Showing 315001 words to 318000 words out of 338813 words

Chapter 106 - MATAR TAJ COMPLETE

bacin rai anne tace ya futa.

Haka nan badan yaso ba ya futa, ya rage daga anne sai gyne din da rabi.

Gyne din na ganin sabeeha ta gane komai, tambayr farko data farayi shine shin tana da aure ne anne tace nata eh, that her first

time amarya ce, rabi tayi kurii da ido,

Toh cikin ikon allah dai aka mata taimakon gaggawa first of all ta farfado,lokacin ana neman wajen karfe 5:50, gyne din tasa aka kaita bathroom da kanta tayi using wani procedure nasu daya taimaka wa sabeehar sosa

i, ayanda taga yarinyar ta wahala sosai tayi taammanin ta samu tears sosai, sai allah ya taimaka ba irin complicated tear dinan bane, allah yaso a shirye tazo tayi mata abunda zata mata sannan tayi mata inserting wani tablet a ciki da zai taimaka mata ya k

ashe zafin.

Sannan ta mata allurai na pain killers sannan aka kwantar da ita.

Kwata kwata sabeeha bata yarda ta hada idanu da anne ba dake zaune ta doka uban tagumi, rabi ce kawai da doctor suke hidima da ita, babu abunda take aai kuka, wallahi sun tausa

ya mata sosai, daga gani taji jiki ba kadan ba ta wahala, wajalar da zaisa ka sume ay ba karama bace, duk wani sassan jikinta azabar ciwo yake mata ba kadan ba, anne ta dubeta cikin tausaywa ta kasa cewa komai sai kallon doctor tayi tace “will she be okay?



“Yea hajiya..na mata treatment sosai wanda bazaisa a gane halin da take ciki ba da zarar tayi barci ta samu bedrest, and she should endeavor to sleep well taci abunci mai nauyi sosai kamar soups da ruwa mai zafi, allah ya kara sauqi”

Rabi ta amsa da am

een doctor ta masu sallama bayan anne ta mata tara ta arziki.

Doctor na fita sabeeha barci ya fusgwta saboda allurar nan, rabi tayi jugum kanta ya gama daurewa,

Anne tunda ta dafe kanta babu abunda take sai tunanin wannN sabon alamari daya riskesu,

Taj

Yayi baban kuskure kuma laifi yake dashi babban, sanadiyar wannan abun zai iya lalata zumuncinsu mai karfi gwara dai kar kowa yasan meke faruwa, inyaso saitayi tunanin abunda zai faru nan gaba.

Kallon rabi anne tayi sannan tace “bana son kowa yasan da ab

unda ya faru, fatima ta tashi da zazzabi ne kawai wanda yasa aka kira family doctor tazo ta dubata kin gane ko?”

“Insha allahu hajiya babu wanda zaiji wannN maganar”

“Bari naje nayi sallah ki zauna da ita”

Rabi ta amsa da toh

Anne ta futa daga dakin zu

wa nata,har an idar da sallar subh, dakyar ya iya komawa dakinsa bayan doctor ta fito ta shaida mashi shes stable nan nw ya samu natsuwar komawa daki ya gyara jikinshi har an idar da sallah wannan yasa yayi anan daki, ya dade sosai a zaune yana tunani, mag

anganunta baijiba jiya lokacin da wannan abu ya faru sai ayanxu yake jinsu loud and clearly, tace zata tsaneshi, she will forever hate him, ya rabb make it easy for me.. ya fada ahankali, gaba daya bata batun maya yake ba ita datayi sanadiyar wannan abun a

mma kuma yana sane da ita, zaiyi maganinta.

Yana zaune ya dafe kanshi dake mashi ciwo wayarshi ta soma kara, yana dagaqa yaga anne, cikin sauri ya dauka baima kaiga magana ba tace “kazo ka sameni yanxu” jiki a mace ya kashe wayar ya tashi ya saka takalmin

sa ya nyfi hanyar futa, har wani jiri jiri yakeji abun tausayi.

