Showing 111001 words to 111233 words out of 111233 words
ya yi mata, kuma ta san ya sani dan a gabanta aka kirashi aka sanar masa komai ya kammala…
Bai yi duba da abinda ya y
i mata a hannunta ba!
Ta kansa kawai ya ke, farin cikin nasa ma ta ƙarfi sannan a wulaƙance ya kar
ɓ
a…
“Kaico!!”
Ta furta hakan a fili zuciyarta na tafarfasa.
Ƴ
an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar d
a ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*
Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*
Ko
kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*
Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudinku tested and trusted.
Za ku iya samun kayan Yara na z
uwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....
location:Kano
Delivery:NationWide.
kar ku bari a baku labari, sai kun zo
🙏
SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441 3252