Showing 69001 words to 72000 words out of 111233 words

Chapter 24 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

18

kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin

samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga

araha dai-dai kudin ku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kunzo

🙏

SIYEN NA GARI, MAI DA

KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota

*26*

Ya kafeta da shanyayyun idanunsa bai ce komai ba kawai ya na kal

lonta wanda hakan ya sake ki

ɗ

imata cikin rawar murya ta ce “ddd-da-maAnn…”

“Ina Islamiyyar?”

Dakakkiyar muryarsa ta katse tata siririyar Muryar.

Zuwa yanzu gaba

ɗ

aya ta ki

ɗ

ime, ba za ta iya cewa ga lokacin da Ya Abba ya daketa ba dan babu amma walla

hi in yana waje ba ta samun nutsuwa har sai ya bar wajen…

“Na zama sa’an wasanki kenan”

Ya fa

ɗ

a hakan cikin muryar da ke baiyyana ransa ya soma

ɓ

aci dan ya tsani kyaliya.

Ɗ

aya daga cikin

ɗ

abi’un Amal shine saurin kuka, dan haka a take idanunta su

ka cika tap da hawaye kafin kuma ta

ɗ

ago a hankali ta na kallonsa sai kuma ta yi saurin kawar da kanta gefe ta fara magana “ba zan je ba yau, Anne ce ta aikeni gidan Hajiya Altine in kar

ɓ

o kaya.”

Kusan mintuna biyu da gama maganar jin bai ce mata komai

ba ya sanya ta waigo ae kuwa karaff su ka ha

ɗ

a idanu….

Da ace ya san gidan tabbas Amal ba za ta je ba zai je ne kawai ya kar

ɓ

o kayan da kansa ya dawo.

Dan in har ya yi guessing dai dai to Hajiya Altine itace ya ji Baba da Amir su na zancen cewa Yaro

nta ya na son Amal

ɗ

in, sannan matar gaba

ɗ

ayanta sai a hankali, yo to dama duk ƙawayen Anne da ta samu ta ke hul

ɗ

a da su a wajen Unguwar ae duk sai addu’a kawai kusan halaiyyarsu duk

ɗ

aya….Matar bata ta

ɓ

a haihuwa ba amma ta raini Yara maza guda biyar waen

da su ke sheƙe ayarsu a gabanta da

ɗ

aurin gindinta…

A karo na uku Amal ta

ɗ

an sake satar kallonsa ganin ya kafeta ne kawai da shanyayyun idanuwansa ya sanya ta sake sunkuyar da kanta ƙasa ƙirjinta ya na mai ci gaba da bugawa….

“Jira a nan”

Kawai ya

ce mata, daga haka ya wuce ya bar wajen ransa a

ɓ

ace, sai dai ba ka isa ka ga hakan kwance a kan fuskarsa ba.

Ya na wucewa Amal ta sauƙe wata bahaguwar ajiyar zuciya ta na mai sakin numfashinta yadda ta ke so sa

ɓ

anin

ɗ

azu da ta ke yin komai a

ɗ

arare.

D

ukda ta san bai san gidan ba sai ta tsinci kanta da addu’ar ‘Allah ya sa kar ya shiga sabgar Anne ta inda zai iya cewa ta zauna shi ya je’

Dan ta san Ya Abba da Anne kamar wuta da auduga su ke a kan hakan tsaf sai a iya shafe sati

ɗ

aya ana case…….

Ta

na wannan lissafin ta na ta faman waige-waige gaba

ɗ

aya tsoro da fargabar da ya dasa har yanzu ba su barta ba ga kuma ban

ɗ

okin mai ya ke da shirin yi sai kuma tsoron kar ta je Anne ta ga mayafi ta biyota a baya har ta kai ga cin mata ya Abba bai ƙarasoba….

.

Ƙ

arar machine ta ji dan haka ta waiga ai kuwa shi

ɗ

in ne kamar yadda ta zata, kafin ƙiftawar ido ya ƙaraso inda ta ke tsaye ya ce “hau”

Kawai ba tare da ya kalleta ba.

“Tsaka mai wuya kenan”

Ta aiyyana hakan a ranta ta na mai jin kamar ta zunduma

Uban ihu.

Agogon hannunsa kawai ya

ɗ

aga ya kalla ba tare da ya ce mata uffam ba! Ta fahimci Yaren nasa dan haka ta lalla

ɓ

a ta haye a hankali kamar wadda kwai ya fashe mata a ciki sannan ta matsa baya sosai.

