Showing 84001 words to 87000 words out of 111233 words
/>
••••••••••
Vietnam, Asia.
Ho Chi Minh(Saigon)
5:30am
Babban gym ne wanda ya ƙunshi komai da za a buƙata a duk wani gym har ma da extra!
Girmansa
har abun ban mamaki yayinda kayayyakin da su ke a ciki kai kana gani ba sai an gaya maka ba ka san each and everyone ƙarshe ne a fannin tsada quality da kuma kyau!
Sai wanda aka gayawa ne zai san cewa personal gym ne ba public ba saboda tsabar yadda ya ke
da girma, kyau da kuma yadda aka narka uwar dukiya a cikinsa kamar ba gobe.
Bayaga kayan ciki sai wasu maka makan speaku da su ke a cikin wajen suma har abun tsoro dan tsawonsu da fa
ɗ
insu ma ka
ɗ
ai abun kallo da mamaki ne ,
ɗ
aya ta
ɓ
angaren dama
ɗ
ayan k
uma ta
ɓ
angaren hagu, su na fidda wani sauti na asalin duma mai tsananin ƙara da ratsa kwakwalwa.
Gudu ya ke yi sosai akan treadmill machine
ɗ
in dan ya kaishi kusan ƙarshe, ga uban ki
ɗ
a ya ƙure, ya na fidda zufa ta ko wacce
ɓ
ular gashi da ke a jikinsa
…kallo
ɗ
aya tak za ka yi masa ka fahimci ranshi a masifar
ɓ
ace ya ke dan yadda ya ke gudun ya na huci ka
ɗ
ai ya isa ya faiyyace maka hakan…
Dogo ne sannan ƙaƙƙarfa wanda motsa jikin da ya maida
ɗ
abi’arsa ta yau da kullum ya taimaka sosai wajen sake maida s
hi mur
ɗ
a
ɗɗ
e sai dai ba chan sosai kamar na ƴan wrestling ba kawai dai ka na ganinsa ka san ya ji exercise yadda ya kamata…
Ba za a kirashi fari ba sannan ba Baƙi bane ba wanda hutu da asalin jin da
ɗ
i su ka taimaka kwarai da gaske wajen sake tsara fatar ta
shi da colour
ɗ
inta ta zamto abar sha’awa, kallo har ma da ban mamaki….
Ya jima ya na gudun ya na furzar da numfashi ganin
ɓ
acin ran ya ƙi raguwa sam-sam ya sanya kawai ya danna abun ya fara slowing down a hankali a hankali kafin ya chan kuma ya tsaya
chak!
Gege da gefen handle
ɗ
in ya kama duk biyun ya tsaya ya
ɗ
an rankwafa yayinda fuskarshi ta ke kallon ƙasa ya yi shiruuu kawai trying to calm himself down amma sam ya gagara! Zuciyarsa sake hawa kawai ta ke yi, bai san lokacin da ya
ɗ
ago ya yi fatali
da bottle water
ɗ
in da ya
ɗ
aura a kan machine
ɗ
in ba sai kuma ya yi shiruuu kawai ya ƙurawa bottle water
ɗ
in idanu…
Kafin chaan ya
ɗ
auka remote ya kashe ki
ɗ
an sannan ya lumshe idanunsa sosai ya na mayar da numfashi…
Ba wai abunda ya faru bane ya ke sak
e
ɓ
ata masa rai ba, yadda abun ya
ɓ
ata masa rai ne main damuwarsa saboda a kaff yanayi da tsarin rayuwarsa bai kamata ya zama envious akan kowa ba…ba ya yi kuma ba ya so ya fara, duk da dai shi ya kamata a bawa, kowa ya shaida hakan kawai kwatsam ya ga an
bawa wani but still kamata ya yi yai masa murna dan its obvious to him ba wai betrayinng nasa da aka yi bane ya fi fusata shi ba yadda aka
ɗ
auki matsayin da ya yi working very hard for it aka bawa waninsa ne ya fi
ɓ
ata masa rai…
Wanda shi kuma he hate the
feeling sosai he’s not suppose to be this envious no matter what….
