Showing 75001 words to 78000 words out of 111233 words
yi ka ba!….
•••••••••
Cike da
ɓ
acin rai Mai Unguwa ya ce “wanne ka
lar
ɓ
ata tarbiyya ne wannan wae ake yi a Unguwar nan amma duk kun ƙi ku ta
ɓ
uka aikin komai a kai?
Fisabilillahi ta ya za su dinga fitowa da sigari sannan suna yawo
kusan a tsirara amma
an gagara tsawatar musu!
Yanzu jiya jiyannan fa da wasu Yara a Ungu
war nan su ka yi walima a bayan layin Gidana! Har da sigarin takarda na wasa suka rarraba suna gwada yadda ake yi!
Gaskiya na gaji! Dan haka kawai inaga zan tara Yara majiya ƙarfi su yi musu shegen duka! A koresu a Unguwar, ba zan iya ba…..”
A hankali
Baba ya sunkuyar da kansa ƙasa ya
ɗ
an runtse idanunsa sannan ya
ɗ
ago ya na mai kallonsa tukunna ya ce “akaramakallahu yanzu ya kake so mu yi? Mutanen nan su na da
ɗ
aurin gindi a wajaje da yawa, kuma ko wata fa ba a yi ba da Allah ya taimakemu Hisba ta shi
go muka kai ƙara wajensu aka zo aka yi musu yasa.
A gabanka fa hukuma su ka ce muddin ba maza su ke shigarwa ba cikin gidan to ba mu da hurumin ma mu sake kawo ƙararsu…
Ko ba haka aka yi ba?”
Ya yi maganar cikin juya akalar maganar tasa zuwa ga lawyer
ɗ
insu.
Gyaran murya lawyer
ɗ
in ya yi
sannan ya ce “tabbas! Haka ne, tunda ba wani abun aka ga suna yi da ya yi zafi sosai ba, shan sigari da yawo kusan tsirara wannan duk yanayin yadda suka tsara za su yi rayuwarsu ne ba mu da hurumin zana musu yadda za
su tafiyar da rayuwarsu in muka ce za mu yi hakan to mun ta
ɓ
o rights
ɗ
iinsu wanda in suka kai ƙara tsaf hukunci zai iya hawa kanmu…
Actually,
hatta hanasu shiga da maza ma da muka yi ba mu da wannan hurumin fa Akaramakallahu, kawai an yi duba da yanayin
gargajiyarmu ne sannan Hisba sun shigar mana shine aka bamu gaskiya…
Yasar da muka yi musu ne kawai za a iya cewa mun yi dai-dai tunda a makaranta aka sassakasu Yaran da aka kwace kuma ka ga society ta na son a kula da future
ɗ
in youth dama….
Unlike yan
zun da kake son hana mutanen da na tabbata a cikinsu har da masu kusan 50yrs yin abunda su ke so…
Mu bi komai a hankali, yanzun ba za mu iya cin su da yaƙi ba sun riga sun yi mana
ɗ
aurin sarƙa sannan hujjojinsu sun fi namu kuma ka ga sun
ɓ
oye komai an kas
a samunsu da laifin dumu-dumu, amma mun fi su gaskiya dan haka i can assure you that very soon za mu ci galaba a kansu za a bamu gaskiya a samu a rabu da su har abada…”
Cikin fushi da fa
ɗ
a sosai Mai Unguwa ya ce “wae ba za a cire min dokar turawa a sako
mini zallar ta musulunci bane ba?!!”
Ganin duk sun sunkuyar da kansu sun kasa cewa komai ya sanyashi ya kallesu sosai one by one sannan ya nuna Baba da hannunsa ya ce “ba na son mutanen nan a unguwata, ku san yadda za ku yi….”
Daga haka ya juya ya fice
kamar mai shirin tashi sama….ya bar
ɗ
akin da su ke taron a cikinsa.
••••••••
Ta jima a
ɗ
akin zaune ta na ta faman tunane tunanenta kafin ta miƙe ta nufi
ɗ
akin Adda jikinta har yanzu babu lakka! Sai da ya Amir da Baba su ka ce mata kar a gayawa Anne da K
aka Nura har ma da Yadikko cewa an saka ranarta da Isma’il, aka yi komai a sirrince dan Unguwar ma duk an
ɓ
oye saboda gudun ce-ce-ku-ce amma ta gagara
ɓ
oyewa Anne wanda sai yanzu ne ta fahimci tabbas Annen ce ma main dalilin da ya sanya ake ta cewa ‘a
ɓ
oye
, a
ɓ
oye’
ɗ
in…
Da sallama
ɗ
auke a Bakinta ta tura ƙofar
ɗ
akin ta shiga ciki a hankali.