Da sallama ya bude kofar bedroom din anne inda ya taddata zaune kan kujera hannunta da charbi,

Takowa ya somayi har gabanta ya duka ya gaishesa ta amsa ciki ciki sannan ta mashi alamun ya

zauna.

Yana zama ta fuskancesa “inason ka fada min meya hadaka da fatima? Har ta kaili ga alfasha? Dama chan akwai wani kusanci ne a tsakaninku?”

Shuru ya danyi kafin ya dan sauke ajiyar zuciya ya zaro wayarshi daga aljihunsa ya danyi yan danne danne sa

nnan ya tashi tsaye ya tunkari inda take ya aje mata wayar a gefenta sannan ya zauna.

Daukar wayar tayi ta duba take idanunta ya sauka kan certificate din aure a saudiyya inda aka rubuta sunanshi da hotonsa sai sunan fatima da hotonta, ga sunan madaurinsu

wato khaal, kuma achan saudiyya shekara biyu da suka wuce, take gabanta ya fadi fuskanta dauke da mamaki ta kalleshi, tana neman karin bayani, ganin haka ya sashi cigaba da magana “fatima matata ce ta sunnah Anne, wannan certificate din aurenmu a chan kas

ata saudiyya,”

“Ban gane ba tajudeeni? Dama chan ka santa ne?ita data taso anan nigeria?”

Nan take ya soma bata labari, labarin da yayi alkawrij babu wanda zaisan irin rayuwar dayyai abaya musamman mahaifiyarsa.

Har yakai karahe labarin nan anne hawaye

takeyi, ta dubeshi, ya mata murmushi kamar he’s not in pain, bata taba tsammani irin rayuwar dayayi kenan ba achan tare da yan uwansa idan nannan taji wNnan hankalinta zai tashi matuqa kuka bazata taba iya yafema kanta ba.

“Tabbas allah barci, kuma shine

yake taara komai yanda yaga dama, waye zai taba tsammanin cewa fatima matarka ce? Ashe yar uwarka ce ta jini? Shiyasa ta tsaya maka ta kula dakai tayi protecting dinka.. allah ya mata albarka kaima ya maka albarka, fargabata ta kau tajudeeni, hankalina ya

kwanta, kuma nafi kowa farin ciki da wannan alamarin, saidai kuma inason maganar nan ta tsaya anan, banason kowa yasan da alakarka da ita, sannan kuma da wannan abun daya faru, zan taaya maku insha allah, aurenku har abada kaida fatima..allah ya maku albar

ka, tana samun sauqi insha allah zan shaidama kowa inason hadaka kaida ita”

Cikin sauri ya dago ya kalli anne wani irin dadi ya lulushi sosai ya kasa cewa komai, ya sauke ajiyar zuciya yana hamdala.

Chan kuma gabansa ya yanke ya fadi damm…fatima….

Y

au fa haka aka tashi fatima da zazzabi, maya da zazzabi, bahijja ta raba hankalinta gida biyu baiwar Allah, anne tace mata ta zauna ta kula da mayar sabeeha tana karkashin kulawansu.

Haka kowa yazo duban sabeeha, fuskan nata harya sabe, kuma barcin yinahi

take sosai saboda wannan allurar da aka mata..

Nanna data tambayi yanayinta data gani yanda bakinta yadan kumbura anne tayi saurin ceqa ay huciyar zazzabi ce.

Yallabai ko kasa haurowa saman yayi amma kuma kusan anan part din ya wuni bangaren anne, jira

kawai yake ace mashi ta farka.

Dakyar anne tayi forcking dunshi ya koma part dinahi ya kwanta, don gaba dayanshi kana ganinsa kasan yana cikin damuwa.

After 2 dayss..

Alhamdulillhi sabewha taji dan dama dama sosai koda wasa batayi gigin fadama kowa ba

, rabi kullum itake kula da ita tana sakata cikin ruwan zafi, aiko da kuka ake fitowa kullum, gyne dinan kuwa kullum saitazo ta dubata a sunan doctor ce zatana mata allurar zazAbi.

