Showing 54001 words to 57000 words out of 111233 words

Chapter 19 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

13

shaida

ɗ

in tunda gash

i Kaka Nura ya tabbatar mata har an soma munafurci ana cewa 'Ashe bayan halinta har da shaye-shaye ma ta ke yi.'

Ita sam! Maganganunsu ba su yi mata zafi ba wallahi ko a jikinta dan maganganun mutane ba sa ta

ɓ

a damunta! Tunda ita dai ta san ba ta jin tso

ro, shakkah ko kunyar Uban kowa!

Kawai ita yadda Yadikkon ta yi da gangan kuma ta ci riba aka gani aka shaida ne ya

ɓ

ata mata rai dan haka ta ciwa kanta alwashin in har ta haifu to itama Yadikko sai an gani an tabbatar ta na shaye-shaye, saboda duk abinda

aka yi mata sai ta rama ba ta Mantuwa.

Da kuma Uwani!

Uwar da ta banzatar da ita ta bari ta tozarta!

Wallahi itama sai ta tozartata ta azabtar da ita domin kuwa Nuratu ba ta yafiya....

Sai kuma Baba Yusufa da Adda suma duk sai sun kar

ɓ

i rabonsu....

DA ƙyar aka iya controlling Kaka Nura sannan ƴan Unguwa kowa ya bi bayan Baba Yusufa aka ce tunda zama ya ƙi yin da

ɗ

i an basu sati

ɗ

aya tak! Su tartara su bar Unguwar dan gaskiya sun addabi kowa kuma kar a je a yi kisan kai a zo a na cizon yatsa.

Dan

shima Habun a fusace ya ke da Kaka Nura wanda hakan da iyayensa su ka gani ne ya sanya su ka ce masa kar ya dawo saboda sun san kalar zuciya irin tasa tabbas in har Kaka Nura ya tunkaresa a haka za a iya yin kisan kai.

Sai da aka ha

ɗ

a kan sojoji suka y

iwa Kaka Nura warning tukunna da mugun kyar ya yarda ya kyale batun Habu a wannan time

ɗ

in ba wai dan ya yafe masa ba!

Domin ya yi alƙawarin sai ya rama mata wallahi....

Ta na samun kanta daga ra

ɗ

a

ɗ

in dukan da Habu ya yi mata ta ta ƙarasa wajen bokanta

akan batun auren Adda, Habu, kashe auren Yadikkko da kuma tashin da aka basu notice

ɗ

in su yi!

Tun da ta je ta ke nanata masa cewa

Ko menene aka ce ta yi za ta yi....ya fa

ɗ

a mata

ɗ

ayar hanyar da ya ce akwai tunda dai wadda su ke kai ta ƙi

ɓ

illewa ita

kuma ba ta da dubu

ɗ

ari a wannan lokacin, ko wacce hanya ce ko me aka ce ta yi za ta yi saboda wallahi wallahi ta yiwa kanta alƙawari sai ta ida manufarta a kan dukkansu kuma babu uban wanda ya isa ya tashesu a cikin gidan, ba za su tozarta ba.

Ƴ

an

Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga qual

ity ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kunzo

🙏

SIYEN NA GARI, M

AI DA KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota

*21*

Kanshi tsaye ya sanar mata sacrifice za ta yi musu...wat

a biyu zai bata ta yi sacrifice

ɗ

in amma aiki kam tun daga ranar za ta fara gani ya na ci muddin ta

ɗ

auki alƙawari za ta yi abunda aka ce ta yi...

Sai da ta sake amsa masa da 'eh, ta ji ta gani' tukunna ya bata wani ruwa ya ce ta dinga wanka da shi kullum

babu fashi a ranar da ta shirya yin abun kuma ta watsawa wanda za ta basu daga nan kar ta sake amfani da ruwan ta zubar! Ba wai sai ta sheƙa masa ba ko da

ɗ

igo

ɗ

aya ne a samu ya ta

ɓ

a jikin wanda ta shirya basu, in ya so sai ta kashesa a lokacin ko ranar d

a ruwan ya ta

ɓ

a jikinsa ko ta tura a kashesa duk dai yadda ta yi amma an fi so ta ƙona mutum da ransa har lahira, kuma an fi buƙatar Namiji sannan ba Yaro ba.

Su kuma sun yi alƙawari za su yi mata aiki mai zafin da duk wanda ya yi yunƙurin yin abunda ba

ta so

ɗ

in ma zai iya rasa ransa.

