Showing 72001 words to 75000 words out of 111233 words

Chapter 25 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

30

/>
ani sai mun kwashi ƴan kallo ni da ke! Na san kin san zan aikata!

Ki daina yi mini shishshigi akan ƴaƴana na gaya miki ko?

Ke ce ki ka haifa mini su ne wai?!”

Ta ƙarashe maganar ta na daka mata

tsawa ta na huci sannan ta

ɗ

aura “idan fitsari banza ne kaza ma ta yi mana!”

Adda ba ta san lokacin ma da hawaye su ka zubo mata ba ta na jin wani rada

ɗ

i da azaba na yadda Annen ta mur

ɗ

e kunnuwan Amal numfashin Yarinyar ya ke sama da ƙasa kamar zai

ɗ

auke

tsabar azaba!

Ta san in ta ci gaba da tsayuwa a wajen wahala kawai za ta bawa Amal

ɗ

in shiyasa ta wuce cikin

ɗ

akinta kawai ranta ya na suya ta rufo ƙofar….a samu ta gama da wuri ta fita ta kyale Yarinyar.

Kwafa Anne ta yi ta na mai hararar ƙofar kafi

n ta dawo da dubanta ga Amal wadda ta ha

ɗ

a Uban gumi azaba ta na ratsata sannan ta fara magana cikin sake mur

ɗ

e kunnen kamar so ta ke ta cire mata su ne”kalle ni nan!!”

Sai da Amal

ɗ

in ta kalleta sosai tukunna ta

ɗ

aura da cewa “tunda na ga kunnen ƙashi ne

da ke bara in yi miki wanda za ki gane, sannan ban ga alamun kin girma ba dan haka bara a yi miki yadda ake yiwa Yara”

Ta sake mur

ɗ

e kunnen da har sai da Amal ta saki salati da ƙarfi sosai sannan Anne ta ce “daga yau har gaban abada in na sake ji ko gani

nki tare da Abba na lahira sai ya fi ki jin da

ɗ

i!

Sannan in na sake cewa ki saka mayafi ki ka yi mini gardama tabbas sai na illataki!

Kuma Mustaphan da ki ka yiwa taurin kai zai zo ko kuma ma ke ki je ki bashi haƙuri sannan ki saurareshi in ba haka ba sa

i na tsine miki!!!”

Ta ƙarashe maganar cikin wurgar da ita ta na mai cewa “shegiyar Yarinya mai shegen taurin kai! Ana nuna mata Annabi ta na runtse ido, muguwa kawai! Da tuni yanzu ku

ɗ

a

ɗ

e ne riƙe a hannuna dumuss!! Ba ra

ɗ

a

ɗ

in mur

ɗ

e miki

kunne da na yi b

a……”

Daga haka ta juya ta fita rai a

ɓ

ace dan ganin Amal

ɗ

in da ta yi ya sake tuna mata asarar da ta janyo mata na ku

ɗ

a

ɗ

en da ta ke da tabbacin Mustaphan zai bayar in da ace ta tsaya ta saurareshi, sannan dan iskanci wai ta saka wani hijabi………..

Ƴ

a

n Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING

*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga qu

ality ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kunzo

🙏

SIYEN NA GARI,

MAI DA KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

[10/22, 8:24 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota011

*27*

Ƴ

an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhal

li na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_

CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Daga haka Anne ta juya ta fita rai a

ɓ

ace dan ganin Amal

ɗ

in da ta yi ya sake tuna mata asarar da ta janyo mata na ku

ɗ

a

ɗ

en da ta ke da tabbacin Mustaphan zai bayar in da a

ce ta tsaya ta saurareshi, sannan dan iskanci wai ta saka wani hijabi, ƙirar jikin Yarinyar ka

ɗ

ai ta isa ta saka a kashe mata ku

ɗ

i daga kallonta ma kawai amma dan baƙin ciki sai ta yi ta faman ƙunshe-ƙunshe ta na barinsu a talauchi da wahala, kamar wata wa

dda za ta jiƙa jikin nata ne ta shanye.

………..

