Showing 87001 words to 90000 words out of 111233 words

Chapter 30 - Bakar-Tukunya-Compelete

08 Sep 2026

17

ya na cin ƙarfinsa, sai kuma kamar wanda ya bugu ya yi maƙil! Wani kalar nannauyan barci ya yi awon gaba da shi.

Wani irin mugun mafarki ya soma yi….ta inda ya ganshi daga shi sai mutumin da aka bawa ceo a tsaki

yar wani ƙungurmin daji, mutumin a kwance rashe-rashe ko motsi ba ya iya yi, sakamokon

ɓ

arnar da Asad

ɗ

in ya yi masa a ciki kuma ya ke kan yi….sam yanayin da ya gansu a ciki ba mai kyau bane kuma shi a karon kansa ya san its impossible dan ko a gigin hauka

ya ke to fa ya san ba zai ta

ɓ

a cin wata halitta daga jikin mutum ba a dafe ma ballanta

ɗ

anya….

Dan haka hankalinsa ya kai ƙololuwa wajen tashi! Gashi ji yake yi kamar gaske!

Wani irin abu dai kamar a farke kamar a mafarki kuma duk yadda hankalinsa ya yi

ma

ɗ

aukakin tashi sam ya gagara hana kansa......

Sun jima a haka kafin dabara ta fa

ɗ

o masa ai kuwa a gigice ya shiga ambaton sunayen Allah da duk wata addua da ta zo kanshi a wannan lokacin,cikin hukuncin Ubangiji ya farka bakinsa

ɗ

auke da salati sai dai

da ikon Allah a baƙin ƙofa ya tsinci kanshi computersa kuma ta tarwatse….gaba

ɗ

aya sai ya sake gigicewa sannan ya tsorace gashi sai ji ya ke kamar ya amayo da dukkan abubuwan da jikinsa ya ƙunsa saboda he is very disgusted by the dream! Ga kuma ƙarni da y

a ke ji bayan ya farka ko dan ya saka abun a kansa ne oho dan ka

ɗ

an-ka

ɗ

an ya ji ƙarnin ya na ta guduwa.

Tsoro da tsantsar tashin hankali ne su ke sake mamayeshi, yayinda wata zuciyar ta shiga ingizashi da ya duba cctv na

ɗ

akin ko zai iya ganin mai ya fa

ru…dan ya ma kasa nutsuwa ya yi lissafin komai

da kyau, kwakwalwarsa duk ta cunkushe tsabar tsoro al’ajabi da kuma mamaki, dan haka ya miƙe daga nan bakin ƙofar inda ya ke ya ƙarasa wajen wata cp ta daban ya shiga dubawa….

Ko da ya duba bai ga lokacin

da ya ke a bakin ƙofar ba computer kuma shine ya turota ƙasa garin barci daga kan gado, farkawa kuma a kan gado dai ya yi a gigice kafin ya miƙe ya ƙarasa ya bu

ɗ

e wannan cp

ɗ

in da ya ke ta faman dube-dube a cikinta yanzun…..sa

ɓ

anin shi da ya ke da tabbaci

n a bakin ƙofa ya farka tukunna ya miƙe ya ƙarasa ya je ya kunna cp

ɗ

in.

Da masifar ƙarfi ya dafe kansa jin yana shirin tarwatsewa kafin ya shiga jero addu’o’i….

ƙ

irjinsa ya na dukan tara-tara gaba

ɗ

aya ya hargitse….

Tsoron

ɗ

akin ma ya soma ji dan h

aka yana jiri sosai ya bu

ɗ

e ƙofar ya fito gaba

ɗ

ayansa a

ɗ

imauce sannan a firgice ga wani kalar ma

ɗ

aukakin tsoro da ya ke sake mamaye shi jikinsa har karkarwa ya ke yi.

Kasancewar gaba

ɗ

aya hankalinta ya na a kan wayar da take yi ya sanya sam-sam ba t

a ji fitowarsa ba…

Ko a hargitse Asad ya ke Allah ya na bashi ikon riƙe kansa dan he's very gentle and calm all the time...

Shiyasa yanzun ma tsoro da hargitsin da ya ke a ciki ba su saka ya yi motsin da har za su sanya ta fahimci ya fito ba.....

"Ka

r ki wani damu fa, ya na fitowa zai yi mana signing

ɗ

in sai in taho in kawo, ki ce su ƙara mana lokacin dan Allah, ba na so in yi gaggawa ne zai gane ba wajenshi na zo takanas ba."

Muryar Ummee ta sauƙa cikin dodon kunnuwansa.