Da Amal ta fara tozali kwance sai dai bacci ta ke yi wanda hakan ya bata mamaki dan ba ta yi tunanin ba ta je Islamiyya ba yau
ɗ
in gashi ita take saka ran za ta ri
ƙ
e mata
ɗ
ayan ajinta tunda itanma yau ba ta je ba.
Kamar wadda aka taso ta cikin barcin haka Amal ta shiga bu
ɗ
e idanunta waenda su ka rine sannan su ka ƙanƙance!
Da sauri Afra ta ƙarasa zuwa gareta ta zauna sai kuma ta waigo ta na kallon Adda kafi
n ta gaisheta ba ta jira ta amsa ba ta
ɗ
aura da cewa “Mai ya sameta? Wai akan fa
ɗ
an Anne da Ya Abba ne kaddai ya shafeta har haka? Me aka yi mata?”
Murmushin takaici kawai Adda ta saki kafin ta gyara zama suka
ɗ
an gaisa tukunna ta shiga zaiyyano mata ko
mai abunda ya faru sannan ta
ɗ
aura da cewa “Abban shima yana chan
ɗ
aki ya ma ƙi ya bu
ɗ
e ƙofar…”
Ta ƙarashe maganr cikin sanyin murya ta na mai yin ƙasa da kanta..
Shiruu itama Afran ta yi kafin kuma kawai ta yi hugging Amal zuciyarta na ƙuna, tabbas mu
gayen halayen Anne wasu yanzun ne ake launching nasu….”da na sani ban gaya mata batun aurena da Ya Isma’il ba, Ya Allah kar ka bata ikon yin komai game da hakan…”
Afra ta aiyyana hakan a cikin ranta
Dan tabbas hakan da Annen ta aikata a su Amal ya sake t
abbatar mata she cannot be trusted kuma za ta iya cutar kowa ta baƙanta ran kowa domin zallar farin cikinta.
Kasa gayawa su Adda ta sanarwa Anne batun auren ta yi
Dan ta san wani sabon
ɓ
acin ran za ta janyo musu kuma ba iya controlling Annen za su yi b
a dan haka ta za
ɓ
i ta mayar da hankali wajen kwantar musu da hankali tare da rarrashinsu, Anne kuma ta za
ɓ
i ta durfafi addu’a game da lamarinta..
Tabbas Afra ta tabbata Yarinya mai hankali da kuma kamala dan bata barsu da ƙunci ba sai da ta yi iyaka b
akin ƙoƙarinta wajen ganin ta sanyasu nisha
ɗ
i da walwala.
Adda ta kan ce Afra ba rainonta bace ba dan haka dukkan halaiyyar da aka gani a wajenta baiwarta ce…
Afra ta sha wahala sosai dan Yadikko da Anne ba su bata kulawar da ta kamata ba gashi ita ba
ta kusa a lokacin, Baba da Ya Amir za a ce su ka yi rainonta amma gashi ita
ɗ
in ta tashi da son mutane da kulawa da gudun
ɓ
acin ran kowa.
Ita kanta Amal ta san Afra blessing ce a garesu, da Ubangiji ya zana
musu ƙaddarar Baƙar Tukunya sai kuma ya sanyo
musu Afra cikin familyn nasu ta zamto tamkar shield wani zubin kuma magani ga dukkan baƙin ciki da duk wani ƙunci na rayuwarsu.
…….
Misalin ƙarfe bakwai da mintina hamsin ta fito daga cikin gidan nasu ta na ta sauri dan ba ta so sam sam ta yi lattti a ma
karantar daren da ta shiryama zuwa.
Sai da ta karya kwanar makarantar tukunna ta
ɗ
an jaa ta tsaya sannan lissafinta ya bata kamar fa tun
ɗ
azu ta ji ana binta a baya, wanda saurin da ta ke yi da kuma hankalinta wanda gaba
ɗ
aya ya yi ga isa makarantar ya
gusar mata da lissafin hakan.
Sai da ta tsaya tukunna Allah ya bata ikon shaƙar dadda
ɗ
an ƙamshin turaren Ya Isma’il wanda ko a ina ne sannnan ko a wanne hali in har ta ji to sai ta shaida shi.
A hankali Afra ta juya, ba tare da ta yarda ta kalli inda t
a ke da tabbacin ya na tsaye a wajen ba ta na
ɗ
an murmushi dan ta na juyawar ta fahimci ashe ma yana gab da ita ne sosai.
Tsaye ya ke sanye da jeans blue ya
ɗ
aura jallabiya fara ƙal a kai, wadda ta taimaka wajen sake haska farar fatarshi.
Fari ne sosai
Ya Isma’il sannan dogo sosai kuma ya na da fa
ɗ
in ƙashi sai dai bai cika ƙiba ba dan kai tsaye za ka sakoshi sahun sirara. A fuska kuwa kai tsaye za ka kira shi da kyakkyawan gaske, ajin farko.