Ƙ
arar wayarsa ce ta katse masa lissafin da ya ke yi, a hankali ya bu
ɗ
e idanunsa waenda su ka ka
ɗ
a su ka yi jazuur! Har abun tsoro….
Bai ko motsa daga inda ya ke a tsaye ba ballanta a s
aka ran zai amsa, a haka har aka jera masa 5 misscalls, tun
ɗ
azu ake ta kiransa yana ganin wayar ta na ta yin haske daga nan inda ta ke a kan kujera wanda yadda aka kirashi a yanzun a jejjere ka
ɗ
ai ya isa ya fahimtar da shi wacece dan duk duniya ita
ɗ
aya c
e kwallin kwal ta isa ta yi
mishi kalar wannan kiran ta dameshi har haka…
Tunowa da ya yi da ita da kuma yadda ta samu audacity na takura masa ya sanya ransa ya harzuƙa ya sake
ɓ
aci!
A hankali ya
ɗ
aga kanshi sama ya runtse idanunsa kafin ya furta “Ya
Subahanallah…..”
Ya jima a haka bai ko motsa ba kafin ya sauƙe kan nasa ya na mai jan numfashi tukunna ya juya kawai ya nufi bathroom
ɗ
in da ke a cikin wajen ya na shiga ya sakarwa kansa ruwan sanyi, sai da ya
ɗ
an soma dawowa dai-dai tukunna ya shiga zami
ye kayan jikinsa a hankali cikin nutsuwa ya yi wanka mai ma’ana da tsafta.
A nan cikin bathroom
ɗ
in ya shirya tsaf ta inda ya shafa mai ya fesa turare sannan ya sanya wata hoodie mai asalin kyau da tsada milk colour brand na Nike wadda ta taimaka waje
n sake fito da shi ras!
Tukunna ya fito daga cikin bathroom
ɗ
in ya na zuba ƙamshi da asalin kyau! Domin kuwa in dai maganaar kyau ne ake yi tabbas ya ci a bawa ASAD award, namba
ɗ
aya!.
Ƴ
an Uwana maza da mata, ku tsaya in baku labarin amintaccen guri
kuma muhalli na siyar da ingantattun *KAYAN YARA* na alfarma, siyayya cikin aminci, farashi na musamman da babu irinsa(mafi rahusa), kaya na kece raini da fita kunya sai a *H&A KIDDIES CLOTHING*
Domin samun su ku garzaya shafinsu na instagram mai suna *H&
A_KIDDIES_CLOTHING*
Ko kuma ku nemesu a WhatsApp ta number waya kamar haka *08143828139*
Kar ku bari wannan damar ta wuce ku...Kaya na ƴan kwalisa sai a *H&A KIDDIES CLOTHING* ga kyau ga quality ga araha dai-dai kudin ku tested and trusted.
Za ku i
ya samun kayan Yara na zuwa gurin biki, suna, birthday parties, kayan zaman gida da dai sauransu....
location:Kano
Delivery:NationWide.
kar ku bari a baku labari, sai kun zo
🙏
SIYEN NA GARI, MAI DA KUƊI GIDA
BULAMA
✍
️
0806 402 1951
0903 441 3252[10/22, 8:25 AM] Maimoo 3: *BAƘAR TUKUNYA…*
HUMAIRAH BULAMA
Yota011
*30*
Ya na fitowa ƙarar wayarsa ce ta yi masa sallama, kamar ba shi ake kira ba haka ya yi dan sai da ya tsiyayi coffee ya
ɗ
an yi sipping har kusan sau uku ma tukunna a nutse ya ƙarasa inda wayoyin nasa su ke zube nan kan kujera.