Ajiyar zuciya

ɗ

ayar Matar

da su ke wayar da ita ta sauƙe sannan ta ce"Ummee ki bar batun wani bounding, ba yanzu ba, focus pls. Wannan contract

ɗ

in in mu ka samu mun haye its a life changin chance muna buƙatar influencial people kamar shi ya yi mana signing…

Daddy ya yi har na ba

su amma sun ce in ba a kawo second one

ɗ

in ba within 10hours wallahi za su bawa wani”

Salati Ummee ta yi kafin ta ce “kinga Asad zai janyo mana asara ko? Akan wani care da na ke so in nuna masa na banza da wofi!! Shikenan ba komai na san mai zan yi! Bar

a ya fito zan san yadda zan yi ya bamu letter sannan ya yi signing in sha Allahu ba za mu ta

ɓ

a rasa contract

ɗ

in ba…”

“Ina papers

ɗ

in su ke?”

Ta ji voice nashi a dake a bayanta.

Da mugun sauri ta waiga aikuwa karaff su ka ha

ɗ

a idanu da shi, idanunsa

jazirr gashi duk da build in ac’s

ɗ

in da su ka yiwa parlourn ƙawanya wani kalar gumi ta ga ya na yi na ban mamaki!!

A

ɗ

an tsorace ta miƙe dan yanayinsa ya bata tsoro kwarai ta ƙarasa garesa ta ce “mai ya faru da kai? Are you okay?”

Sai da ya ha

ɗ

iye

wani ƙululun abu da ya tokare masa maƙoshi tukunna ya ce “Ummee ina abunda ya kawoki ƙasar nan ya ke…”

Cikin tarar numfashinsa ta ce “son kai ne ka kawo ni mana, i want to see you”

Da ya ke ita

ɗ

in gwanace a tsaurin ido sai ta ci gaba da cewa “wanchan

maganan kawai wani abu ne da za mu yi in ka samu lokaci amma na zo ne asali domin in ganka…”

Sai da ya lumshe idanunsa ya bu

ɗ

e ya

ɗ

an furzar da iska sannan ya ce “Ummee, for the last time ki kawo abinda ya kawoki in yi miki yanzu ki wuce, in ba haka ba

kuma ko kin bani daga baya ba zan yi ba sai dai mu zauna ni da ke ki yi ta kallon nawa…..”

Ya fa

ɗ

i hakan ransa na suya sosai, duk inda ya kai ka son kaucewa baƙanta mata a matsayinta na Mahaifiyarsa ita kuma ala dole sai ta yi pushing nashi, bai san dalil

inta na yi masa hakan ba.

Ta san halin Asad sarai kaifi

ɗ

aya ne ba ya magana biyu, ita kuma har ga Allah in ta rasa contract

ɗ

innan tabbas daga ita har ƙawartata sai an yi admitting nasu a asibiti, dan haka ba kunya ba tsoron Allah ta je ta bu

ɗ

e suitc

ase ta zaro takardun da ta zo da su, da wani blank paper ƴan rubutu a sama da ƙasa ka

ɗ

an ta bashi…

Dukda halin da ya ke a ciki sai da ya duba, da ya ga no need of ya yi prolonging kawai ya yi mata komai a take! Ta inda ya rubuta

Letter a blank paper ya

yi musu guarantor ya yi

Signing, ragowar takardun kuma duk ya yi mata signing nan ma ya cike komai da take buƙata daga haka ya miƙe ko kallonta bai yi ba ya ce mata “good bye”

Sannan ya wuce sama.

In ta ce za ta tsaya rarrashin Asad tabbas zai jan

yo mata asara ne dan sai ya cinye lokacin da aka basu tass! Kuma ba lalle ya huce ba.

Dan haka ta

ɗ

auki jakarta da suitcase

ɗ

in da ta zuba takardun ta fito zuciyarta fess ta nufi airport dan farin cikin samun contract

ɗ

in tashi

ɗ

aya ya mantar da ita ƙunci

n da ta gani

ɓ

aro-

ɓ

aro baiyyane a kan fuskar gudan jinin nata.

…..ko da ya isa

ɗ

aki sai da ya yi da gaske tukunnna ya iya controlling

ɗ

in kansa.

A hankali ya ke karantun Alqurani yayinda ya runtse idanunsa da masifar ƙarfi…..

Ka

ɗ

an-ka

ɗ

an ya soma j

in sauƙi.

Babu wani abu da Ummee ta nema ta rasa a jin da

ɗ

in rayuwar duniya dai ba ta rasa komai ba amma a ko da yaushe burinta shine ta tara dukiya bai san ina za ta kai ba…….

Ba wanda ba za ta iya baƙantawa ba a kan hanyarta ta neman ku

ɗ

i, sam ba ta

kara.

Knocking

ɗ

in da aka yi masa ne ya katse masa lissafin da ya ke yi ba tare da ya

ɗ

ago ba a hankali ya ce “come in”

Kawai…..