Cikin nutsuwarsa ya kunna machine

ɗ

in da s

annu su ka kama hanya, su na tafe ta na yi masa kwatance a hakan har su ka ƙarasa…

Su na isa ta sauƙa ta tsaya shi kuma ya

ɗ

an gyarawa machine

ɗ

in zama sannan ya ce”jira a nan”

Bai bi ta kanta ba ya wuce zuwa gidan da ta yi masa nuni da shi ya barta a

nan wajen tsuru-tsuru kamar an ritsa

ɓ

era a buta gaba

ɗ

aya tsoro yagame ta dan ta san dole Matar za ta sanarwa Anne ba Amal

ɗ

in ce ta kar

ɓ

a ba kuma ta na yi mata kwatance za ta gane Ya Abba ne.

Tsoro ya sanya zuciyarta over racing dan haka ta

ɗ

an nemi gur

i ta zauna ta na jin kamar ta nutse kawai dan ta san dole akwai ƙalubale a gabanta yau…

Ta na zaune ta na ta saƙe-saƙen yadda za ta kaya yau

ɗ

in ta ganshi ya dawo ga dai kayan nan ya kar

ɓ

o bai bar musu ba amma kuma fuskarsa a murtuke fiye da ko yaushe d

an haka a take ta sake rikicewa, kafin ta miƙe tsaye da kyar ƙafafunta su na karkarwa.

Ya na ƙarasawa gareta ya tsaya a gabanta gab dan har sai da ta

ɗ

an ja baya tana mai

ɗ

agowa ta

ɗ

an saci kallonsa ba ta kai ga mayar da kanta ƙasa ba ya ce “wato zanc

e za ki zo ki yi da! Ko?”

A rikice ta

ɗ

ago ta na kallonshi kafin ta hau girgiza masa kanta ta na gab da sakin hawaye ya ce “in ki ka bari su ka zubo sai na baki mamaki a wajen nan, zancen ne za ki zo yi mana tunda gashi matar ta na mini maganar ina ki k

e wani ‘Mustapha’ ya na ta jiranki!”

Ya ƙarashe maganar tone nashi ya na baiyyana tsantsar

ɓ

acin ran da ya ke a ciki.

Tsoro ya soma bata dan har kalar kwayar idanunsa sun soma chanja kala. Dan haka ta shiga ja da baya sosai cikin tsantsar fargabar kar

ya yi mata shegen duka a wajen.

Kallonta ya ke yi sosai yana karantar yanayinta, kafin kuma kawai ya juya ya haye kan machine

ɗ

in ya kunna batare da ya ce mata komai ba.

Ta san Mustaphan sarai dan tun ranar da ta rako Anne yanuna intrest ta shaidash

i kuma ita har ga Allah tsoro ma ya ke bata bakinsa baƙiƙirin, a gabansu ya dinga shan taba ranar, shiyasa ta za

ɓ

i ta bi Ya Abba ko da kuwa zai niƙata ne a hanyarsu ta komawa gida akan dai ta tsaya Mustapha ya ganta ya ce su yi zance.

Ta na gama zama ya

juya akalar machine

ɗ

in ya bar layin kamar mai fushi da titin.

Ita dai Amal ƙarshe runtse idanunta ta yi da masifar ƙarfi har aka ƙarasa gida ba ta yarda ta bu

ɗ

e su ba dan ta gama sadaƙarwa…

………

Su na barin Unguwar Matar ta kira Anne, rai a

ɗ

an

ɓ

ace

ta sanar mata ‘Amal ta zo amma ita da saurayinta, dan bai ma barta ta shigo gidan ba itama ta window ta hangota, ya hanata shiga shi ya kar

ɓ

i saƙon….

tun safe kuma Mustapha ita ya ke jira ko kasuwa bai fita ba, kuma ya fahimci da saurayin nata ta zo sanna

n ba ta ko shigo cikin gidan ba, ga shi nan sai fa

ɗ

a ya ke yi wai an ci masa fuska an wulaƙanta shi.”

Ana cewa Amal ta zo ta saurayinta dama Anne ta fahimci Abba ne, dan duk duniya shi ka

ɗ

ai zai iya yi mata wanna tsaurin idon. Kuma ta san Amal ba dai ta k

o iya jerawa da wani namijin dan ita tsoron mazan ma ta ke ji, dan haka ta ci buri kuma ta

ɗ

au aniyar tadama Abba hankali da shi da Adda wadda ta san ita ce ta bashi full goyon baya.

Dama tana gama waya ta je ta shiga zage Adda tass!!

Sai da ta ji tsay

uwar machine tukunna ta fita ƙofar gida daga ita sai doguwar riga da hula.

……….

Ta na ji ya tsaya ta fara kiciniyar sauƙa jin hakan ya sa ya juyo zai yi mata magana ita kuma tsoron rashin sanin mai zai yi matan ya sanya ta sauƙa da sauri, garin saurin ku

wa ta goga sangalalin ƙafarta a jikin salansar machine

ɗ

in dan haka ta ƙona ta.