Kamar yadda ya zata
ɗ
in kuwa ya na kai idanunsa kan screen
ɗ
in wayar da ta ƙi daina ƙara ya ga sunanta
ɓ
aro-
ɓ
aro akan screen ya na yawo “Ummee”
Tsaki ya yi kawai ya zubawa wayar idanu ransa na kammala
ɓ
aci, kafin kuma ya
ɗ
auka ta na gab da katsewa ya yi rejecting!
Shiruuuu, ya yi kamar ba zai yi wani abun ba sai kuma kawai ya kashe wayar sannan ya kashe ragowar saboda ya na so ta san ba katsewa
kiran ya yi ba shine ya kashe sannan ya kashe wayar ma gaba
ɗ
aya as a result of annoying calls nata da ta ke ta damunsa da su kamar ba ta san safiya ce a nan ba! Besides ta ya ma za ta kirashi yanzun da ya ke da tabbacin sha biyu ta wuce ma a Nigeria……
A aljihu ya zuba wayoyin nasa, ya ajjiye cup
ɗ
in a wajen sannan ya wuce zuwa wajen elevator wanda zuwan nashi da kunnawar da ya yi ya shigeta ne zai sanya a fahimci ashe gym
ɗ
in underground ne a cikin ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar villar tasa da ke a cikin birnin Saigon
ɗ
in
.
……
Tsaye take ta na ta faman kai kawo a tsakiyar tafkeken parlourn nashi da ke a ground flour!
Ganin hakan ba zai fishsheta ba ya sa ta
ɗ
ago wayarta ta sake gwada kiran layin nashi.
Jin ba ta shiga ba a kashe, ya sanya ta sake tabbatar da tabbas re
jecting ya yi
ɗ
azun kenan kuma ya kashe wayar ma gaba
ɗ
aya duk dan saboda ita….
Kamar ta ha
ɗ
iye zuciyarta haka ta ji, gashi wae da ikon Allah an hana ta hawa sama a iyaka wannan parlourn masu yiwa gidan hidima su ka barta a gantale kamar basu san matsayin
ta a wajen Mai Gidan ba!
“Ko da ya ke ba laifinsu bane ba ae, shi ya bada fuska dan ina da tabbacin ma hakan dokarsa ce…”
Ta furta hakan a hankali kwallah ta na taruwar mata a idanunta.
Dai-dai nan ƙarar tsayuwar lift ta iske kunnuwanta, sai dai sam
ba ta yi tunanin shi
ɗ
in ne ba dan haka ko yunƙurin juyawa ma ba ta yi ba.
Tana ta ƙoƙarin ganin ta hana kanta zubda hawaye yayinda shi kuma tunda lift
ɗ
in ta bu
ɗ
u ya ƙurawa bayan nata idanu sosai ya na mamaki
A ranshi ya ce “zuwa ta yi kenan.....”
Gold ne ƴan Ubansu a hannayenta da ya ke iya hanga sannan lace
ɗ
in da ke a jikintaa kallo
ɗ
aya za ka yi masa ka san cewa mai asalin tsada ne na fitar hankali, suitcase da handbag nata duk suma na bugawa a jarida ne haka vail
ɗ
inta shim, a taƙaice dai ka na
ganinta ka ga ku
ɗ
i!
A hakan ma ba ta kai ga juyowa gaba
ɗ
ayanta ba.
A hankali Asad ya sauƙe ajiyar zuciya, dama yadda ta ke ta kiransa tun jiya yau kuma a jejjere ko shakka babu ya san wani abun ta ke da buƙata a wajensa! Yanzu kuwa da ya ganta a nan
ɗ
in ya tabbatar tunda daga gani ba tambaya kasa haƙura ta yi ta taho da kanta.
"Good morning sir"
Muryar Jessica(a maid) Ta katsewa duk su biyun lissafin da su ke yi.