Rai ko kuma dubu

ɗ

ari…wanda a wannan lokacin dubu

ɗ

ari ba ƙaramin ku

ɗ

i bane ba dan haka ta za

ɓ

i

ɗ

ayan option

ɗ

in zuciyarta a dake ta ƙudirtawa kanta za ta iya, dan a take ta gama tsara wa za ta bayar da kuma yadda za ta

yi da wanda za ta jinginawa alhakin laifin.

Shi kuma Habu wani ruwa daban shima aka bata aka ce kawai in sun kasance a waje

ɗ

aya ita da shi ta fasa ruwan a nan za ta ga amfaninsa. Dan in har ta fasa to tsawon watanni uku ma bai isa ya fita daga ƙarƙashi

n ikonta ba ta inda ko wacce iriyar buƙata ta je masa da ita ko ta nuna ta na so sai ya yi mata tukunna zai samu kansa da nutsuwa, sannan shi da kansa bokan ya tsafeta tass da sunan Habu kuma ya saka mata tashi albarkar(a cewarsa) tukunna ya yi mata alƙawa

rin duk ranar da Habu ya kwanta da ita to ta tabbata ya zama a cikin tafin hannunta ne.

Adda da Yadikko suma duk sai da aka yi mata maganinsu sannan ta

ɗ

aure su, yayinda ba ta yi aikin uwar komai akan Baba Yusufa ba saboda shi

ɗ

in mai kankat ta tsara za

ta yi masa, ta inda za ta jefi tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya....

A haka ta ƙaraso gida zuciyarta ta na tafarfasa dan in ta tuna abunda su ka yi mata sai ta ji kamar ta cinna musu wuta gaba

ɗ

ayansu amma kuma in ta yi hakan to ta yiwa Yadikko gata ne wadda

ita kuma so ta ke yi ta dinga kasheta da zafin takaici da ciwon duniya every single day har tsufanta.

Maƙil! Haka gidan ya cika taff da maƙwabta ƙawayen Yadikko Da wasu daga cikin relatives

ɗ

inta ƴan ƙalilan dan ba ta kasance ƴar dangi sosai ba daga i

ta sai yayanta da Addanta ne family

ɗ

inta.

Baba Ali kuwa dama ya yi alƙawari in dae Nura ya na gidan ba zai sake zuwa ba, dan haka bai zo ba amma ya aiko musu da matarsa har da body guard soja guda

ɗ

aya a cewarsa in an ta

ɓ

a ta ya

ɗ

auki mataki, dan ya sana

r musu akwai mahaukaci a gidan.

Dan haka gidan ya kasance da albarka wae ana sakun lalle.......

Haka nan ake ta hada-hadar bikin Adda wanda za a

ɗ

aura auren ne jibi (a wannan lokacin) idan Allah ya kaimu, Uwani tunda aka fitar da ita daga gidan yau k

wana hu

ɗ

u kenan ta ke gidan makwaftansu ta na jinya, ba su ce ta tafi ba itama ba ta ce za ta tafin ba kuma babu wanda ya nemeta, Sai da Nuratu ta dawo yau daga wajen Bokayenta tukunna ta shiga gidan ta ce "Kaka Nura ya na kiranta"

Kamar ba zata bi ta ba

sai kuma ta yi musu sallama ta tashi ta fita…dan ita kanta ta san sun yi mata ƙarshen kara ta na gudun kar su gaji.

Nuratu ta bita a baya mutanen gidan su na girmama tsaurin ido da taurin zuciya irin na Yarinyar…

Da ace wata ce wannan abun kunyar ya fa

ru da ita kwanaki hu

ɗ

u da su ka wuce to da tuni ta

ɓ

oye kanta ruff a

ɗ

aka amma ita kalli har ta warke ta fito abunta kuma da kwarinta!

Ɗ

azu ma shegen duka ta yi wa wani Yaro saboda ya yi mata dariya a waje....

Da ikon Allah har cikin gidansu ta zo amma "

Salam" kawai ta ce ta gayawa Uwani saƙonta cikinsu babu wadda ta gaisar.

Sau uku Uwani ta na tare kanta daga fa

ɗ

uwa ta hanyar dafa bango dan jiri ta ke yi sosai

amma ko hannunta Nuratu bata ta

ɓ

a ba ballantana ta taimaka mata dan wani kalar haushin Ma

tar ta ke ji zuciya ta na sake yunƙuro mata a duk lokacin da kwakwalwarta ta haska mata yadda Uwanin ta banzatar da ita ko la'akari da yanayinta na rashin lafiya da ta yi yanzun bai sanya ta ji za ta iya yi mata uziri ba... shiyasa sam ta gagara tausar kan

ta daga abunda ta shirya mata.

