Showing 48001 words to 51000 words out of 111233 words
shi ya san Nuratu ba ta Isa ta
ɓ
ata Adda ba kuma Addan ma gidan Mijinta za ta tafi dan haka ta barsu na
ɗ
an lokaci ne kawai…komai ya kusan wucewa.
Gaba
ɗ
aya kamar an toshe masa kwakwalwa haka nan ya bi bayan a bar Adda da Nuratu
saboda ya na ganin ae aure ne ma ƴartata za ta yi.
Ba dan Yadikko ta so ba ta koma gefe ta zuba musu ido kawai tsanar Anne ta na da
ɗ
a ninƙaya a cikin zuciyarta....
Ta samu ta tura Mustapha inda
ɗ
an Uwansa yake amma dukda haka hankalinta ba a kwance yake
ba, gashi Mustaphan shima ba ta barshi ba dan sarai ta san su na waya sai dai kasancewar zuwa wannan lokacin ita kanta ta san Nuratun ba wani son Mustaphan ta ke yi da gaske ba ya sanya ta
ɗ
an kwantar da hankalinta sai dai takaicin ganin da Mustapha da Ad
da har zuwa wannan lokacin ba su fahimci Anne ba son
ɗ
an nata ta ke yi tsakani da Allah ba ya hana ta sakawa zuciyarta salama.
Wanda abinda Yadikko ba ta sani ba shine ita ka
ɗ
ai Allah ya bawa wannan baiwar, ta iya gane Nuratu, dan kamar hawainiya haka t
a ke, shiyasa itama Adda ta sake mata sam ba ta gane ta na mata baƙin ciki ba wanda hakan ya bawa Anne dama ta samu ta shiga jikinta kwarai da gaske ta dinga asirceta ba dare ba rana....
Har ta kai ga yi mata illoli mabambanta..dan ta sha bata magani ta c
e mata maganin mata ne ko na gyara ita kuma ta kar
ɓ
a ta yi ta afawa wani abun kuma a ruwan wanka ta ke zuba mata wani ta saka mata a kaya wani a abinci a man shafawa d.d.s.......
Cikin ƙanƙanin lokacin ta
saka mata warin jaa
ɓ
a a wajen saurayin, ta tura
mata aljanin da ke sauya mata kamanni in ta fita zance wajen duk wani Namiji sannan ta cireta gaba
ɗ
ayanta a cikin zuciyar saurayin da danginsa har ma da Abokansa
sannan ta rufewa Yadikko baki ruff akan ta gagara yin magana kuma ta
ɗ
aure mata hannu tamau
saboda kar ta yi komai, gudun kar tausayin ƴar tata ya ci ƙarfin aikin da ta yi har ta kai ga a ji yunƙurin yin wani abun ya sanya ta shiga ta fita ta cire Addan a cikin zuciyar Yadikkon itama gaba
ɗ
aya…
Wanda aka yi asiri a jikin wata gawa aka yi rashin
sa’a gawar ta yi kwanan Keso cikin dare gobara ta tashi komai ya k’one kurmus shiyasaaa har gobe tsanar Adda ta ke sake yin tasiri a cikin zuciyar Yadikko….
Rana tsaka uwar saurayin Adda ta zo ta ce "an fasa"
Juyin duniya kuma ta ƙi fa
ɗ
in abunda aka
yi musu ta ce ba komai ƙarshe ma ta ce 'an bar musu kayan toshi da aka kawo, sun bar musu komai, kawai Allah ya ha
ɗ
a kowa da rabonsa'.
Ta na gama fa
ɗ
iin haka ta juya ta fice ranta ya na a
ɓ
ace har a lokacin...
Jiya
ɗ
anta kwana ya yi ya na mata kuka aka
n baya son auren to kuwa a kan me za ta yi masa dole saboda farin cikin wasu?