Da mugun sauri Ummeen ta juyo har kamar za ta kifa dan sau bakwai elevatorn na yi
n ƙara in ta juya sai ta ga ba shi bane ba masu yiwa gidan Hidima ne su ke ta kai kawo, shiyasa yanzun ma sam ba ta kawo shi
ɗ
in bane ba.
Fara ce sosai tass!! Dan har
ɗ
aukar idanu ta ke yi, ba ta cika tsayi ba sannan ta na da
ɗ
an jiki, a fuska kuwa in
ka kalleta kai tsaye za ka fahimci ta na matuƙar kama da Asad wanda hakan zai sanya a gane ita
ɗ
in Mahaifiya ce a garesa.
Kamar yadda gold su ka yi mata ƙawanya a hannu haka nan wuyanta da kunnuwanta har ma da ƴan yatsunta abun har kamar hauka tsabar yaw
a da girmansu......
"morning"
Kawai Asad ya ce da Jessica daga nan ya nufi masters bedroom
ɗ
insa wanda ya ke a nan ground floor
ɗ
in dan a cikinsa ya shirya hutawa yau, ko kallon Inda Ummee ta ke tsaye bai sake yarda ya yi ba tunda ta juyo, gashi ya ha
ɗ
e rai tamau! Kamar bai ta
ɓ
a dariya ba, hatta ragowar Maids
ɗ
in da su ke ta gaida shi hannu kawai yake
ɗ
aga musu.
Har ga Allah Ummee is the last person that he want to see a wannan hali da situation
ɗ
in da ya ke a ciki, dan bayaga selfish reason
ɗ
inta
da ya ke da tabbacin shi ya kawota garesa ya san tabbas kafin su rabu sai ta
ɓ
ata maasa rai maƙura.....
Gadan-gadan, haka Asad ya nufi bedroom dan Allah Allah kawai ya ke yi ya shige ciki ya rufo ƙofar, sai dai kasancewar ta fi shi kusa da
ɗ
akin ya sa
nya ta yi nasarar shiga gabansa ta inda ta yi wani abu mai kaama da gudu da sauri sannan ta riƙe masa hannu ƙam! Tana mai mayar da numfashi
Tabbas da ace ba ta riƙe masa hannun ba zagayeta zai yi ya wuce ciki abinsa.....ba ya son ganinta ne sannan ba ya
ƙaunar tsayuwa kusa da ita sam-sam, dan ganinta ya na tuno masa da abubuwan da ya yi going through duk saboda selfishness
ɗ
inta sannan tsayuwarsa a gabanta ha
ɗ
ari ne a garesa dan tsaf zai iya aikata mata abunda ya san bai kamata ba na rashin kirki a matsa
yinta na Mahaifiya a garesa.
"Excuse us"
Ya ce ba tare da Ya juya ya kalli kowa ba, a take Jessica da ragowar Mutanen da su ke kai kawo duk suka bar parlourn.
A hankali Umme ta ce "Ikon Allah, son ba ka ganni ba ne?"
Sai da ya
ɗ
auki lokaci tukunn
a ya ce "I'm very tired, bacci na ke so in yi, what do you need?”
Murmushi ta yi sannan ta sake ruƙo hannunsa kafin ta ce"akwai wani abu da zan buƙata other than to see my son?
Na yi missing naka ne sosai shine na taso in zo in ganka"
Yadda ya ƙura
mata ido ne ya sa ta yi shiru sannan ta gagara sake cewa komai a hankali ta kawar da kanta gefe.
Kamar
ɗ
azu yanzu ma sai da ya jima tukunna kamar an yi masa dole ya ce "tunda ni ki ka zo gani, ki zauna mana ko a shirya miki
ɗ
aki ma sai ki huta, kafin n
an nima na huta sai mu gaisa da kyau ki ganni....."
Ya ƙarashe maganar cikin gajiyawa
dan har ga Allah gani ya ke ta saka shi surutu da yaawa, yawan magana ba ya daga cikin
ɗ
abi'arsa.