Misalin ƙarfe 1 na dare lokacin kusan kowa ya kwanta barci sai

ragowar ƴan biki da su ke

ɗ

an hira, ta zo ta wuce ta shige

ɗ

akin Habu wanda ya ke a tsakar gida, kanta tsaye babu gargada…

Ɗ

iff!! Haka su ka

ɗ

auke wuta gab

a

ɗ

ayansu sai kuma aka fara ƙus-ƙus kafin su miƙe su ka yi cikin parlourn gidan da gudu cikinsu har da masu tuntu

ɓ

e saboda tsantsar firgici da mamaki dan su dai sun san Habu idanunsa biyu bai da

ɗ

e da shiga

ɗ

akin nasa ba daga ban

ɗ

aki.

Sannan ga wutar

ɗ

akin

sa wadda ta ke a kunne har kawo yanzu...amma kuma tunda ta shiga su ka yi lufff, bai korota ba.

Ta na shiga ya miƙe tsaye amma abun hannunta da ta fasa sai ya sanya ya kasa motsi daga baya ma komawa ya yi ya zauna kawai ya na mamakin kansa…

Minti



ɗ

aya tak! Ne ya tara al’ummar gidan karankatakaf

ɗ

insù a ƙofar

ɗ

akin Habu har da Ya Mustapha wanda ya ke kwance a

ɗ

akin Yadikko ana ƙara masa ruwa, dan wata matashiyar budurwa ta na shiga cikin parlourn ta ce "ga Nuratu chan ta shiga

ɗ

akin Ya Habu, kuma b

asu fito ba…"

Ta yi maganar kamar mai

Yekuwa.

Dan haka aka fito rututu da masu barcin da masu ido biyu har wasu na bige wasu, dan yadda su ka shiga parlour da durufta tun a karon farko ya janyo kusan kowa ya farka dama.

Sama-sama su ka fara jin kuk

a mai ha

ɗ

e da shauƙi, kafin kunnuwansu su fara jiye musu abubuwan da ya sanya dole aka tattara Yara aka yi ciki da su.

Yadikko bata Kai ga ƙarasawa inda Mustapha ya ke tsaye ba kawai ta ga ya daki ƙofar da masifar ƙarfi ta tafi ta bu

ɗ

u ya afka ciki...

T

sit! Haka kowa ya yi wanda hakan ya yi dai-dai da tsayuwar bugun zuciyar Mustaphan a lokacin da ya gansu turmi da ta

ɓ

arya kuma yanayin su duk biyun ya tabbatar masa babu guda da aka yi wa dole.

Fa

ɗ

owar da ya yi waje ta baya ne ya sanya Yadikko ta daskar

e a wajen ta gagara motsi tsoro da karkarwar jiki su ka sanyata ta sume a wajen.

Asibiti aka kwashesu aka wuce da su ita da Mustapha wanda tun a gwajin farko aka tabbatar da ya rasu...zuciyarsa ce ta buga.

------------

Sosai mutane su ka tausayawa al’

amarin yayinda Kaka Nura ko isashshiyar gaisuwa bai yi musu ba ya maka Habu a kotu wae ya yiwa ƴarsa fya

ɗ

e.

Tun ranar da abun ya faru gaba

ɗ

aya Habu ya gigice ya fita a haiyyacinsa sai dai kuma sai ya zamana kamar tsoron Nuratu(Annen) ya ke yi dan ko

tsine mata in Yadikko ta na yi ji yake ba ya so…gaba

ɗ

aya ba ya son abunda ta ke yi wanda hakan ya

ɗ

aure masa kai tamau!! Dan shi dae ya san ya tsani Anne (baƙar tsana ma kuwa) tun usul gashi ita ta yi silar mutuwar

ɗ

an uwansa kuma sun san ita ke korewa

Adda samari dan suma waennan tunda aka ganta (Anne) da shi(Habun) Unguwa ta

ɗ

auka shikenan su ka ce 'a

ɗ

aga tukunna komai ya lafa' har yau ba su nemesu ba...da haka kamata ya yi ace ya sake tsanarta fiye da farko amma wani nauyi da tausayinta ya ke ji wand

a sam bai san dalili ba…tun da ya ha

ɗ

a jikinsa da nata gaba

ɗ

aya nauyi da tausayinta ya danne tsanarta wadda ke danƙare a cikin zuciyarsa wanda kasancewar bai ta

ɓ

a kasancewa da ko wacce

ɗ

iya mace ba ya sanya ya ke tunanin to ko dai duk matar da ka kwanta d

a ita sai ka ji hakan a kanfa dukda kuwa ya san kamar da wuya dan in dai haka ne babu matar da za ta saka kara Mijinta ya tsallaka besides to ya mazinata ma su ke yi?.....