Kasa fitowa Adda ta yi bayan

Fitar Anne dan wani kalar kunya da tausayin Amal ta ke ji har cikin

ɓ

argonta, bata jin za ta iya ha

ɗ

a ido da ita bayan ta gagara bata ko wacce iriyar kariya ko da ƴar ƙanƙanuwa

ce, sai da ta ji Yarinyar ta na jan numfashi da kyar tukunna ta bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akin ta fito ta ƙarasa gareta, ta na

ɗ

agota Amal

ɗ

in ta fashe da kuka cikin kukan ta ke cewa “Anne za ta kaimu wuta! Da ni da ke da su Baba da kowa duk za ta halakamu, dan Allah Ad

da ki zo mu gudu ba na son zaman gidan nan, ji na ke yi kamar zan mutu in ina ciki, ba na son ganin Anne…

Har yanzu fa Ya Afra itama ba ta dawo ba…”

Shiruuu kawai Adda ta yi ta gagara cewa komai zuciyarta ta na wani irin hantsilawa…ba ma ta san ta ina za

ta fara ba sannan ga Abba shima wanda Amal

ɗ

in ta gaya mata abinda Annen ta yi masa wanda a yanzun ta ke da tabbacin ya na chan ya na fama da ƙunci da zafin zuciya.

••••••••

Tsaye ta ke a gaban gas cooker, ta na juya liver sauce

ɗ

in da ta kammala ha

ɗ

awa

yanzunnan.

Ta na girkin ta na murmushi wanda hakan zai tabbatar maka da tsantsar farin cikin da ya ke danƙare a cikin zuciyarta, “tabbas na fi kowacce Mace yin sa’ar Mijin Aure”

Ta aiyyana hakan a cikin ranta murmushinta ya na da

ɗ

a fa

ɗ

a

ɗ

a….

Ba ta ji sh

igowarsa ba sai dai ta ji an rungumeta ta baya sannan ana sake shigewa cikin jikinta sosai kamar mai shirin ha

ɗ

esu waje

ɗ

aya su zamto abu guda!

Har sai da ta

ɗ

an ce “auchh”

Tukunna ya

ɗ

an sassauta ruƙon da ya yi mata, dai-dai saitin kunnenta ya ce “kwata

nkwacin yadda zallar zazzafar ƙaunarki ta ke nuƙurƙusar zuciyata kenan”

Ya yi maganar cikin kamo earlobe

ɗ

inta ya ha

ɗ

e da mannen earing

ɗ

in da ke a jiki duk ya sakasu cikin bakinsa ya

ɗ

an tsotsa ka

ɗ

an sannan ya fitar kafin ya sakar mata light kiss a kunne

da kuma kumatunta sannan a hankali ya ce “i love you Matata”

••••••••

Tunda Anne ta koma

ɗ

akinsu ta ke ta faman lalla

ɓ

a Hajiya Altine ta waya, dan yadda Matar ta ga ran shalelen Yaron nata ya na sake

ɓ

aci ya sanya itama ta sake hawa fiye da farko.

Da m

ugun kyar aka samu su ka daidaita ta inda Mustaphan zai yi tafiya zuwa Europe na sati biyu amma da zarar ya dawo Amal

ɗ

in za ta je ta sameshi su zanta su fahimci juna…

Dai-dai ta na ajjiye wayar Afra ta na shigowa cikin

ɗ

akin bakinta

ɗ

auke da sallama.

Da sauri Anne ta sake gyara zaman wayar sannan ta miƙe ta na kallonta…

Rigar jikinta irin doguwar rigar nan ce (Abaya) Mai igiya a tsakiya wadda kafin ta fita sai da Annen ta sakata ta

ɗ

aure tsakiyar sosai tukunna sai dai kuma yanzun ta nemi igiyar ta ras

a wanda hakan ya ke bata tabbacin Afran warewa ta yi ta

ɓ

oye igiyar bayan ta fita daga gidan kenan!!

If not because ta na

ɗ

an shakkar Afra sannan ta na son ta bata abunda ta zo mata da shi tabbas da sai ta tsinkawa Yarinyar Mari wallahi….

“Ina wuni Ann

e”

Siririyar Muryar Yarinyar ta katse mata lissafin da ta ke yi..

Sai da ta sauƙe ajiyar zuciya sannan ta rarrashi kanta tukunna da kyar ta iya ce mata “lafiya ƙalau Alhamdulillah”

Sai kuma ta kasa haƙura dan haka ta ce “ina igiyar rigar? Na ganki kam

ar wata Matar Mallan…kin saki riga ba fasali”

Ba tare da

ɓ

oye-

ɓ

oye ba kanta tsaye Afra ta ce “Ina fita waje na cire na sakata a aljihu, ba na so in yi miki musu ne mu yi ta hayaniya da ke shiyasa na biye miki

ɗ

azun na bar gidan a haka, da kuma na ga bab

u idonki sai na bi dokar Ubangijina.”