A
ɗ
an diririce ta ce"Nooo, ae drivern da zai maida ni airport ya n
a waje ban barshi ya tafi ba, ka zo dai ka
ɗ
an zauna mu gaisa sai in wuce.
Lumshe idanunsa Asad ya yi a hankaliii...
Kafin chaan ya bu
ɗ
e sannan ya ce "Kin ganni ba sai mun zauna ba,good bye.
In kuma hirar ki ke so to ki jira in tashi a barci. Kaina ci
wo."
Daga haka ya zame hannunsa da dabara da hanzari tukunna ya zagayeta ya shige
ɗ
akin nasa ya na shiga ya saka lock a hankali ya jingina a jikin ƙofar...
For once yau dai ya yi kwa
ɗ
ayin inama ace da gaske zuwa
ɗ
in ta yi domin ta ganshi ta ga lafiyarsa
sannan ta ji ya yake! Dan tabbas yana buƙatar hakan...
shekaru biyar kenan yau ya na aiki tuƙuru da dukiyarsa da kwakwalwarsa akan wani gagarumin company da su ka yi nasarar bu
ɗ
ewa, amma kawai jiya aka sanar masa ba shi za a bawa matsayin ceo ba wae age n
ashi sun yi ka
ɗ
an as ceo na babban company kamar wannan!.
Mutane da yawa sun fusata saboda kowa ya san shi ya fi chanchanta a bawa duba da yadda ya tsaya tsayin daka wajen ganin abun ya kafu, shi da kansa ya dinga rarrashinsun dan dayawan ƴan board
ɗ
in
cewa su ka yi za su cire shares
ɗ
insu amma ya tsaya tsayin daka nan ma bai yi ƙasa a guiwa ba sai da ya rarrashi kowa ya tabbatar komai ya daidaitu....
Shi har ga Allah bai ji haushin kowa kuma bai riƙe kowa a rai ba dukda kuwa an yi dissappointing nashi
ne amma ya mantar ya yi fatan Allah ya sa hakan shine mafi alkhairi….kawai shi main abunda ya ke damunsa a halin yanzu shine yadda ransa ya ke
ɓ
aci ya harzuƙa sosai fiye da yadda ya kamata, wanda sam ba yin kansa baneba! He even hate the feeling wallahi da
n ji yake yi kamar ana kunnoshi akan abunda Ya riga ya fawwalawa Ubangiji komai, ya kar
ɓ
a Hannu bibbiyu…
Dauriya ce kawai ya ke yi amma tabbas a yau
ɗ
in he needs someone na jikinsa sosai da zai bashi Baki, he need a shoulder to lean on…yau kam...dan ya g
agara gane kansa, gaba
ɗ
aya a burkice ya ke, sam ba ya son abun nan da ya ke ji, its not him gaskiya.
Da ƙarfi ya jaa numfashi ya sauƙe sannan a fili ya ce "Love and care is fake, ba ya existing a duniyarnan, mutane ne kawai su ke faking nashi."
Daga h
aka ya nufi bed
ɗ
in
ɗ
akin ya zauna bayan ya sakawa kanshi zai yi handling ya yi surviving test
ɗ
in (
ɓ
acin ran da burkicewar) kamar yadda ya saba dealing da dukkan trials
ɗ
insa na rayuwa....all alone!!!!.
Ya jima
a zaune kafin ya janyo computersa ya
kunna cctv ya na ta kallonta, har addu'a ya tsinci kansa da yi Allah ya sa da gasken ta ke zuwa ta yi takanas domin ta gansa dukda kuwa ya san zai yi wuya...
Yanayinsa ne ya ji yana sauyawa yayinda wani kalar ma
ɗ
aukakin
ɓ
acin rai wanda shi a karan kans
a ya san its not normal ya soma mamayeshi