Sai da ya yi folding hannuwansa a kan ƙirjinsa tukunna ya
ɗ
an rankwafa yanayinsa na nuna tsantsar girmamawa da shauƙi, ya ce “Barka da war haka sarauniyar duk Matan Duniya! Tauraruwa kuma hasken zuciyar Isma’il”
Ƴ
an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattu
n *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*
Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*
Ko kuma ku nem
esu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*
Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.
Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin b
iki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....
location:Kano
Delivery:NationWide.
kar ku bari a baku labari, sai kunzo
🙏
SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441 3252
[10/22, 8:24
AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota011
*28*
Murmushi Afra ta yi sannan ta saka tafukan hannayenta ta kare fuskarta da su, kafin a hankali ta ce “ina wuni Ya Isma’il”
Still ta na murmushin da y
a ke samo asali daga tsantsar farin cikin da zuciyarta ta ke a ciki.
“Alhamdulillah Abar ƙauna, ya al’amura?”
Ya yi mata tambayar idanunsa ƙurr a kanta yana mai ji kamar ya ha
ɗ
iyeta tsabar yadda tsantsar ƙaunarta ta ke addabar zuciyarsa.
“Alhamdulil
lah”
Ta ce har yanzun ba ta cire hannunta gaba
ɗ
aya ba dan ta soma diriricewa daga kallon da ya ke yi mata…
Kamar wani
ɗ
an ƙaramin Yaro haka nan ya
ɗ
an turo Bakinsa gaba sannan ya yi kalar tausayi kafin ya ce “ki cire hannun mana, i want to see you fa.
”
Ya ƙarashe maganar kamar mai shirin fashe mata da kuka.
Itanma cikin tsantsar shagwa
ɓ
ar da ta dame tasa ta shanye ta ce “to Ya Isma’il ka fara daina kallona mana”
Ta yi maganar ba tare da intention na dasa masa wani abun ba amma shi gogan a take ya
ji wani yanayi na musamman yana shirin kwance masa lissafinsa.
Shiruuu, ya yi kafin ya
ɗ
an sunkuyar da kansa ƙasa ya
ɗ
an cije lips nashi sannan ya
ɗ
ago ya kalleta a hankali ya ce “hmm” kawai, tukunna ya gitta ta ya wuce cikin sauƙe ajiyar zuciya ya ce “na
daina my one and only….” Ya na
ɗ
an murmushi ƙasa -ƙasa.
Murmushin itama ta yi sanna ta zare hannunta daga face
ɗ
in nata completely kafin ta juya a hankali su ka jera su na tafiya, in ka kallesu gwanin burgewa…
Sai da su ka
ɗ
an yi nisa tukunna a hankali
ta ce “ya su Mama?”
“Su na ƙalau Alhamdulillah, ta ce in gaida ke.”
Murmushi ta yi cikin tsananin ƙaunar matar ta ce “Ayya, na gode ina amsawa”
Dai-dai nan su ka ƙaraso bakin makarantar dan haka ya sauƙe numfashi ya na kallonta da mamakin kunya irin
ta Afra, dan har yanzun kanta ƙasa ya ke…A yadda su ka da
ɗ
e tare su ka shaƙu da juna ya kamata a ce ba ta kunyarsa har haka sosai, amma kullum ita dai kunya ko iya ha
ɗ
a ido da shi fa ba ta yi har yanzun sai dai idanunsu su ha
ɗ
e waje
ɗ
aya by mistake kuma s
hima nan da nan ta ke janyewa.
Ya na wannan lissafin ya ga ta
ɗ
an
ɗ
ago ta saci kallonsa sai kuma ta yi saurin sunkuyar da kanta ƙasa sakomakon ha
ɗ
a idanu da shi da su ka yi ya kafeta ƙurr da ido ya na ta murmushi….
Sai da ya sauƙe ajiyar zuciya tukunna y
a ce “Allah ya nuna min ranar da za mu yi gasar kallon kallo ni da ke…”
Murmushi ta yi yanzun ma sannan ta ce “Ya Isma’il bara in shiga kar in makara, na gode”
A hankali.
Shima a hankali kamar yadda ta yi ya ce “ban ƙoshi da ganinki ba.”
Irin kalar t
ausayi
ɗ
innan.
Murmushi ta yi kawai, ta kasa cewa komai.
Kamar masu tallar auduga haka suka wanzu a wajen daga shi har ita kafin chaan ya ce “Ɗazu Baba ya dawo daga Umara..”