Da mugun kyar Anne ta iya ha

ɗ

iye wani malolon baƙin ciki da ya taso mata ya tokare mata maƙoshi sannan ta yi da gaske wajen danne fushinta a hankali ta ce “to ae shikenan”

Cikin nutsuwa Afra ta yaye Abayar jikint

a ta saƙale a jikinn ƙusa sannan ta cire mayafin shima ta rataye ya rage daga ita sai riga da dogon wando tukunna ta kalli Annen ta ce “rigima kika yi a ƙofar gida ne yau ma? Na zo wucewa na ji Mallan iliya yana bada labarin yadda ki ka cukumi wuyar rigar

wani har kin yaga..”

Sam ba wannan ne a gabn Anne ba, so ta ke yi ta ji dumuss kawai a hannunta amma sai ta daure ta ƙarawa kanta patience sannan ta ce “ni da wanchan shegen Yaron ne! Abba, take takensa Amal yake so kuma dan ****Ubansa bai isa ba walla

hi. Ita kuma ga

ɓ

uwa ta barshi ya na shige mata shege talakan banza, zai jaza mata ba za a dinga kulata ba in ana ganinsu tare!

Shege mugu…”

Yadda ta ga Afran ta kafeta ta idanuwa ne ya sanya ta gagara ci gaba da cewa komai…

A hankaki Afra ta na mai w

are abun hannunta ba tare da ta kalli Annen ba ta ce mata “amma kin san da Ubansa dai ko? Ki daina shegantashi babu kyau sannan in maganar ku

ɗ

i ake yi kuma na san kin san waye uban nasa…”

Cikin tarar numfashinta Anne ta ce “a banza ae wai ƙunshi a

ɗ

uwa

wa! Mu gani a ƙasa in ya so sai

mu shaida…Uban da ya tsane shi ya tsani sunansa ne zai yi tinƙaho da shi?”

Ta ƙarashe maganar tata da tambaya da masifar ƙarfi, wanda ta yi hakn ne da gangan.

Wani zazzafan numfashi Afra ta sauƙe sannan ta

ɗ

auke kanta d

aga dubanta ta mayar kan aljihun wandonta ta fara lalube kafin ta zaro ku

ɗ

a

ɗ

en da gaba

ɗ

ayansu ba za su wuce dubu ashirin ba…

Anne ba ta san lokacin da murmushi ya su

ɓ

uce mata ba, a ranta ta ce “Alhamdulillah”

Afra na

ɗ

agowa Anne ta yi saurin kawar da

dubanta irin bata gani ba

ɗ

innan, ƙasa-ƙasa ta na mai ci gaba da cewa “ae sai na nunawa Abba iyakarsa wallahi, hmm zai gane bashi da wayo shan ruwansa ma ya kusan ƙarewa a cikin gidan nan tabbas….”

“Hmm”

Kawai Afra ta ce, tukunna ta matsa ta kamo Hannu

nta na dama sannan ta saka mata ku

ɗ

in a ciki.

Da sauri Anne ta waigo sannan ta ce “laaa, kunga abun arziƙi”

Ta na mai washe Baki.

Cikin tsantsar damuwa da rashin jin da

ɗ

i Afra ta tari numfashinta ta hanyar cewa “Anne yau a hotel muka ha

ɗ

u da Samuel

dan ina fita bayan na kirashi cewa ya yi sai dai in je chan in kar

ɓ

a! Anne dan Allah dan Annabi ki rufa mini asiri ki yanke duk wani abu da ki ke shirin ƙullawa tsakanina da Samuel kwata-kwata ba na son shi sannan ba na son alaƙata da shi ko da kuwa mutunc

in ce…A harabar Hotel

ɗ

in mu ka zauna amma ba ki ji yadda duk na muzanta ba.

Za mu samu ku

ɗ

in abunda ya ke damunki Anne in sha Allah amma dan Allah ki daina yi mini kuka kina tunzurani zuwa inda raina ba ya so.”

Shiruu Anne ta yi ta na mai sauƙe numfas

hi kafin ta ce “Afra Likita cewa ya yi in ban sayi alluran nan an yi mini ba tsaf zan iya mutuwa ko kuma abun ya fi haka…

Ban san mai yasa ki ke gudun Samuel ba ƴar nan! Ya ta

ɓ

a yi miki maganar iskanci ne? Sannan kalli abin arziƙi bawan Allah baya rabuwa

da kyauta! Kuma wallahi ya ce mini aurenki ya ke son yi…

Ki kwantar da kanki Unguwar nan fa kusan duk gidajen nasa ne ae ko ba komai…..”

