Showing 18001 words to 21000 words out of 111233 words
har guda uku(garter snakes) su ka yi nashe-nashe a tsakaninsu sai wasu irin baƙaƙen kunami da su ka cika wajen, wanda ganinsu ne ya sanya jama'ar wajen yin ihu...
Zabura itama Amal ta yi wanda hakan ya yi dai-dai da kunnawar wani sauti mara
r da
ɗ
in sauraro very low sannan kamar vibration, cikin rawar jiki
ɗ
aya daga cikin securities
ɗ
in wajen ya ce "wallahi sir it wasnt intentional, mu ma haka nan macizan nan su ka addabemu shiyasa ba ma rabuwa da wannan ƙarar...."
Ya yi maganar ya na mai kun
ce kwa
ɗ
on gate na cel
ɗ
in sai kuma ya zare sakata har guda uku jikinsa ya na rawa ya na satar kallon Asad wanda har yanzu ya kafe Amal da Abba da idanu......
Kamar ba shi ke yi musu tsawa
ɗ
azu ba dan yanzun cikin lalla
ɓ
awa ya ce musu "your release has bee
n granted, you can go.."
Tun da aka kunna ƙarar dama macizan su ka gudu waenda duk wanda ya sani da ya kallesu ya san ba masu dafi bane ba.
Kunamin suma guduwa su ka yi zuwa cikin wannan ramin yayinda kowa ya fahimci tsoro ne zallah kawai ya sumar da A
nne, Yadukko da waennan
tsoffin bayan macizan sun cije su, dan ana kunna wuta ragowar waenda macijin ya sassaresu su ke ta ihu.. rass su ka ware...
Miƙewa Aliya ta yi yayinda Amal ta yi saurin ficewa daga wajen ana bu
ɗ
e ƙofa wuff! Bata yarda ta kalli
inda Asad ke tsaye ba.
Ko kallon Anne Baba bai yi ba su ka kama Yadukko shi da Adda su ka wuce da ita yayinda wasu mutane da su ke kyautata zaton Asad
ɗ
in ne ya zo da su su ka shigo cikin wajen su na tayasu
ɗ
ibar marasa lafiya...
A hankali Cikin ya
nayinsa Ya Asad ya ce “come closer “
Wanda ba dan hankalin Securityman
ɗ
in ya na a kansa ba da ma chan to da ba zai jiyo sa ba.
Matsawa ya yi su ka
ɗ
an yi magana daga haka ya
ɗ
aga masa kai ya ce “yes sir” kafin ya juya ya je ya tsaya a bakin ƙofar fita
daga wajen kawai ba tare da ya ce komai ba, yayinda ake ta fafutukar fita daga wajen.
Tunda Ya Abba ya ga hakan dama ya san mai ya faru haka kurum jikinsa ya bashi hakan shiyasa kawai sai ya jaa ya tsaya bai ko motsa ba daga yadda ya ke ba.
Kusan
tare za a ce an ga Ya Asad shi da jama'arsa da kuma wasu mutane sun baiyyana a wajen(mace da polisawa biyu), sai dai su
ɗ
in wani uniform ne na manyan polisawa sosai a jikinsu sannan tare su ke ta tsaye a gefe da yayinda matar da su ke tare da ita take ta k
uka ta na sharar kwallah..wanda tashin hankalin da kowa ya ke a ciki ne bai sanya sun maida hankali wajen sanin ba'asin abunda ya kawota wajen ba....
Sai da Aliya ta zo fita ta fara ƙoƙarin kinkimar Anne ita da Ya Amir tukunna su ka ji amfanin zuwan mut
anen wajen...
Wae..
'Bayan an kawosu nan cel
ɗ
in ashe an bincika gidan ne sosai saboda Sajida ta ce Anne har sata ta yi mata ta kuma duba sarƙarta ba ta samu ba, to garin bincike aka kama Anne da laifin tsafi da ƴaƴan da aka jima ana nemansu bayan an y
i garkuwa da su watanni biyu da su ka wuce.