Ta na wannan lissafin ta wuce zuwa gida abunta
Yayinda Nuratu ta ji wani masifaffen da
ɗ
i kamar an yi mata bushara da gidan aljannah...
Ba abunda ya ke sake ƙona mata rai irin
yadda ta lura Addan kamar ma wani sabon kinibibi ta ke yi mata tunda auren ya matso...magana ka
ɗ
an komai sai ta ce wani 'her soon to be husby'
Ae yanzu sai ta ga ƙaryar Iskanci.
Tabbas Adda ta girgiza matuƙa, dan sai da Yadikko ta kusan yi mata sheg
en duka saboda takaici tukunna ta tattara ta koma wajen Anne su ka taru su ka dinga kukan tare....
Dan ƙarshe ma sai da ya zamana Addan ita ta ke rarrashin Anne saboda uban takaicin fasa auren da aka yi da ta nuna ta na yi….
A washegarin ranar Anne ta ta
ri Yaron har wajen aikinsa da zancenta bayan ta tsafe jikinta tsaf sai dai cikin hukuncin Ubangiji abun nata bai kamasa ba dan fata-fata ya yi mata sosai kuma ƙiri-ƙiri ya ce mata "ba zai auri karuwa ba"
Bayan kwana biyu, bayan ta je ta sake ha
ɗ
o uban k
ayayyakin asirinta za ta yi masa kawai ta ji labarin ya yi aure ya bar garin(sun tafi honeymoon)
Duk Inda ta je sake tabbatar mata ake yi akan ba Mijinta bane ba amma za’a iya gwada sa’a shiyasa kawai ta haƙura ta bar mata (matarsa) shi.
Ko wata
ɗ
aya
kwakkara ba a yi ba wani saurayin ya sake fitowa Adda.
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441 3252
[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota
*19*
Ko wata
ɗ
aya kwa
kkara ba a yi ba wani saurayin ya sake fitowa Adda.
Shi kuma
ɗ
an gidan Malamai ne sosai shiyasa ko ya zo baya ganin duk waennan abubuwan.
Tunda Allah ya sa Nuratu(Anne) ta ji ta gani wannan karon ma sai ta gagara kau da kai, a ranta har ta na mamakin
shin wae ta yaya Adda ta ke samo kyawawan maza masu kwarjini da
ɗ
aukar hankali......
Tashi
ɗ
aya ta burkice.
A lokacin sun rabu da
ɗ
an
ɗ
an bori saboda lokacin da su ka
ɗ
auka ya cika amma fa garin raba auren Adda na baya ya harha
ɗ
ata da Malamai da bokaye
mabanbanta...
Dan haka ta tashi ta tsaya wannan karon ma.
Wani zubin ma in ta je wajen Malaman bata da ku
ɗ
i cewa su ke yi sai dai su yi amfani da ita a bakacin ladan aikinsu a hakan kuwa ta ke amincewa
kuma da yake Yarinyace ko batun kariya bata amfani
da shi..kanta tsaye haka nan ta ke tafka ƙazantarta mafi muni dai-dai gwargwadon iyawarta.
Kwata-kwata a lokacin shekarunta ba su rufe 19 a duniya ba.
To dai ba kalar bugawar da ba ta yi ba abun ya ƙi tarwatsewa dan haka bayan ta fahimci a tsume mutumin
ya ke da addu'o'i da kariya sai ta chanja salo...
Da farko messages ta fara tura masa akan Addan ta na da tarin samari!
Sai ta ce a kira wayar za a ji busy in an kira kuwa za a ji busy
ɗ
in dan ta na gama fa
ɗ
in hakan ta ke amshe wayar Addan ta hau waya
Da ta ga saurayin bai biye wa makircinta ba sai ta ce masa ae ta na neman maza...