Cikin ladabi Jessica ta gaida shi bayan ta shigo sannan ta miƙa masa wayarta ta na mai sanar masa cewa

“Daga board



ɗ

insu ne tun

ɗ

azu su ke ta nemansa sun ce wayoyinsa a kashe ne, ana son magana da shi…”

A hankali ya saka hannu ya kar

ɓ

a, sannan ya kara a kunnensa har kawo yanzu bai kai ga bu

ɗ

e idanunsa ba! Ya ce “talk to me..”

“Hello Sir!!”

Ya ji muryar secretar

y

ɗ

in

ɗ

aya daga cikin su…

Da mugun kyar ya iya ce masa “i’m listening…..”

“Cikin harshen turanci mutumin ya gaida shi sannan ya shiga sanar masa cewa

“Allah ya yiwa mutumin da aka na

ɗ

a ceo rasuwa yanzunnan!

Haka kawai aka ga ya na kashi wani kala

kuma ya gagara tsaida shi ga amai shima ya na yi ta Baki kalar kashin!.

Sai da aka kai shi asibiti tukunna Likitoci su ka tabbatar da gaba

ɗ

aya kayan cikinsa sun lalace, ta yiu poision ya sha!

Dan kashin da aka ga ya na yi ashe hantarsa ce da ta zagwanye

ta ke fitowa ta ƙasan nasa da Bakinsa.

Ragowar kayan cikin nasa suma komai ya lalace…..”

Asad bai iya jin ƙarshen zancen ba ya kashe wayar da wani kalar masifar sauri jikinsa ya na ma

ɗ

aukakin karkarwa kafin ya iya bu

ɗ

e idanunsa da kyar ya na ganin dis

hi-dishi.

•••••••••••••••

Ana shiga masallaci (sallar asuba) Anne ta fita dan jiya da daddare malaminta ya yi mata kwatancen wata shuka da za ta cira ta kai

masa kuma kafin alfijir ya keto ake so a ciri shukar da asuba.

Ya yi mata alƙawarin indai aka y

i wannan aikin to Afra za ta sake burkicewa ne hankalinta ba zai kwanta ba har sai ta bar Isma’il.

…..

Duk yadda Isma’il ya so kasa daurewa ya yi dan haka gari ya na kammala yin haske ya isa ƙofar gidansu Afra ya kirata a waya, ransa na sosuwa amma wani

abu mai kama da kishi da

ɓ

acin rai yana da

ɗ

a ingizashi da tabbatar masa cewa hakan da ya tsara zai yi shine dai-dai……

Zai dai faiyyace mata ba zarginta ya ke yi ba kawai dai ya tambaya ne kuma ya na so ya ji abunda ya tabbatar (ba ta je

ɗ

in ba) daga Bak

inta.

Ƴ

an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KID

DIES CLOTHING*

Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&A_KIDDIES_CLOTHING*

Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*

Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*

ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudinku tested and trusted.

Za ku iya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....

location:Kano

Delivery:NationWide.

kar ku bari a baku labari, sai kun zo

🙏

S

IYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA

BULAMA





0806 402 1951

0903 441 3252

[10/22, 8:25 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*



HUMAIRAH BULAMA

Yota011

*31*

Tana zaune, ta na lazimi a lokacin da ya

yi kiran nata wanda abun ya bata mamaki sosai dan time

ɗ

in ya yi safiya da yawa.

Sai da ta idar ta yi addu’o’inta tukunna ta miƙe ta fito ta je ta sanarwa Adda ‘Ya Isma’il ya na nemanta a waje’ tukunna ta fita ta bar Addan ta na addu’ar ‘Allah ya sa la

fiya’, dan haka kurum ta ji hankalinta bai kwanta ba sannan har yanzu ba su kai ga gaya mata me ke wakana ba….me aka tattauna jiyan da ba ta je ba! Dan haka zulluminta sai ya hauhawa.

A tsaye ta sameshi ya jingina da jikin bangon ƙofar gidan da

ɓ

angar

ensa na dama ya na kallon ƙasa….

Ka na ganinsa ka san cewa tunani ne ya ke yi.

Har ta ƙaraso garesa ta tsaya bai sani ba, sai da ta ce “Ina kwana Ya Isma’il.”

Tukunna a hankali ya

ɗ

ago kyakkyawar fuskarsa ya zuba mata kyawawan idanunsa waenda ka na kall

onsa za ka fahimci akwai damuwa ƙunshe a ƙasan ransa…

Ƙ

uraa mata idanuwa ya yi har sai da ta

ɗ

an tsargu sannan ta sunkuyar da kanta ƙasa sosai.

Tukunna ya ce “Lafiya ƙalau Alhamdulillah, da fatan kin tashi lafiya.”