Dan haka za su ci gaba da riƙeta a wajen kafin a wuce da ita inda za a binciketa!!.
Su kansu saboda Ya Asad ne ya sanya aka barsu su ka fita sannan kayan Yaran da shaidu a cikin iyaka ƙasan wajen kayayyakin Ann
e aka samu inda ta haƙa ta binne da alamun ta
ɓ
oye ne dan kar su kansu su gani..amma da an ce kar a bar kowa na gidan ya fita, Ya Asad ne ya tsaya musu kuma an san ba su da laifi daga bayanan mutanen unguwaa kowa Anne ya ke cewa da kuma wasu shaidu ta su k
a sake baiyyanata ita ka
ɗ
ai shiyasa aka samu aka sake su dan haka an yi releasing
ɗ
insu su tafi amma banda Anne.....
Suma amma ba a bawa kowa damar barın gari ba har a gama case’.
A fusace bayan ta kammala jin bayanin nasu mai ban tsoro da damuwa, Aliy
a ta ce
"Amma dae ae atleast kwa kaita asibiti a duba lafiyarta ko?"
"Ƴaƴan da aka kamata da laifin yin garkuwa da su ƴaƴan alhaji sale mai fetur ne!!"
Mutumin ya yi maganar ya na tsatstsareta da idanuwa yayinda itama ta zazzaro idanu waje ta na mamm
akin yadda Anne ta samu kwarin guiwar iya sace sannan ta aikata aikin tsafi da ƴaƴan babban mutum kamar wannan...
Maganarsa ce ta katse mata tunanin da ta ke yi jin ya ci gaba da cewa “dan haka ko
motsawa daga inda take an ce kar a barta ta yi….ku ma d’i
n shaidun da ƴan unguwa su ka bayar da sunanta da aka gani a jikin sassan jikin Yaran da kuma ragowar shaidun da su ka tabbatar da ita
ɗ
aya ce mai laifi sai kuma taimakon sir wanda ya tsaya muku ne ya sanya kawai za mu barku ku tafi.
Dan haka ki tashi ki
fita ku je ku binne Yaron nan ko kuma in ci gaba da riƙe ku a wajen ke da shi da ita….”
Ya ƙarashe maganar cikin daka mata tsawar da sai da ta sanyata zabura.
Tabbas ita a karon kanta ko me in aka ce Anne ta aikata to fa ba za ta ta
ɓ
a musawa ba!
To am
ma yaushe?
Ta yi wa kanta tambayar cikin tsantsar ru
ɗ
ani da tashin hankali...
Baba dama ko tsayawa bai yi ba, Ya Amir shima hawaye kawai ya share ya fice, a hankali Aliya ta rungume jaririnta wanda uban warin da ya ke yi da suntumar da ya yi bai sany
a ta jefar da shi ba, ta fita ta na kuka sosai da tunanin yadda za su yi, dan tabbas ba ta hango musu ko da kyallin mafita a case
ɗ
in Annen nan ba.
Aliya na fita waje matar nan da ta zo da sojojin ta matso, cikin sheshshekar kuka ta ce musu “dan Allah
ku bar ni in kalli fuskar matar ko da sau
ɗ
aya ne, Matar da ta yi mini yankan
ƙ
auna”
A hankali police
ɗ
in ya
ɗ
an sunkuyar da kansa alamun tausayawa da girmamawa a gareta sannan ya ce “to ranki ya da
ɗ
e”
Daman wajen ya rage Ya Abba da Anne ne kawai,
sai
Polisawan da au ka shiga mutum biyu dan haka su ka sake kafa ido sosai domin su bata kariya ta gama ganin fuskar Annen dan tunda suka ga fuskar ƴaƴan matar da hannayensu da ƙafafuwansu a tukunyar ƙasa daban daban an haka ƙasa a saka su a ciki da lay
oyi, kayan tsafi, rubuce-rubuce da dai abubuwa kala-kala aka ce Anne za ta iya aikata abunda ya fi tsafi ma dan haka a bata tsaro babba sannan a ke
ɓ
anceta saboda gudun kar ta cutar da wani…
Su na shiga aka juyo mata da fuskar Anne, Ashe matar da tsumint
a ta ke tafe..
