yi magana kamar fa

ɗ

ar Allah jikinsu har rawa ya ke yi wajen saurin ganin sun yi mata yadda ta ke so.

Shiyasa Baba Habu ya sha wa

hala matuƙa!

Dan masifar talauchin da ya shiga ba a magana saboda har kamar bara ya ke yi a gidajen makwaftansa dan Anne ba ta san a ce mata babu ba! Ba ta jin wannan Yaren...

Ƴ

an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muha

lli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES

_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.

Za ku iya samun

kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kunzo

🙏

SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0

903 441 3252

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota

*23*

Ƴ

aƴa hu

ɗ

u kawai ta Haifa daga su ta tsaya dan a cewarta 'ba ta ga guri ba'.

Tsakanin ƴaƴan babu wani tazara sosai, dan haka j

ikinta sam bai wani nuna tsufa ba wanda gigin hakan ya sanya ta bazama duniya ta lalace kwarai da gaske dan

ɓ

arnar da Anne ta ke tafkawa da auren nata ba ta yi a lokacin da ta ke budurwa ba ma, kawai dai shi wannan ta na

ɓ

oyewa sosai, ko ba komai ta na son

Baba Habu wanda ƙaddarar abunda ba ta so

ɗ

in (talauchi) da kuma son da ta ke yi masa ne su ka kafeta a gidan nasa dan tun da ta

shigo ta ga ya tsiyace ta so ta fece amma sai Allah ya nuna mata iyakarta har gobe ta ke rayuwa a hakan.

Sai dai fa ya na gani

n ikon Allah dan bai isa ya sa ko ya hana ba...

Ta na dai ciyar da gidan wanda hakan ya ƙara mata ƙarfin iko...

Har hana Adda abinci ta ke yi duk ranar da ta yi gigin yi mata musu.

Zuwan su Yagwalgwal Unguwar ne ya

ɗ

an

ɗ

auke idanun jama'a daga kan An

ne su ka mayar a kan su Yagwalgwal

ɗ

in su na masu mamakin hali da tsaurin ido irin na mutanen dan haka sai su ka zama topic

ɗ

in ƴan Unguwar a ko da yaushe zancensu ake yi shiyasa Anne ta

ɗ

an yi sanyi da ido ya ragu a kanta.

Amir dama shi ta fara Haifa



Sai Aliya

Sai Afra sai Auta Amal...

Ƴ

aƴan nata kusan duk kamanninta su ka kwaso, Amal ce ma wadda ake cewa kamannin Baba da Annen ta ha

ɗ

a, ba ta wani kama da Annen…dukkanninsu Kyawawa ne tubarkallah masu shiga rai gashi Matan tun su na Yara za ka fah

imci ƙirar jikinsu mai kyau ce! Wanda hakan ya sake sanyawa Anne ta

ɗ

auki wani kalar masifaffen buri ta

ɗ

aura a kan ƴaƴannata Matan sannan ta ke sake godewa Allah da ya bata su…

Ba ita ka

ɗ

ai ba hatta Kaka Nura idan ya kalli

Yaran wani sanyi ya ke ji da

n ya san tabbas sun tara jari, musamman ma 'Amal'

Wadda idanuwanta ma ka

ɗ

ai abun kallo da mamaki ne, ga ta da shiga rai kwarai da gaske.

Da ikon Allah tun daga kan Amir har zuwa kan Amal Yarane masu tsantsar kunya, nutsuwa, hankali, kawaici, biyayya, kam

un Kai da son karatun AlQur’ani, ga tsoron Allah da kiyaye dokokin Allah dan tun su na ƙananu muddin Adda ta ce musu Abu babu kyau Allah ba ya so to in sha Allahu sun barshi kenan har gaban abada….ga su da mugun ha

ɗ

in kai kuma sun shaƙu kwarai da gaske da

juna musamman Amal da Afra dan in Amal ba ta da lafiya Afra kwana ta ke yi ta na kuka abinci kuwa ta ƙaurace masa kenan, abun hannu kuwa ko wanne iri ne Afra ta kan haƙura ta bawa Amal haka Amir da Aliya suma basa son abunda zai ta

ɓ

a waninsu sannan kullum

burinsu su dada

ɗ

awa juna rai.