Sabeeha dai tun daga ranar ta nemi wani abu wanishi farin ciki ta rasash

i daga kan fuskarta, bata kaunar taji an anbaci sunansa, balle kuma taji kamshinsa har ta gansa, she hate him so so muchhh..

Duk zuwan da zaiyi allah baya bashi ikon ganinta ko ince itake kaucema haduwa dashi, she hate him beyond measure, batajin ta taba

tsanar mutun kamar yanda ta tsanarsa, duk abunda hadiza ta mata bataji ta mata tsanar da take masa, gaba daya tunaninta ya sauya akansa daman tun farko jikinta yakeso, she’s so disappointed in him, duk halarcin data masa baisa yaci amanarta ba, she wish ba

ta taba saninshi ba a rayuwarta.

Babu wanda yasan halin da take ciki kamar rabi, ta zame mata abokiyar shawara, kuma bata boye mata komai, ayanda take fada ma rabi yanda ta tsaneshi ta lura da yarinta har yanxu yana kan sabeehar, inaga kuma taji batun had

asu aure da anne ke shirinyi.

Monday na zagayowa ta shirya komawa school as usual daman saita shiga part din anne da nanna sun gaisa kafin ta sauko ayi breakfast gaba daya hardashi, kwana biyu bata saukowa saboda tana kokarin kauce masa yau kam da babu

yanda ta iya dole haka nan ta hakura ta sauko, koda ta sauko already yana zaune sun fara karyawa dasu anne wannan yasa ta dan saki ranta suka gaisa dasu anne, har zata basar tayi kamar bata ganshi ba saita lura da su anne wannan yasa ta gaishesa a qagare,

anne na ankare dasu ba tun yanxu amma ta kauda ido kawai tayi murmushi, babu abunda take hamdala da godiya ga Allah.

8:30 dot ta aje spoon ta miqe anne tayi karaf tace “zaku tafi ne?”

“Eh anne karnasa suyi latti nasan basu san zanje ba yau”

“Ay sun tafi

already..ga taj nan daga yau shi zai dunga kaiki da kansa”

Dam gabanta ya fadi, gashi bata iya jayyaya da babba ba sai kawai tayi shuru, lokaci guda ta nami fara’ar dake fuskarta ta dauke, anne tace “kuje deeni kar lokaci ya kure”

Tunda akayi maganar y

ake kallonta yana ganin reaction dinta, he can see yanda bacin rai ya bayyana akan fuakarta sosai, yana hango tsanar da take masa.

Oppsss…wato shifa tun lokacin da abunnan ya faru shikenan ya rasa natsuwarsa gaba daya, itace nace ta farko data gamsar da z

uciyar sa da gangar jikinsa, she gave him something that he will treasure forever ayanxu kam ba zuciya kadai ba hatta gangar jikinsa ta aminta da sabeeha ce ke mulki dasu.

He so much love and respect her beyond measures.

Saidai kuma yana cikin fargaba, c

ause she hate him, kuma baiga laifinta ba, amma dole ya bita ahankali tunda she’s still young, but rabuwa shida ita har abada,

Murmushi yayi ya dubi anne ta kanne mashi ido ya dauka napkin ya goge bakinsa sannan ya miqe tsaye yayi gaba tayi masu sallama.

Tafiya take amma ji take kamar akan kaya take tafiya, haka nan ta danne abunda ke cinta ta tsaya, ya bude kofar seat din gaba ta shiga sannan ya rufe.

Tana shiga ta zauna sannan ta kauda kanta gefe, ya rufe kofar motar kamar jira yake ya wani matso kusa

da ita tayi baya, jikinta ya soma karkarwa ta rutse ido, take ya gane she’s traumatic akan abundaya nata, “karka taba ni, sont touch me” ta fada tana karkarwa ya tsaya sororo da mamaki, sai kawai ya fara kin haushi kansa ya koma gefe ya kunna motar ba tar

e da ya kalleta ba yace “seat belt”

Tayi banza dashi, ya juyo yana kallonta yace “idan baki saka ba zan tabaki..”

Cikin gaggawa ta janyo belt din ta saka suka kama hanya, suna isowa school yqai bude kofar, sunkai wajen 20mins a haka ganin bashida niyar b

udeq yasa tace “zan futa”

Ya sauke ajiyar zuciya yace “fatima..”