Ta na kuka ta
ɗ
aga hannunta babu wanda ya yi la'akari da kwalbar hannunta sai da ta fara tsiyayeta a fuskar Anne wadda azabar zafin acid
ɗ
in ya farfa
ɗ
o da ita daga doguwar suman tsoratar da ta yi sai kuma ta sake sumewa...
So su ke yi
su wafce kwalbar amma matar ba ta basu damar yin hakan ba dan in su ka kwata ta ƙarfi to fa tabbas za su
ɓ
ata kansu da ita kanta matar da aka ce musu su tabbata sun bata kariya daga Anne under any circumstances..kuma sun fahimci acid ne a ciki.
Gashi ta
na cewa ‘in su ka ta
ɓ
ata sai ta
ɓ
ata kowa a wajen shiyasa ba dan ransu ya so ba su ka gagara kwace kwalbar na tsahon wasu ƴan sakanni daga hannunta…
Ya Abba ne ya ƙaraso wajen daga jin hayaniyar, ya na zuwa bai yi wata-wata ba ya buge hannunta gefe kwalba
r ta fa
ɗ
i ta fashe a wajen
Sai a lokacin su ka shiga ƙoƙarin bawa Anne kariya wadda aka juyewa acid
ɗ
in gaba
ɗ
aya a fuskarta da ƙirjinta.
Ko da su ka yi waya su ka sanar da halinda ake ciki dole aka basu umarnin su kaita asibitin da ke a kusa..
Amma
su tabbata sun saka mata ankwa sannan ana tsaronta gudun kar ta gudu…
Su kansu sun yi mamakin yadda ta ke a raye har kawo yanzun amma kawai sai su ka wuce da ita zuwa Asibitin da a ka ce su kaita
ɗ
in.
Su na gama fita da Anne Ya Asad ya juya shima y
a fice ba tare da ya ko kalli inda Ya Abba ya ke tsaye ba.
Kamar ba zai yi yinƙurin fita ba sai kuma ya sa kai idanunsa a kan police
ɗ
in da ya ga kowa ya wuce ya barshi kamar an ce ya yi gadinsa ne…
Dakatar da shi kawai ya yi da hannunsa sannan ya ce m
asa “
ɗ
an jira tukunna"
A hankali Ya Abba ya lumshe idanunsa kawai sannan ya saki wani
ɗ
an guntun murmushi ya koma ya zauna zuciyarsa na ƙarasa ƙuntata.
Amal da ta riga su fita ja ta yi ta tsaya ta na haki sosai jiri ya na
ɗ
iibarta haka suma ragowar d
uk su na jiran Anne ta fito a tafi tare gaba
ɗ
aya a kaita asibiti su wuce dan mutanen da ya Asad ya zo da su sun gama saka kowa a mota su na shirin kunnata Adda ta ce "a jira akwai Ya Abba Aliya Amir da Anne.."
Dama shi Asad ya zo da su ne akan su kwashi
kowa a kai asibiti a yi checkup a duba lafiyarsu dan haka su ka ja su ka tsaya, ana tunanin abunda ya hana su fitowa..
Fitowar Ya Amir da Aliya ta na kuka ne ya sake ki
ɗ
ima su dan haka aka ƙarasa aka shiga tambayarta "mai ya faru?"
Cikin sheshshek’a
r kuka ta ce
“Anne ce…”
Sai kuma ta sake rushewa da kuka
Dai-dai ta ƙarasowar Kaka Nura cikin wajen shi da waensu polisawa waenda ko ƙadangare ba lalle su iya arresting ba..