Ba ta san lokacin da ta saki wata ƙara ba ta fara ja da baya ba, ta na shirin afkawa kan itacen da maƙofcinsu ya tara zai yi faskarensu Ya Abba ya yi saurin ruƙota ta hanyar k

amo hijab

ɗ

inta sannan ya ce “ki nutsu mana! Me ye haka, mai ya faru?”

Sai kuma ya kalli ƙafar tata sannan ya

ɗ

an durƙusa zai gani su ka ji Anne ta saki salati sannan cikin

ɓ

acin rai ta ce “Fya

ɗ

e za ka yi mata a ƙofar gida saboda tsabar rashin mutunci?.”

Sai kuma ta ƙarasa garesu ta kalli Amal ta ce mata “wuce cikin gida dan ******ubanki.”

Hawayen da ta ke ta ƙoƙarin riƙewa ne su ka shiga ziraro mata, kafin kuma ta juya da sauri ta wuce ciki jin Anne ta sake danƙara mata wani ashar

ɗ

in a jere da magan

ar da ta yi mata ta farko ba tazara.

Amal ta na gama wucewa Ya Abba shima bai tsaya bi ta kan Anne ba ya fara yunƙurin wucewa amma sai ta saka hannu ta wani fizgoshi har sai da ta kai ga yaga masa rigar shaddar da ke a jikinsa dan Anne ba dai ƙarfi ba

!

Da sauri mai kantin da ke a kusa da gidan ya fito ya na salati yayinda wasu a cikin waenda su ka gani su ka wurwuce kawai abinsu dan sun gaji da dramar su Anne.

Ya na ƙarasowa ya ce “haba mana dan Allah!

Cika shi ko meye ne kwa ƙarasa a cikin gida

!”

Dai-dai nan Baba da Ya Amir su ka ƙaraso wajen.

Dan har an zagaya dama an sanar masa Anne da Adda su na fa

ɗ

a tun

ɗ

azu, luckly kuma su na tare da Ya Amir a lokacin.

Wani ƙululun takaici ne ya mamaye Ya Amir ganin yadda ta ke tsaye a waje ko mayafi

babu, dan haka kamar mai shirin fashewa da kuka ya ce “Anne babu ko

Mayafi fa a jikinki. Babu kyau ki koma ciki dan Allah.”

“Ae duk laifina ban kaishi ba! Kun san kuwa mai ya yi? A ƙofar gida saboda tsabar mugunta ya ke ƙoƙarin kwa

ɓ

e mata kaya!”

Sai k

uma ta juya ga Ya Abba wanda ya runtse idanunsa kawai ya na salati a cikin ransa sannan ta ce “mun yi maka sutura amma shine tsabar butulci mu za ka wulaƙantamu ko? In da kara ae Amal dai na ga ƙanwarka ce bai kamata ka ji ko da ƙanƙanuwar sha’awarta ba ba

llanta har ka so baje bajintar kwartancinka a kanta”

Zuwa wannan lokacin duk an fara taruwa a wajen dan wasu sun gagara kauda kai.

Da ƙarfi Baba ya runtse idanunsa, sai kuma kawai ya juya ya bar wajen, dama ya yi tunanin ita da Adda ne shiyasa ya zo

ya rarrashi ƙanwar tasa kuma ya yi tunanin a cikin gidane, amma tunda hau

ɗ

in nata a waje ne kuma da namiji ba zai biyeta ta bashi kunya ba dan ya san ba iya comtrolling Anne zai yi ba, Abba kuma ya san muddin ya na tsaye a wajen ko marinsa za ta yi ba za

i ce mata komai ba dan haka ya ga gara ya basu guri......

Ya Amir ne ya sake matsowa kusa da ita da ƙoƙarin ganin ya kareta dan an cika a wajen wasu sai ƙus ƙus su ke yi su na mata dariya a ganinsu mace kamar Anne dai bai kamata ace ta damu da wani abu wa

i shi mutunci ba tunda kowa ya shaida ba ta da shi….

Ƙ

asa-ƙasa ya ce “Anne har da Amal fa ki ke tozartawa..”

Wata ƴar taya

ɓ

era

ɓ

ari ce ta matso itama sannan ta ce “kai kuwa Abba mai ya kaika, kar ka ciji hannun da ya baka abinci mana..”

Da sauri Ya Ami

r ya juya gareta bai san lokacin daya ce mata “ba haka bane ba fa!”