Ji tayi kanar ya watsa mata wuta a zuciyarta, ko sunanta batason jin a bakinta.

“Please forgive me…”

Kamar jira take ta juyo idanunta yayi jajawur ta kalleshi tace “bazan taba yafe maka b

a…wallahi wallahi bazan taba yafe maka ba, i so much hate you…kayi kin abunda bazan taba mantawa dashi ba, nayi dana sanin saninka a rayuwata, “

Ta karashe tana fashe wa da kuka mai tsuma zuciya hankalinsa ya tashi duka ya miqa hannu zai tabata ta matsa i

rin tana kyankyamin nan tace “dont ever think of touching me, kuma wallahil ameen saika sakeni, saika sakeni, saboda bana kaunar ganinka har abada”

Idanunshi take suka karade sukayi jaa sosai ya kalleta cikin bacin rai yace

“Talk to me with some respect

fatima…im your husband and Karki sake ki sake tunanin zan rabu dake, bazan taba rabuwa dake ba”

A fusace ta juyo tace “wallahi saika rabu dani, i have no respect for you ko kadan,kuma wallahi wallahi saika rabu dani..”

Ganin tayi sama sosai yasa ya suak

e muryanshi kasa kamar ba taj ba yace “please my cute puppy princess, I’m sorry okay”

Ya fada yana kama kunenshi, ta mashi wani mugun kallo, “open the door please” ta fada ki tsaye, “please bibi..”

“I said open the doorss please” ta fada da karfi sosai r

ai a bace, shima ranshi kawai yaji ya baci ya kamo hannunta yuu tayo gabansa yana facing dinta tana facing dinahi hannunta ya fara karkarwa saboda fuskanshi na kusa da nata, ya fara rankwafoqa kamar zaiyi kissing dinta gabanta ya fadi ta soma hawaye, ta ru

ntse ido jikinta na rawa ya sauke wani murmuahi aranshi ya furta “stubborn yet cute”

Ashe balle mata belt zaiyi yaba gamawa ya danna button din kofar ya bude ya juyo ya kalleta ganin har zuwa lokacin ta rufe idonta

“You want me to kiss you huh?”

Ta bud

e idanunta wangal sannan ta kwashi avubuwanta ta kara gaba. Tana rufe kofar saiga maya a tsaye, daman ta zo parling lot zata ahiga motar salim kawai idanunta ya sauka kansu, kuma taga komai.

Lokacin tashi nayi ta maqale tare da laila karma ace su dawo t

are dashi, aiko hamad na zuwa zata shiga motan kenan ya dakatar da ita, akan idnaunta suka wuce taj kuma daya dade da zuwa yana jiranta yana kallon komai, idanuntavya taru da ruwa.

Laila dake zaune a baya tana kallon yanayin hamad saitaji wani irin aranta

, ita kadai tasan yanda yayanta ke son sabeeha sosai.

Washe gari haka aka sake maimaitawa, shine ya kaita kuma ya daukota, kullum fadan yau daban na hibe daban, and he’s really trying and going along with abubuwan da takeyi saboda yanajin guilt din abun

da ya mata.

Ta wani bangardn kuma wannan shegen magani da maya ta saka mashi a abunci ba karamar illa ya mashi ba, har saida yaje asibiti, don tundaga lokacin shikenan ya kasance mabuqaci, daman fa yasan deep down there’s a monster in him, karfin tsoron a

llah ne kawai baisashi ya fada zina ba.

Amma fa da zarar ya ganta kai hatta muryarta dayaji yakejin sako ya isar mashi, hes so hard for her.

Sannan ahankali ahankli abunda ke shiga tsakaninsu ke dawo mashi, dukda ga sakamakon yanda abun ya kasance hakan

baisa yaji shi cikin wata ni’ima, he wondered how abun yake, ashe it’s beyond explainable, shiyasa he’s looking up to more amma fa da yardarta da amincewarta.