Dan su na shigowa aka dakatar da su shi kuma aka barshi ya wuce bayan wani a
cikin drebobin Asad ya shaida shi ya sanar musu cewa jikokinsa ne aka kama dan haka aka barshi ya wuce ciki.
Yana shiga kuwa ya hangosu dan haka ya ƙarasa zuwa garesu ya na haki ya na kallonsu one by one ya na neman ƴarsa a cikinsu, ya ce “awanni na as
hirin da bakwai Ina neman polisawa da kyar na same su.
Ga su chan sai dai na ga kamar har an fito da ku an sake ku kenan.
Wallahi bari mu fita a nan, sai na ci ****uban Sajida, bayan an kawoku nan fa sake komawa su ka yi, bincike kala-kala babu inda ba s
u fasa ba a cikin gidan nan da kyar na gudu na sha...na bazama neman ƴan sanda"
Sai kuma ya dasa aya kafin ya ce
"Ina Nuratu?"
Ya yi maganar ya na sake kallonsu sosai har yanzu ya na haki....
Kuka Aliya ta fashe da shi
dan haka a rikice ya kamota
yana mai kar
ɓ
ar jaririn hannunta yanna salati wanda masifaffen warin da ya ji ya sanya bai iya ci gaba da riƙewa ba dan haka ya miƙawa Amal ba tare da ya ko kalleta ba saboda haushin Yarinyar ya ke ji sosai, ya ce “Ina ƴata?”
Cikin tsantsar
ɓ
aacin rai.
A hankali Aliya ta ce
"Maciji ne ya cijeta tun jiya ba su duba ba
ta na ciki, kuma yanzu sun ce
wae mu sun sake mu mu tafi ita kuma za su ci gaba da tsareta wae ta yi garkuwa….”
Ashar
ɗ
in da ya zabga ne ya sanya ta gagara ci gaba da maganar kawai t
a sake rushewa da kuka.
Bai Ida rufe bakinsa ba aka fito da Anne a kan wani zani da su ka ware kamar labule su ka zurata a ciki.
Kasancewar fuskarta a tsundume ta ke cikin zanin ya sanya duk ba su gane a yanayin da ta ke ciki ba, kayan jikinta ne ma d
a ya leƙo ta wajen ƙafafunta da le
ɓ
unan ƴan kwalayensu da su ke reto ya sanya su ka shaidata dan haka duk su ka
ɗ
unguma zuwa gareta.
Kafin su ƙarasa Ya Abba shima ya fito sai dai shi da ganinsa ba sakinsa aka yi ba dan tsaronsa ake ci gaba da yi da alama,
tunda gashi bayan wanda ya hanasa fitowa har da wani poliçe aka sake k’ara masa su ka zama su biyu.
Da sauri Ya Amir ya ja da baya sai kuma ya fashe da kuka, ragowar mutanen suma duk baya su ka ja aka hau salati yayinda Kaka Nura ya ƙarasa da sauri y
a na mai riƙe zanin dan mutanen ba su tsaya ba…
Wani kalar masifaffen tashin hankali ya shiga a take dan gaba
ɗ
aya kasa motsawa ma ya yi da ganin fuskar tilon ƴar tasa a haka kafin ya tafi luuuuu ya zube a wajen kamar mai shirin suma cikin tsantsar tashin
hankali…
Da kyar su Ya Amir su ka taro shi shi da Ya Abba wanda ya ƙarasa garesu cikin zafin nama, dan ya basu tsoro sosai.
Cikin tsantsar firgici su ka tsayar da shi ya tsaya da kyar ya na faman tanga
ɗ
i..
Ganinsu cikin tashin hankali ya sanya Adda t
a bu
ɗ
e ƙofar van
ɗ
in ta fito ta ƙaraso wanda hakan ya bawa Kaka Nura damar hango Baba a zaune a ciki ya na kallonsu bai ko motsa ba.