Haka nan za ta kar
ɓ
i wayarta ta yi ta tura masa messages
ɗ
in batsa a zuwan Addan ce ta ke so ya biye mata su watse...duk wae dan ya yarda ƴar iska ce,
Kasancewar sauray
in ba Yaro baneba ya sanya tun a karon farko ya fahimci sharri ne ake so a yi mata, dan shi dai ya yi duk wani binciken da ya kamata ya yi a kanta kuma ya yarda ya amince da amsoshin da ya samu da zuciya
ɗ
aya above all tsakaninsa da Allah ya ke sonta, dan
haka ya san in sha Allahu za ta zame masa alkhairi, shiyasa ya toshe kunnuwansa daga duk wata zuga kawai ya basar ya yi focusing akan zallar ƙaunar da ya ke yi mata...
Sannan ya duƙufa yin bincike dan ya na so ya gano munafukin ya hukuntasa yadda ya dace.
Hakan kuwa (ganin bai
ɗ
auki zugar ba) ba ƙaramin fusata Anne ya yi ba gashi a lokacin batun auren ta ke gani ya na tahowa gadan-gadan kullum dan haka ta koma wajen bokanta ganin sun kasa rabawa kawai sai ya jefa masa matsananciyar jinya bayan sun samu
sun kauda hankalinsa daga kan ibada na
ɗ
an ƙanƙanin lokaci da mugun kyar! Su ka yi sauri su ka tura masa aljanu. Aljanun su ka dinga shanye jininsa bayan sun fita sun shiga sun rabasa da ibadar da ya ke yinta tuƙuuru…
Dan a lokacin Yaddikko ta sakota a ga
ba fiye da ko yaushe sannan uban Addan shima wannan karon ya ja baya da su hatta Addan wadda ta fara fahimtar kamar Anne na yi mata zagon ƙasa itama duk ta ja baya da su..ga shi soyayya da kulawa da gata tsantsa ta ga Addan ta na samu daga wajen saurayin
shima dan haka gaba
ɗ
aya sai ta gigice ta fita a haiyyacinta sannan
ta fusata…
Satin mutumin bakwai ya na jinya ta fitar hankali kafin ya ce ga garinku nan dan hatta bokan sai da ya ji tsoro ya kira Anne ya sanar mata in an ci gaba zai iya mutuwa a
mma ta ce ta ji ta gani…
Domin a wannan ga
ɓ
ar ba ta ji ba ta gani kishinta ya sake tashi matuƙa sannan baƙar zuciyarta ta mur
ɗ
a.
Tun daga nan kuma sai ta hau yin rigakafi dan kafin ma wani ya zo take hanawa ta koresu saboda kar ta sha wahalar rabawa k
amar last one
ɗ
in…
Wani guda
ɗ
aya ne mai ƙarfin kuruwa ya sake zuwama Addan shima ya kafe bayan ta tarwatsa aurenta a karo na shida
Lokacin shekarun Adda Ashirin da biyu ita kuma ashirin cif-cif
Har an fara gulmar itama Addan a Unguwa ana zarginta d
a wani abun daban duba da yadda ta ƙi auruwa sai ƴan Unguwar su ka ce aljani ne ya aureta, Anne kuwa dama ƴan Unguwar sun ce ita da aure sai dai ta ga anayi…kaff ƴan layin sa’anninsu duk sun yi aure har ma da ƙannensu amma banda su.
Zuwa wannan lokacin A
dda gudun Anne ta ke yi sosai domin kuwa ta riga ta fahimci ba ta sonta
kwata-kwata...ko ta kanta (Annen) bata yi ita kawai kar Adda ta rigata aure ta tafi ta barta…
To dai wannan Saurayin ta
ɓ
in hankali Mahaifiyarsa ta samu saboda ta nace akan ba ta son
aurenshi da Adda shima kuma ya na ce akan sai ya auri Adda, dan haka ganin baƙin cikin hakan ya na shirin illata masa Mahaifiya ya sanya ya janye ya haƙura ya kar
ɓ
i za
ɓ
inta (ƴar uwarsa ya aura)
Duk dauriyar Adda wannan karon kam sai da ta kwanta jinya.