Cikin nutsuwa ta ce “Ma sha Allah, Rabbi ya sa maƙabuliya ce”
A hankali ya
ce “Ameen, sannan ya
ɗ
aura da cewa “good news…ya ce wata biyu ya yi tsaho, wai a mayar sati biyu tunda an kammala shirye-shiryen komai…”
Da sauri ta
ɗ
ago a
ɗ
an tsorace, sai kuma ta maida kanta ƙasa yanzun ma su na ha
ɗ
a ido kafin ta ce “Ya Isma’il kuma na
ga kamar ka na murna.”
Ɗ
an zaro idanu waje ya yi kafin ya ce “murna kai! Ji na ke yi kamar in suma tsabar da
ɗ
i, Allah Allah dama nake in aureki, na matsu sos…”
Sai kuma ya yi tsit bai ƙarasa ba ya fara dariya saboda yadda ta yi saurin rufe idanunta ta j
uya masa baya.
Juyin duniya Afra ta ƙi juyowa gaba
ɗ
aya kunya ta gigitata har kamar ta na shirin fashewa da kuka,
ita dai gaba
ɗ
aya ya Isma’il ya soma sauyawa tunda aka saka ranar aurensu, wata maganar in ya yi sai ta ji kamar ba shi ba wallahi…
Ba
dan ya so ba haka ya haƙura ya kyaleta kawai, saboda ta yi latti sannan a yadda maganarsa ta ki
ɗ
imata ya san ba za ta sake da shi yanzun ba, dan haka ya juya ya bar wajen bayan ya yi mata adduar samun ilimi mai amfani.
Sai da ta tabbata ya bar wajen tu
kunna ta juya ta shige ciki yayinda shi kuma ya nemi waje a wani dandamali ya zauna kawai ya na ta murmushi…
Har gaban abada ya na godiya ga Ubangiji da ya bashi Afra kuma yanzun da yardarsa zai mallaka masa ita a matsayin matar aurensa…
Shi dai a gaskiy
a ya fi kowa sa’a tabbas! Dan duk wani qualities da ake buƙata a mace to Afra ta na da shi, ga shi dai Anne ce ta haifeta amma kamar wadda ta taso ta girma ta yi rayuwarta komai a gaban jiga jigan manyan Malamai bayin Allah…..
A hankali ya
ɗ
aga kansa sama
ya na kallon yadda taurari suka yi wa sararin samaniya ado gwanin ban sha’awa cikin sauƙe wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya ya ce “Alhamdulillah”
……..
Bashi da wani abunda zai yi a gida ko wani wajen dan haka bai bar wajen ba kamar yadda ya saba in ya rakota
ya je ya dawo daff da tashinsu ya kaita har ƙofar gida, wannan karon zamam dirshen ya yi a wajen ya na ta faman tunane-tunane da lissafe-lissafen auren da rayuwarsu har zuwa lokacin da aka tashi daga islamiyyar daren.
Dama Afra sai faman Addu’a ta ke
yi Allah ya sa ya tafi, sai dai kuma ta na fitowa shi ta fara hanga dan haka ta sauƙe ajiyar zuciya kawai kunyar
ɗ
azu ta na sake dawo
Mata sabuwa.
Har ƙofar gida ya rakata kamar kullum, sai dai bai sake yi mata zancen bikin ko aurensu ba dukda yadda y
a ke ta so ya sake tsokanarta amma da ya fahimci a
ɗ
arare take da shi sai kawai ya rabu da ita saboda sam ba ya so ya ganta uncomfortable ko cikin damuwa sam-sam, walwalarta ya ke bi
ɗ
a kullum..
Sai da su ka zo
rabuwa tukunna ya ce mata “ta ji komai daga
wajen Baba in ya so sai su yi magana gobe, saboda
ɗ
azun ya baro Baba Babansa da Uncle
ɗ
insa su na tsare-tsare…””
Daga haka suka rabu cikin tsantsar so da ƙaunar juna.
Afra ta na shigewa mota ta yi fakin a ƙofar gidan, Isma’il
bai kai ga barin wajen b
a dan haka ya waigo ya tsaya dan ga dukkan alamu gidan aka zo…
Da ikon Allah sai ga Anne ta fito daga cikin motar wadda tun fitar
ɗ
azun nan da ta yi sai yanzun ne Allah ya bata ikon dawowa.
Wani ƙululun baƙin ciki ne ya tokare zuciyar Isma’il! Tabbas da
ace Anne shi ta haifa ba Afra ba zai iya saka mata shinkafar
ɓ
era ta ci in zuciya ta tunzuroshi wata rana…
Kayan jikinta sun fi komai
ɓ
ata masa rai, sai kuma motar mai uban tint wadda daga inda ya ke tsaye ya na iya jiyo tashin ki
ɗ
a a lokacin da ta bu
ɗ
e
ta,