Wata tarbiyyar ba sai Baba da Adda sun koya musu ba kawai gani za a yi su na yi, dan in banda uban ashar, batsa da hayagaga ba abunda su ke ji daga Anne, Yadikko da Kaka Nura, dan Yadikko sai dai a ce da sauƙi kawai Likitoc

i dai sun ce ta warke amma halaiyyarta da wasu abubuwan da ta ke yi har gara ace ta yi haukar ma ya fi sauƙi, ga shi wani kalar masifaffen tsoron Anne ta ke yi ba ta laifi a idanunta......

Ganin Yaran su na da son karatun AlQur’ani ya sanya Baba ya ke

yin wuff ya saka su a islamiyya tun su na shekara bibbiyu dan ba ya ma son zamansu da Anne dama, dama itanma kuma in ta Haifa Yaro shan nono wanda ya ke yi iyaka na wata tara shima a daddafe ne kawai ya ke Ha

ɗ

ata da su a cewarta ba za ta bari su yi da

ɗ

e s

u na sha ba haka kurum ta je su tsinka mata halittun ƙirjinta...

Wankansu, cinsu, shiryawarsu, Assighnment da dai komai nasu duk Adda ce!

Shiyasa su ka yi wata kalar shaƙuwa ta ban mamaki ita da Amal wadda ta fi ƙulafucin Addan tun ta na Yarinya kuma har

ga Allah Yarinyar tun ta na ƙarama ba ta son Anne kawai ita matar ba ta yi mata ba hasalima tsoro ta ke bata, shiyasa kwata-kwata ba su wani shaƙu ba gashi ita kuma Annen duk ta fi ji da ita! Ba wai so ba dan ita ƴaƴan ma gaba

ɗ

ayansu kawai dan ta san za

su yi mata rana ne ya sa ta ke alfahari da su, kawai ta fi ji da ita ne saboda duk ta fi ragowar Yaran nata kyau da shiga rai, dan haka ta na da tabbacin sai ta fi morarta.

Shekarunta biyu itama aka saka ta a islamiyya dan haka shirun sai ya yiwa Adda ya

wa.. gashi wani ikon Allah sam Adda ta tsani shiga cikin mutane kamar wata mai aljanu ko ƴan Unguwar tun ana zuwa mata har an daina

wasu dai sun ce kafiya ce Anne ta yi mata, wasu kuma sun ce Aljanin jikinta ne ya kafeta yayinda ƴan boko su ka ce depressi

on ne da ita.

Yadikko ta na fita zuwa islamiyya a bayan layinsu Anne kuwa kullum ba ta gida

Baba shi kuma Yaron wani Babban shago ne a nan bayansu kullum ba ya gida cin abinci kawai ke kawosa wani lokacin in ya rufe ya taho sallah, shiyasa duk sai ta za

ma lonely, ta so ta ha

ɗ

a ku

ɗ

in da kanta itama ta samu ta shiga islamiyyar dan tausayin Baba ta ke ji ba ta son tambayar sa ku

ɗ

i amma sai ta gagara ha

ɗ

awa...

Sana’a kuwa ko wacce in ta fara ta

ɓ

ar

ɓ

arewa ta ke yi, ga shi da

ɗ

in da

ɗ

awa ma ta na jin tsoron shi

ga makarantar saboda kar su dinga abun kunya ita da Yadikko a gaban mutane....

Islamiyyar nesa kuwa itama ta san ba zata samu ku

ɗ

in motar zuwa da dawowa ba.

Zaman shiru, gori, ka

ɗ

aici da wulaƙancin Anne da Yadikko ne su ka sanya Adda ta yi adopting A

bbakar Sadik (Abba)…

A bakin Titi ta ganshi ya na kuka lokacin babba da shi, ba za dai a ce masa saurayi ba amma ya kawo ƙarfi shiyasa abun ya bata mamaki dan shekarunshi sun kai kusan goma sha hu

ɗ

u...

Ta na ganin Yaron ta ji ya shiga ranta matuƙa sannan

ya yi masifar bata tausayi dan haka ta ce mishi 'ya zo su je ta bashi abinci' saboda ta na yi masa magana tashi

ɗ

aya ya ce mata 'yunwa ya ke ji'.