A voice na shi ma kai tsaye ta j

iyo damuwa dan haka duk takaicin da ta ƙunsa jiya a ta dalilin cin fuskar da shi da Mahaifinsa su ke so su yi mata sai ta ji ya na ta sauƙa…zuciya da abunda ta ke so!

A take ta ji kwa

ɗ

ayin son jin me ke damunsa domin ta samu ta share masa hawayensa…..

A hankali ta ce “Alhamdulillah.”

Sai kuma ta

ɗ

aura da cewa “Na ji muryanka wani iri, Allah ya sa ka na lafiya….”

Sai da ta

ɗ

ago ta

ɗ

an saci kallonsa saboda yadda ta ji ya yi shiruuu, ganin ita kawai ya ke kallo ya sanya ta yi saurin mayar da kanta ƙasa t

a shiga wasa da ƴan yatsun hannayenta da junansu.

A hankali ya sauƙe wata nannauyar ajiyar zuciya sannan ya ce “Afra kin san ina sonki ko? Sannan na san kin san na yarda da ke!”

Da sauri ta

ɗ

ago ta kallesa kafin ta maida kanta ƙasa jin ya kira sunanta

yau! Tabbas abu mai mahimmanci ke tafe da Ya Isma’il dan haka ta sake nutsuwa bayan ta aiyyana hakan a ranta ta bashi dukkan hankalinta, sannan a hankali ta ce “eh”

“Good”

Ya ce kafin ya

ɗ

aura da cewa “wasu mutane ne su ka fara kai sukarki gidanmu, har

da cewa wai an ganki a hotel da ke da Samuel…”

Da mugun sauri ta

ɗ

ago ta kallesa da idanunta waenda a take! Su ka soma sauyawa…

Da sauri shima ya gyara tsayuwarsa cikin sigar rarrashi ya ce “sam! Ko ka

ɗ

an ban yarda da su ba, ki kwantar da hankalinki,

amma pls i want to hear you say it…..

Ina so in ji kin ce mini ba ki je wajensa ba in ji daga bakinki, hankalina sai ya fi kwanciya…”

Cikin tarar numfashinsa ta ce “na je, jiya…”

Ɗ

iff!! Haka ya

ɗ

auke wuta, ƙirjinsa ya shiga dukan uku-uku dan Ya Isma

’l wani kalar mahaukacin kishi ke garesa…

“Haushi ki ka ji kenan, shiyasa za ki gaya mini abunda ba shi kenan ba ko?”

Girgiza kai ta yi, tsanar Anne na kokawar shiga cikin zuciyarta, dan ita dai tunda take a rayuwarta ba ta ta

ɓ

a jin ta muzanta kamar

na yau a yanzun nan ba…

Muryarta na karkarwa ta ce “haka ne Ya Isma’il, da gaske na je, kuma kaima na san ka riga ka yarda da aka gaya maka dan in da ba ka yarda ba to da ba za ka yi

mini maganar ba, sannan ba zan ganka cikin damuwa ba…”

Kukan da ta ke

ji yana ƙoƙarin zubo mata ta yi ƙoƙari ta danne da kyar sannan ta

ɗ

aura da cewa “Amma wallahi Allah ba abunda ka ke tunani ya kaini wajensa ba, Anne ce ba ta da lafiya kuma ciwon nata is very severe shine ya ce in zo in amshi ku

ɗ

in abunda Likita ya ce mata

dole sai an yi, da na fita kuma ya kwatanta mini hotel…ka yi haƙuri Ya Isma’il…..”

A yau kam tabbas kishinsa da kuma

ɓ

acin rai sun ci ƙarfin soyayyarsa gareta, dan wallahi shi kansa bai san lokacin da ya tari numfashinta cikin daka mata tsawa ya ce “in k

in tambayeni ku

ɗ

i zan hana ki ne?”

Girgiza masa kai ta yi a hankali ta ce “Ya Isma’il kana ta

ɗ

awainiya, kuma kai da kanka na ji kana kukan abubuwa sun matse kwana biyu.

Sannan ga batun aure a gabanmu kuma na ga ba abunda ya shafeni bane Anne ce”

Ci

kin katseta yanzun ma da fa

ɗ

a sosai ya ce “Amma ae kin tambayi wani banza ƙato chan!!!

Ki rasa a wajen wa za ki yi roƙo sai a wajensa, sannan da ki ka fita ki ka ji ya ce miki hotel dan me za ki je? Ko jan ki ya yi ta ƙarfi ta yaji ban ta

ɓ

a tunanin za ki

je hotel ba!

Ko ba ki yi komai a chan

ɗ

inba kin san yadda zuwan naki zai zame mana matsala kuwa?

Afra hotel fa! Idan ku a wajen ƴan gidanku zuwa hotel ba komai bane ba kin san a wajenmu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login