What he got for her as per al’adarsu achan saudi idan mace ta bama miji budurcinta yana nan, wan

nan campany daya bude anan nigeria under sunanta ne ma, bayan wannan other gift suna nan a ajiye, ya maida sunanta kan inheritance dinshi na komai, hatta credit card dinshi she’s eligible to use it adul sanda taga dama basically arzikinsa dai ya zama nata,

yana raye ko yana mace she has right over it kuma zata iya yanda taga dama dashi.

tun bayan abun nan baiyi gigin tabata ba ko yi mata komai, but fa duk motsinta akan idanunshi, duk wani abu da takeyi.

Ba anne kadai ta lura da how affectionate he is to

fatima ba har ma nanna,saidai bata taba kawo komai aranta ba tadai yi fatan dama ace zasu so junansu?? She will be the happiest.

Ta bangaren anne kuwa ita tasan abunda take kullawa, babban shiri takeyi sosai wanda lokaci guda zata yanke hukunci kuma do

le kowa ya amsa.

Bangaren maya tunda taga plan A by yuwu ba saita koma plan b, kokari take sosai wajen manipulating bahijja into making her believe idan har bata auri taj ba yanda take sonshi zata iya mutuwa, abun har tsoro yake bama bahijja don har tana

cew zata kashe kanta idan har bata samesa ba.

Bahjiia tayi shirin samun anne da maganar anne ta dakatar da ita kai tsaye, bata ma tsaya sauraronta ba tace karta sake kawo maganar har abada don indai tana raye tana nunfashi taj bazai taba auren maya ba.

Bahijja a tunaninta kodan saboda yanxu an gano maya ba yarsu bace shiyasa gashi ta mata alkawari, harga allah a ganinta taj is the best for maya, zai kula da ita zai tausaya mata at least zataji a jikinta har yanxu she’s part of the family. Ta samu majeed

da maganar ta fahumtar dashi shidai baice komai ba kawai yace suyi addua.

After 2weeks..

Ranar wata very weekend kowa na gida.

Anne ta shirya family dinner gaba daya kowa yazo, bangaren sameer da bangaren fadila da iyalanta kowa tace duk tanaso suzo

ayi family dinner.

Misalin karfe bakwai duk kowa ya hallara a cilantro wani exotic restaurant, anci ansha Masha allah, anata hira sosai har gideo call siada akayi da yayan ya sameer dake kasar waje.

Bayan an gama duk wani ciye ciye anne tayi gyaran murya

.

“Allahdullah alhamdulillah..im so blessed to present here ban mutu ba da yar uwata jinina sannan da iyalaina gaba daya, ina rokon allah ya dauwanar damu cikin farun ciki gaba daya.”

Suka amsa da ameen.

“Ina mai farin cikin shaida maku wani decision da

na yanke kuma ina fatan zai zamo mana alkairi kuma zai kara danqon zumuncin mu”

Maya aka wani gyara zama ana smiling, sabeeha ko hankalinta nakan waya tana message da haya.

“Na yanke hukunci hada dana Tajudeen da jiqata Fatima sabeeha aure Insha allah.

.”

Take wayar sabeeha ta subuce mata, hamad ya saki spoon din hannunshi da yakeshan desserts dashi maya kuma nunfashinta ya tafi na wucin gadi, bahijja ta dubi anne, nanna ma ta dubi anne, dadyn sabeeha ko me zaiyi banda murmushin farin ciki, samwwd ya ju

ya ya dubi dadyn sabeeha ya miqa mashi hannu yace “alhamdulillahi..kai Masha Allah allah ya tabbatar da alkairi”

Fadila me zatayi banda guda yiriyiri, anne ta murmusa tace “kuma bana son aja komai nanda Sati biyu zasu fara exams ko? Toh suna gamawa ins

ha allahu za a daura auren fatima da tajudeen”

Sabeeha data sandare dagowan da zatayi kawai idanunta ya sauka kan nashi, take taji wani irin amai ya tokarota, abuncin ma ya nemi dawowa gaba daya ta tashi a guje ta tunkari rest room suka bita da kallo.

MATAR TAJ (destined with you)

   Written


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login