Tun a day 1 da Anne ta ga Abba ta ji ta tsani Yaron!

Ba dan komai ba sai dan yadda ya ke kacha-kacha kay

ansa duk a yage sannan uban abinci da aka tula masa ya zauna ya narka a gabanta Mijinta ne ya siyawa Addan(dan Adda ita ke yin girkin gidan gaba

ɗ

aya) dan haka ta yi ta azalzalar Adda ya yi ya gama ta sallamesa saboda haka nan jininta bai

ɗ

auki Yaron ba ko

kallonsa ba ta son yi kamar ma tsoro ya ke bata dan duk in dai su ka ha

ɗ

a ido sai ta ji gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i.

Dan haka ta tisa Adda a gaba ta na ta bala'in 'su kansu da za a samu mai ciyar da su ae so su ke yi amma shine tsabar kankamba ta

ɗ

auko musu

tsintacciyar mage ta bata abincinsu...'

Waya aka yi mata ta fita dan haka Adda ba ta kori Abba ba saboda dama ba ta son ya tafi ya barta cikin ka

ɗ

aici...dan Amal in sun tafi islamiyya tun safe sai yamma har asabar da lahafi, Amir Aliya har ma da Afra

da su ke ha

ɗ

awa da zuwa makarantar boko kuwa sun fita zama scarce dan ita bata kai ga shiga ba lokacin shekarunta biyu da rabi Afra hu

ɗ

u Aliya shida Amir takwas…

Dukda tashi

ɗ

aya Adda ta gane Yaron miskiline na gaske amma ta fahimci ya na sonta itama ka

mar yadda ta ke sonshi itama.

Duk kalar tarin tambayoyin da ta yiyyi masa ce mata ya yi kawai “Matar da ta riƙesa ce ta fahimci wanene Mahaifinsa shine ta kore shi ta ce ya je wajensa ae ya na da gata to shi kuma Mahaifin nasa ya je wajen nasa amma shima

ya koreshi..”

Daga haka bai sake bata amsar komai ba ya ja bakinsa ya yi shiru.

Su na zauna a haka har su Afra su ka dawo daga islamiyya Wanda shigowar Yaran ta yi sanadiyyar zaman Abba a gidan na har abada dan tun da ya gansu ya kasa ƙauracewa gidan!

Kullum sai ya zo, ya na ganin Anne sai ya fake da aiki, ya gyara nan ya gyara chan ya na yi ta na hantararsa ta na zaginsa....

Tun Anne ta na zaginsa har ta haƙura ta daina daga ƙarshe sai ta fara tula masa uban aiki kamar hauka, duk wankin gidan in ya z

o shine zai yi, sannan duk wani aikin gidan shi ya ke yi dan ta lura Yaron ya iya aiki kuma ya na da tsafta sosai sam ba ya so ya ga waje da datti shiyasa wani abun ma tun kafin ace ya yi ya ke yi.

Ita dai Adda burinta a bar mata shi shiyasa ta haƙura ta

kauda kai daga wahalar da Anne ta ke bashi, ta zuba musu ido kawai bayan ta gayawa Baba ta na so ta yi adopting Yaron ne.

Har gidan Matar su ka je inda ta sanar musu wata Yarinya ce ta kawo sa a tsumma ta na kuka. ita kuma ta kar

ɓ

a da tausayin shi

ɗ

in

maraya ne ashe da Ubansa dan haka ta na ganewa ta sallameshi tunda ya na da gata sannan ba ta san asalin dalilin da ya sanya Uban nasa ya ke gudunsa ba.

Sosai Matar ta basu takaici dan a ganinsu hakan bai kai dalilin da zai sanya ta guje shi ba da ta ha

ƙ

ura ta ƙarasa ladanta!

Dan haka su ka ce sun ji sun gani aka yi masa ƴan gwaje-gwaje Baba ya bashi sunan Mahaifinsu (Yusufa) suka mayar da shi

ɗ

an gida.

Sun san sunan Mahaifin nasa dan Babban mutum ne sosai a ƙaasar har ma da duniya baki

ɗ

ayanta wand

a da kyar Adda ta gasgata hakan...

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login