Aikuwa bai bari ya kai ga Ida dawowa dai-dai ba ya ƙarasa gaban motar ya finciko Baba sannan ya saita fuskarsa ya kifa m
asa mari sai kuma ya hankad’esa ya fa
ɗ
i kana ya bi shi ya danne da niyyar fara kimarsa aka
ɗ
aukesa yaana ta kici-kici ya na hawaye sosai ya na cewa "tabbaas kam ka kasheni, kisan murus ka yi mini wanan kisan tsaye kenan, amma wallahi ba ka isa ba mutuwar k
asko za a yi wallahi Allah...."
Ya yi maganar ya na mai fincikewa ya sake yin kan Baba wanda ya Amir ya taimakawa aka miƙar, amma sai aka tarosa...
So ya ke yi ya isa garesa wallahi yau sai ya yi ajalinsa dan a yadda ya ke jin kansa tsaf sai ya tabbatar
masa shi
ɗ
in fa ba tshoho bane ba alhalin a zahirin gaskiya ko tureshi aka yi sai ya fa
ɗ
i ya ji babban rauni dan a hakan yadda ya ke ta fisge-fisge mutum
ɗ
aya ne tak ya riƙesa da hannu
ɗ
aya.
Daga gefe wasu ƴan sanda guda biyu su ka hangosu dan ragowar
har sun wuce da Anne
bayan an dakatar da kowa daga binsu. Ya Abba shima sun wuce su uku ba tare da kowa ya lura ba..
Ɗ
ayan ne ya ta
ɓ
o
ɗ
ayan ya ce masa "duba ka ga wani tsoho mai k’arfin Hali"
Dan haka su ka tunkarosu wanda zuwan na su ne ya taimaka Kak
a Nura bai sauƙewa Baba uban dutsen da ya rarumo bayan ya kwaci kansa ba.
Da kyar aka rabasa da dutsen sannan aka rirriƙesa ya na ta faman fisge- fisge ya na cewa “tabbas kam ka kasheni!
Ka cika alƙawarinka da ka yi mini shekaran jiya..
Allah ya Isa
tsakanina da kai!
Mai ta yi maka haka da zafi?
Laifi ae ni ne na yi maka!…”
Ko ta kan su Ya Amir da su ke sanar masa ba fa Baba ne ya yiwa fuskar Annen haka bai bi ba gani ya ke makircin Baban ne ya sanya ba su fahimci shi d’inne ba…dan haka bai yarda d
a zantukansu ba sai ma zaginsu da ya fara yi
yana cewa "ae suma sun san maciji ya cijeta amma su ka barta a ciki a haka kowa ya fito maimakon su tsaya da ita har a sake ta, saboda su
ɗ
in ƴaƴan iska ne!”
Ya na bala'i da zage zage ya na kuka sosai yadda d
uk wanda ya gansa daga nesa bai ji kalar zagin da ya ke ba sannan bai san wayene asalin Kaka Nura ba tabbas sai ya koka masa..dan ashar in ya lailayo wani sai ya yi kusan minti
ɗ
aya tukunna zai kai ƙarshen ashar d’in….
Tsabar bala’i da tashin hankali a
take numfashinsa ya sarƙe amma dukda haka iƙirari ya ke yi wallahi wallahi sai ya kashe Baba. Ko kallon Yadukko bai yi ba wadda ya gani a cikin moto itama bata da maraba da gawa kawai shi ta tashi ƴar ya ke..
Cikin bada umarni wani babban mutumin ya fit
o daga cikin building
ɗ
in da alamun shi ne oga, ya umarcesu da
"Su shiga moto duk a kaisu asibiti kamar yadda Asad ya bada umarni, Kaka Nura kuma ya wuce ya tafi shi ka
ɗ
ai kar ya bisu,
duk su watse, su fice musu daga harabar gurin.."
Dan ya