Waennan tunane-tunanen ne su ka sake hargitsa Habu yayinda takaicin yadda ya yi zin

a kuma ya kasa katsewa ko bayan da aka gansu har sai da ya je in da ya ke so.....su ka taru su ka maida shi duk wani firgichachche ga takaicin rashin

ɗ

anuwansun wanda ya san shi da Anne ne sila.

A

ɓ

angaren Uwani kuwa...

Gaba

ɗ

aya itama ba ta san Ina

kanta ya ke ba, zuwa wannan lokacin ta koma kamar wata mutum mutumi kuma hakanan ta ke jin duk duniya babu wanda ta tsana kamar Baba Yusufa!

Wannan dalilin ya sanya ranar sadakar ukun Mustapha da ya ce 'su fito su bar masa gidansa' ta yi tsalle ta dire ta

ce 'babu inda za su je ae da ku

ɗ

in gadonsu shi da ita ya siya gidan...

Amma ya bata wani fanni a ciki

ɗ

an ƙarami…'

Wanda hakan ya janyo kokwanta bayan duk an juya ana kallonsa da son jin ta bakinsa aka ga ya yi shiruu ya gagara cewa komai wanda shi a na

shi

ɓ

angaren al'ajabi ne ya hanashi magana dan sosai kanshi ya

ɗ

aure zuciyarsa ta ƙuntata yayinda ya ji duk ya muzanta!

Duba da yadda ko satin baya da aka gama tsarawa akan an basu sati

ɗ

aya su tashi!

Ita Uwanin ta yarda ta amince, itance ma ta dinga tau

sar sa akan 'ba komai ae ya ma yi ƙoƙarin zama da Nuratu da Ubanta!

In sha Allahu za su nemi wani wajen kar ya damu da ita she can take care of her self. Dan ko saboda Nuratu ba za ta bar Nura da ita(Nuratun) kawai ba gara in ta na tare da su ta na yi mus

u addu’a'.

Shiyasa yanzu da ta tara masa mutane tana ife-ife kamar ba Uwani ba gaba

ɗ

aya kansa ya

ɗ

aure ya ma kasa cewa komai.

Rashin sanin abun yi ne ya sanya ya ce mata 'ba komai' kawai ya sallami kowa ya shige parlour ya barta ita da Yadikko a waje su

na ta hayya-hayya kamar za su cinye junansu abunda sam ba halin Uwani ba….

Nuratu kuwa ta na Ɗaki da

ɗ

i har kwanyarta! Domin kuwa aikinta ya na tafiya yadda ta ke so......

Ta inda ta ke da tabbacin a yanzu haka Uwani ko mutuwarta da kafirai bata tsanes

u kamar yadda ta tsani Baba Yusufa ba!

Fa

ɗ

a kuwa yanzu aka fara dan in har ta gansa su ka yi ido biyu to sai sun yi!

Maitar da ke tsakanin mayunwacin Zaki da

ɗ

anyen nama aka yi amfani da wajen dasa ƙiyayya a tsakaninsu…

To shi Baba Yusufa da alama hakan

bai kamashi sosai yadda ta ke so ba saboda Uwani ta fishi hauka, tunda a tsaye ya ke da addu’o’i Uwani kuwa wadda da dabara ta dan janyeta daga kan Azkar ta hanyar

ɗ

auke littafan nata ta

ɓ

oye sannan ta ci sa'a Uwanin ta soma al'ada a tsakankaanin kwanki u

kun dan haka ta yi mata aikin a dai-dai lokacin da take al’adar, tabbas da alamun sun kamata da kyau!!!!..

In sha Allahu nan ba da jimawa ba ita da shi sai sun zama yadda wani abun ya na samun Baba Yusufa kowa zai shaida itace ta kashesa...

Shikenan ta j

efi tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya!

Ta san dai a prison Uwani sai dai ta yi ta kanta ba dai ta ce za ta yi mata maganin kafiya ko ta yi mata auren dole ba.…

Ta na wannan lissafin ta na cin biscuit ta na karka

ɗ

a ƙafa ta na sauraron yadda Uwani da Yadikko su k

e tashin hankali a waje muryoyinsu sun cike Unguwar.

A tsakanin sati uku kacal Nuratu da Ubanta wanda ya ke ji kamar ya ha

ɗ

iye

ɗ

iyar tashi saboda tsabar so da ƙauna da proud

ɗ

in abunda ta ke yi dan zuwa wannan lokacin ya fahimci mai ta ke yi, su ka ku

san tashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login