Tunku

ɗ

eshi Anne ta yi sannan ta saka hannayenta duk biyun ta cukumo wuyar rigar Abba da kyau tukunna ta ce “ka juya min kwakwalwar Yaro kalli yadda ya ke ƙaryatani ba tare da ya bi baasi

ba sannan yanzu ka biyo Yarinyata za ka….”

Ɗ

iff!!! Haka ta

ɗ

auke wuta sakamokon ware mata shanyayyun idanunsa da ya yi waenda su ka

soma ƙanƙancewa sannan su ka yi wani kalar jaaaa na ban mamaki.

Ita dai ta sani kuma ta shaida ba ta da tsoro amma ba t

a san dalilin da ya sanya ta ke shakkar Abba ba!

Muddin su ka ha

ɗ

a ido da shi to sai gabanta ya yanke ya fa

ɗ

i ta ji kamar zuciyarta ta tsage ne kuma duk wata kalar masifa da tsiwarta ƙaryanta ta ce za ta yi masa.

Yanzun ma kasa magana ta yi sai kuma ta

sauƙe hannu

ɗ

aya ta kama ƙugunta da shi sannan ta kawar da kanta gefe ta na girgiza.

Muryarsa a matuƙar shaƙe ya ce mata “cika ni!”

Da mugun kyar ya na mai dannar kanshi da addu’ar Ubangiji ya bashi damar riƙe kan nasa saboda ya san in ya ce zai finceke

to tabbas sai ya iya karyata a wajen ma shi kuma kunyar Amir ya ke ji a halindaake ciki Yaron ya na bashi girma tamkar ciki

ɗ

aya su ka fito.

Tabbas in ba ƙarya ƙwaƙwalwarta ta ke yi mata ba kamar alamun matsanancin tsoro ne ta ke ji ya na rufeta dan g

ashi hatta hannun nata da ta riƙesa da shi karkarwa ya soma yi…

Haka kurum ba ta san dalili ba ta cika shi a lokacin da ya sake ce mata “cika ni”

A karo na biyu.

Wuff kamar mai shirin tashi sama ya wuce ya shige ciki

Direct ya afka

ɗ

akinsa ya banko ƙo

far ya saka sakata dan ya san Amir zai biyo sa tabbas.

Shiruuu wajen ya kasance bayan wucewar Ya Abba kafin aka soma watsewa a hankali a hankali.

Dukda ta so ta yi masa cin mutuncin da ya fi wannan ne sannan ta so ta kawo silar da za a ce ya bar gida

n ne amma ta

ɗ

an samu relief!

Ita ba Yarinya ba ce ba dan haka sarai ta fahimci tsare gida da takurawar da Abba ya ke yiwa Amal akwai wata a ƙasa tunda da gani Yaron maye ne ya nace sai ya auri jininta!

Ta samu ta rabashi da Afra shine saboda rashin zuci

ya ya ke wani shishshigewa Amal to ko ma ba so bane ba ita kam ba ta so!

Sam-sam! Ba ta ƙaunar alaƙarsu ko wacce kala ce shiyasa ta yi wannan borin saboda yanzu ta san shi kansa zai ja jiki ya kuma ji kunyar sake shiga sabgar Amal

ɗ

in, sai kuma baƙin ciki

n hana Amal kula Mustapha da ya yi (ya yi mata kutse)

Hakan ma ya taka rawa wajen ingizata ta tozartashi, dan ya jawo mata asara yau

ɗ

innan ta ci burin abunda ta yi tunanin Amal za ta dawo da shi saboda Mustaphan ba dai kyauta ba gashi yanzu Abba ya jany

o har ya yi fushi amma ba komai za ta shawo kansa ne….

Ta na wannan lissafin ta wuce ciki bayan ta

ɗ

auki ledar kuncen kayan da su ka dawo da shi, ba kunya ba tsoron Allah.

Direct ciki da parlourn Adda ta nufa dan ta san Amal ta na ciki.

Ta na shiga

kuwa ta gansu a parlour Amal kwance a kan cinyar Adda, Addan ta na yi mata firfita ta na share mata hawaye.

A fusace Adda ta

ɗ

ago ta kalli Anne sannan ta ce mata “ki fita ki kyale Yarinyar nan! Ki yi mini komai zan

ɗ

auka amma wllh in kin ta

ɓ

a Amal za ki

ga

ɓ

acin raina!!”

Kafin Adda ta rufe Bakinta Anne tuni ta ƙaraso inda su ke ta kamo Amal

ɗ

in ta miƙar da ita tsaye kamar wata Yarinya ƙarama haka ta kamo kunnuwanta duk biyun ta mur

ɗ

e su da masifar ƙarfi!

Matsowa Adda ta yi za ta ta

ɓ

a su amma sai Anne

ta daka mata wata uwar tsawa ta na cewa” wallahi ki ka ta

ɓ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login