A
ɓ
angaren Uwani da Kaka Nura kuwa ita kanta Uwani ta san cewa Kaka Nura ya gaji da ita kuma akwai abunda ya ke damunsa
wanda gaba
ɗ
aya ya sanya shi ya ke neman zama kamar ba shi ba, ganin takaicinsu shi da ƴarsa ya na nema kasheta ya sanya ta
ɗ
auk
i hutu ta tafi chan wani waje (wajen makwafciyarsu lokacin ta na gida) ta
ɗ
an huta, kafin ta dawo shi kuwa ya yi aure kuma da ta dawo ya ce wae sai dai ta zauna a wajen Baba Yusufa ae bai bata izinin tafiya ba ta yi yaji, kuma shi ba zai iya zama babu mace
ba in dai ba zina ake so ya yi ba.
An sha yaƙi sosai dan ba kunya ba tsoron Allah Kaka Nura ya dage akan sai dai Uwani ta zauna a gidan Baba Yusufa ta bar musu
ɓ
angaren tunda ita
ɗ
in ƴar uwarsa ce Amarya kuma bare ce ba zai yiu ya kai musu ita ba! Kuma
bashi da wajen sakata.
A ranar ne kuwa shima Baba Yusufa ya yi masa
ɗ
an ƙaramin hauka ya
ɗ
aga masa hankali ya ha
ɗ
ashi da ƴan sanda
Kwana uku aka
ɗ
auka ana case kamar za su cinye juna!
Kafin hukuma ta shiga tsakani, Amarya ta koma gidansu Uwani ta shi
ga
ɗ
akinta.
Ƙ
arshe dai kawai iyayenta su ka ce ya bata takardarta.
Tun daga wannan rana Kaka Nura ya
ɗ
auki karar tsana ya
ɗ
aurawa Baba Yusufa da Uwani, ko kallonta ba ya yi, kuma ya ƙi ya saketa saboda ya san arziƙinta ya ke ci a fannin muhallin dan sh
i Kaka Nura kamar wanda aka nuna da leda ko fili taku biyar ba shi da shi har gobe haya ma ba iya biya ya ke yi ba.
A wannan lokacin ka na ganinsa ka san bayaga tsanar Uwani da
ɗ
anuwanta da ya
ɗ
aurawa kansa tabbas akwai abunda ya ke damunsa…
Amaryarsa
ta tafi kuma zuwa yanzu Alhamdulillah akwai bu
ɗ
i dan Nuratu(Anne) ku
ɗ
a
ɗ
e ta ke samu ta koina kuma ta na bashi wanda ko tari aka yi da zummar magana game da inda ta ke samun ku
ɗ
i sai an kwana ba a rintsa ba a cikin gidan.
Duk kalar
ɓ
arnar da Kaka Nura ya
yi Uwani ko a fuska ba ta nuna masa ba bayan ta dawo an zauna
amma shi bayaga hantara, kyama da duka a
ɗ
aka in su biyu ne yanzu ta kama har hannu ya ke saka mata a waje a gaban Uban kowa.
Gaba
ɗ
aya ya tsaneta ta fita daga ransa dan ko a batun iyayen
Nuratu ba ya ƙaunar a ha
ɗ
o sunansa kusa da na Uwani duk dan ya na ganin kasancewarta ƙanwa ga Babà Yusufa shine zai fara zame masa katanga wajen mallakar Yadikko, dan shi a halin da ya tsinci kansa a wannan lokacin ji yake duk Matan duniya babu wadda ya k
e so sama da Yadikko, bai san dalili ba haka kurum Ubangiji ya
ɗ
aura masa matsanancin sonta, wanda hakan ne ya haifar masa da damuwar da ta sauya shi aka kasa gane kanshi.