Afra ba ma ta san lokacin da ta katseta ba ta hanyar cewa “Anne ba dai krista ki ke so ki ce in aura ba dai ko? San

nan for your information yau Samuel a yadda ya dinga nuna min bashi da wani burin da ya wuce ya ta

ɓ

a jikina…

Above all Anne kin dai san inada wanda na ke so wanda zan aura ko? An yi magaana an gama komai da fatan dai ba hankalinki ne ya soma karkata daga

batun Ya Isma’il ba…”

Ta ƙarashe maganar cikin tsantsar ru

ɗ

ani da tsoron da ya baiyyana ƙarara a kan fuskarta ta na kallon Annen sosai…

Rarraba ido Anne ta shiga yi across the room ba tare da ta ce mata komai ba…

A hankali Afra ta matso kusa da ita ta



ɗ

an dafa ta still har yanzu yanayinta bai sauya ba ta ce “Anne…kar ki ce min ba kya son aurena da Ya Isma’il, dan Allah”

Da sauri Anne ta kalleta ganin ta na shirin fashewa da kuka ya sanya ta kamo fuskarta zuwa cikin tafukan hannayenta sannan ta ce “k

o

ɗ

aya! Kar ki damu kin ji ko! Bara in je a yi min allurar kar wani ya ga ku

ɗ

in nan a ce a kawo a yi cefane ko wani hidimar gida tunda dama Ubanki ya ce ƙaryar ciwon na ke yi, yanzu ina hanawa kin san baƙin jini zan ƙara…”

Da kyar Afra ta ha

ɗ

iye abunda

ya tokare mata maƙoshi sannan ta riƙe hannayen Anne waenda su ke riƙe da fuskarta kafin ta ce “good! Saboda in har muka butulcewa Ya Isma’il da iyayensa tabbas Ubangiji da kansa ba zai barmu ba! Haƙƙinsu sai ya tarwatsawa mu.”

“Na ji na ji, kar ki damu.

Ba za ma a yi haka ba”

Annen ta ce ta na mai zamewa daga Afran daga nan ta nufi ƙusar da Afra ta saƙale mayafinta yanzun ta zari mayafin abayar ta yafa akan matsetstsen

ɗ

inkin doguwar rigar da ke a jikinta ta yi waje!

Da sauri Afra ta yunƙura za ta bit

a sai kuma ta fasa kawai dan ta san ba sauya mayafin za ta yi ba!

A hankali

Kamar wadda kwai ya fashewa a ciki ta fito daga

ɗ

akin ta nufi nasu ita da Aliya da Amal wanda ya ke nan

ɗ

an mistitsi sosai shiyasa ko kayan sakawarsu ba sa iya ajjiyewa a cik

i ga shi

ɗ

akin da uban rima kamar a kirata ta amsa, shiyasa hatta zannuwan da su ke shimfi

ɗ

awa a kan katifarsu duk sun fara dagargajewa ta wasu wajajen dan wuyarta a jingina abu a jikin bango yanzunnan rima za ta yi masa lalata, Anne kuwa ta ce sai dai su

ha

ɗ

a ku

ɗ

i su yi plasta a bayan

ɗ

akin da kansu ba zata bayar ba ae suma mata ne su fita su nemo, Baba, Ya Amir da Ya Abba kam ba yadda su ka iya ne ta abinci ake a gidan shiyasa ba su samu sun yi

musu ba.

Fitar Anne sai da ta kira Malamai biyar, sabod

a dama ku

ɗ

i take nema kwana biyu ta yi broke sosai shiyasa ta tsaya, ta san ko zata biyasu da jikinta dole ana buƙatar ku

ɗ

in siyan kayan aiki da abun sadaka…

Dan haka ta kama hanya da

ɗ

amarar yakice Isma’il daga rayuwarsu da dukkanin ƙarfinta, amfaninsa y

a riga ya ƙare musu, yanzu lokacine da Afra za ta yi rayuwarta sannan ta yi auren hutu ba wai lokacin da za a kinkimeta a bashi ita ya aure ba!

Dama makaranta da

ɗ

awainiyarta ya sanya ta sake masa amma tabbas ko a mafarki ba ta ta

ɓ

a fatan Ubangiji ya nu

na mata auren Afra da Isma’il ba! Ko da aka yi tambaya da ragowar abubuwa duk su Baba

ɓ

oye mata su ka yi amma tunda Allah ya sa ta ji daga bakin ita Afra tun wanchan satin shikenan ta ƙudiri aniyar nuna musu iyakarsu.

Sam Afra ba sa’ar auren Isma’il bace

ba! Gashi

Yaron daga shi har Ubansa arziƙinsu sai faman ja da baya yake yi! Yo hauka ake…ba zai yiu ba wallahi…

Masu ku

ɗ

i na bugawa a jarida duk ƴayanta za su aura ba wai auren je ka na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login