A lokacin ya auri mata bila adadin wasu ma ya manta da ya auresu amma Yadikko kaw
ai ya ke ji ya na gani a ganinsa duk ragowar muna Mata ne sai ya mallaketa tukunna zai san ya tara da Mace, kuma duk Matan Unguwa zawarawa da ƴan mata da na kewaye ba su yi masa ba, ita kawai yake so da sha’awa.
Yadda ya ke fito da kujera ya dasa ne ya
na leƙenta in ta na aiki a tsakar gida ya fara tona masa asiri a wajen Uwani yayinda Baba Yusufa ya na fahimtar hakan ya yi tsalle ya dire ya ce in sama da ƙasa za su ha
ɗ
e wallahi wannan karon sai sun bar masa gidansa. Da shi da ƴarsa sai sun fita a gidan
nan tun kafin su janyo a yi musu girgizar ƙasa a iyaka cikin gidan nasu…
Dama tun lokacin ya duƙufa wajen yiwa ƴarsa magani dan ya soma zargin da sa hannunsu ba wai a iyaka aurarrakin Addan da su ke ta ta
ɓ
ar
ɓ
arewa ba har da fa
ɗ
an da ya kunno Kai tsakani
n Matarsa da ƴar tasa wanda zuwa yanzu Yaddiko ko sunan Adda ba ta son ji ma
ballantana ta ganta…
Ana tsaka da wannan bala’in Mustapha da Abbakar (twins) su ka dawo daga karatu, dan Abbakar
ɗ
in shima ya dawo ne zai
ɗ
an zauna an tsara akan sai ya yi
aure sai ya sake komawa wajen Uwar goyon tasa tare shi da Matarsa, in ya nemi transfer an basa dan duk Kano aka yi posting
ɗ
insu.
Ta inda Mustapha ya kammala nashi karatun shima ya fito da matsayin second lietanant.
A lokacin ne kuma Anne ta ji
batun Mahaifinta ya na son Yadikko daga bakinsa, wadda abun ya bata mamaki da farko amma kuma da ta fahimci in ya riga ya auri Yadikkon kamar rayuwarta ta gama tagaiyyarawa ne ita da ƴaƴanta sai ta
ɗ
auki
ɗ
amarar ha
ɗ
asu..
Kamannin Mustapha da Abbakar(w
anda su ke kira da Habu) sak
ɗ
aya basu da bambamci sai ko ta yanayin tsayi da
ɗ
an hasken fata dan Mustapha ya fi Abbakar haske...
Amma tunda Allah ya sa Anne ta ga Abbakar a take ta ji so da masifar ƙaunar shi sun shigeta, gashi da
ɗ
in da
ɗ
awa Abbakar ya fi
Mustapha ku
ɗ
i nesa ba kusa ba dan sana'a ta kar
ɓ
esa kwarai da gaske Allah ya saka masa albarka sa
ɓ
anin Mustapha da zai riƙeta da albashi zallah.
Gashi Mustapha ya dawo mata da zazzafar soyayyarshi saboda shi tunda ya tafi dede da rana
ɗ
aya sonta bai ta
ɓ
a raguwa a cikin zuciyar tasa ba sai dai ƙaruwa ma da ya ke yi.
Suna waya ya na gaya mata ya na sonta amma bata ta
ɓ
a tunanin da gasken gaske ya ke ba sai yanzu da ya dawo mata a hargitse sannan ya na dira ya fara yiwa iyayensa maganar aurensu waenda su
ma ashe duk ya da
ɗ
e ya na yi musu amma su ka banzatar da abun.
Tashi
ɗ
aya Adda, Baba Yusufa, Yadikko da
ɗ
an uwansa su ka ce masa in dai Anne zai aura wallahi babu su babu shi…
Shi kuma ya yi tsalle ya dire ya ce sai ita!
Dan haka sai gidan nasu ya zam
a kamar filin wasan kwaikwayo kullum